Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

ke hada kayanta. Amira ta nisa tace
kina sonshi ko? Islah tace What? Who? Amira
tace Ya Samir, Islah tace ke ce matarsa, amira
tace amma kece masoyiyarsa, ke yakeso, tace
ba haka bne, tace Yaya ne? I saw u talking to
him, Islahulkhair sai yaushe zaki gane har yau
ya samir yanasonki, saboda ke Yasamir ya
tsaneni, ba yason kulani. Amira ta fashe da
kuka, Islah ta fara lallashinta, chan kuma ta ga
Amira ta zabura kamar an mintsineta, tace da
Islah you and i are not friends ryt? Islah tace eh
mu ba qawaye bane, Amira tace kuma u know i
dont like u ryt? Islah tace yes as more as i dont
like u too, Suka fashe da daria tare ds rungune
juna, i miss u Meerah, i missed u too Islah,
Islah tace tell me ya xaman ku yake sa Yasamir?
Nan Amira ta kwashe komi ta gaya mata, tace

wlh dama tsoho ya raba aurenki da Ya
Muammar, sai ya aurs miki Yasamir, qila hakan
zaiss ya dinga kulani, kila ma ya soni, Islah taji
tausayin ta, ba ta ji dadin abun da Samir ya
mata ba, tace Amira kece Matarsa, ke ke da
hakkin ya soki, ta kamo hannunta gaba ki daya,
tace listen to me n listen good, kece zaki sa ma
Yasamir sonki a ransa, Tace How? Amira ina so
ki daina bada kanki gurinsa, ki daina mai kuka,
ki daina shishige masa,ki dinga Jan aji, ta bata
rai Kina nufin banda Aji? Islah tasan halin Amira
ynz tana iya burkuce mata, tace aa ba haka nake
nufi ba, ina so ki fita batunsa ne, kar ki fasa duk
abubuwan da kike mai da, amma ki nuna mai
ke ba ki san Iskar da ta debo shi ba, Kingane? Ta
gyada kai, to idan ya share ni fa shima? Tace
watever he does kar ki sake kai kanki gurinsa,
zai dawo gareki eventually, tace zo kiji ta mata
rada a kunne, suka kashe suna daria. Ba zan bar
Maiduguri ba sai na siya kayan, don nasan idan
mun koma bauchi ba zan fita baa, nan suka
cigaba da fira, har Bilkisu ta shigo, Amira tayi
mamakin ganin Bilkisu a Sashen Uncle Umar,
Amma Islah batayi msmaki ba don ta san Bilkin
Yayanta ta fara sakkowa..
WasheGari a Lagos
Tun da Suraj ya mai Waya yace Yanzu zasu taso
Zayyad ya bar Aiki ya nufi MMAirport Lagos, ya
tsaya jiransu. Yana nan har jirginsu ya dira, be
sha wahalar ganosu ba, ya Rungume Suraj cikin
murna, watansa6 be ga na gida ba, Ya ba Islah
hannu suka tafa, tace YaZayyad ina Hanifa? Yace
tana gida, Suka dunguma Sai Gidan Zayyad.
Tana jin qarar motarsa ta lewa ta window, ta
tabr bakih duk da taji dadin ganinsu, daki ta
wuce suka karaso da Sallama, kafin ya tafi sai da
ya siyo abinci a TANQUIEEZ eatery, yace mu ci
Abinci ko? Suraj yace Ok, suka hau dinning,
Islah ta bude murya tace ina matar gidan ne?
bataji tayi baqih ba? Hanifa naji tayi biris, Islah
ko da neman dalili ta tashi tayi hanyar dakin,
kamar Zayyad ya hanata, sai ya qyaleta, zaune
Ta ganta, haba Hanifa baki ji mu bane? Hanifa
ta kalleta ta watsar, Islah tayi murmushi taceOh
i see, u still carry dat hatred for me afta ol dis
whyl, m oready married to him, sannan hanifa
ta tanka, ai naga u are married to him amma ya
tsallake ki ya bar qasar ba tare ds ya kwana ko
sa daya gidanki ba, tsanar tayi tsana, Islah taji
zafih but sai ta dake tace, wat matters is dat m
still married to him, nd i said it once nd i wil
say it again, YaMuammar is never evr coming

back to u, thers nothing u can do abt it, dama
kin kwantar da hankalinki kin rungumi YaZayyad
kafin Yan Matan lagos sun janye miki shi, tafita
ta barta zaune, kuka ta rushe dashi me sauti,
Suraj yace Isi wat did u do to her? Ta mai wink
nothing wr just talked Zayyad ya harareta yace
waya ce ki sa min mata kuka? Duk suka yi daria,
a ran Zayyad be san kukanta so ya ke ya je ya
lallasheta, but ba zai iya ba coz is part of d
plan.
8 na dare suka gama shirin tafia don flyt dinsu
is by 10, bata daddara ba ta leqa tana nan
kwance kan Gado tasha kuka , tace Hanifa ni na
tafi, Kuma bansan rannar dawowa na ba, A yafe,
Sai Wata Rana Allah ya hada fuskokin mu da
Alheri, I love u, Ci kanki Hanifa ba tace ba, tana
jin shi ya tada Mota, ta leqa window ta ga
tafiarsu Hawaye mai zafih suka fara bin
kuncinta...
Airport
Sun gama clearance, a nan sukayi Sallama da
Zayyad bayan ya qara ma Islah Nasiha da Waazi,
sukayi musabaha, ya juya su kuma suka wuce
Boarding Gate. Karfe 10 da kwata Jirginsu Islah
ya daga zuwa Qasar England duk ds xasuyi
transit a Dubai.
Toh Islahulkhair Allah ya tsare ya sa ayi karatu a
Sa'a Idan Fans sun hada min kudin Jirgi zan
biyoki England don jin yadda Kike.
_Bibilicious Biebee_
3⃣9⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕 by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕 Kaduna
Kwankwasawar Kofa taji, da sauri ta tashi ta nufi
kofar don a zaton ta Mummy bon ce, wani ta
gani tsaye, ta ganeshi sbd wata rana ta kan
ganshi da Jawad, da Alamu direba ne, ya na
ganinta ya rusuna, Ina kwana ta ce ina kwana?
Dama Yallabai ne yace na daukeki na kai ki
Maiduguri chan gida, zaiyi tafiya ne kuma zai
kwana biyu. Fushi, takaici, masifa ya dirar ma
fadila lokaci guda, ta san cewa idan ta bude
bakih ta ma direba magana to tabbas ba me
dadi zai fito daga bakinta ba, kuma direban ya
manyanta, ba zata so ta mai rashin kunya ba, ba
tare da ta tanka shi ba ta maida kofarta ta rufe,
zubewa tayi nan tana kuka, tunda aka kawota sai
yau ta xubds hawaye kan abun da Jawad ya ke
mata. Ko 2hours beyi ba da fita Bazai iya ce
mata ta shirya zai sa a kaita Maiduguri ba, ya
mata maganan ne ya ke ganin asara, wato da ya
bude bakih ya mata magana ya gwammace ya
turo mata direba, to ba inda xata, duk yadda
take son Zuwa Maid ta haqura, Su xuba shi da

ita, shege ka fasa. (nidai nace Uhm Uhm Fadila,
ba a fushi da gida). Mallam Idi Direba ya sake
Rafka Sallama, ta goge hawayenta da sauri ta
leqo, yace Hajia baki ce komai ba, tace Ka tafi
kawai ba inda zani, yace Hajia zamanki ke kadai
a gidan be kamata ba, akwai hatsari, tace ba
inda Zanih, Ya jinjina kansa ya ce to sai anjima.
Ta rufe qofa ta sake fashewa da kuka.
Jawad na cikin jirgi Zaije 3weeks Workshop a
Amsterdan, ya kira Idi Direba, Mallam Idi kun
fito? Yace Alhaji tun daxu na ke ta kira wayarka
be shiga, tace wai ba zataje ba, cikin fushi ya
kashe wayar yace ita ta sani, ana tausayin
zamanta ita kadai a gidan bata sani ba, tayi ta
zama har sai na dawo ita ta sani..
Bayan Sati 1
England
Sai da Suraj ya tabbatar ya tanadar ma
K'anwarsa komai na buqatar ta, ya zaunar da ita
bayan sun dawo daga yawano bude idanuwa ya
shiga yi mata nasiha, Kinga idan kikayi wani abu
ni zaa ga laifi, ni zaa ce sanadi sbd nina jajirce
akan sai an kawo ki nan, ki ba marada kunya, ya
shiga mata waazi ta sigar lallashi. Ta
rungumeshi tana hawaye, i wont let u Down
Yayanah, yace i know, share hawayenki ki tashi
mu fara kwasar kayanki mu kai chan skul din.
Don so nake Gobe ki fara kwanan hostel, tace
toh Yaya, yaushe zaka tafi? Yace i think Jibi ko
Gata, tace toh Allah shi kaimu. Haka suka tsaida
CAB suka loda kayan Islah a ciki suka nufi
Cambridge Uni don shirya mata dakih.
Key ya sa ya bude room din,Dakih ne Babba,
Gadaje biyu, da Alama akwai wata a dakin, ta
kalleshi tace Yaya Ashe ba Single room bane?
Yace Sorry i cudnt get u a single room, ba
vacant sai multiple, tace Itsokay i can manage,
nan suka shiga gyara dayan side din, suka saka
komai inda ya kamata, kafin Suraj ya zube kan
Kujera tsabagen Gajia, yace washhh nagaji, Kai
yaya dan aikin nan ne ka gaji? Yace ehmana tun
da mukazo England 6 days back ban zauna ba,
ban nan ban chan, ban neman gida, ban neman
kaza, ban neman kaza kuma ki ce dan aiki? Ta
qyalqyale da daria, ai ynz sai ka tashi mu koma
chan masaukin mu koh, be bata amsa ba sai
ganin wata sukayi ta shigo tana kallonsu da
mamaki, sanye take da dogon jeans da er top
sai dan jacket kanta sanye da qaramin hijabi
Himar. Suraj ya miqe yace Hii, m Suraj dis is
my sister Islahulkhair yarinyar fara kyakyawa
tace Assalam Alaikum, suka amsa mata da

murmushi a fuskar su jin dadin kasancewarta
Musulma, tace i gt a call frm d ABlock, i was
told abt my upcoming roomate Islahulkhair? So
i knw abt her. Its nice to meet u, Islahulkhair ta
yi murmushi tace my pleasure. suraj yace
good, what is ur name? Oh sorry my name is
ZAINEEMA USUF Isi tunda kinsamu Kawa, ai
inaga gwara ki fara kwana a nan koh? Ido
zaineema ta bude tace lahhhh daman kunajin
hausa? Su ma suka bude ido da mamaki, suraj
yace ai kece zamu ma tambayan nan, tayi daria
tace Ni er Nigeria ce yar garin Yola, mu fulani
ne amma ina jin hausa sosai, Islah tayi daria
tace muma yan Nigeria ne but A Maiduguri
muke, Zaineema tace lallai ba kuyi kama da yan
Nigeria, nafi baku Iran da Somalia sukayi daria,
Suraj yace ok i will leave u two, zan koma na
huta, Suka mai rakiya har wajeh. Kafin kace
meye Zaineema da Islahulkhair har sun zama
best of friends.
Bayan kwana 2 Suraj ya Bar qasar England
bayan Islah ta sha kukan tsiya, ya dinga lallashi
da qyar ya zameta daga jikinshi ya tafi bayan ya
danqa amarta gun Zaineema.. A Dubai ya tsaya
don yana son ya huta kafin ya koma Gida
Nigeria. Sim ya siya ya kira mamarsa da
babansa suka sha fira, ya shadai musu yana
dubai kuma zai danyi 1week kafin ya dawo suka
mai Allah ya kiyaye, ya kira Tsoho suka gaisa,
karshe ys kira Islah ya sanar mata ya na dubai
har yace ta turo mai Numbern Bilkisu .
Suraj kwance a tafkeken Gadon Hotel, ya gama
kallon ball, yau a gajiye yake be son xuwa ko
ina, Ya kasa Dialling numbern Bilkisu da Islah ta
turo mai tun jiya, wata zuciyar na so ya kira
wata ta hamashi, samun kansa yayi da bude
Whatsapp da Numbern Dubai din, ya. Be yi
filling information din komi ba, Bilkisu ya duba,
ya ganta Online Karfe 11 na dare a qasar
Nigeria, Samun kansa yayi da tunani da wa take
chatting da daddaren nan? Wani abu ya tokare
mai rai, ya daure ya mata typing Hii.
Maiduguri
Kwance take kan gadon Mummynta, tana
chatting da Hanifa da GC dinsu na makaranta, ta
ga sabon Number yace mata Hi, ba dp ba
status, ta duba number taga ba na England
bane, number tafi kama da na UAE to kodai
Ya'Ammar ne? Da sauri tayi replying Hello,
Bayan dan gaisuwa tace sorry pls who are u?
Yace Ur secret Admire, tace u knw me? Noo,
but i want to knw u, coz my heart Tells me YOU

ARE THE ONE i. Ta tura mai wannan smiley din
na kallon Sama(🙄) yace nd my heart tells me ur) yace nd my heart tells me ur
name is Bilkisu mai Gadon Zinare.Nan gabanta
ya fadi, ta san wannan ba Ya Mu'ammar bane,
don ba sa kalan wasan nan dashi, Kuma Wannan
ba Ya Jawad bane don tunda akayi aurensu ba
su sake magana ba, nd Tasan tabbas wannan ba
Ya Suraj bane don ba sonta a zuciyarsa kuma
wannan dan zafin kaine ba zai biyo mata ta haka
ba.
To Waye Wannnan??ta tambayi kanta...
_Bibilicious Biebee
4⃣0⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕 Kina jina?
Bilkisu kinyi shiru, tace pls sorry m not
interested, yace fine i will let u think zan baki
1week but pls i want us to be friens bfr den, ta
danyi jim kafin ta mai typing OK, ta ce zata
kwanta ya ce sleeptyt my Angel. Tabe bakih tayi
ta kashe data dinta ta kwanta ta na tunanin
wannan dan Bawan Allahn. Shi ko Suraj ya dafe
kai yana fargaban amsar da zata bashi bayan
1week, kar dai ta amince mai. Haka ya dinga
sake sake, daga karshe ya watsa ruwa ya futa
gari..
Kaduna
Kwanankin da tayi da Alhaji Haladu tayi su ne
cikin Jin dadi, har dan k'ibah tayih, ta kuma
wara haske, Miqah tayi ta miqe tace YaAlaj zan
dan leqa supermarkt yace toh Diyyahta nawa
kike buqata? Tace i think 100k will do, ya ce ok,
dan brief case ya bude ya zaro bundle din 1k ya
miqa mata yace here u go. Ta amsa ta na mai
karkashe ido. Wayarsa tayi qara ya dauka, Hello,
PA, miqe wa naga Alhaji yayi ya na fadin What??
Ya tafi Amsterdan? Why m i jus told? Ya kashe
wayan a fusace da qarfi ya sake ihu, diyyan
kanta sai da ta tsorata da shi, a hankali ta matso
ta fara mantar dashi bacin ransa, sai da ya dan
sausauto tace YaAlhaj lafia? Tsaki ya buga karo
na ba adadi yace Wani ke barazanar kwace
matsayina a gurin aiki, Amsterdan aka turashi,
dat shud be me, na dade ina jiran lokacin da za
a turani chan, ko maganar banji a nayi ba sai dai
kawai naji ya tafi, for GodSake m d General
Manger, diyya tace to ka koreshi mana, yace ba
zaki gane ba, ya samu daurin Gindin Gwamnati,
Abun daga sama ne, diyyah tace rabu dashi
Alhaji na, We'll get him soon, ya jinjina kai,
yace muje dai zuwa, a zuciyarsa kuwa cewa yake
Dat Jawad idan nayi sake zai dakushe mun
tauraruwata, bazan bari hakan ta faru ba.
Lagos

Jigib ta fadi tana juyi, Yau ta fara Jinin Aladarta,
tun data zo lagos take fama da Wani Azababben
Ciwon Marar da bata san dashi ba, Da qyar ta
shiga toilet ta gyara kanta, juyi take kamar zata
mutu, kamar daga sama sai gashi ya dawo
gidah, ganinta haka ya qara firgitar dashi,
Hanifa? Ciwon ne ya tashi? Ya kai hannu zai
dauketa, idonta a rufe tayi saurin tureshi,
Hanifa lemme help u, bakinta da be mutuwa
tace i dont need ur help, Ba zai jure ganinta
haka ba, ya gaji da ganinta a haka kullum
wannan larurar ta sameta ta na hanashi taimaka
mata, yau ko ba ta isa ba, nade hannun rigarshi
yayi ya sabeta kamar jaririya, wuntsila wuntsila
ta fara yi, duk da azabar da mararta keyi ba ta
daina dukan shi a jiki ba, shi ko ko a jikinsa wai
an tsikara kakkausa, sai da ya sata bayan mota
ya finciki motar sai Asibiti. A Hanya ya kira
Abokinsa Dr Davina, yace gashi nan zuwa wit his
wife, ba su jima suka isa asibitn, nan da nan Dr
Davina ta turo nurse su ka kaita Office dinta,
nan da nan aka kwantar da ita kan Gadon office
din, bata sha wahala gun gano matsalar hanifa
ba, bayan ta kora Zayyad Wajei, Allura tayi
mata, ko 15mins ba ayi ba ciwon ya lafa, Dr
Davina Ta mata wasu tambayoyi game da yanda
take tsintar kanta yayin da take period a da,
tace a da bata jin ko ciwon yatsa, haka kawai
xata ganshi, yanda yazo haka yake tafia ba tare
da ya haddassa mata ko da ciwon yatsa, Dr tayi
rubutu tace ynz fah? Tace ynz har suna takeyi,
kamar yaushe kika fara ciwon marar? Tace tun
da tazo lagos, kusan 7months kenan, Dr tace
but uo married, be kamata ace kina ciwon mara
ba, hanifa tace mesa? Akwai wani magani ne
specially fr married ppl da zai hanata wannan
ciwon? Dr ki bani pls, Dr Davina ta qura mata
ido, taga qarancin shekaru da yarinta tattare da
ita, bata sha wahala ba ta tambayeta kalan
zaman da suke da Zayyad, hanifa kuwa ta shaida
mata ba wata mu'amala da ya taba shiga
tsakaninsu da shi, Dr davina tace beht y? Hanifa
tace coz i dont have d slightest feeling for him,
bana sonshi, Dr Davina Tace ynx me kike so?
Tace ki rubuta min mgn, Dr davina ta daga
kafadu ta rubuta mata maguguna tace
wadannan magunguna pain relievers ne, zasu
dinga relieving dinki daga ciwon but not
completely, every month zaki dinga sha, coz
ciwon naki zai dinga zuwa miki every month nd
only God knows damage din da magungunan
zasu miki. Maybe su lalata miki mahaifa nd

maybe su hanaki haihuwa it depends dai, hanifa
ta dago cikin razana, Wat kind of a Dr are you?
Mesa zaki rubuta min magungunoni masu
ilahh? Ba tare da damuwa ba tace they are the
only ones i know, amma kinsan akwai Maganin
ds zai warkar miki da ciwon nan gabaki daya? Ba
tare ta da ta jira cewar hanifan ba tace its too
bad ur husband is d only cure to uo sickness,
qila idan kika bada kai bori ya hau Allah sa a
dace, nd ke da ciwon nan har abada, think abt it
hanifa, u need Ur Husband, u need Zayyad.
Hanifa ta tashi a fusace, tayi wajeh, bakin qofah
ta iske Zayyad, yace Hanifa how are u feeling?
Harara ta banka mai, duk a idon Dr, ya kalleta
yace Dr? Tace u guys can go ahead zan kira ka
na ma bayanin komai yace okay thnx, hanifa na
gaba ya na biye da ita...
Bauchi
Sanye take da kaya Riga da Skirt English wears,
tayi kyau matuqa, ya shigo gidan da Sallama,
kallo daya Amira ta mai ta watsar, ta cigaba da
wayarta, tsayawa yayi yana kallonta, tunda yake
be taba ganin ta mai wannan kallon ba, ji ko a
jikinta kamar ba ta san da tsayuwarshi a gun ba?
Miqewa tayi tana wani irin taku ta bi ta gabanshi
ta wuce dakinta. Bakih bude Samir ya bita da
kallo, Anya kuwa? Amira ce nan? A fili yace
Wat's got to her head dis days? Ya lura tunda
suka dawo daga Maid bata fiye mai magana, ta
daina kulashi, ta daina shiga harkarshi, to meye
haka? Chan kuma yayi tsaki, zuciyarsa na
tambayarshi why are u even worried? Ya sake
wani tsakin a fili yace I dont Care, tafi nono fari.
Ni dai nace Anya kuwa bigbro Samir? Mu dai je
zuwa muga yadda xaka kareh da lilsismeerahn
ka...
Abuja
Zaid ya shigo gidan da Misalin karfe 4 na rana,
zaune ya ganta tana kallo, tana ganinsa ta miqe,
sannu da zuwa Yazayd, ya kawar da kai ya Amsa,
yayi hanyar dakinsa, har ya kusa shiga dakin ya
juyo ya kalleta yace ki hado min Credentials
dinki, Gobe zan fara miki processing Baze
University, bata san lokacin da murmushi ya
subuce mata ba, sai yaga ta mishi kyau, da sauri
ya kawar da kansa, tace Yazayd ya tsaya chak
don yaji kiran nan, ya juyo tace thank u, kai ya
gyada ya juya ta sake kiransa, shi ko baya son
kiran nan da take mai, ya sake juyo wa, duk ta
marairaice tace na zuba maka abinci please?
Haka kurum yaji tausayinta, bazai iya dizga ta
ba ta hanyar kin cin abincinta da ta mai tayi, a

hankali yace sai nayi wanka, da sauri ta nufo shi
ga mamakinsa sai ta shige dakinsa, binta yayi a
baya ya ga me zatyi, toilet dinsa ta nufa ta shiga
hada mai ruwan wanka, ta fito tace ur water is
ready Yazayd, samun kansa yayi da ce mata
Thanks, ta fita shi kuma yayi toilet yana ture
tunanin Maysah, befi 25mins ba sai gashi ya
fito, tana nan zaune tana jiransa, tana ganin shi
ta miqe tayi kan dining ta ja daya daga cikin
kujerun kan dining din Tace Yazayd pls sit, beyi
gardama ba yaje ya zauna, (ni biebee nace Ke
maysah meye na wani lallabashi, ke ya kamata
ama haka fah mtsw) ta shiga zuba mai abinci,
kamshi ya doki hancinsa tuwon semovita ne
miyan agushi, da stew me Ganda, Zaid da be
cika son Solid food ba sai gashi Mallam Zayd ya
kwashi tuwo har mulmula 2da rabi, be taba cin
girkin ta ba, be taba zaton tayi abinci haka ba,
ya ji dadin tuwon nan, ya dade be ci abinci haka
ba, ya miqe zai tashi tayi saurin cewa Yazayd ga
Sobo, ta tsiyayo mai cup daya, ya amsa yana sha
ya na me lumshe idanuwa, dadin sobon kamar
ya tsinka mai kunne, sai da ya sha kofi biyu, ya
miqe tare da kallonta yace thank u, Ya koma
kan kujera ya sauya channel zuwa CNN, kwashe
kayan abinci tayi ta kai kichin, zuciyarta fes,
dadi fal ranta, har bata san sadda ta turgude ba,
tray din hanunta ya fadi, jug da cups din glass
suka fashe Zaid ya juyo da sauri ya kalleta, yace
hankali fah, tace its ok, i will jus clear d mess,
ya juya kallonsa ga TV tare da fadin be careful
dai, ba ta lura ba ta taka wani glass, qara ta sake
don taji zafih sosai, kuka ta shiga yi, da sauri
zaid ya taso, dama akwai takalma a qafansa,
ganin Glass ko ta ina gashi ba takalma qafarta
ya sa shi dagata sama ya aje kan kujerar cikin
parlorn, ita ko zafih be sa ta ji dagin da ya mata
ba, ido ya tsura mata, to meye abun kuka
kuma? Ji yanda ta dage ta na kuka, leqa kafar
yayi ya ga alamun gilas a ciki, dakinsa ya wuce
ya dauko wani qaramjn akwatin first aid box,
wani abu ya ciro kamar scissors, ya jawo wani
dan stool ya dasa gaban kujerar da Maysah ke
zaune, ya kamo kafar ya daura kan cinyarsa,
Wani shock ya ziyarce su ba ita da ke cikin jin
zafi ba har shi Goggan yaji wannan abun me
wuyar fasltuwa.
Gidan Gandu
4⃣1🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕
⃣ Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕 by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Zaid yayi
saurin kawar da kansa daga dubanta, ya shiga
cire mata qananun kwalban da ke kafarta, tana
ciza baki hawye na zuba a idonta, Sai dai Zaid

yayi dressing kafar, kafin ya ciro pain killer ya
bata ta sha, ya miqe ya nufi kicin, tsintsiya da
parker ya dauko ya share gurin, binsa kawai
takeyi da kallo, har ya gama yazo ya dauki Er
qaramin Akwatin yayi hanyar dakinsa, Da Sauri
tace Nagode Yazayd, wucewarsa yayi ba tare da
ya kalleta ba, Burinsa kawai ya shiga dakinshi ya
Sha Giyarsa don Shi kadai ya san me yakeji A
halin ynz, yana shiga dakih ya bude firij ya
dauko Giyyarsa, sai da ya sha Gwangwani 3
kafin ya zube kan Gado...
Lagos
So Dr, wah are u trying to say? Ta dan muskuta
tace Zayyad bari na maka gwari gwari tunda
kaqi fahinta ta, Matarka na da wata matsala,
kuma kai ne maganin, na fahinta akwai matsala
tsakaninku, amma shawarar da zan baka shine,
kayi amfani da dubararka ta maza ka shawo
kanta, in ko ba haka ba, haka zata fama da
wannan ciwon marar, kuma magungunan akwai
masu Illah, So Zayyad d Earlier d better, Zayyad
yayi shiru chan ya miqe yace thank u dr, sukayi
Sallama. Gida ya nufa yana ta saqe saqe. Karshe
ya yanke shawarar tunkararta idan ta gama
period
Bauchi
Tun da yayi parking, ya ji kamar ana buga ball a
baya, a iya saninshi ba me zuwa gurin nan sai
shi, Samir ya kasance mutum me son motsa
jiki, a gidan yana da dan fili madaidaici da yake
wassanin sa, akwai post din kwallon kafa, court
din basket ball da sauransu, toh waye a bayan?
Ya tambayi kansa, samun kansa yayi da xagaya
wa bayan, tun daga nesa ya hango wata sanye
da 3quarter fari, da Vest fari, hannunta riqe da
ball ta na kokarin wurga shi cikin raga, haka
kurum samir yaji yarinyar ta burgeshi, toh daga
ina ma take wai a hankalo ya dinga takawa ya na
matsawa kusa da ita, daidai nan ta juyo, suka
hada ido, gashin kanta ya rufe mata fuska,
Sandarewa yayi ganin lilsismeeranshi, cikin
tsantsar mamaki ya furta Amirah? a hankali,
hannunta tasa duka ta maida gashin baya, ta
dauki roban swan dinta ta na sha tana tafia, ta
gefenshi ta raba ta wuce ba tare da ta kalleshi
ba, Samir baki bude ya bita da inuwa, wani
bakin miyau ya hade, ai tunda yake a rayuwarsa
be taba ganin abun da ya burgesa irin na yau
ba, Ashe haka Amirah take? Haka take da
wannan kyau? Ya san tana da gashi don bata fiye
sa dankwalo ba, amma yau sai ya ga ta mishi
wani irin kyau na ban mamaki, zuciyarsa tace

she's all urs fah, be san saada murmushi ya
subuce masa ba. Toh amma mesa ta yi banza da
shi, mesa ta nuna bata san dashi a gurin ba? Ya
fara damuwa da wannan halin ko in kulan da
Amira ke mishi, da sauri ya yi hanyar cikin gida
don he cant take it anymore, yana shiga kuma
wata zuciyar tace Kasan Amira da raini, yanzun
nan za ta rainaka. Tsaki yayi ya fasa shiga
dakinta ya wuce dakinsa....
Maiduguri
Yau kwana biyar kenan da haduwarsu a
Whatsapp, ya gabatar da kansa a matsayin Umar
Z, duk yadda taso ta manta da batunsa ta kasa,
har blocking dinshi tayi amma daga baya ta kasa
jurewa taje tayi unblocking dinsa, Ba ta fiye
maida mai reply ba, shi ko be taba gajia da fada
mata kalamai masu daskara da zucia, har
kiranta yayi, ta dauka da niyyar masifa, Muryar
da taji ya sa ta cikin tunani, ji tayi kamar ta san
muryar nan, amma ta kasa gane inda ta
sani,daga qarshe ta tsinka wayar, Umar na da
saurin shiga rai, sonshi taji aranta, har taji ta na
iya roqon tsoho ya raba aurenta da Ya Suraj don
ta aure Umar Z. Ta tambayeshi ya turo mata
hotonshi, sai cewa yayi zan turo miki hotona,
only if u say u love me, nan kuma ta farga da
abunda takeyi, da sauri taje tayi Uninstalling
Whatsapp dinta tana Istighfari, dukda bata son
Ya Suraj, i still mijinta ne, kuma Akwai aurenshi
a kanta, be kamata ace tana kula wani namijin
da ba muharraminta ba, gashi har maganar
soyayyah ta shiga tsakani, Tunaninta ya kasu
kala kala, Ba zata qara kula Umar Z din nan ba,
tunda she's still married, be kamata ace tana
kula wani ba, kamar cin amanar aure ne, Ynz
dole zata shareshi duk da ya ce mata zai baro
dubai yazo
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment