Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

yake
mata gaskia ne, ita kuma ta aminta da zuwa
yanzu ta kamu da sonshi, Toh meyasa ba xata
yafe mishi dab qaramin laifin da ya mata ba? Ta
rungumi mijinta wanda take ma Zazzafan So ba
tare da saninta ba? Toh dai lokaci yayi da

bygones will be bygones, zata rungumi mijinta
zabin Allah a gareta, fatan ta Allah ya kara Hada
kansu, ta tashi ta bude kofar ta ta fita, karfe 12
da rabi, ta san Yasuraj ya dade gurin aiki, da ya
kan dawo cin Abinci, amma tun bayan abin da
ya faru ya daina dawowa, don ya san ko ya dawo
ba zai ganta ba saboda kulle qofarta da tayi,
shikuma be son ya takura mata, ya fi so ta
sauko don kanta. Bilkisu ta shiga kichin ta hada
abincinta mai rai da lafiya, ta dawo ta ta sake
wanka ta yi kwalliya ta dawo parlo ta kunna tv,
binibini sai ta kalli agogo. Kamar daga sama sai
gashi ya dawo daukan wasu files da yake da
buqatansu a gurin aiki emeegency, yayi
mamakin ganinta zaune a parlor, suna hada ido
ta kauda kanta, Tace Sannu da Zuwa, murmushi
Yayi zuciyarshi cike da jin dadi yace Yauwa Billy
nah, erhm daman na yi mantuwa ne, bari
nashiga na dauko, be jira amsarta ba ya shiga
daki dauko files din, sai gashi ya fito, Billy bari
na tafi sai na dawo, ta dago kai ta kalleshi, tare
da marairaicewa tace ga fa abincinka nan fa?
Wani dadi ya mamaye zuciyar Suraj, yace tohm
sakko min dashi nan, ta miqe a yangace ta nufa
dinning din ta kwaso kayan ta zo ta zube
gabanshi, ta shiga zuba mishi fried spagetti da
vegies sauce, ta tsiyaya mai lemu a cup, ta
miqe zata tafi yayi saurin riqo hannunta, ta
zuba mai idanuwanta, ya ce sorry i cant eat
alone, ta ce sorry m not hungry, yace ai baki isa
ba, ya zaunar da ita kasa kusa dashi, yace cikin
ki beyi kama da wanda yaci abinci ba, bata sonyi
mai musu sai tyi shiru, haka ya dinga ci ya na
bata a bakih, tun tana kunya har ta daina ta
xage tana ci, sai da suka ci plate 2suka sha
lemunsu ta tashi ta kwashe kayan, binta yayi
kicin, ya rungumota yace Billy m so sorry for-ta katse shi ta hanyar sa yatsunta biyu kan
bakinshi tace yaya, let bygones be bygones, lets
forget d last nd focus on d future, ya ji dadi
sosai, yace Billy please let me teach u how to
love me, tace no need, coz i already love u,
Ohmy God, i love u so much Billy, nd u wont
regret loving me, Dagata sama yayi kamar baby
ya nufa dakinsa da ita, zuciyarta ta shiga dukan
3 uku, a tsorace tace Yaya, files dinka, yace
shhh forget d files i dont need dem again.
Abuja
Zaid din ya tafi aiki kuma kinsan be dawowa Sai
3 nd dis is just 1, kuma kinsan ki yana nan he
cant do anything, he's under my control, so
muje na fanshe bakin cikin da wannan shegiyar

Amirar ta kunsa min jiya kan Rumaisah,
Badiyya ce ke maganar nan, Mamar tace wlh
Tunda nake ba a taba min cin fuska irin na jiya
ba, na tsorata da yarinyan nan, da qyar in ba ta
aiki da mutanen boye, amma tunda Annobar ta
tafi muje mu ci uban Rumaisahn, Suka fita da
ga dakin suka nufa na Maysah, tana kwance tana
barci sbd yau ba lectures, Jin wayar redio tayi a
jikinta, da sauri ta miqe tana salati, ganin
Badiyya da mamanta tsaye ko wannensu riqe da
Wayar redio, hantar cikinta suka kada, Muryar
badiyya taji yau ina me cetonki? Tace me
namuku Aunty? Tambaya kike? Suka shiga lafta
mata a jiki, ta saki ihu tana kuka, dukkanta suke
kamar Allah ya aiko su, abunku da mutun fari
tuni suka farfasa mata jiki, hakan be sa sun
daina ba, illah qara tsaula mata da sukeyi, Da
qarfii sukaji ance Badiyyyyaaa, chak suka tsaya,
suka waiga don tavbatar da abun da kunnensu
ya jiye musu, Zaid ne tsaye bakin kofa,
idanuwansa sun rikide sun koma jaaa, Gaban
badiyya ya fadi, bata taba ganin fushi kwance a
idon zayd kamar yau ba, ta tsorata da
yanayinshi, a hankali ya tako har inda Maysah
ke kwance ta na kuka, ya dagota, ya share mata
hawaye tare da girgiza mata kai, alamun tayi
shiru, hannunta ya riqe gam ya yi gaba tana
biye dashi a baya suka bar dakin.. Fans me kuke
ganin zayd zai ma badiyya da uwarta?
4⃣9⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕 by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Har chan
dakin shi ya jata, Ya zaunar da ita kan gado, ya
tsura ma jikinta ido inda ya farfashe, ya bude
kit dinshi na magunguna ya dauko wasu pain
killers , ya bude firij ya dauko ruwa, ya ballo
magaganu yace bude bakinki ba gardama ta
bude ya samata ya kwarara ruwa ta hadiye, ido
ya tsura mata, maqale ya ga hawayen
idanuwanta na xuba, ya sa hannu ya share mata
fuska, sannu kinji?ki kwantar da hankalin ki, i
wont let anyone hurt u again kinji? Mamakin shi
takeyi ta kasa magana, Miqewa yayi ya ja
kafarta ya daura kan gado, yace sleep kinji? Ki
huta, ba gardama ta rufe idonta, Zama yayi ya
tsura mata ido ya shiga tunanin abun da ya faru
a office.
Misalin karfe 11 na ranan Yau
Xaune yake yana diba wasu patients, yaji kanshi
ya mai nauyi kamar zai rabe biyu, xafi sosai, sai
da yayi excusing kanshi yaje common room da
kyar, kan ya kai kusan minti 30 yana ciwo, kafin
ya ji ciwon kan ya dauke dif, daidai nan ya shiga
tariyo abubuwan da suka wakana tsakaninshi da

badiyya tun yana london haduwarsu da komai,
har zuwa yau, kanshi ya dafe ya na maimaita
Inalillahi wa ina ilaihir rajiun, Wacece Na aura?
Badiyya? Karuwa? Allah na kasance Mashayi
amma ban taba aikata Zina ba, Allah na tuba,
meyasa na Auri Mazinaciyya? Me ya kaini har na
kaiga auren badiyya? Na yi wa Tsohona
gardaman, na ruguza mai Akidarsa, Na mai
rashin kunya, na juya wa Zabinsa baya, Oh
Allah, Tsanar Badiyya ce danqare a zuciyarsa,
tuna abunda ya faru tsakanin matar Sam da
uwar Badiyya ya shiga dawo mai jiya, Yau kam
sai mamar badiyya ta bar mai gida, ita kuwa
bazai kara barin ta tafi ta ko nan da kofa ba
balle taje tayi akuyancinta ta kwaso cuta ta
shafa mai shikuma ya shafa ma baiwar Allah
Maysah. Da sauri ya fito daga common room ya
isa parking lot, ya finciki motarsa yayi gida,
kansa dauke da tunani kala kala, isowarsa gida
ya ga irin Dukkan da suka yi ma Maysah nan ya
qara jin tsanar su dole xai yi maganin su tunda
har suka taba Zabin tsohonsu..
Tie din wuyarshi ya fincike, ya bude firij ya
dauko kwalbar giyar R2A, ya bude, Maysahn da
take lura dashi tayi sauri miqewa tare da riqe
mai Hannu tana cewa donAllah yazayd kar ka
sha, wani kallon da ya mata ya sata yin lakwas,
bata taba ganin yanayinshi a haka ba, Yace
kwanta kar kuma ki sake ki fito, haka ta koma ta
kwanta, tare da runtse ido, ya daga kwalbar
giyar nan ya kwankwadi kayanshi, chan ya fara
jinshi a sarararin samaniya, wani murmushi ya
sake tare da bude er jakkar laptop dinshi,
Chargern laptop din ya dauka ya na hada hanya
ya fita daga dakin, dakinsu badiyya ya banka, a
tsorace suka dago, dama ynx ta gama shafa
turaren nan zataje dakinshi, turaren ya daki
hancin zayd, wani irin wari yaji, kanshi ya sara,
ya Nufosu kamar Zakihn da ya kwana 2be ci
abinci ba, Badiyya ta tsorata, idon zayd a halin
yanzu cike yake da fushi, rashin imani, da
rashin tausayi, bata gama tunaninba sai jin wani
abu me kauri tayi a bayanta, ta gantsare baya
kafin ta sake ihu, mamar na cewa hava zayd
matark- jin nata a baya ne ya hanata karashe
zance da takeyi, ya shiga laftarsu da chargen
laptop din kamar Allah ya aikosu, sai da ya
dukkan kawo wuqa, sai da ya ga sun rungume
juna a qasa sun ma kasa kuka sbd azaba, sai da
ya gaji don kanshi kafin ya daina dukkansu, cikin
yanayi na maye ya kalli uwar badiyya yace na
baki 10mins ki bar min gidana, ke kuma, ba

inda zaki, ya hada hanya ya fice dakin ya koma
dakinsa ya zube kan Maysah ya fara bacci, da
qyar ta janye jikinta daga gareshi tana kuka,
cire mai Takalma da socks tayi, ta gyara mai
kwanciyar shi, ta koma Gefe tana kallon Zayd,
Ya Allah ka shirya Yaya Zaid.
ENGLAND
Asad ya shigo dakin bayan sub mai izinin
shigowa, heyy dear, zainee tace hey, Ya kalli
Islah yace hello princess, murmushi kawai ta
mai, yace hop u guys are prepared for today's
Awards? Zaineema tace i wanna come but Islah
said we're not coming, so we are not comin.
Asas ya marairaice fuska ya matsi kusa da islah
ya zauna, yace d time u told me u'r not
interested in me, i was so hurt, i felt so bad, nd
since den i never talked to u about it, coz i
respect ur feelings, i trust u not to hurt my
feelings, if u dont want to see me hurt please
come, ur presence is needed, yana kaiwa nan
ya miqe ya fice daga dakin, Zaineema ta dawo
kusa da Islah tare da riqe mata hannu.
Islahulkhair meyasa kike haka ne wai? Wannan
taron na kasar ce baki daya fa? Duka
Universities din ENGLAND ne, kuma anan xaayi
balle kice ba kyason tafia me nisa, kar ki manta
an gayyaci manyan Celebrities gun taron nan,
tun last month ake ta maganar
EnglandHighschoolsAwards, Asad na da kirki,
tunda har ya kaiga roqon mu muje ai sai muje
ko, kuma na san ya riga da ya siyan mana
tickets, kuma da tsada, kar yayi asara pls, just
dis one time please, ta kalleta tace fine,
zamuje shikenan? Yauwa my frnd. Bari na kira
Asad na sanar dashi. Kudai kuka sani
*****
7pm
Islahulkhair ta shirya cikin wata doguwar riga
milk colour me touches din cofee brown, ta
daura dankwalinta brown color, tayi matuqar
kyau don har kwalliya zaineema ta mata da
qyar, sunyi kyau kamar mene, takalma me tsini
ta sa suna jiran Zuwan Asad, Sai ko gashi
yashigo da Sallama, sandarewa yayi ganin islah,
don ta mai kyau, Zainee tace Asad? Yayi saurin
dauje kai, islah tace give me that look again nd
i promise u m not coming, ya ce sorry, shall
we? Yayi gaba suka bi bayanshi.
suka isa gurin taron, Wurin qato ne, an hallara,
wasu daga cikin Manya manyan celevrities
wanda ake ji da su a duniya sun hallara,
Makarantun Jamio'in kasar England sun hallara.

Har an fara gudanar da Awards din, yanda abun
yake za a kira Celebrity ta fito ta fadi category
din award din, da sunan makarantar da za'a ba
da kuma wanda ya chanchanci award din, sai ka
tashi kaje ka amshi kyautarka. Haka aka tayi, Su
Islah sun duqufa wurin kallo, da an kira sai su
taba, amma zuwa yanzu ba su ji ankira
makarantarsu ba, Islah ta gaji don anyi nisa da
yawa, tace Zainee kin ga har 10 yayi, kice mai
yazo ya kaimu gida, Zainee tace pls bari 10:30
yayi. Ji sukayi ance, "Ladies and Gentlemen, to
present this award for d category of MOST
UNIQUE, Please welcome Justin Bieber nd
Nicki Minaj, Rafraf wuri ya hau tafi da ihu, Islah
ma ta gyara zama, yau gata ga best artiste dinta
JB, JB da Nicki minja suka hau kan stage suna
daga ma mutane hannu, Nicki minaj ce ta fara
dan surutai kafin JB yace tonyt its not about us,
tonyt its about d "Most Unique" d Award for
the "Most Unique" goes too.. suka hada bakih
shida Nicki Minaj Sukace From CAMBRIDGE
ENGLAND, ISLAHULKHAIR ZAILANI, Ihuuu yan
CE suka sa don sunsa wacece Islah indeed shes
unique, Ihu Zaineema takeyi har da miqewa
tsaye, ta kalli Islah da ke zaune ta rafka uban
tagumi da alamu bata san wainar da ake tonawa
ba, zaineema ta zungureta, tace bakya jine?
Islah tace meye? Nan JB ya qara maimaitawa,
Islah Ta bude bakih tace what? Zainee ta gyada
kai tace go get it, Islah ta kalli Asad ta san aikin
shi ne wannan, jiki ba qwarih ta miqe kamar
zata fadi qasah tana tafia, idanuwa aka zuba
mata ana binta da tafih, har ta zo kan steps din
dake gaban hall din, Justin bieber ya sauko daga
kan stairs din ya miqa ma Islah hannu, bata san
lokacin da ta sake murmushi ta miqa mishi nata
hannun ba ya taimaka mata ya hauda it kan
matakalar benen da be wuce 10 ba, Nicki minaj
ta rungume Islah tare da bata Award dinta,
shima JB din rungumetan yayi tare da janta gun
Microphone don ta bada speech.
*****
Zaune yake yana shan cofee, ya dinga chanza
channel din Tv har ya tsaya kan Channel EE, da
alamu awards ake, shi ya zata films Awards ne
shisa ya bari, sai da ga baya ya fahinci ashe
EHSA akeyi, tsaki yayi ya ce shirme, yazo
chanzawa kenan yaji muryan nicki da jb suna
kiran Islah, kamar zai chanza sai dai ya tsaya
yana kallo ya ga wacece wannan islah, ganin an
haskota tana tafia a yangance, gabanshi ya
yanke ya fadi, zuciyarshi ya shiga dukkan 3uku,

ba abun da ya fi daga mai hankalin irin yadda ya
ga JB ya riqo hannunta har da rungumeta.
Kanshi na fitarda tiririn Zafih. Ba zato ba
tsammani sai gani hawaye yayi a idonsa, a
hankali ya ke tambayan kansa shin mafarki
nakeyi!!? Nikuma biebee nace kai kuma a suwa
danwake a hotel? Wanene wannan Jamaa?
Gidan Gandu
5⃣0⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕 Tagumi yay
hannu bibiyu yana kallon ta Tunani kala kala,
haka ya cigaba da kallan ikonAllah cikin bacin
rai, Islah ta fara Speech dinta kamar haka
"OMG! Standing beside NickiMinaj and Justin
bieber is like a dream come true, i never in my
widest dream thought of seeing them dis close
to me, too many people to thank, Thank U Asad
for everything, thanks roomie Zaineema, ily,
nd dis Award is for all the Nigerian people
studying in Cambridge University, M only their
representative, Coz we all are Unique, Naija no
dy carry last " Raf raf gurin ya kaure da tafii, ta
sake rungume Nicki minaj ynx dai ba ta
rungume JB ba, suka matsa gefe tare da
kangawa aka dauke su hotuna, a yangancen ta
koma mazaunninta, Zaineema ta rungumeta
cikin murna, har a ka cigaba daga inda aka dasa.
******
Ajiyar zuciya ya sauke me karfi, tunanin Me
takeyi a Cambridge? Its obvious mana, Karatu
takeyi, amma ya akayi tsoho ya barta ta zo
karatu nan? Don ya san tsoho be barin mata fita
waje karatu balle kuma ita da aurenta? Wata
zuciyar tace Kasan ko an raba auren? Damm
gabanshi ya fadi, da sauri ya ba zuciyarshi amsa,
ba a raba, tsoho be raba aure, ya koma ya
zauna, amma duk yadda yake tunanin be damu
ba karya yake, hankalin shi ya gaza kwanciya, da
sauri ya shiga dakin baccinsa ya bude case din
shi cinki rashin kwanciyar hankali yake neman
MTN sim dinsa, sim din da tunda yazo qasar be
sake waiwayanshi ba, ya dauko hannu na rawa
ya sa, Contact ya shiga, ya dinga bin lambobin
wayansa da ido daya bayan daya, wa zai kira?
Wa ya isa ya tunkara da maganar Islah, wani
kunyan abun da yayi ya mamaye shi, number
bilkisu yayi dialling a dayar wayan,
unfortunately wayan kashe take, kamar yayi
kuka, da sauri yace bari na kira Samir, ba zai
rasa masaniya ba, ai numbern Samir be ma
shiga don be ma qasar, ai be isa ya kira suraj ba
don kunya. Haka ya dinga bin number en gidan

nan duk ba sa shiga, ihu ya sake da qarfi, yanda
ya ga dare haka ya ga rana.. Sai wurin asuba
bacci ya kwashe shi..
Kaduna
Karfe 8 na Safe ta fito daga dakinta sakamakon
kwankwasawar da taji ana mata a kofa, ta fito,
direban Jawad ta gani, suka dan gaisa, yace kin
shirya koh? Cikin mamaki tace na shirya ina?
Yallabai yanzun nan da xaifita yce min na kaiki
KASU zaku zana post ume, Kambu fadila tace a
ranta, wai me mutumin nan ke nufi da ita ne?
Gidan ya kwana, ta tuna wurin 11 sunyi clashing
a kichin, amma ya iya furta mata ta shirya
zataje post ume ne yake ganin asara? Shine zai
aiko mata da me gadi? Haka ya mata na zuwa
Maiduguri to lallai ya kaita bango, ba za ta yarda
da irin haka ba, ganin idan taqi zuwa PostUme
din ta ma kanta ne, daman yadda take son
karatu, idan ta ce ba zataje ba karatun ya tafi
kenan, sai dai ta daure, tace haka ake zuwa
musu post ume din? Yace ai ke credentials dinki
kawai xaki dauko, sauran abun buqata yanzu ya
miqo minsu a file. Mamaki take yaushe
YaJawad ya fara mata processing Makaranta?
Chan kuma tayi tsaki, koma meye yau sai an yi
ta ta qareh, bata son aiken da yake mata.
Lagos
Mai makon kafa ta warke sai kafa ta kunbure,
hanifa taci kuka har ta gaji, da ita da Yazayyad
din ba wanda yayi tunanin goce wane, sunyi
zaton normal turgude wa ne, haka aka kwana
aka yini, Zayyad ko nan da kofar gida ya qi
zuwa, ji yake kamar ya dawo da ciwon kafar
jikinshi, shi ke mata komai, ya yi abinci ya
dauketa ya kaita toilet, ya jirata ya fiddota,
Hanifa cikin ranta tace Yana da Kirki, ya dinga
shafar mata kai har bacci ya kwasheta, a haka
Tsoho ya kira Wayar Zayyad, Ringing daya, ya
dauka da sallama, Allah ya ja da ran tsohon mu,
Mallam Zayyad, dadi mata ya sa ka shareni na
kwana daya, ko ka kira kani ya muka tashi yau?
Zayyad ya dan marairaice, Allah ba tsoho
haquri, Matarka ce bata lafia, Dadi yaji har
ransa, tunda yake kiran jikokinsa wannan ne
karo na farko da suka maida mai magana me
dadi, a ranshi yace Allah ya sa ciki ne, amma a
zahiri sai cewa yayi SubhanAllah, me ya
sameta? Wlh jiya ne ta turgude kafa, yau kuma
kafar ta kunbure sunntum, SubhanAllah, Ince ka
kaita an dubata? Zayyad yace aa tsoho, ina dai
shafa mata magani, amma ynz da na kusanto
kafar, ta dinga ihu kenan, tsoho cikin damuwa

yace Zayyadu ta goce ne, ka kawo min ita yau a
diba kafar nan, kafar tayi tsami, cikin damuwa
Zayyad yace an gama tsoho, bari naje na ga
idan zan samu tickets, yauwa Allah ya sawwaqe,
ganin har yanzu bacci takeyi ya sa shi fita siyan
tickets kafin ta farka..
Kano
Fitowa sukayi hannun su maqale da juna gwanin
ban sha'awa, Kallo daya zaka musu kasan
masoya ne masu tsannanin son junansu, sai da
ta rako shi gaban mota kafin ta bashi brief case
dinshi, tace Allah ya kare min kai Ya suraj, Allah
ya bada saa, sosai yaji dadin adduarta ya
janyota ya rungume, yace Amin Billy nah, sai da
ya bata hot kiss kafin ya ja motarsa ya wuce, ta
bi bayanshi da so da kauna, ta koma ciki cike da
jindadi.ji tayi wayarta na qara kan dining, da
sauri ta qarasa don tunanin ta Ya suraj ne, ko
yayi mantuwa, gani number +44 ya tabbatar
mata da Islah ce, ta dauka, hello, sabanin Islah
taji, ji tayi yace Hello Chuss, Duniya shi kadai
ke ce mata chuss, da murna tace Ya'Ammar?
Kaine? Kana London ne? Are u ok? Ya
Mu'ammar? Dan guntun tsaki yayi yace zan
amsa miki tambayoyinki but before den, An
raba aure na da Islahulkhair? Tmbyr ta zo mata
a bazata, amma taji muryar shi like he's
serious, tace aa yaya ba a raba, yace na ganta
nan England, ya akayi haka? Ta kwashe komai ta
gaya mai, kunya yaji matuqa, yaya gaskia baka
kyauta ba, ya marairaice yace U knw u are my
only sister u ar d only one dat can help ur bro,
pls ina son details din inda take zaune like now,
tace now dai? Yace do dis for me pls, tace ok
Yaya bari ma duba dakin Yasuraj nagani, don
naga wani files me dauke da sunanta, idan babu
zan kirata na mata siyasa har sai ta fada mun,
yauwa darling sis, remember noone must find
out, ko ita, tace kar ka damu yaya, bani minutes
i will get back to u. Ta shiga da sauri ta dubo file
din, kamar yadda take tsammani hakan yake,
duk wasu important informations kan Islah a
Cambridge ta samu, harta numbern Room
mate dinta akwai a takardun, da sauri ta mai
texting, tnx kawai ya mata replying.
Cambridge England
Karfe 9 ya mishi a Cambridge, don bala'e train
ya biyo daga london zuwa Cambridge tafian
kusan 1hr 30mins, be sha wahala ba gurin gani
dakin su Islah, kasancewar yau Saturday, ya fi
minti 10 gaban dakin, gabanshi na dukan 3uku,
ta ina xai fara? Sai ynz yake tmbyr kanshi me

zai ce mata? Sai da yayi shahada kafin ya
kwankwasa kofar, zuwa tayi ta bude qofa, sanye
take da dan nytgown, Goodmorning? Zaineema
ta amsa cike da faraa, how can i help u? Errhm
m looking for Islahulkhair, i hop i dint missed d
room, ta fadada murmushinta tace and u are???
Oh m Mu'ammar m her--- ya rasa me zaice, uo
her wat ta katse shi? Da sauri yace brother,
zaineema tace dagaske? Mamaki yayi ta iya
hausa yace dagaske kuwa, tace bismillah, ya
shigo ya zauna kan kujera, tace ya gida ya su
Tsoho da ya suraj? Yayi dariaa, duk kin sansu
kenan? Tace eh kaine ba sani ba gaskia, ko da
yake Kasan Gidan naku GIDAN GANDU ne sai
hada da paper nd biro. Yayi dai yaqeh, so yake
ya tmby islah, zainee tace ohh ta dan fita m
sure batayi nisa ba, ynz za ta dawo don ko break
ba muyi ba, yace ok, fira Zaineema ta ke janshi
da amma be jin komai, binta kawai yake da Eh
ko Aa, jin an kwankwasa kofar ya sa zaineema
cewa that must be her, Mu'ammar yace Wait
pls, ta tsaya yace i will get d door, bari na bude
mata, tace sure, Mu'ammar ya nufa kofar
gabansa na faduwa ya bude, sandare wa sukayi
gabaki daya da suka hada ido, suka tsaya kallon
kallo, mamaki fal a ransu, shi tunanin
chanzawanta yake, ita kuma mamakin ganinshi
take, rabawa tayi ta gefe ta shige ciki ta barshi
bakin kofa tsaye, Zaineema kinsan ynz su Freya
suke cewa wai sai sun hada party, partyn mene?
Tace wai partyn kawo "Most Unique"
Cambridge, Zainee tayi daria tace dolee ne ai,
erhm ba wannan ba, bakiga bakon ki bane?
Islah ta bata rai baqo wani irin baqo kuma? Tace
ke da er iska ce, baki ga YaMu'ammar tsaye ba?
Ta dan kalleshi a wulaqance tace waye haka
nan? Au wannan? Gaskia ban sanshi ba,
zaineema tace ke ni fa bansan haka, yaxo ya na
nemanki, yace shi yayanki ne kuma wlh yana
kama da Yasuraj, Islah cikin fada tace Zaineema
whats ur problem? Ko wani jakkin tom dick nd
harry yazo ya ce miki shi danuwa nane sai ki
yarda? Kin fin sanin yanuwa na ne? Toh ki fitar
dashi tunda ke ki ka shigo dashi don ni ban taba
ganin irin me hallitarshi ba...
5⃣1🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕
⃣ Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕 by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕 Zaineema ta
kalli, ba wani alamun wasa a fuksar Islah don
tsakaninta daAllah take ita ba ta sanshi ba,
Mu'ammar da yayi tsaye ya na sauraron zancen
Islah, ya kasa cewa komai, jin muryan
Zaineema yayi tana cewa Mallam danAllah ka
tafi, tace ba ta sanka ba, Mu'ammar ya

marairaice yace wlh ta sanni, ni yayanta ne,
fushi takeyi dani, amma zanso ta saurareni ta ji
me xance mata, zainee tace danAmlah mallam
ka fita, zaiyi magana kuma sai ya fasa, ya juya
ya fita, Islah ta bi bayanshi da kallo kafin ta
buga tsaki da karfi, ranta a bace, tambayoyi
Zaineema ke san yi mata amma sai ta share.
Bawan Allah ashe ba tafiya yayi ba, yana nan
zaune kan wasu kujeru da ke nesa da dakin ya
yi tagumi hannu bibbiyu, tunani yake yi ga
hawaye maqale a idonsa, yana kallon mutane.
Karfe 3 agogonsa yace, awan sa 5 zaune kan
kujerar nan yana neman mafita, gani yayi sun
bude kofar dakin sun fito tare, sanye suke da
jallabiya da mayafansu, da alamu unguwa xasu,
ba ta da wata damuwa, haka suka dinga tafia
wasu na daga ma Islah hannu itama tana mayar
musu da martani, a ransa yace shes popular,
miqewa yayi da sauri ya je ya sha gabanta,
tamau ta murtuke fuska, yace Islahulkhair hear
me out please, ki saurareni kina wulaqantani,
hararshi tayi ta ja hannun Zaineema suka wuce
da sassarfa ya bita ta re da riqo hannunta, ta na
juyi wa ta kamtse shi da mari, Dont u touch
me, ka kyaleni koh? Nace ban sanka ba, leave
me alone koh? Dalibai suka juyo suna kallon su,
duk aka xagayesu, rai a bace yace Ni Islah kika
mara? Tace ka sake yunqurin tabani sai na maka
wanda ya fi wannan, rai a bace yace amma kin
iya ba qaton arne jikin ki ya rungumeki koh?
Don ni mijinki na taba hannunki ki ka mareni?
Ta fara kuka, tace ka damu ne? Meye dameka?
Da ni da banza daya muke a gunka, banda wata
amfani, ka ha'inceni da ka barni cikin
tagamemen gida har wata 6 don kawai ba ka
sona, sauran yanuwan mu da suka zauna da
zabin da aka musu gaya min mutum daya da ke
son daya, ai tun da Ya jawad ya yarda ya zauna
da fadila su da basa shiri ko kadan, ina ga zaka
iya zama dani ni da ko kallon banza be taba
hada mu ba, amma kai sbd tsanar tayi yawa ba
ka iya kwana dani rumfa daya, sbd tsana ni
kadai har wataAi ina ga ko kwance ka ganni da
kato ba abinda ya dameka? Ba ka damu dani da
ba, kuma kar ka damu dani yanzu ba, ka rabu
dani kawai nayi rayuwata, ta na kaiwa nan ta
koma daki da gudu ya bita da kallo, yana
hawaye kwata kwata yasan be kyauta mata ba,
zai bita zaineema ta dakatar dashi tace let her
be, itama ta wuce Mu'ammar ya juya ya nushi
iska cikin haushi, sai a sannnan ya lura da
turawan da sukayi dandazo a gurin suna

kallonsu amma ba su fahimci ko me suke cewa
ba..
Abuja
Ruma, Ruma, kiran da taji Yaxayd na kwala
mata, ta fito da sauri murmushi dauke kan
fuskarta, yace yau nake gama housemanship
dina, Allah ya sa bakya da lectures ki rakani
asibiti, dadi taji ya ziyarce zuciarta, yo ko tana
da lectures
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment