Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kawayen nan bane.

domin sosai hindu ke jin haushi mami, itama mami haushi ta take ji, jin cewar yarta umaimah zata auri mijjn faheemahn, ko waccensu da kudurin dake ranta.


"Mami wallahi lokaci daya naji ya kwanta min araina, inason shi sosai
ta fada tana lumshe kananun idanunta.


"Karki damu yar albarka ko duk abinda muka mallaka zai kare sai kin mallakeshi, ada ina tunanin salmanu shine mijin daya dace dake, ashe akwai wanda ya fishi kudi, kyau, wayewa. Gaskiya wanna yaron shine Mijin nunawa sa'a"...


Zallan farinciki ne ya bayyana a fuskar jameela, ada idan Mami ta Kira salman dinta da salmanu tana jin haushi amma yau ko kodan bata ji bacin rai ba.


"Nace diyar albarka wai har yanxu wayar yaronan bata shiga?"

Tabe baki tayi domin ita yanzu kam bata son wani zancen salman, "baya shiga" ta amsa atakaice,




"tabdi.... Amma yaron nan ya ci uwar rainin Hankali"

" ke ma Mami ki rabu dashi wallahi daga yanzu har duniya ta nade idan salman bai dawo na daina damuwa matukar zan samu mijin yar wahalar nan ( Faheemah)".

"Hmmm kuma haka ne yar albarka" cewar Mami.

Gyara zama Jameela tayi kana tace "Mami tunda gidan ba boyayye bane muje mu zuga surukarta ta yanda zata sa danta ya saki Faheemah".

murmushi Mami tayi kana tace "yaro man kaza kenan, bazan so muje gidan yanzu ba, duk da zuciyata na mun zafi jin wai asarariyar yarinyar nan na gidan daula. Zamu je gidan amma da shirinmu ta yanda duk maganar damuka gaya musu zasu amince nan take!"

" Yawwa mamina shiyasa nake sonki kin iya plan".




Dariyar farinciki Mami tayi, jameela tace "Wallahi Mami idan har muka fitar da Faheemah agidanan, Sai ta dawo abun kwatance, abun tausayi, ta yanda ba zata Kara ganuwa ba balle har tayi tunanin mallakar abin da yace ace nina sameshi, kullum tun muna yara faheemah Ita ke kwashe duk abunda ya dace da ni, har ila yau" ta fada cikin tsanar faheemah.


"Kedai bari yar albarka, ai munafuka ce yarinyar nan, zata san ta yi damu ne cewar mami, nan kuma tashiga zakin Faheemah ta uwa da uba kana ta dora da, basan ta yadda yarinyar nan har ta samu Kafan zuwa gidan attajirai nan ba, Sai tayi dariyar mugunta sannan tace faheemah ki shirya shiga rayuwar kunci, bauta, walaha fiyeda Wanda kika shiga abaya, na tsan........."



Ai maganar makalewa tayi ganin abbuh ya kura mata idanuwansa, saidai ko kadan ba zaka Karanci wani abu a tare dashi ba.



"Uhmm...am... alh...alh... aji sannu da xuwa yanzu ko dawo ?" tafada aduburbuce.

"yawwa sannu" kawai ya amsa mata. Kana ya kalli jameela dake gaishe shi. Amsa mata Yayi kana yace "ina Maganar mu ta rannan?"



"Umm abbuh wallahi har yanxu bai dawo ba. Wayarsa ma yanzu bana samu".


"Yayi miki kyau, toh daga yanzu banason Kara ganinsa akofar gidanan. Ki kuma tabattar da kin fito da mijin aure, domin wannan yaron banga alamun tarbiyya atare dashi ba kin jiko?"


"Toh abbuh in sha Allah zanyi yadda kace"

" Allah ya miki albarka" yafada yana shafa kanta.

Da "ameen" ta amsa cikin jin dadi domin tagama da babin salman koda ya dawo, haka kuma tana sawa a ranta cewa zata mallaki Fu'ad.


Ganin ya shiga dakinsa yasa Mami sauke boyayyen ajiyar zuciya, domin boka ya fada mata cewa ta daina ambatan sunan Faheemah a gabansa, idan ba haka ba kuwa , zai tuno wacece Faheemah agareshi...


Zaune yake a hadadiyyar office dinsa yana shigar dawasu bayyanai...

kofar office din yaji ana knocking...

Runtse idanunsa yayi kana ya bude ahankali, Domin Sam baya son idan yana aiki ana katse shi, musamman da wanna ya kasance na office. Kamar ba zai yi magana ba Sai kuma yace " come in" turo kofar akayi, cikin tafiyar jan hankali ta shiga takawa zuwa garesa.

Black hill din kafarta ya fara bi da bi kallo kana ya sauke idanunsa a fuskarta daya sha heavy make up.


" Good morning sir" tafada cikin kissa.

"Morning, how may I help you?" Inji fu'ad



"Haba my Fu'ad sai shareni kake, haka ma gurin bikin ka baka bani fuska na gabatar maka da friends dina dana gayyota domin kawai su ganka haka ka kunya tani, Am so sorry idan fushi kake saboda abunda na maka abaya, kayi hakuri please"
tafada tana hada hannayen ta


"kin gama, I said kin gama? If yes! Leave my office"

kwallan karya ta fara matsowa kana ta tsugunna gabansa.


"please my Fu'ad ka amince min muyi soyaaya wallahi zan mallaka maka kaina matukar zaka saurareni. Kalleni da kyau da me wanna Karamar so called wife dinka ta fini?"


Check me out ta fada tana balle botiran gaban suit dinta

"Heyy stop this nonsense" are you insane? Bar min office" ya faɗa cikin Daga murya.


"Haba dan Allah kayi hakuri please don't be mad at me karka yi fushi banason bacin ranka"
tafada tana shafa cinyarsa har ta gangaro zuwa maransa...



wani Mari ya kife ta da shi, kana ya hankadata, cikin matsananci fushi yace
" baki da Hankali ne, na
miki kama da mutumin banza? Da kike ce wa matata Karamar yarinya ce ta fiki sau million agareni, itace farincikina, itace mahadin rayuwata".
Cikin daga murya dabai san yana da ita ba ya kara cewa "Leave my office before I squeeze your bone like an orange"



"Ok fine, I will leave".


Ta fada tana murmushi sai ta shafi fuskarta tace


"wayyo dadi! yau wanna soft hand din naka ya shafi fuskata, you no what? Wallahi banji zafin Marin ba, Saboda laushi hannunnka please gobe ma ka sake marina , I love you so much byeee"


Tafada tana huro masa kiss kana ta fice cikin tafiyan jan Hankali.




Cikin mamaki yabi ta da kallo, yasan dai salma bata da kamun kai amma be san yakai haka ba.

Kwafa yaja kana ya zauna, iska mai zafi ya furzar daga bakinsa, cikin husky voice dinsa dake cakude da bacin rai yace


" I will teach you a lesson of your life idan har kika sake shiga rayuwata...."




Karfe 4:00pm daidai ya tashi, a chicken republic yatsaya ya siya musu manyan manyan kaza guda hudu da yoghurt kana ya nufi gida, Horn ya danna aka wangala masa hadadiyyar gate din gidansu, hancin motarsa ya danna cikin yalwattacen haraban gidan cikin mutunta juna suka gaisa da malam iro kana ya bashi Leda kaza daya, bai saurari godiyarsa ba ya nufi parking lot domin faka motar.

Part din ummu ya nufa da sallama dauke a bakinsa....


Ummu Kadai ya tarar a falon.

Cikin farinciki ganin mahaifiyarsa ya saki murmushi itama ta mayar masa da martani. tsunnawa yayi agabanta ya Dora kansa a cinyarta cikin kasalaliyyar murya yace

" ummunah sannu da gida"

cikin kaunar yaronta ta shafa kansa kana tace

"welcome home son! Ya aiki?"


"alhamdulillah ummunah"

ya amsa yana zama kan hadadiyyar royal chair dake falon.


"Ummu ina sister ne?"

"Uhmm wanna sarkin wayan tana dakinta"

" Okay" ya amsa kawai kana ya ajiye mata leda biyu na kazar.
Lumshe idanu yayi kyaakyawar fuskarta na masa gizo, burinsa yanzu Yayi tozali da ita.

" Son!?"

" Na'am ummu"

"na ce ya kamata kaje ka huta naga da alama yau ka gaji ko?"


" wallahi ummu na gaji" yafada yana kwabe fuska


"maza je ka huta, an barmin yarinya ita kadai, ni yau tun safe rabona da ita kace mata ina gaidata".


Murmushi yayi yana jin dadi yanda ummu da Faheemah ke tsananin son juna Hakan na masa dadi sosai...

" zata ji ummunah"

mikewa ya yi ya sumbaceta a hannu kana ya bi ta baya ya shiga part dinsu....

Tun daga parlour yake jin kamar sautin Kuka na tashi daga dakinta cikin sauri ya nufi dakin hadi da turawa...





_ina godiya makarantar rayuwar faheemah, ina jin daɗin yanda kuke karban ko wani book nawa, much love habibte's_




I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or
*460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call 0806626851




Share
Comment
Vote


Thanks for reading
my novel
# rayuwar faheemah




#NoorEemaan🥀🌸
07082281566



💔RAYUWAR FAHEEMAH💔

_by noorEemaan_📚✍️

kyautane (free novel)


https://facebook.com/groups/943534712916776/

Masu amfani da Facebook sai kuyi join wan nan link din

I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or
*460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.

*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call 0806626851


There are many things in life that are difficult to change, but they are not impossible with hardwork and preserevance. Don't wait for change to come knocking on your door. You must seek it out and make it happen. Happy weekend my fans


43-44

(Not edited)


Yana bude dakin wayam bata nan, ciikin mamaki ya nufi toilet nan ma wayam, ga Kukanta da ya cigaba da tashi.


Cikin Tashin hankali ya fito daga dakin kamar ance ya kalli kasan kujera ya hangota dunkule agurin tayi rub da ciki, ajiyar zuciya ya sauke kana cikin dan sauri ya karasa wajenta hadi da daukota gaba daya jikinta duk ya hada gumi. Cikin rudewa ya shiga tattaba fuskarta kana ya ce


"hey look! Look! At me"

faheemah kuwa idanun nan yayi jajir sai sauke ajiyar zuciya take ko idanun ma bata iya budewa...



Ganin bata da niyyar magana yasa bai takurata ba. Dakinta ya shigar da'ita kai tsaye toilet ya nufa da ita, cikn jaccuzi ya direta, kayan jikinta ya shiga cire mata, kasancewar jikinta

A matukar kasalance yake shi yasa ta kasa hanashi, Duk kunya ya kamata Kamar ta nutse.




Wanka ya shiga yi mata a nutse yayinda idanunta suke arufe ruf.



Hakan ba karamin dariya ya bashi ba ganin yanda take ta faman runtse ido, ga jikinta dake rawa, kasa daurewa yayi saida yayi dariya mara sauti...



Bathrobe ya sanya mata brown color, kana suka fice a toilet din tana dauke a hannunsa, ido ya kura mata sosai tayi masa masifar kyau musamman gashin goshinta dana gefen fuskarta da suka sake kwanciya luf luf ganin burgewa, zaunar da ita yayi a gaban dressing mirror, hand dryer ya jona a socket ya shiga busar mata da gashin ta, tun Yana yin na marmari har hannunsa ya fara gajiya Saboda yawan gashi da cikarsa, faheemah ta bude idanunta dasuka yi ja ta kalle shi ta cikin mirror, dariya mai tafe da hawaye tayi Saboda yanda yayi da fuskarsa kamar zai saki kuka. Dryer ya ajiye kana ya kama kugu,

" yarinya wa kike wa dariya?".


Hannu tasa ta rufe Bakinta hadi da girgiza masa kai alamun

"a'a"

acikin ransa kuwa dadi yaji ganin tadan yi fara'a


"ya fu'ad. ka kawo na karasa".

"naki wayon, sai bayan dana gama zaki ce na kawo, Allah faheee na zata irin gashi na ne, 3-4 minutes na gama"


ya fada a fuska a kwabe, hadi da kunna on ya cigaba da busar mata.
Faheemah kuwa dariya ya bata a ranta tace

"banda abun ya fu'ad ina za'a hada gashin namiji dana mace?".


Bayan ya gaba ya kwantar da ita a gado

" ya fu'ad bansa kaya ba fa"

hanyar toilet dinta ya nufa batare d yace komi ba, sai da ya je daidai kofar toilet din ya juyo cikin husky voice dinsa ya ce "haka nakeson ganin ki"

ya shige domin yayi nasa Wanka...




"Ya ilaihi!"

Me ya fu'ad ke nufi, da bathrobe zan zauna?


Ta tambayi kanta, Cikin sweet and cool voice dinta tace

"wallahi yau kam ya Fu'ad sai sani kunya yake" sai kuma idanunta ya ciko da kwalla tuno da mafarkinta na dazu...


Fitowa yayi jikinsa sanye da towel mara nauyi ash color, yayinda jikinsa ke digan ruwa alamun wanka yayi...


Lotion mai saukin zafi ya shafa, hadi da dan fess turaren sa na love in oud Kadan. Hayewa yayi gadon hadi da mirginota samansa cikin matsanincin tsoron sa daya dirar mata ayanzu tace


" ya...f...fu...ad ban sa Kaya ba, kai m....."

Ai kasa karasa tayi saboda wani passionate kiss💋daya shiga bata cikin nutsuwa..


Dadin saliva dinsa hadi da kamshi mint da bakinsa keyi shiyasa ta ji ta a wata duniyar, haka shi ma, sosai yake enjoying kissing dinta, tun tana mutsu mutsu har jikinta ya saki....



★★ Ya dauki good 20minutes yana abu daya, ganin mood dinsa yafara sanjawa sosai yasa shi zare labbansa ahankali daga cikin bakinta.


Domin bayaso ya yi wani abu daya fi wanna, so yake sai ta gama sakin jiki dashi.


Mutuniyar kuwa lakwas tayi domin ji tayi jikinta ya mutum, wani zir zir take ji ila'irin jikinta na mata, ga kuma matsananci kunyarsa dake dawainiyya da ita. Matse ta Yayi Ajikinsa kana ya saki Wata katuwar ajiyar zuciya, bayan like kamar five minutes yace


"banason ganin ki da manyan kaya matukar mu biyune, kidinga sa min English wears, su nafi son ganin ki dasu, amma idan mukayi baki shine zaki dinga sa Mayan kaya kinji yar karkara"

yakarasa cikin zolaya, cusa kanta tayi a kirjinsa kana a kunyace ta amsa da

"in sha Allah"

gyara mata kwanciya yayi ajikinsa kana yace

"meyasa ki Kuka dazu?" Siririyar ajiyar zuciya ta sauke kana cikin cool voice dinta daya sake sanyi kalau tace


"Nayi mafarki da abbuh'na".


"Did you want to talk about it? (Kina son magana akan shi)"

Ya tambayeta, Jinjina masa kai ta yi alamun

"eh"


"uhumm go on inajinki"

yasake fada yana shafa lallausan gashinta mai yawan gaske.


Saukar abu mai dumi a chest dinsa ya tabbatar masa da kuka takeyi. Can kasan makoshi yace

" ya ilaihi"


hadi da lumshe rikitatun idanunsa! Sanin cewar baya son kuk'an yasa ta share hawayen cikin sauri kana ta Cigaba.


"nayi mafarki ina gudu awani kutsurmin daji,yayinda wasu mata biyu suka biyoni da wuka, sai kawai na ga abbuh na ya bayyana a gaba na, hannuna ya kama ya jani muka cigaba da gudu, sai kawai na ga matan nan sun bayyana agabanmu sai dayar tasa wukar hannunta ta raba hannunmu dake cikin na juna, wanna Hakan yasa muka ji ciwo sosai jini na zuba, dayar matar sai wani kallo take min Dana kasa fahimtar sa, fuskar ta abun tsoro mai sanja launi kala- kala , dayar matar ta daga wukar hannun ta zata caka min abbuhna ya shige gaba wukar da sauka acikinsa nan take na ga ya...mu...mu...tu... Sai kuma matan suka gudu suka tafi........"


Tafada cikin rawan murya yayinda hawaye ke zuba sosai a idanunta, wanda ya jika fresh glowing skin dinsa.
idanunsa sunyi jajur saboda Kukanta na ratsa zuciyar sa.


"Shhhhhhh is okay, is alright".

Ya fada yana bubbuga bayanta, sai da yaga tayi shiru yace

"heemah kina jina?"

"Eh"

ta amsa asanyaye, shi mafarki ba gaskiya bane, inaso aduk lokacin Dakika yi mafarki mara kyau kada ki bayyana ok? Domin baya cikin koyarwan fiyayyen halitta.


Kyakyawar mafarki ake bayyana wa, mummuna kuma kiyi addu'a akai Allah ya musanya miki da Mafi alkhairi, if possible ma kiyi sadaqah domin warakace ga dukkan damuwa.

Inaso ki kwantar da hankalinki babu abunda zai samu abbuh kinji?"


"toh" ta amsa


"good gurl and kada kiyi kuka again, promise?"

jin jina kai tayi alamun eh. Sosai maganarsa ta sanyaya mata zuciya duk da can kasan ranta tunanin abbuh'nta ne fal acikinta.



Ganin ana kiran magriba yasaki mikewa hadi da sumbarta goshinta ya shige toilet yasake wanka hadi da yin alwala, bayan ya fito ya sanya jallabiya maroon mai guntun hannu kana yace ta yi alwala itama, ya fice cikin sauri jin za'a tayar. Mikewa Tayi cikin sauri tayi wanka hadi da alwala ta fito, black Arabian down ta sanya mai yalwa sosai hadi da dan hijab da aka fi sani da "half sunnah" pink color kana ta tayar da sallah cikin nutsuwa. Bayan ta iddar ne tayi addu'a sosai musamman ga abbuhnta, tana zaune tana lazimi har aka Kira isha tayi hadi da shafa 'i da wutiri wanda ya zame mata jiki idan batayi ba bata jin dadi.


Bangaren Fu'ad ma sai da Yayi isha ya nufi part dinsu, yana jin nishadi na musamman hadi da iska mai dadi na ratsa shi na sauke nauyin sallan dake kansa.



sallama Yayi, faheemah ta amsa, cikin takun kasaitarsa ya karaso gabanta, rage tsawon sa, kana ya dora hannunsa saman nata hannun, wanda yasa ko ganin Hannunta ba'a yi saboda Hannunsa karfafa ne irin na ingirman namiji. Cikin marairaita yace

"faheeta am hungry"


Lumshe idonta tayi kana ta budesu tana sakin murmushi, domin sosai takeson yana mata wanna salon sa mai matukar burgeta....


"Ya fu'ad sai dai naje part din ummunah na dauko abuncin" ta karasa tana wasa da diamond ring dinta

"Noo! Ki barshi na taho da kaza da chips, I guess zai ishe mu, banason cin abunci mai nauyi"




"Amma bari ni na dauko abunci tunda baki ji abunci da rana ba sarkin kuka" ya karasa azolaye



"a'a ya fu'ad abinci zai min nauyi"

"Then.. me zaki ci?" Ya tambayeta yana tsare ta da rikitatun idanunsa



"zan ci abunda ka taho dashi"


jinjina kai yayi batare da yace komai ba.


Cikin sanyinta ta nufi kitchen, plate, fork 🍴 ruwan roba, sai lemo gasless ta dauko kana ta nufi dakin. Kazar hadi da chips din ta zuba musu aplate daya Domin ta lura yafi son hakan. Fork ta mika misa, girgiza mata kai yayi, kallon mamaki ta amsa,


"bazaka ci ba"


ta fada cikin tattausan muryanta.

Murmushi Yayi, kana ya ware mata ahannayensa. Lura datayi cewa bayason musu yasa ta ja guiwar ta har izuwa gabansa, kana tace

"gani" hadi da tsunkuyar dakanta kasa kamar wacce tayi wa sarki karya Murmushi da bai yi niyya ba ta subuce masa can kasan kasan makoshi ta yadda shi kadai zai ji yace



"I love your childishness" (Ina son yarintarki).

hadi da janyo ta jikinsa. Kusan atare suka sauke ajiyar zuciya. Kamshin jikinta da nashi daya gauraya da juna yasa su jin wani yanayi na musamman...

Zaunar da ita yayi a cinyarsa kana ya debo chips hadi da naman ya nufi small cute lips dinta dashi.


Ahankali ta bude bakin yasa mata, cikin nutsuwa ta shiga taunawa Wanda Hakan ya burgeshi sosai.


Haka ya cigaba da bata abincin, saida ya tabattar da ta koshi kana shima ya ci nasa, ruwa da lemo suka sha kana ta fitar da kayan Kitchen, wankesu tayi kana ta koma dakin...




Ta shiga ta ganshi yayi resting jikin sa a gado, toilet ta nufa tayi wanka hadi da brush ta leko da kanta domin batason ya ganta da dan guntun towel din jikinta


Saboda matsanancin kunyarsa da takeji, ganin baya dakin yasa ta saki ajiyar zuciya kana ta fito.



Fitowarta keda wuya taji ringing din wayarta, ganin number shine ya sa ta daga tana mamakin Kiran ko na menene?

" meet me at upstairs faheee"



yace mata, boyayyen ajiyar zuciya ta sauke kana tace




"ok mintuna kadan ina zuwa"


"noo yanzu nakeson kizo, and kamar yanda kika fito a wanka a haka zaki zo gareni, kinsan banason musu right?"



Ina jiranki.....


Kit ya kashe wayar...



"Nikam yau na bonu yanzu a haka ya Fu'ad keson naje gareshi"


Tafada tana kallon kanta. Zaro ido tayi tuno dazu daya yi mata wanka. Kansancewar bata nutsuwarta yasa kwatakwata batasan yanda abubuwan suka kasance ba.




" ya na iya"


Tafada asanyaye hadi da bude kofar Dakinta ta fita.
Sosai ya kura mata ido ta cikin CCTV camera da akayi connecting daga dakinsa zuwa dakinta, wanda Ita kanta faheemah bata san da akwai cameran ba, kyakyawar surarta ta figure 8 ya sake bayyana ta cikin towel din mai kalan white, yayinda santala-santala cinyoyinta ke sheki gwanin sha'awa. Lumshe rikitatun idanunsa yayi tuno kyakyawar surarta lokacin da yake mata wanka.....




Shi ya san me yake ji Daurewa kawai yake, domin bayason Yayi loosing control akanta, haka kuma baya son yayi wani har sai irin shakuwar da yake so ya shiga tsakanin su...



"Assalama alaikum" ya juyo muryan ta daga bakin kofar.



Murmushi mai sauti yayi domin sakalcinta na bashi dariya some times, amsa sallamar yayi hadi da bata umarnin shigowa...

Ahankali ta bude kofar dakin ta shigo...


Asanyaye ta zauna abakin gadon, ta shiga wasa da zoben hannunta.


Kura wa kyakyawar bayanta ido yayi kusan 5minutes, kana yace


"Yar kauye kawai, zaki shigo dakin mijinki har da tsayuwa abakin kofa Kamar bakuwa"

taji saukar muryansa a bayanta, Murmushi kawai tayi ita kam dariya yake bata idan yace yar kauye

"Zo gareni" ya fada yana ware mata hannayensa, cikin kunya ta fada jikinsa hadi da lumshe idanunta saboda soft skin's dinsu daya hadu da na juna.


Sosai shima fu'ad yake cikin wani yanayi na bukatuwa, amma alkawari yayi wa kansa bazai yi tarayyan da ita yanzu ba.


Shiru sukayi dukkansu kowanne da abunda ke cikin zuciyarsa, Faheemah addu'a take Allah yasa yanzu ya fara sonta kamar yanda ta mace asoyaayarsa, domin bata jin xata iya fada masa tana sonsa, gani take tamkar ta zub da ajinta ne.


shima fu'ad tunani yake shin zata karbi soyayyarsa? Tana sonsa? Ko kuma kawai tausayinsa da take ji alokacin rashin lafiyarsa ne har yanzu aranta? Yana mamakin da bata taba nuna alaman tana sonsa ba, bayan yanmmata da dama a haduwar farko suke bayyana sirrin zuciyarsa. Tabass itadin ta daban ce acikin dubbanin mata hakama ta musamman ce agaresa domin addu'ar sa kullum Allah ya bashi mata mai kamun kai hadi da nutsuwa, Allah maji rokon bayinsa ya amsa masa.


Ajiyar zuciya ya sauke hadi da kankameta, kana cikin rada ya kirata


"heemah"

da "na'am" ta amsa.


" Kintaba yiwa abbuh wani laifi? I mean kin taba masa wani Abu mai girman gaske?"

Kwalla ce ta ciko idanunta, ahankali ta dago kanta hadi da fashewa da Kuka!



"Ooh shit" yafada yana dukan gadon hadi da runtse idanunsa.


"Why! why!! why!!!?"
ya fada cikin fada-fada.

Kana ya kara cewa
"Me nace na abun Kuka anan fisabilillahi?"


Hadiye Kukanta tayi kana tace


"Kayi hakuri banyi da niyyar bata ran ka ba, I just can't help it tuno cewa abbuh na baya ko kallona

1 Comments On RAYUWAR FAHEEMAH
avatar
muhammad-2-2

11 months ago

Reply

My

Please Login or Register in order to submit comment