Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

natan yake atare suka d’ago ido suna kallon juna cike da kunya ta kawar da kanta, a kunyace ta tsuguna tasoma tattara abinta duk inda ta nufa Anas na binta da kallo. Se guna guni take “kawai da ancewa mutum ya taimako da hijabi seya hargitsa wa mutum kaya.”

“An hargitsan nan gaba seki na shiga da hijabinki in bakison ana ganin jikinki.” Shiru tayi batace masa komai ba, bayan ta gama had’a kayakin nata ta rufe, man shafawanta ta ciro tunanin ya zata shafa take chan ta juya taga Anas na kallonta mik’ewa tayi da nufin shiga bathroom ta yafe zataje ta shafa man acan. K’aramar tsuka yaja, “dawo ki shafa manki, I’m not interested in looking at your body.” Yana kaiwa nan ya tattara wayoyinsa ya fice ko ina zeje se Allah.
“Tafi nono fari” tace chan k’asa k’asa yadda bare jita ba. Bayansa tabi ta sa lock a k’ofar, nan ta cire hijabin nata cikin kwanciyan hankali ta shafa manta ta bud’o akwatin kayakinta takaici ne ya rufeta kap ba atamfa english wears ne zalla ciki. “Afrah wallahi zan sab’a miki, seda nace miki karkisa min english wears ciki. Mschww!”

Haka ba yadda ta iya ta ciro wani red highwaist skirt da white blouse had’ad’d’e ta ajiye a gefe, bayan tasa inner wears nata ta jawo skirt d’in bata gama sawa ba Anas ya murd’a hannunn k’ofar, jin a rufe ya fusata. “Fannah me na rufe ni a waje? Daga baki privacy seki kama kiyi locking d’akin?”
“Toh ai na d’au ko fita zakayi.”
“Toh ba fitan nayi ba, open the door.”
“Barin sa kaya.”
“Wai me zan kalla a jikinki? Open it.” A ranta tace ai wallahi sena gama sa kayan zan bud’e hakan kuwa tayi ignoring nasa seda ta gama sa kayan nata ta bud’e masa. Masifeta yayi niyan yi amman ganin yadda kayan jikinta ya mugun mata kyai seya fasa, yaji bayason sata kuka. Matsa masa tayi ya wuce ba tare da yace mata komai ba. Wajen kayakinta ta nufa ta since towel dake kantan a hankali take taje kanta har tagama da k’yar anzo wajen tayi tayi ta kama ta kasa koda ta kama se ya sake fita. Kamar wacce zatayi kuka ta juyo tana kallon Anas, kallon nata yake shima ganin ta juyo yayi saurin maida kallonsa kan wayarsa.

A hankali ta tako zuwa gabansa ta tsaya “Anas help me pack my hair please.” Banza yayi da ita “kaji Anas please?” Nanne ya d’ago blue eyes nasa yana kallonta, irin kallon data tsana kenan, kanta ta sunkuyar chan ta d’ago ta ga still kallonta Anas yake ko kunya ya kawar da kansa ma be ba. “Anas kabar kallo na haka mana, in ni ke kallonka seka ce na fiye kallo dayawa, nima banason kallon ya isa please ka kama min. Kaji?” Nanma bece mata komai ba. Ganin baida niyyan kama mata ta juya zata tafi hannunta yajawo seda ta fad’o jikinsa nauyinta kan cinyarsa, hannunta ta zagaya a wuyansa dan balancing kanta. K’ara ta saki take ya aza hannunsa kan lips nata “shhh!” Shirun tayi kum. Kallon cikin idanun juna suke na kusan minti biyu sannan ta d’aga kanta daga jikinsa, murmushi ya saki ta gefe d’aya saboda yasan yadda d’an wannan abu yayi affecting Fannah. Hannunta ya rik’i kafin ta fice, “tsaya mana ko bakiya so in kama miki gashin ne?”
“Banaso I’ll manage sakemin hannu Mr. Fauzi.” K’in sake mata hannun yayi, wayansa ya ajiye tare da mik’ewa. Hannunta me ribbon d’in ya kama shima tare da zare ribbon d’in. Fannah kad’ai tasan irin shock da takeji, akoda yaushe Anas ya tab’a ta wani erin electrification takeji a ajikinta wanda battaso. A hankali ya sake duka hannun nata ya soma packing gashin natan, a hankali har ya kama waje guda. Hannunta tasa zata tattare jelar a yayinda ya kama hannun nata “kibarshi haka kinfi kyau.”

“But An-”
“Lets not argue haka yafi kyau, karki tab’a kinji?”
Kai kawai ta gyad’a masa tareda k’watan hannunta a hankali, binta da kallo yake har ta nufa wajen kujera ta zauna jin idanunsa akanta tak’i d’aga kanta. Chan da zaman shirun ya isheta tace, “Anas ba breakfast ne?”
“Jiya danace kici abinci me kika cemin? you are not hungry koba haka ba? Ba bareakfast ‘cause bana jin yunwa ni se lunch.” Fuska ta maraice “Anas yunwa nakeji.”
“Kijira zuwa anjima se muci lunch.” Bata sake ce masa komai ba ta mik’e kan 3 seater’n tare da juya masa baya. Yunwa sosai takeji har wani kuka cikinta yakeyi. Knocking akayi bisa k’ofar nasu nan ya mik’e abincinsu aka kawo musu bayan ya amsa ya ajiye kan table d’in har ayanzu Fannah batasan meke faruwa ba. Plate natan ya b’oye k’ark’ashin gado. Yana bud’e nasan k’amshin sardine sauce da chips d’in ya cika d’akin, Fannah bata san lokacin da ta juyo tana kallon sa ba, har d’igan miyau takeyi gawani kukan da cikinta keyi. Seda ya tabbata tana ganinsa yakai spoon d’aya baki se exxagerating dad’in abincin yake.
“Anas ni banda ni ne? Ina nawa?”
“Babu” yabata takaicaccen amsa.
“Kamar ya babu?”
“Jiya danace kici abinci ba k’in ci kikayi ba?”
“Anas ba ya wuce ba? Nan gaba barin sake ba, please ina plate d’ina?”
“You promise? Nan gaba nace kici abinci zakici?” Kai ta gyad’a a hankali. “Good” hannu yasa k’ark’ashin gadon yaciro mata plate natan. “Come over lets eat.” Ba musu ta tashi taje ta samesa bayan ya mik’a mata plate natan ta zauna gefe dashi ahaka suka samu sukayi breakfast nasu.

Kallonta yake yadda take ta cin abincin ba makawa gaskia yunwa yacita da yawa, bayan da ta gama ya tambayeta “a k’ara miki?” Kai ta gyad’a a hankali plate nasa ya mik’a mata. “Kaifa ka k’oshi?” Kai ya gyad’a mata nan da nan ta d’ura nasan cikinta se ayanzu ta jita dam. Lokacin Sallah ya riga yayi nan ta fad’a bayi tayi alwala shima haka sannan ya jasu Sallah bayan da suka idar ya sake feshe jikinsa da turare binsa kawai take da kallo seda yazo fita takira sunansa ganin baida niyyan fad’a mata inda zasa.

“Anas.” Chak ya tsaya “wani abu ne?” Ya tambayeta bayan ya bud’e k’ofar. “Nace ina zakaje?”
“Toh wifey kishi ne ya motsa?”
“Nifa ba kishin ka nake ba.”
“Toh why asking? Karki damu ba wajen wata zanje ba”
“Toh ni ina ruwa na? Inma chan zakaje Allah kare ni I thought ko zaka sauk’eni a gida ne.”
“Kin tab’a ganin inda amarya ta fita?”
“Anas zaman nan d’in ba dad’i.”
Wani murmushin tsiya ya saki, “just say it you are gonna miss me, karki damu I won’t take long yanzu zan dawo.” Bejira jin me zatace ba ya rufe k’ofar. ‘Yar tsukar ta taja tare da hayewa kan gadon, game na candy crush ta hau yi batasan seda bacci yayi gaba da ita ba.

_40 minutes later..._

A nitse ya bud’e k’ofar kamar ko yasan tana bacci. Ledar chocolates da ice cream daya siyo musu ya bud’e fridge d’in yasa ciki sannan ya nufa kan gadon inda take kwance bayan ya zauna gefenta ya zura mata ido. wayarta dake kwance a gefenta ya zaro yayi quitting game d’in. Hannu yasa a fuskarta a hankali ta yadda bare farkar da ita ba, gashin dake kwance kai ya d’ad’d’aga sannan ya jawo bargo ya rufeta.

****
Seda La’asar ya tada ta suka idar da Sallah tare da musu ordering abinci, suna cikin ci aka yi knocking a k’ofa “get it” yache mata ba musu ta mik’e ta bud’e kad’an daga photo album na bikinsu ne aka kawo musu. Bayan ta amsa ta masa godiya. “Mugani” Anas yace.
“Nima ingani mana.”
“I’m your husband you follow my instructions so bani.” Kallo ta galla masa “awww ni kike harara?”
“Bafa harararka nake ba.” Nan ta mik’a masa. Na english dinner’n su ya soma bud’e “wow!” Tace cike da jin dad’i ganin yadda tayi kyau a hoton.
“Wow me or you?”
“Ni de, ni ba kai nake kallo ba.”
“Da banga idanunki kan fuska na bane seki fad’a min maganan banza.”
“Nide ba kai nake kallo ba.” Ignoring nata yayi suka cigaba da kallon pictures d’in se anzo page dayaga tayi kyau se ya wani wuce da wuri wuri in akazo inda yayi kyau kamar ba gobe kuma seya tsaya yana admiring kansa. K’ananun tsuka take ja.

“Toh Anas a wuce page d’innan mana munfi minti uku fa muna kallo.”
“In kin gaji seki tashi, thank god I’m handsome and admit it you enjoy looking at my handsome face.”
“Nide I don’t enjoy.” D’ayan page d’in ya juya ganin tayi kyau yayi sauri ya juya “Anas ka tsaya mana muga nan d’in.”
“Keda wa? Page d’in beyi kyau ba bara’a kalla ba.” Bata sake ce masa komai ba ya juya next page d’in. Babban hotonsa da Fannah ne kad’ai a page d’in wanda tabar wani duk abinda takeyi tana kallonsa zallah. Kunya taji sosai ita kanta bata san ya akayi hakan ta faru ba. Hannu tasa ta rufe. “Me haka? D’aga hannun mana.”
“A’a Anas dan Allah ka juya.”
“Nak’i, ni nace ki tsaya kallo na awajen d’aga hannun. Kinga I can’t touch you saboda a contract namu ba body contact, d’aga hannun ki.”

Tana d’agawa ta bar wajen. Dariya yakeson yi amman bayason ta raina sa. Tana kallonsa ya d’au hoton a wayarsa.

*****
Bayan sun idar da Sallan Isha sukaci abinci bayi Fannah ta fad’a ta watsa ruwa a cikinsa ta canza kaya tana fitowa kamar jiya ta jera pillows tsakaninsu. Kallonta kawai yayi tare da kad’a kai bayan data kwanta yaje ya watsa ruwan shima. Pillow d’aya ya zaro ya koma kan cushion daya kwanta jiya ya mik’e akai bada jimawa ba shima yayi baccin. Kamar jiya yau ma ta farka da ihu nan shima Anas ya tashi. Kukan da takeyi yau kamar ma yafi na jiya. Kamar jiya haka ya samu yayi calming nata da k’yar tabar kukan sede b’arin da take har yanzu.

“Toh sakeni zan koma in kwanta.”
“A’a dan Allah Anas karka tafi wallahi mutumin ze dawo.”
“Bare dawo ba, sakeni toh.” Gangamesa ta sake tana girgiza kai.
“Haka kikeson mu raya daren a zaune?”
“A’a nide kawai karka tafi dan Allah” ta rok’esa cikin sautin kuka. “Toh ka kwanta anan.”
“A’a achan zan kwanta ba kece sarkin yin katanga da pillow ba? Kwanta abinki zan kwana achan nima.”
“A’a zan cire dan Allah karka tafi Anas.”
“Nifa barin kwana nan ba sekin cire pillows d’in da kanki.”
“Naji zan cire” hannunsa ta kama gudun kar ya gudu tayi watsi da pillows d’in tas. “Nacire dan Allah don’t leave me, inma zaka barni ka kira Mami tazo.”
“Naji I won’t leave you barin d’auko pillow na.”
“A’a ga nawa dan Allah kar ka tafi.” Murmushi ya saki. “Toh matsa ciki” ba musu ta matsa kan pillon nata ya kwanta. “Azaune zakiyi baccin ne?”
Kai ta girgiza. “Kicire hijabin toh. Wai ma bakiya jin zufan da kikeyi ne?”
Nanma kai ta girgiza “fine zan koma kan kushion na kwanta.”

“Anas dan Allah karka tafi” har yanzu bata bar b’arin da take ba. “Toh kicire you are sweating.” A hanakli ta yaye hijabin ta shiga kare k’irjinta. Kansa ya kawar daga gareta “seki kwanta.” Pillow d’aya taja ta matso dashi kusa da nasa duk tsoro yabi ya ratsa ta. Bayan minti biyar Anas ya juya yaga har yanzu batai bacci ba se b’ari take tana had’a gumi sekuma ta basa tausayi. “Kin kasa bacci neh?” Ya tambayeta cike da damuwa.
Kai ta gyad’a a hankali. “I’m here kinji? Ba mutumin daze zo, ina zuwa.” Hannunsa ta rik’o “Anas ina zakaje?”
“Bathroom ya amsata.”
“Dan Allah kar ka tafi please.”
“Fannah I want to use the bathroom ba tafiya zan yi ba, kibani just a minute.” Ai sam tak’i sake hannun nasa. Haka har bakin bathroom d’in tabi sa tana jiran fitowarsa se waiwaye waiwaye take kar mutumin yazo mata. “Anas kayi sauri dan Allah kaji?” Se buga k’ofar takeyi sam tak’i barinsa yagama biyan buk’antansa. Yana fitowa ta kama hannunsa ahaka suka isa kan gadon suka kwanta. Ta sake masa hannu ma tak’i.

Ahaka har tayi bacci, hannun nasa ya gwada cirewa daga nata amman gam ta matse cikin nata bibbiyu...

*© miemiebee*

beeenovels.mywapblog.com
[12:55, 12/18/2016] ‪+234 903 612 6826‬: [3:59PM, 8/29/2016] Rukayya: •° ★°•❣🎀❣🎀 •°•★•°• °•★•° °• •°
°•°
*TANA TARE DANI...*👫

❣🎀❣🎀❣

*_written by miemiebee👄_*

In dedication to *Aunty Sis💕*
5⃣8⃣

Kallonta Anas yake wane ze had’iyeta, ko kyafta ido ya kasa, numfashinsa ma gabad’ai yankewa yayi, in ya d’auka daga k’afafunta seya kai kanta ya tsaya sannan ya sake d’aukowa daga k’afafun nata. Yasha kallon mata kan bikini(pant da bra) amman ba wacce ta tab’a birkita masa lisafi kamar Fannah, she is just different in her own ways. Itako kasa koda motsi tayi she still can’t believe Anas ya ganta da towel. Idanunsu na had’uwa ta yi saurin sunkuyar da kanta a yayinda Anas ya soma faking tarin tsiya shi a dole wai ya shak’e ganin ta ba kaya disgusts him. Alokaci guda kuwa hankalinta ya dawo jikinta k’ofar ta soma jijjigawa ta baya tana k’ok’arin bud’ewa amman ta kasa dan yadda ta rikice.

Idanunsa da ya kawar ya sake maido su kan ta a lokacin da take k’ok’arin bud’e k’ofar da sauri ta juya masa bayanta, data murd’a handle na k’ofar da k’arfi kuwa se ya bud’u. Kansa ya girgiza dan kawar da image na Fannah da towel daga k’wak’walwarsa.
Wani takaici taji ya rufeta data sake kallon jikinta. K’ofar ta sake bud’ewa kad’an ta lek’a, k’afafunsa ta hango yana nan kan gadon har yanzu. Tunanin ya zata d’auko hijabinta take ganin batada wata mafitan dayafi ta kira Anas ta rok’esa kawai ta rufe ido ta kira san. “Ermm Anas.” Yana jinta yayi shiru har yanzu se yawo hotunan ta da towel yake masa akai.
“Anas please nasan kana jina.”
“Meh?” Ya tambaya a fusace.
“Please hijabi na zaka ciro min cikin medium size akwati na maroon d’in.”
Idanunsa ya miyar kan maroon akwatin nata sannan yace, “barin iya ba.”
“Anas dan Allah kayi hak’uri please.”
“Kifito ki d’auka da kanki.”
“Anas banida kaya a jikina shiyasa please kayi hak’uri.”
“Toh aini ba kallonki zanba.”
“Nasani kawai ka taimaka please.” Kamar wanda bare tashi ba ya mik’e akwatin nata yaja ya bud’e to his suprise yaga na inner wears nata ne, ba komai banda bras da panties ciki. Daidai nan Fannah ta tuna ashe inner wears nata ke ciki, a red d’inne hijabanta ke ciki.

“Anas hold on please kar ka bud’e bashi bane.” Inaaa aikin gama ya riga ya gama. Ko sauraranta beyi ba seda ya k’are wa inner wears natan kallo sannan yace, “nafasa kifito ki d’auka da kanki.”
“Anas I’m sorry dan Allah cikin jan ne yana nan a gefe, please kaji?” Banza da ita yayi se chan daya ga dama ya bud’o jan ya ciro mata d’aya daga cikin hijaban nata. “Fito ki amsa gashi.”
“Anas na d’au zaka kawo min ne fah.”
“Cemin kikayi in ciro miki ba inkai miki ba, so kizo ki karb’a.”
“Hausan nawa ne baka gane ba, ka mik’o min please.” Seda ya gama wasting mata lokaci sannan ya nufa wajen bathroom d’in tare da mik’a mata be jira ta gama karb’ewa ba ya sake k’iris ya rage ya fad’i a k’asa. “Thank you” tace masa a yayinda yayi banza da ita bayan tasa hijabin tafito kanta a sunkuye, akwatin inner wears natan taga a bud’e ga bressiers nata duk a k’asa duk Anas yayi watsi dasu. Shima kallon bressiers natan yake atare suka d’ago ido suna kallon juna cike da kunya ta kawar da kanta, a kunyace ta tsuguna tasoma tattara abinta duk inda ta nufa Anas na binta da kallo. Se guna guni take “kawai da ancewa mutum ya taimako da hijabi seya hargitsa wa mutum kaya.”

“An hargitsan nan gaba seki na shiga da hijabinki in bakison ana ganin jikinki.” Shiru tayi batace masa komai ba, bayan ta gama had’a kayakin nata ta rufe, man shafawanta ta ciro tunanin ya zata shafa take chan ta juya taga Anas na kallonta mik’ewa tayi da nufin shiga bathroom ta yafe zataje ta shafa man acan. K’aramar tsuka yaja, “dawo ki shafa manki, I’m not interested in looking at your body.” Yana kaiwa nan ya tattara wayoyinsa ya fice ko ina zeje se Allah.
“Tafi nono fari” tace chan k’asa k’asa yadda bare jita ba. Bayansa tabi ta sa lock a k’ofar, nan ta cire hijabin nata cikin kwanciyan hankali ta shafa manta ta bud’o akwatin kayakinta takaici ne ya rufeta kap ba atamfa english wears ne zalla ciki. “Afrah wallahi zan sab’a miki, seda nace miki karkisa min english wears ciki. Mschww!”

Haka ba yadda ta iya ta ciro wani red highwaist skirt da white blouse had’ad’d’e ta ajiye a gefe, bayan tasa inner wears nata ta jawo skirt d’in bata gama sawa ba Anas ya murd’a hannunn k’ofar, jin a rufe ya fusata. “Fannah me na rufe ni a waje? Daga baki privacy seki kama kiyi locking d’akin?”
“Toh ai na d’au ko fita zakayi.”
“Toh ba fitan nayi ba, open the door.”
“Barin sa kaya.”
“Wai me zan kalla a jikinki? Open it.” A ranta tace ai wallahi sena gama sa kayan zan bud’e hakan kuwa tayi ignoring nasa seda ta gama sa kayan nata ta bud’e masa. Masifeta yayi niyan yi amman ganin yadda kayan jikinta ya mugun mata kyai seya fasa, yaji bayason sata kuka. Matsa masa tayi ya wuce ba tare da yace mata komai ba. Wajen kayakinta ta nufa ta since towel dake kantan a hankali take taje kanta har tagama da k’yar anzo wajen tayi tayi ta kama ta kasa koda ta kama se ya sake fita. Kamar wacce zatayi kuka ta juyo tana kallon Anas, kallon nata yake shima ganin ta juyo yayi saurin maida kallonsa kan wayarsa.

A hankali ta tako zuwa gabansa ta tsaya “Anas help me pack my hair please.” Banza yayi da ita “kaji Anas please?” Nanne ya d’ago blue eyes nasa yana kallonta, irin kallon data tsana kenan, kanta ta sunkuyar chan ta d’ago ta ga still kallonta Anas yake ko kunya ya kawar da kansa ma be ba. “Anas kabar kallo na haka mana, in ni ke kallonka seka ce na fiye kallo dayawa, nima banason kallon ya isa please ka kama min. Kaji?” Nanma bece mata komai ba. Ganin baida niyyan kama mata ta juya zata tafi hannunta yajawo seda ta fad’o jikinsa nauyinta kan cinyarsa, hannunta ta zagaya a wuyansa dan balancing kanta. K’ara ta saki take ya aza hannunsa kan lips nata “shhh!” Shirun tayi kum. Kallon cikin idanun juna suke na kusan minti biyu sannan ta d’aga kanta daga jikinsa, murmushi ya saki ta gefe d’aya saboda yasan yadda d’an wannan abu yayi affecting Fannah. Hannunta ya rik’i kafin ta fice, “tsaya mana ko bakiya so in kama miki gashin ne?”
“Banaso I’ll manage sakemin hannu Mr. Fauzi.” K’in sake mata hannun yayi, wayansa ya ajiye tare da mik’ewa. Hannunta me ribbon d’in ya kama shima tare da zare ribbon d’in. Fannah kad’ai tasan irin shock da takeji, akoda yaushe Anas ya tab’a ta wani erin electrification takeji a ajikinta wanda battaso. A hankali ya sake duka hannun nata ya soma packing gashin natan, a hankali har ya kama waje guda. Hannunta tasa zata tattare jelar a yayinda ya kama hannun nata “kibarshi haka kinfi kyau.”

“But An-”
“Lets not argue haka yafi kyau, karki tab’a kinji?”
Kai kawai ta gyad’a masa tareda k’watan hannunta a hankali, binta da kallo yake har ta nufa wajen kujera ta zauna jin idanunsa akanta tak’i d’aga kanta. Chan da zaman shirun ya isheta tace, “Anas ba breakfast ne?”
“Jiya danace kici abinci me kika cemin? you are not hungry koba haka ba? Ba bareakfast ‘cause bana jin yunwa ni se lunch.” Fuska ta maraice “Anas yunwa nakeji.”
“Kijira zuwa anjima se muci lunch.” Bata sake ce masa komai ba ta mik’e kan 3 seater’n tare da juya masa baya. Yunwa sosai takeji har wani kuka cikinta yakeyi. Knocking akayi bisa k’ofar nasu nan ya mik’e abincinsu aka kawo musu bayan ya amsa ya ajiye kan table d’in har ayanzu Fannah batasan meke faruwa ba. Plate natan ya b’oye k’ark’ashin gado. Yana bud’e nasan k’amshin sardine sauce da chips d’in ya cika d’akin, Fannah bata san lokacin da ta juyo tana kallon sa ba, har d’igan miyau takeyi gawani kukan da cikinta keyi. Seda ya tabbata tana ganinsa yakai spoon d’aya baki se exxagerating dad’in abincin yake.
“Anas ni banda ni ne? Ina nawa?”
“Babu” yabata takaicaccen amsa.
“Kamar ya babu?”
“Jiya danace kici abinci ba k’in ci kikayi ba?”
“Anas ba ya wuce ba? Nan gaba barin sake ba, please ina plate d’ina?”
“You promise? Nan gaba nace kici abinci zakici?” Kai ta gyad’a a hankali. “Good” hannu yasa k’ark’ashin gadon yaciro mata plate natan. “Come over lets eat.” Ba musu ta tashi taje ta samesa bayan ya mik’a mata plate natan ta zauna gefe dashi ahaka suka samu sukayi breakfast nasu.

Kallonta yake yadda take ta cin abincin ba makawa gaskia yunwa yacita da yawa, bayan da ta gama ya tambayeta “a k’ara miki?” Kai ta gyad’a a hankali plate nasa ya mik’a mata. “Kaifa ka k’oshi?” Kai ya gyad’a mata nan da nan ta d’ura nasan cikinta se ayanzu ta jita dam. Lokacin

Please Login or Register in order to submit comment