Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

nan suna asibiti gurin maman anty laila,
yana shigowa ya tarar da sanah da skirt da brazia,
babu ko riga a jikinta kuma jin parking din motarshi ne yasata saurin ciresu,
ta mike a kan doguwar kujera, yana shigowa ta tashi ta matso kusa dashi ta shigeshi sosai tana shafa kirjinta tana magana kasa2,
ya kalleta cikin kyama yace kee meye haka, tace wallhy zafi nakeji yaya muje in tayaka hutawa,
nasan ka kwaso gajiya ta fara goga kirjinta a jikinshi,
runtse idonshi yayi ya turata ta fadi sosai, yace kina da hankali kuwa,
ni kikeso in fadawa tarkonki in sabi Allahna,
to ki canza taku dan baki da jikin da zaki yaudareni dashi Allah na tsareni daga kaidin fajiran mata irinku,
yayi tsaki ya wuce daki ya barta a gurin,
cikin kunan rai ta mike tana huci tace wallhy yau saina nuna maka ni din nan jikina ya isa in yaudareka,
saida ta kusa minti 2, sannan tayi side dinshi,
a parlonshi ta cire komai na jikinta,
ta fada dakinshi da gudu tsirara, lokacin yana daure da towel zai shiga wanka ta fado jikinshi tana fadin yaya ka taimekeni bera ne ya haumin jiki,
ta kankameshi sosai, auzubillahi minal shaidanir rajim ya fadi ya hankadata lokaci guda duk da taso yaudararshi da laushin jikinta da yaji a jikinshi,
mari yakai mata zafafa guda biyu,
yace wallahi ko ki fita ko in fasa kanki da bindiga,
ta mike jikinta na rawa ta fita tana kuka, dafa kanshi yayi yana maida numfashi saboda gaba daya ta hargitsa mishi kwakwalwa, saida yayi minti biyar yana addua sannan ya mike ya shiga bayi yana hamdala ga Allah da ya haneshi aikata alfasha,
Ajiyar zuciya yayi da ya gama tuno wannan ranar sannan yayi tsaki ya shiga bayi yayi wanka...

Mrs tijjani shattima....


[[ ◆◆ ZULFAH ◆◆ 3⃣3⃣
By Aysha Ya'u kurah

A mota hira suka dinga yi da farouk da shima jiya ya dawo gida,
kallon mamaki ya dinga yi mata yadda ta zama wayayya, kyanta mai sanyi, fatarta ta murje kamar wacce tayi wankan inji, ga uniform din jikinta ya karbeta sosai,
shi dai da a hanya ya ga zulfa bazai ganeta ba, ya kalleta sosai yace wai kece kuwa, kinga yadda kika koma,
anya kina karatu a school kuwa,
tace kai yaya farouk tsokanata kawai kakeyi amma in banda haka ji fa yadda na rame saboda tunanin su mummy,
yace umm I c, amma mu baki tunanin mu ko, ni tunda na tafi skool ma bamu taba waya ba, anya kuwa zan cigaba da matar dake,
tayi dariya sosai tace kayi hakuri nima fa ina skool, yace bawani nan, anty laila ta gama kwaceni kuma babu kishiya,
ta harareshi cikin wasa tace kai kama isa, yace har nayi yawa ma tunda kin manta dani, tace wallhy kuna raina dukkanku ya za'ayi in manta da na katakon, yayi dariya dai2 lokacin da suka karaso gida,
gate aka bude musu suka shiga yayi parking dinta gurin ajiye motoci, ko kadan bata hango sadeeq cikin abokanshi su biyu tsaye a hanyar shiga parlon ba,
ta bude motar ta fito farouk ma ya fito, twins ne suka fito da gudu da ihunsu sukayo gurinta ta yarda skull bag dinta itama da gudu ta rungumesu hular kanta ya fita saboda irin rikon da sukayi mata,
gashinta ya zubo har gadon bayanta, wani irin shuku akayi mata a skull wanda yakara ma fuskarta kyau,
rike hular tayi a hannunta ta rikosu tana musu magana zasu shiga parlor,
da karfi farouk yace waye bawanki da zai dauko miki skull bag, ta juyo da murmushi a fuskarta zatayi magana suka hada ido da sadeeq,
da sauri ta fada parlon ba tare da ta bawa farouk amsa ba,
ya dauko skul bag din yana dariya ya bita dashi,,
Ahmed ishaq yace woww marafah wannan ma kanwarka ce, sadeeq da duk ilahirin jikinshi a mace yake yace umm, hafiz yace gaskiya tayi min ina kamu,
ahmed ya harareshi yayi tsaki yace marafa wallhy na rigashi hafiz dan iska ne, kai ma kasani, suka dinga musu sadeeq dae binsu kawai yakeyi da ido, dan shi kanshi zai iya cewa bai santa ba, yadai san itace zulfa'un da mummy ta aura mishi wacce bai taba mata kallon da yafi sau uku ba, cikin 1yr yarinyar nan ta zama haka, kodai ba ita bace,?
wayarshi ta katse mishi tunanin da yakeyi, ya dauka da murmushi a fuskarshi yace my sweet baby, cikin shagwaba take magana, gaba daya ta rikitashi ya mance da wata zulfa da kamaninta,
yace yanzu kika dawo kenan, tace walhy kuwa I mssd u so much, yace misd u more baby komai dare zanzo abuja kinji,
tace haba dear yau saurah 4dys in zama taka gaba daya ka bari kawai sai gobe tunda gobe za'a fara event, yace oooh bakisan yadda na kosa bane amma babu komai Allah ya kaimu goben, tace dama kudi nakeso saboda kayan da zan mana na dinner, yace okk dear kamar nawa, tace 500k zai isa saboda harda shoes da komai, yace to no problem zan turo miki yanzu, take care fa, tace I will sai na ga kudin,
suka ajiye wayar, ta kalli wani fakirin saurayin da ta hadu dashi ya biya mata bukata tace bari ya turo in baka ko 300k, cikin murna yace duk ni kadai, tace kwarai kuwa ay ka biya min bukata ta, kuma kai cikakken namiji ne, zan yi maka fiye da haka ma indai zaka dinga amsa bukatata, cikin rawar murya yace me zai hana, ay mun zama daya ma daga kin ji kina bukata kirani zaki ganni ba bata lokaci, tayi murmushin jin dadi, ta shafi sajenshi ta manna mishi kiss ya tayata suka kara fadawa cikin sabon Allah, wa iyazubillah...

Biki ne akeyinshi na masu naira, anyi events kala2, mummy ko mutum daya bata gayyata ba, haka ta hana su anty laila da jalila zuwa bikin, daurin aure kadai ta yarjema farouk da nurain zuwa shima dan tare da daddy ne, haka tace sai dai daddy ya ba sadeeq wani gurin su zauna amma sanah bazata zauna a cikin gidan da take ba,
gayyar anty amarya ta cika gidan, da gidan amarya dake unguwar rimi,
zulfa abin ya dameta ba sosai can ba, saboda yanzu a shirye take in sadeeq yaga zai rabu da ita bismillah in zai zauna da ita duk daya a gurinta, sonshi yayi mugun raguwa a zuciyarta,
Karfe 9 aka kawo amarya gidan surukanta,
rikakkun yan bariki ne kawayen mamanta suka kawota, zama sukayi a parlon mummy wai ga amarya nan ayi mata fada,
mummy tace ay nasan anyi mata fada agida saidai ince Allah ya basu zaman hakuri, ameen sukace matan gurin suka tashi suka kaita dakin anty amarya anan suka dade sannan aka kai amarya gidanta,
gidan su daddy yan kai amarya suka dawo nan zasu kwana,
saida yar maiduguri ta kara gyare sanah kafin ta tafi,

10 : 30 abokan ango suka rako ango siyan baki, saida ko wanne a cikinsu ya bata 10k sannan ta bude musu kyakykyawar shaidaniyar fuskarta,
Hafeez da bai halarci event ko daya ba sai daurin aure saboda aiki, ya kwalalo ido yana kallonta, tabbas itace yarinyar da suka hadu a govnr road.....

Mrs tijjani shattima..
[15/12 14:47] Anty aisha ya'u kura: ◆◆ ZULFAH ◆◆ 3⃣2⃣
By Aysha Ya'u Kurah

Haka kuwa akayi cikin satin daddy yaje aka gama maganar aure aka sa rana,
wata biyu akasa saida mahaifin sanah ma yace yayi kusa,
dakyar daddy ya nusar dashi akan wata biyun shine dai2 saboda babu alkhairi ajan lokacin aure indai duka bangaren a shirye suke..

Sai dare daddy ya isa gida, sai da ya huta sannan ya sanar ma da mummy,
babu abinda tace mishi amma a zuciyarta ta nemawa danta tsari daga sharrinta da kuma cututtukan nan na zamani,
addua ta dingayi a zuciyarta saboda bacin rai cikin ikon Allah zuciyarta tayi wasai suka cigaba da hira da mijinta cikin nishadi, lokacin da daddy ya fadawa sadeeq murna ya dinga yi ya dinga kiran abokanshi yana fada musu,
ya kirah hilal da rabon da suyi waya tun randa suka rabu a hotel,
hilal kamar bazai daga wayar ba, sai kuma ya daga, sadeeq yace hilal kenan sarkin fushi, har ka gama fushin, hilal yace hmm kawai, sadeeq yace kai ba wannan ba, an sa min rana on 12 oct, saboda haka ya kamata kazo mu fara shirye2 tunda kasan kaine babban aboki, hilal Allah sanya alkhairi kawai yace ya kashe wayar dan baijin zai iya zuwa gurin marafa, saboda iya tozarci marafa yayi mishi, ,,
sadeeq ya kalli wayar yayi tsaki, a ranshi yace hilal bakin ciki kawai yake mishi dan shi bai samu sanah ba, saidai ka mutu hilal ya fadi hade ajiye wayar ya mike dan shi a ganin shi he's very lucky to hv sanah,,,

Biki ya rage saura sati biyu, mummy babu abinda ta shirya na biki, haka nurain dan kwata2 ya daina kallon inda sadeeq yake tsakaninsu gaisuwa, anty amaryace ke kidin ta tayi rawarta ita da sadeeq, ba kananan kudi take karba a gurin sadeeq da daddy ba duk a sunan shirye2, sanah kuwa watanta daya a maiduguri tana gyaran jiki da shan magunguna, gaba daya a matse take dan bata iya yini ba tare da namiji ba,
takunkumi aka samata a gidan wata kawar mamanta dake maiduguri, nan ake mata gyara ciki da waje, an hanata fita ko nan da can acewarsu daraja suke nema mata agurin mijinta, gyaran da akayi ma sanah ko budurwa albarka, gyara ne na musamman wanda ake ajiye kudi sosai kafin ayi shi,
(anya akwai gyaran da zai ďinke leda ta koma yadda take kuwa, mata mu kula sosai a daina yaudararmu da mace na komawa virgin ta hanyar dinki ko magani,
virginity kamar leda yake in ya huje babu wanda ya isa ya iya maidashi dai2, saidai ya matse a sha wahala,
to bari muga sakaran namiji irin sadeeq zai gane pacin da akayiwa leda, ko kuwa wannan karan ma son zai rufe mishi ido)..

Tsaye take tana duba agogon hannunta, duk wanda ya ganta yaga budurwa cikakka mai cikar zati da kamala,
rolex da frisky duk anzo an daukesu ita kadai ta rage, kyakykyawar fuskar nan tata da koda yaushe cikin smiling take amma saboda kosawa azo daukarta ta hade ta kamar bata taba dariya ba,
Smiling beauty taji an fadi a bayanta,
ta waiga suka hada ido da uncle majeed, tayi murmushin da ya lotsa kumatunta ya bayyanar da kyaunta mai sanyi,
yace har yanzu baki tafi ba, tace eh inajin suna hanya ne,
ya karbi papers din hannunta yace wane subject kukayi last, tayi dariya tace can't recall saboda bana maida hankali akan subject din,
yayi dariya sosai yace magana fa kika fada min,
tace a'a gaskiya dai, dan kasan my fav subject ne shiyasa kake tambayata, yace ni bansani ba, tunda in kuna cafe bacci kikeyi, ta bude baki sosai tana kallonshi, yace banason jin komai dan ba karya na fada ba, wish u d very best in ur exams, wa yaga smiling beauty a ss3 next term,
ta rufe fuskarta tana dariyar jindadi, ya duba agogon hannunshi, yace muje in kaiki gida, zatayi magana akayi parking din mota a gabansu,, farouk ta hango ciki ta fara murna tace gashi nan ma anxo daukata tnx 4d concern sir, anytime yace mata yana daga mata hannu, har saida ta shiga mota sannan ya juya ya koma office, tunanin zulfa'u yana hanama Abdulmajeed sukuni, hakuri kawai yakeyi saboda soyayya is outta bound a school din da babu abinda zai hanashi fada mata, yana shiga office ya tsura ma hoton da yayi mata ranar presentation ido,
wani irin sonta yakeji yana ratsa ko ina jikinshi,
computer da take amfani dashi a cafe nan ya hau ya zauna yanata bincika shirmen da takeyi a ciki yana dariya,,,

Mrs tijjani shattima....
[15/12 14:47] Anty aisha ya'u kura: ◆◆ ZULFAH ●● 3⃣4⃣
By Aysha Ya'u Kurah

Gaban sanah ya fadi da ta hada ido da hafiz tayi maza ta sunkuyar da kanta kirjinta na tsananta da bugawa, ita yanzu ya zatayi in hafiz ya tona mata asiri,
wannan karan tasan bata da mafita,, zufa sai keto mata takeyi ta ko ina,
muryar hafiz ce ta dawo a ita cikin duniyar rudun da ta shiga,
Yace gaskiya am happy 4 u marafa, Allah ya baku zaman hakuri,
ameen sadeeq ya ke ta cema abokanshi yana musu godiya babu kakkautawa, hafiz a zuciyarshi yana mai tausaya mishi dan ya auri taxi no garage, abin da ya hanashi yi ma marafa maganarta a tunaninshi ta nutsu ne ta daina abinda takeyi kuma baya son silar raba auren sunnah shiyasa kawai ya bar abun a zuciyarshi, har suka fito sadeeq na musu godiya,
hafiz yace marafa wai ina hilal,
sadeeq ya tabe baki yace inaga yayi tafiya ne bari in shiga kar amarya ta gaji da jira, sukayi dariya dukkansu suka wuce hafiz na tunanin yadda akayi sadeeq ya auri wannan karyar,
to wai hilal bai taba ganinta bane dan da ya ganta zai ganeta kuma ya fada ma sadeeq wacece ita, tunda sun hadu a tavern hotel da hilal ranar da ya fara ganin sanah,
daga kafadunshi yayi, yayi musu fatan alkhairi a zuciyarshi sannan yaja mota ya wuce...

Sadeeq ya shigo ciki cikin farin ciki ya kullo ko ina,
kitchen ya shiga ya dauko plate da cup ya wuce daki, yana shiga ya tarar da sanah tayi rupp da ciki tana kuka, ya maza ya ajiye abinda ke hannunshi ya karasa kusa da ita yace lafiya me aka miki baby,
ta kwanto jikinshi tayi ajiyar zuciya dan taga alamar hafiz bai fada mishi komai ba,
tace nayi missn gida ne, ya rungumeta sosai yana shakar kamshin jikinta yace tink no more baby, zan maye miki gurbin komai a rayuwarki ki daina kuka ki sakko muci abinci,
ya dauketa chak ya sauko da ita ya zauna yana bata kaza da nagari milk,
saida suka koshi sannan yace ta tashi suyi wanka suyi sallah su gode ma, langwabewa tayi tace na gaji dear ka bari sai gobe muyi sallar plss, yace gobe kuma,
tace eh sai mu hada ba isha'i kake nufi ba, yace isha'i kuma, u mean bakiyi sallar isha ba, tace eh har magrib ma saboda kar makeup dina ya goge dama nayi niyyar in zan kwanta inyi kuma gashi am tired saidai gobe in hada,
sadeeq ya kallata cikin mamaki, ya fara magana cikin sanyin murya dan baya son ya bata mata rai yace baby yi hakuri muje in taimaka miki kiyi wanka kiyi alwala kizo kiyi sallah,
ta bata rai sosai zatayi magana ya dauketa yayi bayi da ita, saida ya taimaka mata tayi wanka sannan yace tayi alwala,
gefe ya koma ya tsaya yana kallonta tana alwalar da ita kanta akwai gyara a cikinta, kallonta kawai yakeyi dan ko ina a jikinta a sake yake,
a tunaninshi new bride sunada kunya in an taba su amma wannan itace ma ke sarrafa shi, duk inda yasa hannunshi ita ke kara matseshi yadda zataji dadi,
kauda tunani yayi a zuciyarshi, ya kalleta yace kin gama, tace eh,
ya rikota suka fito, saida tayi sallar magriba da isha'i sannan ya mike sukayi raka'a biyu dakyar tana korafin ta gaji,
zama sukayi yana mata tambayoyi akan wankan janaba,
ko daya bata iya amsawa ba , dataga yana kokarin kureta ta mike ta cire hijab din jikinta ta fado jikinshi tana mishi magana kasa2,
a kasalance yake zai fara magana ta tura bakinta cikin nashi, nan ta shiga gigita shi da salonta,
da kyar ya iya dagata ya daurata akan gado ya shiga aika mata da nashi salon shima,
sun dade suna cuda juna,
sadeeq yasha bakar wuya a gurin sanah,
ya kasa tantance dadin saboda wahalar tayi yawa, gashi taki rabuwa dashi har saida yayi ta maza ya mike yayi bayi yana maida numfashi wankan tsarki yayi zuciyarshi cunkushe da bakin ciki, amma duk wannan bakin cikin da yakeji baisa yaji son sanah ya ragu a zuciyarshi ba,
ko kadan wannan daren baiyi ma sadeeq dadi ba,
ya kasa gane me yasanya shi cikin tsananin kunci a daren dayake mafarkinshi dare da rana,
tsaki yaja ya fito yaga sanah na baccinta babu abinda ya dameta,
kauda kanshi yayi ya fita daga dakin gaba daya,
kwanciya yayi a kan gado yanata juyi, ya rasa abinda zaisa shi farin ciki a wannan daren,
dakyar bacci yayi gaba dashi cikin mafarkai kala2,,

Da asuba ya tashi yayi sallah,
dakin sanah ya nufa ya tarar da ita tana bacci kafarta a dage komai nata a waje, baccinta takeyi babu abinda ya dameta,
tsaki yayi sosai ya shiga tashinta daga wawan baccin da takeyi,
juyi tayi sosai tace oh my God pls kabarni inyi bacci, jiya fa ban wani samu baccin kirki ba,
girgiza kanshi yayi hade jan tsaki ya fita ya bar dakin, parlor ya koma ya zauna ya runtse idonshi, ya tsani ya tuno daren jiya, bude idonshi yayi da sauri ya kunna TV yana kallo,
karfe tara dai2 aka kawo musu kari daga gurin anty amarya har lokacin sanah bata tashi ba tana can tana baccin asara,
kitchen ya shiga yayi serving kanshi ya hada tea ya fito ya zauna ya karya,
Sai karfe sha biyu a da wani abu sanah ta tashi tana mika,,
bayi ta shiga tayi wanka sannan tayi alwala,
tana idar da sallah ta shiga caba kwalliya sosai cikin tsadadden leshi ruwan kasa, parlorn ta fito lokacin ya zaune cikin kananan kaya, kusa dashi taje ta zauna, yayi murmushi yace har kin tashi,
tayi fari da ido tace ehh dear yunwa nakeji, yace akwai abinci a kitchen kije ki zubo,
ta mike tana kwarkwasa ta karasa kitchen, tea kadai ta hada sai farfesu kadan da ta diba ta dawo ta zauna tanaci suna hira,
Duk ranar sadeeq yana gida sallah kadai ke fitar dashi masallaci,

Kwanaki bakwai sukayi suna gurzar juna ko kuma ince sanah na gurzar sadeeq saboda bata daga kafa ko da yaushe cikin bukata take har tsoro yakeji ta nuna bukatarta saboda baya iyama yawan bukatunta kuma ya rasa abinda take likewa wanda yake sashi jin azabar zafi in ya kusance ta,
gashi ko dakin da take kwana ma ba gyara shi takeyi ba saboda a gida babu abinda takeyi daga ci sai yawo,,
uzuri sadeeq yayi wa sanah ko zata gyara komai nan gaba saboda yana sonta amma badan haka ba Allah ya sani da tuni ya rabu da ita tun day 1 na aurensu.... hmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmmm

Mrs tijjani shattima...
[15/12 14:47] Anty aisha ya'u kura: . ◆◆ ZULFAH ◆◆ 3⃣5⃣
By Aysha Ya'u Kurah

Smiley**
smiley**
smiley**

sau uku kawayenta na kwala mata kira, tayi tsaki ta diro a gado ta deko ta kallesu tsaye a bakin cornersu, takalli Rukaiya salis (Neelam) dake gyara agogon hannunta tace meye kuke min irin wannan kiran,
neelam tace uncle majeed yace a kiraki mu fito rehearsal tun dazu juniors ke tsaye a field mu kadai a ke jira, ta turo baki ta mike tace ni wallhy matchn dinnan ya fitan min arai, kullum babu hutu, frisky dake saman bng tana shan cornflakes tace ay ke kin fita sahun matchers queen naji ance za"a nadaki,
zulfah ta kwalolo ido tace wace din za'a sa queen,
Huris tace ke mana, kuyi sauri pls dan mrs ebalu tana field din kuma muna kara bata lokaci,
zulfah ta zauna tace aiko kuce banida lafiya ina ni ina queen, yaushe ma zan iya yadda suke tafiya gaskiya kuje wallhy ban iyawa,
ta shige bargo ta dukunkune, huris tace wallhy bazamuyi karya ba cewa zamuyi kince baki zuwa kuzo mu tafi,
zulfah ta mike da sauri ta suri takalmanta tabi bayansu tana ma huris masifa, har suka kai field bakinta baiyi shuri ba sai masifa takeyi,
huris tace yoo ay sai kiyi, na matsa miki ki fito ne ki koma ki kwanta jiki magayi,
zulfah taja tsaki dai2 lokacin suka karaso kusa da teachers din, dukawa sukayi suka gaishesu,
mrs ebalu ta dafa zulfah cikin harshen turanci tace wannan kake magana ko majeed,
yace yes ma sai a samu princess nd prince,
zulfah ta bata rai ta koma baya tabarsu sunata muhawara, aka ciro wasu kyawawan yara "mardiyah ishiyaku" da "Habeeb lamido Habeeb" sune p nd p, gefe guda suka zauna da zulfah da ko dariya takiyi tana kallon su huris suna matching suna mata dariya,
saida aka gama da matchers sannan aka fara koya musu yadda zasuyi tafiya da kuma imettn din yadda zasu gaisa da baki da kuma gift din da zasu bawa principal,
zulfah dukk yadda taso ta bata tafiyarta dan acireta abin ya gagara saboda duk yadda tayi sai tafiyar tayi mata kyau sosai, yaran ma sun iya sosai dan haka aka tsayar da sune zasuyi babu canji,

cikin satin suka kware sosai daga su har matchers din komai suna yinshi gwanin ban sha'awa tun zulfah bata so har ta hakura ta maida hankali, ana gobe inter house sport suna final rehearsal uncle majid ya shigo da wasu kayan queen da na yaran, gown ce kalan hostel din purple me kyan gaske, sai takalmi silver mai tsini sosai da crown, sai wani abu da zasuyi crossing dinshi tsakanin kirjinsu an rubuta sunan hostel din da sunan queen, sai na yaron suit ne baki mai kyau dai2 shi itama yarinyar gown ce mai kyau fara da karamin crown, suna gama rehearsal kowa ya dauki kayan shi zai wuce hostel,
kiran sunanta uncle majeed yayi lokacin da zata fita,
ta juyo ta amsa mishi, ta karaso gurinshi tace gani sir,
ya kalleta sosai yace zaki iya kuwa,
tayi murmushi tace in shaa Allah uncle, yace sai kin daure kar kiga yawan mutane kisa muyi failn kinji,
ki saki jikinki kiyi duk abinda ya dace,
tace I wll in shaa Allah, yace good jeki Allah ya bamu sa'a, tace ameen sannan tasa kai ta fita. . .

Shiri sukeyi tun safe, jalila ta gama shiryawa tana tsaye kofar anty laila dake shirya ayda da tsohon cikinta,
jalila tace anty zaki iya xuwa kuwa,
laila ta cije baki tace nima haka nake gani ku tafi kawai dan banjin dadi,
jalila tace sannu Allah ya baki lafiya ta kamo hannun ayda suka fito parlor nan suka tadda mummy da kayayyaki a gabanta jalila tace mummy anty batajin dadi mu kadai zamu tafi ina su amrah,
mummy tace sun fita duba drivr,
kafin tayi magana sai gasu sun shigo da gudu suka ce mummy wai anty amarya ta aikeshi,
mummy tayi tsaki tace to ku jirashi ya dawo, jalila ta turo baki tace ni wallhy mummy bazan iya jira ba waya san lokacin dawowarshi,
mummy tace to ya kikeso inyi, kece ki koyi mota tuntuni kinki sai kisan yadda zakiyi ki tafi,
zatayi magana aka turo kofar,
sadeeq ne ya shigo cikin white suit masu kyau sun amshi jikinshi sosai ya tsuguna har kasa ya gaida mummy,
ta amsa tana kallonshi cikin tausayawa dan duk ya rame,
watanshi shidda kenan da aure tun suna wata daya dakin laila yake zuwa cin abincin rana da na dare wata rana har na safe ma,
dan sanah bata bin hanyar da kitchen yake saidai ta fita restaurant taci ko tayi takeaway,
ga yawon tsiya in ya tambayeta tace mishi tana gidan aneesah, ga bukatunta kullun kara yawa sukeyi,
Mummy ta kalleshi cikin kulawa dan ta fara amsa gaisuwarshi kuma tana kulashi saboda ta jawo shi a jiki har ya fita daga jarabtar wannan kaddararen aure, tace daga ina kake,
yace daga gida mummy,
sanah tace in gaisheki, ta tabe baki dan tasan karya yakeyi tace to naji,
jalila tace yaya plss kazo ka kaimu danbo babu wanda zai kaimu,
mummy ta kureshi da ido taji mai zaice,
ya saci kallonta sannan ya mike yace to muje,
suka kwaso kaya cikin murna suka fito suna ma mummy bye2, mummy tace Allah ya tsare a dawo lafiya ta koma sama tana mai tausaya ma sadeeq duk da shi ya jama kanshi kuma abin takaicin shine har yanxu baya ganin laifin sanah,,
tayi tsaki
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment