Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels





*CAPTAIN SADIQ*
👮🏼‍♂

*writing by*
*Salma mas'ud nadabo*


*Edit by*
*boold sister deeja*

📘 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM*🐄

1_2



Yarinya ce yar shekara 10 na hango, tana tafe tana rusa kuka kamar anmata mutuwa.Fara ce sosai, ita ba siriri ya ba, ita ba lukuta ba.Dan kwallinta ne a hannu,hakan ya sa na kalli gashin kanta,baki sosai amma saboda tsabar datti yayi jawur,kallo daya na mai na gane mai laushi ne,rashin kullawa ne yasa yayi haka.Hancin ta yayi jaga jaga da majina,gata da manyan ido,tana tafe tana kukan,dan ba dainawa tayi ba,dai dai wani madai dai cin gida ta tsaya chak,gidan kasane natallakawa sosai,dan ko kofar gidan bata samu ishashiyar kofa ba.Ihu ta Kara saki kamar an watsa mata ruwan zafi,inna da ke kurya daki ta fito tana gyara zani, inda sabo to ya kamata ta saba da halin fatuha,amma ba yadda ta iya dole ta fito inba fitowa tayi ba to wallahi sai dai maqota su fito,ganin inna ta leko yasa fatuha tuna a kasa ta ihu,inna ta gyara tsayuwa. "ohni fatuha nabani yau kuma wakika tsokana kika ci bugu. fatuha ciki mirya tsiwa irin na yara masu wayau masu rashin ji ta ce "inna wallahi tallahi kwarankwatsi dubu bani na tsokane shi ba inna. Ta kara rushewa ta saban kuka inna ta san halin ta sarai shiyasa ta ja bakin ta tayi shuru to fatuha ways bige ki wallahi inna Rabi'u ne ya bigeni har da taka min ruwan ciki ta Kara rushewa da saban kuka kuma inna billahilazi ba zan yadda ba ta inda zan can tana katse majina hancin ta saboda inna ta San karya fatuha ba yadda za'ayi rabi'u ya bige ta har ya taka mata ruwan ciki sai dai in laifi ta mai kuma ko bugun ta yayi bai taka mata ruwan ciki qila ma satan mangwaro taje ya kamata yi hakuri fatuha ki kyale shi kin ji kuma kiga Rabi'u ba sa'an ki bane kin ji diyar baffan ta kambuuuu ta zaro manya idanuwan ta qur'an inna ban hakura haba fatuha yi hakuri Zan baki biyar kin ji washe baki tayi kamar ba ita ke ihu da koke koke ba to inna na hakura kwarankwatsi Inna ta washe baki fatuha ko ba wai rai cikin zuciyar ta ta hakura dan ta dau alwashi se ta Rama bugun da Rabi'u ya Mata haka ta bi inna cikin uwar daka tana matse kwalla da katse majina



Misalin karfe hudu na yamma fatuha ce zaune tsakar gida wadda take share kwal ba dani ko daya da yake inna akwai san tsafta duk yadda ta so ta gyara fatuha da fit a zata Dawo kamar almajira ko sabuwar mahauci ya saboda tsaban rashin ji ko wanka se anyi da gaske inna ke samu ta dirje ta hura take sha hankali kwance daga gani hura na kai mata karo dan sai rausaya kai take kamar kadangaruwa inna ta ce ta leko daga uwar daka fatuha yi Sauri ki shirya ki tai makaranta allo baki ta turo gaba kamar data tun kudi birji gaskeya yau inna ban zuwa inna na gaji qur'an kullun Malam dalha sai ya bigeni ta inda zan can tana matsar kwalla to fatuha in baki je makarantar ba inaa zaki sauke baki so na siya maki shanun a yanka ranar sauka washe baki tayi to inna zani wallahi ko dan ki yanka min shanuwa babba tafi tasu fatsima kwarankwatsi yawa yar albarka maza ki shirya hijabin ta dake saman igiya ta janyo ta zura ta fita da gudu inna ta girgiza kai ta dau kwana hura ta Kai madafi ta aje


Fatuha da ke tafe tana yan surutai wanda ko ni salma bajin ta nake ba chan ta tsinkayo muryar malam dalha taja birki ta tsaya tana raba ido dan tasan kashin ta ya bushe dan Ba karamar makara tayi ba Malam dalha ne ya juyo sukayi ido 4 da fatuha ya kwallo ido keeeeeeeee!!fatuha dan uban ki yanzu ne lokacin zuwa makaranta shegiya mai Kama da mayu duk kauyan nan kin raina uban kowa yana huci ya ce yau zaki kwafar ubanki wallahi fatuha dake ta raba ido ta duqa da niyar raruma takalmin ta ta ruga miyar Malam dalha ce ta tsinke Mata tunani wallahi kika ruga sai na sa basiru ya dauko min ke akai kasan cewa tasan basiru Ba karamin kato bane yasa taja ta tsaya chafka daya Malam dalha ya Mata yana muzurai kuka ta farayi tana yarfe hannu tana bashi hakuri Allah annabi amma yayi biris ya fisgota ya fara kila kamar an aiko shi ihu take jera mai Allah ya isa bugun ta yake amma bakin yaki mutuwa dan kan shi ya gaji da dukan ta ya hakura fatsima da ke gefe sai matsar kwalla take tana yimai daquwa ta hijabi ta lalabo gefe fatuha Malam dalha be ganta ba yi hakuri fatuha ki ji Allah sai ya saka maki fatuha dake matsar kwalla ta turo baki gaba billahilazi sai na rama fatsima ba yana zuwa gidan qilu zan ce ba da yamma ba kwarankwatsin dubu sai nayi maganin shi fatsima Kai fatuha ki kyale shi Dan wallahi ki kai mai iskanci har gida zai biki dan Malam dalha ba wayau garashi ba ya hadaki da baffa yo ni wayau be ya isheni ta karashe zan can tana washe baki fatsima taja bakin ta tayi shuru haka suka cigaba da karatun su dai dai gwargwado fatuha na da kokari sai bata jin magana KO kadan ba wanda bai san ta akauyan su ba


Mayan motoci ne kira bentley guda 5 suka nufi wani katafarin gate kallo daya nayi ma motocin na hadiye miyau dai dai katafarin gida motocin suka kunna Kai wurin parking suka nufa suna gama parking da sauri wasu sojoji guda 4 suka daga ciki motar baba at the same time sojojin 4 na cikin mota baya suka nufi motar tsakiya ahankali daya daga cikin sojojin ya bude mai murfin motar tsakiya wani hadaddden kafa nagani mai sanye da booth yana cikin kakin shi na sojoji karfafe namijine kyauwa wow fari ne Sol idan sa sanye yake da glass bari wadda ya fido da zala kyan shi da qwarjinin shi dogo ni sosai jikin shi murde yana da fadandan kirji gashin kanshi mai laushi ne duk da gashi na cikin hula shi na uniform hakan be hana gashinshi bayyana na ga sajan shi kwance ta hanci shi kamar pencil dan tsini briefcase din shi ya amsa hannu daya daga cikin yaran sa fuskarsa murtuke Ba alamar dariya kamar an aiko mai da wahayin mutuwa na ce ohni Salma da guy dinan zeyi dariya da ba karamin kyau zeyi ba haka yaran suka bashi guri ya wuce Kai tsaya man palour ya nufa wow fadi tsaruwar palour bata lokaci ne saboda ba karamin haduwa yayi ba baba jinmai da ke gafe cikin washe baki ta tsugunna tana kwasar gaishuwa cikin isa kamar mai koyan magana ya amsa mom fa ah mai gida tana sama Kara daurewa yayi Dan wannan suna kona mai rai yake a hankali yake taka matataka cikin isa Kai tsaye dakin mom ya shiga hadaddan daki mai kyau sanyin AC sai ratsa dakin yake hajiya da ke zaune saman kujera dressing mirror tana shafa turare Tasha hadadden leshin ta mai kyau fara ce ba fulata na kallo daya zaka mata kasan Hutu ya zauna mata ahankalin ya karaso yayi huging nata cikin fara'a ta juyo Dan tasan ba mai mata haka se son kiss ya mata mom I miss u miss u more son we'll come back dear baby ka kara girma kamar ba Kai ba turo baki yayi ya langwabe Kai alamar shagwaba Kai mom ni dai gaskiya ban girma ba ka ji da shi dai kaje kayi wanka ka dawo your food is ready a dinning area ok mom ya fice yana murmushi kamar bashine Wanda kee daurewa dazu Ba


*Taku har kullu Salma mas'ud nadabo**CAPTAIN SADIQ*
👮🏼‍♂

*writing by*
*Salma mas'ud nadabo*

*Edit by*
*blood sister deeja*

📘 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM🐄*

3_4


Kaitsaye bedroom nashi ya wuce komai na bedroom din golden color ne wani makeken gado ne atsakiya daki Wanda ke kamada ba a kwanciya a saman shi dan komai na daki very neat ne dressing mirron din shima abin kallo ne kayan shafa ne kamar suyi magana dan yawa perfume kam ba'a magana da man gyara gashi tsayawa lusafa maku haduwar dakin bata lokaci ne kayan shi ya fara cirewa
ya shige toilet wow toilet din ma abin kallo ne dan ya hadu iya haduwa baifi 30 minutes ba ya fito daure da towel a qugun shi daya kuma yana goge gashin kanshi da shi dressing mirror ya nufa ya shafe jikin shi da mayuka masu kamshi tare da gyara sumar sa da sajan shi wardrobe nashi ya bude wow wardrobe din ma abin kallo ne saboda kaya ne a ciki kamar gurin saida kaya suit kala2 da uniforms din shi na sojoji kamar suyi magana da yake shi mutun ne ba mai yawan sa manyqn kaya bane dan haka kanana kaya sunfi yawa hannu yasa ya ciro T-shirt din shi white mai gajeran hannu da 3qwatan shi black yasa ba karamin kyau yayi ba haka yasa kyan shi ya bayana sosai agogo ya makala ma hannu shi mai tsada silver na azurfa har ya kai bakin kofa phone nashi ya fara ringing wayar kira iPhone 7 white chak ya jaa ya tsaya hannu ya kai saman dressing mirror nashi sweet mom ne rubuce a screem din phone din ahankali yasa hannu ya dauka hello mom son na dauka bacci ya dauke ka no mom yanzu zan fito ok ta datse kiran daga dayan bangaran cikin isa yake saukowa daga sterp hannu sa daya cikin aljihu Jidda dake dining ce ta rugu da gudu da rungume shi daddy wellback daga ta sama yayi yana mata wasa tana dariya har suka qarasu dining tana rike a hannu shi mom sai murmushi take ita tayi serving din su shinkafa ce da miya wadda taji kaji da namomi da ganyaye cikin kwanciyar hankali suke cin abincin wadda sadiq da kanshi yake feeding Jidda itama tana feeding nashi yarin ya ce wadda baza ta wuce 4 year ba chocolate Colo ce mai kyau da ita gashin kanta yasha gyara sanye take da gwon pink mai dan siririn hannu yadda sadiq ke bata kulluwa hakan zai gwada ma ba garamin ji yake da ita ba mom dake zauna tana Kallan su se taji tausayin Jidda ya kamata da shi kanshi dan nata Jidda ta da katse shuru da cewa cikin muryar ta mai tsamin daddy Ina tsaraba na kallan ta yayi yana murmushi ya laka ce mata hanci sweetheart ki bari daddy ya gama lunch mana baki ta turo gaba um daddy na kosa naga tsaraba ne um na sani swetheat bari mu gama tukun mom ce ta washe bakin ke dai baki gajiya duk san da yayi tafiya fa sai ya maki tsara to ai grandma Ina so ne ta ida zan can tana turo baki ke ko Allah ya shirye ki duk hiran da suke idan sadiq nakan little daughter din shi wadda ya ke jin ta har cikin ranshi oya cigaba da cin abinci sweetheart mu gama na baki tsaraba ki sannan muje shan ice cream ko dear yes dadd haka cikin wayau ya samu yayi feeding nata



Fatsima da fatuha ne tafe antaso daga makarantar allo suna tafe suna tsoka dan wannan ya zamar masu jazama in antashi daga makaranta se sunyi tsokana san ransu suke komawa gida wata Rana da kuka wata rana da gudu suke kuma wa gida yau kam a guje suka koma gida fatsima ta shige gida fatuha ta shige gidan su baffa ne zaune bisa tabar ma Inna na gefe tana zuba mai ruwa abuta saboda magrib ya kusa fatuha ta kunna kai tare da sallama ta yadda hijabin ta kasa baffa ya bita da kallo washe baki tayi ta ce baffa sannu da gida yauwa yar albarka an dawo daga makaranta kenan eh baffa yauwa ya karatun lahiya lau baffa taje ta amshi buta da ke hannu inna ta kawo ma baffa yayi alwala ya wuce masallaci bashi ya dawo ba sai bayan isha'i inna da fatuha na zaune suna cin tuwan dawa ta miyar kubewa wadda tasha man shanu baffa ya shigo da sallama fatuha ta ruga da guda ta rungume shi ah ah zaki karya ni fatuha wai ke baki san kin girma ba baki ta turo gaskiya baffa ban girma ba to naji ya ja hannu ta suka zauna bisa tabarmar da Inna ke zaune murmushi inna tayi ta tatashi ta shige madafi ta dauko kwana abinci Malam ta aje mai yana samata albarka bayan sun kamala cin abinci fatuha ta kwashe kwanin ta dawo ta zauna kusa baffa baffa na'am fatuha baffa Ina so gobe na bika gona dan Allah makaranta fa fatuha baki turo gaba ai gobe litinin baffa ba ta sahe inna da ke gefe ta ce toh fatuha kin san sai 5:00 Malam ke dawowa ki bari sai ranar alhamis ki bishi kin ji kwalla ta Fara matsewa baffa ya ce yi hakuri ki shirya goban se muje ko washe baki tayi dan ita akwai abinda take san daukowa a gona shiyasa zata bishi inna ce ta katse mata tunanin da cewa haba Malam wai me yasa kake biyewa fatuha dan Allah taita sangarcewa kinga ladingo bana san haka haba dan Allah Allah ya bamu yarin ya sai baza mu faranta mata ba mun dade muna san yara Allah be bamu ba sai yanzu yanzu kuma ya bamu sai muki faran ta mata gaskiya bazaiyu ba ladingo ke ma kin fara daukar magana mutanan waje toh yayi ni dai ba maimatsa ma diyata akauyanan kyale shi ladingo tayi ya ida zan can tare da daukar fatuha wadda tuni bacci ya kwashe ta inna ta bishi da ido tare da kwashe tabarmar tsakar gida


After dinner mom da sadiq ne zaune a palour suna kallan news Jidda na kwance jikin shi da alama tana wasa bacci ya dauke ta Teddy's din ta a baje cikin palour baba jinmai ce ta leko daga dakin ta ta zo ta fara kwashe kayan wasan tana kaiwa dakin jidda dakine mai kyau fadi tsaruwa dakin bata lokaci ne sai da ta gama kwashewa ta zo daukar jidda dake makale da baban ta sadiq ne ya ce ah baba barta yau tare zamu kwana to shikenan maigida bari na mata kwanka nasamata kayan bacci to shikenan ya miqa Jidda mom ta juyu ta kalle shi tana sanyi magana amma ba tasan bacin ran son shiyasa taja bakin ta tayi shuru can ta ce ni ko baby aikin da baba jinmai take be mata yawa ba gashi ba yarin ya ba ce haka ne mom tunda Mary ta tafi Ba a kawo wata ba ni wallahi mom tsoran daukowa sweetheart wata yar aikin nake wallahi ya ida zan can yana bata fuska ya zamuyi dole a samo wata saboda aikin ya Mata yawa to shikenan duk yadda kukayi ki fada min to kun koyi waya da abban ka yes munyi jiya lokacin yana airport yace sai yayi 2weeks zai dawo eh haka kasan har yanzu suna magana kan kwangillannan ne eyya Allah ya taimaka mom ta ce ameen gobe Kai da Jidda in ka dawo daga wajan aiki ka kaita gidan sister ka ya kamata ka leka ka bama su hanan tsaraba su ko tam bari mu gani inna dawo da wuri sai muje sai ga baba jinmai dauke da Jidda ya amshe yayi mom sai da safe



*Taku har kullu salma mas'ud nadabo*

*Alheri hausa novel group love u fan's*❤
*CAPTAIN SADIQ*
👮🏼‍♂

*writing by*
*Salma mas'ud nadabo*

*Edit by*
*blood sister deeja*

📘 *REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM🐄*

5_6

Asuba ta gari fatuha ce ta tashi tunda safe ta fitu daga dan akurkin dakin ta wanda ko lafiyaya katifa bai samu ba inna dake gefe ta na hura wuta ta gaishe ta tare da daukar tulun da ke kusa ta inna ta fice zuwa di ban ruwa rafi gidan su fatsima ta wuce kai tsaye dai dai bakin kofa suka ci karo ah ta washe baki kai fatsima qur'an na dauka baki tashi ba da billahilazi na higo ruwa zan heqamaki aiko da anyi heqa heqa suna tafe suna tsokana magidanta da suka fita siyaya safe har su qarasa rafi yan'mata ne da sa'anin su birjik suna diban ruwa haka suma kusa qarasa duk yarin ya data gansu indai sa'ar su ce sai ta matsa saboda tasan hali in bata matsa ba ta ci na jaki fatsima ce ta hango Rabi'u shi da larai suna tadi fatuha ta zuguru ta nuna mata da baki kin tuna abin da ya mana jiya qur'an ina sane wallahi ai ban yafe mai ba kawo kunnan ki kiji abinda zan mai magana su kayi a kunne wadda ko ni salma banji sannan suka kwashe da dariya kai fatuha billahilazi hiyasa nake sanki wallahi kin san maganin dan iska ta ida zan can tana daukar tulun ta fatuha tayi gaba haka suka jero suna tsokana sannan kowa ce tayi gidan su


Tana shiga gida inna har ta sheka koko nata na cikin kwannan samira ta Kafa kai ta shanye baffa ya fitu daga uwar daka washe da baki yauwa yar albarka har kin gama dibar ruwan eh baffa na gama kai nake jira mu tafi to bari na dauko fatanya na a buka sai mu wuce to ta ruga da gudu ta dauko hijabin ta suka ma inna sallama suka fita

Sadiq ne ya futo daga toilet sanye da bathrobe a jikin shi ahankali ya leka fuskar Jidda da ke bacci yana shafa kanta ahankali ya kai mata kiss a goshi ta bude ido tayi ta sakar mai murmushi daddy good morning morning sweetheart oya tashi muje ayi wanka tam papa daukar ta yayi suka shiga toilet ya wanke ta tas suka fito yana mata tsakulkuli tana gantsarewa tana dariya daddy please stop naqi dear ba daddy zaki ma wayau ba no daddy ba wayau zan ma ba fa to menene to um wani abu ta ida tana hada hancin ta dana sadiq tayi yayi kamar an mintsilai ya ce oya tashi na shirya ki tam papa mai ya shafa mata ya sa Mata jeans blue n pink T-shirt mai kyau da manyan flowers ya raba mata gashin ta gida biyu ba karamin kyau tayi ba Masha Allah pack ya mata oya wuce wajan grandma ganin zuwa dana gama shiryawa to daddy ta fita da gudu ya bita da kallo shiryawa yayi cikin kakinshi na sojoji tare da gyara sumar sa ba Karamin kyau yayi ba wow duk inda namiji ya ke to sadiq ya kai briefcase nashi ya dauko wanda ke gefen gado tare da ficewa dinning area ya nufa mom good morning morning son how was your night cool mom and your's tare da Kai mata pack same good atsaitsaye yayi break saboda ya kusa makara ya fita yaran shi suka fara qamewa tare da miqa gaisuwa motar shi wadda Tasha wanki benz fara mai daukar ido ya shige yaran shi ya rufe suka fice daga gidan



Baffa da fatuha ne a gona sai aiki suke cikin jin dadi fatuha na ma baffa hira sosai ya ke jin fatuha a ranshi fatuha ce ta katse shurun da cewa baffa zanyi fitsari to fatuha ki qarasa can gefe kiyi kin ji ki kulla da kafar ki to baffa ta kutsa kai cikin gona sai da tabatar baffa baya hangen ta sannan ta lalaba ta qara shigewa jejin tayi wani sasake naga tana diba ta dana kulewa a leda tana dariya ta matse azanin ta baffa da yaji shure ne ya fara kwala mata kira da gudu ta qara so baffa gani tana hanki yauwa yar albarka yo Ina kika shige yin fitsarin baki ta
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment