Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mun fito asibiti ne d’auka wa Hanan allura.”
   “Ohh okay toh dama tuwo na kawo wa Fannah zan ajiye mata seka fad’a mata.”
  “Okay Mami mungode.”
  “Yawwa ashafa min kan jikata.”
   “Toh anagama se anjima” karap ya katse. Pecking nasa tayi a gefen idansa “Mr. Fauzi can tell lies ehm!”
   “LOL ai da nayi shiru ta sissileki.”
   “Ai cemata zanyi kai kace in biyo ka.”
“Haha! Zan qaryata ki ince kekika dameni wai sekin biyoni.”
   “Allah ko?”
    ”Yes Baby d’an had’a min coffee kinji I can’t remember when last nasha coffeen Mrs. Fauzi.”
   “Barin had’a ba” ta murgud’a mai baki.
   “Flower menayi kuma yanzu?” yana tab’a hannunta taja da baya. “Bansani ba ni miqo min Hanan in bata lunch nata.”
    “Zo ki bata anan yi hak’uri Mom Hanan” a hankali ya jawota ta zauna agefensa sannan ta amshi Hanan tafara shayar da ita yana zaune gefensu yana kallon su cike da adoration****

★★★★
     Life couldn’t be better, Anas, Fannah da Hanan nasu rayuwa na tafiya masu daidai se girma Hanan take wane kazan agric, tana girma tana kyau tana kuma sake kama da Daddy’nta, a yanzu haka Hanan nada 5 months tafara zama, yarinya son kowa k’in wanda ya rasa sede Fannah bata shiga da ita cikin jama’a ba kowa so yake ya karb’eta.

_Mother’s day 8th May 2016 4:10PM A GIDAN MR. FAUZI_
    D’an rumfa ne wanda k’ark’ashinsa su Ummie, Ummimi, Mami dasu Afrah da kowa da kowa ke zaune akai. Tun jiya Anas yaketa preparation na wannan babban rana he want to make Ummimi feel special on this special day. Atare Fannah dake riqe da Hanan a hannunta suka fito da Anas tasha wani purple lace wanda yayi fitting nata sosai, purple kaya tasawa Hanan ma, kullum haka suke suna anko. Wajen da Anas ya tanadar mata ta zauna sannan Anas yayi welcoming kowa da kowa wani k’atoton cake aka shigo dashi aka ajiye a tsakyan d’an taron daidai gaban Ummimi kenan da *HAPPY MOTHER’S DAY* rubuce akai.

    _“Ummimi on this special day I your son Anas, Shettima my brother and Amal our sister will love to show our love for you, thank you for being there for us all the time we love you so very much thank you for being the perfect mother”_ ya miqa hannu ya d’agota daga kan kujeran da take zaune. “And all the other mothers here, Mami, Ummie and my dear wife Fannah Happy Mother’s Day” nan duk suka mimmiqe sukayi cutting cake d’in sannan Anas yayi presenting gift nasa wa Ummimi, se Ummie se Mami haka duk sauran ma sukayi lastly yakai wa Fannah wani d’an medium sized cake da *I LOVE YOU MAMMY (HANAN)*  rubuce akai “thank you Habeebi.”
   “Always Flower this is from Hanan ita tace in baki so thank her not me” murmushi ta saki sannan tayi pecking Hanan a lips. “And this is from me as a token of appreciation da kula mana da Hanan da kikeyi” amsa tayi ta bud’e white diamond ne aciki na d’an kunne d sarqa aciki. “Habeebi this is too much.” tafad’a disbelievingly.
  “Its not Flower because I love you.”
  ”I love you too.”
    
     Nana suka ci kuma sukayi wasa da cake suka b’ab’b’ata jikinsu, sunyi having fun like never ba k’arami ba yaro duk suka zage suka ta wasa daga k’arshe Ummimi tasamu Anas tamasa godiya sosai in person.


       *RAYUWAN HANAN*
            Dan nishad’i.
   _2 years later..._
  Hanan an zama ‘yan mata fa yanzu tana da 2 years 5 months yanzu se uban surutu da rashin kunya kullum suna cikin fad’a da Fannah, Allah Allah Fannah ke asata a school tayi tayi da Anas yasata koda a pre school ne Anas yak’i acewarsa se Hanan takai 3 years tukuna. Badan komai Fannah keson asa Hanan a school ba illa dan ta huta daga headache da Hanan kesa mata, gashi bata san me ba duk abinda Hanan ta mata bata iya dukanta saboda yadda take son ‘yarta.
     Yau ranar ta kasance Tuesday k’arfe shidan da Fannah ke tashi dan ma Anas breakfast Hanan ke tashi itama sekace me alarm Fannah ta rasa ya hakan ke faruwa na farko bawai a d’aki d’aya suke kwana ba amman sede bata tashi ba Hanan ma seta tashi tana fitowa daga d’akinsu ta tarar da Hanan tsaye bakin k’ofan d’akinta da babban pink teddy bear nata da tsayinsu d’aya riqe a hannunta d’ayan hannun kuwa ribbons na kanta ne wanda da alama pincikesu tayi.
    “Good morning Mammy.” tace cikin siririyar muryarta me uban sauri. Gabanta Fannah ta nufa ta tsuguna “Good morning baby, Hanan sweetie yanzu kitson dana miki jiya kika warware duka? Ina sauran ribbons d’in?” Baki ta turo tayi nuni da d’akinta.
   “Sweetie mesa kika tsefe? Bana ce miki karki tsefe ba?”
    “Banacho! I want a new one.”
  ”Allah ka rufa min asiri!” Fannah tayi maganan tana kallon sama, “koma d’akinki ki kwanta kokuma kije kisamu Daddy a d’aki” tayi maganan tana kama mata dogon sumanta gu d’aya. Kafad’a Hanan ta buga ”ni jan biki kitchen.”
  “Saboda ki sake fasa min plates ba? Banaso koma ki kwanta” tana kaiwa nan ta nufa kitchen Hanan na biye da ita. Kaman dagske Hanan ta ajiye teddy nata a gefe ta d’alle kan kujera tana kallon mamanta na aiki chan ta miqa mata wuqa ganin Mammyn nata ta d’au albasa. “Good girl” Fannah tayi praising nata. Sid’ak sid’ak Hanan ta wuce store room taciro bucket da moping stick ta cika da ruwa sannan tajawo shi kitchen, inda ake ajiye morning fresh ta nufa tajuye roba d’aya ciki duk anan Fannah batasan me Hanan keyi ba as she is busy cooking. Yadda Hanan taga cleaners keyi itama ta soma mopping kitchen d’in Fannah na juyawa dan d’auko abu taga Hanan na mopping kafin tace Hanan bari aikin gama ya riga ya gama Hanan ta juye ruwa kusan rabin bucket a k’asa.

     “Aysha Hanan Fauzi!!! Yau sena zaneki a gidan nan”  da gudu ta yi d’akin su taje ta d’ale jikin Anas anan shima ya tashi. “Daddy talk to Mammy wai seta min duka.”
   “Duka kuma?” ya maido da kallonsa kan Fannah. “Metayi kuma Flower da zaki ce zaki daka min little Fauzi?”
   “Habeebi ruwa kusan rabin bucket ta zubar a kitchen.”
   “Toh shine abin tada jijiyan wuya?”
  “Dama ai nasan haka zakace Hanan ki nutsu tam! Asata a school kak’i an bar yarinya se uban gagara oh ni Fannah zaki kasheni wallahi.”
   “Oya Hanan say sorry to Mammy.”
  “But Daddy..”
   “Shh! And say sorry.”
   “I’m sorry Mammy” tayi maganan hanneyenta riqe da kunnuwanta “barin sake ba.”
   “Allah sa Hanan” tana kaiwa nan takoma kitchen.

   ****_Some minutes afterwards..._
    “Habeebi baraka tafi office da Hanan ba yau?” Fannah tayi maganan tana bottling wa Hanan shirt nata.
   “Inada very important meetings yau bareyi inje da ita ba gobe in shaa Allah zamuje ko little Fauzi?”
   “Yes Daddy!” ta fad’a tana jin dad’i.
  “Oh ni wallahi toh kaja mata kunne karta min gagara yau kuma karta shiga harkan cleaners.”
   “Who is a good girl?”
  “Aysha Hanan Fauzi!!” Hanan tayi maganan tana jin dad’i.
   “Good banda disturbing Mami kinji?”
  “Yes Daddy” Fannah na gama sa mata kaya taje tayi hugging Anas.

*** _3:15PM_
     Zaune Fannah ke akan gadon d’akinta daidai tagama ciro wa Hanan kayakinta daga drawer kenan. “Hello Habeebi ina jinka kace Moosa zezo?” Tayi maganan wayanta maqale a kunneta.
   “Eh zezo seki basa files dana bari akan gado earlier d’azu.”
   “Oka-” bata samu daman k’arisa maganan ba takira sunan Hanan da k’arfi “Haanaaan! Nooo!” Ai bata k’are maganan ba Hanan ta ture duka jeren da Fannah tayi gaban dressing mirron abinda ya kama kan turarukanta man shafawa komai da komai.
   “Hello Flower what is it?” Anas yayi maganan cike da tashin hankali acewarsa abu ne yasamu Hanan.
   “Habeebi wallahi yau sena zane Hanan.”
  “No please don’t metayi?”
  “Baraki matsa a wajen ba sena iso tukuna koh?!” Fannah ta tsawata mata, jin haka Hanan tabar d’akin ma gabad’aya tasa gudu da wani baby pink overall dake jikinta ta wuce nata sannan taje ta fara sabon b’arna achan, bin pages na story books nata take tana yayyage su one by one tana littering d’akin nata dasu.
   “Jeren dressing mirror na fa ta ture kap a k’asa.”
   “Flower please karki tab’ata.”
  “Wallahi Habeebi kabarni da ita” da k’yar Anas yayi convincing Fannah ta hak’ura.

    ****
    Hanan de ba wanda yasan ranan shiryuwanta gagaran yau daban na gobe daban Fannah tayi magana har tagaji batasan kuma me zata sake yima Hanan ba kotace zata bugeta bata iyawa, yanzu sede in Hanan tayi b’arna kawai ta kalleta ta kad’a kai tace Allah shiryeki yarinya kuwa ta amsa da Ameen Mammy tana mata murmushi nan kawai se Fannah taji ta huce.
   Akwai lokacin da ta kama Hanan da wuqa da albasa a kitchen ita wai a dole zata yanka albasa. Sede in Hanan bataga bayi a bud’e ba se ta saci jiki ta shiga takuma kulle da key sannan ta bud’e tap na jacuzzi ta cikasa dam da ruwa harya fara yoyo a k’asa, ita Fannah tsoronta ranan da Hanan zata fad’a cikin ruwan.

    Hanan nada shekara uku aka sata makaranta dad’i kaman ya kashe Fannah finally zata huta itama first day of Hanan a school ta koyo rubuta letter A believe me gidan Mr. Fauzi gabad’aya seda aka zana da capital letter A and Small letter a.
    Anas na dawowa daga office kafin ya shigo gida yaga letter A na masa sallama jikin k’ofa koda ya gwada gogewa kuwa bai goguwa kasancewar da permanent marker tayi rubutun tunanin ina tasamu ya soma chan ya tuna ashe jiya a gabanta ya miyar da markern bayan daya gama rubutu dashi. Bayan k’ofa ya bud’u masa ya shigo yaga a kan marble floor na parlourn ma an rubuta Aa baki ya tab’e sannan ya shiga kiran sunan ta. “Hanan! Daddy is home” alokacin Fannah na a d’akinsu tana baci itako Hanan tana d’akin Fannah taje ta bud’e drawer tacicciro ninkakkun kayakin Fannah tana hargitsa su fuskarta kuwa janbaki ne ko ta ina har akan girarta tana jin muryan Daddy tasoma k’ok’arin cire bangles da sark’ok’in Fannah datasa a wuyanta dakuma hannu sede kafin tagama cirewa Anas yashigo ya kamata. Murmushi ta hau mishi “Daddy!”

   “Omg Hanan what have you done?” Yayi maganar yana bin d’akin da kallo k’aran zuban ruwan daya keji a bathroom yasa yayi sauri ya bud’e ya duba, jacuzzi ya tarar cike dam da ruwa da sauri ya rufe yafito. “Little Fauzi ban hanaki tab’a kayan Mammy ba?”
    “Daddy you did” ta had’e rai.
  “Toh mesa kike b’ata mata kaya?”
  In kaiki amiki allura ko?” Dagudu ta je takama k’afansa “no Daddy nadena.”

*© MIEMIEBEE*

beeenovels.blogspot.co.ke

   
[13:09, 12/18/2016] ‪+234 903 612 6826‬: •° ★°•❣🎀❣🎀 •°•★•°• °•★•° °• •°
°•°
*TANA TARE DANI...*👫

❣🎀❣🎀❣

*_written by miemiebee👄_*

In dedication to *Aunty Sis💞*

9⃣9⃣



*THE END*


     “Little Fauzi kinsan in Mammy taganki zata zane kikoh?”
   “Daddy hide me” tasake matse mai k’afa, hannu yasa ya d’agota sama yana k’are wa jan bakin dake fuskarta kallo kawai seya hau dariya, hannu tasa cikin dimple nasa tana matsewa itama se ta gwada tab’a nata. “Makeup artist indeed why are you being stubborn kinason mu fara fad’a dake?” Ta girgiza mai kai “toh karki sake tab’a kayan Mammy kinji? Duk wanda yake sa Mami magana fa ojuju zasu kama shi irin na cikin story books naki.”
   “O’o Daddy nadena.”
  “Who is a good girl?”
  “Aysha Hanan Fauzi!!”
“Great! High five!” Suka tafa hannu a sama “low five” suka yi a k’asa “then friendly punch” sukayi punching juna a hannu, kayanta ya cire mata ya nufa bayi da ita ya mata wanka da k’yar ta yarda yafito da ita dan shegen son wasa da ruwa ne da ita, kayakin Fannah ya hau tattarawa ya ninke ya miyar cikin wardrobe d’in da sauran accessories nata. “Ina Mammy?”
   “She is sleeping” ta basa amsa tana k’ok’arin ciro d’aya daga cikin hand bags na Fannah dake rataye a hanger.
    “A’a little Fauzi banda b’arna zo na saya miki chocolate” da gudu tayi wajensa bekaita ko ina ba se wajen data yi rubutu “Little Fauzi what is this?”
   “Wannan?” ta nuna mishi da yatsa. Kai ya gyad’a mata.
   “Daddy bakasan capital letter A and small letter a ba? Aahhh! Shame on you” Tasa hannu tana tare kumatunta.
    “I mean mesa kikayi rubutu ajikin k’ofa da nan?”
 
    “Aunty said we should practice everywhere.”
   “Hanan what she meant is that kuyi practicing a books ko papers ba jikin walls, floors da k’ofa ba, ba’a rubutu ajikin bango kinji? A book kad’ai akeyi.”
    “O’o nafison anan my book is too small.” Da k’yar yayi convincing nata ta yarda barata sake rubutu ba se cikin littafi dukda kuwa yasan baji zatayi ba. A 2 seater ya zaunar da ita ya kunna cinema yasa mata Cartoon network wai a tunaninshi cartoon ze d’auke mata hankali baratyi b’arna ba dan ze shiga bayi watsa ruwa, “Behave yourself kinji little Fauzi? Banda tab’e tab’e.”
“Yes Daddy” tayi maganan tare da sake riqe teddy bear nata tana mai murmushi yana b’acewa daga kallonta ta sauk’o kan kujeran ta d’au remote tasoma bin buttons d’in one by one tanaci seda ta cinye kap sannan ta miyar ta ajiye ta nufa dining ita wai a dole yunwa takeji zata d’iba abinci.

Flask d’in ta bud’e taga spaghetti seta sakar da murmushi ta fara bin kan naman ciki one by one tana chi kad’an ta rage agarin rufe flask d’in tayi b’arin abincin duka ya zube a k’asa.
“Oh no! Mammy will beat me today, Aunty said learn to tell your parents sorry when you are at fault” cute smile nata ta sakar sannan ta ja teddy bear nata ta nufa d’akinsu Fannah a hankali ta bud’e k’ofar ko noticing nata su Fannah da suka zurfafa suna kissing juna basuyi ba, baki wangalau Hanan ta sake, a nitse ta dosa cikin d’akin taje ta zauna kan couch opposite them tana kallonsu, har a ynzu basu san da shigowarta ba seda Anas ya juya Fannah, Fannah taga Hanan ko kad’an shi Anas ma be ganta ba. “Habeebi wait! Ka tsaya Hanan is here” firgit ya miqe zaune yana k’ure wa Hanan data sa hands nata a both side of her cheeks tana kallonsu ko kyafta ido babu.

Dukansu were at shock bawanda ya iya mata magana gawani kallonsu da take har yanzu. “Little Fauzi why didn’t you knock before you came in?”
“Because the door was open, Mammy what are you doing with Daddy?” Cike da kunya Fannah tace, “nothing sweetie jeki d’auko min princess gown naki mu nuna wa Daddy.”
“Saboda in na fita ku sake kama junanku ba, hmm bad girl”
“Little Fauzi don’t say that kinga Mammy batada lafiya ne nake dubata.”
“Are you a doctor? Toh aima you may kill her kayi nauyi ka zauna akanta.”
“Ya Salam Hanan dan Allah kiyi shiru kuma karki sake magana haka, we are sorry kinji?” Cewar Fannah.
“Perfect! Dama nima nazo ince miki sorry kuma kin fad’a min thank you Mammy’ tayi tsalle ta sauqa daga couch d’in.
“A’a wait Hanan what did you do?”
“Nothing Mammy, Daddy ka cigaba da duba Mammy bye” taja musu k’ofan.

****
   Chan dare around 7:30PM su Fannah suna zaune a parlour, Anas is busy with work itakuma tana taya Hanan homework sede sam Hanan tak’i concentrating. “Daddy Mammy our teacher has a veryyy biiggg nose.”
   “Ikon Allah Hanan me ruwanki da hancin teacher’nku kuma.”
    “Mammy baki gani bane? Ai seda na gwada sa 5 fingers d’ina aciki kuma duk suka shiga kuma setacmin wai you this Aysha you’re so stubborn you are lucky your dad is... Is.. Billo oho ni na manta haka de tacemin.” Dariya sosai Anas ya tsaya yi. “Habeebi Allah kadena mata dariya the more kana mata dariya the more take sake rashin ji.”
    “Flower I can’t help it.”
  “Flower??” Hanan tayi maganan tare da tab’e baki “Daddy mesa kake cewa Mammy Flower? Flowers fa acikin story books suke” shiru kawai yamata dan kuwa Hanan tafi k’arfinsa bayan sun gama mata home work d’in da k’yar, Anas yace, “Hanan baby miqo min remote”
“Daddy gashi” daidai ze danna power button kenan yaga wuyam! Hannu ya aza kan bakinsa in shock. “Hanan Fauzi! What is this? Ina kika kaimin buttons d’in?

“Daddy bani bane.”
”You are lying ko? Then waye ne?”
“Mammy ne naganta d’azu tana ci but don’t tell her” aiki Fannah dake fitowa da towel na Hanan ta jiyota.
“Hanan nice nachi remote?”
“Eh kece.”
“Oh Allah shiryeki Hanan.”
“Ameen Mammy kema Allah shiryaki.”
“Ai ka soma gani da kanka ni wuce muje mu miki wanka ki kwanta gobe akwai school.”
   “O’o ni barin sake zuwa ba hancin teacher’n mu is too biggg.”
“Oh ni Maman Hanan da ana siyar da mutane dana siyar dake Hanan in huta.”
 
   “Kema Mammy da ana siyar da mutane dana siyar dake.” Hanan ta kwaikwayeta. Anas na tashi shiga d’aki dan d’auko wani abu Hanan ta kewaya taga ba Fannah tuni ta nufa gun dataga papers na Anas “aha! Daddy said we only write in books and on papers” biron dake kusa da wajen ta d’au tahau zana ‘Aa ’ masu desings akai, fitowan Anas yayi daidai da lokacin data ke danne danne cikin laptop nasa. “Daddy does like this and like th-”
     “Omg! Little Fauzi Allah yasa baki fitamin daga inda nake ba saboda banyi sav-” aiko be k’are maganan ba yaga tayi shut down na system d’in gabad’aya. “Hanan” ya juyo yana kallonta cute smile nata ta sakar masa da innocent baby face nata. “Daddy!” Kafin yamata magana ta d’au files na F&C enterprises da suka basa dan signing meze gani akai? ‘Aa’ na Hanan akai kota ina baki yasake totally speechless “Flower!” Ya danna wa Fannah kira ”yes Habeebi” tayi maganan tana fitowa daga kitchen.
  
    “Kizo ki d’auki wannan b’eran kisata baccin dole please.”
  “Yau kuma kanku akeji da little Fauzi da bata laifi? Hanan me kikayi wa Daddy?”
   “Be iya rubuta A bane na mishi kuma d’azu yace I should stop writing on doors and walls I should write on on papers and in books shine nayi.”

★★★★
_6 months later..._
Tsaye Fannah ke a kitchen tana girki da k’atoton cikinta wanda yake nan kaman na twins na 5 months, aiko Hanan ta tabbatarmin da eh cikin ‘yan biyun ne da Mammynta. 12:30PM driver yadawo da Hanan gida bayan ta yi wulli da takalamanta dakuma jakan makarantan ta a parlour ta dosa kitchen inda taji motsin Mammy.
“Mammy I’m home.” Shiru Fannah tayi bata tanka taba “Mammy I said I’m home” nanma shiru. “Mammy I’m sorry.”

“Ai ba ruwa na dake Hanan tunda bakiya jin magana kinga in na haifi baby twins d’ina barin sake shiga harkanki ba, saboda su basu gagara in akace musu stop zasu bari not like you.”
“Mammy I’m sorry.”
“Aini ba ruwa na dake kicigaba da biye wa Daddy, Airah da Aidah (baby twins nata) kawai nasani ina haifansu zamu bar miki gidan nam sekita rashin jinki me kad’an ki.”
“Mammy no please karki tafi min da sisters d’ina.”
“Toh mesa zan bar miki su? Dan ki koya musu rashin ji suma?”
“No Mammy I’m sorry I won’t do it again” ta riqe kunnuwanta.
“Are you sure?”
“Yes Mammy”
“Oya come here” ta wanke hannunta a sink da gudu Hanan tayo kanta Fannah ta d’agata sama “daga yau bara ki sake min b’arna ba?”
“Yes Mammy.”
“Thats my girl zaki tab’a sisters naki?” Cike da jin dad’i ta gyad’a kai nan Fannah ta ajiye ta sannan ta aza hannunta kan cikinta aikuwa tayi having kick.
“Mami najisu Airah da Aidah koh?” Fannah ta gyad’a mata kai.
“Mammy se yaushe zasu fito?”
“In 3 weeks time in shaa Allah”
“Yeyy! Zan zama Ya Hanan koh? Yawwa Mammy zanje wajen Ummimi yin weekends Ya Amal tace zamuyi wasa kuma zata kaini wajen Ya Aiman.”
“Wallahi data kyauta min kona samu sakat bari zuwa anjima zan shirya miki akwatinki oya jeki cire uniform naki sauran kuma kice zaki wanke kinji ni ba?” Daidai nan wayan Fannah dake kan counter yasoma ruri ganin Afrah ke kira ta d’aga da wuri.

“Mata a gidan Shettima.”
“Hehe Mom Hanan maman ‘ya biyu ya jiki?”
“Wallahi alhamdulillah ya hidima?”
“Se godiya, nikam gown da zansa a bridal shower d’innan nakeso ki rakani store inje in duba anjima.”
“Aww ba d’inkawa zakiba?”
“Baby yaban enough kud’i siyan na kanti kawai zanyi.”
“Toh fa Afran Shettima Allah nuna mana bikin nan naku, zuwa anjima in Amal tazo ta d’au Hanan se in taho muje mu duba miki.”
“Yauwa ina wannan meh blue eyes nakin?”
“Wai Hanan?”
“Eh mana kai! Yarinya ko jaraba?! ai wallahi banson ta sake zuwa mana yin weekends waya na fa ta d’auka ta tsoma cikin miyan kukan Mami, tad’au shampoo tana wanke wa bebinta gashi, farin jallabiyan Baba ta d’auka tana gogawa a k’asa wannan Hanan seku.”
“Toh naji karki zagar min ‘ya ahakan Amal keson d’aukanta yau har ina rowa, zanso kema Allah baki ‘ya kaman Hanan.”
“Chab! Allah raba I’ve got to go zani booking makeup artist bye!” Ta katse wayar murmushi Fannah ke “su Afrah amarya oh! Wataran kuma na Aiman.”

4:25PM Anas yadawo from office, alokacin har Amal ta tafi da Hanan. Fannah kad’ai ke zaune a parlour tana shan tuwon madara “welcome home Habeebi yau ka k’ariso da kanka barin iya tashi ba.” Murmushi ya sakar mata sannan ya ajiye jakansa ya nufo inda take ya zauna light kiss yamata brushing.
“The queen of my princesses I love you.”
“I love you too king of my princesses.”
“Ina little Fauzi?”
“Amal tazo ta d’auketa d’azu wai zatayi weekends achan.”
“Flower mesa kika barta haka last weekend ma Hanan batayi a gida ba.”
“Toh wake neman ‘yar jaraban chan? Kasan yadda ta buga min ciki kuwa d’azu da safe?”
“Ta tab’a mana Airah da Aidah koh?” Ta gyad’a mai kai. “Kinsan Hanan she got no worries se hak’uri we love you much.”
“Wallahi nagaji Habeebi daga wannan I’m not getting pregnant again tunda nasamu two in one”
“Haba the queen of princesses sauran two bayan wannan.”
“In kai zaka haifesu kam ai ba matsala amman bani ba.” Pecking nata yayi a goshi “muje mu wanke miki

Please Login or Register in order to submit comment