Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

haka suka ci kazar su hadi da farmfresh yoghurt, bayan sun gama ta waken plates da cups dasuka bata kana ta koma dakin. Karar ruwa ta ji a toilet da alama wanka yake, fitowa yayi sanye da bathrobe ashcolor yayinda fresh glowing skin dinsa ke sheki,


" go and take your bath faheee"


yafada yana shafa lotion mai saukin xafi , hadi da fashe sanyayyar turaren tomford mai dada'dan kamshi, "faheeta je kiyi wanka mana" ya sake ce mata asanyaye ta mike ahakannan taji gabanta na faduwa
Bayan tayi wanka ta fito da bathrobe dark pink daya kara fito da golden skin dinta mai matukar taushi.



" uhmm ya.. Sai kuma ta tuna tace, zanje na dauko kayana adaki" wani sexy sleeping wear mai kalan🟡 Wanda da shi da babu duk da daya ne ya miko mata, a sanyayye ta amsa domin bata son mai musu, bandaki ta nufa domin ta sa, ya karbi rigar hadi da zare bathrobe din ya Sanya mata yellow short night gown din. Sosai ya shagalar da kallonta Domin sosai tayi kyau tamkar baby doll, tuno wa dabasu yi alwala ba yasa shi kamo hannunta suka nufi toilet, brush hadi da alwala sukayi kana ya shimfuda musu sallaya yayinda ya dauko mata babban hijab wanna har jan kasa yake ta sa, ita kam har mamaki take ko taya aka yi yake samu kayan mata oho? Tafada aranta.
sallar raka'a biyu ya jazu, sosai Kira'ar sa ta mata dadi tamkar ta larabawan asali (my larab 💖lolz) bayan sun iddar ne ya kama kanta ya shiga kwararo musu add'ua, bayan nan ya shiga yimata tambayayo akan addinin musamman bangaren a'halari
"Masha Allah" yafada bayan ya ta gama bashi amsa, kana yace "ashe matar tawa malama ce" Ya fada cikin zolaya? Dariya karfin hali kawai tayi amma deep inside her heart tsorone fal cikinsa.



Zare hijab din ta yayi kana shima ya zare jallabiyan dake jikinsa wanna ya rage sai short nicker a ajikinsa, daukarta yayi can cak hadi da shimfuda ta abed, cikin matsananci tsoronsa hadi da fargaba tace

" fitsari, fitsari zanyi ya fu'ad"

ta fada tana kokarin saukowa.
mayarda ita yayi kana yace

" yi fitsarin anan"


yafada yana kallon gadon domin Sosai ya fahimci guduwa xatayi shikam baya jin zai iya hakuri ya kyaleta a yau, domin hakurin sa ya kare....



Ganin ta fara kananun kuka yasa ya hade bakinsu ya shiga bata zazaffan kuma lafiyyayen sumba cikin kwarewa, daga yanda yake kissing Bakinta zai tabbatar maka da matsanincin soyaaya hadi da kaunar da yake mata.....




Sosai jikinta ya mutu ta daina musu musun da take yi, ko motsin kirki ta kasa. Ya kai 30minutes yana romancing dinta kana ya zare bakinsa ahankali cikin muryan rada daya canza amo sosai Saboda lafiyayyan feelings din da yake ji, yace


"goofy angel please kiban dama mu zama abu daya a yau, nakai makura da bazan iya hakuri ba, please faheeta"


ya fada da alaman roko, yayinda rikitatun idanunsa da suka sanja launin zuwa red color ga kuma hawayen daya dan taru agefen idanunsa, wanda kai tsaye zai tabbatar maka da halin hot feelings da yake ji. Bata saba musu ba, haka kuma bata son yi masa musu, idan ta hanasa hakkinsa meye makomarta awurin Allah? Tuno nasihar small mom datayi akan hakkin miji yasa tayi tace



"na... n.. na ... Na amince"

ta fada cikin cracking voice yayinda kuka ke kokarin kwace mata amma ta daure domin bataso ya ga rauninta.



Cikin zallan zumudi hadi da farincikin samun cikar muradinsa ya shiga bata sumba ta kowacce kafa ta jikinta, Sosai jikinta ya sake mutuwa...




Jin yana karanto addu'ar saduwa da iyali yasa gabanta bada ras! Amma ta daure hadi da runtsa idanunta.....



Jin wani azababen zafi ya ratsa kwanyarta adalilin shiga jikinta da yayi, wani wahalallan ihu tasaki Dama baya fita sosai ta kwalla, Domin muryanta ya dashe. Saurin hade bakinsu yayi ya cigaba da aiki aika mata sakonnin da bata san akwai shi ba, Domin sosai take jin wani azaba na ratsa ta, ko kuka ta kasa sai hawaye Domin ya rike bakin. Gogan naku kuwa sambatu yake, Domin sosai yake jin wani yanayi mai matukar dadi da bai san akwai shi aduniyar ma'aurata ba, domin kwata kwata baya ji baya gani.




*bayan wasu awanin*



sosai taji jiki, domin baya cikin nutsuwar sa, bare yayi tunani ita din karama ce kuma yau ne ranar farko agareta. saida ya samu nutsuwa sosai kana ya mirgina gefe yana sakin ajiyar zuciya akai akai
Baiwar Allah kuwa sosai taji jiki wanna hakan yasa ko hannunta bata iya dagawa, Domin har da yar sumanta wanna azabar da take ciki ya sake farfado da ita, Wanda shi fu'ad din ma baisan ta suman ba.
Jin haduwar hakoransa wanda hakan alamun zazzabi ne, bude lumsasun idanunta dake mata nauyi kwarai da gaske tayi, sauke su tayi akanshi yana kwance sambal sai rawar sanyi yake, duk yanda taso jin haushi shi kasa wa tayi, sai ma wani matsananci soyaayyar sa dake nukurkusan zuciyarta.
Shima fu'ad duk da zazafan fever dayake ji akan bai hanashi kura mata ido ba, yayinda yake jin zubar hawayenta tamkar narkakiyyar dalma azuciyarsa.



Sai dai ko hannun sa yakasa dagawa bare ya taimaka mata, Domin sosai ya san cewar ta ji jiki, Domin bai yi mata da wasa ba, hakan kuma laifinsa ne da yakasa bi da ita ahankali. kuma ta wani bangaren ba laifinsa bane, Domin dadi da gardi daya ji daga gareta ya sashi kasa controlling kansa, Domin wata duniya da baxai iya misalta dadinsa ya ji shi aciki.


Duk da halin ciwo da yake ciki, hakan bai hana shi sakin kyakyawan murmushi sa ba, still hakoransa na karo da juna, cikin shaking voice yace " my unique wife everything about you is so special, I so much love You" ya karasa hadi da sake mayar da idanunsa kanta, kana ahankali ya yunkura ya zauna ya jawo ta jikinsa wanna hakan yasa ta sakin wani siririn kara Domin wani xafi taji adalilin daukarta dayayi, petting bayanta ya shiga yi kana cikin husky voice dinsa da yayi kasa sosai ya shiga xuba mata kalaman soyaaya hadi da shi Mata albarka na kawo budurcinta gidan auren ta.




Duk da zafin da take ji hakan bai hanata jin dadin Kalamansa ba, luf tayi ajikinsa tana shakar kamshin jikinsa mai matukar dadi. mikar da ita yayi tana jikinsa, kasancewar dukkaninsu babu mai karfi acikin su yasa FAHEEMAH tafiya luuu ta fada jikinsa kasa tsayuwa yayi akan kafafunsa hakan yasa suka xube agadon gaba daya...



Sun kai 10min akwance,sannan ya dan ji karfin jikinsa, hakan yasa shi mikewa da ita ahankali kana ya dauke ta cak zuwa toilet...



Yana sata cikn hot water ta saki wani kara cikin galabaita. Kokarin mikewa take ya komar da ita yana fada mata Kalamai masu sanyaya zuciya, da haka ya shiga yi mata wayo har ya sanja ruwan sau uku kana Sukayi wanka tsarki.





Bedsheet ya canxa domin waccan duk ya baci da jini.



Dole kaji tausayin heemah'n fu'ad, Domin sosai idanunta suka yi luhu luhu abunka da mai hasken fata.



Wanka da yayi yasa shi samun karfi a jikinsa hakan yasa shi shirya ta cikin wani red and white silky night wear hadi da kwantar da ita agado.


Sallaya ya shimfuda ya shiga jera saloli hadi da kirari ga Allah subhanah'wata ala godiyar sa bisa mallaka masa FAHEEMAH a matsayin abokiyar rayuwansa.


Bayan ya iddar ya hawa gadon bayan ya cire jallabiyyarsa, ganin yanda ta takure jikinta waje da kuma yadda ta bata fuska ya sashi fahimtar cewa bata shirya bacci ba kuma bata jin dadin sa.



Tausayin ta mai yawa ya darsu aransa. Daukar ta yayi ya dora ta asaman kirjinsa hadi da kankameta yana jin matsanincin kaunar ta hadi sha'awarta na rasa bargo da jinin jikinsa, da haka wani bacci mai dadi dabai taba irinsa ba ya daukeshi cike da mafarkin heemahn'sa.

4:40am dai dai yaji sautin kukan ta akunnensa,wanda ya tashe shi daga dada'ddan bacci yake, ahankali ya bude sleepy eyes dinsa ya kura mata ido, sosai take kuka duk da muryanta ya dashe! Jin yayi Kamar tana magana amma bayaji sosai hakan yasashi kasa kunnensa daidai bakinta.


" yah...za... Zafi nakeji" take maimaitawa ya salam! Ya furta yana fatan bai ji mata mugun rauni ba.




cikin cool voice yace







"am so sorry my goofy angel nine ko?"



Yafada yana nuna kansa, daga masa kai tayi tana share hawayen daya zubo mata, shima hannu yasa ya shiga share mata hawayen.



"bazan sake hurting dinki ba kinji" yafada tareda Daukarta suka nufi toilet yayi mata wanka da brush kana ya daura mata alwala, shima wankan da brush hadi da alwala ya daura, towel ya daura ajikinsa me dan girma kana ya daura mata dan medium size towel hadi da daukarta cak. shimfuda mata sallaya yayi, kana ya sanya mata Doguwar Riga hadi da hijab ganin ta kasa tsayuwa ya sashi zaunar da ita, domin tayi sallar axaune, cikin sauri ya fice domin har an tayar da sallah...



Yana dawowa ya sameta zaune tana gyangyadi, tausayi ta bashi domin yasan cewa bai yi mata da wasa ba. Daukarta yayi suka koma gado suka kwanta
Takwas da minti hamsin ya farka, kura mata ido yayi, ta dalilin haske daya bayyana daga window dakin. Sosai ta Kara Masa kyau, kura wa lips dinta ido yayi da shima yayi ja sosai, murmushin ya subuce masa tuno first night dinsu.


"yar baiwa"


yace sai kuma ya bata light kiss hadi da mikewa da ita zuwa toilet, Jinta cikin ruwan zafi yasa ta bude idanunta afirgice hadi da kokari fita daga cikin jukuzzie'n, mayar da ita yayi cikin laluma hadi da lallashi suka aka yi wankan...



lotion dinta ya shafa Mata kana ya sanya mata wata atamfa mai orange, black, & light brown, dikin doguwar riga ce mai budaddan kasa, sosai tayi kyau sai kyalli take, duk da idanunta ya kunbura amma kyaunta na nan. Hand dryer yasa yamata drying yalwatattcen gashinta hadi ta Mata oilling dinsa kana ya yafa mata karamin mafayi kalar light brown. shima shiryawa yayi cikin farin dadi mai matukar tsada da taushi, kai tsaye zaka dinga hango farar singlet dinsa ta ciki, taje lallausan sumar sa yayi sai shekin angwanci yake lolz zama yayi agadon hadi da dora ta acinyarsa wanda hakan yasa ta yamutsa fuska alamun taji zafi adalilin hadewar kafafunta.

Cikin tausayinta yace " goofy angel meyake daminka yanxu? I mean Ina ke miki ciwo?"
Cikin shagwababiyyar murya tace

"Ina jin zafi har yanzu, jikina ciwo"


tafada hawaye na biyo kyakyawar fuskar ta. Patting bayanta ya shiga yi hadi da bata hakuri da mata Godiyar mutumcinta data kawo masa, cikin salon daya san tafi so yake gaya mata tarin kaunar dayake mata.....


ai kuwa ta saki jiki tana murmushi duk da yanda bata jin dadin jikin ta.


"faheeta me zaki ci?" Ya tambayeta yana gyara gashin ta daya rufe idanunta.


"Ni muje wurin ummu muyi breakfast a can"


" are you sure zaki iya tafiya? Ko na dauke ki?"


Girgiza masa kai tayi alamun "a'a" hannun ta ya rike suka fice daga part dinsu....



Tun daga nesa ummu ta kurawa faheemah ido, sosai tafiyarta ta sanja ga idanunta da suka yi kumburi, sai cize lebe take.


Faheemah kuwa duk wata juriya da jarumta ta yi shi amma tana neman kasawa, lura da hakan da fu'ad yayi ya sashi daukar ta cak!
Daidai dining table ya dora ta kan daga cikin chairs din.



Umaimah da ta kura musu na mujiya Kamar zata ciyensu ta cika tayi fam, kuma kasancewar ta wayayya ya sata fahimtar komai, wani yawu mai daci ta hadiya, domin ji take Kamar ta shake faheemah.



Asanyaye hadi da kunya ta gaishe da ummu, cikin zallan Tausayi faheemah ummu ta amsa mata. shima fu'ad gaishe da ummu yayi ta amsa tana jifan sa da kallo daya kasa ganewa, kasa yayi da kansa yana sosa Keya.



"Diyata me zaki ci? Ummu ta tambayeta. "ummu tea" ta amsa

"Only tea kuma?" Fu'ad ya fada asanyaye, daga kanta tayi alamun "eh" domin yanda take zaune atakure yasa ta jin zafin na karuwa.


Zai sake magana ummu ta daga masa hannu tana hararsa, shiru yayi yana tunanin ko wani laifi yayi wa ummu sa.


Tea mai kauri ummu da kanta ta hada mata, karba tayi ta shiga sha duk da bata jin dadin bakinta domin Sam batason ummu ta fahimci komai. Umaimah ganin yanda ake lallaba faheemah ya sata Kara jin tsanar faheemah tashi tayi ta bar falon domin bata son su ummu su fahimci tsanar da take mata kana ta raya aranta cewa lokacin fara planning dinta yayi...



Shan tea dinta take amma hawaye na zubo mata, ajiye tea din tayi, ta dunkule hannunta hadi da Dora kanta a saman dinning table din.


Kasa rikewa tayi, ta fashe da kuka hadi da dan ware laps dinta ko zata samu dan sauki.


Kwalla ne suka cika idanunsa Domin shi kam ya ga kokarinta a haka. Cikin dan rudewa ya dora hannunsa akan tata hannun yace

"faheeta please Kiyi hakuri nine ko? Akwai zafin har yanxu? Ko muje hospital?"

Duk ya jero mata tambayoyin domin duk ya manta agaban ummu suke zaune.
Shiru tayi sai sheshekar kuka take

"muje hospital" ya fada yana kokarin daukarta,



"bar ta! "


ummu ta fada masa adan tsawace kana tace

"diyata sannu kinji tashi muje dakina".



Asanyaye ta dago kanta hadi da mikewa tsaye tana runtse ido, Hannunta ummu ta kamo suka bar dining area din,


" huta sai mu karasa ko" inji ummu bayan sun zo daidai stairs case din, cikin sauri ya karaso wurin kana yace


"Ummunah please Kibari na kaita hospital, idan kuma dakinki zan kaita toh sai in dauke ta, ummu kalli bazata iya tafiya ba"



"Yi min shiru! Sai yanzu zaka nuna wani tausayi Loka... Sai kuma tayi shiru tace karka barni inyi magana son ka kiyayeni, idan ka cigaba da daukarta tayaya zata warke?"




Ko kuma so kake ka kaimun yarinya a dinke ta a hospital?" Cewar ummu, ta na kama Faheemah suka cigaba da taka matatakalan bene, ganin yana binsu yasa ummu cewa" kada ka bimu".


Cak! Ya tsaya yana kallonta fuska amarairace. Cigaba sukayi da tafiya ahankali, domin sosai take son nuna masa kuskuren sa kodan nan gaba, itakam addu'ar ta kada ace Faheemah ta karu balle amata dinki, Faheemah kuwa sosai take jin kunya, musamman maganar da ummu tayi da fu'ad, kenan Ummu ta fahimci komai, tafada aranta hawaye na cika idanunta. Ganin su ummu sun shiga dakin yasashi binsu sadaf sadaf ya tsaya daidai kofar da zai shigar da kai dakin ummu.


"Kwanta diyata"





cewar ummu, asanyaye ta kwanta tana lumshe idanunta.


"Diyata?"


"Na'am" ta amsa cikin cool voice dinta.


"Inaso ki kalleni amatsayin umminki, ki fadamin mekike ji ayanzu, sannan amtsayina na umminki duk abunda na umarce ki kada ki yi musu kinjiko? duk da nasan cewar kina min kallon uwa ba suruka ba right?"


"Right ummu"

"good! ki daga rigar ki naga ko kin karu ayiwa tufkar hanci kafin ya baki matsala"


cewar ummu a tausashe tausayinta mai yawan na ratsa ta, tana kuma mamakin all this months daman be kusanceta ba?


Hawaye ta share duk uban kunya dake dawainiyya da ita amma dole tabi umarnin wanna kamilan matar da a sanadiyyar ta ta samu haske arayuwanta.



A hankali ta daga rigar hadi da runtse idanunta hawaye na bin gefen da gefen fuskarta, ai sallati ummu ta saki ganin yanda ta dan ji ciwo, gogan dake bakin kofa ya shigo cikin sauri jin sallatin ummu, babu inda idanunsa suka sauka sai a wurin shima sallati ya saki hadi da kawar da kansa, shikenan abun da nake tunanin ya tabbata"

yafada kasa kasa....




Wata lafiyayyen harara ummu ta sakar masa kana tace

"meya shigo da kai dakina Fita!"

tafada babu alamun wasa.
Asanyaye ya juya ya bar dakin.



"sannu kinji diyata sannu yar albarka"


haka ummu ta dinga maimaitawa. Wasu magunguna ummu ta zuba cikin ruwa mai zafi kana ta riko hannayenta suka nufi toilet.




Ba laifi ta dan ji dakin jikinta Domin har sai ruwan ya huce, sai ummu ta sanja sabon ruwa, tsabanin fu'ad da idan tayi minti 2 zuwa 3 sai ya cire ta. Wanka ummu tace tayi, bayan ta gama ta fito daure da bathrob fara kal ajikinta, zama tayi a gadon ta takure waje daya.



Wayarsa ummu ta kira tace ya kawo wa faheemah doguwar riga
Sallama yayi a bakin kofa ta bashi izinin shigowa fuskarta ba wasa. Faheemah kuwa tausayi hadi da kaunar mijinta ya ratsa ta, duk yayi wani iri kamar ba jaruminta ba, domin itakam duk da zafi da take ji, amma Sam bata ji haushinsa ba, saima so, da tausayinsa.
Gadon ya nufa ya zura mata rigar hadi da daukan wacce ta cire ya fara takawa domin barin dakin, duk da yadda yakeso ya zauna da ita ya bata kulawa, amma baya so ya kuma bata ran ummu. Allah ya soshi yau lahadi da bai san ya zaiyi ba, domin koda ya je office baya tunanin zai iya tsinana komai, tayaya ya kasa controlling kansa har ya ji mata rauni? tayaya yakasa bi da ita ahankali? Yafada aransa yana jin haushi kansa...
kusan ance tsakanin da da uwa sai Allah, wani tausayinsa ya dira aran ummu, domin ita shaidace baiyi breakfast ba, Gashi yanzu karfe 11:57am.



yaje daidai bakin kofa yaji murya ummu. " hado breakfast dinku a basket kazo" tafada batareda ta kalle shi ba
duk da bata kalleshi ba, amma yaji sanyi aransa Domin hakan alama ce dake nuni da tafara saukowa.



Zaune suke a center carpet dake malale atsakiyar dakin, gaba dayansu har ummu suke yin breakfast, domin ita ma bata yi breakfast ba jinsu shiru basu fito ba alokacin da suka saba fitowa yasa hankalinta kasa kwanciya.



ganin Faheemah bata ci yasa ummu debo chips & egg ta shiga bata abaki, shima fu'ad kallonsu ya shiga yi cikin sha'awa da birgewa. Ganin Hakan yasa ummu debo abunci shima ta shiga bashi, sosai suka ci abunci domin dukkansu na tareda yunwa.


Pain reliever ummu ta ce ya dauko adrower dinta, balle guda biyu ummu tayi ta sanya mata abaki, shi kuma ya Dora mata glass cup mai dauke da ruwa asaman bakinta, bayan sun gama, ya sake fita da basket din ya kana ya dawo .


Zuwa lokacin ummu ta ce wa Faheemah ta kwanta ta huta, in less than 10minutes bacci ya dauketa.


"Zo son" ummu ta kira shi


gabanta ya zauna hadi da yin kasa da kansa.


Nan ta shiga yi masa fada, daga baya ta Dora da nasiha, akan ya bi ahankali, domin da ba dan Allah ya kiyaye ba, da sai an yi mata dinki.....


Bayan ta gama ne, tace ya kula da ita, zata je duba hajiya sa'a da ke fama da zazzabi, shima yace zuwa koda bayan magriba ne zai je dubo ta.


"wai ummu ina sister bangantaba?"



"Ja'iri sai yanzu ka lura" Sai kuma tayi Murmushi da tun safe bai gani a fuskarta ba, sannan ta sanar dashi ta tafi makaranta.


Ganin fitar ummu ya sashi hawa gadon hadi da kai mata sumba cikin farinciki dake ratsa shi, kana ya dora ta akirjinsa domin soyake shima ya samu bacci kafin azahar. Babu jimawa bacci Yayi awon gaba dashi.



Biyu da rabi daidai ya farka, da sallati a bakinsa cikin sauri ya duro a gadon ganin har lokacin sallar azahar ta wuce, toilet din ya nufa ya ganta kwance cikin jacuzzi idanunta alumshe, ruwan zafi na ratsa ta, domin sosai taji dadin jikinta dazu, sarai taji shigowar shi amma batason kallon sa, sai ma yanzu wani matsananci kunyarsa ke ratsa ta! Jin alamun fitar shi yasa ta fito daga ruwan hadi da tsakar wa kanta shower. Bayan ta gama tayi alwala sannan ta mayar da doguwar rigarta kana ta fito....




Tun fitowar ta ya lura da tafiyar ta ya dan daidaita ba laifi, hijab ya mika mata domin so yake suyi jam'i.



Bayan sun iddar ne ta shiga gyara wa ummu gadon ta, da ya dan hargitse.


Saurin dakatar da ita yayi, kana ya dauke ta cak ya Dora ta akujerar gaban dressing mirror.

"Allah zan iya fa ta fada a shagwabe "


"noo goofy angel ki huta okay? you deserve it"
ya fada kana ya gyara wa ummu gadon tsaf, riko hannun ta Yayi suka bar dakin...


Daidai sun fito suka ga saukar umaimah ta da sauri da alama labe ta musu,

"hmm I will make sure i deal with this girl"

fu'ad yafada yana cizon cute lips dinsa. Domin tafara bata masa rai menene abun musu labe?


Ganin kamar ransa ya baci yasa faheemah tsayawa hadi da bubbuga kofa a hankali kana tace ya goyo ta, saboda so take ya sauko daga fushin da yake.



"Eyyeh yarinya ta samu sauki harda bubbuga kofa kice yau ma na shirya"






yafada yana daga girarsa hadi da kashe mata ido daya



"wayyo ummu kin ganshi ko? "


dariya Yayi kana yace "raguwa kawai" hadi da daukarta suka sauko, wanda Yayi daidai da dawowar fareesa.



"Sai lover's" bird ta fada tana masu alaman jinjina da hannu.

Sai kuma tace
"ina dawowa yanzu bari na yi freshing up" da murmushi kawai suka bita.




Zaunar da ita Yayi a royal chair dake falon kana ya nufi part dinsa domin yin wanka.


Bayan ya dawo, ya shirya cikin sky blue shadda hadi da kula sky blue mai ratsin fari, abinci suka ci dukkansu banda umaimah, kana ya riko hannunta suka fito daidai bakin kofa ya tsaya, kana
yace "zan fita faheeee amma bazan dade ba, take care ok?"


Jinjina kai tayi kana cikin sanyin murya tace


" Allah ya dawo mana da kai lafiya Allah ya tsare ka".

"Ameen"


ya amsa kana ya hade bakinsu ya shiga bata kyakyawan sumba bayan ya zare bakinsa yace

"kin tabattar kafin in dawo kin sanja min suna if not......."sai ya yi mata rada a kunne.


kwabe fuska tayi kana tace


"yi hakuri nadaina Allah"


murmushi kawai yayi ya fice a parlourn, tana tsaye ya fada motarsa kirar 4matic ya bar gidan...



Daidai isowarsa kofar gidan malam haroon aka kira sallar la'asar, don haka gaisawa sukayi da malam din kana kowannensu Yayi alwala da famfo dake kofar gidan suka nufi masallaci da malam haroon din ya kasance limamu ne.



Bayan wasu minutes suka idar, kana suka fito, yau ma zaune suke akofar gidan kamar waccan karon.


Gyaran murya malam haroon yayi, kana yace
"yaro kamar yadda nace zanyi istahara toh alhamdulillah nayi, kuma Allah ya nuna mun, ita baban yarinyar nan ba komai ke dawainiyya da shi ba, illa aikin *sihiri* kuma wanna asirin mace ce tayi masa, dukkanin abunda yake wa yar tasa bai san yana yi ba, asali ma bai san wacece ita ba".



"Toh Allah gafarta malam wacece tayi masa wanna asirin ?" cewar Fu'ad jikinsa asanyaye, jinjina kai malam Haroon yayi Kana yace



"toh azahiri bansaniba, amma ita wanna macen makusantan ta ce, kuma in sha Allahu komai zai warware da girman alkur'ani komai zai daidaita, da yardar Allah gobe xamu fara karatu dani da almajiraina".



Godiya sosai fu'ad Yayi wa malam hadi da

1 Comments On RAYUWAR FAHEEMAH
avatar
muhammad-2-2

11 months ago

Reply

My

Please Login or Register in order to submit comment