Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

miki wanka, na miki kwalliya sai a ga
na wanda yafi kyau, zatace wani abu yace
malama kinsan dai bakyau magana cikin toilet
ko so hush, ya matso daf da ita ya zame mata
kaya, ya tura ta cikin bath, shima ya shiga, sai
da suja ma juna wanka, kafin Zayd ya nado
maysah a cikin towel ya kawota har gado, idonta
a lumshe kamar me jin bacci, ya shafeta da
mai, ya bude sif dinta ya ciro mata 3quater da
wata er qaramar top, shima 3quater din ya
dauko ya sa da riga bodyhug, ya dagata ya
samata ya zaunar da ita, yyi tagumi hannu
bibbiyu yana kallonta,ta hure mai ido tace
kallon fa? Yace Zabinaaa, tayi fari da ido, yace
yau kuma zabinka ne ba zabin tsoho ba? Yace ai
ko da yaushe ke zabina ce, u are my choice, let
me tell u a secret, i fell for u d very first time i
set my eyes on u, sai dai bansan ko so bane don
ban taba yi ba sai a kanki, Ashe tsoho ya rigani
hango hakan, nd bansan me zanyi ba idan be
hadani da ke ba, kece Zabina, kinji?tace
Nagode, what kingode? Ke matar likita, wannan
kunyan naki na shiga rayuwata, yanzu fa kika
gama min wanka, y isit so dificcult to look me
in d eye nd tell me u love me? Zan fayi addua
Allah ya sa babyn ki mace ce ba namiji ba, inga
ta inda za a ma Tsoho takwara, da sauri tace
wallahi ba Amin ba, InshaAllah namiji ne, kai
koma mace ce shes welcome, Don wallahi sai
an ma tsoho takwara ko namiji ko mace, zaid
yace how? Tace Musbahatu za'a sa mata, Zaid ya
riqe cikinsa yana daria, wato sai dai anyi mai
takwaran ko? Tace Gbam! Yace ban manta ba,
look me in d eye nd tell me u love me, ta hada
idanuwanta da nashi, ina sonka, i love u, ina
kaunarka, ina maka son da ban san irinshi ba,
ba kalaman da zasu bayyana kalar son da nake
maka, sonka a jinina yake, i love u so much Dr

Zaid, i want to spend d rest of my life with u, I
cannot live without u, Allah ya bar mu tare,
dadi kamar ya kashe zaid yace Amin Maman
Musbahatu ko Musbah, tayi daria ta sa hannunta
biyu ta rufe fuskarta tana daria. Ya zame
hannunta ya bata wani hot kiss, cikin wata
kasalalliyar murya yace, I am going to change
the way u look at me, i'll put desire in ur eyes,
u are mine since day one, even if we are from
different worlds u belong only to me, u're
created to be with me alone, i will choose u in
a hundred life time, in a hundred worlds, in
any version of reality, I will find u and I will
choose you, because u are mine, nd u belong to
me. I love you so much Rumaysa'u ta share
hawayen farincikin da ya gangaro mata ta
rungumeshi tace i love u too yazayd, i love u
more.
Gidan Gandu
6⃣5⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕 by💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕
Hausawa nacewa Idan Zaka so mutum ka so shi
saisa saisa, Idan zaka k'i shi to ka k'ishi saisa
saisa, kar ka yawaita so, kuma kar ka yawai ta
k'i, don wata rana So na rikidewa ya koma K'i,
haka ma K'i na rikidewa ya koma so, Idan zaka
so mutum, to ka so shi dan Allah, idan kuma
zaka k'i mutum ka qi shi donAllah. Ni na yarda
da wannan batu, na yarda da wannan zance,
idan akayi laakari da Yadda Masoyan nan 12
suka kasance Maqiyan juna a farko, kamar masu
ganin hanjin juna, suka tsauwala k'iyayyar juna,
farat daya, dalili daya ya chanza Akalar Kiyayyar
nan, ya koma soyyayah, yanzu sun kasance
kamar tif da taya, har suna ikirirarin basa iya
rayuwa ba juna ba. So tsaftataciyya suke ginawa
a rayukansu, Tabbas Tsoho ba ya Raye, amma
suna jinshi a kusa dasu, He lives in them,
saboda duk abunda zasuyi su kan yi tuni da
abun da ya umurce su a baya, sai su ga kamar a
lokacin ne yake basu umurnin yin Abun. Burin
Tsoho ya cika, kansu hade, Su Baba Mudassir da
Baba labaran tsaye suke kan gidan, duk abunda
suka san tsoho zaiyi shi sukeyi, wanda suka san
bazaeiyi ba ba sayi, ko da a ka zo raban Gado,
hankali kwance a ka gudanar da rabon, kowa ya
samu kasonshi, Dama kafin ya rasu ya danqa
ma waenda basu da gadonshi filaye da gonaki,
Wasu daga cikin 'yayan tsoho sun gina
Massalatai, islamiyoyi, rijiyoyi a kauyuka da
sunan Musbahu Bn Zailani. Matanshi sun hada
kansu, ba zaka taba cewa akwai wani abunda ya

taba shiga tsakanin su ba, sun zama Tsintsiya
madaurinki daya. Kullum Adduarsu Allah ya
kara hada kansu, ya kai ma tsoho ladar
abubuwan da sukayi domin shi..
5 years laterlater
Architect Suraj Umar da matarsa Bilkisu na da
yaro daya Musbah(Hanif) mai kimani shekara 5
Engr Samir Gambo da Matarsa Amira na da yara
biyu mata, yan biyu ne, Hassana(Sadeeqa) da
Hussaina (Sajeeda) shekarunsu 3
Dr Zaid Mudassir da Matarsa Sister Rumaysa na
da yara biyu maza suma yan biyun ne, Musbah
(Afeef)da Rabi'u(Areef) shekarunsu 5
Aero. Engr Mu'ammar Labaran da matar sa
Islahulkhair na da diya daya mai suna Aishatu
(Yesmin)tana da shekaru 3.
Pet. Engr Jawad Mudassir da matarsa Fadila na
da diya daya mai suna Karima(mimi).
Pharm. Zayyad Hussain da matarsa Hanifa na da
yaro daya me suna Musbahu
(Ayman)shekaranshi 6.
Sun hadu duka a GIDAN GANDU kasancewar
duk suna hutu, Yau Tsoho ya cika shekaru 6 da
rasuwa. Amma ba abunda ya chanza nadaga
Gidan.
*****
Ayman, Afeef, Areef, Hanif Suka shigo parlorn
Tsoho a guje suka fada kan Hajia Babba, suna
cewa great grandma, munje Kabarin Tsoho,
yanzu Grand Pa Abbakar ya kaimu, mun mushi
addua, kuma mun gaya mai kuna gaisheshi
kuma kunce kuna sonshi. Hajia babba tace
Yauwa yan yarorina, kun kyauta, Grtgrandma
Ama, kamar naji tsoho yace in gaisheki, duk
akayi daria, Aunty nuratu tace u guys are
hallucinating, d dead cant talk, Areef yace but
Grams nur, i was told that Tsoho lives in us,
Right Dad? Zaid ya yi murmushi yace Right son,
Ayman yace so u see grams even if his long
gone, we feel his presence around, Aunty Abida
tace lallai wadanna yaran, u are soo brave,
wayan ku yayi yawa. Sukace we have to be
brave Grams, afterall we are our fathers sons,
akayi daria duka, Ayman yace Grams Zainab,
Dad yace min if i grow up, m going to get
married to Yesmin, Wowww inji yan dakin,
Hanif yace nd mimi will be my wife, Arif yace
mummy told me i will be sajida's husband,
Aunty Sadiya ta kalli Afeef tace kai baka
magana? Wace zata zama matarka? Shiru kawai
yayi yana kallonsu, Hajia Babba tayi karaf tace
shine hassan ko? Maysah tadaga kai eh, tace

ahap, ai idan be dauko halin ubanshi ba sai an
chnza mai suna, miskili ne, da ya gado Zaidu sai
ya zarceshi, duk akayi daria. Arif yace twin bro
zai aura twin sis din sadeeqa, sajeeda,.
Mu'ammar yace ku zonan, duk suka taso suka
zauna kusa da shi, yace i can see my boy's are
smart huh? Ina fatan yanda kuke da baki haka,
haka kuke a school and islamia, suka daga kai
yes Abba, yace i want u to study hard for now, i
want you to grow into handsome prince-s
charming nd make alotta money like Ur Daddy
Samir, only then i'll get u married to ur
betrothed, kungane? School first, ina so kuyi
kokari sosai a makaranta, i want u to be
amongst d best 3 in ur classes, duk wanda yayi
more dan 3rd position, bashi ba hawan private
jet dina, nd no vacation a Dubai kuna jina? Suka
daga kai yes Abba, mun gane, yace good boys.
Aunty Zainab tace mungode 'ya'yann mu, na
fahimci cewa kuna gina soyayyar Zabin da tsoho
ya ma yaranku a zuciyoyinsu, gwara tun Yanzu
su tashi da son junansu, kar sai lokacin suce ba
su san zancen ba, kamar yadda wasu sukayi a
da, su fadila da Hanifa Suka fashe da
daria,Aunty da mu ake kenan? Tace kun tsargu
ne? Surah yace mun cika ma tsoho buririkanshi
bayan ya rasu, wannan kadai ya rage, yace
shima da lokaci yayi InshaAllahu za mu cika mai
Burinsa na karshe, Allah dai ya kaimu rai da
lafia, duk aka amsa da Amin.
Jawad ya kalli yan matan yace Hello Angels,
Mimi, Sajeeda, Sadeeqa da Yesmin suka amsa
da yes Daddy, wanna have some Ice cream? Da
murna sukace yes Daddy, Okay, before i buy u
icecream, ya'll shud get up and say ur Regular
Prayers after Salat, loudly. Yaran su 7 suka
miqe suka tsaya gaban parlorn yanda kowa na
kallonsu, suka hada baki wurin cewa, Oh Allah
Grant us Jannah, Oh Allah forgive our Sins, Oh
Allah bless our Parents, Oh Allah, Let Tsoho's
Soul Rest in Peace, Oh Allah reunite us With
our Grt grandpa in Jannah. Amin, kowa ya amsa
da Amin, Yaran sun burge kakkaninsu, sunji
dadin Adduan da jikokinsu ke ma Mahiafinsu,
duk suka hau kabbara suna jinjina ma iyayensu,
Hajia Babba ta yabe baki tace wai su wadannan
tattaba kunnen namu, ba sa hausa ne, Ko me
sai da turanci? Me sukecewa ne, najk harda
kiran tsoho,? Zayyad yayi murmushi. Ya fassara
mata abin da sukace, Hajia Babba ta shiga tafa
hannayenta tana cewa Sankyu Sankyu, Yauwa
Yaran Albarka, Allah dai ya Raya ku duka, duk

suka Amsa da Amin....
Long Live GIDAN GANDUN MARIGAYI TSOHO ,
Long live Zailani Family.
TAMMAT BI HAMDULILAHI.
Alhamdulilah, A nan na kawo karshen K'ageggen
labari mai suna Gidan Gandu, kar wani ya ga
kamar wani abu a ciki yayi kama da abunda ya
faru a familynsu, toh wannan labari na Gidan
Gandu k'irk'irarene, be faru ba, Nayi shi ne
domin Isar da Sako a cikin Alumma, kuma ina
fatan sakon ya isar. Abunda nayi kuskure ko ba
daidai ba a gafarta min, danAdam Ajizi ne.
Thank u Nuratu Adamu Maiyadi for coming up
with the name "🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕"
Thanks Yalex, The Only Male i
know that Read this Novel.
Thanks Indon Biebee
FANS👻
Gareku Masoyana, ku sani nayi 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕
domin kune, idan baku ba 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕,
Nagode da Soyayyar da kuka nuna min, Da
wa'yanda na sani da wa'yanda bansani ba, da
masu kirana, da masu min messages, both sms
nd whatsapp, da wanda basu samu damar samu
na ba, ina miqa Godiata gareku. Thanks a bunch
💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕 loves you, wherever u are, you'll
never be far, i'm keeping you near inside of my
Heart. I love you all.
Nagode! Nagode!! Nagode!!! #Grateful #1love
Urs Truly Zainab Isa A.K.A 💕Biebee Isa💕Biebee Isa 💕Biebee Isa💕
IG:@nerb_esa


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment