Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tare na rakaka gaskiya ta zurma katon Hijab har kasa ta bishi suka tafi,Cele tace sai ka taho da ita,yace to ni kadai zan dawo fa suka shiga gaba ya karbi key,Cele da Ahsan suna baya Auta ya kaisu Hotel din da suka ce inda Ahsan yayi booking,tace da safe zan kiraka Auta yace to,ya juya da motar suka koma gida shi da Salma.

Mami tana ta jin mota na shige da fice a gida tace wai nikam gidan nan lafiya Ina jin hayaniya Kuma ga mota ta fita ta shiga,Baffa ya sake Jan bargo yace zai wuce Masu sunan tauraro ne sunyi da ai ba zaman lafiya,Mami tayi dariya.
Ni kuwa kwana nayi Ina jin zugi a nono,Kowa yaki daga waya bacci akeyi,da Asuba Nawwar yana yana tashi yaga uban Miss calls Dina yasan ba lafiya a gurguje yayi Sallah ya shiga mota ya taho gidan.

Cele Kam suna zuwa hotel room dinsa suka shiga ya shiga wanka,ta zauna a bakin bed tana karkada kafa ita tasan me take ji kawai,Hijab din ta cire gaba daya surarta me matukar kyau da birgewa ta bayyana ko Ina a waje gasu nan,Ahsan ya fito a wanka yana kallon Cele shike nan ya birkice lissafinsa ya canja gaba daya,fasa ma shafa Mai yayi ya shafa turaruka kawai hankalin kowannensu a tashe yake dama kadan yake Jira bare Kuma an Kara masa da magani,Cele ya nufo ta dora kafa Daya a gado Daya a kasa tana kallon kaurinta kawai,Hannunsa ya Dora a wuyanta ta baya Cele ta wani lumshe ido,a bayanta ya zauna ta Maida kanta kirjinsa ta kwanta bata San ma ta iya slow din ba sai gani tayi tana yi,a hankali ya juyo da ita Suna facing juna Cele ta tafi gaba daya kissing suka fara na juna a hankali sai ga Cele ana ta slow motion ba damar tsayawa ayi iskanci,ajiyar zuciya suka saki lokaci guda sanda ya janye rigarta ya fara shafa na shanunta Cele tace wayyo Allah Kai maye ne ka hadu,Ahsan bai San mene maye ba,yace Maye? Mean what? Cele tace Gentle man,yaji Dadi yaci gaba da sarrafata yana murza dukiyar fulaninta Cele tace fantastic, yana Dora bakinsa a Kai tace Interesting,yana lashe ko Ina na sassan jikin Cele tace wannan shine General check up karya kuke likitoci a nan ake check up, ya gangara zuwa cibi Cele a hankali tayi baya ta kwanta rasha rasha taji Dadi tace Impressive,yana zuwa kasa ya janye dan kanfai Cele ta furta Sensational, Overwhelming, Brilliant,tana shidewa tace breathtaking,ahhhhh shiiiiii phenomenal, shi Kansa Ahsan yanda take bada amsa da baki tana yabawa dariya take bashi duk Abu daya sai ta Sako kalma duk ta haddace kalmominta da yawa dake ba boko tayi sosai ba shi yasa bata turancin amma kalmomi ta iya da yawa ba laifi,yana Dora baki a local government magana ta gagara sai kukan Dadi da ihu,Ahsan yaga abinda yake so ba irin Maheerah ba sai anyi amfani da sex gel sometimes ba niima amma wannan yaga sai ambaliya take,Shima yace first class lady, Charming, delightful,my Angel,Cele ya shiga koyawa yanda Shima zata sarrafa shi babu musu ta shiga yi Shima yana mata yanda kowa yake so yana jin Dadi,sai Nishi da kukan Dadi suke har Ahsan da samun wake Cele wai ta masa sucking saura kadan ta cije shi ya janye ya fece da sauri,Cele ba a koya ba,a hankali ya dinga koya mota yanda akeyi ta danyi kokari yace good,a nutse ya shigeta da kyar ya sha wahala shi Kansa kafin ya samu hanyar ya fada,ga magani na fusgarsu Allah yasa ma ba irin haukacewar nan yake sawa ba indai kabi ka'ida mood kawai zai Kara maka da son abun sannan a Dade ana yi,Cele ta gwada kwazo da dauriya tuni abin ya fita kanta tunda ya fara take kokarin ture shi,Ina Sam Sam,Allah ya taimaketa kadan ta digawa Ahsan bai Kai na su Salma ba da ta Saka amma duk da haka ta gurzu iya gurzuwa sai da tayi kamar zata mutu,duk da haka shegiyar ko hawaye bata yi ba Babu digon kuka Kuma tafi Rabi Shan bakar wahala sabo da nata akwai magani a ciki bazai yi da wasa ba,Yau ta sha larabci Babu yaren da yayi Wanda zata gane face ihunsa amma larabci ya dinga yi yana ta yabo da sambatu da kukansa gaba daya, Ahsan balarabe Babu wuyar kuka akan dadi harda kuka,Cele tace me na maka kaga Dan sharri ni banyi kuka ba sai Kai,dama haka kake Ahsan da sharri,Kai kaga mutum na shiga uku daga Abu,rungumeta yayi ganin tana mamakin Hakan yayi dariya ba Shiri yana sa mata Albarka yana yabonta da Hausa yanda zai iya,Cele duk karfinta kasa tashi tayi a lokacin,tace da karfina na gagara tashi ni Cele yau naga Masifa,tayi tayi sai zafi ta kwanta ta Maida kanta saman pillow tace Allah ya rabani da samun ciki a garin nan nasu Rabin kauye kar naje na haifo me kama da Peter Obi.
Ahsan yace karta damu ta huta zai mata komai.

Nawwar da Sassafe ya shigo dakina yace mene ne na ganki a zaune? Na fashe da kuka na dage masa rigata nace ka gani,ya taba yaji ya dau zafi ya kumbura,yace Subhannallahi, miracle nace Ina tsoron cancer yace kinga wasu fa dama suna yi farkon haihuwa kiyi hakuri ya rungumeta tana ta kuka Mami ce ta shigo,tace Lafiya na dage Riga nace Mami zo ki gani,Mami tace a'a nazo ni da Idan za a shayar da yaro ake kulle kofa a sa key me zanzo na gani ku Kalli abinki ke da Mijinki,Mami ta dauki hanyar ficewa nace Dan Allah Mami kizo ki gani,zo ki kalla na daina boyewa ,naci gaba da kuka, fafur Mami taki zuwa,duk wacce ta shugo Kun gani kuzo ku gani Ina kuka,Ina ta talla da nono yanzu,Wasu har dariya sukewa boyo na,Nawwar yace to su ba cire Miki zasu yi ba fa,bari nazo mu tafi asibiti,Auta ne ya shigo sunci gayu shi da Salma yace me jego lafiya? Nace Auta Ina kuka zo ka gani Auta yace cuta ce dai amma zanyi dariya Rabi nan kike kulle kofa Zaki ba danki nono yau gashi har da mu a kallo a sadaka,Nace kowa ya kalla kuzo ku ga yanda yayi wayyo Allah,Auta ya Dan leko yace Kai Kai Kai Ringim sunan wani gari na sake rushewa da kuka,yace ke kiyi shuru Dan Allah nasan inda ake bada magani na gargajiya Allah Kuma yana yi,nace to to to na gode,Auta ya fice Salma tazo tana lallashina nace Salma dagashi kiji, Salma tasa hannu biyu tace Kaiiii Rabi Nauyiiiiiiiiiii,Na sake fashewa da kuka nace ku Kira min Baffa ya gani,Salma ta fita da gudu Baffa kazo Rabi tana ciwon nono kazo ka gani,Baffa yace Allah ya sawwake za a kaita asibiti da wajen magani,tace kazo yace ke gidanku tafi ki bani waje,Salma ta dawo da gudu tace yace za a kaiki wajen magani,Ina kuka na hada zufa dama gani da kwailo, Bilkisu ta shugo tace mufa yau zamu tafi zamu bar Miki Cele da Omaira,Nace bakwa kaunata tafiya zakuyi ku barni a wannan Halin,Su Star duk na kirasu a sai ga Wise nace taho ki gani Nawwar da shigowarsa kenan yace na shiga uku Kowa sai ya gani,Salma tace har Auta,ya ja tsaki yace me yasa baki da tawakali daga ganin fa,wayyo a kaini asibiti anki ba a Sona sabo da na haihu na tsufa bani da amfani a wajenka,Nawwar yace tashi mu tafi Idan munje asibiti su cire miki tunda baza kice Allah ya yaye Miki ba,Ai nace Allah tun jiya,yace muje,yace bari na dakko Abdullah,ni bazanje da shi bazan sake bashi nono na ba.




Masu sharhi ayi ta yi.
na gode zanzo nayi replying.






AsmaBaffa
[8/22, 10:06 PM] +234 703 366 3239: 🌼'YAR AIKIN KARUWAI 2🌼
MATAFIYA


BOOK 2


81-85


Official

By
AsmaBaffa


SADAUKARWA GA
ZAINAB USMAN



*MISKI 3in1 Alfirdaus*🌹 Albishirinku💃 original miski daga *Egypt* miskin da koda yaushe Kuna yabawa dashi yana dauke 1.*Musk oil* ana shafawa agaba bayan gama al'ada inda hali za'a iya ringa sawa Koda yaushe yana maganin infection yana gyara gaban mace sosai 🙈ko yaushe gurin yakasance cikin kamshi 😇bayaga haka sunnah ne amfani da miski
2.*Musk cream* Ana shafawa ajiki gaba daya musamman wajan cinyoyi yana sa jikin mace koyaushe yakasance cikin kamshi kuma yana gyara fata, yasa tayi laushi
3.*Turaren tsarki* wannan turaren karshe ne 🔥 🔥 ba lallai se bayan gama period ba koda yaushe zaki iya rinka tsarki dashi yana gyara gurinnan🙈 sosai, kuma ana shafawa a hammata yana kawar da da wari karku bari abaku labari 🙍♀️👱♀️

Masu bukata ku ne wannan number
09065959708


Page naku ne

MASOYA WANNAN NOVEL







Asibiti suka tafi Jaririn yana wajen Nawwar, ko bra ban saka ba babu dama,muna zuwa babu bata lokaci muka ga likita wata mace,likitar tace amma wannan bata taba haihuwa ba? Nawwar yace ae,nace likita kin ganshi Kalli sosai na budewa likita ta gani ta taba tare da matsawa sosai tace baki da matsala, ta min tambayoyi na bata amsa tace Kisha ruwa me Dan datti ko wani magani na gargajiya? Na tuna nace ni dai ranar suna na sha wani abu na garin zogale,yana da butaci? Nace ae,tace sai fa an kiyaye Idan ana shayarwa kinji ko,yanzu hakuri zakiyi ki matse ruwan nonon tass,nace zafi wlh bazan iya ba,likita tace Kai sai ka zuke ruwan nonon nan,Nawwar yace na sha a cikina? tace a'a zubarwa zaka yi,ga magani Kuma ta rubuta musu magunguna ta bamu shawarwari tace kuje Idan an matse ta sha magani, ya karba ya siyi magungunan muka dawo,Muna dawowa yace muje toilet,wai kin ma yi Sallah? nace Ina bana yi ai ka manta Ina kuka,ko Ina Sallah nace wlh bazan iya sunkuyawa ba,ai sai kiyi a zaune,shi dole sai yaji ko na fara Sallah daga yin suna,nace bazan iya ba fa,yace muje please,Jaririn ya kwantar muka shiga toilet na zauna Shima ya zauna ya ajiye Bowl ya dinga zuke min ruwan nonon yana zubawa a bowl Ina kuka zafi zafi kayi a hankali,sai da ya zuke shi tas sai da ruwan ya kare,yace Nima na zama me jegon ai, naji sauki kuwa yace kiyi wanka ki fito kici abinci ki sha magani,nayi wanka da brush da komai na fito na Dan shafa turare na Saka Riga yar kanti iya gwiwa ce me dogon hannu da links ruwan ganye tana da botin a gaba jere, na gyara gashina na dawo gefen gadon na zauna,sai ga Nawwar ya shugo min da breakfast na ci sosai ya bani magunguna na sha,ya bude boturan rigar tawa guda uku,ya dakko maganin da akace a shafa ya shafa min, y ce likita tace Kuma dole a ba yaro nono duka biyu ba batun Daya na ciwo,nace to,yace Kai kina da raki wannan masifa haka, da Allah yasa na tashi cikin dare haka Zaki hanani bacci fa,Ina magana Ina lumshe ido nace bacci nake ji na kwanta sai bacci nono wal a waje kowa ya kalla ba gate.

Nawwar yayi dariya Shima ya jawo mayafi ya rufa a Kai na fige mayafin nayi jifa da shi naci gaba da baccina,Ya tashi ya dauki Babynsa ya kaiwa Mami ta masa wanka,Sai da Mami tayi masa wanka ta shirya shi ta shigo dubani taga nono bankar a wajen Riga, dariya ta kamata,tashina tayi tace me tallar nono a bashi nononsa, na kwantar dashi a gabana tace ba a bawa yaro nono haka ki tashi,na tashi zaune na bashi ya sha abinsa har dayan ya sha kamar nayi kuka,ana ta shigowa dubani kowa kallon nono yake ana tambaya
Yaya nonon?nace da sauki Kun ganshi Nawwar ya zuke ruwan ciki,Ya nonon nace da sauki Kun ganshi kowa ta gani.
Bilkisu tace shegiya wai har mu da ake boyewa Abu suna ta dariya suka ce su da dare zasu tafi kwanan hanya zasuyi,nace ai zan dawo boye abina bari na warke
Salma ta shigo ta leka tace ah nono yayi lafiya Muji ta latsa tace da sauki sosai ba irin dazu ba runduna guda ba,akayi dariya tace Allah kamar kan maza masu Tara suma dirkaniya.
Auta ne ya shigo yace fito mu tafi school Aunty ya randar taki,nace Auta sai na fadawa Nawwar , yace mu da Kiran mu aka yi mu gani sai ace munyi laifi muje Salma suka tafi.

Ahsan sai da ya huce gajiyarsa sannan ya mike yaje yayi wanka tare da tsarkake jikinsa ya fito ya samu Cele tayi bacci tuni,baccin wahala,a hankali yasa harshensa a kunnenta ta bude idonta a hankali,ya Dan dagata ta kurma ihu ba Shiri ya saketa tana cewa zafi fa haba,hannu ta Mika masa a hankali ya Dan dagota tace wayyo Mai dani Mai dani,ya kwantar da ita yana ta tuntsira mata dariya yace har mun tare a gidanmu ya hada da Hausa da larabci,kwanciya yayi a gefenta yace wai ya akayi kika yarda ne? Cele ta harare shi tace to ni Maheerah ce da zan zauna Ina azabtar da Kai kauna ce ta sa fa, Cele tayi karya, Ahsan ya kwanta a kanta ba tare da ya sakar mata nauyi ba wani sabon sha'awarta yake ji amma yasan ta ji jiki dole ya kyaleta sai gobe,juyawa tayi sai tayi ruf da ciki Babu Kaya jikinta sai bargo,Bargon ya Bude a hankali ya zare wandonsa Shima ya wani kwanta a bayanta sosai kamar ya samu katifa sai dai bai saki nauyi ba,Cele taji Antena a bayanta ta zaro Ido,tace Salma Zaki ci ubanki wlh bazan ba Auta ba ke Zaki Kai kanki wlh tunda kika bata min shirina sai na bata naki sabo da ke zan dawo gobe,Ahsan sai sideta yake yana lallasheta,Cele tace na shiga uku sai kace kare ya samu Kashi,juyawa yayi ya kwanta tare da jawota ta koma jikinsa gaba daya ya ja musu bargo,Dukiyar fulanin Cele ya sha tabawa da tsotsa kafin ya samu yayi bacci da kyar badan ya Kai zuciyarsa nesa ba da sai ya Kara amma yana da tausayi haka ya hakura Yace sai da safe.

Washe gari da Safe da asuba ya tashi yayi Alwala da brush Sallah yayi bai tashi Cele ba sai da ya gama azkar dinsa wurin 9am sannan ya tasheta cikin sallon masoya kissing din goshinta yayi a hankali ya gangaro idonta ta bude idonta a hankali,Murmushi ta saki a kunyace ta sha kunu lokaci guda tace na tuna jiya ba mutunci,daukanta yayi cak ta danji sauki,Idan zai gasata tace zafi zata Kone shi Kuma baya so ya cutar da ita sai ya mata da me dumi sosai ta danji dama,wanka ya mata yana kare mata kallo cike da shauki,ya gama mata tsaf, tayi na tsarkin, ta gama duk abinda zata yi ta fito ta iske shi ya fita ,tana goge gashinta ya dawo karbar towel din yayi ya jata ta zauna a cinyarsa,Cele tana zare Ido tace shike nan ni da Antena mun kulla kawance kullum muna tare sai na jita, yau ni na shige su zaki ci ubanki Salma,ba dama nayi motsi Antena tana kusa,Ahsan yana gama goge mata akwatinsa ya mike ya bude ya zaro mata wata munafukar guntuwar riga da kyar ta Dan haura Saman mazaunai,ta dakko bra ya kwace tare da ajiyeta gefe ya sa mata rigar cif cif ita,jikin mudubi ya jata a hankali tana wata tafiya tace wash kana Jana da sauri ta tsaya ta Kalli kanta komai shape ana gani nipples gatsal a waje,murmushin dole tayi ta sa hijab dinta har kasa tayi Sallah ta idar zata tashi yace ta zauna tayi azkhar sai da tayi sannan ya cire mata hijab din da Kansa,zama yayi ya taje mata gashin ya gyara mata tsaf ta kama da ribbon dinta,turaruka ya bata ta shafa lungu da Sako iri iri,harda wani misk a kwali me tsada ya Mika mata yace ta rike nata ne ,tayi godiya ta ajiye,suna kwance a saman bed kamar zai cinye Cele haka yake ji,Yaushe zan Kara? Cele tace sai an tare a gidan aure,lalala ya furta yana dariya knocking aka yi,ya ja bargo ya lullube Celensa ya tashi ya bude kofar,Auta ne, Ahsan yace yana zuwa ya sake rufe kofarsa ya lubbuwa Cele mayafin a saman gashinta kan nata ma baza a kallar masa ba,Cele tace zaka tafi ne ai zamu ga tsiya,Bude kofa yayi Auta ya shigo,Cele baccin karya tayi,Auta yace Cele Ina kwana? Ahsan yace bata da lafiya kar ya damu su ba boye boye,Auta ya dinga dariya a ransa yace ka birgeni Ahsan wannan sunna me karfi ce kayi,Ahsan yaji Dadi yace ei Allah zai bada Lada,Auta ya sheke da dariya suka tafa,Ahsan yace abincin nan hotel din yaga menu bai masa ba a kawo masa irin na jiya amma banda me yaji,Cele ya tasa wai sai ta fadi abinda bakinta ke son ci,tashin duniya Cele taki tashi Ahsan ya gama Tona mata asiri,Ahsan yace a kawo duka irin na jiya banda yaji a kawo masa da tea amma ba Madara,Auta ya fita tare suke a motar da Salma,bata shugo ba tana compound din wajen,Auta ya fito wajenta tayi tsalle ta Dane shi ta baya tace layin nan yayi ba kowa fa ko kare,Kalli hotel dinma wani munafukin hotel,Auta yace na manyan Yara ne

Auta abinda akace ya siyo ba shi ya siyo ba sai ya siyo fried rice and chicken sai hadin salat,ya siyo tuwon shinkafa miyar ganye sai fruits salat, yana dawowa Ahsan ya mikawa tare da key din motar ya juya tare da rike Salmansa suka fito a kafa tunda motar ya kawowa Ahsan,Salma ta kalle shi tace unguwar nan mamaki take bani ba kowa shuru,Auta ya fara fara Dan gudu yanda yake Exercise yana Dan sarsarfa yace yau ni na manta ma banyi ba dadinki ya ja min,Dariya Salma tayi ta tsaya har yayi mata nisa ta taka da Dan gudu itama yanda yake yi ta isko shi da gudu yana ganin ta Kamo shi ya sake takewa da gudu ba sosai ba,tana dariya ta sake dagewa itama tace sai na wuceka, tazo jikinsa suna dariya ta ture shi gefe ya jawota jikinsa yana dariya kamar me yanda Salma ta dage tana gudu itama dariyar take, hannu ya Mika mata ta rike suna tafiya a nutse a hankali suna Hira gwanin birgewa,Kar muje Makarantar nan yau cewar Salma,yace to Nima yau bana son zuwa,sai da suka yi tafiya me uban nisa a kafa sannan suka koma gida,direct garden suka nufa Salma tana shagwaba Allah sai ka min rawa,Auta yace rawa ba kida,Salma ta tashi ta dakko Bluetooth speaker ta kunna tasa kida suka warare uban kida,Salma ta nace tare za suyi,yace to fara,kafada ta makale tace mu fara a tare,Salma tasa Auta rawar dole wai Waka zasu bi,Auta ya dage suna ta faman shi da Salma tana koya masa haka akeyin kalar wannan,yace ni ban iya rawar nanayen nan ba kamar wani Dan daudu,Allah sai kayi yaci gaba suna ta faman,Mami ce ta rasa a Ina kida ke tashi a gidan ta fara dubawa har ta zagayo garden ta hango Auta da Salma suna ta tikar rawa,tace dama Basu tafi Makarantar ba Allah ya sauwake kuruciya kuwa ana zuba kuruciya,Mami tace yaushe ne suka Saba haka ne ban sani ba tana kallo Auta ya rungume Salma ta baya tana jikinsa hannayensa ta wuyanta ya dan rankwafa saitin kunnuwanta yana mata rada tana ta kyalkyala dariya,Shima dariyar yake kamar zata goyashi haka suke manne da juna,daukanta yayi ya shillata yayi tare da cafeta,kwacewa tayi ta kwashe da gudu ta tsaya cak ta juyo ta rike kugu tana yanga tana bin kidan ta karaso gaban Auta,Nawwar yana saman bene duk abinda suke yana kallon su,yace lallai kuruciya da Dadi, yaki aikata komai sai wasan banza Auta ya fiye wasa sai kayi zaton yayi hankali ashe Ina.

Tsayawa yayi a jikin bishiya yana waya Salma tazo a hankali ta rungume shi,da hannu Daya ya rungumeta a jikinsa yana waya da Daya Hannun,suna facing juna har ya gama wayar ya maidata jaka zata tafi ya sa hannu a kugunta ya dawo da ita jikinsa,yace shagali bidiri zamuyi yau,Salma tace to muyi mana yace ba fa daga kafa,tace ba dai zaka ji Dadi ba to kayi ba komai na yarda,Auta yaji wani sanyi yace yau kice zamu rabarbashe Salma tace yes,ai ni nayi dace na samu mijina Dan Asali,tauraro na dan gayune ga kyawun fasali,ai da gani yankan nama yafi kuli wlh,ga nutsuwa ga kyawun hali,Auta ya Kalli Salma yanda take zaro kalamai fuskarta ya shafa a hankali cikin Salo yace Idan so haka yake to gaskiya soyayya akwai dadi sosai, kaunarki nake kewarki nake Auta ta,Salma ta sake shigewa jikinsa tace Allah birgeni kake yi,Sarauniyata,gimbiyata,Yar matata kin tafi Dani,Salma ta tararrabe fuska tace zanyi kuka kana sawa dadi zai kashe ni,a kunne ya rada mata kamar kin samu jariri haka Zaki yi rainona ko? Salma tace bama dole kullum sai na shayar da Kai fa Kai ai ka zama Jaririna,Auta ya jata suka zauna a kasan wajen,Nawwar ciki ya koma Mami ma taga komai tayi tafiyarta,kwanciya yayi a wajen tare da dora Kansa a mazaunanta yayi pillow da su tare da furta I'm Man of the Year na wannan shekarar ni Auta nine,Salma tana dariya tace yeah.

Ahsan kuwa Cele ya taso ta mike da kyar jikinta duk yayi zafi kamar ta fara zazzabi,Sexy ya kirata,Cele ta zauna da kyau yana mata sannu,tace mu ci muje gidan kar Mami suga bana gida,Ahsan yace karki damu,ya bude abincin ya ga abinda Auta yayi murmushi yayi kawai yayi Bismillah ya fara cin tuwon yaji ya masa dadi,Cele kallonsa tayi burinta su koma gida Miracle ta sama mata maganin wannan wahalar da take sha,komai sai da suka ci a abincin suna gamawa ya dakko mata doguwar Abaya maroon and Silver ta shirya da kyar shi kuwa wata shaddar ya dakko sabuwa gadagal sea blue ya Saka abinsa Cele tana kallo abin mamakin ya iya komai sai da aka koya masa,yau ba hula sai gashinsa me yawa ya gyara sosai ya fesa turare,Cele ta manta tana da aure ta dauki turarensa zata fesa ya kwace da sauri yace kina da aure kisa kalar na matar aure ya bata wani marar karfi Wanda sai kazo jikinta zaka ji kamshin ta shafa ya gyara akwatinsa da komai ya kwashi kudi Yan dubu dubu ya zuba a aljihunsa,Hannun Cele ya rike ya dauki wayarsa ya musu Selfie yace washe garin first night dinsa,murmushi Cele tayi tace kayi kyau muje,da kyar take tafiya sai lallabawa take ya dauketa kawai kamar jajiriya suna dariya Cele tana jin kunya a haka ya sata a bayan motar lokacin Hammad Yazo da securities dinsa suka fita daga hotel din gaba daya zuwa gidan su Nawwar.

Suna zuwa suka yi parking Ahsan ya fito a nutse ya zaga ya budewa Cele kofa tare da rike mata hannu suka fito,kin shiga yayi sai an fadawa masu gidan wai,haka Cele tazo tana wata irin tafiya sabo da ta ji jiki jiya ta fadawa Mami,ni kuwa waya ta kirani ta fada min,na shirya na fito Palo da Abdullah a hannuna,shigowa sukayi dariya na boye ganin Cele ta tamke baki sanda zata zauna da kyar, Mami ta masa sannu da zuwa ya gaisheta tace bari a Kira mazan,ta Kira Baffa,Papa da Nawwar duk suka zo suka gaisa da Ahsan,Nawwar tsabar Islamiyya da yayi yana jin larabci ba laifi sai naji suna ta yi,Ahsan yace a Ina yafi dadin zama zan siyi gida ne,sai Nawwar yace ai nan garin yafi ko Ina dadin weather me kyau,Ahsan yace Shima garin ya masa kyau gaskiya ba

2 Comments On YAR AIKIN KARUWAI Book 2
avatar
zainab-ibrahim-8

11 months ago

Reply

Thank

avatar
ghh

10 months ago

Reply

Replying to zainab-ibrahim-8

Yayi kyau?

Please Login or Register in order to submit comment