Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya kwantar da shi a saman Boobs dinta yana fakewa da shafa fuska yana shafe kirji.

Cele kuwa Ahsan ne Yazo daukanta ta mike tace to mu Kuma haka Allah yayi damu zamu tafi turaka,Nace wlh badan Omaira ba to ba uwar da kike tsinana min an wani bar min ke kullum Miji sai sanda yaga dama zai kawo ki,dariya nktayi domin tuni su Star su sun tafi sai Omaira dake zaune tana ta faman chat,yanzu bata zama cikin mutane kullum tana dakinta tana faman chating ko waye oho,Cele tace ke Omaira wai da uban wa kike waya kamar bakya gidan nan,dariya tayi tace ke dai bari wani masoyi nayi tun bana sonsa har sonsa nake kadan yanzu,Cele ta zaro Ido tace Allah yasa ki gama bata lokacinki ki hadu da gurgu ko wani me mummunar kamar wannan ai ganganci ne,Cele tsabar mugunta sai ta fisge wayar tace na kwace ta baza ki kawo mana Dan online gida ba Yan Iskan Yara fitsararru Kar muje ya lalataki a waya ya fara cewa ki tura masa tsaraicinki yanzu mutane sun lalace haka wasu ke yi,Omaira ce zata yi kuka tace gaskiya ki bani waya ta,Cele ta murtuke fuska tace zoki kwata Idan ke kina jin karfinki ya Kai,Omaira ta kalleni tace Aunty ki mata magana ta bani wayata,nace ke Cele wai mene haka ki bata wayarta mana,Cele ta kalleni tace Allah Mrs Nawwar to zo ki kwatar mata,Ina shafa turare a jikina na Saka kayan bacci,nace wai tunaninki kinfi kowa karfi ne,naje zan fisgi wayar,Cele ta dauke Hannun tana dariya tace Rabin kauye ki kiyayi Cele kinga ke me jego ce,ganin Cele Ahsan ya mata illa ba uwar da zata iya,riketa nayi ta zura wayar a bra dinta,lallai sai na karba muka fara kokawa Cele tayi tayi ta dagani ta kasa tace shegiya Ashe dai kina da karfi,ni kuwa na dake duk na gajiyar da kaina kokawa da Cele ni na Isa ma na gwada dagata yanda najita a dire ta kama kasa,tace Dan dai kokawar bata fada muke ba Rabi wallahi da tuni na zubar dake a sume gwara ki kama kanki,Haushi naji na fara kokawar da gaske na hankada Cele ta bugu da bango tace Kai Kai kika buga min Kai amma na kyaleki ai me jego ce amma nasan karya kike ki kwaci wayar nan,da masifa na cakumi kirjin Cele,Nawwar ne ya shugo yace Kai mene haka da girmanku sai kace Yara,fisgo ni yayi na koma nace ni zata rainawa hankali kafin a haifeta aka haifeni ta maidani sa'arta,Cele tace au Rabi wai da gaske kike fadan? kwalarta na ci nace bata wayarta,Cele hannuna ta kama ta rike ta karfi ta cire ta Dan Murda kadan na saki ihu uuhhhh zata karyani,Sakina tayi Ina juyowa na daga hannu zan mareta Nawwar ya rike Hannun,Kamar zan tashi Aljanu haka na fara dube a dakin ko zanga abin kwalawa Cele,Cele ita kallona take yi tace Rabi haka kike da zuciya dama tab? to gaskiya zan fada Miki Avoid me Rabi duk ranar da kika kaini bango sai nayi raga raga dake,naga Alama har yanzu baki San wace Cele ba ban taba fada a gabanki ba,Rabi zata yi magana Nawwar ya mata tsawa tayi shuru,tace kinga banbancina dake kina jin magana ni kuwa bana ji,ke baki ji kunya ba Rabi gidanki fa nazo,ki kiyaye fada da Cele ba dadi ba a cin riba ki tambayi Omaira kiji,Rabi zama nayi zuciyata tayi sanyi nace ba Kya jin magana kin fiye jan fada ki bata wayarta shine Zaki fada min magana ke girmanku ne wannan ki dinga cin zalinta,Omaira ta Bude baki zata yi magana Cele ta nunata da yatsa da masifa zan Miki Kwari zan Miki Kwari ki kiyayeni Yan biyu ce ni ya zu na Miki Kwari Yar iska Yar gidan Abba Wanda baya son Yaya mata,Dariya ta bamu har Nawwar ta zaro wayar tace ungo gashi nan,har tabarrakin Ahsan ta kwaso munafuka ta sha min dadin jikina ta kawowa Omaira naushi ta janye hannunta,kallona tayi tace ke kuwa Rabi kika sake sai na tsumburar dake kin dinga kankancewa kenan ai tunda na fiki karfi to nasan Kwarin Yan biyu ma na fiki iya shi,Wlh kinci darajar danki ke mejego ce duk naji kema da karfinki hmmm ta juya tace na tafi sai gobe,nace Indai baki zo da wuri ba kawai ki koma gida bana son zaman kullum sai kinga dame kike zuwa,tace uwarki Rabin kauye da karfi,Omaira tace wai wai wallahi kin ciri tuta lallai Cele tana sonki Aunty Rabi tab ai da wani ne sai a shekara fadan nan bai mutu ba wallahi Kuma sai tayiwa mutum duka ai bala'in Cele har mamaki yake bani,Nawwar yace dama gida indai suka hada masifaffu to sai an dinga chasuwa wasu ko sha'ani suke yi to basa gamawa lafiya ku dinga hakuri,Omaira tace duk gidanmu masifaffu ne wlh inda kasan gado kowa haka amma Kuma kafin muyi fada a junanmu ana dadewa in Banda Cele da take ketawa kowa,watarana kamar bata da Kai,nace ke zanci ubanki Celen kike cewa bata da Kai,tashi ki tafi ko na Miki Kwarin Nima,Nawwar yace yanzu fa kuka gama fada duk Kun dawo kan yarinya ba inda zata je muna hirar mu,Ya hanata tafiya suka dinga labari da Nawwar, tana bashi labarin Samarinta data damfara kudi,Nawwar yace dole Baso yace kinfi karfinsa,Waye Baso? Yayan Salma,tace oh Wanda Yazo ranar suna mutumin nan Dan duniya ne daga na kalle shi ya daga min gira harda min fito,muka sheke da dariya,Omaira tace wallahi Nima na rama na masa fito na daga masa gira,Nawwar yace shi yasa yace kinfi karfinsa ashe da dalili,nace ai kuwa suna yanayi da Salma ta dai fishi haske ne ,Nawwar yace ai akwai hankali Baso ga tausayi,ga iya kula da mutane,Omaira tace ai Allah? na ganshi kamar masifaffe a haka,Nawwar yace ai sanyin Hali ne da shi ya dinga gayawa Omaira karya dan ta so Baso,yace ai yatsa aka sa masa a baki bazai ciza ba,Dariya nake kawai a Raina ni dai Ina jinsu,Yace ga taimakon bayin Allah da talakawa,kinga gidan da ya gina ai Omar akwai zuciya,Ni nayi Miki sha'awarsa ma Omaira da Zaki aure shi da kinyi dace, dama ya fada mana yana ganinki yaji ki har cikin ransa,Omaira tace Allah sarki ai kuwa ya hadu wlh,Nawwar har da bata labarin mahaukacin da Baso ya kula da shi har warkewarsa,Omaira tace to wannan Idan ka aure shi wani naka ma sai ya huta,Muka hada Ido da Nawwar,yace Idan Zaki iya dan saurarsa muce ba matsala ya fara zuwa zance,Omaira tace Kai Yaya Nawwar kawai Kuma sai ace ni nake sonsa,Nawwar yace ai baki gane ba,baza ma muce kin san zancen ba kawai zamu yake shi Yazo ne,Omaira tace to Idan mun daidaita shike nan,Yace yawwa Omar da Omaira ya kika ji tayi dariya tace har na fara missing din Umma zan tafi na barta,Muka yi dariya tace sai da safe bacci zanyi,nace sai a Kori na chating tace ga dahir was zai tsaya a kila wa kala ta fita.
Key Nawwar ya Saka a kofar sai da gabana ya fadi nace ya ka sa key yace sarkin tsoro ni ba abinda zan Miki bacci zanyi a nan zan kwana ya cire kayansa ya shiga toilet wanka yana ce min kawo min abinci,naje kitchen na zubo masa.

Ganin dare baiyi ba Nawwar ya Kira Baso da Kansa ya tsara Baso yace ga wata dai dai kai kazo,Baso yayi dariya sosai yace to ni wai dole ne sai Kun min matar ko na ganta ai sai mun daidaita,Nawwar yace ai shi yasa muke so kazo ka gani ko zaka dace wlh tayi,Baso yace full option ce kace? Nawwar yace sai Wanda ya gani maza suna ta zuwa sun mata caaaa,Baso yace ka gane ko ka Dan min keeping dinta aside ko ya kace? Nawwar yana dariya a ransa yace ai Karka damu ka samu kazo kawai,yace weekend zan shigo ba yaawa ni ma na matsu na fara koton nan,tattabaru ma kana gani kullum a koto suke sai ni gandandan Dani Ina zaune Babu yar wata ta yin ae yane ai kaga ba magana Oga,Nawwar yace ya dai kamaceka,yace chansa Oga sai nazo ba yaawa.
Ni dai Ina jinshi Ina ta dariya nace tab Omaira ta shiga uku Chansa kadai ta isheta,Nawwar yace ai zata iya dashi dai dai take da shi naga bata jin magana itama,Dariya nayi ya dauke Jariri ya kwantar dashi a gadonsa dake gefe yace Yau babanka ne zaiji dumin Matarsa,Nima a bani nonon da ake ta talla da shi kowa ya gani,dariya nayi ya maidani jikinsa,ya min rada na fara dariya zan gudu ya makalkaleni yace bafa wani abu zanyi babba ba,kawai ki sa na samu Salama, nace to Ina murmushi,yace sai kyau kike kina bulbul ni an barni a watse.








Kuyi hakuri bacci nayi na manta Allah🤣🤣🤣🤣



AsmaBaffa
[8/30, 10:20 PM] AsmaBaffa: 🌼'YAR AIKIN KARUWAI 2 🌼
MATAFIYA

BOOK 2


91-95



Official

By
AsmaBaffa


SADAUKARWA GA
ZAINAB USMAN


*👭GARKUWAR MATA👭*
*Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa 💯muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA👭 ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci🌿🌿🌴🌴 Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA 👭👭 fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci*
*GA*
*Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa*
Rage tumbi💯
Nono💯
Sanyi💯
Karin kiba💯
girmar hips💯
Ni'ima💯
Sabulai💯
Humra💯
Turarukan wuta💯
Matsi💯
Miski💯
Dilka💯
Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai😀 ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki
GARKUWAR MATA👭 Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari
DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI
Use*08089965176*
*07084653262*


Page naku ne
Maman Afrah
Mmn Zee
Maman Queen
Nafee
Nafisat
Fiddausi A Nagwaggo
Fancy collection $ Graphi
Dan Mai goro
Oum Ibrahim
Oum Zahra






Mun gama jin dadinmu da Nawwar munyi bacci ma wai su Gaji sun zo gari,Nawwar na tasa nace Baby na jijjiga shi ya bude idonsa nace ka tashi wai su Dagaci suna tasha yace da Daren nan bari a Kira Auta,nace Auta ana takura masa da yawa gaskiya,yace to driver baya nan,ya Kira Auta a waya Kiran duniya yana kallo yaki dagawa ya sake shigewa jikin Salma,har tace ka dauka mana yace ko mutuwa akayi wlh naji da safe ba inda zanje kawai Dan kazo a karami shike nan,Nawwar yace bari na taso shi,ya fito ya nufo part din Auta dukan kofar duniya Auta yaki tashi da Kansa ya hakura ya tafi dakko su har can,suka zo har Dagaci a Daren na fito muka gaisa na kaisu masauki nasa aka basu abincin su dama nasa anyi musu da dare,nace kuci ku huta da safe sai muyi hira,Gaji tana mamaki tace oh ji gida wai Rabi kece kika yi baki kike surutu haka wai,Mairo dai bata ce kala ba sai Kallona takeyi ita Kam yanda na mata mugun kyau kamar bata sanni ba,sai daga karshe tace Rabi Idan ana Neman kudi to a Kalli jikinki,naga wata me kama dake muka dinga haduwa a Kaduna amma masifaffiya wlh sannan na ganta a Makkah,Nace Cele ce yar uwatace Yan biyu nace,Mairo tace haba Babu banbanci fa kamar tayi yawa,nace wlh dai sunanta Rufaida, Dagaci yace Masha Allah ya tafi dakinsa da Abincinsa Gwaggo ta mike ta bishi yaran Kuma dakinsu daban.

Anci sa'a Ahsan ya kyale Cele yau ta huta bacci suka yi kawai da safe da wuri ya kawo ta sabo da ta fada masa me nace Ina korafi, Cele tana zuwa ta samu su Mairo dukkanmu a Palo har Mami,ta shigo muka gaisa ta gane Mairo ta gaishe su,nace gasu nan Cele sune na gabatar dasu a wajenta su,Omaira tana zaune Mami tace Omaira kuyi girki yau masu aiki zasu je hutu kwana biyu zasu dawo,da sauri Cele tace ni zanyi,Mami tace Dan Allah ki bar Omaira tayi ita Mami tsoron cin kayan Cele take yi,Cele ta dage ita zata yi, Mami tace to karku dafa Dani nikam zanyi nawa a bangarenta
Sabo da me Mami me Dadi fa zanyi Mami tace a'a ni nake wa Baffa girki da kaina ku dai kuyi kuci naku,Cele tace to ko lemo fa zan hada me Dadi wlh na kawo muku da sauri Mami tace dazu nayi wani yana fridge Dina kar kiyi dani,Cele bata gane Mami tsoron cin kayanta take ba ita tsakani da Allah take fada mata amma tace Sam kar a sake a dafa da ita.
Iyamami ce ta shugo wai tazo daukan jariri amma ganin su Mairo nan da nan ta hade rai tana jin haushi su an dame su sai hararsu take yi,da suka gaishe ta ma da kyar ta amsa,Cele ta kalleta kawai tace lallai matar nan bata ji warning Dina ba kenan,taje tayi girkinta ita da Omaira suka gama lemo ya dau sanyi ta ta ebi cup biyu a juck ta zuba maganin a ciki ta tona,ta shirya abinci a tire ta Kai bangaren Iyamami,Iyamami gani take isarta ce ta sa aka kawo mata ta Kira Sabreen tace suzo su ci suka farwa abinci suka ci suka shanye lemo tas
Cele ta ebi wani lemon Shima ta sa maganin tare da zubawa Gwaggo da Dagaci tace yawwa gwara ke da Mijinki ku ajiye tarihi a Anambra,Tunda na sha wahala duk Wanda naga dama sai na zuba masa.
Nasu ne kawai bata sawa ba Salma tana can tayi girkinta na musamman tare da Auta suka yi abinsu.

Iyamami tayi Sallar azahar ta kwanta zata yi baccin rana tace oh yau Kuma tunanin Malam nake Allah sarki Malam ana kabari Kashi yayi fari,sai na tuna sanda Ina budurwa,Sabreen ta kwalawa Kira ta shigo tace zauna in baki labarin Aure na tun Ina budurwa,Sabreen tace ni bacci zanyi ki bari sai gobe,Iyamami tace bafa ku kadai ne Yan soyayya ba soyayyar nan ba wacce bamu yita ba,Sanda muka hadu da Malam a gona ranar ban iya kallonsa ba sai wajen Babana yaje kin san sunansa Tanko shi da ya tasa Umaimatu,Malam ya dage shi fa nan duniya ni yake so,Sabreen tace uhm sai aka bashi ke ko? a'a ai sai da ya sha fama tun karfe takwas aka Saka aurena har goma na dare ba a daura ba ana artabu,Iyamami ta daga duwawu sama ta Maida abinta,bayan an daura a Daren aka kaini dakin mijina kuka na Shashi inda kisan ana yankar naman jikina,to mazan da ba wayo Malam ba abinda ya min sai da muka kwashe shekara ko shimfida bama hadawa Ina ma yanzu ne Sabreen ai da anga soyayya,sai yau Idan na tuna asarar shekara guda Malam yayi ba tare da ya rike ko hannu na ba Ina takaicinta da zan iya dawo da shekarata yau da na dawo da ita an rama min shekarata guda da aka min asara,Sabreen tayi dariya kamar me tace Wai duk gigin tsufan ne haka ko kuwa abinda nake ji kike ji,Iyamami tace me nake ji Dan ubanki da tsufa na da komai me zan ji daga Ina baki labari karfina ai ya kare, Sabreen tace Ina da wani Bazawari Kamal matarsa daya da yaransa uku yace Idan zan aure shi zai min gidana daban Iyamami yau dai na gaji da zaman gida Namiji nake bukata yau ji nake kamar zan haukace akan Namiji inshallah yau zance ya turo iyayensa su kawo kudi duk da ba wani damuwa nayi da shi ba amma Ina so tubana ya dore gwara nayi auren Nima indai akan Antena duk ake wannan tsiyar to zan aure shi tunda yana da ita kowa Allah yayi masa tasa,Iyamami tace kiyi abinki nima da zan samu me so na auren zan Kuma,Sabreen ta Bude baki,Iyamami tace to illar babu Wanda zan samu ya Soni fata duk tayi yaushi a haka ma wai da hutu,tace Maida tsohuwa yarinya zan samu ko zan Dan murje,Sabreen tace to da matsala wlh da walakin abincin nan da mukaci tabbas badan Allah Cele ta kawo shi ba magani ta sa mana,tunda naga ta kawo mana yarinyar da bata da mutunci ai nayi mamaki,Iyamami tace karki mata sharri yarinya tayi hankali yanzu kawai abincin ne tayi shi da sinadarai masu Kara lafiya shi yasa ya tashi garkuwar jikinmu data Daina aiki yanzu duk sun gyaru sun mike,yaushe Rabon da naji irin wannan yanayin tun Ina matashiya yanzu kuwa sinadiran da suka suma a jikina sun Farka dole nayi aure a gidan nan ki tashi ki Kira min yarana.

Sabreen dariya itadai kamar me tana jin sha'awar itama a haka ta Kira Papa, yana zuwa Iyamami ta zauna tace dama Allah ne ya nufa zanyi aure,Papa ya bude baki yace wanne tsinannen tsoho ne Bazawari yake zuwa zance bamu sani ba har kuka dai daita wlh ba Dan Iskan da zai aurar mana Uwa,haba Iyamami ace aure kamarki me Zaki da shi? kaddara ta ce Allah ya kaddara cewar Iyamami,Yace to wai wanne Dan iska ne wannan? Iyamami tace talla na zaku dora a yanar gizo ko zan samu,Papa yace wlh Babu lafiya sambatun tsufa kike yi,tsufan naki ta haka ya faro Allah ya kyauta ya tashi ya fita,shi Baffa ma kin zuwa yayi Sam tasa a kirashi Papa ya fada masa yace ku Rabu da ita Idan abin yayi yawa ma kaita dawanau,Papa yace wato Kam duk duniya ba abinda ya dace da sunansa irin Dawanau,asibitin mahaukata Kai daga jin sunan tun a sunan Dawanau kasan ba hankali a cikinsa,dariya suka yi,Sabreen kuwa ita sha'awar tasa saurayinta ta Kira tace ya turo manya,ya dinga murna kamar ba gobe yace a shirye nake gobe za a kawo kudi,tace a sa bikin sati biyu nima a shirye muke,yace amma abin ya min dadi wlh dama na gama gina gidan,suna ta murna.

Iyamami tana kwance sai Kiran Malam take Malam....Malam
Cele ce ta zago tazo ta gani ta samu Iyamami tana Kiran Malam,dariya Cele harda rike ciki,tazo ta zauna tace Iyamami zazzabi kike ne? tace Kewar mijina nake yi Idan da dama Yar nan kiyi min hotuna ki sani a yanar gizo ko zan samu me so na,Cele tace to tashi ki shirya.
Iyamami ta mike harda dakko sabuwar atamfarta ta Saka ta wani kifa uban gogoro ta tsaya kyam kamar Soja ta zazzaro Ido Cele ta dinga daukanta da waya tana cewa Kaiiiiii sai kace Yar shekara 30 kin ganki kuwa,Iyamami tace bana bukatar yabonki kawai na samu dattijo me Dan Kwari ,Sabreen tana ta murna za a kawo kudinta itama.

Dagaci dai tunda suka ci suka koshi suka koma dakinsu,Gwaggo tace a gajiye muke yau wallahi tafiyar nan ba kadan ba bacci zanyi,nace to ai ya kamata ku huta,su Gaji su dake kalau hira muke kawai da su Gwaggo suna daki,Dagaci a hankali ya Saka key yana wani sanda yanda ba me ji,ya dawo saman gadon yace kina jin abinda nake ji kuwa Babar Mairo ?Gwaggo tace yanzu nake Shirin tambayarka dama, su gwaggo sun Saba fetsararsu a gida,Dagaci yace nan a gidan mutane muke kar naji kince uhum ranki zai baci,tace to dagaci suka dinga Abu daya an zaci bacci suke yi har wurin magriba Basu fito ba Babu Wanda ya Kuma neme su sai magriba ya fito cikin shirinsa na yadi me kyau zai tafi masallaci Shima ala dole ne Dan a gidan wasu yake shi yasa,Gwaggo ce ta fito itama ansha Atamfa ta zauna,Cele tana kallon su tana dariya a ranta tace wlh da ace Abba ma tare da Umma suke sai na saka musu,Ni dai ban yarda da Cele ba Sam idonta na faka na bude Jakarta na dauke maganin gaba daya na boye.
Auta ne ya Kira Cele ta fita suna compound yace Cele tamu,tace kaga ka fadi abinda yasa ka kirani Kai ya Sosa yace Salma taki yarda Dani ko first night har yanzu ta Hana,Cele ta sha mamaki tace wai da gaske take dama? Yace ae da gaske take mana cewar Auta,Cele tace Ina zuwa ta koma ta duba Jakarta ba magani tace wai Ina maganina ne? Nace wanne? Karki Raina min hankali Rabi ki bani abina babu me bude min jaka sai ke,Nace ni ban yarda dake ba Cele baki da tsoro muguwa kowa Zaki iya sa masa,Dariya tayi tace Dan Allah ki bani Auta yace wlh baiyi first night ba Salma taki yarda,Nace gaskiya tana zaluntarsa yarinyar nan a basu su sha su biyun,aka Dan zuba a cikin cock,Na dauke ragowar na boye fafur na hana Cele maganinta sai hakura tayi ta kyaleni ta kaiwa Auta,Auta yace na gode,tace Kai jeka ka jefa kwallo a raga,Auta yace daga yau sunana Maradona, nine maradona ma yau kwallo sai ta shiga raga,Auta ya tafi Yana zuwa Salma tana Shirin bacci yana shan abinsa a hankali yasan dole ne ta karba halin Salma ya sani,ai kuwa tace bani na sha Nima,ba musu yace gashi ta zauna a gefensa tana danna laptop dinsa tana Shan abinta har ta shanye,15mnt Auta ya birkice itama tana ji amma tsoro ya hanata,Auta ya daure bai kulata ba,Salma kanta ta Sosa ta dan doki kafadar Auta tare da girgizawa tace Auta babban yaro,Auta me abin mamaki,ta sake gigirza Auta tace Auta babbar harka,uhmm su Auta masu Antena Aunty zokala inyeeee,dariya ta kwacewa Auta sosai ya shiga kyakyatawa,Salma itama dariyar tayi tare da furta your are always on my mind,Auta ya shiga sarrafata sabo da tsoro har gardama tayi taki yarda,sai da taji Sako iya Sako bata San sanda ta bada Kai ba,yau ma an sha kuka ba a cewa komai amma ba irin na farko ba.

Dagaci yau ya ebi harka,Iyamami da Sabreen kuwa kwana suka yi rawar Banjo a daki ba Miji.
Kwanan su Dagaci uku suka je gidan Rabi suka gani sannan suka tafi da sha tara ta arziki.
Bayan tafiyarsu da kwana biyu Cele da Ahsan suka tafi Kaduna,ita Kuma Salma mahaukacin gidansu da ya warke Yazo tare da Baso da Yan uwansa.
Suna zuwa aka sauke su na fito gaida su ni da Nawwar sai naga Alhaji Kutama tsohon Wanda aka taba daura mana aure tun da ya tafi kasar waje bai dawo ba sai takadar saki ya Aiko min da shi,suna kama da mahaukacin da ya warke da Alama Kaninsa ne,Nawwar ya kalleni yace kin sansu ne nace ae nazo na zauna,Shima Alhaji Kutama mamaki ya kamashi yace Rabi ko ba Rabi bace? Nace ita ce mana Ina yininku muka gaisa yace me kike a nan? Nace aure na haihu ne nazo gidan iyayen mijina wanka,yace wow masha Allah,Nawwar na kalla nace shine Wanda aka taba daura mana aure baya kasar ya Aiko min da

2 Comments On YAR AIKIN KARUWAI Book 2
avatar
zainab-ibrahim-8

11 months ago

Reply

Thank

avatar
ghh

10 months ago

Reply

Replying to zainab-ibrahim-8

Yayi kyau?

Please Login or Register in order to submit comment