Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

asuba.

β˜…β˜…β˜…

*washe gari*

"mummy ina kwana"

fu'ad ya fada yana russunawa.

"Lafiya lau sannu yaron kirki, barka da arziki Allah ya kara maka lafiya"

tafada tana dan bubbuga kafadunsa cewar hajiya sa'a (mahaifiyar anwar)

"Ameen mummy" ya amsa yana sakin

murmushin dake kara masa kyau.

kallo faressa hajiya sa'a tayi tace

"ke! ni banason iyayi fa kizo nan, kin wani takura kanki waje daya, ni ke yata ce, ba in-law ba, saboda haka saki Jikinki yanda muka saba" tafada tana aika mata da hararan wasa.

Kunya ya sake kama fareesa ta kasa koda motsin kirki, anwar Murmushi yake kasa kasa yana tsotsa kansa.

"Friend how come u didn't tell me about this, since when please?"

fu'ad Yafada farinciki fuskarsa yaki boyuwa...

"haba dude! zan baka labari mana so kake ummu ta gane?"

Yafada yana dan satar kallon ummu, Murmushi kawai fu'ad Yayi batare da ya sake cewa komai ba. Su ummu sarai suna jinsu amma ko kallonsu basu yiba. Saidai daga ummu har hajiya sa'a aransu suna farinciki wanna hadin.

"Wai ina diyarta mu banganta ba? "
inji hajiya sa'a

Bata dade da barin nan ba Tana daki. Kallon Fareesa tayi ummu tayi tace

"ki kira ta su gaisa da mummy'n ku"

"toh"
ta amsa kana ta mike,
tare suka da faheemah.

Kallon ta Yayi cikin 3second ya dauke kai, royal blue Dubai abaya ne a jikinta tare da Mayafinsa sosai kayan suka Mata kyau duk da babu make up afuskarta amma sosai tayi kyau.

"Mummy ina kwana barka da zuwa"

Tafada tana durkusa domin nuna ladabi agareta

" Lafiya lou diyar kirki" cewar hajiya sa'a

murmushi fal fuskarta domin sosai take son faheemah aranta.

"Ina kwana ya anwar"

"lafiya lau amaryan dude"

yafada da tone din tsokana yana kallon Fu'ad, lafiyayyan harara fu'ad ya tsakar masa

"oho dai gawa taki rami kawai"

cewar anwar yana rama hararansa"

dariya dukkansu suka yi jin abinda anwar din yafada.

"tashi kinji faheemah"

cewar hajiya sa'a Mikewa tayi ta zauna kusa da ummu, rungumota ummu tayi jikanta kana tace

"diyata Faheemah yaushe ne zaki fara axumin"

*(azumin bakan ce na nufin, misali mutum yayi alkawari tsakanin sa da Allah cewa idan Allah ya cika masa burin sa na abu kaza zai yi azumi, ya danganta da nawa mutum yayi niyya)*

"Gobe in sha Allah"

ta amsa cikin sanyin muryanta.

" masha Allah tare xamuyi, domin cika alkawarin Allah".

"Bamu gane ba, uwa da 'ya?"

Cewar hajiya sa'a.

Murmushi ummu tayi kana tace

"Diyata Faheemah tayi alkwarin Zata yi azumi idan Allah ya tashi kafadun son".

Jinjina hankali da baiwar tunanin Faheemah dukkansu sukayi , amma banda ummu data san komai, domin har ta daina mamakin hankali da tunanin ta....

Fu'ad kuwa sosai darajarta ta karu a idanunsa, tunda ita zata iya yin azumi dominshi, toh me zai hana shi yi. Kallonta yayi kana yace

"guda nawa kika yi niyya? Kanta a kasa ta amsa

"guda uku"

" tare zamuyi" cewar fu'ad.

"Nima zanyi dude cewar anwar"

hannu fu'ad ya bashi suka yi musabaha cikin kaunar abokinsa...

"Nidai kunsan bana jure azumi, saboda olsa ta, daba haka ba ai tare xamuyi domin nuna farinciki da godiya ga ubangiji" inji hajiya sa'a

"Nima zanyi kokarin yi ko daya ce"

cewar fareesa cikin fuskar tausayi kai kace ansata dole ne hakan kuma yasasu dariya domin sun san bata jure azumi ko kadan...

*After 1hour*

Har zuwa wanna lokacin hira suke, gyara zaman hajiya sa'a tayi kana tace

"Hajiya kaltume?"

"Na'am ummu ta amsa"

"Nace wani walima ko party kika shirya na taya fu'ad murnan samun lafiyar sa"?

Murmushi ummu tayi domin tasan mahaifiyar anwar da son irin su party stuff haka, ita kuwa basu dame ta ba...

"Hajiya sa'a ban shirya komai, saidai gobe juma'a inaso ayi girki mai yawa domin arabawa har da danyen abunci nakeso ayi sadaqahn shi wa mabukata, sannan ayi saukan Alqur'ani mai girma".

Murmushi irin nasu na wayayyun mata hajiya sa'a tayi kana tace

"duk da hakan zamuyi party, hajiya kaltume is better ki shirya ko kuma ni da ya'yana mu shirya abun mu"

Tafada tana turo daurinta gaban goshi wanda hakan ya sa su sakin dariya domin yanda ta yi dole kayi dariya....

"Kuma harda party zamu shirya na auren su domin dole mutane su san cewar fu'ad Ya yi aure , ya auri yarinya na kice sa'a, yar babban gida, mai kyakyawar zuciya"

Ta fada tana dan jujjuya jikinta daga zaunen.

Domin sosai take jinjinawa kokarin faheemah haka kuma lokacin da ake neman wacce zata auri fu'ad aka rasa mai amincewa sosai hakan ya taba mata rai domin da tana da diya mace babu abinda zai hana ta basu auranta saboda mutumcin dake tsakaninsu domin yanzu tamkar yan'uwan juna suke.....

"Ko ba haka ba yarana?"

Tafada tana kallonsu, fareesa data ji za'a yi party ai tuni kunya ta gudu.

"Mummy hakane wallahi wayyo dadi! can't wait to see that day, Allah ya kaimu ranar"

ta fada cikin tsantsan zumudi fu'ad ummu, anwar, faheemah kuwa

Murmushi kawai sukayi

" Ko kina da ja ne hajiya kaltume?"

tafada cikin sigar tsokana,

"a'a ni kaltume ke da 'ya'yanki kun gama magana ai"

ummu tafada tana daga hannu sama irin surrender din nan.

Dariyar suka sa gaba daya kana, kana suka yi fixing date din zuwa nan da 3weeks time....

*JAMEELA*

"The mtn number you dialed is switch off" shine amsar da wayar ke bata a karo na ba adadi amma ta ki hakura da kiran saboda halin rikicewa da kunci da take ciki....

Iska ta furzar tana yamutsa gashin kanta wanda bashi da yawan kirki, afili ta furta

" ko meke faruwa yau kusan sati daya kenan wayarsa bata shiga?"...

"Jameela! Jameela!! Jameela!!!"

Cikin sauri ta fito jin muryan abbuh, dakinsa ta shiga ta durkusa gabansa

"abbuh gani"

"jameela ya maganar mu ta zuwan yaronan?"

"eh... umm.. Abbuh yayi tafiya ne yace idan ya dawo zai zo". ta fada cikin Duburbucewa

" Wanna shine dama na karshe dazan baki karki sake kowa min wani excuse"

" toh abbuh"

" tashi kije Allah ya miki albarka"

" da ameen"

ta amsa kana ta fito tana tunanin ko mai dalilin kashe wayarsa?...

"Diyar albarka har yanzu wayarsa bata shiga? "

"Mami wallahi bata shiga, na shiga uku"

shiru itama mami tayi fuskarta na bayyana damuwa, domin tunda suka hadu da jameela suka cin dadinsa son ransu, amma yau sati daya ko kazar babu bare aje ga sauran kayan kwadayi...

Cikin son kwantar wa jameela hankali tace

"Ki yi a hankali so kike alhaji yaji ki?"

Tafada tana jujjuyawa, kana taja jameelan dakinta....

"ki kwantar da hankali yar albarka, kilama wayarsa aka sace, ko kuma yana kasar masu jajayen kunnuwa"

ajiyar zuciya tasauke domin maganar mami ya dan sanyayawa mata xuciya, mikewa mami tayi tace

"yar albarka nace ko zaki dan wanke min kwanunka nan na dora girki?"

Tafada tana dan murmurshi...

"gaskiya mami bazan iya ba, da wanne zanji dan Allah"
yafada tana yamutsa fuska

" toh, yi zamanki bari nayi"
cewar mami bata ko damu da rashin ladabin a maganar jameelan ba

"Yawwa yar albarka ya zancan kudin nan damu kayi zaki ban?"

" Oohhh mami zan baki anjima amma dubu 20 kawai zan baki, domin sauran kudin xan lallaba har yadawo ya bani wasu"

tace cikin kosawa

"Allah ya miki albarka" mami ta ce cikin murna,
tana fita jameela tace "mami son kudin bala'i ne da ita, ta dauko mai aikin taki, saboda bata son biyansu a hakkkin su"

take tunanin faheemah ne yafado mata a rai amma tayi saurin kawar da shi...

Share

Comment

Vote

Thanks for reading

Noor Eemaan πŸ₯€πŸŒΈ

πŸ’”RAYUWAR FAHEEMAH πŸ’”

_by NoorEemaan_πŸ“šβœοΈ

kyauta ne (free novel)

https://facebook.com/groups/943534712916776/

Masu amfani da Facebook sai kuyi join wan nan link din..

I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or
*460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call 0806626851

"Life is the most difficult exam.
Many people fail bcos they try to copy others, not realizing that everyone has a different questions paper "πŸ‘Œ

33-34

(Not edited)

Da misalin karfe 9:00 nadare zaune yake shi da ummu a had'ad'iyyar Parlor su, ajiyar zuciya ya sauke lokacin da ummu ta gama bashi labarin yadda aurensu ya kasance, sosai yaji tausayinta domin ita din Karamar yarinya ce wacce a shekarunta bai kamata ta fuskanci wadan'nan wahalhalun ba, saidai kaddarartace hakan dole ya zomata, hakika yana bukatar jin cikakan labarinta, yafada aransa, kana ya ware lips dinsa yace

"Ummunah karki damu in sha Allah komai zaidawo yanda ya dace"

"Allah yasa son, domin inaso rayuwarta ta inganta inaso naga tana farinciki kamar kowa! Saidai hakan bezaiyu ba har sai ta daidaita da abbuhnta"

hannayeta ya kamo kana yace

"ki kwantar da Hankali ummu, i promise to do my possible best dan ganin komai ya dawo Normal."

"Allah ya maka albarka ya kuma Kara maka lafiya"

da "ameen" ya amsa cikin kaunar mahaifiyarsa.

Sumbatar hannunta yayi kana ya yi mata sai da safe ya fice daga parlor...

Tsaye take ajikin window wanda kai tsaye kana hango haraban gidan da aka kawa ta da fitilu kai kace da rana ne. Tunani take wanda baya wuce na yan gidansu, yayinda kuma wani bangaren na zuciyarta ke fargaban zai dauke ta a matsayin mata ko akasin haka? Da'alama batasan ya shigo ba, domin tayi nisa aduniyar tunani...
Kura mata ido yayi yayinda yabiki rigar jikinta da kallo wanda yakasance yellow mai gutun hannu, yakai mata har kasa sai dai Sam bai da nauyi, yayinda shape dinta na figure8 ya bayyana,wanda kana iya hagon shafaffen cikin, wanda hakan ya kara bawa wide hips dinta fitowa sosai.

Cikin tafiyar kasaitar shi wanda hakan ke nuna da shi din, tsayayye kuma lafiyayyen namiijine ya taraso wajenta, daidai saitin wuyanta ya huro mata iskan bakinsa...

Afirgice ta juyo zata kwalla kara domin kwata kwata bata sammanci hakan ba, kuma bata ji shigowarsa ba... Hade bakinsu yayi batare da yayi mata komai ba, bayan 2min ya cire bakinsa kana ya shige toilet batare da yace mata komai ba...

Tana nan tsaye har ya fito, bai kulata ba ya je gaban dressing mirror ya zauna kana ya yafutota da hannu, Cikin sanyinta ta karosa gabansa...

"are you not tired of standing?"

ya tambayeta yana dage girarsa daya, shiru tayi batare da tace komi ba.

"Babu amsa?"

Ya sake tambayarta, cikin zazzakar muryan ta tace

"Eh"

"okay fine"

yace yana dan tabe bakinsa.

Lotion ya miko mata, cikin duburbucewa tace

" me.. Zan.. Yi dashi?"

murmushi da iyaka labbansa yayi kana yace

"shafa min zaki yi"

kasa tayi domin batajin Zata iya shafa masa, domin kwarjini yake mata sosai, domin koda lokacin yana kwance tausayinsa ne ya danne nauyinsa hadi da kunyar sa har take sanya masa kaya batare da wani tunani ba......

Shi kuwa mamaki yake yanda ko kallansa bata iyawa yanzu saba'nin da

" faheeee am waiting for you nau"

ya fada a marairace, and idan kin gama ga kaya na nan yafada yana nuni da sleeping dress dinsa dake kan gado...

*( kaji fu'ad dinnan kabar mana faheemah ta huta hakanan a toh, baka warke ba... ko ya kuka ce fans?)*

jin saukar husky voice dinsa mai dauke da amo na musamman yasa ta lumshe idanunta kana hawaye suka biyo baya, tayaya zata sanya wa wanna babban kaya? Tafada aranta, kana cikin sheshekan kuka tace

" dan Allah kayi hakuri"

tafada tana hada hannayen ta yayinda zuciyarta ke dukan tara-tara wanda kana iya hango hakan ta yanda kirjinta ke sama da kasa...

Kura mata rikitatun idanunsa yayi aransa yana fadin ko me abun kuka kuma?

" gulma"

yafada kasan makoshi, shiryawa yashiga yi batare da ya kuma bin ta kanta ba..

Ita kuwa idanunta, ta runtse har yanxu bata bude ba...

Cak!

Taji an daga ta sama, waro manyan idanunta tayi ta sauke su akan nasa, tsare gida yayi alamun bayason musu ko korafi.

Shiru tayi tare da lafewa ajikinsa tamkar wata kitty ( jaririn mage)

shimfideta Yayi kana ya kashe kwayayyan dakin sai dim light dake beside drower ya bari, Gadon ya hau kana ya sake daga ta Cak! ya dora a saman faffadan kirjinsa.

Ajiyar zuciya ya sauke haka itama, saidai nata boyayyene.

Tunani ya shiga yi tayaya zai bata farinciki? Tayaya zai sata dariya domin ita mai muhimmanci ce agareshi, wani barin na zuciyarsa ya bashi amsar

"ilimi"

yeah! ummu ta fada masa yarinyar na matukar son karatu daga haduwar farkonsu ta fahimci hakan....

"Faheeeeeeta" ya ja suna ta, cikin bacci daya fara daukanta taji muryansa,

"Na'am" ta amsa cikin muryan bacci.

"meyasaki kuka dazu? And banason musu ko karya"

Ya tambayeta domin abun ya dan tsaya masa rai.

Be zai so zuciyar data masa hallaci ya zama shine silar damuwarta ko kukan ta ba.

Yawu ta hadiya kana cikin shagwaba hadi da sakalci da bata san ta iya ba ta ce

"ba kai ne kace na saka maka kaya ba, babba da kai" ta karasa tana turo dan karamin bakinta.

Murmushi kawai yayi jin saukar lips dinta akan kirjinsa domin rigar jikinsa mai budadden wuyane wanda kana iya hango lallausan Gashin kirjinsa dake ta sheki.

"Ni kike turowa baki?"

Dago kanta tayi kana ta shiga girgiza masa kai alamar "a'a" mayar da kanta yayi ya kwantar kana ya tofe su da add'ua, bubbuga bayanta ya shiga yi wanda in less than 1hour bacci mai dadi yayi nasarar dauketa, alarm ya saita 3:00am domin yin ibadan dare kamar yadda ya saba kafin kwanciyarsa jinya.

babu jimawa shima bacci ya dauke shi...

Uku daidai ya farka, ahankali ya zareta ajikinsa, saidai yana zareta ta tashi, be ce komai ba ya sauka a gadon, itama bin shi take kokarin yi cikin magagin bacci.

Ganin haka ya tsaya yana kallon yanda take hada hanya idanunta a rufe.

Lallausan hannayensa yasa ya shiga tapping fuskarta kana cikin cool voice yace

" faheee open your eyes "

jin muryan sa yasa ta bude idanunta kana cikin muryan bacci tace

" I want to follow you "

Tafada tana karya wuya gefe, kafadunta ya kamo kana yace

"alwala zanyi koma baccin ki" yafada yana kokarin zaunar da ita kan gadon.

"Um! Um!! Tafada cikin zallan shagwaba nima zanyi alwalan"

kansa kawai ya jinjina ya shiga toilet din, bayan ya fito ta shiga.

Bayan ta fito ta Tarar da ya shumfida sallaya, hijab ta dauko ya shiga jansu salla.....

Basu runtse ba sai bayan sallar asuba.

β˜…β˜…β˜…

*washe gari*

"mummy ina kwana"

fu'ad ya fada yana russunawa.

"Lafiya lau sannu yaron kirki, barka da arziki Allah ya kara maka lafiya"

tafada tana dan bubbuga kafadunsa cewar hajiya sa'a (mahaifiyar anwar)

"Ameen mummy" ya amsa yana sakin

murmushin dake kara masa kyau.

kallo faressa hajiya sa'a tayi tace

"ke! ni banason iyayi fa kizo nan, kin wani takura kanki waje daya, ni ke yata ce, ba in-law ba, saboda haka saki Jikinki yanda muka saba" tafada tana aika mata da hararan wasa.

Kunya ya sake kama fareesa ta kasa koda motsin kirki, anwar Murmushi yake kasa kasa yana tsotsa kansa.

"Friend how come u didn't tell me about this, since when please?"

fu'ad Yafada farinciki fuskarsa yaki boyuwa...

"haba dude! zan baka labari mana so kake ummu ta gane?"

Yafada yana dan satar kallon ummu, Murmushi kawai fu'ad Yayi batare da ya sake cewa komai ba. Su ummu sarai suna jinsu amma ko kallonsu basu yiba. Saidai daga ummu har hajiya sa'a aransu suna farinciki wanna hadin.

"Wai ina diyarta mu banganta ba? "
inji hajiya sa'a

Bata dade da barin nan ba Tana daki. Kallon Fareesa tayi ummu tayi tace

"ki kira ta su gaisa da mummy'n ku"

"toh"
ta amsa kana ta mike,
tare suka da faheemah.

Kallon ta Yayi cikin 3second ya dauke kai, royal blue Dubai abaya ne a jikinta tare da Mayafinsa sosai kayan suka Mata kyau duk da babu make up afuskarta amma sosai tayi kyau.

"Mummy ina kwana barka da zuwa"

Tafada tana durkusa domin nuna ladabi agareta

" Lafiya lou diyar kirki" cewar hajiya sa'a

murmushi fal fuskarta domin sosai take son faheemah aranta.

"Ina kwana ya anwar"

"lafiya lau amaryan dude"

yafada da tone din tsokana yana kallon Fu'ad, lafiyayyan harara fu'ad ya tsakar masa

"oho dai gawa taki rami kawai"

cewar anwar yana rama hararansa"

dariya dukkansu suka yi jin abinda anwar din yafada.

"tashi kinji faheemah"

cewar hajiya sa'a Mikewa tayi ta zauna kusa da ummu, rungumota ummu tayi jikanta kana tace

"diyata Faheemah yaushe ne zaki fara axumin"

*(azumin bakan ce na nufin, misali mutum yayi alkawari tsakanin sa da Allah cewa idan Allah ya cika masa burin sa na abu kaza zai yi azumi, ya danganta da nawa mutum yayi niyya)*

"Gobe in sha Allah"

ta amsa cikin sanyin muryanta.

" masha Allah tare xamuyi, domin cika alkawarin Allah".

"Bamu gane ba, uwa da 'ya?"

Cewar hajiya sa'a.

Murmushi ummu tayi kana tace

"Diyata Faheemah tayi alkwarin Zata yi azumi idan Allah ya tashi kafadun son".

Jinjina hankali da baiwar tunanin Faheemah dukkansu sukayi , amma banda ummu data san komai, domin har ta daina mamakin hankali da tunanin ta....

Fu'ad kuwa sosai darajarta ta karu a idanunsa, tunda ita zata iya yin azumi dominshi, toh me zai hana shi yi. Kallonta yayi kana yace

"guda nawa kika yi niyya? Kanta a kasa ta amsa

"guda uku"

" tare zamuyi" cewar fu'ad.

"Nima zanyi dude cewar anwar"

hannu fu'ad ya bashi suka yi musabaha cikin kaunar abokinsa...

"Nidai kunsan bana jure azumi, saboda olsa ta, daba haka ba ai tare xamuyi domin nuna farinciki da godiya ga ubangiji" inji hajiya sa'a

"Nima zanyi kokarin yi ko daya ce"

cewar fareesa cikin fuskar tausayi kai kace ansata dole ne hakan kuma yasasu dariya domin sun san bata jure azumi ko kadan...

*After 1hour*

Har zuwa wanna lokacin hira suke, gyara zaman hajiya sa'a tayi kana tace

"Hajiya kaltume?"

"Na'am ummu ta amsa"

"Nace wani walima ko party kika shirya na taya fu'ad murnan samun lafiyar sa"?

Murmushi ummu tayi domin tasan mahaifiyar anwar da son irin su party stuff haka, ita kuwa basu dame ta ba...

"Hajiya sa'a ban shirya komai, saidai gobe juma'a inaso ayi girki mai yawa domin arabawa har da danyen abunci nakeso ayi sadaqahn shi wa mabukata, sannan ayi saukan Alqur'ani mai girma".

Murmushi irin nasu na wayayyun mata hajiya sa'a tayi kana tace

"duk da hakan zamuyi party, hajiya kaltume is better ki shirya ko kuma ni da ya'yana mu shirya abun mu"

Tafada tana turo daurinta gaban goshi wanda hakan ya sa su sakin dariya domin yanda ta yi dole kayi dariya....

"Kuma harda party zamu shirya na auren su domin dole mutane su san cewar fu'ad Ya yi aure , ya auri yarinya na kice sa'a, yar babban gida, mai kyakyawar zuciya"

Ta fada tana dan jujjuya jikinta daga zaunen.

Domin sosai take jinjinawa kokarin faheemah haka kuma lokacin da ake neman wacce zata auri fu'ad aka rasa mai amincewa sosai hakan ya taba mata rai domin da tana da diya mace babu abinda zai hana ta basu auranta saboda mutumcin dake tsakaninsu domin yanzu tamkar yan'uwan juna suke.....

"Ko ba haka ba yarana?"

Tafada tana kallonsu, fareesa data ji za'a yi party ai tuni kunya ta gudu.

"Mummy hakane wallahi wayyo dadi! can't wait to see that day, Allah ya kaimu ranar"

ta fada cikin tsantsan zumudi fu'ad ummu, anwar, faheemah kuwa

Murmushi kawai sukayi

" Ko kina da ja ne hajiya kaltume?"

tafada cikin sigar tsokana,

"a'a ni kaltume ke da 'ya'yanki kun gama magana ai"

ummu tafada tana daga hannu sama irin surrender din nan.

Dariyar suka sa gaba daya kana, kana suka yi fixing date din zuwa nan

1 Comments On RAYUWAR FAHEEMAH
avatar
muhammad-2-2

11 months ago

Reply

My

Please Login or Register in order to submit comment