Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wasu Kaya sai abaya Kuma Dole ta sa nikam a haka take musu aiki tana gamawa Kuma bata kwanar musu a gida sai dai ta tafi masaukinta da safe da wuri take zuwa kafin su fita ana yin Sallar asuba take zuwa haka Ayusha ma take Yi amma suna biyanta sosai ba mugunta,ba irin mu ba ki dauki yarki tayi ta wahala kina wulakantata yaran gida suna ci Mata mutunci gata kullum cikin wahala kina saka sutura me tsada dinki ma ki kasa Mata ko Yar Atamfa sai dai tayi ta Zama cikin tsumma,ta wanke kashin yaranki etc ki dauki dubu biyu ki bata a wata abin haushin har gidan manyan masu kudin Babu canjin albashi sai dai daiku.

Cele tana Jin Kiran Sallah ta mike tace Salah,Maheerah ko kallonta bata yi ba Kawai tv take kallo,Ahsan ne ya nuna Mata dakinta har kayan da Suka siyo Mata shi ya tashi ya dauka ya Kai Mata dakin da Suka bata a matsayin nata,dakin yasha gyara,gado ne irin na larabawa na karfe amma designers ce har mudubin na daban ne kalar bed din sai wani slice Sip kana danna wani Abu zaka ga ya bude da kansa,harda katuwar plasma tv dinta,Cele tace ya ihali mutanen nan me suke nufi dani ne,tunaninta ma suman da tayi a mota ne yasa aka kaita asibiti Suka taimaketa.

A cikin toilet dinta tayi wanka ta fito tare da daura Alwala ta shimfida sallayar data gani Fitowa tayi tace Qibla,Ahsan ya taso ya nuna Mata tayi Sallar magriba shi Kuma ya fice masallaci Maheerah tana nan a zaune tana kallon wakoki,Ayusha ma tayi Sallah Banda Maheerah,Ahsan ya dawo Yana ta Mata fada Amma sai ta Fara kukan shagwaba Wai ya takura Mata ita wahala take Sha a gidansa,ya shiga lallabata Yana bata hakuri,Cele Kuwa Fitowa tayi tace bari naje Palo na Sha kallon haukar Maheerah,ta fito ta isketa tana ta hawaye tana kuka kanta a bisa kafadar Ahsan Yana aikin lallashi,dariya ta kama Cele ta dinga kyalkyala dariya tace Yasin da a Nigeria kike da kinci ubanki hannun mazan mu da tuni kinci duka uwarki aka Miki yau naga Yar iskar Mata shegen Kai kamar turmi,ita a larabawan ma cutar Mijinta aka Yi hakora duk cin Zuma Kamar tsohuwar langa, Ahsan Jin tana ta maganganu tana kallonsu da yarena ya tambaye ta da hannu Wai lafiya? Dariya tayi tace da hausa nace wannan Yar iskar matar taka ce ta nuna Maheerah da baki ya kalli Cele yayi Murmushi harda sa min yatsa a lips dinsa Wai shiiiii nayi shuru Kar na takurawa Maheerah,Baki cele ta bude tace an gaisheka Alhaji salmanu Sallamamme ko Alhaji Sallau ne,kaga mijin tace,ya sake tambaya da hannu Wai me nace? Tace ubanka nace Sallamamme baza ka Zama Namiji ba ta gwada Masa yanda ake Marin mutum da zancen kurame tana zuga shi tace ya mareta, kafada ya makale,Cele tace yau Naga dolon mutum ni Rufaida.



Ayi min sharhi yafi min godiya.


MASU JUYA LITTAFI AUDIO BA IZINI BADA YAWUNA BA,NA RIGA NA SIYAR DA SHI.

Masu bukatar sauraren Audio book dina ku duba YouTube channel
S ZARIA TV




https://chat.whatsapp.com/Dk4tpug5deM85rvWdb7KIR



AsmaBaffa
08061929616
[8/9, 10:59 PM] +234 806 192 9616: 🌼'YAR AIKIN KARUWAI 2🌼
MATAFIYA


6-10



MASU AUDIO WANNAN BOOK NA SIYAR DA SHI,BAN AMINCE A JUYA MIN NOVEL BA IZINI BA.
MASU BUKATAR SAURARAR AUDIO DINSA DA MA WASU ZAFAFAN NOVELS DIN KU NEMI YOUTUBE CHANNEL
S ZARIA TV



Official

By
AsmaBaffa



SADAUKARWA NE GA
ZAINAB USMAN



PAGE NAKI NE
NAJIDA ALIYU BICCA




Ina masu bukatar unique kitchen utensils . fabrics adult and children's wears shoe's and bag's.
Da masu bukatar ahada musu lefe ko masu bukatar iya luggage's din kawai duk inkazo
R&U EXCLUSIVE KITCHEN AND MORE.
Zaku samu duk abinda kuke bukata ko a awanne state kake zaa kawo

Masu bukata ga number. 0703 455 9202

https://chat.whatsapp.com/LAizQA6PofSLoFhQ7XeaQx






Cele tana kallo Ayusha ta Gama girke girkenta Basu zauna a dining ba saman carpet ta jera musu abincin suka zauna a kasa tare da tankwashe Kafafunsu,ba tare da saka cokali ba da hannu Ahsan ya fara ci Yana kallon Maheerah wacce ta shagwabe fuska,yayi juyin duniya taci ta ki ci sai lallashinta yake da kyar ta yarda ya fara bata a baki tana ci da kyar,magana yayiwa Cele da hannu tazo Wai itama ta ci,harara Maheerah ta watsa mata ta hau masifa harda kuka akan Kawai yace tazo taci tare da su,Kalar abincin nasu ma Rufaida baza ta iya ci ba da larabci Maheerah tace Masa sai dai taje ta dafa da kanta amma baza ta ci musu abinci ba,Ayusha ya kira tazo tayi Shirin tafiya gida ta gama musu aiki yace ta tafi da Cele, ga Rufaida ta Fadi abinda take so a dafa mata,da zancen kurame ya dinga gwadawa Cele har ta gane wai ta bi Ayusha kitchen suna shiga Ayusha ta dinga masifa da jaraba zata Zama baiwar bakar fata tana zuwa ta hankade Cele,Irin baza ta koyawa Cele girki ba bare tazo ta rabata da aikinta,Cele Ido ta zarowa Ayusha itama da Hausa tace ke jaka nifa na iya girkina ba abinda ban iya ba ki tambaya kiji,Cele ce ni a kaso karewar iya soye soye,ke in kin Isa ki soya awara na gani ko ki soya fanke,yanda kike kyamata Nima Haka nake kyamarki ta karasa tare da dukan kirjin Ayusha,da hannu tasa kirjinta ta hade dana Ayusha ta hankada ta baya saura kadan Ayusha ta Fadi ta dafe jikin bango tana masifa da yarenta itama larabcin ma ta daina,Itama Cele da Hausa tace kina hauka ne ta daki kirji tace ke burar....kinci me cin....dan.....ashar ce kawai ke tashi,Ayusha taga Cele ta haukace Mata sai tsoro ta Fara ja da baya,Ahsan da Maheerah sunji yare na tashi ga na hausa ga na Yan bangaladesh kamar fada akeyi suka shigo ciki da sauri suka iske Cele taci kwalar Ayusha ta shaketa a bango tana ta fyalla Mata mari,tana kutuntuma ashar tace ai ba a ka'abah nake ba da Zan daga Miki kafa ko Kinga na saka harimi,Dan ubanki Niyyar Umrah ko aikin Hajji Kika ga na dauka ubanki zanci yo ko Umrah ban sauke ba bare na daga miki kafa,Ahsan yazo rabon fada Rufaida ta Masa Elbow a kirji ya ja baya tare da dafe kirjinsa Yana kiran sunan Allah,Ayusha Kuma taga anci uban oga ma Sai ta fara kuka, Maheerah tazo tana bala'i da larabci,Rufaida dai ta haukace ta juyo tana sani ta hankade Maheerah Allah sarki ba karfi sai ga Maheerah a kasa wanwar tana subhanallah, ya Allah,Ahsan har yanzu mulmula kirjinsa yake inda aka Masa Elbow,Ita Kuwa Maheerah daga Dan wannan abin abinka da larabawa sai kuka take tana Ya Allah,Ayusha da kyar ta kwaci kanta ta fice tana kuka itama yau Wai ta daku abin da bana kirki ba amma Wai ta daku har gida tana barka kuka,Cele ganin Ahsan tayi har yau a duke Wai zafi dariya ta dinga yi masa kafadarsa ta dan doka tace shege Ahsan,ya saki ihu, ta kyalkyale da dariya sabo da bai San me tace ba,ta sake cewa Dan duniya Dan duniya,zuwa tayi ta Kama Maheerah ta dagata tana kutuntuma Mata ashar a matsayin Wai hakuri take bata,tana karkade Mata jiki tana cewa sai kinci uwarki, Yar banza Fuska Kamar faten tsaki,baki duk tafarnuwa yan yan ysn.

Sudai basu San me take cewa ba Suka fice daga kitchen har Ahsan zafi Wai dukan abincin ma fasa ci Suka Yi Suka gudu bedroom Suka datse da key,Rufaida ta Shiga kitchen ta rasa me zata ci Allah yasa taga Oat ta hada da Madara ta sha ta koshi,ga kayan ci da sha Nan iri iri a fridge snacks daban daban,gidan ko Ina a kulle babu yanda za ayi ka iya fita sai da ikon su kofar ma security ne da ita,Dole Rufaida ta zauna iya wayonta ta gwada abin yaki sai hakura tayi ta kwashi biscuits da lemo ta wuce bedroom itama bayan tayi Sallar Isha tayi Shirin bacci cikin sababbin kayan baccinta ta zauna tana cin biscuits dinta da lemo tana kallon film din larabawa duk da ba ji take ba haka take kallo.

Tana Jin ihun Maheerah da Ahsan suna wasanni iri iri a Palo,kunne ta kasa, ai tashi Cele tayi ta Dan bude kofarta a hankali ta leka kanta palon taga suna ta jaki jaki Yana Mata jaki jaki Suka Gama suna ta kokawa iri iri kamar yara,Cele tace bari mu dauki darasi a nan ake aikata sunna,tana kallo daga Wasa aka Fara romancing sun manta tana gidan,Maheerah ta bude zip ta fito da Nono sutu sutu dake bata haihuwa ras dasu Kuma tana da kiba jajir da su abu manya,Cele baki ta rufe tace naga nononki Maheerah ba abinda zaki fada min kun ganshi a'a'a'a kaiiiiiii can me Zan gani haka nipples sai kace Kan dan Iska,wannan Abu akushi guda Kai Ahsan ka fiye hadama ya maka yawa Ina zaka da shi haka.

Sake lekowa tayi taga ya lumshe Ido, tace to ai gashi nan Yama rufe Ido baya so ba dadi ai tunda naga hakoranta Zaki ya kashe su duk cin zuma to na shanun ma haka yake can wajen ma magudanar haka take ba komai itama cin zuma ya kamata,a hankali ta rufe kofar ta dawo ta Dan murda handle ai da gudu Maheerah ta Fara kokarin maida rigarta,Rufaida ta fito fit sabo da a San ta gani harda kwalla ihu ta ja da baya tare da dafe kirji tana cewa za a lalatani shike nan an lalatani,Maheerah da Ahsan ko kunya ta maida rigarta ko a jikinsu tana kallo ma suna ta tsotsar bakin juna,Cele ta kalle shi tace dan ubanka Kai kayi Mata kishiya baka San dadin komai ba baki duk cin zuma ya gama da shi me zaka ji,Idon Maheerah ta faka suka hada Ido da Ahsan ta Masa zancen kurame Wai ya samo wata a daura Masa aure da ita tana hada yatsa biyu tana kullawa Wai aure,Kai ya girgiza da sauri wai a'a ya maida hankalinsa ga matarsa suna jira ta tafi taki tafiya ta dawo ta samu kujera ta zauna har da mikowa Maheerah bra dinta tace ungo ni karbi abarki,Takaici ya Kama Maheerah ta rasa wacce irin yarinya ta samo da ace ba cikinsu a jikinta da tuni ta sa an kamata,ko ta Mata wata muguntar ita da gidanta ta hanata sakewa rana Daya ko kwana daya ba ayi ba,haka ta ja mijinta suka shige bedroom abinsu,Lokacin Cele ta tashi ta koma daki ta kwanta duk bata Jin dadin jikinta Sam Jin jikinta take Yi ba yanda ta Saba ba.

Santana mutumin Adamawa ne amma a Sokoto suke da zama,gidansu su goma cif iyayensu Suka Haifa Mata uku maza bakwai Santana Kuma shine na takwas a gidansu sauran kusan duk yayyensa ne mutum biyu ne kannensa,suna da rufin asiri babansu dan kasuwa sannan yayyen Santana mutum uku duk suna da rufin asirinsa su ke kula da iyayensu da sauran marasa karfi duk da cewa Suma ba a wahala suke ba,Santana tunda ya taso yake kwaikwayon Mata ko ya dinga daura zanin babarsa tun suna Masa fada baya ji har ya girma daga nan da kyar ma aka samu ya Gama secondary yace Sana'a zaiyi ya Fara soya doya da kwai,daga nan ya koma wata state din ya koma har waina da miya Yana Yi ta siyarwa,ya koma cikin tasha Yana dafa shinkafa da miya da wake ga waina da miya ga su doya da kwai,tun Yana karairaya Yana canja magana a hankali ya shiga daudu komai mata amma inda Allah ya taimake shi bai taba neman maza yan Uwansa ba shi,Yan da kyankyami Wai sai yace warin maza suke,sosai cikin kawayensa Yan daudu sune suka bashi shawara cewar a kudu an fi samun kudi,sai Suka koma Kwara state,daga nan sai Ibadan,tafi tafi suna Zama sune Tasha Tasha bariki bariki har Suka goge a Iskanci Suka fada sana'ar Mata masu Neman maza suzo su zaba su darje abinsu,Santana bai gama tuba da saduda ba sai da Su Manduwa Suka rasu ya girgiza da mutuwarsu Kuma yaga tasa karara Allah ya tsallakar da shi tun daga lokacin ya saduda ya tuba ga Allah Harkar ma baya son tunawa sai dai iya shegen a baki wannan kuma kafin mutum ya dena to sai a hankali wasu ma ko matan ne har abada basa dena iya shege sabo da Sabo dole ko Yaya sai kaga bariki tayi musu yawa a wani wajen.

Mudai bikin Santana tunda Namiji ne can gidansu Muka je sokoto a gidan nan bayan murnar biki har da murnar ya shiryu Yan gida suka hada kida na gaske Suka dinga tika rawa yanzu duk da Aurenmu Munyi rawa amma bada yawa ba Kar mazajen mu su gani,Mandula data auri yaro yake juyata kasa shiga tayi tace ba ruwana ya hanani Star tace ke ni da nake matar malami ma gashi na cashe bare ke,Mandula tace in ya fara min fada Ni bana son abinda ransa zai baci,dariya ta kamamu Dan yaro karami, ango Santana da abokansa duk kusan Mata ne sai Yan Uwansa maza sai abokansa da Suka taso suna tare su biyu rak Mata sunzo bikin Santana daga gari gari duk ba na kirki wai sune abokansa can aka je aka dauro auren Jamila Jamcy da Abubakar Santana akan Sadaki dubu dari da Hamsim,Jamcy bata bari ma taga ango ba su Sabreen sune Kawayen amarya, ana gama daurin auren ango ansha babbar riga ai ganin kida da girgiza ya tako ya shigo filin rawar ana ta ihu da dariya domin Santana yafi Mata iya girgiza,ya tiki rawa ya chashe Kamar tsohon dan club ne, aure da yamma likis Suka Kai Amarya lokacin mun koma zamu karbi Amarya a gidan Ango suke iske mu mamaki ya Kama Sabreen ta radawa Jamcy tace kin Shiga uku duk kungiyar su Miracle a bikin gasu nan suna ta iyayi sunzo bamu San a gayyar wa Suka Zo ba,Star ce taga suna kuskus guda tayi tace a matsayinmu na manyan abokan Ango muna yiwa Amarya barka da zuwa,Wise tace duk inda aka je mune dai,nace Rana zafi inuwa kuna,Yar Zabil ta saki guda tace mune a wajen,Barka da zuwa Amarya cewar Mandula Muka shiga dakin,Bayan mutane sun watse sai Sabreen sai Jamcy sai Kuma mu,Su Sabreen sunyi mukus sun San basu Isa ba,Mandula tace amarya yau zata karbi Antaina sai a amsheta hannu bibiyu mune masu siyen baki,wayata na dakko a jakata na Kira Santana,yace Kun taru gani nan, Namiji daya ne ya sauke shi a mota ya juya abinsa yana masa tsiya,mu Kuwa Muka tashi muka fice a motar da na zo da ita nina sauke kowacce a gidanta na wuce gida Nima,Nawwar yayi Shirin bacci tun Yana jirana har bacci yayi gaba da shi,Ina zuwa abinci naci nayi wanka tare da Shirin bacci na kwanta a bayansa tare da hugging nasa.

Har nayi nisa a baccina Kawai sai zuciyata ta Fara tashi da sauri na tashi cikin daren na shiga toilet sai amai amai Kawai nake shekawa,Nawwar ne ya farka ya shugo toilet din da sauri yace ko dai wani abin Kika ci a gidan biki Kuma, ya rikeni na gama amai na sannan na kuskure bakina nayi flowshing Muka fito Yana min Sannu cike da kulawa, ko saman bed ban kai ba na koma toilet na fara sheka sabon Amai yace ko asibiti zamu je ne? Idona cike da kwalla nace a'a,sai da na gama har wanka ya sake min ya canja min kaya,yace me Zaki iya ci yanzu Kinga cikinki ba komai nace Data Kawai nake nema ko goba idan ba su ba bana son komai,yace a Ina Zan samo wani Data yanzu,nace kyaleni to na kwana haka na koma saman bed na kwanta,yace ni yanzu Ina Zan samu goba a Daren nan,to ga Apple kici Mana,bana sonta ni ga abinda nake so nan kawai,Kaya ya saka ya fita wajen me gadi yace Dan Allah Ina Zan samu goba ko Data yanzu,Ido me gadi ya zaro yace Sha biyu fa ta wuce Oga akwai dai Wanda na sani Yana siyar da goba sai dai muje gidansa,Nawwar ya shiga mota tare da me gadi Suka je har gidan mutumin Suka kwankwasa Masa kofa ya fito,Suka ce goba suke so idan akwai yace Amma wannan me nema me ciki ce kunyi sa'a a kwai ya shiga ya fito da ita kwali guda manya lafiyayyu Nawwar ya siya min ta dubu uku Suka dawo,Ina Jin ya shigo na mike yaje ya wanko min su duk ya zubo a bowl yace gashi aci lafiya ya tube kayansa ya kwanta sai bacci ni Kuwa sai gobata nake ci sai da na koshi sannan na kwanta bacci.

Santana Ango ansha manyan Kaya shadda sea blue ya shigo harda wani nutsuwa,da kyar Sabreen ta gane shine tace no wonder naga su matar Papa na a bikin Nan ashe nan ma Kun sake kutso mana rayuwa amma nayi mamakin shiriyarka ka daina daudun ai Jamcy bata San Sanda ta watsar da mayafin amarci ba tace dama Dandaudu ne? Santana yace ki godewa Allah sai da na shiryu na aureki da Abaya ne ma haka Ina dauduna Zaki aureni yanzu kuwa rayuwa ta canja,Sabreen dariya a ranta ta tashi tace Amarya sai da safe,tana fita Jamcy tace sai ka sakeni nafi karfinka nafi karfin Zama da kai Santana yace iyyeee bari na cire hular na fito Miki a macena sak ashe yau za a yita wlh alo tsiya alo danja yau a cikin gidan,galala Jamcy tayi tana kallon ikon Allah komawa tayi ta zauna tayi lakwas,kice tak ki gani wlh yau sai na sa Antaina na goge ki tas na Miki wankan tsarki ni Zaki yiwa diban albarka yaja Tsaki Yana masifa dan ma an samu na shiryu shine ake min Iskanci ana min gani gani matar da asiri na rufa Mata bata da mashinshini anyi kwantai a gida,Nan Iyayenki murna suke kin samu masoyi Abubakar Santana na dakkoki sabo da rufawa Oven dinki asiri Zaki Zo Kina wani magana da wata muryarki a shake Kamar ta tsuntsu Kinga ga kaza nan ci abarki ni in zaki iya,Jamcy ta kalli katuwar ledar ta kalle shi,yace karki cuci kanki yarinya ki Danni kaza ki Sha Madara ki daina wani iyayi Kamar Yan 16yrs 30-32 yrs kuke sa'annin Nawwar ne ku guzumaye kawai,Ni dai tunda na maka Shuru ka kyaleni Kuma haka ehe cewar Jamcy,Santana yace ato ni a Nan baza ki min kwaya ba,kayan mayen ku da kike Sha ba abinda ban sani ba ke kin taba Shan Kuskura? idan kinsha kuskure to a ciki wacce Kika taba Sha Hajiya Salma ko Farida ko Hajara duk sunayensu ne,wannan kayan mayen da ya lissafa duk Jamcy ta sansu amma bata Shan ko Daya ciki,yace karamar Yar kwaya Allah yasa na kamaki kina Sha Kinga yanda Zan baki tarbiyya da Antaina ita kadai ta isheki ya shige toilet harda murguda duwawu, yayi wanka ya fito,harda gadara Yana Jan aji,Jamcy yunwa take ji kazarta ta ci ta bari taki tashi bata da Niyyar yin komai,Santana yace har nayi Shirin bacci kina me kije kiyi wanka,tashi tayi Jamcy taga wannan ya fita tsiya tana shiga Santana Yana cewa a wanke ko Ina da kyau lungu da sako a cude a dirje Kar a manta da hammata itama,Jamcy sai data Yi dariya tayi wanka ta fito,Santana harda kallonta daure da towel yace see fine girl ya mike zaune yace sa hijab muyi Sallah, ta saka har kasa ya jasu Sallah yayi Addua ta tashi ta karasa shirinta tana Fushi tana cika tana batsewa haka ta saka rigar baccinta peach tayi kyau,hand bag dinta ta dakko da Niyyar ta Sha kayan maye yanda zata fada saman bed nan take ta sume ko shi Santana bai Isa ya kusance ta ba abinda Suka shirya da Sabreen kenan,tana duba jaka wayam babu kayan maye,ta sake dubawa tace a'a tana faman dubawa Santana yace gasu na kwashe kayan mayen naki ni fa yarinya ba Kalar barikin da ban sani ba kin gansu ta gansu a gabansa,da sauri ta fada saman bed din tana cewa ka bani kayana Santana ya toshe Mata baki da nasa,nan take jikinta ya Fara saki Santana anyi Ashawo ansha daukansa Yana sarrafa Mata yasan duk Kan wata mace da wuri ya samo Kan Jamcy cewa take ma yayi sauri ya shigeta yace uhm an San maza tun a waje an baki dai dai ke Maganar Allah ta tabbata danbanza na Yar banza ne,sai gashi Jamcy an bige da sarrafa Santana bata da control ko kadan, Santana yasha dadi ga Boobs mashaallah,Bai Sha wahala ba ya shigeta sabo da tana sex dama a waje amma duk da Haka ta Sha gyara a matse take tsam ba irin Sabreen ba, Santana an ragargaji dadi itama Jamcy har ta fishi zaucewa sabo da duk kule kulenta bata ci Karo da irin Santana ba me iya harka,washe gari da safe sai gashi ta Riga Santana tashi sai kallo take Kare Masa tana tuna daren jiya,toilet ta shiga tayi Brush da Alwala ta fito duk tsiyarta ita tana Sallah akan lokaci,tashin Santana tayi ya mike tace anyi kira,shima brush yayi da alwala ya fita masallaci sai da Rana ta Dan kyallo sannan ya dawo gida,Jamcy an kiyayi Santana sai gashi harda cewa Yaya Ina kwana,Santana irin me gidan nan yace kin tashi lafiya ana wani Maganar maza irin a dake, kwanciya Suka sake Yi suna ta bacci tana rungume a jikin Mijinta,sai 11am Suka ji ana knocking,Santana ya fita ya bude driver ya Mika Masa basket yace gashi inji Wise,yace kace na gode oh su Wise anji jiki kace Ina godiya Yan banzan Yara suna kaunata.

Jamcy ce ta fito yace Matar baban kawarki wato babarku Wise ce ta kawo Abinci,Jamcy tace hmm wannan marar kunyar,ke ki kiyayi kanki Kar na sake ji da ki zagi su Wise gwara ki zagi babban yayana Wanda muke uwa Daya uba Daya Idrisa ato, Jamcy tayi mukus ganin ya hade rai, Suka ci lafiyayyen Karin safen su,da Rana zata yi girki yace a'a za a kawo,ai Kuwa 1:20,pm sai ga abinci Seraline ta aiko,da dare Yar Zabil ta kawo,Star ta Aiko da Farfe su,Jamcy tace ban taba ganin masu kaunar juna da hadin Kai irinku ba,inama mutane idan Zama ya hadasu haka akeyi ko ace makwabci ma haka ake da hadin kai,Santana yace ke dai bari Allah ya hada jininmu ya jawo Jamcy saman cinyarsa suna soyewa.

Mami Mahmood ya kwarzabeta duk ta rame sabo da Sex ko yaushe ba daga kafa a Rana sai yayi sau biyar ga dadewa yake bai kawo ba irin jarababben hariji ne na gaske,Mami sati biyu tace ya saketa baza ta iya ba yafi karfinta,shi Kuma yace gaskiya bazai iya ba ta hadu Yana Jin dadin sex da ita,Mami gajiya tayi tana ta daga Masa kafa amma Sam baida hankali Kawai sai ta gaji ta dakko wuka dama tsorata shi tayi ta nufo shi,ba karamin tsorata yayi ba,Mami ta cilla Masa biro da takarda tace sake ni,a tsorace ya rubuta Mata saki daya,sannan yace na warware igiyar aure na Daya ya furta da turanci dama sabo da kasuwa Yana Dan Jin hausa harda gwarancin hausarsa ya furta sakin,Mami ta dauki takarda abinta ta hado kayanta kaf ta fice daga Nan sai gida Nigeria,Nawwar tayiwa waya tace kazo airport ka daukeni na dawo,mamaki ya kamashi yace Mami wai da gaske ke da Kika Yi aure kwana nan har muna shirin zuwar Miki hutu,bana son surutu idan zaka Zo ka daukeni kazo.
Baffa kuwa hankalinsa yayi Matukar tashi Jin labarin Mami tayi aure a Madina Kuma balarabe,Bai sani ba sai da Mami ta kwashe sati biyu a gidan miji bai San lokacin ma har an sake ta ba,da sassafe ya Kira Nawwar ya tambaya Nawwar ya tabbatar Masa da haka.

Wajen Iyamami

2 Comments On YAR AIKIN KARUWAI Book 2
avatar
zainab-ibrahim-8

11 months ago

Reply

Thank

avatar
ghh

10 months ago

Reply

Replying to zainab-ibrahim-8

Yayi kyau?

Please Login or Register in order to submit comment