Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

ina ta gudu kar ki fada
halakan da wasu matan auren ke fadawa, cikin
masifa tace ka yaudareni, i am not perfect but
my parent raised me well, ina da tarbiya daidai
gwargwado, na san haqain aure bazan ci amanar
aure ba duk da ba na sonka, amma kasan zuciya
bata da kashi, da a ce na amince fah? Ni zaka ga
laifi, yayu saurin cewa i baki amince ba
Alhamdulilah, you have a good heart, ki yafe
mun ki maido son da kikewa Umar ki dawo
dashi kan Suraj, duk da kece ba ki gane ba, Da
Suraj da Umar duk suna nane, karki manta
Sunana Suraj Umar Z. Bilkisu ta fashe da wani

kukan, kaci amanata, ka yaudareni, u were
fooling me all dis while, u were-- da sauri ya
zura harshensa cikin bakinta, ya shiga bata hot
kiss, tayi tayi ta tureshi ta kwaci kanta, amma ta
kasa, sai da ya ga tayi laqwas kafin ya saketa dan
kanshi ya kalleta idonta a runtse yace Bilkisu I
was just testing you nd Alhamdulilah u've
passed uo test, zan baki lokaci kiyi tunani, ki
gano cewa i mean u no harm, kuma nine
Masoyinki na gaskia. Ya fita daga kichin din, a
sannan nan ne naurar aiki ya dawo jikinta,
abunda ya hadata da YaSuraj ya dawo mata, ta
sa yatsarta kan lips dinta tan shafawa, tare da
fadin what just happened??
Bauchi
Amira look what i bought, ta kauda kai, ya juyo
da ita haba Amirah, kalla fa, tickets ne xamuje
Makka muyi Umrah ni da wifey na, nd za mu je
2countries of ur choice for our honeymoom, ya
qarashe fadin haka tare da daga girarsa, ta tabe
bakih ta miqe tace nifa ba inda zani, Ya fincikota
ta fado jikinsa, ya matse ta, murya kasakasa me
kama da rada yace haba lil sis meerah, nine fa
bigbrosamir dinki, ko me namiki ai yaci ace kin
yafe mun, Uhm? Ya mata peck a goshi, ya qara
wani a kan hancinta, ya sake mata wani a gefen
neck dinta, jikin Amira ya hau kyarma, ganin
bigbro dinta na neman wuce gona da iri ya sa ta
cewa fine, i will come with u, ya sake
murmushi, yace dats my lilsis, i love u kinji? Ta
kauda kai, yace ko bakiji ba? Da sauri tace naji
wlh, yayi daria ya dagata yace me tsoro kawai...
Kaduna
Fitowar ta wanka kenan Ta tsaya a bakin sif
dinta, tana tunanin kayan da zata sa, ita dai yau
ba zata sa wani manyan kaya ba, idonta ya kai
kan wasu riguna da Mummy bon ta siyo mata
da taje dubai, a cewarta wai ta dinga ma Jawad
kwalliya, tunda ta jefa rigar cikin wordrob ba ta
qara waiwayansa ba sai yau, ta daga rigar
chapdijam, daya ta daga, wannan riga haka,
rigar ta hadu iya haduwa, saidai kirjin budadde
ne, kuma iyakatar guiwa, kawai sai ta ga tana
son sa rigar, tunda ba kowa gidan bari kawai ta
sa, ta sa rigar nan ta kalli kanta, woooooww,
wallahi nayi kyau kamar wata ba indiya, ta gyara
gashinta ta yi dan kwalliya, ta fita parlor,
Wayarta ta jona a AUX ta qure volume ta sa
waqar Falguni, ta shiga rawa a hankali, Thats wat
happens wen u are home alone tace a ranta..
Cikin barcinshi yaji Kida na tashi samasama, da
sauri ya miqe, kanshi ya shiga sarawa

sakamakkon kidan da yakeji, alamu a parlorn
gidansa ne, waye ya sa Waqan nan? A gajiye
yake, yana son ya samu barcinnan, be dade da
shigowa kasar ba, daga Amsterdan inda yaje
Workshop, yafi kwana 3 beyi bacci ba, burinshi
ya samu hutu, shi yasa yana dawowa gidan da
misalin qarfe 7 na safe ya shige dakihnsa don
hutawa, amma ga wani kidih na son hanashi
bacci, a zucciye ya tashi ya yi hanyar parlorn.
Baki bude ya tsaya kallon halitar da ke rawa
tsakaninta da Allah, Rawa take cikin kwanciyar
hankali, kallo daya za kai mata kasan cewa
kyakyawa ce, rigar da ta sa yayi mugun birgeshi,
hannayenshi ya nade ya na kallonta, karo na
farko kenan da Jawad ya tsaya kallon Fadila, ji
yayi wani abu na fizgarsa, wani abu yakeji game
da ita, haka kurum jikinta ya bata ana kallonta,
da sauri ta waiga suka hada Ido, daskarewa tayi,
yaushe ya dawo? Tambayar da ta ma kanta
kenan, sai kuna taji kunyar shigarta bayan ta
lura da mayataccen kallon da Yajawad ke binta
dashi, Jawad ya dawo hayaccinsa, da sauri ya
murtuke fuska don kar yarinyan nan ta raina
shi, ya shiga borin kunya, yaje ya kashe socket
din, ya nufo ta gadan gadan, ya ce keee uban
meyasa xakicika min kunne da waqah, baki san
ina sonyi bacci bane? Ta murguda bakih tace wa
ma ya san ka dawo? Haka kurum yaji
murgudenta ya mai kyau, ya kamo ta, tare da
matse bakinta wa kike murguda ma baki? Ta
saki qara waiyo bakina, yace kika qara sai na
cire bakin, ta qara murguda mai baki, haan
mutum da bakinsa? Ina ruwanka da ni? Ya qara
kamo bakin da hannunsa tare da matsewa, yace
kina qaryar rashin kunya ne, ni tsaranki ne?
Don kin ga na sa miki ido shine kike min
abubuwan da kika ga dama koh? Ya qara matse
bakin, Ihu takeyi amma ba aji sbd ya matse
mata bakin da qarfih, ya dan sasauto riqon da
ya mata sakamakon idonshi da ya sauka kan
kirjinta, ya shagala da kallonta, ita ko da sauri ta
tureshi tayi cikin dakinta, shiko ya dadi kan
kujera yana maida numfashi, haushi kansa ya
fara ji, zuciyarsa ke tmbynshi meye haka? What
jus happened? Kar ka ba yarinyar nan chance
din raina ka. Ya miqe ya yi dakinsa yana me
sakin tsakih me qarfih..
_Bibilicious Biebee_
4⃣6⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕 Gidan Gandu 🏠by 💕Biebee Isa💕by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Zubewa tayi
kan gado tana maida numfashi, lokaci guda taji
ta tsani wannan rigar, ta tuna abun da ya shiga
tsakanin ta da Ya Jawad, wayarta ta dauko. Ta

latso Amal, ta na dauka ko gaisuwa babu, tace
kizo ki amshi yan iskan rigunan da kika kawo
mun, bana so wlh, Sai da Amal taci dariarta
sosai kana tace me sukayi halan? Ta kwashe
komai ta gaya mata, Amal ta ska wani dariar,
tace lallai kam jawad ya fara dawowa hanya,
karki damu ina nan zuwa da wasu kayan, dole
muke qara haukatar da Jawad, Takaici ya sa
fadila kashe wayar tana bambamin masifa...
Abuja
Ringing Uku ya dauki wayar, ya duba Samir ne
ke kiran, ya kalli patient din da ke zaune gaban
desk dinshi yace just a minute pls, ya dauki
wayar tare da fadin Hello Sam, Samir yace hey
Zaid, ya ne? Ya iyali? Yace lfy lao ya aiki? Yace
wlh fine, had to dump it tho, Zaid yace Meyasa?
Samir yace Zamuje honeymoon neh da
madam, ya fada tare da kallon Amirar da tayi
kanar bata jishi ba, Zaid ya jinjina kai, lallai
abun naka azimun, har aiki ka ajiye don Amira?
Samir yace har abunda yafi aiki zan ajiye takan
Lilsiswifey nah, Zaid yace daniska Sam ka
zabure, yace va laifi na bane, So ne, yanzu dai
ba wannan ba, Yimin texting adireshin gidanka
ga mu a Abuja, don Gobe jirgin mu zai tashi,
Gashi lilsis tace ba zata kwana a hotel ba ita
dole sai gun Maysah, Zaid yace oryt ni dai ina
Asibiti i will be closing by 2, but i will text u d
address, ok bro, sukayi Sallama, nan take Zaid
ya tura ma Samir Address din gidanshi. Samir
ya nufa Gwarinpa basu sha wahalan gane gidan
ba, Hannun Samir maqale da na Amira suka
nufa cikin gidan bayan Maigadi ya tabbatar mai
nan ne gidan Dr Zailani, Knocking sukayi a
parlorn, Maysah tafito cikin sanyinta ta bude
kofahn ihu suka sake me qarfih tare da
qanqame junansu, Samir yace oh ni zaku kashe
min kunne, Maysah tace Yasamir sannu da
zuwa, lallai u suprised me, ba waya ai da na
shirya tarabnku, suka shigo suka zuve a gado, ta
gaida Yasamir, ya amsa tace Yazayd din na gurin
aiki sai 3yake dawowa, yea dont worry munyi
waya, shi ya min kwatance ai, ta miqe tace bari
a kawo abinci, ya miqe yace noo nidai ga
amanar baby na dai, Idan Zayd ya dawo Qila
naxo, idan kuma ba tym sai gobe idan zamu
wuce, Maysah tace tohm Ya Samir, tafiya zakuyi
halan? Yace Honeymoon zamu ko
lilsismeerana? Ta kauda kai, Maysah kuwa ta
shiga tafi da kyau yayanah, yace yauwa qanwata,
ki lallaba min lilsiswifey nah, tana fushi dani,
Maysah tace ai ta yafe maka ma ta gama, yauwa

bari na dan shiga garih, ya matso saitin Amira
ya bata light peck a kumatu, yana fadin take
care, Maysah ce ta rakashi har qofa, kafin ta
dawo gun Amirah, kee whatd dat for? Sai shan
qamshi kike kina shashare yasamir, me ya
mikine?Amira tace ke kyaleshi, sai ynz ya mato
kaina, da har kuka fa nake mishi don ya kulani
amma ko a jikinshi, ynz kuwa lokacina ne da zan
rama ta kwashe komi ta gaya mata, Maysah tace
lallai Amira har yau kina da wauta, wallahi garin
jan ajin ki zai zo ya tsinke ku koma gidan jiya,
Mazan yanzu sai ana lallabasu, tunda har ya
gane laifinshi ya kuma bada haquri ai sai ki
bada kai bori ya hau, cikin mu 6 wa kika ga
mijinshi na mai yanda Yasamir ke miki?Think,
this is ur opportunity, Amira ta jinjina kai, tace
toh shkn sis, kuma Allah ya karkato zuciyoyin
mazajenku kanku, tace Amin, Wayar Maysah
tayi qara, ta dauka ta duba Fati tahir ta gani, ta
dauka hello guntuwa ya akayi, a bangaren fati
tahir tace ke wallahi kizo skul, gashi nan Xaks
yayi fixing lectures,nan da 30 mins kinsan
halinsa sarai, maysah tace Oh Allah, toh gani
nan zuwa, ta kashe tana cewa sis, zuwa skul ya
kamani, wani lecturer ne yayi fixing lectures
yanzu nd i have to go, Amira tace dont worry ai
ina nan, yauwa sis make ur sef at home, akwai
Abinci a kichin, tayi hanyar dakih don shiryawa.
Maman diyya ce ta turo kofah tana yatsina, ta
kalli Amirar da kallo daya ta mata ta watsar,
maman diyya tace kee, wacece wannan? Maysah
da murmushi tace kanwata ce, maman diyya ta
tabe bakih, tace mekika dafa? Maysah tace
jollof rice ne, ta yatsina fuska tace ki dafa min
doya ki daka min sakwara, ni ba zan ci shinkafan
nan ba, Maysab tace Mummy pls, lectures
xanih, i need to attend it, Maman diyya ta
wurga mata harara tace zakiyi ko ba zakiyi ba?
Maysah tace kiyi haquri zanyi, Amira da ta zuba
musu ido ta miqe tace yi tafianki Maysah,
lemmie handle dis, Maman diyya tace keee,
meye haka? Amira tayi murmushi tace Mummy
lectures zataje, kar ki damu ni zan miki
sakwara, da egusi kikeso ko? Tace eh, karki
damu, Maysah muje ki nuna min kayan
amfanin, Maysah baki bude take kallon Amira,
mamakinta ya rufeta, Amirar ce tayi sannyi
haka? Lallai kam aure ya chanza Amira, tace ok
sis muje kichin din, maman diyya tace ki min
sauri 30 mins na baki, yunwa nakeji, Amira tace
karki damu Mummy, 15mins yayi yawa, Suka
shiga kichin ta nuna mata komai, a gurguje

Maysah ta shige dakih ta fito da jakka ta kalli
Amira tace Sisi na tafi, thank u so much u really
saved my ass, Amira tace dont mention, jus
take care and take ur time kinji, oryt bye..
Amira ta shige dakin da Maysah ta fito, ta rage
kayan jinkinta ta dane gado ta bararraje ta
shiga sharar bacci.
Maman Baddiya ta ji shiru, ta kalli agogo karfe
3:45, har an fara kiraye kirayen sallah laasar, ita
da tace a mata sakwara tun kafin qarfe daya,
Har ynz shiru takeji, ko alamun daka bata ji ba,
ta miqe dai ta fita parlorn, ta kalli Dinning,
kulolin dazu ne, ba ta yi qasa a guuwa ba ta
qarasa ta bude kular, jollof rice din da Maysah
ta girka ne, tayi tsaki ta nufa kicin, ba alamun
an fera doya balle an daka, ta gama dube
dubenta bata ga wani abu me kama da sakwara
ba, ran ta yayi mutuqar baci, ta fita kamar zata
tashi sama, ta banka dakin Maysah, Amira ta
gani kwance ta na sharar bacci, ta matsa gadon
ta daka ma mata duka a baya ke don kutumar
ubanki waye tsaranki?ni zakiyi wa bariki, Amira
ta tashi a firgice tana mustsutsuka ido, tace
lafiya? Nace don ubanki ina sakwarar da kika ce
zaki man? Ke bakiyi min ba kin hana a yi min,
idon amira ya qeqeshe, ta kalli Maman badiyya
tace ke dai banza ce wlh, harbkin yarda xan
miki sakwara? Yo uban waye bawanki da zakisa
aiki? In ba zaki ci abin da aka girka ba ki barshi,
ke in banda abun kunya kinzo ki tare gidan
diyarki har kina sa Matar gida aiki, wallahi
Maysah kika samu, Ki gode ma Ubangiji da ba
nice matar Zaid ba, da sai na shayar dake
madarar mamaki. Baki bude maman diyya take
kallon Amira, ba ta taba zaton zata iya gaya
mata magana haka ba, ta zata itama kamar
Maysar take, ta ma tsorata da alamuran Amira,
yarinya qarama ta ke gaya mata magana haka?
Ai ko yau zataci uban yarinyar nan, sai ta saukar
mata da duk abunda ke kanta, tace ke yau sai
naci Uban Babanki, amira ta kalleta tace Uban
babana? Tsoho kenan? Maman diyya tace shifa
shege Maye, ai muna da labarin Musbahu
Zailani bokan zaure ne, shege tsohon banza,
yau sai naga uban da ya tsaya miki, Don uban-ba ta qarashe ashar din ba Amira ta daddage ta
kamtse maman badiyya da mari, bata gama
tunanin ko marinta akayi bat ta qara jin wani
marin, ta dago kai ta kalli Amira, kika mareni?
Ta ko qara mata wanih, ta dafe kuncinta ta sake
ihu waiyo na shiga uku tace jamaa ku taimakeni
jikan Mayu sun kamani, jikar Zailani, Amira ta

daga hannu zata qara mata wani marin Maysah
ta shigo da gudu...
_Bibilicious Biebee_
4⃣7⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕 Ganin Maysah
be hana Amira kara ma maman badiyya wani
marin ba tare da nuna ta da yatsa, tace ki ka
qara cewa tak sai na lakada miki dukan tsiya, da
sauri maman Badiyya ta riqe bakinta don ta fi
danganta Amira da wadda ke aiki da Aljannu,
amma in banda Aljannu wacece zata kalli
girmanta ta daga hannu ta mara har kala 5?
Maysah da sauri ta janye Amira tace Haba
Amira me-- shut d hell up amira ta katseta,
tace ba a haifi uban da zai zagih tsoho gabana
ban mareshi ba wlh, duk tsufan ka, ko da
gemun ka na jan kasa ina iya kamtse ka da
marih, ko waye, ni gwara a zage baba da a zage
tsohonmu, sum sum maman maysah ta ja
tsamin jikinta ta bar dakin kar ta qara jin wasu
yatsu biyar a kumatunta, Maysah tace yau na
bonu! Amira kin san me kika ja min? Allah
kadai ya san me zai faru idan diyarta ta dawo,
amma Meerah be kamata ba-- Amira tace
Maysah i told u to shutup dint i? Wai ke me ke
damunki? Kina gidan mijinki amma baki da
maraba da er aiki, ke baiwarsu ce? kin tsaya
suna juya ki, toh wlh idan zaki kwatar ma kanki
'yanci ki kwatar, in ko ba haka ba, duk sharar da
suka dibo kanki zasu zubar tana kaiwa nan ta
shige toilet don watsa ruwa.
Tare suke da Alh. Haladu a wani hotel sun gama
aikata sabo, qarar wayarta taji, ganin mamarta
ne ya sa ta sake tsaki ta dauka, hello mama, ya
akayi ne? Ji tayi maman na kuka, Badiyya ba
lafiya, yanzu na sha tagwayen mari kala 3,
badiyya ta zaburo, wani dan abun uban ya
mareh ki? Nidai ki dawo, ko nayi tafiata,
Badoyya ta miqe a gurguje tace ma Alhaji
haladu zata je gida Emergency ne, be bi baasi
ba ya ciro bandir din 1000 yace zasu yi waya.
A sittin ta shigo gidan, tayi dakin mamar, Zaune
ta sameta zaune kan gado Fuska ya suntume ya
kumbura, fuskar tayi jaaa, Mama me ya
sameki? Waya miki rauni a fuska? Tace Wata ce
ta zo gurin Rumaisah, Badiyya ta shirga uban
ashar tare da kwabe dankwalin kanta ta ci dan
mara, tayi hanyar fita, tace kul badiyyah, Wlh
yarinyar nan ba ita kadai bace, Tare take da
Aljannu, mama ba Aljannu ba Allah ya sa
Almatsutsai ne sai na ga uban da ya tsaya musu
a gari Abuja, ta fita tayi dakin Maysah, Amira na
zaune tana shafa, Maysah na Sallah, ta sa kai

tana sujjada Badiyya ta fincikota, ta maqureta,
Amira tace ke karuwa, bakisan darajar Sallah
bane da ba zaki iya bari ta idar ba ki mata ko
me zaki mata? Au na manta fa ke jahila ce,
Badiyya ta juyo ta kalli Amira da bata fasa
shafar hodan da takeyi ba, tsaf ta ganeta,
yarinyar da ta taba mata rashin kunya ne wata
rana da taje neman Zaid a Maid. Amira ta rufe
powdern ta ajiye, tace ni kike nema, ba Maysah
ba don kamar nice na mari uwarkih kamae so 5
ne ko 6 i cany remember dai? Ta kalli maman
Badiyya da ta labe a bakin kofah ta kasa shigowa
tace, Mummy mari nawa ma na miki? Badiyya
ta sake Maysah, tace Amira kike ko uban wa?
Karon mu na farko na qyaleki, wannan kuwa zan
nuna miki ni ba saar ki bace balle kuwa uwata,
ta matso gadan gadan ta nufi Amirah, Maysah
tayi saurin riketa Aunty Badiyya kiyi haquri,
laifina ne, wlh laifina neh, ni zaki hukunta,
Amira cikin fushi tace Maysah kinci ubanki, ki
kyaleta muga abun da zata yi mana? Da alamu
tsautsauyi yake niyyar kawota kusa danih, jin
haka yasa maman badiyya zuwa ta kama
diyyarta, badiyya ya isa, na gaya miki yarinyar
nan ba ita kadai bace, ni wlh na yafe, Allah
kadai yasan abun da zata miki, Nan Badiyya ta
tirje ta shiga bambami da ihu da masifa,
mamar ta riqeta gam.
Tunda suka shigo gidan suka san cewa va lafia,
da sauri Zayd yayi parking ya fito, Samir din ma
parking din yayi suka shiga da sauri, Dakihn
Maysah suka nufa, ganin maman Badiyya riqe
da ita ta na tirjejen a barta ta bige Amira ya sa
Zaid zuwa ya janye Badiyya, Shima Samir ya
janye Amira tare da rungumeta, a hankali take
sakar da ajiyar zuciya, Maysah kuwa sai kuka
take tayi, Zaid ya ce Sam matarka is unstable,
ka kwasheta ku tafi, kaga yanda ta maida min
gida? Samir ya kalli zayd ya wurga mai Harara,
yace ka dai san waye unstable not my wife, ya
dago Amira dake kwance a kan kirjinsa yace
meerah na me ya faru? Ta dago ta kalli Zaid
tace Kalli fuskar sirikar ka, ba gardama ya juya
ya kalli fuskan maman Badiyya da ya kumbure,
yace subhanAllah Mummy me ya sameki?
Badiyya tayi caraf tace marinta fa tayi Zaid, Zaid
yace Mari?? Amira tace ba daya ba, marirrika ta
sha, kuma ko yanzu ta sake yin abun da tayi zata
samu fiye da haka, Ran Zaid ya baci, ya kalli
Maysah cikin tsawa yace ke kika sata koh? Kuka
ta keyi ta kasa cewa komai, ya kalli Samir yace
Sam ka ga abun da nake ce ma ko? Ka hukunta

matarka ko ni wlh na hukunta ta, ba zan dauki
raini , ba zan yarda a rai na min Iyalina ba, don
rashin kunya ki daga hannu ki mari someone
that is old enuf to b ur mother? Samir yace
Easy mana zaid, ai ba mu ji meye dalilinta ba,
ya fuskanci Amira yace lilsis tell me what
happened? Cikin rashin tsoro ta warware musu
komai tun bayan tafian samir har zuwa yanzu.
Ran Zaid yayi mumunan baci, fita yayi daga
dakin ya fada dakinshi, Ran Samir ya baci ya
kalli Maman Badiyya yace ki gode ma Allah ba a
gabana kika zage tsoho ba, wlh da yanzu kina
kwance gadon Asibiti ya kalli matarshi yace lets
go ya fita shima. Amira ta kalli maman badiyya
tace dis is wat happens wen u mess with
Musbahu Zailani ta suri jakkarta ba tare da ta
kalli Maysah ba tace mun wuce. Badiyya ta fice
daga dakin maman ta bita a baya. Maysah ta
zuve kan gadi tana kuka a hankali..
******
Mama me kike tunani da kika zagen musu kaka
haka? Kinsan me kikayi kuwa yanzu? Kinsan
yanda suke son wannan tsohon? Ai ko
mahaifansu ba sa son su kamar yanda sukeson
tsohonsu, yanzu shikenan kin ja min, Zaid yayi
fushi, Mamar Badiyya ta kalli diyarta tace kiyi
haquri, ban ta ba tsammanin abun nan zai juye
ya koma haka ba, indai Zaid ne ba matsala
yanzun nan ba sai anjima ba zai sauko, ta miqe
ta dauko wani turare ta bata tace ta shi ki shafa
kije gunsa, ina tabbatar miki da cewa sai yadda
kikayi dashi. Badiyya tayi shewa tace woo
mummyna shisa nake sonki, ta miqe ta fada
toilet don gyara jikinta kafin ta nufa dakin Zaid..
****
Tunda daga kofar dakin ta ke cin karo da kwalba
da gwangwanin giya, Hakan ya tabbatar mata da
gogan nata ya sha giyarsa yayi tatul, don ta san
fushin da ya dauka giya kadai ce zata kwantar
mai da hankali, chan kusurwa ta hango shi yana
baje, idonshi lumshe amma ba bacci yakeyi ba,
tun kan ta qarasa gunsa yaji wani qamshin
turare, da sauri ya bude idonsa, Giya ce ta fara
gaya mai karya, ganin badiyya yayi ta rikide ta
koma mai Maysah, da sauri ya fincikota ta fada
jikinshi, ya shiga sarrafata, badiyya abin nema
ya samu ta biye mai suka lulu duniyar
maaurata.
What?? Alhaji Haladu yace cikin kidima, Jawad
aka ba contract din da nake expecting? PA dinsa
yace eh yallabai, yanzu ma yazo refinery yayi
signing contract din, yace zai tafi in 10days

time, Zufa ya shiga tsatsafo ma Alhaji Haladu,
Yaron nan na so ya shige gaba na? PA yace ai
Alhaji daga sama ne abun, ni ya kamata naje
Amsterdan, aka ce na barshi ya za a ban
contract din Niger-Delta na barshi ya tafi don
na san zan fi samu a na Niger Delta din, yanzu
kuma sai ace shi zaije to wlh ba zai rayu ya ga
wannan ranar tafian nashi ba, wlh ba zan barshi
ya dakushe min tauraruwata ba, yaro kankani ya
shige gabana ba. Wayar sa ya lalubo Gambo Kisa
Gayu, ringing biyu ya dauka hello ya Alhaj, be
tsaya sauraron kirarin da ya saba mai ba yace
kana ina Kisa Gayu? Wlh gani Damaturu ina
wani operation ne, kayi maza ka zo kaduna
Gobe Goben nan, kaii Alhaj anya zan iya zuwa?
Gaskia ina wani dan aiki ne zuwa jibi ko gata zan
diro,Ni ka dawo gobe ko nawa ne zan biya ka,
yace Alhaj kayi haquri ka bari har na dawo, idan
kuwa emergency ne sai na turo ma yarana, Aa
Kisa gayu na fi yarda da aikinka, na baka nan da
kwana 3, yace lafia lao lokacin na gama komai
anan, me kakeso ayi ne? Yace Akwai wani yaro
da ya shige hancina ya qudundune, yaron da ya
hanani rawan gaban hantsi, wai shi Jawad
Zailani so nake a min maganinshi, Yallabai me
kake so a mai me? Yace so nake a kasheshi..
_Bibilicious Biebee_
Gidan Gandu
4⃣8⃣ Gidan Gandu by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕 tohm zanyi
qoqarin dawowa da wuri, idan ban samu damar
dawowa ba, zan turo ma yarana, suma kwararru
ne, Alhaji Haladu yace banso a samu matsala,
yace Kar Ka damu Alhaji, sai dai kaji daga
gareni, a haka sukayi Sallama, Alhaji Haladu ya
tattara kayanshi ya wuce Kaduna..
Lagos
Zuciyarta ta amince da Shawarar da ta ba kanta,
inda zuciyar k ce mata, ta manta komai da ya
faru a baya, ta rungumi mijinta, tunda be da
wani aibu, hasalima shi ke biye da ita, ita kuma
na wulaqantashi, ya kamata ta zage damtse
wurin kyautata wa mijinta, tunda har ya kai ga
shaawar sake wani auren, kuma har ga Allah
kyautata mata da yakeyi zuciyarta ta kamu da
sonshi, son da ba ta tunanin ta taba ma wani
mahaluki irinshi. A yau tayi niyyar faranta Ran
Mijinta Zayyad, Yau zata Roke shi gafarar
abubuwan da ta mishi a baya, da sauri ta tashi
ta shiga kicin don daura abinci, Watanni takwas
kenan da zuwanta legas ba ta taba yin abinci
don Zayyad ba, yau kuwa gashi ta shiga shirya
mai kayan dadi, sai da ta gama fried rice dinta

da fried plantain, kafin ta yi pepper chicken
dinta, wurin karfe 1:30 ta shirya komai kan
dining, da sauri ta fada toilet don yin wanka, ba
jimawa ta fito, ta shirya cikin wasu riga da skirt
na atamfar hollan da ya yi matuqar yi mata
kyau, rabon da ta shafa kwalli a idonta har ta
manta, yau ko Hanifa har da kwalliya, ta feshe
jikinta da turarruka masu kamshi, ta kashe
daurinta, hanifa tayi kyau har ta gaji, kallo daya
zaka mata kasan tana cikin nishadi. Karfe 2:30
taji horn din shi, da sauri ta leqa window, shi
din ne, sai yanzu ta qare mai kallo, Zayyad
kyakyawa ne gashi da kyan zuciya, ita kanta ta
san YaZayyad yayi haquri da ita, shisa yau
takeson faranta mai, don runtse ido zatayi ta
rungumeshi, da sauri ta fita daga dakin, ta zo
fitowa kenan santsin tiles ya kwasheta da sulbe
ta fadi ta gurde kafa, Azaba ya hana ta sake ihu,
amma hawaye tuni ya fara sunturi. Shigowa yayi
da Sallama, idonsa ya sauka kan hanifa, da sauri
ya qarisa gunta ya na tambayan lafia? Kasa
magana tayi, hawaye kawai take iya, fadiwa
kikayi? Sannu kinji tashi, ya danyi yunqurin ta
da ta, ta saki ihu me qarfi, Yaya kafana, Me ya
samu kafan? Ya kalli Kafar ya ga ya dan jirkice,
nan ya fara salati ya rude iya rudewa, sabarta
yayi kamar wata baby ya kaita daki ya shimfide
kan gado, yace sannu, bari najeh na siyo Robb
ko Deep heat na shafa miki kinji? Ta kasa cewa
komai, da gudu ya fita, ba ayi minti 15 ba sai
gashi ya dawo, da Magunguba cikin leda, Ya dibo
maganin zafin ya shiga shafa mata a qafa a
hankali, ita kuwa sai ihun kuka takeyi don Zafin
da takeji, sai da ya shafe mata kafa da robb
kafin ya ballo Ibrufen pain killer da wani
sleeping pills, ya bata ta sha, sannan ya shiga
shafa mata kai yana cewa sannu kinji, try nd
have some sleep, cikin kuka take cewa Yaya
Abincin kan Dinning, da sauri ya kalleta,
mamaki ya rufeshi, amma har a ranshi ya ji
dadi, yau shine da abinci?Lallai kam Allah na
gode ma, yace karki damu Hanee, zanci but sai
kinyi bacci, bata tsaida kukanta ba har bacci ya
kwasheta..
Kano
Tunda ta gano gaskia game da YaSuraj ta kulle
kanta ta shiga tunani, ta fuskanci son da
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment