Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

da
sauri tace Aunty Badiyya ina wuni???
3⃣5⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕 by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Tsoho yace
Rumah me kika ce? Aunty? Qanwar babarki ce?
Kar na sake ji, da ta shigo parlorn nan kin ga ta
gayyar dani? Kallo ban isheta ba, Zaid ya wurga
mata harara me cike da ma'anoni batayi niyya
ba tace Ina wuni, yace da ban wuni ba ai baza ki
ganni ba maras mutunci, Badiyya tace my zayd,
i wont stand dis, ta miqe ta fice, Zaid ya dan
risina yace ayi haquri tsoho, ya bi bayanta,
Maysah ta ce haba tsoho ai ba a biyewa, yace ni
na biye, wlh kar ki sake kiranta da Aunty,
Mijinku daya, ki zage damtse, ki shirya zaku tafi
tare Gobe, Gaban Maysah ya buga bata son
musa mishi tace toh ta miqe yace zan ci kwadon
ki kawo min, ba tare da ta kalleshi ba tace toh.
Murmushi kawai yayi.
Wuceta yayi hanyar Sashen su, bata da zabin sai
binsa a baya, dakin Aunty Abida ya wuce, Da
sauri ya qarasa kujerar da mamansa ke zaune,
don ganin fuskarta yayi murtuke mutuk, ya
dora kansa akan cinyanta, Mummy me ya faru?
Wa ya tabaki? Tana karkada kafa tace Zaid ashe
dama akwai waccce zaka aura da zata
wulaqantani? Ni Zaid? Da sauri ya kalli Badiyya
tare je fa mata mugun kallo, ta karaso da sauri
itama ta zube qasa tare da kama kafafun Aunty
abida, mummy sorry wlh na tuba bansan me ya
sameni ba, ki yafe min, Anty Abida tace shkn ya
wuce. Nan suka gaisa da Zaid, yace bari yaje ya
kai diyya gida tace sai ka dawo, suka fito suka
shige mota, A mota ta rasa gane kan Zaid, Shiru
ya mata, ta dinga mai magana yayi banza da ita
sai da tace Zaid m sorry, ya dan sasssuta fuska,
Badiyya listen to me, I dont let anyone mess
with mh Family, My family comes first, Kin
raina min Tsoho ba kya ganin mutuncinshi, to
bari kiji, wannan tsohon namu shine gattanmu,

nd now my mum? zan iya rabuwa dakeh ta
kansu, hantar cikinta ya kada, da sauri tace Dont
do dis to me, tsohonku dont like me nd wlh
bnsan itace mum dinka ba, amma kayi hqr ba
zaa qara ba, yace it better not repeat itsef
again. Tace it wont i promise, a ranta kuwa
cewa take dole ta koma gun Mallam don Aiki ya
fara suncewa...
Islahh ce ke hada ma Maysah kaya, don gobe da
faran safiya zasu tafi, shawarwari suke ba junan
su abun gwanin ban tausayi, Islah tace Allah ya
karkato hankalin Ya Zayd gunki tace Amin Amin.
Nan suka kwanta bacci.
******
Washegari da Misalin Qarfe 6 na asuba, Zaid na
durqushe gaban Tsoho, yace Tsoho ni ynz zan
wuce, kai kadai xaka tafih? Eh maman baddiya
bata jin dadi so na barta ta dan kwana 2, Tsoho
yace Maysah fa? Xaid yayi shiru, Tsoho yace ta
shirya sai kuyi ta tafia, Zaid yace toh, Yauwa
Xaidu ina son yarinyar nan ta cigaba da karatu,
Toh tsoho ai sai a samo mata UNIMAID ko? Yo
sbd me? Mijinta na abuja me zai sata karatu
nan? Ko ba makarantu ne chan abujar? Yace
akwai to a nemar mata wani tana da JAMB
dinta, zaid yace to shkn tsoho na san wasu a
Baze University, zan sa a nema mata sai ta fara
next semester Tsoho ya murmusa yace toh
tashi ka tafi, Rumah na chan sashensu sai ka
leqa kace tafito, Allah maka Albarka, Amin
Amin tsohonmu, Yauwa ka leqa ka gaida
Aishalle da hajjo. Zaid yayi shirrrruuuu chan
yace toh. Abunda be taba yi ba kenan ya tsinci
kansa da bin umarnin Tsoho, Sashen hajia Ama
ke kusa da na Tsoho nan ya fara shiga, tana chan
kurya tana lazimi ta ji Sallama, ta fito Ganin
Zaid zaune ya bata mamaki sosai. Yace Barka da
Asuba, Ama tace Zaidu lpy lao, ya aiki? Yace
Alhamdulilah shkn fa duk suka yi shiru, sai da
suka bata 10mins zaune ya miqe yace na tafi,
Tace Toh Allah ya tsare nagode Allah ma
Albarka ya amsa da Amin. Yayi sashen Umma
hajja itama ya gayyar da ita kafin yayi gidan
Uncle Abubakar, Ya fi mintuna 10 ya na tunanin
yanda zai shiga, chan dai yayi ta maza ya shiga
da Sallama, be taba shigowa nan ba, Uncle
Abbakar ya leqo Zaid ne? Bismillah tare ds
miqa mai hannu, abin mamaki sai ga Zaid ya
dyrqusa har Qasa ya na gaida Uncle Abbakar. Ya
miqar dashi ya ja shi har parlo, Aunty Raijana ta
fito suka gaisa Samasama, Xaid yace dama Erhm
zan tafi ne yanzu, Uncle Abakkar yace toh

Raijana jeki ce da Maysah ta fito, ta ce toh,,
Maysah suka fito tare da Islah suna jan
Akwatinta, suka gaidashi be kallesu ba ya amsa.
Ya miqe yace tooh na tafi, Uncle Abbakar ya
musu Addua. Ganin zasu bata mai lokaci yasa
shi amsar akwatin daga hannunsu. Ya kai mota,
ya wuce Sassan hajia babba, da sauri maysah
taje sassan hajia ama, umma hajja da tsoho ta
musu bankwana, dama sunyi bankwana da
sauran mutan gidan daga karshe ta koma
sashen hajia babba inda ta iske su har sun fito
rakoshi ta gaida su Aunty Abida kadaice ta amsa
ta sama sama. A bakin mota ta rungumi Islah
suna hawaye dukkansu. Da qyar suka rabu ta
shige gaban mota inda Zaid ya jasu suka bar
Gidan. Safe journey.
Haka suke tafiya ba me kula danuwansa, kafin
su iso kano Maysah tayi bacci kala kala, suna isa
kano yace kina jin yunwa? Da sanyinta ta girgiza
mai kai, yace Uhm? Ba tare da Ya kalleta ba,
tace naqoshi bana jin yunwa, be ce komi ba ya
cigaba da zarara gudu, sai da suka iso wani
qauye yayi parking, wani guri taga ya shiga be
dade ba sai gashi, ya miqo mata envelop ta
amsa ta ajiye, ya qara komawa wani shago sai
gashi ya dawo ya tada motar suka dauki hanya,
kilishi ne da yoghurt, ta bude ta fara ci a
hankali, tace Yazayd kai ma kaci pls, ba tare da
ya kalleta ba yace No, thanks..
Karfe 2 ya shigo Maiduguri, straight Sassan
Tsoho ya wuce da Sallama, Tsoho ya amsa kai
Surajo, kai baka jin tafiya ko? Tafiya be ma
wuya, yace tsoho nayi kewanku ne da yawa, yayi
daria, suka dan taba fira, kana yace Tsoho Ya
maganar Islah,? Yace Surajo inace ai nagama
maganar Islahulkhair koh? Kar ma kayi tunanin
zan raba auren nan. Suraj yace Tsoho amma
zamanta haka beyi ba, wata hudu da tafiansa
amma ba wanda ya san me yake ciki, ya kamata
ko karatu ta fara, Tsoho ya jinjina kai yace
dama so nske ta fara karatun, Amma ni bansan
jamiar garin nan, Suraj ya murmusa don shi so
yake Qanwarss ta bar kasar itama taje wajeh
karatu, yace Tsoho ai ni har na gama samo mata
makaranta, har na biya umurnin ka kawai nake
jira na kaita, Tsoho yace haka ake son yayyi
masu kula da Kannensu, ko bayan ran mu
munsan zaku kula dasu, a wani gari ne? Suraj
yace Tsoho a Ingila ne, ya zabura Ingila dai
surajo? Ya zaayi a bar matar aure ta fita waje
karatu ita kadai, to ban amince ba, ban lamunta
ba, duk jami'ar kasar nan ba wanda ya maka sai

ka fidda ta wajei don kankamba, to ba inda zata,
Suraj ya marairaice yace kayi haquri tsoho, nayi
laifin da har na zarce hukuncin biyan mata
kudin makaranta ba tare da saninka ba, tunda
ba kaso ba zata je ba, kudin kuma bakomi,
amma sai naga kamar zamanta anan ta na yin
shi ne cikin kunci, duk saointa na gidan mijinsu,
ba dadi zata dinga wasu tunaninka daban har ta
jefa kanta wani hali, amma idan aka ce ta tafi
chan ta fara karatu hankalinta ya kwanta, idan
Allah yayi Mu'ammar ya dawo sai naje na dawo
masa da matarsa, amma tunda baka so na bari.
Jikin tsoho yayi sanyi. Suraj ya dauresa da
jijiyoyin jikinsa, ya yi shiru yana nazari, yace
kace ka riga ka biya kudin komi? Yace eh, har
nawa? Suraj yace kusan 10000 lbs(pounds),
tsoho ya zaro idanuwa pan ba dalla ba? Yace eh
Tsoho pounds ba dollars ba, tsoho ya jinjina kai,
surajo ina ka samo maqudan kudih haka? Ya
murmusa, tsoho ko ka manta jikanka ba zaune
yake ba? Yana aiki, aikin ma na Architecture,
tsoho ya jinjina kai, lallai ba zan bari ayi
Almubuzaranci ba, Na amince ta tafi amma da
sharadi, suraj yace wani irin sharadi tsoho? Eh
sharadin shine Duk randa Mu'ammar ya dawo
to ko ranar take xana jarabawar karshe ta gama
degree zakaje ka daukota. In ka amince toh na
amince, da sauri ya gyada kai yace na maka
Alqawari. Toh shkn sai a fara shirin tafia. Suraj
ya dinga zuba godia tare da miqewa Tsoho yace
Bilkisu fa? Ya maganar makaramtarta? Suraj
yace InshaAllah xsn fara nema mata Northwest
University da ke nan kano, yace toh yayi kyau..
Suraj ya wuce sashensu straight, ko Islah be
nema ba, ya ciro System(laptop)dinshi ya fara
nemar ma Islah makaranta a London England,
don be ma san inda zai yi enrolling dinta ba
kawai dai ya daura tsoho ne kan layihh, ni
biebee nace Allah ya sa Tsoho ya dago ka.
_Bibilicious Biebee_
Gidan Gandu
3⃣6⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕 by💕Biebee Isa💕 BiebeeIsa💕Biebee Isa💕 CAMBRIDGE
UNIVERSITY zuciyarsa tace mai ta zaba cikin
jerin makarantun Kasar, yasan Garin sosai and
yasan skul din. Nan ya fara duba Skool din,
tsarin ya mishi, courses ya shiga dubawa, ya
kira Islah a waya yace kezo nan, tace ina?
Dakihnah, ihu tayi yaya yaushe kazo? Yace zaki
zo ko kuwa? Ryt away ta fita dakinta da gudu,
daman kewan Maysah ya isheta, ko sallama
batayi ba ta rungume yayanta, yace na samo
miki skool, wani course kike so? Kai naji dadi,

daman nagaji da xaman Gidan, yaya ina? Yace
Cambridge University Cambridge ta zaro ido
London? Yup, tace Yaya kasan Tsoho-- dnt worry
i handled everything, dadih ya sa ta hawaye
shima kamar ya tayata kukan ta rungume
yayanta I love you Yaya, yace shuttup nd tell
me wani course kike so ta danyi tunani kadan
tace Medical Engineering.
Cikin Lokaci kadan Har Suraj ya gama ma Islah
Komai, tafia kadai ya rage, toh xasuje England
Embassy a Abuja, don suyi processing
Tafian,sun yanke hukuncin Tafia Abuja Gobe,
suraj yana zolayarta yace wai Isi ko Airport kin
taba zuwa? Tacee kaii yaya, mu da every year
sai munje Makkah, yace keeee Isi qarya, wlh
yaya be fi 1year da mukaje makkah ba yace toh
na yarda je ki kawo min E Passport dinki, tace
toh.
*****
Diyya Gaban Bokanta, tace wai shin boka yanzu
meye abunyi? Danginsa barazana ne a
rayuwata, har yana iqirarin rabuwa danih, Boka
yace na gaya miki a baya, kakan nan nashi tsaye
yake, Namijin duniya ne, ba bu yadda zakiyi
dashi, Sai dai kiyi dabarun ku na mata, kisisina
da chusa kai, ta hakan zaki rabasu, tace yauwa
boka, mesa Zaid ke min gardama? Har ya kan
kai ga gaya mun baqar maganganu, Na kasance
me yawan buqata, dan tahalikin nan sai dai ya
tsallakeni ya barni kwance, Boka yayi daria
kema ai baki da sassauci, ko ni nan tsoronki
nake Diyyan Shagali, diyya tayi fari, nidai samo
mun mafita, so nake na tankwarashi, sai yadda
nayi dashi, ya zama mijin tace, Boka yace wai
diyya baki ganewa ne? Ba me iyawa da
jarabbarki, kuma tun kafin auren ku sai da na
gaya miki komai kan Shi, kakansu Tsaye yake
kansu gabaki dayansu, ba me iyawa dashi, kije
kawai ki kwashi rabonki tunda dama kina kan
kwasa, yanzu dai bani nawa kason, Ran diyya ya
baci ta rufe ido ta zazzaga boka rashin mutunci
tace wlh tunda ba biyan buqata ko sule biyar ba
zata bsshi ba, yace kar muyi haka da ke ta miqr
tace ai munyi, yace kina da kudi fah, ji dai
yanzu qarya kuka mai zakuje India ke da
Uwarki, ya cika ku da daloli amma kice ba zaki
ban komai ba, kije zaki gani. Tace Alheri zan
gani, yace toh ki sani Zaid da matarsa ya koma,
Gabanta ya fadi, ta fita a harzuqe, shi ko boka
yayi daria, in kinsan wata ba bakisan wata ba,
Diyya kin kwashi Rabonki a wajena, sai dai nace
Allah bayyanar da ciwon da gaggawa tunda ni

nasan makomata. Ni biebee nace Ciwo? Wani iri
ciwo kuma?
Abuja
Zaid da Maysah sun iso lapya, Shi ya shigar
mata da kayan har dakih, ta kalleshi cikin
sanyinta tace nagode Allah saka da Alheri, Me
zan dafa maka YayaZayd, yayi gaba ba tare da ya
kalleta ba yace No thanks, M okay, tace ko sai
zuwa Anjima? Yace na hutassheki, ya bar mata
dakin. Zama tayi kan gado tana tunanin dis is
her chance din karakato hankalin Zaid gunta,
Shi ko yana shiga daki ya sa mukullin fridge ya
bude firij tare da dauko Gwangwani Star ya
kwankwada, ya sake dauko na gulder ya qara
kwankwada, sai da ya sha gwangwanin giya kala
5, kafin ya fara gaya mai qarya, ya fara tangadi
tare da zubewa kan gado. Tayi ta sallama taji
shiru, niyyarta ta hada mai ruwan wanka. Tayi
gangancin tura qofa tareh da shiga dakin,
sheme ta ganshi kan Gado, shabeshabe, idonta
ya kai ga kan Gwangwanayen Giya, Hawaye ya
shiga zubo mata a idoh, daman be bar
shayeshaye ba? Zuciyarta na qunah ta bar dakin.
Badiyya ko sai neman wayan Zaid yake tana
ringing amma be dauka ba, hankalinta ya tashi,
da ba san tace mai yau zata tashi da qarfe 10 ba
da ba abunda zai hanata yin safkon garin Abuja.
Kano
Islahulkhair da Yayanta a parlor duk ta daure
fuska wai ita fushi takeyi dashi, sbd ya qi biyawa
suga Fadila a Kaduna, kuma har sukaje Abuja
suka kwana biyu Gidan abokinsa, a cewaarsa ba
xai je gidan Zaid ba don kar ya raina mai
hankali, shikuma ba zai iya haquri ba, duk da
gidan shi yaje, ta ce yaya gun Maysah fa zamuje
ba shi ba, yace Yaushe rabonki da Maysah da
zaki damu muje gunta, ai naga ko kwana 5
bakuyi da rabuwa ba, tayi shiru ta qyaleshi haka
suka baro Abuja, suka wuto kaduna, suka dawo
Kano. Ya kalleta yayi murmushi wai duk fushin
ne haka? Ai bansan kinayi ba sai naga bakinki
yayi tsini, ni shiga ki kira min matana, ta tabe
bakih, za a mun iyayi wai mata, sai kace tana
ma magana ta tashi ta shiga ciki, ya bi bayanta
da daria, kwance take ta na karanta novel din
Baby Aisha na "Abu Daya Tak"a Whatsapp Islah
ta shigo da Sallama, Matar Yaya, yaya na kiranki,
Bilkisu taji wani iri, toh meye kuma? Ta san dai
ba abun da ke hadasu sai gaisuwa, ta dai yi shiru
kafin ta miqe ta fita, a parlor ta iskeshi
kinshigide yana kallon ball, ta dai zauna ita bata
ce mai komai ba, ganin bata da niyyar tankashi

ya sa shi magana, Kamar yadda kika sani on
Saturday Islah zata tafi Skool, kuma ni Zan kaita
kuma zan dan kwana 2 a chan, so gobe zan kaita
Maiduguri tayi sallama da su tsoho kafin mu
dawo nan ran thursday mu bi jirgin Lagos sai
mu wuce Ingilar, so ki shirya zamu tafi tare
gobe zan barki a Maiduguri har sai na dawo, ta
sauke ajiyar zuciya dama jira take ya gama
maganan tace mishi ni kuma fa? Sai kuma ya
fadi mata abunda yake son ji, Allah ya kaimu
kawai tace ta miqe ta komawarta dakih,
Zuciyarta kuwa Murna ne zata gida after a long
period of time..
Kaduna
Alhaji Haladu Maidala dan kimanin shekaru 45
attajirin me kudih ne wanda Maaikatar Matatan
mai na kaduna Na NNPC ke taqama dashi,
Tauraruwarsa na haskawa amma tun bayan
Zuwan Jawad Mudassir Zailani tauraruwarshi ta
fara dakushewa, Yaron da be wuce ya haifeshi
ba ke neman dakusar da tauraruwarsa, yaron da
ko shekara 2 be rufa da fara aiki a gurin ba
amma har gwamnati ta son dashi, ynz duk wani
man da zaa tatto sai da izinin Jawad, duk wasu
ayyukan da Alhaji Haladu ke yi ya dawo kan
Jawad, babu yanda beyi ba don ganin ya dawo
da matsayinsa a Maaikatar amma abin ya
faskara, don abun daga Sama yake. Fitowa yayi
daga motarsa ya shiga 9starsShopping Complex,
tunda ta gansa ta susuce da ga ganinshi akwai
kaya gunsa, da sauri ta qarasa gunsa, Alhaji
sannu fa ta dinga karkashe Mai idanu. Alhaji
abun nema ya samu dama goggagen dan bariki,
yace sannu fa yanmata, tace toh Ya? Daidai ne,
na leqo shopping ne ok, muje na tayaka
shopping din, sai da ya jidan mata kaya sannan
suka koma mota, yace yadai yanmata, Ina
mukayi? Tace gidanka, yace noo sai dai gidanki,
tace ni baquwa ce banyi 3hrs cikin garin kaduna
ba, yace Ok sai muje Hotel koh? Tace Anyhow,
sorry i dint get ur name, Ta kashe mai Idanuwa
tare da sakin murmushi, Sunana BADIYYA
_Bibilicious Biebee_
3⃣7⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕 by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕 Wow Badiyya
nice name, tace tnx, nikuma sunana Alhji
Haladu mai Dala, ta zaro ido da sauri tace na
NNPC? Ya ce ni din ne, wani dadi ya ziyarci
zuciarta, nan ga ja mota sai Guest House dinshi.
Nan suka shiga aikata Sabo Waiyazubillah, Allah
ka haskaka mana zukatanmu Amin.
Dalilin Zuwan Badiyya kaduna Shine tazo yawon
bude ido da wanda zai dinga debe mata kewa

don Zaid be san harka ba, sai kuma Allah ya
kawo mata Alhaji Haladu Maidala, ita ko kakarta
ta yanke Saka....
*****
Maiduguri
Sun iso Maiduguri lafia, Da gudu Bilkisu ta fita
tayi Sassansu da gudu, gidansu ta wuce a parlor
ta iske Mamarta Aunt Sadiya, ta rungumeta,
Mami i missed u so much, jin dadi ya ziyarci
Anty Sadiya, ganin diyarta cikin walwala, tace
dota shine baki gaya min kina nan zuwa ba, tace
daman suprise nakeso na baki, kuma na baki,
suka gaisa sosai kafinta ce bari naje na kai
gaisuwa gun Tsoho.
Sun kwana 2 a Maiduguri gobe ne Su Islah zasu
wuce Kano don tafia Lagos, cikin kwana ki biyun
nan ta gama Sallama da kowa, Yanuwanta na
nesa da na kusa duk ta kirasu ta shaida musu
tafiarta ta na cewa a yafe a yafe.
Bauchi
Ko da ta shigo taga ya hada kayansa cikin Akwati
ta san cewa tafia zaiyi kuma Maiduguri zaije,
tace Yasamir Tafia xakayi? Ba tare da ya kalleta
ba yace eh, tace har dani zaka tafi koh? Ya watsa
mata wani hararan da ta ga tsanarta a idonsa,
tace Yasamir why are u doing dis to me? U cant
leave me here, ta fashe da kuka me ban
tausayi, tace I cant take dis anymore, Y do u
hate me soo much? Ya zakayi tafia ka barni cikin
wannan tangamemen gidan ni kadai? Is not fair,
ko me na maka ai be kamata ka dinga gallaza
min haka ba, do u know rashin tankani da
kakeyi yana Bata mun rai? It tears me apart
wenever u reject me or u push me away, Y
yasamir? Isit bcoz i love u? Ta fashe ds wani
kuka me ban tausayi ta durqusa gabanshi, wani
abu yaji ya soki zuciyarsa. Wai shin meye laifin
Amira? Me tayi mishi ne da ya tsaneta haka?
Tausayinta ya shigeshi, tare ds nadamar
abubuwan da ya mata, ashe ta na sonshi, toh shi
ya zaiyi ya fara sonta? ya daure dai yace
Amirah, ta shi ki shirya kayanki, ki dauki kaya
kala 5, muje mu ga idan zaa samu ticket dinki,
idan babu we have to wait, bata san sadda
murmushi ya subuce mata ba tace Thanks
BigbroSamir u d best, i love u. Murmushi
wanda be kai zuciyarsa ba ya sakar mata, wai shi
nan murmushi yayi, oh ni su Amira ba aji har ta
sakko.
Lagos
Da dokinsa ya shigo, Hanifa hanifa Gobe Su
Islahulkhair xasu xo, tabe bakih tayi, yace

Hanifa bakiji bane? Tace idan naji me zanyi?ina
ruwana da su? Murna xanyi ko meye? Ni kawai
Mallam ka kaini Gida, i am tired of staying here
kamar wata Maiyah, Zayyad yace Hanifa, m ur
husband, watch ur tongue, dont take my silence
for granted, ba zaiyuwu ba ina miki maganar
arziqi ki maida mun ita na tsiya, ba ke ba har
Mu'ammar na girma, amma duk maganar da
tazo bakinki ki yaba mun, i tke ol of it don a
zauna lafiya, toh i wont take it anymore, gida
kuma ba zan kaiki ba, u are stuck in here
sweety, ya tashi ya bar mata dakin, kuka ta
fashe dashi, kaii ashe ya iya fada, duk abun da
take mai be taba tankawa ba sai yau, ita ya
zatayi, tunda bilkisu ta kirata tace mata kwanan
ta 2 Maiduguri hankalinta ya tashi, son ganin
gida ya dirar Mata, Haka ta rungume pillow tana
hawaye, Zayyad kuwa yayi ba qaramin Namijin
Kokari yayi ba , har ya iya bude mata ido, da
Kyar yayi hakan sai da yakai zuciyar sa nesa,
kiran Bestynsa yayi ya fada mata yanda sukayi,
ta taba mai tace yauwa dan gidana kayi qoqari,
Kar ka damu Slow and Steady Win d race..
Maiduguri
Gida ya kachame da Murna don ko Samir Da
Amira sun diro, Murna gun Hajia Babba ganin
qawar fadanta wato Amira ta xo, sai nan nan
akeyi da ita, Amira baki har kunne, nan ta fara
Sakarcin da ta saba, Samir dai mamakin yanda
take ta zuba Shagwaba ba gun Hajia Babba da
babanta takeyi, suko sai biye mata sukeyi,
kamsr ba Amiran nan ba wanda ta koma silent a
bauchi, wai ko donta ga nan gidane? Hajia
Babbs tace kuje ku gaida Tsoho, Kila ya dawo
daga gurin Dr Munir din, Samir yace to
Tsohuwa, tace wlh samir ka fita idona, ya miqe
yana daria Amira ta rufa mai baya, tafiarsa ma
abun kallo ne, ta tuno tafiar su zuwa nan yau
cikin Jirgi, ba uhm ba uhm, kai wlh i lob u
bigbrosamir. Suka shiga parlorn Tsoho da
Sallama, Tsohi hannu biyu ya sa yana tafi, Gata
Gata, Amira ta rugo da gudu tana fadin gani
gani, tsohona wlh nayi kewanka, wata kusan 6
rabona da na ganka, yace ai Amira saura Kiris
na sa Usman ya kaini Bauchi da kayana don
cewa nayi gidanki zan koma da zama, sbd nayi
kewan Sakarcinki, sai da aka hadu aka dinga
bani haquri kafin na haqura, ta kwashe da daria,
Samir dai ya murmusa ya duqah yana kwasar
gaisuwa, Tsoho ya musu ya hanya kafin ta shiga
bashi labarin Bauchi abunda ya ba Samir
mamaki shine bata gaya ma tsoho kallan xaman

da sukeyi da Samir ba, lallai kam Amira tyi
hankali, Tsoho ko dadih yakeji wai sun hada
kansu.
Samir ya miqe yace bari ya shiga Sauran Sassan,
tsoho yace daiki matarka ka tafi da ita ta fara
hadassa min ciwon kai, tace ai wallahi sai mun
gama firan dakai, Samir dai be tanka ba yayi
wajei. Sassan Hajia Ama ya fara yi, daga nesa ya
hangota, duk chanjin da tayi besa ya kasa
ganeta ba a hankali ya furta Islahulkhair? Kwata
kwata bata ga kowa a gabanta ba, burinta ta
qarisa gun tsoho, waya takeyi da Fadila tana
mata list din abubuwan da zata sayo mata a
England idan zata dawo, ke dilla tun ynz xaki
fara list, ba fa gobe zan dawo ba, gobe zan
tafiiii-- hooking tayi ganin taci karo da wani abu,
wani abun ma Yasamir, sun fi minti 3 tsaye ba
wanda ya iya furta kalma daya tak, chan samir
ya hadiye wani mugun miyau, yace Sister, Ya
kike? Bakin ta na rawa tace ina wini yaya samir,
ganinsa ya sunce mata abubuwa da dama, kasa
amsa mata gaisuwan yayi ya shiga duniar
tunani, daidai lokacin ne Amira ta fito daga
parlorn Tsoho, idonsu kyar kansu, tace
Islahulkhair? Me takeyi anan? Wat is she doing
wit my husband? Ta tunkaro su kamar zata tashi
sama. Nidai nace Islah watch out, meerah is
coming to pull ur hair👻
3⃣8🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕
⃣ Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕 by 💕Biebee Isa💕 Biebee Isa💕Biebee Isa💕 Samir yayi
saurin katse shirun ta hanyar cewa ,Yaushe
kikazo? Tace na jima, M leaving for London
tomorrow, wht? Why? Tace xan tafi skul, zan
fara skulling a Cambridge Uni, daidai na Amira
ta tsaya, ta ki qarasowa ta labe tana jira su ci
amanarta tayin maganar soyayyah ta dauko
shebir din kusa da ita ta rotsa musu kai lol,
Samir ya ja tsaki, ya san da tafiar Mu'ammar,
don dai be san inda yaje ba wlh da sai ya bishi
ya gaya mai Islah doesnt deserve dis, ranshi ya
qara baci, Yace Islah are you happy? Tace
YaSamir ofcoz i am, yace Islah it kills me inside
dat Mu'ammar hurts u, ba yanda xanyi ne, coz i
dont have any rights to u, but u deserve to be
happy, tayi murmushi me ban tausayi tace
Yasamir, its ok m fine, Ina fatan komai yana
tafia daidai tsakaninka da Amirah? Ya shafa
qeyah yace Islah is not da Easy, i tried, ta bata
rai tace wat do u mean u tried? Ynz kake ce
mun i deserve to be happy, ita kuma fa? Dont
she deserve to be happy? Samir yace
Astagfurullah Islah i cant get u off my head,

hawaye ya zubo mata daga idanuwa, ta goge ta
daure fuska tamau tace U can and u will, Amira
is a good person tho sometimes she behaves
childish, wannan ba dalili bane, m married, m
not ever coming back to u, Amira ce matarka,
Yasamir u hate to see me hurt? Den learn how
to love Amira, ina so son da kake min ya rikide
ya koma ma Amira, ta wuce ta barshi nan tsaye,
Amira na ganin Islah ta taho ta boye don bata
son Islah ta ganta tana labe.
*****
Sai data share hawayenta ta shiga da Sallama,
Tsoho gani, yaiwa Islahulkhair zo zauna a nan,
ya nuna kusa dashi, taje ta zauna, Yar Nasiha
zan miki, kinga gobe ne tafian ki koh? Ta gyada
kai, yace Islahulkhair to kar ki ga an kaiki wata
qasar da baki da uwa baki da uba kice zaki sauya
halaiyarki ta gari, kice zaki sauya ki koma
halaiyar turawa, to kiji tsoron Allah, ki riqe
Addininki da ibada, ki san da cewa akwai Aure
akanki, kar ki ci Amanar Aure, kar ki zubar
mana da mutunci, kar ki manta daga gidan da
kika fito, karki manta akwai Jinin Zailani tattare
dake, karki bamu kunya, Nasiha sosai ya mata
me ratsa jiki, a karshe ya shaida mata dole zata
dawo idan Mu'ammar ya dawo. Ta share hawaye
tace InshaAllah Tsoho ba zan baku kunya ba,
InshaAllah zakuyi Alfahari dani, nd bazakayi
nadamar Amincewar da kayi naje Karatu wajei
ba, ya murmusa yace Na yarda da tarbiyyan da
kika samu, jeki Allah miki Albarka tace Amin..
******
Da Daddare Amira Ta Iske Islahulkhair a
sashensu, Islah ta ce Amira damar harda ke a
ka zo? Amira ba ta tanka ba ta xauna kan gadon
da Islah
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment