Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

Naija sbd ita, InshaAllah zata son
yadda zatayi ta ga ta rabu da Ya Suraj don kawai
ta kasance tare da Umar, don har ga Allah taji
wani zazzafan sonsa na shigarta irin son da ba ta
ta ba yi ma wani irinshi ba, ko Yaya Jawad ba ta
ji shi haka ba kamar Umar Z, dukda ba ta taba
ganinshi ba, taji ya kwanta mata a rai, a
bangaren Suraj kuwa jira kawai yake tace ta
amince ya ci zarafinta, ya kuma kai qararta ga
tsoho qila hakan xaisa ya raba auren nasu...
(Bayan wata daya)
CAMBRIDGE ENGLAND
Islahulkhair an soma karatu babu kama hannun
yaro, suna tare da zaineema a ko da yaushe,
tana tsare kanta da addininta, da yawa na
mamaki idan tace she's from Africa, Africa din

ma cikin Qasar Nigeria, Wasu kan kirata Unique,
coz she is, Akwai wani Bature da ke Koya ma
Zaineema abubuwan da bata gane ba, sunan sa
Asad, ya na ma Zaineema kirki, Akwai mutunci
a tsakanin su, tun randa Zainee taje gunsa da
Islah don ya koya musu wani abu ya rude, shi
wai son Islah yake, Yau ma dai sunzo ya koya
musu wani abu, yana musu explanation yana
kallon Islah, da ya gama ne ya ja Zainee gefe ya
ke fada mata yana son Islah ya zaiyi?, Zainee
tayi murmushi tace ya sameta ya fada mata
yace no neema m scared, tace dont worry, talk
to her ursef, tun da tazo bata taba jinta tayi
waya da wani lover ba, so kar yaji komai yaje ya
sanar da ita, nan ya samu qwarin guiwar
tunkarar Islah, tana zaune kan wani kujera ya je
ya zauna kusa da ita daf da ita,Islah tace a ranta
tace tooufah meye na zama kusa danih? Har
zata yi mai magana sai dai ta basar, yace Islah
do u have a minute? Tadan muskuta tace yes,
ya ce Islah i dont knw how to say dis, but i'm in
love with u, i fell for u since day 1,i want u to
pls be my Girlfrnd, Islah da taji kamar ta rufe
shi da duka don takaici, taga bata lokaci ne ma
ta tsaya bashi amsa, ta miqe zata wuce, yayi
saurin kamo hannuwanta yana fadin wait,
holdon, ta juyo cikin zafin nama ta gaura mishi
lafiyayyen Mari, hankalin mutanen gurin yayo
kansu, Zaineema ta nufo su da sauri ranta a
bace, mesa Islah zata ma Asad haka? Asad cike
da mamaki, me yayi zafih haka? Islah ta nunashi
da yatsa tace dont u ever think of laying ur
hands on me again. Fuuuu ta wuce kamar zata
tashi sama....
4⃣2⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕 by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕 Zaineema ta
bi bayan Islah a fusace tana qwala mata kirah,
Islah ta juyo itama a fusacen, zainee tace what
d hell was dat? Islah tace wat d hell was wat? D
next time he attempts to touch me, he'll get
something worse than dis, ta wuce ta var
Zainee tsaye, straight dakinsu ta wuce, Zainee
ta bita, zama tayi kusa da ita, tace haba Isii
meye laifin Asad? He's handsome, nd brilliant,
besides his a Muslim, y cant u accept him? Islah
cikin daga murya tace I cant, coz m married,
Zaineee ta tsura mata ido, tace stop lying, u
knw if u dont like Asad jus tell him, kar kiyi
Karya da aure, ta fita ta bar ta cikin dakin, Islah
ta runtsen ido, tana tunano kalaman Tsoho,
inda ya ke cewa Islah ki tsare kanki, ki tsare
mutuncin ki, kar ki manta da Akwai Haqqin
Aure Akanki, kar ki ci Amanar Aure..

Lagos
Ta shigo gidan da Sallama, Gaban Hanifa ya
buga lokacin da suka hada ido da me Sallamar,
jiki ba k'wari ta amsata, Madam Atutu ta ma
kanta mazauni tare da crossing leg, suka gaisa
da Hanifa ba yabo ba fallasa, Atutu tace na san
baki ganeni ba koh? Hanifa tace Eh Gaskia, yeah
dama baki sanni ba, Sunana Fatima, nd nice
keda Tanquieez Eatryz, nazo ne gun Yayanki, pls
idan yana nan ki kira minshi, Hanifa tayi
jimmm, ta dai daure tace baya nan Indai ce
Lafia koh? Atutu tayi farr da ido, yea lafiya sai
Alheri, dama maganar auren mu ne, Iyayena
sun ce na gaya mai ya turo, Wata uwar ashar
hanifa ta kyabo, ta miqe tace kam balaeee,
Iskancin mata iri na legas ne bin mazaje gidan
su na aure? Toh wlh ba zai aure ki ba, Idan ma
ce miki yayi ni qanwarsa ce to ya miki babban
qarya, ni matarsa ce ta aure, and kuma bani ba
kishiya wlh, so fitar mun daga gida ko wlh in sa
mai gadi ya fitar dake, Atutu ta hadiye
wadannan baqaqen maganganun Hanifa, ta
miqe tare da sabar jakkarta, tace tabbas na san
ke matarshi ce, amma ni ban daukeki mata ba,
matsayin ki a nan be wuce qanwarsa ba, me
kike tsinana mai a gidan da kike iqirarin ke
matarsa ce? Ke kanwarsa ce nikuma matarsa, ki
bari idan na shigo sai kiga yadda ake kula da
miji da tattalinsa,nan ba da jimawa ba zan zama
mata a cikin gidan nan, kuma lokacin ba ki isa ki
gaya min baqaqen maganganu na kyaleki ba,
don ko ni ba sa'ar yin ki bace amma ynzu kin ci
darajar Yayanki da na keso kuma zan aura, so
na barki lafiya, ta juya ta fita ta bar hanifa
tsaye, kamar bishiyar da aka dasa, YaZayyad zai
sake aure? Kawai sai ta tsinta kanta da fashewa
da kuka, da gudu ta shige dakih ta zube kan
gado tana kuka, damuwa fal ranta, Saboda me
zaiyi aure? Zuciyarta tace sbd ba kya bashi
kulawar da ya kamata, zunbur ta miqe tace to
don me zata bashi wani kulawa? Ai ba sanshi
takeyi ba, zuciyarta tace toh meyasa kike kuka?
Da sauri ta share hawayenta, i miss home ta ba
zuciyarta amsa, ta miqe ta koma parlor, duk
yadda ta so kawar da zancen a zuciyarta taka sa,
tunanin hadaddiyar yarinyar da ta zo neman
mijinta takeyi, wai shin menene haka? Ni ko
nace Hanifa Kina Kishin Yayanki Zayyad..
K'arasawa tayi inda yayi parking motarsa, ta
bude gidan gaba ta shige tare da sauke ajiyar
zuciya, jikinsa har rawa yakeyi, yace Yadai
besty? Ya ku ka qareh? Tayi murmushi tace i

can see anger and fear in her eyes, lokacin da
na ce mata ina nemanka, ta shiga fargaba, ta na
kishinka, nan ta kwashe duk ynda sukayi da ita
ta gaya mishi, Tana kishinka Zayyad, ita kanta ba
ta sani ba, so use dis Oppurtunity, Zayyad yyi
shiru yana tunani, for her to do all wat she did
to u, d anger d jealousy, it only means 1thing,
She loves me, Hanifa na Sonaah.
Kano
Allah Allah take ta gama abinci tazo ta bude
Whatsapp don Chatting da wanda Zuciyarta ke
bege, Umar Z, tana mai so maras misaltuwa,
amma ba ta taba nuna mishi ba, So ma take ta
daina tunaninshi ynz har sai Allab ya kawo
qarshen xamants da Suraj, Musamman ya dawo
Naija don ita, ta qi yarda su hadu, kullum sai ya
matsa mata kan sai sun hadu tare da gaya mata
irin son da yake mata, ta kan ce mishi u are just
a frnd Umar, i cant meet wit u coz m married,
sai yace haba Bilkis, ina sonki, kuma na san
kinasona, pls ki bani chance din zuwa gurinki, i
want to see u, musamman na baro aikin da na
keyi a Dubai don ke, i prove mysef to u, please,
tace frndshp is all i can give u nagaya ma m
married koh? Allah idan ka a qara min maganar
so Zanyi blocking dinka. Tana son ganin Umar
amma ba ta son Tsinuwar Mala'eeku, kuma har
Skool Suraj ya sata, NWU, bata taba using
opportunity tace su hadu a skul ba, don ta san
matsayinta. Akwai auren Suraj a kanta, tunda ya
dawo daga tafia da kuma dawowarsu gaisuwa
kadai ke hadasu, sai cin abinci, sai kuma idan da
safe ta shirya zai ajiyeta skul, idan ko bata
shirya ba drivernsa ke kaita ya daukota,
Musamman ya siya sabon sim da waya don
kawai chatting da Bilkisu, ita kadai ke da
numbern, a yanzu ya san ya kamu da son
Bilkisu sosai, kusancinsu a Whatsapp ya sa ya
gane kalar son da yake mata, Irin son da ko
Fadila be taba mata irinshi ba, Ya kuma yarda
da amincinta, ya gane ta san darajar aure, duk
da ya lura ta kamu da son wanda suke chatting
amma bata bi son zucyarta ba, Fargaban shi
daya kar ta ce zata rabu dashi idan ta gano cewa
shine Umar Z, Ya sha attempting Sanar da ita
gaskia, amma sai ya rasa hanyar bi gun sanar da
ita. Amma InshaAllah komai yazo karshe, zai
bayyanar mata da gaskia, Zai bar wahalar da
Zuciyoyinsu, zai bayyana mata sirrin da ke
ransa...
Abuja
Da karfi suke buga k'ofar parlorn shiru, ta

kwalawa maigadi kirah da karfi, ya rugo da
gudu, wai ba kowa ne gidan? Yace eh hjia, oga
yaje aiki, madam kuma taje skul, a ranta tace
Skul? Ta kalli mamarta, mamar tace dama ta
fara zuwa makaranta? Diyya cikin fushi tace
shine don wulqanci ka bar mu mu ka shiga ciki,
baka iya ce mana ba kowa? Yace sorry ma, i tot
kina da key ne, ba ta kula shi ba ta ciro wayarta
ta kira zaid, ringing uku ya dauka, hello diyya
nah, kunyi landing kenan? Ba ta amsa shi ba
tace haba Zaid, mun dawo ba kowa gidan, gashi
mama bata son rana, Zaid yace ohh sorry, ai
bansan yau zaku dawo ba, da na bar muku key,
Gashi yarinyan nan na skul, Cikin masifa tace ni
ka kirata ta kawo ma mutane key, ba zan iya
tsayuwa ba, yace O'O gashi ban ma da
numbernta, amma ki yi haquri, its pass 2, nasan
tana hanyar dawowa, kiyi hqr kinji Diyyata?
Katse wayar tayi xuciyarta na tafarfasa, mamar
ta tace badiyya, kinga abun da nake ce miki
koh? Yarinyar nan ta samu karbuwa gunsa gashi
har ya sata makaranta ba tare da saninki ba, ko
ya fara sonta, da qarfi badiyya ta ce haba
mummy meye haka? Bakiji me yace bane? Ko
numverta be dashi so pls just shutup ki daina
qarama zuciyatah zafih, Uwar tace ohh Sorry ny
dear, Horn sukaji, Maiguard ya wangale gate
din, Motace Qirar Focus ta danno kai, duk suka
zuba ma motar ido, wata kyakyawan farar mace
ke tuqin,, a idonsu tayi parking, ita kuwa bata
san sunayi ba, ta fito sanye da riga jalabiyya
mai kyan gaske, Zuciyarta ta bata ana kallonta,
waigawar da zatayi ta ga Badiyya da Mamarta
tsaye cirko cirko, da alama basu ganeta ba, ta
qarasa gunsu da murmushi, Aunty kune sannu
da zuwa, Hankalin Badiyya yayi mummunar
tashi, a hankali tace Rumaisah, Rumaysah ce
wannan?
_Bibilicious Biebee_
4⃣3⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕 Maysah ta
katse mata dogon tunani tace bismillahnku,
Yadda kuka san hoto haka Badiyya da uwarta
suka maids Maysah, duk inda ta sa kai
idanuwansu na biye da ita, Badiyya takasa
daurewa tace wai ina kika je ne kika bar
mutane wajei? Tace ohh sorry wlh daga skul
nake, tace ok, erhmm yanzu mun iso da yunwa,
ina so ki hada mana lunch, Maysah tace ok
Aunty, bari na chanxa kaya, tana shiga dakih
maman badiyya ta sake ashar, haka yarinyan
nan ta xama? Har Jamiaa ya sanya ta? Iya kacin
ki SS3, kin yarda kishiya ta fiki, sai nayi magana

sai kice min ba ya sonta, baya sonta xai kai ta
wannan makarantar turawa Baze? Badiyya tace
ni dillah mama ki min shiru naji da abunda ke
damuna. Da sauri mamar tace ohh Sorry...
Badiyya na nan zaune tana karkada k'afa hade
da tunanin clean din data ga Maysah, tunani
takeyi Could it be possible Zaid is-- da sauri ta
kar kada kanta tare da kawar da tunanin nan,
Zaid ba zai mata haka ba, zaizo ya sameta, idan
ko taga abu zai gagareta, gurin bokanfa kawai
zata kai Maysah ya gama da ita.
Ba a jima ba, sai ga Maysah ta fito da tray a
hannu, har ta ajr kan dinning, maman badiyya
tace ke kawo shi nan, tace toh Mama, Ta kwaso
abincin ta dire musu tsakar carpet din parlorn,
ta juya xata tafih, Badiyya tace keh, ni kikeso na
zuba abincin? Kamar Maysah ta juya, amma sai
ta juyo ta shiga xuba masu, Ganin Doya yasa
Badiyya cewa, uban wa zaici doyan nan? Allah ya
sa bani kikeso nacin wannan farar doyan ba
kamar wata bakatafa, Maysah tayi shiruuu,
dallah dauke wannan abun daga gabana, ki kawo
min wani abun, ji tayi ance why dont u go cook
for urself? I think zaki fi sanin abun da kikeso,
kiyi shi yadda kikeso. Gabaki dayansu suka juya
suna kallon me maganan, Zaid ne sanye da Riga
da Wando na Ash suit, Tana ganinshi taji duk
wani bacin rai ya yaye, ta miqe ta nufe shi da
sauri Oh My Zaid ta rungume, shima dai
rungumetan yayi, tare da fadin hows my baby
diyyah? ta shagwabe fuska tace I miss u, i miss
u more diyyah na, Kan Maysah a qasa, gabanta
sai faduwa yakeyi, ta rasa me ke mata dadi,
miqewa tayi ta wuce dakinta, Don yau ko
gaisuwa be samu ba. Sannan ne Zaid yazo yana
ma mamar Badiyya ya jiki, sun sha India, tayi
hquri be kira ba, don badiyyan ba ta nemesa
ba, tace sorry myzayd, we cudnt get a sim, jinta
kawai yayi tare da daga kai ba wai don ya yadda
ba, ya wuce dakih don chanzawa. Badiyya ta
kalli mamanta suka sheqe da daria, tace shegia
diyata, kina Indian Kaduna, suka chafe, tace ai
mama Halinki na kwaso kaff, ynz ma dai bari na
kira Alhaji Haladu nahh
Bauchi
Yau ya kama Weekend, Samir na zaune kan
kujerar parlornsa yana waya, Amira ta fito
sanye da riga da skirt na English Wears, tun
kafin ta fito jikinshi ya bashi ga lil sismeeranshi
nan fitowa, a kwanakin nan wani abu yakeji
game da ita me wuyar fasaltuwa, shariyar da ta
ke mishi ya fi komai daga mai hankali, Ya so ya

dauke ido daga dubanta, amma sam ya kasa,
don ta mai wani irin kyau, Iya rayuwarshi a
kasar waje, be taba ganin macen da Riga da
Skirt ya mata kyau kamar Amira ba, ji yayi
sonta na fizgarshi, kasa jurewa yayi ya miqe ya
janyota jikinshi, Murtuk ta daure fuskanta, ta
hade girar sama da na kasa, tace meye haka?
Mamaki ta bashi, Gani yayi ta rikide ta koma
Amirar daaa wacce bata Mutunci idan an takata,
amma da yake shima namijin dunia ne sai yace
Haba Lilsismeerah, me bigbrosamir dinki ya
miki da kika daina mai magana? Ki ka daina
kallo nah ko ta gefen ido ne? Wani mugun kallo
ta watsa mai, tace ohh so daman jin dadin
wulaqantani kake idan na magana? Dama so
kake na dinga binka kamar mayyah kana
shareni? Ba so daya ba so biyi nake binka ka
kulani amma kayi kunnen uwar shegu dani. For
8th good months, Samir ya rintse ido, m so
sorry Amira, wlh i truly regret dis, i can make it
up of u, just let me, tace its too late, ba zaka
qara gani na ina roqon ka min magana ba, or
ina roqon ka sanar dani laifin da ban taba aikata
ma ba, sannan ta lura da wannan riqon da ya
mata, tace let go off me, ka cika ni, ka qyale ni
mana, yace Amira kiyi haquri, Wallahi nayi
nadama, dama i was angry nd Miserable, but
not anymore, tace hmm lallai, saboda Islah ka
chanza, saboda tace ka chanxa shisa ka chanza,
da sauri ya girgiza kai, yace wlh dis isnt about
islah, i dint do it for her, ki yarda danih, nan da
nan zuciyarta ta karaya, dama da qyar ta ke
gaya ma bigbrosamir dinta magana mara dadi,
sai da ta kai zuciyarta nesa, ta dai daure fuska
tace Najih sake ni, yace Na dai qyaleki for now.
Komawa tayi ta zauna chan nesa dashi tana latse
latsen waya, ya zuba mata ido kamar sabon
maye, Sonta na shigarshi, ta mai kyau matuqa,
kasa jurewa yayi yace Lilsis? Kallonshi tayi ba
tare da ta tankashi ba, yace Kinyi kyau wlh,
kayan nan sunyi fitting dinki, ta miqe ta qare
kallon jikinta tace Allah koh? Da sauri yace
Ehwlhh, inason kayan sosai, a ranta tace Oh
kayan kakeso? Ba tare da tace komai ba tayi
hanyar dakih, da sauri ya sha gabanta don be
son ta katse mishi wannan jin dadin kallonta,
yace Ha'an ina zakih? Tace zanje na cire kayan
nan ne na zubar, cikin mamaki yace saboda
mey? Cikin halin ko in kula tace sabida kanaso,
ta raba ta gefenshi ta shige dakih, shi ko Samir
ya ji zafin kalamanta, Waiyo Allah, shikenan
Amira ta gama tsanenshi, ya ja ma kanshi,

yanzu me zaiyi ya wanke kansa gun lilsis dinshi?
Taya zai nuna mata matsayinta cikin zuciyarshi?
Yace bakomi, i wont give up zan shanye duk da
zaki min Amira, coz ni na ja ma kaina, amma
Wlh Amira ina sonki. Amira na kallonshi ta
windown dakinta, dadi ya lullubeta sonshi na
qara ruruwa a ranta, nd taji dadi da yayi
nadama, ta yafe mishi but sai ta rama abunda
ya mata, sai tayi proving dinshi wrong,sai ta
gwada mishi she's not a cheap person, and ba
zai sameta a sama ba...
Kaduna
Wayarta tayi qara, ta rugo da gudu don ganin ko
waye, TSOHONMU ta gani a Screen, da sauri ta
dauka tare da Sallama cikin jin dadi. Ya amsa
tare da kirarin da ya saba yi mata na
Almasifatu, ta shagwabe fuska kamar a gabanshi
tace zaka fara koh tsoho? Yayi dariya, yace
kewanki ya cika ni, kin watsar dani a bola shisa
nace bari na latsoki, ta marairaice tace wlh ba
haka bane, ko shekaran jiya ai na kiraka da
Asuba, jiya kadai nefah, yace da yau ma, tace ai
gashi ka kira, yace ai naxata mijin na kine ya sa
kika manta da mu, kamar yadda ya manta da
mu, ya mance yana da yanuwa a Maiduguri,
fadila ta tabe bakih tace shidai ya sani, ni ko
kallo be isheni ba, sai yayi tayi ai, tsoho yayi
shiruu yana tunani, dama hannunka mai sanda
ya ke mata, yana so ya fuskanci halin da take
ciki da mijinta, Fadila wani irin Zama kukeyi da
mijin naki? Cikin halin rashin damuwa tace ko
wa harkar gabanshi yakeyi, ai ni ina jin magana
be taba hada mu ba, sai wata rana da ya gaya
min baqah gaban qawata, Ran tsoho ya baci,
wata 8? Magana be hadasu ba? Shifa beyi hadin
nan ba don ya kara tarwatsa tsakaninsu, yayi
hadin nan ne don ya hada kansu, Yace idan na
isa da ke, idan ya dawo kice mai ina nemanku,
kuzo Gida, tace Yo tsoho satinshi 3 rabonshi da
gida, sai bakin direba nakejin tafiar nashi,
Tsoho cikin bacin rai yace Zan ga Ubanshi, ke
dai kiyi haquri, zan kamo bakin zaren...
_Bibilicious Biebee_
Gidan Gandu
4⃣4⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕 by💕Biebee Isa💕 Biebee Isa💕Biebee Isa💕
Lagos
Tuni take jiran dawowarsa, bashi ba alamunsa,
gashi yanzu har qarfe 11 da rabi na dare,
abunda beyi kenan tsayuwar dare, sai ta samu
kanta da shiga damuwa, zuciarta na mai mata
saqe saqe, toh ko zance yaje? Nan da nan ta
tuna wannan me suna Fatima data zo neman sa,

ta tuna kalamanta inda take shaida mata xata
shigo gidan, kaii sam ba zata ta bari wata ta
shigo gidan Zayyad ba, jin tsayuwar motarshi ya
tabbar mata da shine ya iso, ts sauke naunauyar
ajiyar xucia, ta miqe tayi parlor, anan sukayi
kicibus, kallonta ya tsayayi kafin nan ya rabata
ya wuce, bin bayanshi tayi tace kajih, yayi gaba,
ta qara cewa kajih, ya juyo ya dan hade rai, wai
nih? Duk tayi tsuru tsuru, ta rasa yadda zata
fara mai magana, ganin bata da niyyan magana
ya sa shi yin gaba ya shigewarsa dakih, zama
tayi kan kujera game da fashewa da kuka, ta
miqe da sauri ta shiga dakin, lokacin har yayi
kwanciyar shi, gadon ta hau a hankali tace Ya
Zayyad, wani abu ya ji ya dirar mai a tsakiyar
kai, tunda yake be taba jin ta kira sunan shi ba,
ya juyo yana me fuskantar ta, bakih na rawa
tace YaZayyad dazun wata tazo nemanka, ya
hade fuska yace mun hadu, kun hadu kace? Yace
eh daga gurinta ma nike, ta zaro manyan
idanuwanta tace dagaske ita zaka aura?Yace
InshaAllah, Kuka yajih ta fashe dashi, tace pls
Yazayyad ka kaini gida, i really want to see my
Mum, i missed home, be son kukan nan, yace
kiyi shiru, ba yanzu za muje Maid ba, sai nan
gaba, cikin fada tace for how long yazayyad?
Tunda akayi auren-- sai tayi shiru ta kasa cigaba
da maganan, yace Ehen ina jinki, ta dan
muskuta, tunda na zo lagos din nan, wata8
kenan ban taba zuwa gida ba, kawai ka ajiyeni a
nan don ka kuntata min, don kawai ka ga banda
kowa, yanzu har aure zaka qara, ta sake fashewa
da wanih kukan, miqewa zaune yayi, yana
kallonta ta ma rera kuka bi hakki,Yau sai yaga
duk tayi sanyih, ta qara kyau, beyason kukan
nan da takeyi, amma yanaso ya tabbatar da
sonsa da takeyi, yace kinaso kije gida? ta gyada
kai da sauri, ya qara cewa bakya so nayi aure?
Nan ma ta gyada kai, yace ki bani reasons not to
marry again, tayi shiru, yace Hanifa, ina so na
aure fatima, sabida tana sona, nan da nan ta
sauya fuska, kar ya bata shirin sa ya sa yace i
will take u home in two days, amma da
sharadin zakiyi min biyayya nd zaki kula da all
responsibilities na da ke kanki, only den i will
decide if m to marry again or i will take u
home kin gane? Ta gyada kanta a sanyaye Yace
oya zo ki kwanta, ba gardama ta matsa kusa da
shi ta kwanta tana ajiyar zuciya, shi ko Zayyad
godia yayi ma Allah da ya sauko masa da hanifa
cikin ruwan sanyih, Allah ya sa hakan ya dore
Amin

Kano
Tana kichin tana hada lunch taji wayarta na
ringing, ta fita don parlo don duba me kiran
nata, Umar Za tagani, mamaki tayi, don tsawon
taraiyyarta da Umar be taba kira ba, Sai
chatting, kuma rabonsu da chatting tun
shekaran jiya, bata ankara ba wayan ya tsinke,
bata gama tunani ba wani kiran ya sake
shigowa, ta dauka jiki sanyaye, Asssalam
Alaikum My Angel, ta lumshe ido don taji
muryan nan very familiar, ta amsa mai
sallamar, yace Zuciyata ta kasa jurewa da fushin
da kikeyi dani don nace kituro min hotonki,
naga ai ba laifin na bane, laifin zuciyata ce da ta
kamu da sonki Bilkisu, Ki daina min irin wannan
hukuncin, ta bude lumsassun idanuwanta, tana
jin dadin muryan shi, tabbas idan ta cigaba da
sauraronshi, zata karaya har ta fara bayyana
mai sirrin da ke ranta game dashi, amma ba
zata taba barin hakan ya faru ba, tunda har
yanzu akwai auren Suraj a kanta, cikin masifa
tace kai mallam wai baka da hankali ne? Na
gaya maka ni matar aurece, da mijina, wani
alaqa ba zai taba qulluwa tsakaninmu ba,
saboda haka ka kyaleni, kar ka sake kirana,
Suraj yayi Murmushin jin dadi yace wlh ba zan
daina sonki ba, kuma kina iqirarin kinada aure
abinda mijin bai da mu dake ba, mijinki
solobiyo me sakarai muna maza, ran Bilkisu
yayi matuqar baci jin Umar ya zagi ya Suraj,
tace ba wawa muna maza solobiyo, sakarai
kamar ka, kasani mijina yafi karfinka, idan kayi
zuciya kar ka qara kirana, yace ai ba zan taba
zuciya Ba har sai kinzama tawa, don ko gani a
qofar gidanki, ki fito muyi zancen soyayyah,
tace kan ka dai akeji yace ba ki yarda ba koh?
Shin ko ba gidan bane No 3 Nassarawa GRA gida
me black gate with brown roofing, hantar
Bilkisu ta kada, gabanta ya fadi, yace ki fito naga
sanyin Idaniya or else zan shigo wlh, tace wlh
yau sa kayi dana sanin sani ka jira gani nan
zuwa, yau sai ka ga karshenka me bin matan
aure, ta latse wayar tare da lalubo wayar suraj
karo na farko a rayuwarta, sai dai har ya kaste
suraj be dauka ba, yana ganin kiran yaqi dauka,
Bilkisu ta kalli Agogo 6 saura na yamma, lokacin
dawowan Suraj yayi, kar wannan shegen umar
din ya shigo ciki suraj ya dawo ya ganshi ya
mata mummunar fahimta, da sauri ta shiga
dakih ta fita wajen gidan bayan ta sanya hijabi.
Zaune ta ganshi kan mota, gabanta ya fadi,
yaushe ya Suraj ya dawo? Da sauri ta qarasa

ginshi, yasuraj, dama dama wanih ne yake ta
damuna, yanzu wai yace yazo nan gidan, shine
shi-- Sshhh Bilkisu, suraj ya katseta, theres
noone here just me, duba kiga, sai a lokacin ta
kalli unguwar ba kowa kamar anyi shara, ba
kowa, suraj ya diro kan motar, tace ya Suraj
sunanshi Umar, wlh he's bin disturbing my life,
suraj ya riqo hannunta yace Bilkisu, look at me,
ta dago ta kalleshi, yace Do u love him? Dont
lie to me, murya na rawa tace Yes i do, but its u
m married to, i have no intentions of cheating
on you pls believe me, ya qara riqe
hannuwanta gam, fuskarsa dauke da murmushi,
yace listen to me Bilkisu, Ni neh Umar Z, ni ne
muke chatting dake tun tafiar Islah, Na tsaya a
dubai ne, anan muka fara chatting, everything
data happened was All me, Tsananin mamaki ya
lulube Bilkisu, zuciyarta ta shiga zafih, hawaye
suka wankr mata fuska, ta daga hannu ta
kamtse Suraj da marih, how could u do dis to
me? Ta juya ta shige gida da gudu..
4⃣5⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕 by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Bayanta ya bi
da sauri, yana kwala mata kirah banza tayi
dashi, kichin ta shige inda take ji qaurin
abincinta, ta ma manta ta bar abu a wuta, da
sauri ta kashe gas din, ta shiga kwasar Abinci,
Suraj yazo ta bayanta ya na mata magana,
Bilkisu kiyi haquri mana, this is d only way i cud
think of, i want u to love me like d way i do, ta
juyo da sauri tana kallonshi, yace yes Bilkisu ina
sonki, son da ban ta ba yi ma ko wacce mace ba,
ana da ina tunanin Nayi so, a yanzu kuwa
nagane a baya ba so nayi ba, Hauka nayi, yanzu
kuwa ke nake so, Shisa na bullo ta haka, don ina
tsoron rabuwa dake, don a ganina kin tsaneni,
duk abunda na fada a matsayin Umar gaskia ne,
ban miki karya a kan komai ba, duk abinda na
fada miki a chat haka yake a zahiri, Fargaba na
daya, kullum shina ke tarrabi, ina tsoron ki
amince ma Umar,
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment