Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

yace Kaii Zayyadu, firgigit ya dawo
hankalinsa, Naam tsoho, lafyan ka? Yace wlh
tsoho Rumaysah ce, me tayi? Yace ba tayi komai
ba, Amma wlh na kamu da sonta farat daya,
Tsoho ya danyi jimm kafin yace amma kasan

dai ba a soyayyah a gidan nan ko? Nike da ikon
zabar ma kowannen ku mata, Zayyad yace
Tsoho, Ba wai nace ka bani Rumaysah a
matsayin mata ba, nidai ina gaya maka ne na
kamu da sonta, duk wacce ka zaba mun zan
maka biyayya don na san kai Adali ne, ba zaka
zabar mana abunda zai cutar da mu ba, jikin
Tsoho yayi Sanyi, Zayyad ya daure shi da
jijiyoyin jikinshi. Ya daure yace Allah ya sa mu
dace, Zayyad yace Amin, Maysah ta gama jin
zancen Tsoho da Zayyad jikinta ya fara rawa.
Kanta a qasa ta shigo parlorn tace tsoho bari na
koma Sassan mu, yace Rumah daga zuwanki? Ko
don kin ganni da wani ne kike kishi? Tayi
murmushi tace Aa zan daije na dan duba karatu
ne, muna da exams gobe. Yace toh Rumahna
Sai da safe. Ta wuce da sauri, Zayyad ya bi
bayanta shiko tsoho ido ya rakasu dashi. . ji
tayi ana Maysah Maysah, ta tsaya tare da
juyowa, Zayyad ne nan jikinta ya soma rawa,
Yace Rumaysah bansan yadda zaki dauki
maganar nan ba, tunda nake a rayuwata bata
son wata mace da sunan soyayyah, burina na
samu na kaina, najira tsoho ya zaba mun mata,
nikuma zan sota, muyi zaman aure, amma
kuma sai na kamu da sonki tun ranar da muka
dawo, na bar abun a raina don kar na zurfafa a
sonki kuma a zaba mun matar da bake ba, a yau
kuma na ga bazan iya jurewa ba har sai da na
fada ma tsoho sirrin dake raina, kuma a ganina
ya bani damar sonki don be ce kar na soki ba,
Maysah ina soki ki bani damar nuna miki son da
nake miki, i love u rumaysa'u, jikinta yai sanyi
qalaw ta rasa wane yanayi take ciki, bata taba
soyayyah ba, amma haka kawai taji Yazayyad ya
mata kuma da alamu Tsoho ya amince musu,
Bakyasona Ko Maysah? Ta gyada kai Alamar Aa,
yace kina sona? Ta daga kai cikin kunya, ya sake
ihun murna yace i prmis u wont regret dis...
*****
Cikin Kwana 14 Soyayyah me qarfih ya shiga
tsakanin Mu'ammar da Haneefa, Jawad da
Bilkisu, Suraj da Fadila, Samir da Islahulkhair,
Rumay'sah da Zayyad. Tsoho na sane da su
duka, ya dai zuba musu ido ne, ni ko biebee
nace tunda sun daidaita kansu ai sai ayi..
******
Sun gama Jarabawa Lafiya, Tsoho ya hada musu
gagarumin Walimar kammalla karatun
Sakandire, ko waccensu taci kwalliya, aka
gabatar da Walima cikin murna tsoho ya ba ko
waccensu Kyautar Mota, tare da check din dubu

50, Daga baya kuma a ka ci aka sha... Suna
zazzaune tun daga matan Tsoho zuwa yaranshi
da jikoki, Naima(Amira)tace Tsoho yaushe zaka
zaba mana mazajen aurene? Ni fa na qagara
nayi auren nan naji abin da akeji, Dukansu suka
ji maganar bambaraqwai kunya ta lulube su
duka, barin ma babanta baba usman da ya
daburce dan kunya, haka Amira take, wani
lokacin idan tayi magana ji yake kamar ya nitse,
ya rasa me ke damun Amira, gashi ita kadai ce
diyarshi, tsoho ya rasa me zaice mata? Haneefa
tace kefa banza ce jaka kawai mara hankali,
Suraj ya kasa hqr cikin bacin rai yace ke meye
haka kike zaginta? Amira ba ta girmeki ba?
Hajia babba ta chafe tace ai naga girmanta
kawai tayi ba haihuwarta ba, kuma kai meye
naka? Ka bari yanuwanta na jini su yi mata fada
ba kai ba jikan mayyu da aljannu, zai yi magana
Umma hajja tace Surajj ya isa, duk jikan umma
hajja da Hajia Ama sunji wannan zagin,
iyayensu sun saba da jin zagin da ake ma
mahaifansu shisa abun ya dena damunsu.
Amira ta buga tsaki tace Haneefa kinsan ina
tausayinki, don wlh na fara jibgarki garada 10
ba za su iya qwatarki ba, dan kinsan qarfi ne da
ni kamar shari'ah... Bilkis ta ma hanifa rada tace
kinsan dai bata da hankali ko? Ta fara jibgarki
wlh ba me iya qwatanki. Tsoho shine kayi shiru
ko? Yaushe zaka zaba mana mijin aure? Tsoho
ya daure yace Amira aure kike so? Tace Eh
tsoho, duk aka juyo ana kallonta ita ko ko a
jikinta. Yace kar ki damu da Zaidu ya dawo za a
sanar da kowa madafarshi, ta yi shewa yauwa
tsoho ni Yazayd din ma nakeso.. ZAYD kuma?
8⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕 by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Tsoho yace ku
tashi zan ne meku, Duk suka tattashi, Tsoho
yace Hassan da Hussaini da Gambo ku tsaya
akwai magana, Su suka koma suka zauna, Tashin
hankali, in akwai abunda Hajia babba ta tsana
be wuce yanda M.Zailani ke nuna wariya ga
yaranta ba, tayi mitar tayi masifan amma
shirun, A cewarshi sune manyan yara maza a
gidan, duk da bashi ya haifesu ba amma jinin
qaninsa nashi ne kuma yana auran Uwarsu, Yo
su Mudassir da Labaran fa? Ai in akwai Manya
be wuce su ba ko? Yace toh bana buqatar
shawararsu, idan ina da buqatar hakan zan
nemesu, haka zata zauna ta tare yaranta ta
chusa musu tsanar Qanwarta ta Hajia Ama.
yaran Umma hajja ne abokan shawarar Tsoho,
ko yaransa na cikinsa('yan dakin Hajia Ama) be
neman shawararsu, da yake su masu fahimta ne

basu taba damuwa da hakan ba. Tsoho baya
yanke hukunci sai ya nemi shawarar Baba
Hassan, Hussaini da Baba Gambo. Yace Ya
kamata yaran nan a aurar dasu don naga har
wasu daga cikin su sun fara magana, Baba
Hassan Yace Tsoho ina ga kamar a bar yan
samarin su gama bautar qasarsu su kuma
matan ko Dan Computer skul a sasu na shekara
1, Tsoho yace amma ka san da sun gama ba a
jiran komai sai a aurar dasu, in yaso su tafi dasu
chan wurin bautar qasar tasu. Baba Hussaini
yace Ehtoh Baba haka ake yi a da. Amma ynz
ina ga a dan qara musu shekara 1, lokacin sun
gama bautar qasan har sun fara aiki ko wq ya
samu na kanshi, sai ayi auren su dauki matansu
su tafi dasu chan. Tsoho yace toh Shikenan Allah
ya shige mana gaba suka amsa da amin.
9⃣ GIDAN GANDU by 💕Biebee Isa💕 Biebie Isa💕Biebee Isa💕 A hanya
Samir ya samu Ameerah, yace Amira meyasa
kikayi rashin kunya gaban tsoho? Ta kalleshi da
niyyar mai masifa taga ya tsureta da ido, tace
kaga dai ina jin kunyar ka ko? Meye rashin
kunya a ciki? Son Yazayd ko ce musu su mana
aure? Ai nasan kowa nason auren nan, don na
ari bakinku nayi magana sai ace nayi rashin
kunya, da yake yana da sanyih yace Ba haka
nake nufi lil sis meerah, waiyoAllahna wannan
sunan yayi dadi yasamir, dan qara fadih muji,
yayi smile yace Lil sis meerah, ta saki ihun da
ya tsoratar dashi, ta ja hannunshi kamar wani
soko ya bita suka zauna, DanAllah Yasamir ina
son sunan nan ka dinga kirana dashi kajih? Yace
toh ynz kinsan me nakeso da ke? Ta girgiza kai,
yace inaso ki zama me kunya, kinga dai da
babanki da mamana ya da qanwa ne ko? Ta daga
kai, to inaso ki zama me kunya da kawaici, idan
kina da prblm ki fada mun kinji? We'll solve it
togeda, nd if u nid someone to talk to, i'll b ryt
here, tace ba zaka gujeni ba? Don mutanen
gidan nan na cewa na cika damu nd ina da
saurin ginsa yace bazan tava gajia da
maganganun lilsismeerah ba ko da kuwa zamu
kwana tana mun labari ne, tayi murmushi tace
tohm bigbrosamir, yayi smiling zaiyi magana
wayar shi tayi qara, Islah ce ya dauka hey babe
gani nan zuwa, Amira ta kalleshi tace waye
Babe? Yace Islahulkhair, tare da miqewa yace
bari naje, tace bigbrosamir ya juyo yace naam
lilsismeerah? Tace u think Yazayd will like me?
Jaruba yace a ranshi a fili kuwa ce mata yayi he
will love u. Tsalle ta daka tana tafi yace i gotta
go, oryt bye, ya wuce ita kuma ta bi bayanshi da

kallo, dabadan Yazayd ba da tace tanason
yasamir...
****
Yanzu ku haka xaku tsaya wasu barehn da basu
fiku da komai ba su mallake muku mahaifi?
Kune yaranshi gudan jininsa, Aunty Zainab
(matar B.Gambo) tace haba Hajia wai kullum sai
an nanata maganan nan, wannan magana an
dade anayinta fiya da shekaru 30. Ni banga
laifin baba, Keee Zaynaba, yi man shiru
mutuniyar banza da wofi inji hajia babba, kaii
Allah ya isa tsakanina da Hajjo, ynz sai da ta
shanyeki? Ta gama dake, takai sunanki gaban
boka da yan tsibbu, tashi ki ban guri banza
sususu wanda bata kishin kanta da yanuwanta.
A. Zaynab ta miqe sumsum ta bar dakin
yanuwanta suka rakata da ido, ita ko Addua take
musu Allah ya sa Ta gane. duk dakin karime ita
kadai ta fita daban. Amira ta shigo sasan taji
Muryan Babanta (Baba Usman) yace Yanzu Hajia
meye abinyi? Yauwa mafita dayace, hankalin
Musbahu ya karkato kanmu, ni da 'yayana da
jikoki na kadai, yayi watsi da lamuran 'yan dakin
Aishalle da Hajjo, ya zamana muka dai ke
gabansa, Aunty Abida tace taya zamu sa hakan
ta kasance? Hajia babba tayi murmushi tace ku
bar komai a hannuna... Zan shayar dasu
Mamaki, da nayi sanya amma yanzu ko ni ko su.
Ku tashi ku tafi. Duk suka miqe Amira najin
haka tayi saurin barin gurin, da niyyarta tashiga
tace Allah ya tona Asirinku, sai kuma ta tuna da
mgnr Bigbrosamir na dazu. Tayi sassan su
Islahulkhair da gudu, zaune ta iske su suna shan
lov, ta zuve gabansu tana haqi, Islah ta miqe da
sauri lafia Amira? Samir cikin damuwa yace lil
sis meerah wats wrng? Ta fara zuba zance, ba
wanda ke gane me take cewa, Samir ya dagota
yace kallenih, ta kalleshi yace fada mun me ya
faru a hankali, a hankali kuwa ta dinga zaryo
duk abunda tajih, hankalin Islahulkhair ya
mugun tashi Tace yanzu me zamuyi? Muje mu
sanar da Tsoho, Samir yace wait, Islah na, no
one must know abt dis? Tace heyy we are tokin
abt my parents nd grandparents i cant jus stnd
here and do nthn, wel yea my father too is
involved my grandma olso, meye amfanin gaya
musu? Suyi ta tashin hankali? Su rarrabu? We
are going to stop dis frm happening, mu 3
dinnan! I dont trust Amira, kasan bata-- Amirah
ta chakumo islah tace banida me? Samir ya
shiga qwatar Islah data qi cewa komai, don ita
ko chachan baki ake da ita bata daga kai ta

kalleka balle ta tanka maka. Amira ta saketa ta
ce U dnt trust me? Yo trust dinki nakeso dama?
I am telling on my dad nd his siblings, yet u dnt
trust me, ke a tunaninki ban san abun da nake
ba, Bani da hankali? Toh da uwarrrr-- samir yayi
saurin rufe mata baki tare da cewa ya isa
lilsismeerah. Idan har kuna so plan din mu yayi
aiki we will have to work togeda, ku ajiye
differnces dinku aside. Amira tace Ni bro banda
matsala itace dai ke da ciwon qwaqwalwa shisa
bata san who's on her side ba, Islah tayi
murmushi tace kiyi haquri Amirah i dnt mean
to, tayi murmushi tace toh shkn ya wucei,
bigbrosamir me zamuyi??? Yace Yauwa sisters
abinda zamuyi shine mu samu su ido sosai, duk
moves din da zasuyi muna sane, Islah tace
How? Yace yauwa we'll kip a close watch on
dem, ni da Amirah mune 'yan ciki zamu san me
su keciki, barin ma ke Amirah ke macece, zaki
fi kutsawa ko ina kingane me nake nufi? Tace
nagane i'll prove to u m not crazy as dey think i
am, yayi smile yace i know, My lilsismeerah
is'nt crazy. Tace yauwa Yayana ka ma wannan
budurwar taka warning ta qara ce mun
mahaukacyi sai na zaune mata ruwan Hanji,
suka fashe da daria duka, islah tace Oh Ai fa na
bani da mita, ba kince kin haqura ba? Ameerah
tace wai misali nake baki, Samir yace Amirah
kar ki manta, kar ki gaya ma kowa kinji? Tace ba
wanda zai sani, Okay i will leave u too ku dan
sha soyayyah ta fada tana kakkashe musu ido
tare da tafia duk suka sa daria. Ni nace Ooo
Amira halinki sai ke.👻👻
.🔟🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕 by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕 Ko da Amira ta
koma sassan hajia babba bata ce komai ba,
zama tayi kusa da ita tace hajia babba fita
zakiyi? Tace eh Amira, muje na kaiki a Mota na,
Waaaa? Allah ya sawwaqa na shiga tuqin ki,
kinga ma tafia ta, Sai kin dawo, Hajia karime ta
lullube fuskarta ynda ba zaa shaedeta ba tayi
waje, taci saar fita daga babban gate ba tare da
an ganeta ba, Adaidaita ta tsaida tashiga tare da
cewa marrabar konduga zaka kaini, yace dari
500 tace yi sauri zan baka dari 8. Da sauri me
napep ya ja er qurqurarsa. Suka bar layin.
Sameer da Amira ne suka fito daga gidan, suka
bi bayansu Hajia Babba, tafia me nisa sukayi
kafin suka iso malilo, unguwa ce me kama da
qauye, jan qasa ce sai bukkoki, bukar gun basu
wuce 10 ba, da alamun mutane basu fiye yawa
ba. Daga nesa samir yayi parking, hajia babba ta
fito daga keke napep ta biyashi ta nufa wani

bukar da yafi sauran kyau. Daga nesa tace
bigbrosamir muje yace A'a ba musan me ke ciki
ba, kamar daga sama suka ga wani mutum daga
shi kamfan ganye, Samir yace baba ina wuni?
Yace lhfy yaro? Eh baba daman wanchan bukar
na ke tambaya, ya nunu bukar da hajia karime
ta shiga, tsohom yace eh nan ne, ko ba bukkar
er madiyo qashi ba tsoka ba? Ai yaro kar kaji
komi, tun da kazo nan buqatarka ta biya
(Waiyazubillah.) tsoho yayi gaba, Samir yace
Wato wurin Bokanya Hajia Babba tazo? Bari
kaga naje, yace kee so kike ta ganki? Dabara
zanyi, uace lilsismeerah be careful pls, ta fita ta
nufa bukkar, daga nesa ta fara jin muryar Hajia
babba samasama inda take cewa, ina so ki musu
yankan qawna ya zaman ba kowa gabansa ba
hajjon ba, ba Aishallen ba, daga ni sai 'yayana,
sai jikoki, da sauri Amirah ta qarasa jikin
bukkar ta kasa kunne, 'yar madiyo tayi daria
tace wannan shi yafi komi sauqi, abu daya kawai
zakiyi, tayi dan buga buganta ta dauko wani
garin maganin da tayi mai sidabbaru, tace amsa
wannan, yaushe kike da miji? Ina nufin yaushe
ne kwananki ranar girkin ki, tace gobe ne, kuma
ai girkin ba.mu keyi ba akwai masu yi, Er
madiyo tace toh gobe ki tafasa wannan
maganin, kiyi tsarki dashi, ki kwanta dashi
maigidan naki, toh daga wannan rannan ba
macen da zai qara gani da gashin ido sai ke,
Hajia Babba tace Er madiyo banan gizo ke saqar
ba. Dan Zailani ya kusa shekara 100, ta ya zan
kwana dashi? Ai an kwan biyu er madiyo a dai
chanxa wata hanyar, Er madiyo tace Keeee
hakan na zaba miki, idan be miki ba bani garin
maganin da na baki. Da sauri karime ta fara
zuba haquri, Ameerah da daria ta ci qarfinta ta
zura a guje tayi hanyar mota, samir na ganinta
yayi saurin bude mata qofa. Ya fincika motar
yayi reverse, ita ko Ameera sai daria take tayi
Samir ya dinga tambayarta ta kasa magana sai
dariar mugunta da take tayi, sai da tayi me
isarta kafin tayi shiru, yace Lilsismeerah kinji
yanda sukayi?ko sunganki kina leqemsu? Sai ta
kuma fashewa da daria Samir yace ke nifa
bansan daria me ya faru? Nan ta kwashe komai
ta gaya mai, shi Samir kunyar maganar yaji ita
kuwa ko a jikinta. Haka suka kama hanyar
Gari...
*******
Ya Samir yanzu ya zamu hana wannan abun ya
kasance kasan yau Girkin sassanta ne ko?cewar
Islah Ameerah tace me zamu hana? Tsarki da

maganin ko kwana da tsohon? Waiyo Allah da
Islah da Samir kamar su rufeta da duka da
kunya, Samir yayi dauriyan cewa muyi dozing
dinta, maganin baccin da ba zata tashi ba for d
whole nyt. Kinga ba za ta samu damar shiga
dakin nasa ba, Islah tace hakane yasamir. Ya fita
da sauri ya nufa chemist, magungunan bacci ya
hado kafin ya dawo don samun dabarar da za a
samu hajia babba ta sha magungunnan nan..
Ameerah amsa wannan maganin ki hada mata
dan juice ki watsa mata guda 14 a ciki, yo ni na
san juice din da zan hada mata, Islah tayi saurin
cewa bari ni zan hada sobo ynz shine ba zai
chanza kala ba, sai ki mata dabara ta sha. Duk
suka amince da hakan, Islah ta shiga kicin dinsu
ta hado sobo, Harda sa qanqara, ta iske Yasamir
da Amira ana labari, ta miqa mata tace gashi
tym to do ur part. Suka balle magungunan nan
suka watsa cikin sobo, Samir yace Lilsismeerah i
trust u on dis, ds our only hope make sure it
works, are u doubting me or wat, da sauri yace
nooo ta miqe ta nufa sassan su, Qarfe 8:30
Hajia babba ta yi wanka, su karime harda wanke
baki zaa je gurin darling Tsoho (lol) Ameerah ta
shigo da Sallama da Jug a hannu da kofi. Karime
ta tabe bakih, Sanabe, daga ina haka, meye a
hannunki? Tace sobo na hado maki, tace waa zai
sha qazantarki? Ameerah tayi rau rau da fiska,
Anya ke kika haifi uba na? Kina nuna min tsana
qiriqiri, ko kasheki xanyi? Ko na samaki guba ne
a ciki?toh kalla Amira ta tsiyaya sobo a cup ta
shanye, to kinga ban mutu ba( nikam nace Anya
kuwa Amira?), Karime tace toh uban wa yace
kasheni zakiyi? Baki ga nayi shiri ba? Tsoho na
jirana, ko so kike naje gun Tsoho da warin baki?
Amira tace Uban wa yace maki sobo na sa warin
baki? Toh qamshi zai qara miki Allah ko
Amirah? Eh wlh, to tsiyayo man, ta bata copi
daya karime ta kafa sai da ta shanye cup daya
tass, Amirah tace kakus bari kiga na gyaraki kiyi
kyau don tsoho ya rude da ya ganki, bazai dinga
kula da Hajia Ama ba ko Umma hajja, cikin
maye Hajia babba tace Allah Amira? Yi man Me
guduma irin na zaman-- rigijib ta zube kan
gado, Amira ta fashe daria, wooo hajia babba ta
bugu, heheh tana darian mugunta itama ta zuve
kan gadon. ni dai biebee nace swtdrms Hajia
Babba nd d Amazing Ameerah👻
1⃣1🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕
⃣ GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕 by 💕Biebee Isa💕Biebie Isa💕Biebee Isa💕Qrfe takwas
na safe, Hajia Babba ta farka tayi zumbur zata
miqe, ji tayi jikinta ya mata nauyi, ganin Amira
tayi kwance kanta da qarfi ta tureta, Amira ta

farka ta na soshe soshen idanuwa, ke wani irin
bacci mukayi haka? Amira ta kalli agogo ta
pashe da daria Baccin awa 12 mukayi kakus,
karime ta dafe qirji shkn gari ya waye, ban
samu ganin tsoho ba, Amira ta tashi ta kwashe
jug din sobonta gami da cewa ke dai kakus wani
tsoho ko asuba ba muyi ba?.
Tun daga ranar duk inda Hajia Babba ta sa
Qafarta Amira na bayyanta, tayi fadan tayi
masifan tayi lallashin amma ta qi rabuwa da ita,
daga baya ma tare suka dawo kwana a daki, wai
ke meye kike bibiyata haka? Ynx duk inda na sa
qafa kina biye dani kamar raqumi da aqala,
amira tace ynx kakus har na isheki? To wlh duk
inda zaki sai na biki ehe, Da wannan kwafsin da
Amira kema hajia babba yasa bata koma gurin
bokarta ba...
*******
Duk shirin da Hajia Babba keyi Amira ke
rugujewa, don haka yasa ta yanke hukuncin
sararawa na dan lokaci kafin ta san abinyi.
*****
1year later
Haka Rayuwa ta kasance cikin gidan M.Zailani,
da dadi ba dadi, Har ynx Gaban yan sassan hajia
Babba na nan, yan dakin Hajia Ama da na
Umma Hajja kadai ke xumunci, yan dakin Hajia
Babba daga harara sai hantara sai kuma zagege
da gori suke bin yan dakin sassan dasu. A
wannan lokacin samarin nan sn gama Service ko
wannen su ya fara aiki Garuruwa daban daban,
yanmatan kuwa ko wacce na da certificate din
Computer skul. Soyyayar su kuwa qara habaka
yake da girmama, Har tsoho ya san da soyayyar
da suke wa junan su, kuma ya yanke hukuncin
aurar dasu ga waenda suke sonsu tunda sun
sassanta junan su lokaci kadai yake jira a shafa
fatiha.
*****
M.Zailani ya kalli Baba Mudassir Yace kai
Mudassiru kira min Zaidu kar ya maidani
tsohon banza. Jiki na rawa baba mudassir ya
kwada wa Zaid waya, sai da wayar ta kusa
tsinkewa kafin ya ansa ds Sallama. Handsfree ya
sa Assalam Alaikum Baba barka da marece,
tsoho yace Kai Zaidu ka natsu ka san abun da
kakeyi, ka dawo gida ga yan uwanka nan shekara
daya da yan watanni da dawowansu har sun
gama Bautar qasa sun kama aiki kai ka tsaya
shashanci, Zaid ya yi daria na yan duniya Tsoho
me ran karfe, kaine da kanka?Lallai kunyi
kewata, toh su ba su ce maka yanayin karatu na

da nasu ba daya bane? Toh karatun likitanci nayi
kuma ni course dina shekara 6 ne, Kar ka damu
komi yazo qarshe, nagama komai, expect me
any time frm now ka fara baza idon ganina, ka
gaida mun tsofin Matanka kafin nazo, kafin
tsoho yace komai Zaid ya kashe waya tsoho yayi
daria yace Shaqiyyi.
*****
Zaune gaban bokanta, cikim damuwa tace Boka,
nagaji nagaji nagaji. Aure nake sonyi cikin
shekarar nan, ace duk samarina ba na aure?
Boka yayi daria, yace diyyan shagali, aike kika
watsar da Daman ki, lokacin da ya dace kiyi
auren ki ka yi shahadar rabuwa da saurayi me
nagarta me hankali, kuma wanda ya yi niyyar
aurenki, tayi tagumi tace wai ni kaina, nayi
nadamar rabuwa dashi, nayi nadama sosai, haba
a ce shekara 2 da rabi na kasa mance shi, sonsa
na nan daram a raina, wai ganina saka mai da
Alheri shine abun da ya kamata nayi a wannan
lokacin, amma yanzu bndamu ba, duk yanda
zanyi sai na sameshi ko ta halin qaqa, Boka yace
Anya kuwa zaki sameshi iyayenshi tsaye suke
kanshi, tace kaii rabani, duba min shi, yana ina?
Ina zan sameshi? Boka ya duqufa yana binciken
shi, yace Yana nan a qasashen waje, kuma shirin
dawowa qasa Nigeria, yana tare da Iyalensa
Matar shi Yaransa biyu kuma da Alamu yan biyu
ne. Sai ki jira idan sun dawo qasar, sai ki
nemeshi ki ga ko zaki samu saa, tace wa? Ai a
bari ya huce shi ke kawo rabon wani, ynx bani
adireshin su na chan, boka ya zaro ido yace na
Ingilar? Tace ko na sin ne, yayi yan bincike
binciken shi kana yace leqa qwaryar nan, ta na
leqawa taga Garin da yake da street din da yake
har kwanar gidan da cikin gidan ta gani, yauwa
boka garqanjo sai kajini, yace toh shkn sai kin
dace, tayi daria tace dole ne sai na dace,
Badiyyan shagali dagaske kike sai kin sameshi?
Ta miqe tare da sabar jakkarta tace da na
qyaleshi, amma ynz ba zan qyaleshi ba, ko yaya
ne sai na samu ZAID ALI MODIBBO.
1⃣2🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕
⃣ GIDAN GANDU 🏠by 💕Biebee Isa💕By 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕 Zayyad da
Rumaisa zaune a parlorn tsoho, Yazayyad na
basu labarin London, bini bini suna kallon juna
suna aikawa juna saqqonin soyayyah, tsoho na
kallonsu yana murmusa wa, salon Soyayyahr ku
Rumah na burgeni, ba kwa nuna wa a fili, amma
kallo daya na muku na san kuna son junan ku,
kuma tabbas kun dace da juba, ko da ba ku fada
soyayyar juna ba, ku din dai zan hada don ku
haifa mana jikoki masu kunya kamarku, habawa

Zayyad kunya Rumah kunya, Maysah ta sadda
kanta qasa, shi ko Zayyad sai murmusawa
yakeyi, Tsoho yace kunga da Sarkin rashin kunya
ne Jawad har kama hannun Bilkisu yakeyi a
gabana yana wani karkashe mata ido kamar
sabon makaho.Duk suka tintsire da daria,
Zayyad yace Tsoho gobe InshaAllah zan koma
Kano, don jibi litinin, Tsoho yace Allah shi
kaimu, ya maka Albarka ya qara budi, naji dadin
Shadar da ka siyo man wlh, Zayyad yace ba
komai tsoho, Albarkar muke so, yace kullum
muna muku adduar dacewa, Allah ya muku
Albarka ya qara hada mun kanku suka amsa da
Amin. Yace bari shiga sassan Hajia Ama, yace ba
wani kuje dai ku cigaba da soyayyah da sauri
Maysah ta fita tana daria.
*****
Yanzu idan ka tafi yaushe zaka dawo? Mua'amar
yakalli Hanifa cike da qauna yace i promise u
every weekend zaki ganni, kuma sallan matan
Abuja su kalle min kai?Kace ka fasa aure na ta
fada cikin sigar shagwaba, Amar yayi daria yace
hey listen to me, sonki a jinina yake, ba zan
taba son kowacce mace ba idan ba Hanifa ta
ba,Ba zan iya rayuwar aure da kowacce mace
idan ba Hanifa ba, ba zan ma kowacce mace
kallon soyayya ba idan ba hanifa ba, farin ciki
Mu'ammar Hanifa, sbd haka kisa a ranki Hanifa
ta Mu'ammar ce, kuma Mu'ammar na hanifa ne
ita kadai ba tare da kowa ba,dnt u eva forget
dis,Farin ciki ya mamaye zuciyar Hanifa, Dadi
kamar ya kasheta, tace i belive u Ya'ammar,Ta
ciro wani dan qaramin Allura, yace Becareful
kar ki tsire hannu, tace so nake ka sha jinina, na
sha jininki? Wat are u saying, tace by doing dis i
will see ur love for me, ya dago ya kalleta yace
do i need to drink ur blood to prove my love
for you? Ta gyada kai, yace den i will do it, but i
dnt want to see u get hurt, tace dont worry its a
small prick, ta runtse ido ta chake yatsar ta dan
kadan, Yamu'ammar ya sa yatsan ta a bakinshi
ya sha jininta har sai da jinin ya tsaya(ewww
😖)Allurar ta miqa mai ya amsa yayi yanda yaga)Allurar ta miqa mai ya amsa yayi yanda yaga
tayi itama ta sha jininshi (wayaga Vampires) lol,
ta dago ta ce we are one nothing is going to
tear us Apart, murmushi ya mata yace
NOTHING.
*****
Fadila ce da Maysah cikin Mota sun dawo daga
Sayyayar kayan shafa, fadila ce ke tuqin, a lokaci
daya kuma tana waya da Yasuraj, horn tayi Baba
maigadi ya wangale gate, ashe lokacin Jawad ne

cikin motarshi ya zo fita daga haraban gidan, a
zaton ta ita aka bude ma gate, a zaton shi shi
aka bude ma gate, kowa ya doso suka ci
karo,Fadila ta fito a zafafe, Jawad ya fito a
zuciye, Jawad cikin masifa da daga murya yace
Ke wace irin mahaukaciya ce? Ba kya ganin me
fita ne? Wai wa ma ya baki mota ne iyi? Fadila
cikin siririyar muryarta me hade da masifa
tace, kai dalla rufawa mutane baki, isit my fault
dat u are getting blind? Baka ga shigowa na
bane? Rashin haquri Kai kana sauri kafita, to
sannu sarkin sauri, Jawad mamaki ya hana shi
magana yaga idan be mata
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment