Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tsaye bakin k’ofar su Fannah yanzu driver ya ajiye ta se kashe selfie take wajen k’ofar. Bada dad’ewa ba Fannah tazo ta bud’e mata. Tana tako k’afarta k’ofar yayi kukan “unknown welcomed.”
       “Ya Fannah magana fa k’ofar yake.”
     “Kinzo kisoma cikani da surutai ko?” Sunan Afrah tayi registering jikin k’ofar kamar yadda taga Anas yayi ranan. “Afrah added to family list, welcome home Afrah.” k’ofar yace.
      “Wallahi ya kira suna na, thank you” ta fad’i tana tsalle. Da idanunta suka had’u dana Fannah kuwa seta gano yarta tayi kuka danko tun tafiyar Anas take kuka se ayanzu tayi shiru.
       “Ya Fannah bade kuka kikayi sabida tafiyan Ya Anas ba? Hehe soyayya ruwan zuma. Kodan hawayen da kika zubar ma dole ya dawo miki karki damu ni ba wannan ba zo ki zagaya dani inga wannan uban mansion nakun. Kinsan da driver ya dosa gate na gidan nan cewa nayi a raina shikenan ze kawo ni gidan gintile kai saboda had’eyewar gidan. Chap! Thank god nazo da kayaki turum insamu in kakkashe-” bata k’arisa maganar ba idanunta suka sauk’a akan Cinema dake parlour.

        “La haula! Fi sha’tillahi! Ya Fannah! me wannan?” jakarta ta ajiye ta nufa wajen tana shafawa tana gwada tsayinta da Cineman. “Karki fad’amin TV ne wannan daya kusan yina a tsayi.”

      “Mschw! ke kinma fini k’auyanci wallahi ba TV ba sunansa Cinema mumu.” Cewar Fannah nan Afrah ta ciro wayarta ta kashe selfies a wajen haka tata zuba k’auyanci kan ba gobe. Ba inda bata shiga ba a gidan har wanka tayi cikin jacuzzi. Data shiga b’angaren store rooms kam seda ta b’ata waya tama Fannah tazo ta fidda ita.
  
   *****
      Tun 9:00PM Fannah ke jiran call daga Anas hankalinta duk yabi ya tashi Afrah kam na chan a parlour tana kallo. Alwala ta d’auro tayi nafila raka’a hud’u tana rok’an Allah kare mata Anas. Yadda Fannah taga rana haka taga dare sam ta kasa bacci se da Asubah around 5:14AM taga international number na kiranta ba makawa ta d’aga. “Hello Anas” tace murya cike da tashin hankali.
        “Fannah bakiyi bacci bah?”
      “Banyi ba na kasa Anas, I was worried sick about you.” Dad’i sosai yaji jin she cares about him.
      “I’m sorry nima bamu jima da landing ba.”
      “Toh ya gajiya?”
     “Gajiya akoi sosai, joints d’ina duk sunyi tsami.”
      “Ayyah sannu if only I was there in maka tausa.”
     “Don’t worry kinyi mafarkin mutumin yau?”
     “A’a banyi ba...” Haka suka ta hira se chan ta rok’esa da ya kashe wayar ya ajiye ya huta. Badan yanasi ba yace;
      “Okay, I miss you.”
     “I miss you too” take tayi hanging. Afrah mumafuka ashe ba bacci take ba kamar aljanah ta zauna seda ta razana Fannah.
        “Wai dama ba bacci kike ba?”
     “Ana hiran soyayya ina zan iya bacci?”

  ****
        Tun tafiyar Anas kullum suna kan video call kokuma voice call da Fannah they are both missing each other sosai. Yasa an masa rescheduling meetings nasa in 3 days ze gama da daren ranan ya hau jirgi in the 4th day ya iso Nigeria in shaa Allah he is missing Fannah much da bare iya juran har kwana biyar ko shida be tab’a jikinta ba. As a suprise yakeson yazo mata sesa yak’i sanar da ita.
      So d’aya su Amal da Shettima da Aiman duk sukazo sukata having fun har kamar k’aramar party suka maida had’uwan nasu. Shettima shima Anas ya tusa sa cikin business nasu Kashim yana samu sosai yanzu yabar sata.
 
    ****
         A yau Anas ze bar Ukraine. Tun da Azahar Fannah ke trying layinsa wai switched off tayi har tagaji koda Asuba ma data gwada still switched off hankalinta yayi matuk’ar tashi toh meke faruwa? Da k’yar tasamu tayi wanka dukda Afrah na kwantar mata da hankali amman ina takasa samun sukuni.
         Da Azahar Afrah taci kwalyanta ta fice yawo ya rage Fannah kad’ai a gida. Zaune take a parlour, wani farin dogon riga ne meh spaghetti hands da jikin roba a jikinta ta had’a gashinta a tsakiyan kai ta kama tabar jelan na yawo ko powder babu a fuskarta duk ta tattara hankalinta ta baiwa wayarta tana jira ko Anas ze kirata. K’aran shigowar text wayarta yayi da hanzari ta duba taga new line da batasani ba.
      _Open the door_ taga, kanta ne ya d’aure kode Afrah che tayi new line bata damu dasa ko hijabi ba ta taso ta bud’e. Kasa yadda da abinda idanunta ke gane mata tayi. “Anas?” Ta kira sunansa cike da rashin yarda “Anas is this you?” ta tambayesa Murmushi ne fal d’auke a kyakkyawar fuskarsa hannunta yaja seda ta fad’a a jikinsa. Hugging nata yayi gagam wane za’a k’wace masa ita. “Fannah I missed you, I missed you so very much that I had to reschedule my meetings just so as to be with you.” Ya fad’a bakinsa manne da gefen wuyanta yana shinshuna daddad’an k’amshin jikinta.

         Sandarewa tayi a wajen jin jikin Anas akan nata, jin yadda ya matseta ajikinsa, a hankali ta d’ago hannayenta ta zagaye su jikinsa itama tare da sake lume jikinta a nasa. “I missed you too Anas, I missed you alot, nad’au wani abu ne ya sameka tun jiya nake trying number’nka switched off hankali na ya matuk’ar tashi” ta k’are maganar cikin sautin kuka da hanzari ya raba hug d’in tare da sa hannu ya share mata hawayen. “Shhh! *Flower* please don’t cry kinji? Banyi haka dan in saki cikin damuwa ba I thought I might suprise you I’m sorry.” Sake hugging nasa tayi gagam ba k’arya tayi missing jikinsa me uban k’amshi dakuma d’umi kamar yadda shima yayi missing nata jikin. Sunfi minti biyu suna manne da juna sannan ta sakosa tare da rik’o hannunsa “come in” daidai kan kujer ta zaunar dashi.
  
      “Bansan yau zakazo ba gashi ban dafa komai ba. Let me get you koda indomie ne.” Hannunta ya rik’o “no don’t bother banajin yunwa, ganin ki kad’ai ya warkar min da yunwa na.” Janta yayi ta fad’a kan cinyarsa. Hannayenta ta zagaye a wuyansa a yayinda ya zagaye nasa a ‘yar kunkuminta. Kallom cikin idanun juna suke daga bisani Anas yafara magana da cewa;

     _“Fannah I don’t think I can hide it anymore, am tired of playing the game, I wanted keeping it as a secret but not anymore ‘cause its killing me. A da ban tab’a kawowa a raina I will ever love a woman ba, duk ‘yan matan danayi a baya badan inasonsu bane nayi dating nasu ne saboda inyi breaking hearts nasu kamar yadda suma suke dating d’ina saboda am rich and handsome they are either after my looks or money but Fannah when it comes you ke ta daban ce. You are different, unique in your own ways. Baki damu da material things ba, you are not mesmerized by my handsome face. Munyi aure inform of contract, nace miki karkiyi falling min and bakiyi ba, you obeyed the rule but me? I didn’t Fannah, I broke the rule because I’ve fallen for YOU. Fannah bansan ya akayi duk wannan abubuwa suka faru ba all I know is that I want you by myside forever, I don’t wanna loose you da zaran na nisanta dake koda na ‘yan seconds ne ji nake kamar shekara da shekaru ne. I love your attitude, personality, charimsa, knowledge, voice, smile, hair, body, I love every single thing about you and most of all I LOVE YOU FANNAH, FANNAH ALEEYU I LOVE YOU, I will never want to lose you. You are like  a flower in my life who shines brighter tha the sun. You brought back my joy, made me religious, kin kyautata alak’a na da mahalicci na, shed away my fear and sorrow, made me into the man I am today, I don’t drink anymore, bana wasa da Sallah hasali ma kyautata sa nakeyi yanzu, duk wani abinda haramun ne ina k’ok’arin kiyayewa, things that I don’t like I LOVE yanzu. Fannah like how flowers shine and outbright places haka kike a rayuwa na I’m lost without you. Funny how I’d fall in love but believe it or not I love you Fannah and I didn’t say it saboda kice min you love me too. I said it because I need you to hear it I love you flower and I want you to stay with me forever..._ ya k’are maganar tare da sake matse ta ajikinsa.



*© miemiebee*
beeenovels.blog.spot.co.ke
[12:57, 12/18/2016] ‪+234 903 612 6826‬: •° ★°•❣🎀❣🎀 •°•★•°• °•★•° °• •°
°•°
*TANA TARE DANI...*👫

❣🎀❣🎀❣

*_written by miemiebee👄_*

In dedication to *Aunty Sis💕*
6⃣6⃣




Mutuwan zaune Fannah tayi bata tab’a tsammanin jin wad’annan dad’ad’d’un kalamu daga bakin ANAS IBRHAIM FAUZI ba, a rayuwa bata tab’a sanin Anas nada sweet side haka ba, shin dama ya san kalamun soyayya haka? bata tab’a kawo wa aranta Anas zeso talaka kamar taba, last dataga picturen budurwarsa model ce irin wanda akesa hotunansu jikin kwalin relaxer ko attarchment d’innan. Me Anas zeyi da ita? Me take dashi? Does he really meant all that he said? Is it true that kamar yadda tajima da kamuwa da sonsa shima haka ya kamu da sonta? What now yanzu? Meyake nufi dayace he wants me to stay in his life forever? So yake  muyi cancelling contract marriage d’in? Toh ai nima abinda nakeso kenan sede da akwai matsala, I can’t do this banida martaba. Aduk lokacin da Anas ya gano hakan ze nisanta daga gareni, zece naci amanarsa ban sanar dashi ba.

       Wata zuciyar ce tace mata toh ai seki fad’a masa. A’a I can’t, I can’t tell him ze gujeni I love him, I love Anas also but I can’t express my feelings for him even if I want to I can’t. Hannunta dake zagaye a wuyansa ya zaro d’aya tare da had’awa da nasa.
    
     “Fannah why are you silent?” Ya nisanta _“now I get it, I’ve been a monster to you Fannah tun rananda muka fara had’uwa dake nasoma k’untata miki, I made you passed through alot of horrible past and I do regret each and every of that, inda zan iya jawo time d’in baya da nayi so as to make you happy. Fannah I’m so sorry kinji? Please don’t punish me akan past d’ina I’m not who I used to be Fannah, you changed me. Kiyi hak’uri kiyafemin duk abinda na miki please nayi sune bisa rashin sani, I was stupid to make you correct 500 papers, stupid to always make you cry, stupid to make you copy down non-important mails, amman ki yarda dani hakan duk ya faru ne because I love you. Tun alokacin dana gano ina sonki naji I couldn’t accept it and thats why na riga punishing naki but now I do Fannah, I’ve acccepted my feelings for you. I’m so so sorry its never to late to say sorry, kiyafemun kinji? Please...”_ ya k’are maganar da kansa na kallon k’asa.

       Kwata kwata batasan me zata fad’a masa ba, he made her speechless, shin ina girman kan Mr. Fauzi? Anya kuwa wannan ne Mr. Fauzi data sani? Wanda ba ya iya furta sorry da please se in takama. A zahirin gaskiya tana sonsa itama saboda aduk fad’in duniya bataga macen da zata k’i na miji kamar Anas ba. Sede batta tsammanin zata iya fad’a masa. Hugging nasa kawai tayi ta matse sa kam a jikinta, wannan rana ya kasance babbar rana a rayuwarta wanda barata tab’a iya mancewa dashi ba. “Anas you don’t have to be sorry” ta fad’a cikin wuyanshi “ni baka min komai ba so stop apologising, mutane nene mu we all make mistakes” seta bud’e baki dan fad’a masa tana sonsa sekuma ta kasa, tayi tayi amman takasa batada courage, tsoro bare barta ba. A hankali ya raba jikinsa da nata thank you *“flower* thank you so much. So does this mean zaki zauna dani? Bara ki tafi kibarni ba?” Kai ta gyad’a masa a hankali. Hannunsa ta aza kan fuskarsa tana shafawa a hankali. “I will never leave you Anas *_INA TARE DA KAI”_* hannunsa shima ya aza kan hannunta dake a fuskarsa.
 
     _*“Flower* marriage is not a contract its a feeling a mutual one, muyi cancelling contract marriage d’in kinji? Na duba google earlier na karanta that irin auren contract d’innan ma haramun ne Allah yayi hani dashi kinga kar Allah yayi fushi damu lets cancel it kinji? I don’t want you to leave I want you to stay please.”_
        “ you are absolutely right Anas nima seda ga baya nake tuno hadisin don’t worry *_INA TARE DA KAI_* I won’t leave your side kaji?”
    Kai ya gyad’a “so kin yarda muyi cancelling contract marriage d’in?”
     “Na yarda lets cancel it”
Ya Salam! Ta furta a ranta, ita kanta bata san seda ta fad’a hakan ba yanzu me zatace inya nemi had’a kwanciya da ita? Although Mami ta sha fad’a mata ba dole ne agane she is not a virgin saboda ta juma da sake had’ewa da irin magunan da Mami ke bata sede dan jinin da ake fad’i ana gani wanda akoi matan da ba’a gani daga garesu kuma bawai hakan na meaning ba virgins bane su, so ta kwantar da hankalinta amman ina Fannah tariga tasa aranta tayi believing duk namijin daya kwanta da ita ze gane. Hugging nata ya kuma yi “thank you *flower* thank you so much.”
     Sosai yaji dad’i sede he is sad bata fad’a masa how she feels towards him ba, but still tace barata barshi ba *_TANA TARE DA SHI_* wannan kad’ai ya ishesa. A nitse ta mik’e daga kan cinyarsa. “So me zakaci in dafa maka, banason ka zauna da yunwa.” Mik’ewan shima yayi, tare da rik’o hannunta “lets go out and eat together okay?”
     “Bakason in maka girki?”
    “Banason kisha wahala lets go kinji?” Kai ta gyad’a masa. Bak’in hijabinta ya d’auko yasa mata da kansa seda sukazo fita ta tuna da Afrah.
    
       “Anas what of Afrah? Karta dawo ba kowa a gida.”
      “Tunda na dawo I think it will be better ta koma gida koh?”
     “Eh I think so too.”
    “Okay karki damu zan ma driver magana ahaka suka fice.”
 
    *****
       Bayan La’asar suka dawo alokacin har driver ya maida Afrah gida. Alwala sukayi suka idar da sallah jikinsa ya jawo ta tare da kwantar da kanta a k’irjinsa yana wasa da siraran yatsunta. “Anas” ta kira sunansa.
      “Yes *flower* ” ya amsa
     “Why do you call me flower?” Ta tambayesa tare da d’ago kai tana kallonsa. Murmushi ya mata “because you’re small” katse sa tayi “Anas I’m not small, ina fa da tsayi sede kawai I’m slim.”
      “A ganga da na you are small Fannah, you’re like a baby I can hold in my hands ko barin iya ba?” Murmushi kad’an ta saki “zaka iya.”
“I call you flower because you are beautiful kamar yadda flowers suke, you always smell good kullum kina cikin k’amshi like how flowers are, I always protect you and I will also in the future because you’re so delicate like flowers, you are like a star in my life, kin kawo haske a rayuwa na Fannah just as how flowers suke haskaka waje. I cherish you my flower” ya manna mata peck a kai. Dad’i sosai taji ta sake lume jikinta cikin nasa.
 
     _Washegari... 6:00AM_
           “Anas ka tashi kaji? Akwai office fah.”
     “Barin jeba I’m the CEO” yace cikin bacci tare da sake jan ta ta fad’a jikinsa.
      “Mr. CEO kamar ya baraka jeba? Yi hak’uri ka tashi please kaji hubby-wubby yi hak’uri Mr. billonaire.” Idanunsa ya bud’e a hankali ya sauk’esu kan Fannah data sha kwalya da wata arabian doguwar riga purple ajikinta yasha stones. “Yaushe kikayi wanka?” Abinda ya tambaya kenan cike da mamaki.
       “Ba tun d’azu nake ta da kai ba kak’i up you go please kaga har 6:05AM yayi yi hak’uri” haka da lallab’a ta turasa bayi sannan ta fice kitchen ta had’a musu breakfast. Suna hira har suka gama breakfast nasu cikin kwanciyan hankali. Tayasa tayi ya gama shiri seda suka kai har bakin k’ofa sannan ta tuna da lunch data had’a masa. “I’m coming” tace bayan minti d’aya ta dawo. “Whats this?” ya tambayeta fuskarsa d’auke da neman k’arin bayani.
        
      “I made you lunch ko baka so?”
“Taya barinso ba Flower?” Ya karb’a tare da bud’ewa favorite nasa yaga ciki. “Ohh! thank you” ya manna mata peck a goshi.
      “You’re welcome, so take care okay?”
     “I will for you, my flower.” Fuskarta ta rufe da hannayenta cike da kunya, bayan ya fice ta rufo k’ofar ta koma d’aki tad’an kimtsa kafin masu aiki suzo.
      Kafin Anas ya dawo daga office tariga tagama had’a musu lunch tasake wanka ta canza kaya. Da tafiyarsa office sau biyu suke video call da voice call d’aya. Anas na a meeting amman yana chatting da Fannah.
       “Uh Mr. Fauzi you haven’t been participating in today’s meeting” cewar wani d’an dattijo yana sanye cikin black suit. Wayar nasa ya b’oye k’ark’ashin table d’in “I’m sorry what did you say?”
    “Mr. Fauzi are you okay?” Ya sake tambaya.
     “I am lets get on please.” Da k’yar ya iya miyar da hankalinsa kan meeting d’in Allah-Allah yake a tashi yaje yasamu flower’nsa se duban rolex agogon hannunsa yake. 4:00PM na bugawa ya hau hanya.

      Koda k’ofarsu yayi welcoming nasa Fannah bata jiyo ba dake tana chan a d’akinta. Duba kitchen yayi a farko ganin bata chan ya duba d’akinsa nan ma be ganta ba dan haka ya nufa d’akinta a bud’e yasamu k’ofar yana sa kai ya hangota tsaye kan stool tana k’ok’arin miyar da labule da alama ya fita mata ne. A hankali ya tako har zuwa wajen ba tare da yayi making any noticeable sound ba. Har a yanzu bata ji shigowarsa ba.
      “Flower” ya kira sunan ta cikin wani irin muryan dake sosa mata zuciya. A d’an firgice ta juyo “heyy Anas welcome home yaushe kadawo?”
      “Just now” ya nuna mata jakar laptop nasa. “Me kikeyi haka?”
      “D’aya daga cikin masu aikin ne labulen nan yafita mata tun d’azu nake k’ok’arin miyar wa na kas-” bata k’are maganar ba k’afanta ya gauce daga kan kujeran k’ara sosai ta saki cike da tsoro “arghhhhh!!!” Jira kawai take tajita a k’asa danko harta rufe ido chak! taji an cafko ta. Nishi take da zafi zafi, a hankali ta bud’e idanunta ta sauk’esu kan kyakkyawar fuskar Anas. Hannunsa d’aya ya zagaye a bayanta d’aya kuma ya rik’e hannunta da nasa. “Huh!” Ta sauk’e ajiyar zuciya.

       “Thank you I thought I’d fall.”
     “Not when I’m around Flower.” Ya sakar mata da brightest smile nasa me k’ara masa kyau. Murmushin ta miyar masa tana k’ok’afin tashi.
     “Uh-uh” ya kad’a mata kai. Kafin tayi magana ya matso da fuskarsa gab da nata ta yadda suna feeling air da suke breathing. Kallon cikin ido suke ma juna na a k’alla minti biyar sannan daga bisani Fannah tayi gyaran murya sewani bugawa zuciyarta yake “Anas lets go and eat” duk yasata feeling unconfortable. Ignoring nata yayi danko baijin yunwa ta had’a masa lunch yau. Sumbatan goshinta yayi, idanunta ta matse gam take numfashinta ya soya. Murmushi ya saki tare da sake sumbatan idanta na dama haka yayi ana hagu ma, daga chan ya mata a kumatunta duka se tsinin hancinta da hab’anta. Wani irin nishi Fannah ke sam ta kasa bud’e idanunta, ji tayi k’arfin jikinta na raguwa da abinda Anas ke mata. Kansa ya sauk’ar daidai wuyanta yana shunshuna daddad’an turarenta me birkita masa lisafi sannan cikin wani erin salo ya soma raining kisses all over wuyanta.
      “Anas...” tayi moaning sunansa.
     “Uhmmm” yayi moaning back har a yanzu be bar showering kisses a wuyanta ba. “Please stop” ta fad’a tana k’ok’arin turesa sede ta kasa, jikinta na marhaba da abinda yake mata sede zuciyarta ce bataso saboda tsoro. Ba k’arya she is enjoying abinda yake mata amman kuma tana tsoro at thesame time. So take ta dakatar dashi tun beyi nisa ba in bahaka ba kuwa asirinta ze iya tonuwa.
     “Why?” Ya tambayeta a lokacin daya d’ago fuskarsa yadawo dashi kan nata. “Lets go and eat kaji? I’m hungry.” Wani peck d’in yakuma manna mata a kumatu. “Anas kaji? D’agani please.” Wani erin kallon da be tab’a mata irinsa ba yasoma mata ayau, sosai ya razanar da ita, ganin yadda idanunsa suka soya launi lokaci guda gawani erin nishin da yakeyi. I have to stop him, what do I do? Ta tambayi kanta duk ta kid’ime.
   
       Fuskar sa yasake matso dashi gab da nata ta yadda tip na hancinsu ya had’e tsoro sosai Fannah keji abu kad’an ya rage bata soma kuka ba. Cikin k’wayoyin idanunta yake kallo a yayinda bugun zuciyarta ya k’aru. Lips nata ya soma laluba abu d’aya ya fad’o mata a rai a wannan lokaci take ta manne bakinta ciki tare da matse idanunta gagam ganin haka yad’anyi baya kad’an. Jin nishinshinsa ya ragu akanta ta bud’e idanun nata kallo d’aya tama Anas taga disappointment karara a fuskarsa ba shakka abinda Fannah tayi ya mugun basa mamaki mesa zatayi shutting nasa? Mesa barata bari yayi kissing nata ba? Mik’ar da ita yayi ta tsaya kan k’afafunta. Cikin cracky voice tace, “Anas I’m sorry” kai kawai ya girgiza mata. Kafin ya juya yace ze fice ta rik’o hannunsa da sauri “Anas please I’m sorry don’t be mad kaji? I’m sorry.” Hannunsa ya fisga daga nata “no Fannah so this is the reason, is that it?”
     “What reason?” ta tambaya cike da tashin hankali ganin yadda zuciyarsa ke tafasa.
     “The reason why you haven’t told me how you care about me ashe saboda kinada wanda kikeso ne right? Shiyasa baraki iya barina inyi kissing naki ba is that it?”
     “Ya Salam! Anas wani erin magana kake? Kaima kasan thats not true.”
      “Well thats how its looks like, sakemin hannu.” Ya fad’a ba wasa.
    K’in sake masa hannun tayi “Anas please calm down let me explain kaji? I can’t stand you being mad please.”
      Hannunsa ya fisge da k’arfi. “What am I to you huh?! Some kind of trash? You can’t even let me kiss you?” Ya fad’a a tsawace kakkarwa tasoma, hawaye na cikowa a idanunta. “Da fili kika fito kika cemin kinada wanda kikeso you wouldn’t have hurt me like this

Please Login or Register in order to submit comment