Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kan.”
“Banaso ai tun jiya nace kamin kak’i.”
“Jiya ai nayi wa Hanan ne yi hak’uri Flower” arms nata tayi cycling a wuyansa tare da kissing nasa passionately na ‘yan mintuna “I love you Mr. Fauzi.”
“I love you too Mrs. Fauzi tashi muje toh” a hankali ya miqar da ita suka wuce d’aki.


______________________________
*ALHAMDULILLAH!!!*
Anan ni MIEMIEBEE na kawo k’arshen wannan littafi nawa me taken *_TANA TARE DA NI_* inda nayi kuskure ko na fad’i ba daidai ba Allah yafemin, kamar yadda kuka sani wannan labari k’irk’ira na ne (fiction) saboda haka adena kwatanta min shi da real life nayi littafin ne dan nishad’i sekuma dan fad’akarwan dake ciki.

I will first of al like to thank *you* for reading my novel and supporting me through out, thank you so much as we keep loving each other haters wanda basuda zuciya bayan nace subar karantamin littafi amman sun kasa dan dad’i should keep on hating, mutum in baida maqiya to be kaiba abinda Fans ke cemin kenan kullum, alhamdulillah tunda ina dasu dan haka nake godiya wa haters d’ina keep on hating I got the f*ck finger up for yah!

Godiya me tarin yawa ga *Aunty Sis* my sweet mom I love you Allah bar zumunci yacigaba da kare min ke, to *Lubiee (finest)* thank you for your support I’ll love you always like you do ME.

To my co writers that have been supporting me through out thank you.
Fatima malumfashi
Hanefah usman
Queen Meemiluv
Anee
Futha lurv
Pherty
Lilmeerahcute
Munaysat
Bebeelo
Miss Hafsy
Rash kardam
Sahaf
Miss xoxo
Xybab Yusuf
Ummi Aysha
S.A Azeez
Pharty B~B
Nafee anker
Ummee Adnan
Hafsy Rano
Xarah B~B
Qurratul ayn da sauran wanda sunan su ya kwanta min kusani duk kuna raina.

Special thanks to all of my group members *(MIEMIEBEE NOVELS GROUP)* yours support is different I Love you guys so much, Allah cigaba da had’a kawukan mu (OneLove)
To my Fans club *(MIEMIEBEE FANS)* thank you for your love and care.

From the buttom of my heart nas lisafo duka names na true fans na wannan littafi nawa butbthe prblem is Allah yayi wa wannan littafi masoya dayawa, na rubuta kusan 50 na goge saboda naga fans d’in basu k’arewa kuma banason in rubuta wasu in bar wasu, wai wannan ma wanda nasani kenan ina ga wad’anda bansan su bafah? Thank you so much guys for making my novel talk of the town. *MIEMEIBEE LOVES YOU SO MUCH WOLLAH* akwai lokacinda na fita naje kasuwa wasu ‘yan mata tsaye a gefe na suna hirar Tana Tare Da Ni wata ke cewa Allah had’ata da marubuciyar koda na fad’a musu nice writer’n they couldn’t believe it dan dad’i so dayawa ana bani labarin yadda Fans ke tad’in novel d’ina abinda nakeso kusani shine kamar yadda kukeso na kuke kuma *_TARE DANI_* nima haka nakeson ku nake kuma *_TARE DA KU_* I’m nothing without you guys (fans) kusani comments naku da wanda na gani da wanda ake ban labari akai ke keeping d’ina moving, forward ever backward never in shaa Allah haters will keep on hating till they die munyi gaba bame dawo damu baya.

For comments only here’s my digit 07083515399

Allah had’a fuskokinmu agidan Aljannah, AMEEN.
BISSALAM!❤
[13:10, 12/18/2016] ‪+234 903 612 6826‬: •° ★°•❣🎀❣🎀 •°•★•°• °•★•° °• •°
°•°
*TANA TARE DANI...*👫

❣🎀❣🎀❣

*_written by miemiebee👄_*

In dedication to *Aunty Sis💞*

1⃣0⃣0⃣





*SHARHI AKAN*
*TANA TARE DANI*
👫🎀❣👫🎀❣

_Assalamu Alaikum_
Da sunan Allah mai rahma mai jin kai

Alhamdulillahi
Allah ne abun godia da ya nuna mana karshen littafin nan lfy duk da anta samun matsaloli daban daban da korefe korefe na jamaa akan littafin amma Alhamdulillahi Allah mai kowa mai komai ya bata ikon gama shi lfy sbd kyakkyawar niyyata da kuma hakurinta da halayenta nagari tarbiyar kirki data samu wajen iyayenta da kuma masoyanta na gaskia masu nuna mata gaskia suna sakata a kan hanya ta kwarai yasa bata kula duk masu son ganin karshenta ba.

_Little advice to d haters_
*Always b urself, express* *urself, have faith in urself, do not go out and look 4 a successfull personality and duplicate it*

*TANA TARE DANI*👫🎀❣🎀
Warra luv story..this is really the best luv story of d year
Munsha soyayya gashi mun ilmantu mun waazantu kuma yayi mana tsaye a zucia sbd darussan rayuwa da ke ciki.

Abinda nake so masu zagin writers su gane shine duk yadda kuka dauki buk en writer a wulakance kuke ganin hauka da jahilci suke yi ku sani yana koya darasin rayuwa komin kankantar darasin kuwa.

*Kadan daga cikin darussan MieMie Bae*

1....Soyayya..soyayya wata ginshike ce ta rayuwar aure wadda idan babu ita auren na iya samun tangarda ko barazana da fuskantar matsaloli..soyayyar nan kuma a musulunci ta samo asali tun..hadisai da dama sun bamu labrin yadda Manzon Rahma ya rayu da iyalanshi cikin soyayya,wasu hadisan sun gaya mana yadda yake taya matanshi aikin gd,yake kula dasu yake ji dasu haka kuma yake zaunawa cikinsu suyi soyayya har wanka yake yi tare da matanshi..ya rayu cikin soyayyar matanshi ya kuma koma ma ubangijinmu cikin soyayyarsu. Don haka Annabin rahma shine shugaban masoya na duka duniar nan duk wata soyayya da muke yi yanzu ta samo asali ne a musulunci kuma kwafa mukayi..don ka sumbaci matarka ko ka rungumeta duk sun duk sun samo asali ne a musulunci..wanda kuma har yanzu dabia ce ta larabawa..idan dai har macen nan muharramarka ce. Yanzu ne mutanenmu suka dauka idan kana gwada ma miji soyayya sai ace baka da kunya ko kuma boko tayi maka yawa ko kuma ta cika fitsara..idan kuma marubuciya ce ta gwada yadda ake soyayyar miji da mata a tsaftace don jamaa suyi koyi su kuma gane nuna ma miji soyyaya ba rashin kunya bane sai a fara ce mata yar iska..wlh mata mu farka duk wani abu da marubutan mu ke yi sunayi ne don jan hankali da fadakarwa..mai yasa wasu mazajen sunfi gane ma matan waje? Sbd soyayyar nan da ake masu da kissa da kisisina wadda ta gd ta kasa tsayawa tayi alhalin ta wajen nan babu abinda ta fiki

MieMie Bae kinyi namijin kokari wajen nuna muhimmancin soyayya a rayuwar aure sbd ita ke kara so ta kawo shakuwa har aji baa iya rabuwa da juna

2.... Yadda ummimi ta tafi tabar yaranta da mijinta sbd talauci.
Wannan wata babbar magana ce da kika tabo wadda a karence karence na ban taba cin karo da irin wannan matsalar ba.
Wannan wata matsala ce da take faruwa a arewacin kasarmu kullu yaumun. Mata na zubda yaransu da mazajensu da sunan babu su tafi saudiyya *TUKARU* ko kuma su tafi wani sashe na kasar nan nesa da gd da iyalansu.. tafiya suke basu waiwayen bayansu, sunsa gabansu a hanyar neman dunia kawai suna mantawa da lahira. Duk Wanda kejin waazin malamai da wadanda ke zuwa saudiyya sunsan irin ta'asar da *tukaru* ke tafkawa wasu don rashin tsoron Allah har aure sukeyi kan aure sbd tabar gd da miji da yaya alhalin bai saketa ba kuma haka zata je tayi wani auran don neman abun dunia.
Shi arziki da talauci duk na Allah ne..babu mummunan arziki irin wanda aka samu ta hanyar haram wanda kuma neman arziki ta haka ya riga ya zama ruwan dare sai dai muyi fatan Allah ya karemu ya bamu mai albarka..kuma irinsu Ummimi a banza suke karewa dangin a wofi daga baya sbd dama duk wanda yahau motar kwadayi tashar wulaknci zata aje shi. Ga uwa uba alhakin iyaye,yaya da kuma miji.chaiiiii gaskia zunubin yayi yawa. Nasu hali irin na Ummimi gareku
Mie mie Bae ta gwada maku illar haka takuma ce don Allah a gyara.

3...Illar rashin uwa
( ba ina nufin wadda Allah yayi ma waadi ba) ina magana ne kan wadda ta tafi tabar yayanta da dacinta rashin rashinta wanda hotonta na rashin kirkinta baya taba goguwa a zukatan yayanta ..watakan rashin uwa ta irin hanyar nan ba Karamin illa da gibi yake ma rayuwar yara ba sbd basu manta abinda tayi masu wanda hakan kesa wasu su tashi cikin kunshi da bakin ciki su kuma tsani mata sannan wasunsu su fada harkar shaye shayen nan na zamani har su koma suna aikin Assha irinsu sata da raping..jst like how Anas raped fannah @ deir young age..ai sun samu abokan gaske ko kuma jajirtattar mata Kamar fannah sannan zaka ga suna rage wasu abubuwan a hankali har su daina ma gaba daya jst like Anas

4....Tasirin gyara musamman daga wajen wanda kake so ka yadda dashi kuma kake kaunarshi

Miemie na yaba maki sosai ta wannan fannin
Gyara ko a musulunci baa yinshi da cin fuska ko cikin bainar jamaa.. Idan dai har tsakaninka da Allah gyara kake son yi ma mutum to kayi shi ta hanyar da addini ya koya mana..ta hanyar lallashi nasiha da ban baki Kamar yadda Fannah tayi amfani da wadan nan makaman wajen gyara gurbatacciyar rayuwar Anas a hankali.. Tayi amfani da ilminta da matsayinta na ya mace da aka sani da iya kissa ta gyara *Anas* a hankali tana mai addua kuma har Allah ya nuna mata lokacin da ya shiryu ya dena masifa, fushi, zuciya, shaye shaye,yaudarar yan mata da sauran munanan halayen data gyara mai ta hanyar da addini ya shimfida
Haka kuma duk wanda ke gyara sai yayi hakuri Kamar yadda *Fannah* tayi sbd banna ce ke faruwa lokaci daya amma gyara sai a hankali.

5....Amfani da fa'idar hakuri
Kamar yadda *Fannah* ta yafe ma *Anas* duk da zunubinshi mai yawa ne amma daya tuba kuma tasan yayi nadamar gaskia
Haka ake son musulmi kwarai ya kasance mai yafiya..kuma yadda yaran ummimi suka yafe mata haka ake so duk wanda yace yasan yayi laifi amma yayi nadama kayi hakuri ka yafe mai to don Allah mu daure mu dinga yafe ma junanmu sbd ita kanta duniar da abinda ke cikinta kalilan ne kuma ita duniar nan ba matabbata bace
MieMie Bae kinyi kokari da kika tabo mana illar raping ko kuma ince illar Aiken yara mata kananu da daddare koma da ranan ne musamman idan kasan cewa unguwarku is not secured..Yanzu Allah ya kawomu wani zamani damu iyaye mata ke sake kana tarbiyar yaranmu mata musaman masu karancin shekaru.. Duk wanda ke aiki police station ko asibiti yasan yadda rape case ya zama vry rampant kuma duk sbd sakaci da saken da muke da yayanmu hannun almajirai,masu gadi, yaran unguwa,uncles, cuz,nephew duk babu yadda bata kasancewa..ya kamata musa ido mu gyara Kamar yadda MieMie Bae ta gwada mana illar hakan da irin rayuwar matsin da hakan ke jefa victim and her parent.. Kuma wani tabo ne da baya kankaruwa har abadaaaaa



Ina tsaya haka nan sbd lessons din cikin tana tare dani basu taba karewa sai dai inbar sauran masoya su fadi nasu suma. Tunda ni uwace bai kamata in hada komai in cinye ba.

Zanyi amfani da damar nan don mika godia ta ga
Yan grp dinmu na novel

*NOVEL 3*
*Fateemah Musa*
*Fateemah Dan maliki*
*Zareenah*
Kunfi kowa son *Tana Tare Dani*
MieMie Bae na sonku,nima ina sonku muna kuma *tare daku*

*ALLAH NA TARE DA KE*
# _Babbar tarayya_

*INA TARE DA KE*
# _Mumcynki_

*SUNA NA TARE DA KE*
# _Your true fans_
_Har abada insha Allahu_

*Aunty Sis* 💞 Nason dukkan *MieMie Bae's fans* a duk inda kuke kuma *INA TARE DAKU*

*Ina rokon Allah ubangiji* *ya cigaba da daukaki yasa kifi* *haka,ya kara maki basira da hazaka,ya kareki daga* *sharrin makiya da mahassada na fili dana* *boye ,da yan black belly da masu kambun baka*
*Allah ubangiji yayi ma rayuwarki albarka yasa ki fara karatunki lfy ki gama lfy ya kareki daga sharrin azzaluman malamai da kadangarun campus* *Idan lokacin aurenki yayi Allah ya* *azurtaki da miji nagari* *wanda zakuyi zama har a aljannah firdaus*

_Dx All wat ur mum wl say_

*I luv u so much*💞❣🎀

💞 *Aunty Sis*💞

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment