Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tace ae wlh Aunty kina ganin Salma sai cikinku take shiga mu ana korar mu, Cele fa cewa tayi idan na shigar muku rawa sai taci ubana Ina son rawar na hakura sabo da nasan halinta,kiyi hakuri to ku dinga hakuri da Cele, Omaira tace jaraba ai gara ma tayi auren ta tafi mu huta,bari tazo na fada mata,Omaira ta hau magiya kar na fadawa Cele,nace to Allah kika Kara gulmarta sai na fada mata.
Shiryawa nayi cikin kayan baccinta Riga me siririn hannu da dogon wando blue da su,Mami ce tazo ta dauki yaron ta masa wanka ta kawo shi na shirya shi tsaf da pampers dinsa,nono na bashi ya sha duk yasha wahala sai bacci na kwantar da shi,Omaira duk suka tafi masaukinsu sun gaji suma Banda Cele tare muke kwana da ita,Mami ma tana part din Baffa. Nawwar sai waya ya min yace yana gida shi bacci yake ji da safe zaizo nace Allah ya kaimu yace ki gaida min Baby na,nace zai ji.

Cele ta hada zobonta tsaf ta fita ta samowa Ahsan take away yace ya shugo garin shi yasa ta samo masa kalar abincinsu da suka Saba ko zai iya ci, nace ta kaishi part din da Auta yake ta sa an Kara gyara ko Ina amma sabo da ta shiryawa Auta da Salma mugunta sai tace Salma Dan Allah muje can room din ki kwana a wajen Auta Ahsan zaizo sai mu dauki daya bedroom din Kuma ku dauki daya kunga shike nan bana so naje ni kadai kar yace zaiyi min wani abu nafi so sai an kaini dakinsa kinga Idan yasan a gidan wasu yake dole ya hakura,Salma tace to,Cele tace yawwa tayani Kai abincin can,Salma ta tayata komai suka gama shiryawa a bedroom din da Ahsan zai kwana,suka dawo part din Mami Cele ta shiga kitchen ragowar zobon ta tsiyayi nata me kyau ragowar ta zuba masa maganin sha'awa kadan yanda Mandula tace bata wuce ka'ida ba,ai kuwa Salma ta dakko nata a glass cup ta kurba sau uku sai na Salma yafi nata yawa tazo ta zauna a Palo ta kwalawa Salma Kira zo,Salma tazo tace ga zobo ki shi Salma tace na gode ta dauka tana faman chat da Auta suna soyayya,Zobo na Hannun Salma bata sha ba,Cele tana sha Ahsan ya kirata akan ta fada musu gidan Ina yake, sabo da tasan nata yafi kadan sai ta mike ta ajiye a saman center table ta tafi wajena na fada mata address na gidan,bata San Salma da kwaikwayo ba,ita Salma tunaninta na Cele yafi dadi sabo da haka ita nata zata sha,Cele tana tashi Salma ta shiga kitchen ta rage nata a sink kadan ya zama Kai Daya Dana Cele sai ta fito ta canja kofi tace naki zansha Nima watakil yafi dadi ta ajiyewa Cele nata ta dauke na Cele ta shanye tas,Cele tana dawowa ta gama waya murna ta kamata Salma ta sha masifa, taje kitchen ta dakko ragowar me maganin a glass cup tace ki kaiwa Auta Shima yasha,Salma tace kamar kin sani bana so naci Abu bai ci ba ta mike tana murna ta fita,Cele tace Yar banza taki ta Kare ta dauke zobon Salma ta shanye tas a cikinta,Salma ta taho da cup zata kaiwa Auta sai Auta yace ya fita Nawwar ya aike shi,ta juyo zata koma sai zobo ya subuce ya fadi cup din ya tarwatse,Salma tazo ta share glass din ta kwara ruwa a wajen yabi ruwa tace kar mutum ya maka kyauta ka kifar aga kamar wulakanci ne gwara nace mata ya sha,Salma ta koma tace Aunty ya sha baki ji yanda yaji dadinsa ba an gode sosai,Cele taji Dadi tace ba komai ai an zama Daya ta mike ta koma dakin Miracle.
Tana shigowa nace Cele shirya kudin nan mu irga Cele ta zauna a kasa ta baje kudi tana irgawa Salma tana tayata sabo da tana jiran Auta ya dawo,Can Cele sai muka ga tana motsa cinya,tace wash...taci gaba da irga kudi,,gashinta ta Sosa,sai ta cire dankwali ta ajiye gefe,ta tale kafa ta tsuke bata magana irgan kudin ma ta kasa,dubu ashirin,ashirin da Daya,da gudu,sittin,tsaki ta ja ta dawo baya da irga daya,biyu,uku, takwas sai taja tsaki ta dawo baya, na kalleta duk ta rasa sukuni ta hada zufa sosai,nace Cele kalau kuwa? Cele tace Ina fa lafiya, Salma ajiye kudin nan ki Dan bamu waje,Salma ta ajiye kudi ta fita,Cele tace yarinyar nan na sawa maganin sha'awa a zobo sabo da Auta yayi maganinta amma kinga zobon Dana bata daban Wanda na sha daban amma ita gata lafiya ni Kuma yanzu wallahi Sha'awa nake ji ta bala'i,da Ahsan dinma zai zo shike nan, Rabin kauye yau zan iya yiwa mutum fyade,Nace kin tashi da kika bata lemon? Ae da ya kirani na kawo miki waya kin masa kwatancen,nace kinga kaikayi koma kan mashekiya Kai Cele da mugunta kike ashe Yara Zaki cuta ki sawa mutum maganin sha'awa Idan yayiwa yarinya Illa fa lallai Cele baki San Antena da azababa a farko wallahi da baki sawa yarinya karama irin Salma ba Kuma wai kika sake bata ta kaiwa Auta Kuma tace Auta ya sha lallai to Allah ya Ceci Salma kuma dan baki San Salma bane shegen rashin ji ne da ita da kwaikwayon tsiya yanzu haka naki ta gani kin sha tace itama shi zata sha ai haka take da kwaikwayo Idan wani yayi Abu tace zata yi saukinta ma bata kwaikwayon Halin banza sai na shirme ko gayu ko abinci ko wani abu dai na shiririta shi take kwaikwayo wlh ko raba Daya biyu karki yi naki ta gani ta shanye,Cele tace wash ta baje ta kwanta a kasa ku kunna min ac,idon Cele yayi kwal kwal kamar zata yi kuka,murya a sanyaye tace ni ki koya min soyayya ki Daina damuna da Surutu wlh yau abin kunya zanyi a nan gidan zanyi first night,Naci dariya nace wayyo Allah Cele zata mutu Ahsan maza ka karaso,Cele ta Miko min wayarta tace ungo Idan ya Kira ki daga Shima da shegen iyayinsa yaki ya karaso tun dazu a Ina ya tsaya ne oho,nace Cele tashi na koya Miki love,Cele ta mike zaune tana fifita local government da hannu tace inda kisan nayi Zigidir Rabi,Allah wadaran Halin su Star Yan bariki banza Yan barikin wofi ai sai su fada min Illarsa mugayen banza shegiyar Mandula tana tafiya kamar tsohon kunkuru duk sai naci ubansu daya bayan daya,Allah ya tsine musu mutanen banza mutanen wofi,dariya nake Cele tace harda ke Yan iska kwartaye ba abinda kuka iya sai iskanci,waccen kinibabbiyar Star harda da wani cewa suna sha ita da Abhulkhairi,Ita Kuma Wise tana make murya yana da kyau ai hakane kyan maganin ya Isa wlh in aka Saba akwai dadi sai ayi ta soyewa shegiyar murya kamar ta tsakuwa,ita Kuma Sera ko ba maganin nan ba ai Sabeer yana matukar sonsa,Yar Zabil nawa mijin dake yare ne ai bama free da shi, shegiya da murya kamar ta Devido,Kwartayayen banza wannan Mandula ta Daina ciniki daga yau Babu me sake siya zata gani,dauke biro da takarda ki zana local government din nan da Antena ki bani hadda bazan iya ba yau wlh abin kunya zanyi,mikewa Cele tayi tana Jan skert tana karkada skert dinta da hannu,sai da naji tausayinta yanda ta rasa sukuni nace da haka kike so Salma tayi? Cele tace wlh ko ba yau ba sai na bawa yarinyar tunda jifa ya fada kaina ya fada kan uban kowa wallah kika sake kema sai kinyi wani cikin kafin arba'in gwara ki kyaleni Idan Zaki koya min ki koya min,Mami tsaf zan iya bata ta sha Baffa ya kwashi gara,muka yi dariya tace to tsofaffin sai soyayyar tsiya wai harda ce mata honey a gaban mutane ku da suruka duk Yan bariki.

Nace to ni yanzu Cele me zan koya Miki? Uwarki Zaki koya min Idan iskanci ne ai Kun iya ,Nayi dariya nace Ahsan ne zai koya Miki Nima mijina ne ya koya min,ko me kika ga yanayi kawai ki masa,inda kika taba kika ga yaji Dadi shi Zaki yi har ku Saba,Cele tace to da biyayya, ta shiga wanka tace bari na shirya kafin Yazo naci dariya kamar me,na Kira Star na bata labarin ta tab reshe Ya juye da mujiya ta dinga dariya Nace yau kuna ta Shan zagi tace ai gobe zamu zo gashi rai fess wlh ko a jikina,Cele tayi wanka ta fito na bata Yan magungunan mata na niima da sauransu na hada mata da Madara ta shanye kuwa ta shirya ta zaro sabuwar rigar baccinta gantalalliyar rigar bacci me kyau dark green ta Saka na bata turaruka na daban ta shafa ko Ina lungu da Sako nace bafa daga zuwa Zaki afka masa ba nasan halinki ki daure ki ja aji,Cele tace Ina ajin yake wlh Babu,yo aji ai sai Makarantar boko yana can har da winduna da kofofi ni nawa a bude yake na bude kofofin ajin da winduna duka ke ceiling dinma na bare shi da rufin kwanon kango ne kawai, ke ni karki dameni fa kiji da danki shi Zaki wa fada ba ni ba baki haife ni ba.

Umma ce ta Kira waya ta mana gajiyar suna tace Cele fa,a hankali tace kice nayi bacci yau ko kaka Bai Isa na daga wayarsa ba sai masu abin bayarwa su Ahsan ,wayarta ce tayi ringing nace wa Umma tayi bacci tace to kice da safe ta kirani nace to ta kashe wayar .
Cele daga Kiran Ahsan tayi yace suna cikin gidan ma sunyi parking ta fito,Cele ta dakeni a baya da mugun zafi na dafe wajen tace Yazo banza ki tayani murna yana gidan nan,nace ki Daina murna Cele kuka zakiyi yau,Cele tace ni na tafi Yar bakin ciki sabo da ke ba dama Nawwar yayi shine kike kishi Dani,nace Allah sarki mu Antena Allah na tuba wanne kalar Vitamin ne nata bamu ji ba mu,kici gaba da shayar da danki ni na tafi ta Saka hijab har kasa a saman rigar baccinta ta fita
Tana fita ya hangota ya fito yana dafe Kansa,ciwon Kai yakeyi Bai Saba tafiya haka ba shi Kam sai yau,Cele taje a hankali tana cewa a ranta aji aji taho taho aji taho har ta karasa a hankali a ranta tace slow slow ta tafi a hankali ta rungume shi ba ayi gaggawa ba,ta masa sannu da zuwa yana ta murna har ya manta da ciwon kan ma,hancinsa me tsini ta ja masa tace sai yau? taki sakinsa ta makale a jikinsa Ahsan ana ta murna tunaninsa missing nasa tayi haka,ta kalle shi sama da kasa mamaki ya isheta ya dauki wankan shadda Dunkin Dan Dede shi cif cif me Hannun links farar shadda Kal yana kamshi harda coka hula a gaban goshi hular ma me kyau komai fari dama su akwai son farin Abu,Cele tayi dariya sosai tace duk dama wannan Shirin yake,yace wai ya taho da lefen a dakko tace ba yanzu ba sai anje gidan Iyaye ake kaiwa yace to,duk zancen nan da suke Cele tana jikinsa ta makale,ta leka suka gaisa da Hammad,tace Yazo su shiga yace shifa yayi booking hotel room Kuma securities zai Sallama su tafi sai gobe Hammad ma yana bukatar hutu, Cele tace gwara hotel din ma,tace ya sallame su Auta ya kaisu Hotel har Hammad duk ya Sallama yace suje da motaocin su bar masa Daya gobe zai Kira su,Shima Hammad hotel din da ya kama daban, mutane sunyi bacci ba Wanda yasan Yazo,ko ni nace da Safe ma gaisa.
Cele ta rike hannunsa suka tafi part din Auta shi Auta ma bai dawo ba,Salma ce a Palo tana kallo jiransa take yi su kwanta,Cele ta bude kofa suka shiga,Salma taga Ahsan tace lallai kice Ango yazo,Cele taja kwafa a ranta tace kunga yarinya fes da ita na gano ki Zaki ci ubanki,Ahsan ya dagawa Salma hannu da jagwalalliyar hausarsa yace Ina kwana,tace ai dare ne barka da dare zaka ce ah su Cele an dace oh yau kice mu toshe kunnenmu? Cele tace ke wallahi haushinki nake ji karki dameni karuwar yarinya sai kissar tsiya kamar ba rainon Namiji ba taja Ahsan suka yi gaba cikin bedroom Ahsan yace sai mun fito,Salma tace a fito lafiya chansa Cele chansa dai,Cele tace zamu hadu ne bari in sauke damuwata Zaki ci kwal ubanki,suna shiga ciki Cele ta nuna masa abincin tace ko zaka iya ci? Yace a'a shi baya cin wannan,Cele ta hau masifa tace ai kuwa sai Kaci fita nayi da nisa na Nemo maka a restaurant din larabawa kace baza ka ci,yace shi a lallai bazai ci ba ga larabawa da kafiyar masifa su basu san babu da tattali ba sam yace bazai ci ba,Cele ta Kira Auta tace kana Ina yace ya kusa da gida tace ka koma please ka nemowa Ahsan abincin larabawa ni na siyo masa irin rice dinsu da wata stew da naga suna ci yace shi a kasarsu ba irinta bace,Auta yace yo ba sai ki bar Dan banza da yunwa ba Idan yaji wuya tuwo ma cinyewa zaiyi wlh da kin sani tuwo kika masa ba a birge su fa kin sani basu san talauci ba,Cele tace please Auta wani aiki zaiyi ne sai yaci ya koshi,Auta yace da Daren nan a gidan mutane wanki zai Miki ko guga haba Cele ki dinga tausayin balaraben nan kullum ana nuna Miki hanya bakya ji,Cele tayi dariyar takaici tace Auta ka kiyayeni tam,Yace ko aikin magidanta zaiyi ne? Wayar Cele ta kashe ta rabu da Auta,Auta yana zuwa ya siyo sakwara da miyar Egusi da farfesun naman kaza me yaji,ya siyo gasashen kifi aka bade shi da wata miyar yaji ya kawo yace an samo,Cele tana murna tace shugo ku gaisa Auta ya shugo yace a'a sadaka yalla,tace wannan yafi karfin sadaka yalla,Annabin Allah a kasarsu yake,Auta yace dole na bashi girma,ya Mika masa hannu suka gaisa Ahsan yace ya Nigeria? Auta yace da sauki gamu a ciki muna ta hakuri,Cele tace jeka to ka tafi dakinku ka kama matarka kar na ganku a nan haka,Auta yace kallo zamuyi mu,Cele tace wai baka sha zobo bane Auta ya tuna Salma ta fada masa Cele ta bata zobo ta kawo masa amma ya subuce kofin ya fashe Idan sun hadu yace ya sha ya gode,Auta yace Ina ta so ma in Miki godiya zobo haka me dadin gaske na gode,Cele tace Kuma ba abinda kaji? Auta yace ni dai naji dadinsa gaskiya a bakina ya min kin iya Kuma thanks ya juya ya fice,yana zuwa ya ruko Hannun Salma yace muje Autar Auta,ta mike tana murza Ido na shagwaba wai bacci take ji, hannayen ya cjre yace muje I'm sorry aikena ake tayi na zama boy boy a gidan nan, Allah tun dazu nake jiranka ai kasan bacci nake ji,Auta yayi dariya yace sarki Yar Auta ni na bar Miki sunan nawa ma,mije yau tare zamuyi wanka,Salma ta zaro Ido tace ni nayi wanka na gaskiya suka shige bedroom.
Ni kuwa Ina kwance da jaririna kawai naji nono na Daya ya soke ni a ciki kamar an tsira min Allurai,a Daren nonon nawa ya fara ciwo guda Daya,na kwana Ina kuka na dinga Kiran Nawwar yana ta bacci,kafin safiya nono Daya ya kumbura sosai.

Auta wanka ya shiga Salma tayi Shirin baccinta yayi wanka da brush ya fito bacci yake ji Shima ya gaji,ya fito Salma me Miji ta zabo masa kayan bacci ta Taya shi shiryawa Yazo Saka wando ya jefar da towel Salma tayi tsalle ta fada saman gado ta rufe ido da pillow tace Dan Allah mene haka ai sai kasa ta dinga min gizo cikin dare tana tsoratani ai sai na dinga firgita ni kadai,yana dariya ya shirya yace kika ce Smally ce? a'a biggy ce wlh bacci Yazo ta kwanta harda baccin karya,Auta yace a Sannu sannu zanyi maganinki kawai Dan yau na gaji ne nafi so na kamaki a nutse in dinga yagarki Sala Sala wlh duk ranar da nazo tausayinki ko digo bazan ji ba duk sai na goge Miki raini kina tashi Zaki gaishe ni,Salma tayi dariya tace to zo mu kwanta ya haura Saman bed harda wani lafewa a jikinta,tace Auta yace na'am tace magana zamuyi me muhimmanci,yace Ina jinki duk sanda Allah yaso kazo yin abin nan da Antena muyi shuru kar wani yaji ka rufa min asiri Aunty Wise ta koya min yanda ake gashin nan Idan muka yi zan koya maka gashin nan kayi min abuna muyi shuru da bakinmu Dan Allah sai dai aga Ina da ciki,Auta yace tun yaushe na San yanda ake yi, cikin Shima muyi shuru Karka fada na sanka da Surutu Dadi ya kwashe ka sai ka fadawa Mami ba kunya ce da Kai ba amma Idan kayi shuru sai dai ayi ta hasashe ana cewa Salma ciki ne da ke Ina cewa a'a haba yaushe aka yi abin Ina basarwa Ina cewa karya ne sai dai aga ciki yana ta girma yana ta girma ana ciki ne Ina cewa sanyi ne munje asibiti sanyi ne akace ya kamani,kace kaima sanyi ne sai sanda karya ta Kare zasu San gaskiya Idan suka ga Abu kamar dutsen zuba rock yana tsiri,Auta ya sha uban dariya ya rungume Salma yace wacce irin mata Baso ya aura min ne? Fari tayi da Ido tace Salman Auta me abin mamaki,Kallon Auta tayi da wani irin Kallo tana lumshe ido tace Dan sammin bakinka,Auta yace Iyye haka kike dama? Salma tace wai mutum da mijinsa ko me yayi sai an masa mamaki ka bani Idan zaka bani, Auta yaji Dadi yace a ransa yace ni dama irin wannan nake nema shi yasa nake ta Neman babbar mace Sahar na godewa Iyayenki da suka hanani ke,a hankali suka fara tsoste tsotsen juna,Auta ya taba na shanun Salma yace nan fa? tace ai naka ne ka daina tambaya ma jeka kawai Babu doka da order a Kansa ka fa biya sadaki Auta me kake Jira ne,Auta yaji Kansa kamar ya tarwatse da baiyi niyyar sex ba yau amma zuga shi Salma take yi sai yace yau zaiyi a ransa ita Kuma ta saki jiki Auta bazai yi yau ba ya gaji bacci zaiyi ta dinga zuga Auta,duk ya hargitse komai yarda take ya taba Kuma ta dinga zuzutawa kenan sai kace Yar iska,sai da taga Auta jikinsa ya dauki rawa kamar ba karfinsa ba haka yake sarrafata ta fara jin wuya,sai ta sakko tace na gamsu ba uwar da tayi tace ta Gamsu.

You are so sweet my husband I love you so much ta rungume Auta kamkam tace ban taba samun nutsuwa ba sai yau my life, gaskiya kayi hadda a industry,Auta zaiyi magana tace uhm uhm ba sai ka gode min ba anything for you my love muyi bacci sai gobe Maci gaba,Auta ya tsaya kallon ikon Allah fafur ta hanashi magana kafin yace komai sai ta rufe masa baki tace Karka gode min ai banyi gwaninta ba sai nan gaba Idan mun nutsu zamu soye na gaske,Auta zai ce shi Ina wlh bazai yarda ba ta toshe masa baki da hannunta ta makalkale shi kamar Yar china da kyar ya banbareta yace ke ni Zaki yiwa bariki wlh baki Isa ba hakkina Zaki bani tab,Salma tace kace sai ka nutsu ya fututtuke yace na fasa ni Babu wata nutsuwa,Salma tace to zan maka ko mene ka samu nutsuwa amma kayi hakuri mu nutsu tukun da sauran baki a gidan nan, Auta yace ba wannan zance,tace daga yau nazo tayaka kwana shine zaka min haka Babu Amana abin shike nan ni zanyi fushi,Auta yace karki bari nayi zuciya Salma da abin nan naki Zaki jika ki sha ne,dariya Salma tayi tace ai zaka dawo ne tuni ma zan kalallameka sanda zaka dawo ma ka sani ne mu ai ba a fushi Damu ko anyi sai an dawo, Gyarawa yayi yace naga dai so kike mu gwada kwanji ko? Ya gyarata ya rike hannayenta tayi tayi ta kasa kwacewa, kafafunta ya tale ya danne da tasa kadan ma ya sa mata kafafunsa kar ta balle yace kinganki Salma duk abinda naga dama sai nayi a haka tayi tayi ta kasa ko motsi baki yasa ya janye pant din,Salma ta fashe da kuka kamar wacce za a yiwa Allura ka bari na gyara wayyo ka bari na gyara zan tsaya,Auta yace to karki ce daga yau Zaki min wayo duk abinda naga dama zanyi dake ko kina so ko bakya so,Salma da sauri tace na yarda,yace kawai dan da baki ne na hakura,tace to da sauri,yace sai Kuma kinyi min na baki tace to ya dagata ta mike tana godewa Allah bata so mutane su ganeta ita Kam,Haka duk abinda Auta yake so haka ta zage tayi masa ta samu Antena ya koya mata ta mata tass da bakinta ya samu nutsuwa ya zubar da abinda ya dame shi ya cikawa Salma baki taf ,ta tashi da gudu ta fada toilet ta zubar ta dinga kuskure bakinta tana kakari,Auta ya mata dariya ,ta dawo Salma tun daga romancing ta fara jin tsoro taga abin bana wasa bane aiki ne ja ashe,kwanciya tayi abinta tayi luf lakwas,tana jinsa yayi wanka ya fito,tayi sauri ta boye fuskarta kar ma yace idonta biyu,har ya shirya tsaf,yace baza ki wankan ba? tace ni me na ji da zanyi wanka, kika ce kin gamsu ai dole kiyi wanka ko Local government ban je ba kika ce ke kin gamsu, Salma tace kaji da shi bakina ciwo yake ya karye,ka balla min baki,kwanciya yayi yana nishadinsa ya dafa kanta ya girgiza Yan mata,taki magana ya kwanta ya jawota jikinsa suka shige bargo sai bacci.

Hajiya Cele kuwa ana budewa Ahsan Abinci taga Sakwara Auta ya siyo bakin ciki ya kamata,Ahsan ya leka ledar ya dauki sakwarar yana tambaya mene wannan? tace Wanda na aika ne ya siyo wannan ni yanzu ya zanyi da Kai kamar zata yi kuka Ahsan yayi murmushi yace zai ci ai dai ci akeyi tace ae yace ba damuwa ta zuba masa a plate ta Mika masa ya wanke hannunsa ya fara ci shi Kam ta masa dadi ya cinye guda Daya,farsun ya dauki nama Daya ya Dan lasa da harshe da sauri ya jefar yana zaro harshe kamar kare wai yaji ya rasa inda zai Saka Kansa yana subhanallah Subhannah,ruwa ta bashi ya sha da sauri,kifin ta duba taga Auta ya bari an bade shi da miyar jajjage tace sai naci uban Auta a gidan nan,ta sa spoon ta kwashe miyar tana zaro tsokar kifin inda ba yajin tana bawa Ahsan yana ci yaci yace ya koshi ya sha shayin data dafa masa irin nasu ya sha sosai ya sha ruwa yace ya koshi,da kyar ta takura ya sha fruits sannan yace su tafi hotel Kansa ciwo yake,Cele tace tab yau nufinsa bazai komai ba na roka ace ba aji wannan Dan Iskan aji Ina,sai ta dauki lemon tace tana zuwa taje ta digo masa maganin sha'awa a ciki kadan ta dawo ta damu Ahsan sai ya sha,ya gaji ya karba ya shanye,sai murna ta rike hannunsa suka fito mota suka suka shiga ta dinga Kiran wayar Auta yaki dagawa lokacin yana soyewa,ya gama suna kwance makale da juna suna bacci Cele ta hau dukan kofa kamar zata ballata,Auta ya taso da kyar ya Bude tace muje ka kaimu hotel ni bazan gane hanya ba,yace me yasa kika sa ya sallami driver dinsa shike nan ni baza a barni na huta da iyalina ba,rashin kunya zaka min? Auta yace gani nan to,kayi sauri fa tam ta koma motar,Auta da kayan baccinsa ya tashi Salma ta Bude Ido da kyar yace zan kai balaraben can Hotel,Salma tace Kai Kai da Daren nan 12am fa ta wuce,yace kiyi hakuri ai baki ne ya zanyi,Salma tace tsaya mu tafi

2 Comments On YAR AIKIN KARUWAI Book 2
avatar
zainab-ibrahim-8

11 months ago

Reply

Thank

avatar
ghh

10 months ago

Reply

Replying to zainab-ibrahim-8

Yayi kyau?

Please Login or Register in order to submit comment