Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

Toh kiyi gaggawar sanar da ita
k'ila ta sauya Akalar Adduarta, Fadila ta buga
tsaki da karfi, tace rashin sani ya fi dare duhu
kai an gaya ma-- Amal tayi saurin rufe mata

bakih tare da girgiza kanta, Jawad ya kalli Amal
yace ai da kin barta ta nuna miki ba ta da
tarbiya, ko da ba a aura mata ni ba na girme
mata nesa ba kusa ba, ya juyo ya kalli fadila
yace Ke kuma kar ki daukeni kamar sakarai, ko
ki ga kina mun abubuwa ina kallonki, idan nace
zan bigeki karya ki xanyi, the next time da zan
miki magana kikace zaki mayar min ko kice zaki
min rashin kunya wallahi sai kin gane baki da
wayau, sai kin gane masifar ki ta k'arya ce, ya
wuce ya barsu, Fadila da zuciyarta ke ta
tafarfasa, gashi Amal ta dade mata bakih da
hannunta ta hana magana ai wlh da sai ta
mayda mai ta ga abun da zai mata, kambu ance
mishi tayi kama da wands mazajensu ke
dukansu? Ai wlh da sunyi dake dake. Sai da
Amal ta ga shigewar Jawad ta sake fadila, fadila
ta balla mata harara. Amal ta kalli fadila tace
don girman Allah kar ki kulasa idan yanayi, don
Darajan iyayenki, ta dinga hadata da Allah har
sai da ta sakko, tace InshaAllah zan shigo, don
ina son na gaya miki wani abu, nan fadila ta
mata Alqawarin ba zata ce komi ba. Amal ta
juya da danta suka bar gidan, ta lura dukkansu
na da Zafih,a ranta tace InshaAllah sai kunyi
zaman lapya, sai kunso junanku don Wallahi
kunyi matuqar dacewa da juna, sai kun kasance
masu Alfahari da junanku. Allah ya bamu rai da
Lafia Amin.
Lagos
Shigowan sa gidan kenan ya ganta zaune a
parlor tana cin Abinci tana kallo, ko sallamarsa
bata amsa ba, Yunwa yakeji Kamar me don beyi
break ba, yace Hanifa don Allah taimaka min ds
Abincin nan, Banza ta mai,da ya ga bazata
kulashi ba ya mik'e ya shiha kicin don zubowa,
aiko tsalle tayi ta dauke dan cooler, ya kalleta
yace lpy? Eh ita ta kawo hakan ni ban dafa
abincin nan da kai ba, nawa ne, kai ma sai ka
dafa naka, ya kalleta yace haba Hanifa me sa
kike min haka? Ni fa mijinki ne, aiko wannan
kalamin da yayi ya tuno mata da ta rabu da
Mu'ammar har abada fah, nan ta zage ta rufe
ido ta shiga yayyafa mai ruwan masifa, bawan
Allah Zayyad sai da yayi nadamar dawowa
gidan, haka ya bar mata gidan ya wuce
TANQUIEEZ EATERY don cin abinci.Restaurant
din na Best friend dinsa ne me sunan Fatiti
amma customers sun fi saninta da Madam
Atutu, ba ya son Abincin saidawa amma yana
son abincinta don ta iya sosai, gata da Tsafta, Ga
ma'aikata masu tsafta da ladabi, Matashiya ce

da ba ta wuce 25years ba, dukda ita din Yare ce
amma kyakyawa ce ga kirki, tunda Zayyad ya
fara Aiki a Lagos suke shiri, Restaurant din nan
na ta ne, yawanci sai da daddare take shigowa
shagon don itama ta na zuwa aiki a wani
company. Kusan a tare suka yi parking a
restaurant din, Hararansa tayi tace Ango ka sha
Kamshi sai yau ake ganinka? Yayi murmushi
yace Fatiti yunwa nikeji muje ki ban abinci,
suka shige ciki ta kaishi VIP table, da kanta tayi
serving dinsa, ta zauna kusa dashi, sai da ya
cinye abincin nan tas kafin ya dago kansa, tana
nan ta kura mai ido, tace Ehennn ina jinka, ya
kalleta cike da mamaki, yace menene? Tace
mid to tell me wat ur problem is? u look
disturbed. Zayyad yace Its my wife, cike da
mamaki tace d bride? Wat happened? Nan ya
kwashe komai ya gaya mata farawa daga yanda
akayi auren har zuwa ynz, ta nisa sosai gun
tunani, tace Zayyad bani nan ds kwana 2, i will
find u a solution yayi godia sukayi sallama.
Abuja
Zaid ne zaune kan kujerarsa a office bayan ya
gama ganin patients dinsa, Mu'ammar ne zaune
gefensa, Zaid yace muje gida ko Ammar?
Mu'ammar yayi dan guntu tsaki yace noo bana
son ganin wannan maysah din, Zaid yayi dan
murmushi yace kai ina ruwanka da ita? Ni bana
son ganin abinda zai hadani da yan dakin Hajia
Ama. Yanzu zaid daria yayi har da riqe ciki, ka
dauki abun da zafih, ynz ba ma wannan ba, dole
sai kayi tafian nan? Inaga idan ka zauna ba sai ka
kulata ba koh? Kamar ni nan gaisuwa kadai ke
hadani da yarinyan nan, idan na ga dama ko
gaisuwar ba zai hada mu ba, kayi xamanka,
Mu'ammar yayi guntun tsaki yace ni i've made
up my mind, i just need to be alone, so nake
nayi forgeting sister dinka don yanzu ta
haramta gareni, Zaid yace shisa ni ba ruwana da
wani soyayyah, balle ynz na zama abun tausayi,
jus look at u Amar, duk ka rame kayi bak'ih coz
of dis worhtless love. Amar yace ba zaka gane
ba, not evryone is like u, Zaid yace toh ita
yarinyan chan zaka barta, zarian, alla alone?
Tsaki ya buga, yace ni ina ruwana da ita? I dont
care abt her, idan sun gaji sa raba auren da
kansu, Shisa zanyi tafiana ba tare da na gaya ma
kowa ba, balle a chusa min bakin ciki, ko su
Mummy sai na tafi zan sanar dasu. Zaid yace
when is ur flight? Yace nan da 8:00pm, kana ma
da time, muje mu zagaya sai na kai ka Airport...
(Bayan wata daya )

Nidai Zaid Gaskia na Kaqagara muyi aure,
wallahi ni sai na ga kamar baka sona, kamar ba
aure na zakayi ba, Zaid pls help me i really
want to be ur wife, Zaid yayi shiru yana tunani,
ko giyar wake ya sha ai ya san ba zai iya
tunkarar Danginsa da wannan batu ba, Aure?
kuma bareh? Kukan da ta keyi ne ya maidosa
daga tunanin da yakeyi, Haba Zaid ina ta
magana baka tankani ba? Zaif mesa kake min
haka? Ko don kaga ina sonka? Girgiza kai yayi,
tare da riko hannuwanta, haba Diyya, kinsan dai
gidanmu ba a auren bareh koh? Ina neman
hanyan da zasu barih muyi aurene, kuma kinsan
bazan je wani guri a daura min aure ba, ba zan
yi aure ba tare da sanninsu ba, tace idan basu
amince ba fa? Yace sai muyi Adduar
amincewrsu, tashi ki kira min yarinyar nan,
wacce yarinya? Ya kalleta yace matar gidan, A
ranta tace Zaid dan iska ne, ji yanda yake sha
min Kamshi, toh ko me dai zakayi sai na aureka
ta shiga har dakin Maysah da ke kwance ta
qwala mata kirah, firgigit ta tashi kasancewar
yanzu ta gama shan wanki maman diyya, ta dan
rusuna Naam Aunty, My Zaid na kira tana kaiwa
nn ta juya, ita ko Maysah jiki na rawa ta bi
bayanta, watan daya da wani abu ba ta taba jin
Zaid yayi kiranta ba.
Zubewa tayi, Yazayd ina wuni? Be amsata ba,
yace kingane, ina so muyi magana ne, ta tattaro
hankalinta ta ce toh Yazayd, ya kawar da kai,
Gobe Zamuje Maiduguri, ta dago da murna ta
kalleshi, tunda kika zo gidan nan na taba miki
kallon banza ko harara ko kyara ko wani abu?
Da sauri ta gyada kanta, yace Good, a ranta tace
baka taba ba, amma karuwarka da mamanta
sun maidani Baiwa, Jin muryarshi tayi yana
cewa, Zan yi Aure!! Zan auri Badiyyah, Dam
Gabanta ya fadih, Nd ke zaki taimaka min gun
Tsoho, hawaye suka cika Idonta Fal, So Gobe
idan munje, na ma tsoho bayani ya kawo min
Gardama, toh sai ki san abinda zakiyi kingane?
Ta gyada kai, yace tashi ki tafi, jiki a sanyayye ta
bar dakin, Aure? Ko wata biyu ba suyi ba? Wani
xuciyar kuma na ce mata ai gwara suyi auren da
suyi ta irin wannan Zama na Haramun da
sukeyi. Haka ta kwana tana kuka, tunda tayi
aure takeson Ganin Tsohonta, Ammanta,
Umma hajjanta, da Hajia Amanta, Sai dai
kwatakwata bata Murnar zuwa Maiduguri, ji tayi
kamar tace mai ba ta zuwa, sai dai ba zata iya
ba, ba ta da yanda xatayi sai Roqon Allah ya sa
mijinta ya auri Karuwarsa...

Maiduguri
Suna isa gidan Straight dakin Hajia Babba suayi
har ita Maysah din, kasancewar an sanar dasu
zuwan, an shirya musu kayan tarba da yawan
gaske. Wani abun haushin har da ita uwar
badiyya
Hajia Babba ina Aljannah ta sa zaid, shi ko sai
wani qamshi yake sha mta, Allah ya dora mata
son Zaid, ta fi sonshi duk cikin jikokinta, ta saki
Zaid da ta hango badiyya ta rungumeta Ga Yar
Gayu ga Yar gayu, Badiyya tace ga hajiarmu, ta
nuna uwarta da yatsa tace Hajiarmu ga
mamata, Hajia Babba akaje aka rungume uwar
badiyya tana ga maman yar gayu, ta kalli
Maysah ta wurga mata mugun harara, Maysah
ko tunani take ina Hajia babba ta san Badiyya?
Bayan an zazzauna ne Hajia Babba tace ku zo ku
ci abinci koh? Suka miqe duka wani harara ta
wurga maysah dashi irin me Alamun ban dafa
da ke ba, Zaid na kallonsu, cikin saa ko suka
hada ido da Maysah, baki na rawa tace bari na
shiga cikin gida, ta juya be tanka ba sai hajia
Babba tace da dai ya fi miki don wlh ko
dandano ba kici, Girgiza kai kawai Zaid yayi, nan
suka hau fira da su Badiyya kamar tun da sun
son juna.
*****
Sai da ta leqa parlorn, kamar yadda ta zata yana
Zaune kan kujerarsa, juyowa yayi suka hada
ido, murmushi ta sakar mai tare da fadin
Assalamu Alaikum Tsoho na nan?? Shima dariar
yayi, yace Aa Baya nan, da gudu kuwa ta nufeshi
shi ko ya bude mata hannuwa tashige jikinsa ya
rungumeta, sai da ta yi hawaye don ko tayi
missing dinsa fiye da kowa, Ya dago ta ya shafi
kanta RUMAH kece nan? Ke da maigidanki
kukazo? Shine baki sanar min ba? Ita murna ya
hanata cewa komai, sai daria mara sauti take
tayi, Agogon dakin ya buga Karfe 2:00 na rana,
yace ai tun da kinzo, jeki sakko min da tiren
abincin chan, yau a tsakiyar parlo zamu ci
abincin rana, haka kuwa akayi suka ci suka sha
sukayi nak, ta kwashe kayan, tace bari nayi cikin
gida, ban shiga sashen kowa ba, Tsoho yace ina
maigidan naki? Ta qaqalo murmushi tace yana
nan shigowa. Yauwa in kin shiga ki turo min
babanki yazo na sashi aiki, Tace toh A hanyar
fita taci karo da Hajia Babba da su Zaid na biye
da ita, kanta a qasa ta wuce su, Da Sallama suka
shiga parlorn, Tsoho cikin murna mara
misaltuwa yake ma Zaid kirarin Likita bokon
turai, Sannu ka da zuwa, Zaid yayi murmushi ya

durfana gaban tsoho, Barka da Rana Tsoho mai
ran karfe, Shafa kansa yayi yace Zaidu, muna
lafiya? Lfy qalaw Tsoho, ya karfin jiki? Tsoho
yayi wani shuumin murmushi yace ahh jiki da
sauki, Hajia Babba ta katse su, Alhaji baka ga da
Bakih muke ba? Ya dago ya kalli Badiyya da
mamarta lokaci guda yaji ya tsanesu duka,
amma da yake shima dan dunya ne yayi
murmushi yace ina na lura dasu, Durkusawa
sukayi sauna kwasar Gaisuwa, ya amsa ba laifi.
Ya kalli Hajia Babba, Karime ina muka samu
Bakih? Ta dan sosa Qeya tana so ta san inda zata
fara, sai chan tayi dabarar cewa Alhaji
Amaryarka ce da mamanta, Yayi murmushi
yace Amaryata? Ke kina son tsoho? Kin yarda ki
zauna cikin tsoffin mata na? Wayaga Auren
buta, ita ko badiyya harda sinna kai ita wai nan
kunya tajih, Ai Alhaji sun dade da daidaitawa da
Zaid, shine sukazo gaidaka, Ba tsohon ba, har
shi Uban gayyar sai da yaji faduwar Gaba, Tsoho
ya maze yace ban fahinceki ba, ita ko tace
Budurwar Zaidu ce, ita yakeso ya aura, Tsoho
yayi shiru, na wasu sakwanni, kan Zaid a Kasah
kamar na kirki, yace idan na fahimce ki karime,
ita wannan ya nuna diyya ita ce budurwar zaid
wacce zai aura, ita kuma wannnan uwarta ce,
sunzo gidansu saurayi kawo gaisuwa?? Cikin
murnar Tsoho ya fahimceta ta gyada kai Eh
hakan ne Alhaji, Tsoho yace toh ba a gidan nan
ba. Duk suka dago suka kalleshi, Bangane ba,
Tace ke karime ki fita idona, ke sakara ce,
wannan ce kike so Zaidun ya aura? Toh ba zai
faru ba, ya kalli Badiyya yace yarinya, kije ki
nemi miji kiyi aure ba dai zaidu na ba, badiyya
ta rarafa ta kama kafar tsoho, donAllah
Grandpa kayi min rai, i love Zaid alot, Tsoho ya
kalleta, yace Ke er bariki, bazan aura miki zaid
ba, wai Grandpa, zaki zo kina nun karairaye, ni
ba yaro bane, ke ga er boko koh? Toh Bature
ma yaci ubanshi, hajia karime tazo ta dago
badiyya dake ta kuka tace haba Alhaji menene
haka? Zaid da jikinsa yayi sanyi ya daure yace
Diyyah, ta dago ta kalleshi, ya cire key a
aljihunsa ya miqa mata, go home, i got dis
okay? Zaid pls help me, dont let him do dis to
us, u knw i cant leave wothout u, yace Diyyah
kije, i want u to trust me, i will find us a way i
promise. Ya kalli mamar yace mom kuje gida
zanzo, ta miqe tana hararar tsoho ta ja hannun
diyarta, Tsoho yace oho dai agayas akai
kasuwa, Zaid ya daure fuska kamar be tava
daria ba, fuskar nan daure tamau, tsoho yace ni

wannan daure dauren da kakeyi be shigata,
kazo ka bugeni sai na san kanayi, in banda
rigima irin taka, ina kai ina wannan fyarinyar?
Dukaduka yaushe akayi aurenka? Kai a ce kayi
shekara 10 da aure ance maka zan yarda ka auri
bareh ne?, balle duka ko wata 2 baka rufa ba da
aure. To udan mafarko kake ka tashi. Ni
Musbahu Zailani ba zan yarda ka auri Bareh ba.
_Bibilicious Biebee_
Add 2⃣9⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕 by💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Zaid ya juya ya
kalli Tsoho yace Ina so ka aura min Badiyya, ina
sonta, da ka aura min Wannan yarinyar nayi
biyayya na xauna da ita duk da na tsani na bude
idanuwa na naganta cikin gidanah, amma
saboda biyyaya ko kallon banza ban taba mata
ba, ds Su Mu'ammar suke ta kuka suna hadaka
da Allah kar a hada auren nan, ban ce komai ba
ni, yanxu kuma nazo ina roqonka ka aura min
Badiyya kana ce min aa, bakai min adalci ba,
tunda na bi umarninka, to nima a bani zabina,
tsoho Yayi shiru yana nazarin maganganun zaid,
chan yace Zaidu da dai a cikin gida ka ga mace
to ina iya aura ma, amma Bareh ne bazan
aminta ba, Ba ka taba ganin an auri bareh ba,
toh ba kuma zaa fara daga kanka ba, Zaid yayk
wani shuumin murmushi, ba a taba auren
bareh ba? To kakar yarinyan nan micece? Inace
bare ceh? Er wata qasar ma, ko kana zaton
bamu da labarin Uncle Abbakar da yaje karatu
Russia ya aurota? Naga itama din bareh ce,
Tunda har ka yarda ya aurota, nima hakan zaka
yarda na aureta, Tsoho ya bude bakih galala,
Zaid ni kake gaya ma magana? Hajia babba tace
ai ba batun gaya magana sai gaskia, shi
Habubakarin finshi yayi da ya auro tubabba?
Uncle Abbakar da Maysah da ke tsaye bakin
kofa suka qaraso ciki, duk zancen da sukayi a
kan kunnenshi, ya kalli hajia babba rai a bace
yace Raijana ba tubabba bace, a musulmarta na
ganta, ya kalli Zaid yace Zaidu, zaid ya kasa
dagowa su hada ido da Uncle Abbakar, don shi
Allah ya mishi kwarjini, qaryan tsageri ya kalli
baban maysah ya mai tsageranci, Zaid dai ya
amsa ba tare da dagowa ba, Uncle Abbakar yace
Lokacin da naje karatu russia, sai da nayi
shekaru 5 kafin na dawo gida, mu ba mu samu
gatan dawowa gida hutu kamarku ba, wanda duk
lokcin da kuka so dawowa kuke dawowa, Ganin
shekara 5 ba nan kusa bace, gudun kar na fada
ga halaka yasa na auri Raijana, mamar matarka,
sai da na dawo su baba suka san nayi aure, na
sha fada amma da na nusar dashi dabarata tayi

aure ya fahimceni, kagane? Zaid da yaji kunyan
Uncle Abbakar ya lullubeshi be ce komi ba.
Badiyya kake son aure koh? Sunannta kenan? Ya
gyada kai, Uncle Abbakar ya durqusa gaban
tsoho ya shiga hadashi da Allah, da Magiya kala
kala na kan ya bar Zaid ya sake aure, Maysah
ma ta durqusa ita ko harda kuka, ganin kukan
da takeyi ne ya sa Tsoho cewa sai yaje yayi tayi,
ni ba ruwana cikin alamuaaran zaid, na zare
hanuna daga duk wani shaani nashi, Zaid ya
matso yace ayi mun haquri tsoho, na tuba, na
mata Alqawarin aurene, banso ta dauke ni a
matsayin mayaudari, Tsoho yace kai dai kasani.
Uncle Abbakar yace kace mata ta turo
magabanta ni zan tsaya ma, ni zan aura maka
ita, Da sauri zaid ya kalli Baban matarshi, yayi
saurin sadda kai kunyar uba da 'yarsa ta
lulubeshi, wasu irin mutane ne wannan?Wani
uba zai ma diyarsa kishiya? Wata mata zata roqa
ayi mata kishiya? Jin muryan Uncle Abbakar
yayi inda yake cewa kaji ai, ina so na gana da
magabatanta, zaid yace nagode Allah ya qara
girma. Wayarsa ya ciro ya sanar da Badiyya ta
zo da Magabanta ta yanzu, cikin doki ta sanar da
uwarta, cikin rawar jiki sukaje suka kwashi
Kawuninta da basu dauke su a bakin komai ba,
wani kawunta yace sai yau kuka san damu? Sai
da aurenta yazo kuka san amfaninmu? Nan
badiyya da uwarta suka shiga bada haquri don
basa son abun da zai hana auren nan, sai da
suka cikasu da kudih kafin suka bisu, niko nace
dama Mace ke tura magabatan ta ba maza ba?😒
****
Bayan an sanar da yan gida akwai daurin aure a
parlon Tsoho, bayan an hallara nan take Uncle
Abbakar ya daura Auren Badiyya da Zaidu bisa
sadakin Naira dubu 100 lakadan ba ajalan ba,
uncle Abbakar ne waliyyin ango, gaban tsoho
akayi komi sai dai tak ce ce musu ba, tausayin
Rumarsa yakeyi. Bakin Badiyya kamar gonar
auduga, yau ta zama mallakin Zaid, sai yashe
haqora take tayi a dakin hajia Ama.
Ita ko Maysah kulle kanta tayi dakin Ammanta
tana ta ruzgar kuka, tausayin kanta takeji, anya
batayi ganganci ba? Allah gani gareka. Haka ta
dauro alwala ta dinga jera nafilfili Allah ya kawo
mata sauqi a kan har bacvi ya kwasheta kan
dardumanta, bata farka ba sai Assalatu.
Zaid ya shigo dakin badiyya tayi tsalle ta
rungumesa, ya dagata ya juya,cikin murna yau
gani na zama taka, bantaba tunanin hakan ba,
har na cire rai fa, zaid ya ja hancin ta yace i told

u i got dis dint i? Yes u did ma hubby, yace kun
shirya? Tace ehhh, yace breakfast fa? Ta mai
fari tace its too early, yace toh mu tafi, tace
mom tace xa mu barta anan, zata biyo mu daga
baya, akwai abun da zatayi a nan din, yace ba
laifi, ya shiga dakin hajia Babba ya gaidata ya
mata sallama yanaso ya iso Abuja da wuri, don
yau Monday, ta musu rakiya, suka shiga sashen
su Zaid, ya gaida Mamarsa da Babansa, badiyya
tana ta jin kunyan qaryar, nan suka musu
Sallama, har zasu tafi Zaid yace muje muyi ma
Tsoho Sallama Badiyya ta turbune fuska, tace i
dont like dat old man, Zaid ya galla mata harara
yayi gaba, bata da wani choice din binshi a baya,
Da Sallama suka shiga parlorn, yana zaune yana
lazimi, Zaid ya durqusa itams hakan tayi, sai da
yayi minti 30,kafin ya shafa, Zaid ya ce Barka da
Asuba Tsoho, ba laifi Tsoho ya amsa amma ba
kamse yadda yake mai da ba, Badiyya da ta
gama quluwa da shanya sun da yayi ta gaisheshi
tana harareharare, lpy kawai yace mata, Zaid
yace Tsoho dama yanzu zamu wuce Abuja,
kasancewar yau akwai aiki ban dauki excuse ba,
Allah ya Tsare kadai tsoho yace, Zaid ya Amsa
da Amin ya miqe har sun kai bakin qofa Tsoho
ya cire bakih yace Zaiduu, Zaid ya juyo tare da
amsawa, tsoho yace Rumah fa? Zaid ya fara inina shi ya mance da wata Maysah, ya shafa
qeyarsa yace ita ta na nan, sati me zuwa zan zo
na dauketa, Tsoho ya daga kai Alamar toh, Zaid
yayi saurin barin parlorn dan kar tsoho ya jaza
mai Aiki.. Tsoho kam takaicin Zaid yayi, yana
son zaid sosai amma wannan abun da yayi kawai
yaji zaid ya sire mai, ya mai ciwo, Duk cikin
jikokinsa ba wanda ya ma gata kamar Zaid, don
tunda ya aura ma Zaid Maysah yasan ya mishi
babban gata, samun Rumah a matsayin mata
Alheri ne babba, Amma da yake Zaid sakarai
ne, be gano hakan ba, tsoho yace bakomai
Duniya ce, Duniya ce zata ladabtar dakai. Yana
cikin tunanin zuci Rumah ta shigo da Sallama ya
amsa mata cikin sake fuska. Kallo daya ya mata
yasan ta sha kuka sosai, tausayinta ya lullubeshi,
Nan ta zauna suka shiga hirar yaushe gamo ba
tare da ya sanar da its tafian Zaid ba
Abuja
Karfe 5 suka shigo gida, Badiyya ta gaza sukuni
burin ta ta samu Zaid a yanzu, tun cikin mota
take ta shafa shi, sai da ya dakatar da ita, yace
wai so kike muyi accident? An riga an daura
auren nan m all yours, i think u can wait har mu
isa gida, if not i can find a place park my car nd

u suit urself, ganin gatse ya mata ya sa ta shafa
mai lafia. Tun a parlor ta fara shafashi tana
kissing, haka dai ya biye mata har badiyya ta
samu cikar burinta. Zaid ya ga salo salon
iskanci, lallai kam badiyya tayi nisa. Sai a yau ne
ya tabbatar da ya auri karuwa.
_Bibilicious Biebee_
3⃣0⃣ 🏡GIDAN GANDU🏠by 💕Biebee Isa💕Gidan Gandu🏠by 💕Biebee Isa💕 by 💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Biebee Isa💕Kaii I cant
take dis anymore, da sauri ta janyo wayarta ta
shiga laluben wayarshi.
Kano
Bilkisu ina abinci nah? Ta kalleshi ta watsar, sai
da ya maimaita mata kana ta dago ido ta
kallesa, tace ban dafa da kai ba, ya kalleta cikin
mamaki yace sabida mey? Sbd ni ba baiwar ka
bace, kuma ai naga kana da hannu koh? Zuciyya
ta ci Suraj, haqurinsa be kai ta dinga gasa mai
magana ba ya qyaleta ba, yau ya lashi takobi
sakko mata da wannan rashin kunyar da girman
kan nata, Shaqr mata wuya yayi ta sakeh ihuu,
ya daga hannu kenan zai mareta wayarsa tayi
kara, guntun tsaki yayi ya wulla Bilkis gefe, ya
zaro wayarsa, Lil sis screen din ya hasko da
hoton lovely K'anwarsa yasa ya dauka da sauri,
Hello Islah? Ya kike? Jin muryan yayanta ya sa
ta fashe da kuka be tsuma rai, nan da nan Suraj
ya rude, Islah? Are you Ok? happened to you?
Cikin kuka tace yaya Wlh m not alryt, come get
me outta dis hell, ina Mu'ammar? Kinsan i dont
have dat ryt to pick u up, tell me is Mu'ammar
hurting u? Yaya tinda aka kawo ni so daya na
ganshi, rannan ma ko 20 mins beyi ba, kayanshi
ya kwasa ya bar gidan, What? Inji Suraj, u mean
to say ke kadai ce a gidan for 1month 15days?
Ya shiga ciki da sauri yace so sorry sis gani nan
zuwa, key kawai ya dauka ya fitow, ya na fadin i
promise u duk inda Amar ya shiga a garin zaria
sai na binciko shi, he's going to pay for hurting
u. Bilkisu ta fashe da daria, Suraj ya kalleta,
goodluck in finding ya Ammar, ba Zaria zaka
tsaya ba, ka hada da Kasashen wajeh, dan be
K'asar kallonta yayi sosai, zuciyarsa na mai
zafih, ransa ya baci sosai, a hankali ya furta me
kike nufi? Ko tausayi tace gani yayi ba zai iya
zama da ita ba, kuma an fi karfinshi an hana shi
sakinta, shisa ya bar Qasar kuma ba zai dawo ba
har sai yaji kun raba auren. Idanun Suraj sukayi
jaaaa, ya ga bata lokacin shi yake yi nan gun
bilkisu ya fita a fusace ya ja motarsa ya bar
gidan ya kama hanyar Zaria. Nidai nace Suraj a
dai bi a hankali, Allah ya tsare ya kai ka lapya..
Bauchi

Ya Samir pls ka samo min Islamiyya na dinga
zuwa, zaman gidan ba dadi, nikadai a ciki, idan
ka fita sai dare, pls yasamir, kallonta kawai yayi
so daya ya wuce be ce da ita qala ba, haushi ya
isheta ta miqe ta nufa dakinsa tajishi a kulle,
nan ta fashe da kuka tana ta buga kofa amma
yayi biris da ita, abunda samir yake mata ya
fara isanata, anya zata cigaba da haqurin nan??
Kaduna
Ko da ta bude K'ofa Fadila ta gank tsaye, Amal
ta harareta ta shige ciki, fadila tayi murmushi,
tace haba Mummy Bon wai fushin ne haka? Wai
ba gashi na zo ba? Amal tace sai da aka kusa
wata zaki zo? Tace ai min haquri, ina Irfaan?
Tace yana bacci, nan suka zube a parlo suna ta
fira, cikin dabara Amal ta tambayi fadila ya
zaman ta yake da Jawad, Fadila ta kwashe
komai ta gaya mata har sillar auren su,da rashin
jituwarsu tun kafin ayi auren, Amal ta nisa ta na
tunani, ji labarin nan kamar a fim, tace Fadila
listen to me and listen good, Ba zaki biye ma
Jawad kuyi ta xaman nan ba, kin dai ji abun da
tsoho yace, ba saki cikin auren ku, whch means
u guys are stucked together forever u need to
learn how to leave with eachoda, nd love
eachoda. Fadila ta zaburo, me kike so kice min
mummy bon? Ni zan kai kaina gunshi? Na roqe
shi ya soni? Kindaiji me ya ce kwanaki koh? Ke
ganau ne ba jiyau ba, so ki bar wannan
maganar, ba zan taba kwantar da kaina na bishi
ya wulaqantanni ba wlh, so bar ma wannan
zancen,Amal tayi murmushi, Fadila kenan, ba
nufi na kenan ba, namiji sakarai ne, kamar yaro
yake sai yanda kikayi da shi, ke fa mace ce,
akwai yan dabarun mata da zaisa hankalinsa
karkatowa gunki, Fadila ta miqe a fusace tace
No thanks, kar Allah ya sa hankalin nasa ya
karkato gurina, muyi ta zama haka har dunia ta
nade for all i care, Amal ta na mamakin zafin
kai irin na fadila, amma she wont give up har
sai ta ga ta shirya wadannan maauratan.
Lagos
Riqe take da cikinta tana Murqususu, hawaye na
bin kuncinta, ta gama galabaita, ta kawo ma
kanta mutuwa, yarda kasan tana ciwon Naquda,
ta nayin scramps sosai, amma na wannan
month din yayi worst, Waiyo Allahn ta, da qyar
ta shiga toilet ta watsa ruwa, tana jan jiki ta fito
daure da towel dafe da cikinta, jiri ya dibeta ta
zube a qasa, Shigowar sa kenan ya ganta a K'asa,
da gudu Zayyad ya K'arasa gun hanifa, Hanifa
hanifa, are you ok? Kamar ta ga wani dodo tayi

karfin matsawa, ya sa hannunsa zai dago ta, ta
buge mai hannu tana
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment