Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

wata murya na cewa
Myzyd, myzyd, sai kuma sukaji wani irin qara
daga dakin da gudu suka shiga dakin, Zaid ya
kalli wacce ke kan gadon, da alamu rai yayi
halinsa, ya tsura ma gawar ido yana so ya gane
wacece amma ya kasa, fuskar ta chanza
kamanni sosai Fusksrta duk yayi baqi fatarta ta

fara kwayewa, kuraje duk sunyi fanchami a
jikin, jikinta ba kyan gani, Zaid ya cire baki ya
kira nurse, yace haka kuke barin patients? I
dont think dis one is Alive now, nurse tace
sorry sir, ta mutu, ai mutuwa hutu ne a gareta,
patients din HIV+ ce, tunda mamarta ta kawota
bata sake dawowa ba, kwanaki sai da mukayi
cuffing hanayenta don cizgar gabanta takeyi ta
na yagan fatar jikinta, Zaid ya girgiza kai waye
likitan patient din? Tace ai Dr Maikudi ne, yazo
ya dubata? Tace aa bezo ba, yace haba mana
call him, dis patient needs RA, ya kamata a
kaita Murtuary before ta koma wani abun,
Rumah ki basu sadakan mu tafi, da alamu Zaid
be gane ko wacece ba, Maysah da ta ganeta ta
fashe da kuka sbd tsoron Duniya, dubeta da yar
gayu, yar kwalisa mai iko da kasaita, dubi yanda
Allah yayi da ita, tcae Yazayd baka gane ko
wacece ba? Yace kinsan ta ne? Tace Badiyya ce,
badiyya matarka ta da, wani uban tsaki Zayd ya
buga ya ma badiyya wani mugun kallon tsana,
yace die, Go to hell and burn to ashes, ya fizgo
hannun Maysah yace mu tafi, haba Yazayd, lets
help her, she needs us, Zaid yace me zan mata
rai zan dawo mata dashi? Uwarta ta ajiyeta ta
barta mu sai mu kwasa? Ka yafe mata pls, ta
riga da ta mutu, ka yafe mata ko za ta samu
wani saukin, yayi tsaki yace ke ya ka mata ki
yafe mata sbd ke ta azabtar ni da taso
azabtarwa Allah be ba ta iko ba, so sai ki yafe
mata tace ni bata min komai ba, Allah bai barin
irinsu, tace yazayd a dauketa a mata sallah, Da
karfi zaid yace Rumaysah, shige mu tafi, sum
sum Maysah ta wuce ta na kallon yadda gawar
badiyya ya wulaqance lokaci guda a ranta tace
Allah ya gafarta miki, ya ji kanki nidai na yafe
miki. Zaid ko wurin be kara kallo ba, ya rufa
mata baya, yace u reap wat u sow.
Maiduguri
Karfe 2 na dare, Zuciyarsa ta buga, da sauri ya
bude idon sa saboda zafin da yaji, ya sa hannu
ya dafe kirjinsa, rabon da yaji ko da ciwon yatsa
ne an fi shekara 40, amma yau gashi zuciarsa
har ta dara Zafih, tun bayan dawowarsa hajj
yake jinsa wani iri, Musbahu Zailani yayi dan
gajeran murmushi, a hankali yace wannan
Ciwon Ajali ne.
Gidan Gandu
6⃣2🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕
⃣ Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕 Har karfe 4
Tsoho ya zauna zaman jiran mutuwa, ba
mutuwa ba alamun shi, har ya far ji ana kiran
Assalatu mutuwa ba tazo ba. Ya miqe jiki a

sanyayaye ya nufi masallaci, sukayi sallah, ba
wanda zai kalleshi yace yana da damuwa, amma
shi yasan me ya ke gani. Dawowa yayi ya zauna
kan kujerarshi a parlor, yan GIDAN GANDU
suka dinga shigowa gaisheshi kamar ko wacce
asuba. Be nuna ma kowa wani abu ba don be
son ya tads hankalinshi, kuma be yarda suyi
dogon gaisuwa kamar da, da suka fahimci
kamar be son magana da sun gaisheshi suke
tafia, Hajia Babba ce ta shigo, ta zauna
gefenshi, Alhaji barka da Asuba, yace karime ta
musbahu, tayi murmushi yace zauna kiji, ta
zauna, ya shiga mata fira yana bata labarai
masu sanyaya zuciya, cikin dabara yace wai idan
na mutu ya zakiyi? Tace chap Alhj ai bana son
ma tunanin mutuwarka, na fiso na mutu kafin
naga mutuwarka, don na san ina iya zaucewa,
yace haba karime, sai kace ba musulma ba, ai
kinsan Qaddara koh? Ashe ba so na kikeyi ba
tunda mutuwata zata sa ki hauka, ya turo baki,
tace Alhaji ni na san ba wanda ya kaini sonka,
yace Ahap, ai in kina sona bazaki taba bari wasu
suyi man kuka ba balle ki, Addua kadai ce
mamaci ke buqata, tace wai tsaya Alhaji,
wannan maganganun na meye ne? Yace in
banda abinki karime waya san gawar fari? So
ake ko da yaushe bawa ya zama cikin shiri,
Hajia Ama da Umma Hajja sukayi Sallama, suka
amsa musu, suka zo suka gaids Tsoho, suka
gaisa da hajia Babba, Duk yanda Hajia Ama taso
ta hada Ido da tsoho ta kasa, tsoho ya qi yarda
su hada ido, haka kurum taji gabanta na
faduwa, ta daure tace Alhaji lafia kake?
Murmushi ya fara yace Kalaw nake Aishalle,
tace Anya? Hajia Babba tace ke ma kya fada,
yanzu ya ke min magana me kama da wasiyya,
duk na rasa gane inda maganar tashi ta dosa,
Umma Hajja tace Alhaji ko wani abun ke
damunka? Ka fada DonAllah, kar kayi nauyin
baki, yace ku saurara kuji, shi fa bawa so ake ya
zama cikin shirin mutuwa a ko da yaushe, balle
mu da mu ka kwana biyu, mun tsufa, ba a sa
gawar fari ba, ko ba haka ba? Duk suka gyada
kai, to ku kasance masu dangana, ku kasance
masu, tsoron Allah, ku kasance masu tuna
mutuwa, tsoho ya saba musu irin wannan
nasihar, to sai suka share fargaban da ke ransu
sai suka dauki wannan nasiha ce kamar wacce ya
ke musu kullum. Kuma ina roqon Allah ya hada
min Hajjo, Aishalle da karime a matsayin
Mataye na na Aljanna, ko a Aljanna baku ba
kishiyoyi, ku din kenan duk suka yi murmushi,

sukace Amin Alhaji Allah ya hada mu duka a
chan, yace Amin Matayena, sanyin idanuna. Ku
tashi ku tafi ina so na dan koma bacci, duk
jikinsu yayi sanyi, sun san cewa idan tsoho ya
farka da Assalatu be koma wa wani baccin sai
wani daren, Amma yau yace zai koma, basa son
sa abun a ransu ne shiyasa suka fita jiki a
sanyaye.
******
Ya kalle su su sha takwas, tara maza tara mata,
ya kalli yanuwanshi da ya riqa su biyu tun suna
yara, ya juya ya kalli yaran Danuwansa Rabiu, su
5, yan ukku da yan biyu, sannan ya juya ya kalli
yaransa. Sai ya saki murmushi, yace
Alhamdulilah, duk suka zuba mai idanu, yace
kunsan ba abun da ya kai Hadin kai dadi? Hadin
kai wani abu ne idan da akwai shi a wuri, to ba
abunda ya kaishi dadi, idan anaso a samu hadin
kai to dole ku zama rufa ma juna Asiri, Dole ku
zama masu yarda akan shawara daya, dole ku bi
na gabanku, dole ku so junan ku, dole ku zama
daya, dole ku zamo tsintsiya ma daurinki daya.
Sai abu na karshe, dole ku tsaya akan junan ku
ina nufin masu taimaka ma juna, idan kun hada
wannan to kun samu hadin kan junanku. Jikinsu
yayi sanyi, Aunty Abida ta fashe da kuka, tace
Baba wani abu ya faru? Ko baka da lafia ne?
Tambayar da sauran ke son yi kenan, yace
bakomai Abida, Nasiha ce da na saba yi muku
yau da kullum, Aunty Nuratu tace amma ta yau
ta sha bambam, Baba ba ka lafia, ko a kira Dr
Munnir? Yayi murmushi yace idan mutuwa ma
zanyi Dr Munnir ya isa ya hana? Suka girgiza kai,
ba wanda ya san gawar fari, ni dai ku hada min
kanku, ko da ace wata ran bana nan, a duk inda
nake Zan kasance mai Alfahari da ku, ku bi
manyan ku, Mudassir da Labaran, sai yan 3, na
baku Girma, na baku shugabbancin wannan
Gida, Ku kasance Adalai, ku cire son kai, ku
kasance masu son junanku. Baba Hassan da ya
gane inda zancenshi ya dosa, ya rarrafo ya kama
kafarshi yana kuka, yace Baba, kar ka tafi, ban
mu taba kukan rashin mahaifi ba, kaine
mahaifin mu, kai ne gatan mu, kaine katangar
mu, kar ka tafi baba, idan ka tafi ya zamuyi,? Wa
zai ciro mu daga baraka idan mun fada, Tsoho
yayi daria sosai, yace kai hassan, wai kai yaro
ne? Ka manta kuna da yara masu girman Zayd
da Zayyad? Ku zaku kula da kanku, ni na gama
nawa, ku ya rage kuyi naku, Hankali na na
kwance ne saboda nasan kune manyan gidan
nan, ba zaku taba bari Zuriyata ta gaiyara ba,

zaku tashi tsaye kamar ina raye. Abunda nake
so daga gareku shine Adduarku, da neman
gamawa lafia, Aunt Sadiya na kuka tace ai wlh
ka ma gama da dunia lafia, don ni na fi sa ka a
cikin Shariffai, tsoho ya katseta, yace Aa
Halimatuwa, kar kice haka, ba wanda ya san
gaibu, ni dai Adduarku nake bukata, kuma
bansan yan kuke kuken nan, ba zan ji dadi ku
dinga min asarar hawayenku ba, bana son kukan
ku, Baba Abbakar, ya fashe da kuka yace baba
ka yafe mana, yace kul Abubakar, ba ku taba
bata min rai ba, amma duk da haka na yafe
muku Allah ya muku Albarka, ku tashi ku tafi,
suka tashi jiki ba kwari. Sukayi Gaba, ya kira
baba hassan, a hankali yace mai Be Strong
Hassan, u are d Man here, kuma banason
zaman makoki kaji? baba hassan ya kasa cewa
komai sai daga kai da yakeyi kamar kandagare,
ya fita da sauri.
Magana ta zagaye Gidan Gandu, duk iyaye sun
kira yaransu da ke wajen gari sun sanar dasu,
wurin 7am Aunty Abida ta sanar da Zaid,
murmushi yayi yace tsoho na son cimma wani
abu ne, tace bangane ba, wlh abunda yake bari
is more like wasiyya, zaid Tsoho na fama da
internal pain, but becoz he loves us dat much
ya kasa sanar damu, Zaid m scared to loose
him, i love him, gaban zaid ya fadi, yace Mom
noone is loosing Anyone, gamu nan zuwa.
Hankalinsa ya tashi, ya shiga tada Maysah a
hankali yace tashi mu tafi tace ina? Maid, lafia?
Yace tsoho ne, wai be lafia, wani tsalle tayi ta
fada toilet, donyi wanka, Zaid ya kira Jawad,
jawae a rude yake yace ai gashi nan sun dauki
hanyar Maiduguri, tun dazu Samir ya kirashi ya
gaya mai, Zaid yace nima ga mu nan tahowa. Be
safe brother ka kwantar da hankalinka kayi
driving kajih?
_Bibilicious Biebee_
Gidan Gandu
6⃣3⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕 by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕 Da Tsoho
akayi Sallar Azahar, mamaki kowa yakeyi, har
sun fara tunanin ko dama nasihar ce ya ke
musu dazun da asuba, gashi har anyi azahar
dashi, nan suka fidda shakkun mutuwa, kawai
dai nasiha yake musu, jikoki duk sun hallara,
na nesa da na kusa, banda Zayd da Maysah,
harta Zayyad da hanifa da ke lagos sun iso.
Dama Islah da Mu'ammar ba su dade da
dawowa Naija ba sbd Islah tagama Exams
Wannan kenan.
Tsoho kwance kan gado, yana kallon sama,

jikokin nashi su 10 sukayi sallama, ya dan kallo
su yana kokarin tashi, dama su yake jira, yace
ga su gasu, duk suka bi suka zagaye shi, Ina Zaid
Da Rumah? Jawad yace suna tafe don sun shigo
maiduguri, sun kusa isowa gida, tsoho yace wani
irin gudu Zaid keyi haka, Allah dai ya kiyaye,
suka amsa da Amin, yace yauwa ku saurara kuji
abunda zan fada muku, kunsan ance ba a son
gawar fari ba ko? Toh bari na bar wasiyya incase
na rigaku mutuwa, gabansu duka ya yanke ya
fadi, yace, ina so d'a ko d'iyar Zayyad ya auri da
ko diyar Mu'ammar, ina so d'a ko d'iyar Suraj ya
auri da ko d'iyar Jawad, ina so d'a ko d'iyar
Samir ya auri d'a ko d'iyar Zayd, wannan shine
burina akan yaranku, idan anyi wannan hadin,
sauran kuma na baya, na bar ma iyayenku, don
bnsan iyakan zuriar da zaku haifa ba, iyayenku
xasu zaba musu waenda suka dace dasu, kun
gane wannan? Duk suka daga kai sama, yace
yauwa, sai kuma magana ta biyu dangin turawa,
bari muga idan akwai sauran turanci akaina, duk
sukayi murmushi yace Afternoon tips, Love
One Another, be there for one another, stand
together side by side. Kunji? Suka daga kai,
yace wato idan anyi mutuwa ba'a so ayi kuka,
kuka kamar saukar garwashi ne a jikin mamaci,
Addua kadai mamaci ke buqata, kun ga kamar
ni nan idan dayanku ya mutu, kunsan me zanyi?
Suka girgiza kai, yace zanyi murmushi ince
Alhamdulilah, bazan yi kuka ba, ya kalli
Islahulkhair ai ke ma bazakiyi kuka ba ko idan
na mutu? Ta daga kai tace InshaAllah ba zanyi
ba ya juya ya kalli fadila yayi murmushi sannan
ya murguda baki yace ni bazanyi kuka idan kin
mutu ba, kema ai ba zakiyi ba koh?tana kuka
tana murguda baki tace bazanyi ba, yace hanifa
fa? Itama kukan takeyi tace bazanyi ba, Bilkisu
me gadon zinari fa? Tana kuka tana cewa eh
tsoho bazan ma kuka ba, yayi murmushi ya kalli
mazan da duk fuskokin su suka rikide sukayi ja,
masu karyayen zuciya kamar Mu'ammar, Suraj,
jawad da samir kuka sukeyi kamar mata,
Zayyad kuwa fuskarsa ce tayi jaaa, Tsoho yace
haba mazaje nah, be strong mana, m not dead
already, just take care of ur wives, be there for
them, value them, love nd cherish them, i will
be there watching u all. I am proud of u all. Ina
sonku duka
*****
Ko parking be samu yayi da kyau ba, suka fito
shi da Maysah, A sittin suka kwasa a guje, ba shi
ba ba maysan ba, sukayi sashen tsoho, mutanen

tsakar gida suka mimiqe don yanda suka ga zaid
da maysah na relay sun zata tsoho ya mutu.
rige rigen shiga cikin dakin sukeyi Lokacin da
Maysah da Zayd suka hada ido da tsoho a tare
suka saukar da Ajiyar zuciya, tsoho yayi
murmushi yace sannunku da zuwa likita bokon
turai da matarsa. Ruma matso nan kinji? ta
matsa kusa dashi jiki a sanyaye, Zaid ma ya
matso kusa dashi, Abunda Tsoho ya gaya ma su
Suraj shi ya sake maimaita ma su Maysah,
hankalinsu ya tashi, yace Ruma ai ba za ki min
kuka ba koh ta toshe bakinta hannhn bibbiyu
don wani kuka mai karfi ya zo mata, ta shiga
daga kai tana bazan ma kuka ba tsoho, yace
promise? Ta gyada kai tace eh tsoho, Ta ja da
baya tana kuka. Lokacin dakin ya cika makil,
Tsoho yace ku zo muyi musabaha, Assalamu
Alaikum ya miqa musu hannu daya bayan daya
suka zo suna bashi hannu suna amsa sallamar
da ya ke musu, maza da matansu, manya da
yaransu, kuka akeyi, duk yawan su sai da tsoho
Yayi musabaha dasu, yace MashaAllah, kar ku
manta, ku riqe zumuncin, Allah ya raya ku ya
muku Albarka, Allah ya sa ku gama da dunia
Lafia, Assalam Alaikum warah--matullah
muryar tsoho ya sarke. Baba hassan ya shiga
karanta mai kalmatush shahada, duk dakin aka
amsa, ko wa ya shiga maimaita kalamatush
shahada, Cikin ikon Allah tsoho ya amsa, ya
maimaita kalmar shahada, yana kaiwa karshe
malaika ya ida zare ransa, Allahu Akbar inji
baba hassan, yace Allah ya masa cikawa, Maysah
ta yi saurin kallonshi tace aa baba kalla fa,
idonshi biyu, duba kagani murmushi yake
mana, tsoho yi musu magana kaji, baba
Mudassir ya matsa gurin gadon, ya shafe idon
tsoho, ya rufe shi da zannin gado, Innalillahi wa
ina ilaihir rajiun, kullun nafsin zaikatul maut,
Luuuu, Maysah ta fadi kasa summamiyah, luu
fadika ta fadi, bilkisu ta bita, hajia Babba ta
zube itama, karan faduwan mutane kawai
kakeji, haka suka dinga zubewa, wasu fargaba
wasu tsoro. Allahu Akbar mutuwar tsoho tayi
kyau, Uncle umar kadai ya yi karfin halin kiran
dr munnir yace yazo da nurses gida ba lafia,
Zaid tsaye gaban gawan tsoho, ko gezau beyi ba,
fuskar nan tayi jaa, jijiyoyin kanshi suka
mimiqe kamar zasu fito, tsigar jikinsa Suka
tashi, be ma san wainar da ake toya ba, hajia
Ama na kusa da zayd, ta tsura wa gawar ido, ta
rungume hannuwanta saman kirjinta, ta shilla
duniar tunani, Dr Munnir ya zo da emergency,

hankalinshi ya tashi ainun ganin gawar tsoho,
shima kukan yasa, nan nurses dinshi suka fara
farfado da waenda suka suma, su jawad ds
sauransu duk suna cikin masa suma, Maysah na
farfadowa ta sake zubewa kasa, Hajia Babba ma
ta farfado ta taso cikin zafin nama tayi gadon,
Oh daman mutuwa zakayi shine ka barmin
wasiyya dazun?ko banyi kuka yanzu ba Dole
zanyi kukan rashinka nan gaba, amma nasan
nima ina nan tafe, na kusa bin ka bazan iya
rayuwa bakai ba, tayi saurin share hawayen
idonta tace kuyi sauri a suturceshi akai shi
makwancinsa na gaskia, Allah ya jikanka, ta ba
kowa mamaki, Baba Hassan ya kalli Hajia Babba
yace Mama ku za ku mishi wanka. Cikin Rabin
Awa an gama yi ma tsoho ko mai, nan suka
dinga shiga one by one suna mai addua, A
lokacin yanzu suman Maysah 3, aka hanata shiga
inda gawar take amma fir taqi tace sai ta shiga
ta mai Addua, Uncle umar yace a barta, ta shiga
ta dade ta na mai Addua, tana fitowa ta kara
zubewa kasa.
Mutuwar tsoho ya cika gari da ma kasar gabaki
daya, yan unguwa suka cika gida, har shehun
borno ya hallarta, Manyan mutanen kasa sun
zo, kowa fadan halaiyar marigayin yakeyi, A
Lallai sunyi rashin tsoho, mutum mai girma da
karama, mutumi ne gatan talakawa, shine
gineginen Masallatai da Islamiyoyi, kowa ya
dauko matsalarshi kan tsoho suke saukewa don
ya magance musu, duk fadin Girman Gandu
haka aka cika gida Dam da mutane don sallahtar
Gawan tsoho, aka gama sallah aka daukeshi aka
kaishi gidan shi na gaskia, mutanen da suka
suma a makabartar da yawa suke, sai dai kaji
tim, kafin a ceto wannan wannan ya sake
faduwa. Sun ga tashin hankali ba kadan ba.
Mutane Suka fara watsewa, aka bar yaransa da
jikokinshi kadai a maqabartan, suka dinga zuba
mai Addua, da kyar aka raba su Zaid da kabarin
tsoho. Suka koma gida. Hankalin a tashe, ko
wannaensu na sonyi kuka, amma da sun tuna
maganganun tsoho sai su shanyen kuka, amma
hawaye basu daina xuba a idanuwansu ba, don
wadannan hawayen ba za su iya tsaida su ba.
Allah ya ji kan Musbahu Zailani, Allah ka sa
Aljanna ce makomar shi, Allah ka ba zuriyarshi
haqurin jure rashin shi Amin😪..
Gidan Gandu
6⃣4⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕 Ba su yarda
sunyi zaman makoki ba, don yana daga cikin
wasiyyun tsoho da anzo an musu gaisuwa suke

saurin sallama bakin, Baba Labaran ya shaida
ma yan unguwa cewa zasu cigaba da ga inda
tsoho ya tsaya, duk me neman tallafi kar ya ji
shamaki yazo ya sanar dasu.
*****
Baza'a a iya bayyana tashin hankalin da yan
Gidan Gandu suka shiga ba, duk yanda ake
tunani abun ya wuce nan, bayan kwana biyu
baba Mudassir ya umurci kowa ya koma bakin
aikinsa, su koma garuruwansu, haka ko
wannensu ya kwashi matarsa ya tafi, su hajia
Babba kuma sai ince Allah ya sa a fita Takaba
lafiya. Allah ya baku ikon jure Rashin Tsoho.
6months later
Bauchi
Football suke yi a dan karamin field din gidan,
ko da Amira ta harba kwallon nan, be tsaya ko
ina ba sai kan cikin Samir, da sauri ya fadi
hannunsa riqe da cikinsa, yana fadin Wash
Allah, ai tuni ta ruga gurinsa inda ya kwanta, oh
no bigbrosamir, m sorry, shi kuma ya fara ihun
karya, ta na duqowa yayi saurin dagowa ya
rungume ta, yace thats all folk's, na rama jiya
haka kika sa na rude da kikace na bugeki da
kwallo, tace haba bigbrosamir ba haka akeyi ba
fa, kai u seem serious, dis is cheating, ba zan
yarda ba, yace sorry ma, a min haquri, ta maqe
kafada tace nidai sai ka goyani,n yace done, ya
duqa yace oya hau, ta danne bayanshi ya tashi
yana guda da ita, ita kuma sai palla daria
takeyi.ta manna mai kiss tace ina son
bigbrosamir dina, yace inason
lilsismeerahnah...
Kano
Billy nah, m home, Queen? Where are u? tana
jin shi, ta boye bayan labule, ya ajiye brief case
din shi ya shiga duka dakunnan bata nan, har
toilet ya leqa be ganta ba, ya shiga kichin ba
alamunta, hankalinshi ya soma tashi, Toh ina ta
shige?while tasan bana so na dawo ban ganta
ba, Bilkisu ta toshe bakinta sbd daria na son
kubce mata. Hango kafafunta yayi ta labule,
yayi murmushi ya miqe, ganin ya nufota ne ya
sa ta fito tana kyalkyala daria. Ta yi hugging
dinshi tace sorry my king, ya ja hancinta yace
kina so ki wahalar dani ko Queen? Tace na tuba,
ya maqe kafada kamar wani yaro, yace naqi din
sai kin min kiss, tace oya kulle ido, ya rufe ido,
ta daddage ta gantsara mai cizo ya saki kara da
gudu tayi dakih tana daria, yace lallai yarinya
kin kai kanki, yau sai na rama duk cizunan da
kika min. Daga ciki tace haba king sorry mana u

know i love u ryt? Yace i love you more shiyasa
xan rama ya biga ciki tare da kullo kofar😏
Cambridge England
Tana dawowa daga skul ta shiga kitchen, tasan
Haniebunch is on his way home, noodles ta
shiga dafawa, yana shigowa yaji alamun akwai
mutum a kichin, a hankali ya lallaba ya shiga
kichin din, ta dage sai juya abincin takeyi ba
tasan da shigowan shi ba sai ji tayi an
rungumeta ta baya, dan guntun ihu ta sake don
ta tsorata, a hankali ya rada mata shhh,
honeybunch, its me, murmushi ta sake, tace
welcome honey i've missed u, i missed u more,
ya juyo da ita ya sake rungumeta, yace i love u
so much, i love u too, yayi hada bakinshi da
nata ya fara kissing, abincin ya fara kwari
alamun konewa, ina samm basu san yanayi ba,
Islah ta fara jin kaurin yayi yawa da sauri ta dan
bubbuga mishi baya, yayaya saketa, suna leqa
tukunya sai suka fashe da daria, don noodles
din ya qone qurmus, ta shagwabe fuska yaya u
see ur life ko? Yace aa kice dai u see iur lives
ko? Tace ni me nayi? Yace toh ni ma menayi? I
was jus kissing my wife, Islah tace frm now on,
ba ruwanka da shiga kichin especially idan ina
ciki, yace wlh baki isa ba, duk inda kike nima
kafana na nan, nd guess what, i've been hired at
d IATA Training center, i will b part of d
trainees, nd i will be paid thousands of pounds,
Islahulkhair ta rungumeshi tare da sakin ihu,
tace This calls for a celebration, yace je ki
shirya, kizo muje mu dauki Zaineema Da Asad
(sunyi aure) then we'll have our lunch. Tace
okay honeybunch i love u, me more.
Gombe
Kwance take kan cinyarshi suna kallo, yace
hanie nah, da Gombe da lagos ina kika fi jin
dadin xaman? tace kai ma ka san nan ya fi dadi,
gashi muna kusa da su Amira, nan ina ganin
mutane, chan ko ba na ganin kowa, ai Wallahi
na fi kowa jin dadin wannan trsnsfer din da aka
maka, atleast i dont have to worry about that
fatiti, Zayyad yayi daria harda riqe ciki, Hanifa
kin ciki rigima, kinsan Atutu is my best frnd, ba
komai tsakani na da ita, Plan mukayi ni da ita
shisa tazo nan gida, ba wacce nake so sai ke
Hanifa, an halicce ki ne don ni kadai, don ki
zama matata, ina miki so mai yawa, i love u so
much, theres noone in my heart just you nd u
alone, hanifa ta rungume Zayyad, tace Yayanah,
ina sonka nima sosai, i cannot live without u,
sonka a jinin jikina yake, i dont knw wat my life

wud be like if uo not in it, tace yaya tell dat ur
besty if i see her leg in my house again, m
going to cut dem all of, coz u are mine nd mine
alon, Zayyad yayi daria, yace karki damu da
Fatiti, coz she's married, kar ma ki damu da ko
wacce mace kar ki manta no kishiya in ur
Family's policy, tayi daria, yace one more thing
kin kusa fara GSU, an samo admission din, tayi
saurin rungumeshi tana i love u wallahi, thanks
yayana, ina farincikin sanar dakai dat m two
months pregnant, wani ihu Zayyad yayi ya tashi
ya godema Allah, ya rungume matarsa kamar
zaa kwace mishi ita yana fadin Thanks so much
sweety, Atlast we gonna have a Musbah junior,
tayi saurin rufe fuskanta tana daria.
Kaduna
Zaune take a kan carpet tana kallon indian
Series, Jawad ya zo ya tsaya a kanta yana
murguda mata baki, yo ita ina ma ta sani tana
chan ta na kallo, Ya zo ya tsaya yace Ni wallahi
sai nayi disconnecting dukka Wires din TV
dinnan, idan ana kallo mantawa akeyi na dani,
bama a da lokacina, ta miqe da sauri oyoyo
baby, yace dont baby me sai ynx ki ka ganni?
tace sorry mana, zo kaji, ya maqe kafada kamar
wani karamin yaro, yace kuma idan nayi
mafarki sai na gaya ma Tsoho abun da kike min,
da sauri ta narke tace haba baby, kayi haquri ba
zan sake ba, in short bazan kara kallon ba ma,
kayi haquri kajih, yace to nayi a min kiss sannan
a min wanka, sai a shafa min mai sai a zo a
lallabani inci abinci kuma sai a lallabani nayi
bacci, m a baby dats wat i do always, tayi daria
tace yes u ar a baby, dole zan maka komai, don
kasan i love u so much, ya ce amma kinsan
cewa nawa son yafi naki yawa, da sauri ta girgiza
kai wallahi nawa yafi, yace nawa yafi, ta bata rai
kamar zatayi kuka tace wallahi nawa yafi, Ai
Allah na kallona, ya zauna ya fara zuba mata
shagwaba, hardasu a kasa tirjetirje kamar wani
yaro yace ni bazan yarda ba, ni kice nawa yafi
naki yawa, idan ba haka ba i will go for a
hungerstrike, nd i wont bath again, tace lalala
babban magana, naji naka yafi yawa, shikenan?
Ya rungumeta yana daria yace yauwa baby,
shisa nakesonki, kin san son da nake miki yayi
yawa da yawa, ta mai gwalo tace amma nawa
yafi yawa, ta zura a guje ya bi bayanta, suka
dinga zagaya parlorn suna daria karshe ya samu
nassaran chapkota, suka zube kan sofa, i love u
baby, i love too baby.
Abuja

Ta shiga dakinsa hade da sallama, taji shiru ba
amsa, Sweetie, where ar u? yana toilet yace
here,get me d towel pls, tace me na ce maka
kan shiga toilet ba towel? Kince na dinga shiga
da shi, ayi haquri mallama a kawo mun, ta
girgiza kai, ta dauko towel din ta yi knockimg
tace gashi, yace oh no, na sa sabulu a fuska na,
pls ki shigo ki kawo min, tace Yazayd isnt going
to change, hop uo not planning something, yace
no my love, i cross my heart, tana shiga ya
danna ma kofa key, tsaye ta ganshi a bayanta
yana daria, ta shagwabe fuska tace Yazayd plsss,
wallahi yanzu nayi wanka, bakaga har kwaliyya
na maka ba? Yace nagani kinyi kyau whch is y
xan kara
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment