Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

kar ki bari
Zaid ya rabu danih, ba ya cikin hayyacinshi ya
sakeni, Daga nesa Yace kutumar Uban da yace
ba cikin hayyacina na sakeki ba, na sake ki don
uwarki, ke zabin tsoho ina tausayinki idan
bakixo kin budeni ba. Ke kuma badiyya na fito
na iske ki wlh sai na kasheki, ki bar min gida
while u still can else gawar ki xa'a fidda, da
sauri Maysah tace Bakida kowa a Abuja?
Badiyya tace kira min mum a waya pls, Maysah
ta dauko wayyar Diyya ta kira mamar diyya ta
sanar da ita diyarta ba lafiya cikin 15mins sai
gashi sunzo ita da wani mutume sun kwasheta
sun tafi. Allah ya raka taki gona inji maigadi.
*****
A hankali ta tura kofar a zatonta bacci yakeyi
don taji shi shiru, chan ta ganshi maqale ya
hada kai da guiwa sai kuka yake tayi, Maysah na
kuka ta qarasa gurinshi, ta rungumeshi, a tare
suka sake fashewa da kuka, cikin kuka yace
Zabin tsoho tawa ta kareh, I am HIV+, banda
amfani, i got married to a whore, wallahi
bansan ya akayi na aureta ba, Ki ce ma su tsoho
su yafe min, tawa ta qare, Gobe ki koma chan
Maiduguri, da sauri ta girgiza kai tace ba inda
zani, i will be right here with u, m not going to
leave you, Zaid ya tureta da karfih, are u in ur

ryt senses? Ko baki gane ba? Cewa nayi ina da
kanjamau, tace yes na jika na gane, kana da
kanjamau kuma ba zan barka ba, in yaso ka
shafa min kanjamau din sai mu xauna na tare in
yaso mu mutu rana daya. Zaid ya fincikota yayi
hanya waje da ita ya yasar da ita a kasa, yace da
alamu baki da hankali, Ya nuna ta da yatsa wat u
are trying to do is a suicide, stay away frm me,
ya juya daki ya sa key ya fashe da kuka...
PARIS, FRANCE
Suna isa Hotel dinsu na Paris Las Vegas Hotel
suka nufa dakinsu a gajiye, ta kwanta kan gado,
yazo zai fado mata tayi saurin miqewa ta bata
rai, shi ko sai dariya yake mata, yadai
lilsismeera? Tace wlh nagaji da yawa
bigbrosamir, yau mun sha yawo, ni gaskia ba
inda zamu kara fita, kullum sai fa mun fita, yace
lallai kincika laziness, gashi ko _EIFFEL TOWER_
ba muje ba, tace wlh ba za mu ba, nagaji yace
yarinya baki xo paris ba kenan in har ba kije
eiffel tower ba, ta tabe bakih tace yo ni ina
ruwana, ya janyota yace oya zo na miki
massage, ya dinga mata tausa ya na bata light
kiss,ya na neman wuce gona da iri ne wayarshi
tayi kara, ohh shit, ita ko Amira sai dariya take
mai tana gwalo, ya harareta ya dauki wayar,
yace d only mistake i made was calling u da
nazo paris, Suraj yayi daria, yace kai lover boy a
dawo gida hakan nan, Ina zan dawo gida ga lilsis
nan ta mantar dani ku, muna cin karen mu ba
babbaka, suraj yayi daria yace I dont blame u
kuna ParisCity of love. So ya kake ya kanwata?
Samir yace gatanan ina mata massage, suraj
yace kai shege nima fa ina da matana kar ka
min wani Iyayi, Samir ya fashe da daria, so
whats happening over there? Suraj yace so
many things has happened yanzu ma haka
muna Maid, Samir yace me ya faru? Is
everyone okay? Da sauri Amira ta miqe ta
kwace wayar a kunnen samir, tace halo Ya suraj,
is everyone okay? Eh qanwata, a long lost
family is back, tayi daria tace Ya Mu'ammar?
Yace yes, tace finally, nd hanifa ta karya kafa,
amma da sauqi, fadila kuma last2weeks Barayi
suka shiga gidan su suka harbeta, Amira ta saki
ihu, yace dont worry, taji sauqi itama, tace We
are coming home gobe goben nan, suraj yace
dont bother lil sis duka sun ji sauqi, duk sun
warke, ku cigaba kawai da honeymoon dinku we
are all fine, tace Aa wlh, ai hankalina yayi gida,
sai munzo dai yayi daria yace gotta go kar
mijinki ya zageni yace na zigaki, tsoho na kirana

byebye, ka gaida minshi, to xaiji, Samir ya
kalleta yace bangane zamu koma gida gobe ba?
tace beht so many things happened whyl we
are away, har fadila aka harba fa, ya zaro ido
tace but da sauqi, bigbrosamir hankalina yayi
gida, i want to go home, i just want to see for
myself everyone is ok, in yaso daga baya sai mu
dawo, pls yasamir, ya rungumeta yace anything
for u my love, Gobe zanje naga if its possible
mu koma gida a goben, if not sai na sake mana
processing tafiar tayi tsalle ta rungumeshi tare
da bashi hottkiss tace i love u bigbrosamir yace
love u too lilsismeera.
Maiduguri
Baba Hassan,Hussaini da baba Gambo, Baba
Mudassir da Baba labaran da Baba Umar a gefe,
Mu'ammar zaune a kasa kanshi a kasa, jikinshi
yayi sanyi matuqa ya na jiran hukuncin da zai
yanke game dashi. Tsoho yayi gyaran murya
yace Mu'ammar, na yi shawara da iyayenka gasu
nan. Suraj yayi sallama duk suka amsa mai,
Tsoho yace yauwa surajo kaima zauna, jikin
suraj yayi sanyi don yasan taron nan na
Islahulkhair ne, ya samu guri ya zauna kusa da
Mu'ammar. Tsoho yace madallah. Yauwa kamar
yanda nake ce maka Mu'ammar, na yanke
hukunci akan ku kai da Islahulkhair, a komai da
zanyi ina kokari na kamanta adalci tsakaninku
kar daya da ga cikinku yace an kwareshi ko ba a
kyauta mai ba, tafiar da kayi ka kware Islah, ka
shiga hakkinta, a yanzu kuma ba zan yarda a
qara shiga hakkinta ba, Suraj kafin tafiar Islah
sai da muka yi yarjejeniya da ku cewa idan
Mu'ammar ya dawo to karatun Islah a kasashen
waje zai tsaya, ko da final exams zata rubuta,
haka ne?suraj ya hadiye miyau yace haka ne
Tsoho, tsoho yace to madallah, idan aka ma
Islah haka an qara shiga hakkinta, ba wai na
janye wannan batun bane, don Gobe ma nakeso
ka fara shirin tafiarka Ingila zakaje ka taho min
da Islah kagane? Suraj ya gyada kai cikin rashin
dadi eh nagane. Ya kalli Mu'ammar yace Islah
zata cigaba da zama matarka bisa sharadi,
Mu'ammar ya dago da sauri tsoso yace eh
sharadin kuwa shine Sai ta yarda da kanta cewa
Zata cigaba da zama da kai a matsayin mijinta,
idan bata amince ba dole zan raba Aurenku,
kuma ta koma ta cigaba da karatunta,
Mu'ammar ya kalli tsoho cikin tashin Hankali..
👻5⃣7⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕 by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Tsoho yace Eh
Mu'ammar, dole sai da amincewarta zata cigaba
da zama dakai, idan ko ta ce bataso banda na

wani zabin da ya wuce na rabaku, ka fahinta?
Zufa Amar ya fara ko ta ina, yasan babu yadda
Islah xatace tana son zama dashi, ya san ta
tsaneshi, idan tace ba tason shi ya zai rayu ba
ita? Tsoho yace ku tashi ku tafi na sallameku,
Mu'ammar ya miqe kamar wanda kwai ya
fashewa a ciki, Suraj sai da ya dan ji tausayinshi,
Amar ya shige daki ya fada gado ya fashe da
kuka wiwww kamar wani mace, Suraj ya shigo
dakin ya dafa shi yace Mu'ammar m still mad at
u for What u did to my sister, but d choice is'nt
mine to make, idan ta amince zata cigaba da
zama dakai to falillahi Hamd, idan Kuma ba ta
amince ba ina so ka rungumi kaddara,i want d
best for my sis, Gobe InshaAllah zan fara
processing visa in an ci saa zan samu na tafi
kwanan nan don dawowa da ita, shawarar da zan
baka shine ka dage da Addua. Mu'ammar yayi
murmushi yace Nagode suraj, i knw i've
wronged u all, DanAllah ku yafe min, Suraj yace
ni na yafe maka, Yace Nagode. Suraj yace bari
naje naga babynah, Mu'ammar yace dadin abun
ma ina da nawa babyn, suraj yace a samu dai a
shirya, Mu'ammar yace kar kadamu lokaci ne.
Kaduna
Ya jawad dan Allah ka shirya ka tafi aiki, yau 2
weeks kenan rabon da kaje aiki, jawad da ya
shagala yana kallon fadila tana mai magana
cikin yanayi na shagwaba, kamar kar ta daina,
ganin yayi shiru ya kura mata ido, ta turo bakih
tare da shagwabe wa, shine ka min banzan ina
ma magana ko? Da sauri ya girgiza kai yace noo
baby, i rather stay at home with u, dan go to
work, on the contrary people want me dead, so
gwara nayi zamana na kula da mata kar su sa
kiyi takaba, coz u'll never get a hot guy like me
when i die ya fada tare da kashe mata ido,
fadila ta fashe da wani kukan da ita kanta tasan
na shagwaba ne tana turo bakih, duk ya tariyo
ta jikinsa yana yi shiru baby, tell me wht u
want, a shagwabance tace Yaya ka koma bakin
aikinka, yace ohh baby, baki ga so suke su
hallakani ba takan aikin banza, su kudih ya
dama, ni retire ma zanyi, ki kyalesu kawai, ina
da kudin da zan kula dake har karshen rayuwar
mu, i've gathered enough, ta fara bubbuga kafa
tace nidai ka koma aiki, ya ce fine zan koma,
but on one condition, tace anything yace ki
kalleni cikin ido kice kina sona, ta turo bakih
tana kallonshi, ya daga kafada yace toh kar
kuma ki dameni da zuwa aiki, ba aiki, da sauri
tace Ina sonka, I love you Yajawad, ya Rarrafo

gunta yace sbd naje aiki kike fada min haka? Ta
girgiza kai tace aa, saboda ina sonka, i love u
with all my heart, Jawad ya sake ihun murna ya
daga fadila sama yana juyi da ita, ita kuwa sai
daria take tayi.
Abuja
Ta shiga kwankwasa mai kofah, Yazayd don Allah
ka bude kofa, kayi breakfast, nd u are late for
work, Yazayd donAllah ka fito, m worried about
u, yana jinta yayi shiru, ya sha giya ya kai
kwalba 50 daga jiya zuwa yau, amma bacci yaqi
zuwa mai, yanda ya ga dare haka ya ga rana,
Maysah kuwa da qyar ta samu bacci ya dauketa
a dareb jiya, Yazayd don darajar Allah da
manzon sa ka bude, tsaki ya buga, yace ke xabin
tsoho kina shiga rayuwata, ki tafi i dont need u,
tace naji just open up, ya rarrafo ya bude
dakin, Maysah tayi saurin fadawa, duk warin
giya ya cika dakin, amma hakan be hanata
rungumeshi ba, tana kuka, shima kukan yakeyi,
ta ja hannun shi ta wurga shi toilet ta dauko
towel ta mika mishi, tace Kayi wanka, ya samu
kanshi da bin umarninta, kafin ya fito ta gyara
dakin, ta share ta kunna turaren wuta, ta kunna
AC, ta ciro mai kayan da zai sa, yana fitowa ya
je ya sa wani Jallabiya, tace Yazayd ga kayanka
fa a kan gado, ba office zaka ba? Yayi dan tsaki
yace ba inda zanje, ya ciro giyarsa ta karshe ya
fasa sai sha, tayi tsalle ta fincike, tace shikenan
mutum gani yake giya ce maganin matsalolinsa?
Kallonta yakeyi yace ke zabin tsoho bani? Tace
ba zan bada ba, ko tsoro vata ji ba ta shiga
toilet ta tutular da giyan a sink, ya kalleta cikin
takaici, ta qaraso gurinsa ta dafa shi sassauta
murya tace Ya zayd what happened to u? U look
miserable, da karfi ya tureta, what happened
to me? I am HIV + dats wat happend to me,
What are u even doing here? I tot i told u to
leave? Yazayd bazan barka haka ba, nace zan
zauna da kai a haka, ya kalleta da sauri, yace ke
wai bakin sa meye HIV ba ko? Tace wlh ba sani,
cutar da ke karya garkuwar jiki, Yazayd its not d
end of d world, u can get treated, please muje
Asibiti a rubuta maka magani, idan yaso sai kayi
taking preacution nd u'll be alive and healthy,
ya kalleta ya watsar yace i dont need any
treatments, m dying anyways, tace Yazayd yace
kee fita ki kyaleni, da karfi Yace ki fitaaaa, da
gudu ta bar dakin sakamakon kukan da ya ci
karfinta, ya bi bayanta da kallo, a hankali yace
tausayinki nake zabin tsoho, i cannot ruin
yourlife, you are still young and innocent, ba

zan yarda rayuwarki ta kare kamar yadda tawa
zata kare, na so zama dake har karshen
rayuwata, don na nuna miki So da Kauna, na
nuna ma tsoho Zabin shi Alheri ne, na nuna ma
Kowa Cewa Kece Cikon Farincikinah, amma dole
zan rabu dake, sabida ina sonki, Ina sonki
Ruma, ya sake fashewa da kuka ya fada kan
gado yana yi...
3 days Later
Cambridge England
Mamaki ya cikata ganin Ya Suraj a doorstep
dinsu, da azama ta rungumeshi Yasuraj, nayi
kewanka da yawa shima ya rungumeta,
Islahulkhair kinganki haka kika koma? Tayi daria
tace Yaya shigo mana ta ja hannu suka shiga,
yace Islah ki shirya gove zamu wuce Naija, ta
dago kai ta kalleshi, why? Yace Tsoho requests
for ur presence, mijinki ya dawo!ta tabe bakih,
yace bakiyi mamaki ba, tace yes coz nasan ya na
nan, ta kwashe komai ta gaya mai ya jinjina kai,
yace toh tsoho yace ba zai shiga hakkin ki va,
zabi zai baki, so u choose wisely, tayi murmushi
tace i know what i want.
Bayan kwana 2
Maiduguri
Islah durkushe gaban tsoho yace yauwa
Islahulkhair, na aika a kira su, ayi komai gaban
kowa, kar ace na danne hakkin wani, bazan
matsa miki ba, abunda kikeso shi zaayi, idan ba
kyason zama da Ammar zan sashi ya sakeki nan
take yanke, zaki cigaba da karatunki har na zabi
miki wani mijin da na ga ya dace dake, don ba
zan yarda da zaman ki haka kurum ba, dole ki
sake aure, amma kamar yadda kika sani, ba
sauran Samari a gidan nan duk sunyi aure, dole
Me aure zan zaba miki a cikin dangi, toh ki Zaba
abunda kikeso bayan kinyi tunani, kar ki bari
fushi ko daukar fansa ya kaiki ya baroki, Gaban
Islah ya fadi, a ranta tace zama da kishiya?
Ganin yan cikin gida sun fara shigowa ya sa
Tsoho yin shiru.
********
Mu'ammar na so ya hada ido da Islah amma ta
dauke kai, ta qi Kallonsa, so yake ya mata fuskar
tausayi ko zata ji tausaynsa, cikin kwanan nan ya
kasa bacci fargaba ne fal ranshi, ya zaiyi idan ya
rasa Islah? Jin Tsoho yace toh Islah, Wani
hukunci kika yanke game da Mu'ammar, kin
amince zaki zauna dashi a matsayin miji ki
koma dakin ki? Ko kin amince a raba aurenku
wato ya sakeki? Wannan ba zabina bane, zabin
kine, muna sauraronki. Islah ta hau tunani,

Amincewarta na nufin ta bar karatunta na
Cambridge, karatun da ta ci buri da shi, Baba
hassan ya katse mata tunani yace khairi ke
muke jira, ta dago kanta a hankali ta fara kallon
iyayenta, da kawunninta da gwaggoninta da
yayyunta ta kalli tsoho, sannan ta sauko da
idanuwanta kan Mu'ammar, a lokacin
Mu'ammar idonshi kulle yake, yana karanta duk
adduar da ta zo mai bakih. Ta kura mai ido sosai
duk abubuwan da ya mata suka shiga dawo
mata, tace Tsoho Ina so na koma dakina, ina so
na cigaba da zama da mijina, Ina so na samu
Aljannata ta sanadiyar YaMuammar, na haqura
da karatun, duk dakin a ka dau Alhamdulilah,
Mu'ammar da ya daskare zaune, ya kasa
tantance me kunnuwansa suka jiye mai, kamar
a mafarki ya ke ji, a hankali ya bude
idanuwansa fes a kan Islah, ya tabbatar ba
mafarki yakeyi ba, Aiko ya takura ya saki Ihuu,
yace Waiyoo dadi kasheni. Duk dakin a ka sa
Daria har hajia babba sai da ta dara..
Gidan Gandu
5⃣8⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕 Mu'ammar be
ji kunya kowa ba ya matso kusa da Islah ya riqe
hannunta, yace i promise u, ba zakiyi Nadama
ba, Ba zakiyi da na sanin zama dani ba, ya kafe
ta Idanuwanshi, Islah ma ta kafeshi da nata
idanuwan, daman ta dade da yafe mai, so take
ta ja ajinta a matsayinta na mace shisa ta dan
wahalar dashi kadan, kuma da alamu ta kamu
da sonsa sbd yanda ta kafeshi da idanuwanta, da
Alamun sun manta inda suke, duk parlorn aka
kafesu ds idanuwa, Uncle Abbakar yace kai ku
tashi ku bamu guri kun wani tsura ma juna ido,
ina basu san tanayi ba, Manyan parlorn sukayi
murmushi, Baba hassan yace Mu'ammar kuna
iya tafia, nan ma shiru, sai da Hajia babba ta
daga murya tace yan soyayyan burauba, to
Tsuntsun Soyayyah ma yaci ubanshi. Islah ta
miqe a kunyace tafita da sauri, da gudu
Mu'ammar ya rufa mata baya duk yan dakin
suka hau daria suna yaran Zamani sai abarsu.
Hanyar Sassan Umma hajja tayi, tana sane yana
biye da ita, ta share sai da ya sha gabanta tayl
daure fuska, shi ko baki har kunne, ya riqo
hannunta yace Thanks Angel, sunan da ya kirata
dashi ya mata dadi da har bata san lokacin da
murmushi ya subuce mata ba, ya matso daf da
ita ya shafa fuskarta, tare da kai bakinshi kan
nata, taso ta dan kara jan ajinta, amma sai ta
share don Mu'ammar din ya fara bata tsausayi.
Tsoho ya yanke shawaran Mu'ammar ya dauki

matarsa ya tafi da ita gidansa na Zaria gobe,
Baba Gambo yace tsoho ya maganar karatun ta?
Tsoho yace toh wani karatu kuma bayan yarinya
ta yarda zata zauna da mijinta, sai dai ya sama
mata ABU zaria. Allah ya basu zaman Lafia
Amin.
A ranar su Amira suka diro Maiduguri, chan
dare kuma sai ga Jawad da Fadila, dangi sai
murnar zuwansu sukeyi, Tsoho kuwa yafi
murnan ganin jikokinsa, Barin fadila da ta ji
sauki sosai,
Yanmatan su biyar, Hanifa Amira, Bilkisu, Fadila
da Islah suka kulle kansu cikin dakin hajia Ama,
ni banta ba ganinsu karkashin inuwa daya haka
ba suna labarin arziki, sun burgeni matuqa da
suka hada kansu, ba zaka taba cewa akwai wani
sabanin da ya taba shiga tsakanin da ya daga
cikinsu ba, Labari sukeyi suna kashewa suna
dariya, ko wacce na bada labarin yadda mijinta
ke ji da ita, Fadila tace Allah sarki Maysah, shes
d only one missed here, bari na latsota ta hau
IMO muyi VideoCall, Hanifa tayi daria tace sai
kinsa taji haushi, Bilkisu tace kina so ta sa
Yazayd kawota cikin daren nan, fadila tayi daria
tace wayarta kashe take, Islah tace Allah ya so
ta kam, yau da sai kun sa Yazayd tafian dare,
duk suka yi daria. Nan Amira take basu labarin
honeymoon dinsu na Paris suna ta kyalkyala
daria. A gurin yan mazan ma haka suka su 4
suna labari, just like old times, dama sun
kasance masu son junansu, sabanin da suka
samu ne kwanakin baya ya sa suka bar kula
juna, amma yanzu sun fahimci juna sun roqi
juna gafara. Jawad ya kalli Suraj yace Wallahi
gwanda da tsoho yayi hadin nan duk nafi ku jin
dadi, Suraj yace wlh duk na fi ku dacen mata,
Samir yace wlh i dont knw wat wud life be like
idan ba Lilsismeerana a ciki ba, Mu'ammar yace
bari na takaice muku zance Islahulkhairi ne
heartbeat dina, duk suka fashe da daria, Zayyad
yace wai Ya labarin Dr Zailani? Shiru ya boye, ko
Maysah ce ta boyeshi, Jawad yace bari na latso
mana shi mu mai tsiya, yace kashh wayar kashe
take, Allah ya so ka Bros duk sukayi daria.
Abuja
Zayd ya rame yayi baqih ya jeme, ya fita
hayyancinshi, kwananshi 4 kulle cikin daki,
kullum Maysah Sai ta kwankwasa tana mai
magiyar ya bude amma ko tankata beyi, sai ta
jingina jikin kofar tayi ta kuka, yana jin kukan
nan amma sai ya share, dama tuni tayi watsi da
skuk dinta, Yau Tuesday zayd ya tashi da farar

Safiyya ya tashi da wani irin fever, nishi sama
sama kamar zai mutu, hankalin shi yayi
matuqar tashi, sanyi yake ji sosai, nishin shi
sama sama, Symptoms din kanjamau duk sunyi
developing, Maysah ta fito taji yana wani irin
tarih hankalinta ya tashi, Ta hau bubbuga kofar
kamar zata balla kofar, yazayd ka bude kayi wa
Allah ka bude min, ya so bude mata kofar
amma bazai iya ba, baida karfin zuwa bude
mata, hankalinta ya tashi, da sauni ta wawuri
wayarta ta kunna, ta shiga neman layin Yaya
Jawad. A lokacin yana tare da babynsa cikin
mota, tana zuba mai shagwaba, yace Allah idan
ina kiranki kina kin zuwa sai na kwasheki mun
koma kaduna yau dinnan, tace Sorry baby,
kawai sai mummy ta ga na fita da daddare? Ya
murguda baki kamar yanda takeyi yace ba
mijinki ya kiraki ba? tace sorry kaki babynah, da
mun koma gida kaga daga ni sai kai koh? Da
sauri yace to mu tafi gidan mana, tace haba ko
1 week bamuyi ba fa, kafin yayi magana
wayarsa yayi kara, ko da ya duba Maysah ya
gani, yayi murmushi yace ga matar yaya, ya
dauka hello Sis Inlaw, cikin kuka tace YaJawad,
yace Maysah me ya sameki? Tace yazayd ne,
he's bin sick, ya kulle kanshi for days, nd yanzu
yana nishi sama sama, i can feel his heart beat
yanzu haka, i'm afraid he's dying, YaJawad ka
taimaka, Cikin rudu jawad yace ina Maiduguri,
but yanzu zan taho as fast as i can, gani nan
zuwa, ki kwantar da hankalinki, he's going to be
alryt kinji, ya kashe wayan ya kalli fadila da ta
tsura mai ido, yace baby ki koma cikin gida, kice
musu na tafi Abuja, tace baby m coming with u,
yace noo,tace pls, yace i dont have tym to
argue uo staying here nd dats final, ki bari inje
kinji? ta turo bakih tace Allah ya kiyaye hanya
be safe, yayi murmushi dats my babe, ya bata
kiss ta fita a motan tana daga mai hannu, shi
kuma ya ja motar ya bar gidan kamar zai tashi
sama, Jawad Allah ya tsare hanya.
Abuja
6:45 Jawad ya iso Abuja, sai da yaje ya dauko
wanda xasu balla kofan don sunyi waya da
Maysah ta shaida mai har ynz be fito ba, ta ma
daina jin motsin shi, suna shiga gidan su ka
shiga balla kofar, basu sha wahala ba kofar ya
balle, rige rigen shiga dakin sukayi, Chan
Maysah ta hango shi chan kasan gado duk ya fita
hayyacinshi, da alamun rai a jikinsa amma bai
motsi, da sauri Jawad yaje ya ciccibi Zayd ya
rungume, ya na hawaye don ya tsorata da yanda

yaga Zaid, what happened to u brother? Maysah
tace i will brief u, buf we hve to take him to a
hospital, Jawad ya dago shi, yayi waje dashi,
maysah ta rufa mai baya, bayan mota ya sa shi,
Ya ciro kudin da be san yawansu ba ya ba masu
balle kofa, Maysah ta shiga motar Jawad ya ja
motar su ka bar gidan, A hanya Maysah ke ba
Jawas labarin abunda ya faru, ran jawad ya baci
hankalinshi ya tashi yace wlh dana ga Badiyyar
nan, ba abunda zai hanani kasheta. Maysah tace
Yajawad ga wani asibiti nan, da alamu private
ne,da sauri ya sa trafficator ya shiga asibitin,
nan da nan aka karbi Zaid akayi Emergency
dashi suka shiga bashi taimakon gaggawa, har
sai da zaid ya farfado ya dan dawo hayacinshi,
Zaid ya bude idonsa ya ga Maysah da Jawad a
tsaye, ya fashe da kuka, Jawad yayi saurin
rungumeshi, Zaid yace m dying bro, jawad yace
no u are not, Zaid yace ni HIV+, Jawad ya
girgiza kai yace i cant believe it, i refuse to
believe it, Ya kalli Maysah yace anyi mishi test?
ta girgiza kai ta na hawaye, to wa yace yana
dashi? Zaid cikin wahala yace kar ka bata
lokacinka danuwa na, ina dashi, Jawad ya buga
tsaki ya juya yace da Nurse ta kira mai Dr, tace
sorry sir, Dr sai 8 yake ganin patients, we can
do anythng before he comes, what do u want?
cikin daga murya Jawad yace get me The
Doctor, nurse jiki na rawa ta fita. Bata jima ba
sai gata ta dawo da Dr. jawad ya miqe ya bashi
hannu, yace Dr pls help my bro, Dr ya kalli
patient din ya zaro ido Dr James yace Dr
Zailani? What happened to him? I've bin trying
to reach him for days, briefly Jawad ya mai
bayani, da sauri Dr james ya fita sai gashi ya
dawo da wata nurse ture da wani wheelchair
yace a daura Zaid suka fita, su jawad suka bisu a
baya, wani restricted dakih suka shiga, Dr
James ya diba jinin zaid da kanshi ya shiga
testing jinin, sannan ya tura Jawad cikin wani
Engine da zai tantance duk wani ciwo da cuta da
ke jikinshi. Ya kalle su yace dis will take some
minutes, Jawad ya rintse ido Maysah ta shiga
zuba adduoin da ya zo bakinta, bayan kamar
mintuna sha biyar machine din yayi kara,
alamun ya gama bincikensa, har printout ya
fito, Dr james ya dauki takardan ya ce Dis one
is cleared, Everything is fine her, but i can see a
minor ulcer, hakan ya faru ne na rashin cin
abincinshi nd advisively yadaina shan giya coz
zai iya jamishi wani ciwon, ba abunda suke son
ji ba kenan, Jawad yace Dr HIV test zaka mai,

we careless abt wadannan, Dr James yace just a
minute, chan dan qaramin machine din yayi
kara, hakan ya sa su duka maida hankalinsu
gurin Dr james, Dr James yayi wani murmushi
yace Dr Zailani, Congratulations, you are HIV
negative,inshort u dont have any blood disease
in you. You are all Okay.
Gidan Gandu
5⃣9⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕 Zaid ya tashi da
karfinsa, yace Dr, m HIV free? Dr James yace
Yes, you are free frm anytype of Disease. Ihun
murna Zaid ya sake, Maysah hawayen farinciki
take, Ta na ma Allah Godia, Jawad ma farinciki
ya bayyana a fuskarshi, Dr James yace Dr
Zailani, m suprised y u dint bother to test
ursef, jus bcoz uo wife is + it doesnt mean dat
uo are positive too, ya kamata ace kasan hakan,
Zaid yace Dr, the moment u told me abt her, i
forgot everything, komai dauke ya min akai,
kawai ni na sadakas ina da HIV, amma
Alhamdulilah, Dr yace dama nasan babu, but to
be more sure after 3months za a kara wani test
din don tabbatar wa. Yace Ok, dr james ya
rubuta mai maganin zazzabi, yace kuma ya
kiyaye cin abinci, Ok Dr, can we go now? I have
to admit u, no pls, i cant stay here anymore, Dr
yayi daria yace ohh, ynx ka gane kan ka har
kankamba ake ma Asibiti nah, yayi daria, yace
toh ai na ji sauki ba abunda kr min ciwo, kaga
gwara mu tafi, Dr james yace toh An sallameku.
M expecting to see u at work tomorrow, Zaid ya
marairaice yace m sick sir, kuma da na warke i
zan zauna a gida kawai don na kula da my
Amazing wife ko Zabin tsoho?, Maysah
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment