Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na ganku a gida bakwa zuwa,Auta yace to zamu je ai gobe Monday Baffa kayi mata ya jiki Zazzabi tayi sosai,Baffa yace Allah ya sawwake,Salma tace Ameen harda labgabewa,Mami murmushi tayi kawai tace Allah ya shirye ku,Auta yace Ameen dai Mami ya rike Hannun Mami shi yasa nake sonki kece ta karfen,hannunta ta fisge tace dan Allah sakeni ni fitsararre,Salma dariya tayi ta juya ta fice tana fitowa tace Baffa ya gane shi dake Namiji ne,Auta ne ya fito yace My producer, dariya Salma tayi tace ta ya na zama producer? Yace Yara fa zamuyi producing to gaki da industry guda,Salma tace sarki ni me Industry ai Kaci uban Industry din duk ma'aikatan ciki ka tarwatsa su,Rada ta masa tace jiya round 2 kayi fa na sha wahala daurewa nayi saura kadan na gudu,hannu yasa ya sarkafo ta wuyanta ta baya suna tafiya a haka, Abdullah na yana ta uban kuka na rasa yanda zanyi da shi,Auta yace ga mutuniyar can ana fama suka yi dariya,Auta yace Allah sarki bari mu Kai mata dauki suka shugo,a tsaye suka sameni Ina ta aikin jijjiga shi yaki shuru,nace wannan yaro nayi zuciya na ajiye a saman bed nace sai kayi tayi tun safe kake kuka an rasa me aka maka haba,jiya duk bamuyi bacci ba Kai Kaki hutawa ka hana wani sakewa haba Abdullah don't make me loose,Sake daukan abina nayi nace taho kaji na tuna wahalata,Auta ne yace ko dai bashi da lafiya? Nace kaga magungunansa ni tunda Cele ta masa wanka na rasa Kansa wlh,Auta yace ko dai rauni ta masa ba a sani ba,bari a kaishi wajen likitan Yara,dakko shi mu tafi,Salma ta dauke shi suka tafi da Auta da Abdullah jariri yana ta tsaga kuka.

Aka kaishi wajen likitan ya duba shi sosai yace ai rauni aka masa a kirji,kashin hakarkarinsa ne ya goce,gyara aka masa ya bada magunguna yace ni zan sha ba yaron ba,kafin su zo gida yaro tuni yayi bacci suka dawo Auta yace Cele tayi aika aika ke ya za ayi ki bata shi ta wani yiwa jariri wanka me ta iya ita Idan ba masifa ba,Nace wlh na shiga wanka sai gani nayi ta masa wanka ta shirya shi ni bana bata ta masa wanka,Auta yace to kashin kirji ta goce masa,nace Kai bala'i karfi ta sa masa,Auta yace ki kula to,yayiwa Salma rada yace zan fita Madam sai dare zan dawo,Salma da rada itama tace abincin fa? Karki yi zan siyo mana kayan Dadi Wanda zamu samu Madara ingantacciya a jikinmu,Uhm tace a dawo lafiya Karka dade zan kulle maka kofa indai ka wuce 9pm,Yace an gama my Queen,My princess,my Paradise,har da wani rusunawa a gaban Salma kamar yana gaban Gwamna Allah ya tsare min ke,Allah ya ja zamaninki shugabar mata, Allah ya Kara Miki lafiya da yawan rai,macen kwarai sa maza ladabin dole Me hamshakiyar Industry a sarrafa man ja a sarrafa man gyara,ga Madara me inganci ga ...Salma ce ta ture shi tana dariya tace please jeka wai dan kar aji sirrin su, nace Kai Auta ko kunyata,ficewa yayi ko a jikinsa.

Salma na kalla nace Salma me Industry Yan iska,Salma ta fuske tace Dan Allah karki biyewa Auta kin San halinsa da wasa kinga Abdullah sai baccinsa yake ta canja zancen,Nace ke yar bariki ni Zaki wa wayo,dariya tayi tace Aunty Kenan,na jawo zumata ta tsumi na fara sha,Salma tace kaga manya dan San min, nace bazan bayarba ku nemi taku a sirri,please Aunty nace to badan halinki ba sabo da Auta na bata guda a Yar roba,ta karbe tace na gode, Mami ce ta shugo Salma da sauri ta cillata kasan gado tayi wani sakato kamar doluwa,Mami kuwa Abdullah ta dauka ta goya shi ta fice,sannan Salma ta dakko tata tayi sauri ta shanye harda girgijewa da ruwa,na kalleta Ina dariya nace irinku Salma sai kuyi kisa baza a gane ba Kun iya funafunci,tace to sai ka zauna kana talla sai kace ciwon Nononki Mami zo ki kalla kin gani kuzo ku gani,Auta ka gani,Dariya nayi nace jibi I yanzu dai ni Kam Ina gidana Antena sai baza ayi ba,Salma tace ku dai kuna son Antenar nan Abar da ba Dadi ba Kun damu mutane,Nayi dariya nace sai nan gaba Zaki bayani,Wise ce ta shugo ta ta tsinci zancen tace ba a zagin Antena a gaban mu mun San darajarta,Salma ta kama dariya,Wise ta hau iskanci kala tana karkada duwawu tace inama Star zasu zo kiji kirarin Antena,muna ta iya shege Salma tana jin mu,Auta ne daga fita har ya Kira ta daga tana wani kashe murya ana karkashe Ido kamar tana gabansa muka bita da kallo,kamar zata narke tana wani shagwaba tace Baby kaje ne? Auta wai Ina bakin gate na fita da mota har nayi missing naki,dariya ta kama Salma daga fita gate har an Kira waya,sai lokacin yaci gaba da driving yace karki kashe raka ni a haka tace to muje ka tuka mu a hankali,wai a haka ta wayar take raka shi hhhh muna dariya wannan iskanci na su Salma,Yar school din da Salma suke zuwa ta Iya yaren Igbo tsinta tsinta sabo da cudanyya da su,su Auta kuwa dukkansu suna jin yaren har su Baffa Idan suka juya sai ka rantse sune ma Igbo din,Idan zata fadi wata maganar sai ta jefo da Igbo,nace Dan Allah ba Dadi yaren nan wlh bana son ma na iya Ina jin Nawwar yana yinsa wani haushi,Su Wise suna jin yaren sabo da sun Dade a garin nice kawai ban ji bana so Kuma na iya amma sai ji nake yi.

Cele kuwa Sai dare Ahsan yace ta taso su tafi hotel,ta fara fushi zata masa gardama Umma ta kirata bedroom tace mene kike fushi? tace to Mami a gidan ma na dawo bazai kwana shi Daya ba kafin mu tare a gidanmu kina ji wai garin su Miracle zamu koma shi baya son nan,to shine me wallahi baki da hankali baki San ma auren ba ai Yanzu sai yanda aka yi dake kuma dole kibi abinda yake so duk inda yake son zama dole ki bishi nufinki shi zai Miki biyayya baki da hankali baki San maza ba musamman Larabawa taurin Kai ne da su wlh ba a canja musu ra'ayi ki godewa Allah ma da yace zai siya Miki gida a Nan Zaku na zuwa a kan lokaci,shi yasa Rabi ta fiki hankali sai abinda mijinta yake so,Idan Zaki nutsu ma ki nutsu kije ki bi Mijinki,Zata yi magana Umma tace zan tsinka Miki Mari wlh tafi ki bani waje shashasha Allah ya Miki gata kina iskanci bar gidan nan ko inci ubanki,Cele tasan Umma ma akwai fada ta juya ta fito tayi murmushi tace tashi mu tafi,Ahsan yaji Dadi hannu ta rike masa ta jawo shi tace muje Idan na gama rakaka wajen dangi Allah bazan sake zuwa gidan wasu ba muyi ta kwana tare tunda abin haka ne Kowa yace sai an bi miji,Ahsan bai San Cele zuciya tayi ba ya mata kiss a goshi tare da rungumeta a gaban su Rahma suka ce Uncle Ahsan sai gobe,Cele tace wai Uncle sai da safen ku suka tafi sai Hotel dinsu driver ya sauke su suka shiga,ya birge Cele tace a takaice dai na zama yar Hotel kowa Yana aurensa a gidan Miji ni kuwa Ina hotel duk Wanda ya zargeni yayi tunanin karuwa ce ni Allah ya Isa nasan Hausawa da sa Ido da zargin banza,mutum baida tabbas yana ganin Abu ya masa mummunan zato duk Wanda ya zargeni Allah ya Isa bazan yafe ba,sai Kallona sukeyi mutane sun zaci bakon balarabe na samu me shigo da kaya Nigeria da ace a garin su Miracle ne wa zai kalleka ma,Ahsan ya shiga wanka ya bar Cele tana ta masifa,fitowa yayi ya ja hannunta suka shige toilet din tare, towel din da ta daura tana Jira ya fito a wanka ta shiga ita shi ya janye

Cele ta matsa jikinsa da sauri tace haka kawai ka kalleni ta fisge nasa towel din suna dariya tace nayi zuciya Nima na zama Rabi sarkin zuciya tunda dai Babu me kawo min agaji sai dai ace ka tafi wajen Miji baka da uzuri sai na Antena to ai bazan mutu ba ayi ta cin uban local government zan daure har na Saba,yanzu na Daina musu kawai na hakura tunda abin hakane,Ahsan in tana surutunta wani ba fahimta yake ba sai dai ya tsinci wani dariya yake,Cele ta zaga ta bayansa kamar zata hau bishiya tace haka naga Salma tana yi ta dafa kafadun Ahsan ta dora kafa a kaurinsa ta kama zata hau kamar wani Katanga,ta sulmiye ta dawo kasa ta dire ta sake gwadawa tana Nishi Ahsan dariya kawai yake yi yana cewa ta hau wuyansa,Shi dadinsa yake ji sabo da yanda jikinsu yake haduwa skin to skin contact,jawota yayi gabansa Cele tace to Antena ba hakuri Allah ya shiryi Antena,tace ba dama kayi magana ace ka tafi wajenta ai shike nan ta turowa Ahsan kirji tace gani wallah yanzu na Daina magana a kashe ni,Ahsan yace wai bakya gajiya da magana,tace Ina zan gaji Antena ta sani gaba tunda kazo kasar nan shike nan a fargabar Antena nake ni mutum ma ba Tsoronsa nake ba sai Antena wlh bata Isa ba na daina, Ahsan Dadi harda sa mata Albarka duk ya susuce Yana bin Cele da mayun kallonsa,ta kalle shi ta Kalli Antena ta gama kumbura Cele tace uhmmm sannu Bashari gani dan Allah kar ta fashe,ya daure dai sai da suka yi wanka sosai shi ya mata wankan,Cele boobs dinta ya sha laguda a wanka,suna fitowa tace nasan bazan Saka Riga ba rabona da na Saka Riga tun kafin Ahsan Yazo gari kullum Idan muna tare riga Kuma tayi nata waje

Ai kuwa kafin ta rufe baki yana goge mata jiki ya cire towel din har nasa ya Maida toilet Yazo passionately ya fara sarrafa Cele kamar zai cinye ta haka yake tsotse mata jiki,Cele sakon yana Kai mata kafafunta kasa daukanta sukayi a hankali ta zauna a gefen bed yana binta da murza har ta kwanta a saman bed tayi shanana tace wa yaga Bashariyya,kafa ta daga ta dora a dokin wuyan Ahsan tare da jawo shi jikinta ya wani taho kamar karfinta ne yasa,tace wata harka sai Larabawa har ya dau haske,Ahsan ta nunawa Local government tace yi can haka Bashari, yau Ahsan ya sha Kira,In Banda Sunansa ba abinda Cele take Kira tace Ehooo Rabin Kauye na yarda daku,A hankali cikin nutsuwa ya shigeta Cele tana cewa shuway.. shuway Ahsan,wani dadi Dadi zafi zafi,Ahsan kalamai yake furtawa Bai San ma me yake furtawa ba sabo da sweet,harda hawayen Dadi lokacin da yake tsaka da barin Madara, Cele ta zaci hawayen da yakeyi Idan zai kawo wani salo ne shima itama sai ta fara matso Kwalla tasa hannu biyu tana ta faman murza idanuwanta,Ahsan dariya kamar zaiyi me,Cele sai da aka juye sannan ta tuna da Addua tayi kuwa a makare,Ahsan ma sai lokacin ya tuna ya zauce shi Kam.

Da asuba ma sai da Ahsan ya Kara kwasar dadinsa,washe gari ma su Nazifa an Kai musu shi,an rakashi duk inda ya dace kwanan su uku yace su Koma garin su Rabi shi yafi son can,Cele ba yanda ta iya taje ta bawa Kaka kudi sosai tace sai ta dawo yace ba damuwa Cele ayi ta biyayya Nima na samu Yar me Dan Kwari Kwari zan cika da ita,Cele taji Dadi tace to Karka damu Kaka zanzo na ganta za ayi komai wannan gidan barinsa zaka yi a sabon gida zaka angwance,Kaka yace sabo da rashinki zanyi aure,nace tare fa zamu tafi kaka,Yace a'a zan dai dinga zuwar Miki Ina hutawa ko ya kika ce,Cele tace rayuwa Babu kaka Ina zan iya wallahi tare zamu tafi ka bari ka auri takari a can gida fa zai baka a can wallahi indai baza kaje ba to sai dai na fasa binsa,Cele harda kuka ita sai dai kaka ya bita,yace Cele kowacce mace da haka ta Saba,Cele tace Banda ni wlh sai dai in mutuwa ba yanda zanyi amma mene amfanina,Kaka yace dama ban fada mata ba na barta ta samu dai dai ita na je can na auri wayayya,Cele tayi dariya tana goge hawayenta tace ko Kai fa tace sai mun dawo to suka yi Sallama.
Wannan karon a jirgi suka tafi motocinsa an tafi da su tuni suna can.

A Hotel dinsu suka sauka suna yin wanka suka ci abinci me rai da lafiya sannan Ahsan ya fara soyewarsa yana jin Dadi yanzu yanda Cele take sakar masa jiki tana faranta masa zagewa take sosai ba wasa,yau Cele sabo da yau da gobe taji dadin harkar sosai har rasa inda zata sa kanta tayi sabo da murna,tashi tayi ta shige toilet ta rufe da key ta tsaya tare da rike baki ta dafe Kai da hannaye tace Chansa Antena,ta Dade a ciki ita ba wankan tayi ba kawai mamaki take wai taji Dadi,tace kudirar Allah sai da Ahsan ya shigo ya sameta tana ta wani murna,murna yayi yaji shi wani ingarman Namiji ya sa Cele farin ciki taji Dadi.

Bayan sunyi wanka jam'i ya ja su sannan ya Saka rigar bacci shi yace bacci yake ji 2:30pm,Cele shiryawa tayi tace ita zata je gidan Rabi shi ya Kira driver Hammad ya kaita har can,Na dawo daga sashen Wise ba Wanda yasan zata zo sai ganin Cele nayi ta fito a mota driver ya juya,Salma ma dawowa tayi daga school yau Auta ya rigata dawowa a taxi ta dawo tunda bata iya motar ba tukun taga Cele tana ta rungume Cele tace oyoyo ya gida ya Mijin naki? Cele tace Lafiya naga kin wani yi kiba,tace to nifa nake da Auta me Madarar Dano,dariya Cele tayi tace to ya akaji da Antena? Salma tace sai godiya Mu kan karbeta dai dai gwargwado,Dariya na masu nace ba sabanba,Cele harda wakar yabon manzo
La'ilahaillallah muhammadun maulana ta daga yatsa sama dama da hagu tana rawa,Salma Kuma harda dukan kirjin sama sama tana mata Amshi la'ilahaillallah muhammadun Maulana suna bin wakar,nace maza wlh Mami ko Baffa su fito balagaggu ,Cele tana yi da larabci Salma na furta Maulana,sai da suka gaji Salma tace Aunty Cele na tafi ni girki zanyi Autana yana nan,Kice Yazo uwar dakinsa Cele tazo muka yi dariya tace muje Rabin kauye shegiya kugu duk ya bude sabo da Karbar Antena,dariya nayi nace ya ranki.

Omaira ce ta shigo tace Aunty wai ya fasa zuwa sai gobe nace to kin San gidana zamu tafi Yazo can tunda Nawwar yace yau dole mu tafi da dare,tace Allah ya kaimu amma Aunty Dan Allah ni dama cewa zanyi na fasa son Bason Ni Mubaraq nake so Wanda muke chatting yafi iya soyayya,baki ji yanda yake kula Dani ba shi ba irin Baso ba Dan Daba daba ni gaskiya nafi son Mubaraq shi yasa nace bari na fada Miki da wuri ki fadawa Yaya Nawwar Dan Allah bamu daidaita ba,Baso bai iya soyayya ba Allah Dan haduwa ya hadu amma ni bai iyaa soyayya ba,Cele tace waye? Nace Amma kika bari kika Amsa Omaira wanne irin iskanci ne wannan an Miki zabi me kyau inda Zaki huta shine kola zabi mutumin da baki Sanshi ba ma,na Sanshi fa Ina da pics dinsa rannan har video call muka yi da shi Dan ma yana Busy ne da tuni Yazo wajena amma zaizo yace,Nace sai ki fadawa Nawwar da kanki ba ruwana wlh tunda baki San ciwon kanki ba.
Cele tace wai dama ance Miki wannan yarinyar tasan me take yi ne ai duk gidanmu ba jahila kamar Omaira ,Baki Omaira ta turo ni to bana sonsa wlh Dan soyayya nake s...Cele tace ji jahila ji dabba,Rabi nima nace ji tinkiya tashi ki bar nan ko na karya ki Omaira ta mike tana cewa nidai nace bana so, Cele tace Idan kina Neman shaharriyar tinkiya to ki samu Omaira, nace ai kasurgumar jaka ce bari Nawwar din Yazo ta fada masa ta auri Mubaraq ya bata soyayya taci, na canja zancen nace Cele shine kika karyawa yaro kashin kirji ya goce sai da aka masa gyara,Cele tace Allah ai ban sani ba Allah sarki garin juyashi ne Yana min shegen kuka duk ya bata min rai garin zan juya shi maybe a nan na goce masa Kashi yara ba Kwari abu kadan sai matsala bazan sake taba shi ba,Nace Nima ba baki zanyi ba wlh ki cuceni.

Auta yana kitchen ya gurfane yana girki har ya gama kafin Salma ta dawo,Lallabawa tayi ta rungume shi ta baya yayi murmushi yace oyoyo,gabansa ta dawo ta tsaya ya hugging nata yace to ya school ya kike? tace normal wai har kayi girkin yace nayi rice and stew nayi fa Kuma har hadin Salat nayi,tace thank you har Ina ta sauri ta sake rungume shi suna kissing din juna, yace Oya go and take your shower, I'm hungry Baby,tace Alright I will be back soon okay ta juya ta shige bedroom da sauri.
A Daren muka koma gidan ni da Omaira Cele ta tafi wajen mijinta,Nawwar yana Palo yana kallo muka shiga ko Ina yasha gyara neat da shi kayanmu duk an shirya daga ni sai Abdullah da hand bag Dina,naci gayu,Omaira sannu tayiwa Nawwar ta wuce bedroom din da ta zaba,ni kuwa a kusa da shi na zauna nace Mami tace me yasa yau baka je ba? Sai fa dazu na dawo daga Office na sha aiki yau munyi baki ne meeting nayi,nace okay to ya aikin Ina kallonsa,hannuna ya rike yana murza yatsuna yace great let's go upstairs ya dauki Yaron da Jakata muka haura sama yana cewa yau Ango nake.

Dariya nayi nace da kyar ka bari nayi 3wks fa,ai kafa na daga miki ki samu lafiya amma na sha wahala sosai,nace na gode, nace shine Kaki zuwa ka dauke ni ko sai da kaina nayi driving, sorry na gaji ne ban dawo da wuri ba that's why, Kaci abinci? yace ke nake Jira,shagwaba na fara nace ba nace ka daina bar min cikinka da yunwa ba? ke nake Jira fa,nace ni bana so Idan kana jin yunwa Kaci ko mene ka rage min,Abdullah ya kwantar tsabar Kara irin ta Nawwar yasan Cele ta jiwa dansa ciwo amma Bai taba tambayata ya jikin Abdullah ba ko zancen bai min ba,Nace baka ce ya jikin Baby ba fa kasan kuma Cele ta goce masa kashi,yace hmmm ai danta ne to Uba zai gayawa Uwa son danta ne,kuskure ne wanda kowa zai iya yinsa manya ma ana samun akasi a hannunsu bare Cele,ke da Cele ai duk daya Kuma Auta ya gama komai ya kaiku anyi magani da ikon Allah ya warke,Rungume shi nayi nace shi yasa nake Sonka mijina Kai na musamman ne Ina abincin? yana kitchen fa,fita nayi na dakko ya bini da Mayen kallo,a plate na zuba mana naman da kayan makulashe yace a kaiwa Omaira nata na fita na Kai mata har dakinta tana ta chatting da Mubaraq dinta, na koma muka ci namu,Cewa nayi zanyi wanka yace a'a Sam shi ban Dade da wanka ba,kin yarda nayi nace bari nayi fitsari sai gani yayi na fito na sheka wanka,sanye yake da boxers dinsa kawai ba Riga yana jirana,bayan na gama shafa turaruka na dakko rigar baccina ya kwace ta yace wahala Zaki bani please,towel din na janye a hankali cikin Salo me Jan hankali nace yayi maka? ajiyar zuciya ya sauke tare da jawoni jikinsa ya manna ni a kirjinsa kamar zai Maida ni cikinsa muna tsaye na dago a hankali cike da kwarewa na shigar da bakinta cikin nasa nan take ya cafke muka fara sarrafa juna na tashin hankali,abinka da Yan duniya ba abinda bani masa ba kunyar fadan sunan komai nake ba,boobs Dina ya durfafa yace bazai sha ba a baya sabo da na haihu akwai ruwa amma ciwon da Nonon yayi ya zuke min ruwan kullum yasa ya manta abinda yaga dama shi yake,sarrafa juna muke na fitar hankali duk mun fita a hayyacinmu,har ya samu hanya Style mukayi a ranar sunfi kala hudu mun jiyar da juna Dadi,wannan rana ta musamman ce.

Washe gari Baso zai zo zance Omaira sai fushi take yi ita bata sonsa wlh bai iya soyayya ba,Nawwar ne ya kirata yace Omaira tace Naam tana zaune Yace yanzu kin fi so ki auri Wanda baki San waye ba akan soyayyar banza ana nemar Miki jin Dadi ke baki hangowa,kiyi hakuri ki so Baso Zaki ji Dadi,Omaira tace ni Allah Yaya Nawwar bai iya kula da mace ba, Babu tarairaya ba komai,amma baka ji Mubaraq ba,ya dinga cewa kin ci abinci kuwa,no no no tashi kici abinci,Babyna me kikeyi,Baby Yaya kika tashi nafi damuwa dake Ina aiki hankalina yana wajenki,Kiran waya a rana baza ta irgu ba wlh,amma Baso tunda ya tafi bai kirani ba sai yau fa da zaizo baya taba kirana sai da dalili ni ba irinsa nake so ba wlh bana sonsa,Nawwar ya buga ya buga Omaira tace Sam ita Mubaraq take so Idan Baso Yazo a fada masa gaskiya,Nawwar bai ji dadi ba matuka yace ba komai Allah yasa hakane Mafi alkhairi tace Ameen
Tasan zaizo Kum harda masa girki muna kallonta sabo da Nawwar ba inda yaje soyewa muke,Baso yana isowa wannan karon baizo a mota ba a jirgi Yazo yaci kana nan kaya masu shegen kyau yayi kyau sosai,Omaira leshi ta Saka Riga da skert tayi kyau,Palon baki ta kaishi,Baso wani zama yayi ya tattale kafafu sannan ya kwanta ya nutse cikin kujera yana kallon tv dake wakoki jefi jefi yana duba wayarsa kamar aiki yake,Omaira abinci ta kawo masa,idonsa ta faka ta fisge wayar ta duba me yake yi taga ba komai Omaira ta ajiye masa wayarsa,Omar yace zo na nuna Miki abinda kike nema,Omaira bata kawo komai ba taje ta Mika hannu tace mu gani hannunta ya rike tare da fisgota kadan amma sai da ta fado Kansa,Omaira ta diririce kunya ta kamata ta rasa inda zata sa kanta,yunkarawa tayi zata tashi ya sake Dafe kanta da hannunsa a hankali yayi baya da hannunsa a kanta ya janye daurin dankwalinta,dogon gashinta baki ya bayyana,Omar Baso hannayensa ya nutsa cikin gashinta Wanda ya sha gyara kawai kamshi ke tashi kanta ya dago a hankali fuskarta ta dago suna kallon juna a hankali ya hade bakinsa da nata ya mata kiss kadan ya janye bakinsa ya mata wani kallon warning yace karki sake duba min waya daga yau,Idan kinyi hakuri watarana da kaina zan baki kiyi abinda kike so da ita ba komai a ciki,dankwalinta ya dakko tare da dora mata a kanta yace karki sake wannan ba tarbiyya bace Idan baki ji ba Kuma da kaina zan ladaftar dake,Omaira ta mike tana gyara mayafinta tana hararsa tace shine zaka min kiss haka ake yin fadan? da Kansa ya kirata tazo kamar gaske ta ja baya da sauri,yace nan Zaki zo yana nuna mata gabansa,Omaira kafada ta makale,ya Miko hannu zai kamata ta goce da gudu,murmushi yayi Omaira tace ko kaifa amma fuska kullum kamar hadari,zama tayi sannan tace Ina yini ya hanya,? Yace Alhmdllh yana ta duba wayarsa

Haka suka zauna ba Wanda ke kula wani Omaira tace wlh bazan iya ba,ta mike tace Ina zuwa taje ta Kira Nawwar tace kaje ka fada masa fa gaskiya,Nawwar ya mike jikinsa a sanyaye yaje ya samu Omar bayan sun gaisa Nawwar ya fada komai bai boye ba yace amma kayi hakuri kuruciya ce,Omar wata dariyar takaici yayi yace ba yawa ba yawa Karka damu,nasan kunyi kokarinku Kuma na gode dama na fada muku tun farko wannan baza tayi dadin sha'ani ba kuka ki gashi ta bata min lokaci,amma ba komai ta auri Wanda take so karku takura mata,Duk da haka zan Kara zuwa ko sau uku

2 Comments On YAR AIKIN KARUWAI Book 2
avatar
zainab-ibrahim-8

11 months ago

Reply

Thank

avatar
ghh

10 months ago

Reply

Replying to zainab-ibrahim-8

Yayi kyau?

Please Login or Register in order to submit comment