Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya gigice ya rasa inda zai nufa dashi kawai ya nufi sama dashi gabad'aya suka biyo bayansa hankalinsu a matukar tashe kofar dakin mommy dake bude ya shiga ya kwantar da yaron yana kiran sunansa tare da ta?a kumatunsa cikin tashin hankali "areef! areef!! dukkaninsu babu abinda suke fa?a sai sunan� areef� bude idanunka.
aunty zee tace "areef my boy open your eye',� amman Shiru� ...
kisna data karasa shigowa dakin ta tsaya daga bakin kofa ta kasa k'arasowa inda suke hannuwanta duka dafe da qirjinta dake wani irin mahaukacin buguwa da karfi ,jira kawai taji abinda zasu ce mata ya mutu ko yana raye ....
a guje Aliyu ya shigo dakin sakamakon fa?a masa da nasir yayi yana k'arasowa bai san sanda ya matsar da samir gefe ba ya cicccibi d'ansa ya rungume ajikinsa yana kiran sunansa "areef !arerf !! aunty zee ta d'auko ruwan roba dake ajiye ta mikawa Samir sannan ta amshi yaron daga hannun Aliyu ta kwantar dashi ta amshi ruwa ta shafa masa a fuska ya ?an sauke ajiyar zuciya da kyar yana ?o?arin bude idanunsa amman ya kasa Samir ya fita da gudu tunawa da yayi idan mutun ya samu shock na electric ruwan gishiri ake fara bashi ko cikkaken second biyu bai yi ba ya dawo dakin ya mikawa aunty zee ruwan rige rige� safiyya da aunty zee sukayi gurin amsa ruwan aunty zee ce tayi nasarar amsar ruwan ta bashi ya sha tana kiran sunansa "areef plz my dear open your eyes say something to aunty zee ..."
" Nasir Kira doctor plz inji cewar Samir , Nasir ya mike ya fita da sauri, gaba-daya sun rude sun gigice , a mutukar fusace aliyu yace " wai ya'akayi wannan accident din ya faru dashi "?Cikin rawar jiki samir ya sheida masa kamar yadda kisna ta fada masa ta daura ruwan zafi ta manta amman tana tunanin areef yayi wasa da ruwa kafin ya ta?a hot plet din , saurin dafe goshinsa yayi� yana furta "ya Salam� yaji kamar ya kamota ya rufeta da dukan mutuwa ,
jin yadda suke kiran sunan areef har lokacin ta sadaukarwa ranta cewar ta rasa d'anta wasu zafafan hawaye suka soma turereniyar zubowa daga idanunta ta sake makalewa a jikin bango tana furta kalmar data ji ta fito daga bakin aunty zee wato "inna lillahi wa inna ilaihi rajiun, shi kawai take furtawa tana maimaitawa cikin haka nasir ya shigo tare da doctor rike da briefcase� a hannunsa gabad'aya suka matsa suka bashi guri ya cire abun awon daga wuyansa ya auna shi yaga yana numfashi sai dai ba sosai ba Aliyu ya daga kafafunsa daga inda yake tsaye ya fuskanci inda kisna take tsaye "kuka munafurcin me kike wa mutane bayan sakacinki ne duk ya janyo zan rasa d'ana "? Gabanta ya shiga dokawa da karfi ta
Hannuwanta duka ta ha?e guri daya alamun yayi mata afuwa "ki daina nuna kamar kin damu da halin da areef yake ciki kowa yasan baki damu dasu ba saboda tsanar da kike min yayi maganar a fusace yana nuna qirjinsa ..."
"Aliyu dan Allah ka natsu areef zai dawo daidai bai kamata kayi bleming d'inta ba kasan bazata bari wani abu ya samesa da ganga ba inji cewar nasir� .. "furzar da iska mai zafi yayi ha?e da rike kugunsa da hannunsa daya "bata sona komai zata iya yi dan ta dakushe farincikina bayan wa?an nan� yaran sune rayuwata, sune dangina ,sune komai nawa ya karasa maganar cikin tsananin fushi yana nunata da yatsansa "wannan muguwar babu abinda bazata iya yi akaina� ba tun da bata sona ..."...
Doctor ya kai hannu yana ?o?arin bude idanun areef "open your eyes da kyar yaron ya iya dan bude idanunshi da taimakon doctor , haka ma bakinsa ya bu?e ya duba sannan yace "karku damu zai dawo daidai Aliyu yace doctor "kana ganin zai rayu ? "Zai rayu sai dai jikinsa yayi week sosai saboda shock din daya samu me kuka bashi kafin na karaso ?" An bashi ruwan gishiri suka hada baki gurin fadar haka "Yes wannan abu ne mai kyau, abinda ake son abawa duk wanda ya samu shock daga wutar lantarki kenan garin yaya ma karamin yaro kamar wannan akayi careles dashi haka "?"Wannan mahaukaciyar uwar tashi ce tayi sakacin dashi yanzu kalli abinda ya faru dashi bancin yana da sauran yawanci rai da ba abinda za'a fada kenan ba "gaskiya ta dinga kula dashi idan ba haka ba zata iya rasa shi wata rana ,yanzu dai ku bar shi ya huta zuwa wani lokaci duk suka fito daga dakin suka bar aunty zee tana shafa masa kai ....."
Nasir ya dubi Aliyu yace "muradi abinda kayi sam bai dace ba ban ji dadin abinda ka fa?a a daki ba , tun bakasan da zaman yaran nan ba ita ke kula da yaranta dan me zaka yi bleming d'inta without any reason for god sake"dan Allah karka fa?a min babu dadi kulawar banza kulawar wofi ,wacce irin kulawa ce wannan da har za'a yi careless da rayuwar yaro� ? idan har tana kulawa dasu bazata bari abinda ya faru yanzu ya faru dashi ba "."karfa ?acin rai ya sa ka furta sabo itafa yar adam ce "ai komai za'a fada akanta ba yarda zaka yi ba kana bayanta ".
"ba haka bane wallahi nasan tayi kuskure tunda tasan yaran� suna gidan kuma suna da kiriniyya bai kamata ta barsu a parloun kasa su kadai ba alhalin kofar Kitchen� a bude yake sannan kuma bata gurin sai dai ya zamu yi da qaddara "? "Allah ya qaddara haka dole sai hakan ya faru babu tsumi babu dabara kisna ta matso kusa dashi saboda ganin yadda ?acin ransa ya fito fili muryarta na rawa tace "dan Allah kayi hakuri wallahi ba da ganga nayi ba ai jin maganarta yayi kamar garwashin wuta a zuciyarsa ya juyo a fusace yana dakatar daita da hannunsa " baki da abinda zaki kare kanki agurina bare wani hakurinki din banza ,me zanyi da hakuri ?
" kima san wani abu wallahi bazan barki haka ba sai na hukataki bisa gangancin da ki ka min akan yarona ......"

zaro ido waje tayi hawayen dake makale a cikin kwarnin� idanunta suka gangaro ya kai hannu zai cafki wuyanta nasir yayi saurin rike masa hannu "haba aliyu meye haka kake kokarin yi "? ya fixge hannunsa da nasir ya rike yana damko tsintsiyar hannunta yayi hanyar waje daita tana biye dashi tana kuka tana kallon bayansa jikinta na wani irin rawa gabad'aya suka biyosa har Samir daya� zuba masa ido suna masa magana yayi musu banza bai kula kowa ba sannan bai tsaya a ko'ina ba sai a haraban gidan yana gama k'arasowa yayi cilli da hannunta ta tafi luuuuuuuu zata fadi "ki bar min gidana sannan ki fita a rayuwata bana bukatarki ,Aliyu baya bukatarki arayuwarsa"shiru tayi tana kallonsa zuciyarta na dokawa da karfi kamar zai fasa qirjinta ya fito waje ,"bana sonki bana bukatarki arayuwata da ki kashe min ya'ya gara tun wuri na zareki acikin rayuwarta ya karashe maganar jijiyoyin kansa na mikewa alamun ya kai kololuwa gurin ?acin rai ".
" Aliyu dan girman Allah ka tsaya ka dawo hankalinka idan rai ya ?aci hankali ke dawo dashi abinda kake yi sam bai dace ba haniyarsu ta fito da aunt zee haraban gidansu "kasan Allah bazan saurari duk abinda zaku fa?a min akan wannan ba kawai ta bar rayuwata kafin nima ta kasheni dan babu imani a zuciyarta "no aliyu wannan ba daidai bane aunty zee ta fada tana kallon samir dake tsaye rungume da hannuwansa duka a qirji ya bala'i tsurawa Aliyu ido yana kallonsa yana mamakinsa yana jin wani irin d'aci acikin ransa wanda bai taba tunanin zai ji akan Aliyu ba mutumin da suka taso tare, gurin baccinsu daya komai nasu tare sutura iri daya suke sakawa hatta karatu iri daya suka yi babu abinda ya bambamta su sai karfin zuciya cikin fushi aunty zee tace "ka tsaya kana kallanmu ka masa magana mana nasan idan ka masa magana zai fahimka akan tamu maganar "numfashi ya sauke yayi mata alamar tayi shiru tare da cewa "bana bukatar ki sake cewa komai..."
"Na tsaneki fiyye da tsanar da kika min , duk kalamanki basa shiga zuciyata bare su samu matsuguni sannan karki sawa ranki ni Aliyu zan dawo na soki a wannan duniyar never hakan ba zai ta?a faruwa ba ,bani da lokacin da zan fahimci kowa daga cikinku akan wannan yarinyar� ya nuna kisna kinga� zamanki acikin gidan bashi da wani amfani dan dake da babu duk daya ne agurin Aliyu gara ki kama gabanki ."
Cike da tsananin tashin hankali tace "dan Allah ka tsaya ka fahimceni ta kai hannuta zata kamosa ya buge mata hannu da sauri "don't don't ever touch me� ,karki ga na dawo dake cikin rayuwata ki ?auka ko tsoro ne a'a hallaci na duba if not ke da Aliyu har abada dan ko alahira bana qaunar na hadu dake ,wallahi akan wannan gangancin da kika min zan iya sakinki ......."
kanta ne ya soma juyawa saboda jin kalmar daya fito daga bakinsa take ta soma ganin juya jikinta ya kama rawa sosai fiyye da� d'azu gabad'aya tsayuwa ya gagareta jikinta ya kasa ?aukar kafafunta ta soma yin kasa zata fadi� aunty zee tai saurin matsowa kusa daita ta rikota jikinta tana girgiza mata kai "aunty zee kina jin abinda yake fa?a akan ya'yan da ni kadai nasan irin azabar dana sha akansu , nasan nayi masa kuskure amman ya kamata zuwa yanzu ya yafe min ko da yake na fuskantarshi so yake ya koreni ya rabani da ya'yana suyi rayuwa tare da wata "exactly abinda nake nufi kenan kuma na gode da kika fahimci haka saboda bani da abinda zanyi dake , jin haka yasa ta sanyawa jikinta jarumta ta mike bisa kafafunta da suke rawa ta goge hawayen idanunta "to ya kake tunanin zan iya rayuwa babu ya'yana"? "Ka barni na rayu tare da yarana karka nisantani dasu , dan Allah kayi hakuri bazan sake ba nasan nayi kuskure bazaka sake kamani� da makamancin irin wannan laifin ba, kayi hakuri nayi kuskure bazan sake ba ". tana kuka tana rokonsa ..."
"baki da hankali ki rike hakurinki dan babu abinda zanyi dashi rayuwa dake ne dai bai zai me min dole� sai nayi ba dan haka ki kama kanki da kyau dan at any time zan iya rabuwa dake wallahi coz you are nothing to me ya karasa maganar yana huci kamar zakin daya ga abincinsa ya rasa har zai juya ,ya tsinkayi muryarta cikin kuka "yadda baka damu dani ba nima bazan sake damuwa da kai ba ......"
"daya fiyye miki Kinga kin hutar da bakar zuciyarki son Wanda baya sonki yana gama fadar haka ya juya ya shige gidan , kuka take sosai kamar ranta zai fita haka aryan shima kuka yake yana rike da hannunta duk ta fita haiyacinta da kyar aunty zee da safiyya suka kamota suka shigo daita suna rarrashinta "har sai yaushe Aliyu zai ga farina aunty zee "?
"Na kaskantar da kaina na bashi hakuri yaki hakura ,na bishi na bishi yaki saukowa me zan masa aunty zee ki fa?a min abinda zanyi masa ya huce "? ta karasa maganar tana sake rushewa da wani sabon kuka "aunty zee ko hakura zanyi dashi ne na hutawa rayuwa tunda baya sona ya furta min ni dashi ya� furta agabanku "wani irin tsana ce haka ?� aunty zee ta girgiza mata kai" maganar hakura� dashi ma bata taso ba " kai aunty zee wallahi na hakura� da Aliyu koda kuwa shine karshen namiji a duniya zan barshi� ta mike cikin rawar jiki� ta hau sama tana taka step biyu biyu aunty zee ta biyo bayanta da sauri tana kiran sunanta ....."
Mmn sudais

????????????
CUTAR DA KAI
� �� ????????
????????????
Free page 11
~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan� littafin na kudi ne� ,mai bukata karanta shi� zai� tura 500 ta wannan�� account number� din� 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an� tura sai a turawa wannan number alert� +234 803 238 4602�� domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi� sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .� "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi� za'a iya tuntu'bar� Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos� lace da kamfala� ,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da� chiganvy, volyal lace� duk akan farashi mai sauki ,ga mai� bukatar� siyan ?aya ko sari� yayi magana ta wannan number 08059623096,yauwa har ma da agwalumar cotonou mai dan Karan zaki muna turawa kowani gari ...????
A� matukar� harzuke� ta shiga dakin zuciyarta� kamar� ta kama da wuta , tana k'arasa� shiga� cikin filin d'akin�� idanunta� ya� sauka� akanshi� tsaye a tsakiyar� d'akin� ya zuba hannunwansa� duka� a cikin� aljihun wandonsa� yayinda idanunshi� ke runtse yana ciza gefen lip's dinsa na kasa� a hankali� , duk� da� bai� bude� idanunsa ba yasan� itace ta shigo dakin duba�� ga� yanayin� da� yaji bugun� zuciyarsa� ya� qaru."
� kallon� second� biyu� tayi masa ta ?auke� idanunta akan shi� � ta k'arasa� da sauri� ta� bude wardrobe�� ta dauko akwatin kayanta� data� zo� dashi kasar� ta ajiye akan� gado� ta bude� ta soma dibo� kayanta ?aya bayan ?aya�� tana zuba� aciki� ,still� bai bude idanunshi ya kalleta� ba� bare ya� dakatar� daita daga�� abinda take� ?o?arin yi� ya cigaba da ciza lip's dinsa , hakan� yasa taji� sabon ?acin rai ya mamaye zuciyarta� taji� muddin� bata bar masa� gidan�� a lokacin ba zata iya mutuwa.."
Aunty� zee� ta shigo dakin�� cikin tsananin tashin hankali ta k'arasa� gareta�� ta rike hannuta batare da ta kalli inda Aliyu ke tsaye ba� hankalinta a matukar� tashe ta soma magana�� "mai kike ?o?arin yin�� saboda� Allah ? "Kiyi hakuri mana
duk� fa abun bai kai�� haka� ba, idan fa rai ya ?aci hankali baya bata kisna� , ki�� dawo� hankali� � ki natsu� dan� girman Allah Karki yi abinda zai janyo bacin rai� fiyye da wanda muke ciki yanzu ".Tun da aunty zee ta soma magana kisan bata furta komai ba� ta cigaba� da zuba kayanta cikin akwati zuciyar na wani irin zafi da ciwo , haka� shima Aliyu bai ce komai ba sai sake� juya musu� bayansa yayi yana furzar� da iska mai tattare da bakin ciki ".
Kisna na� shirya kaya� aunty� zee na dauka tana� maida wa cikin wordrobe� tana� bata� hakuri , wani� sabon kuka ne ya kufce� mata , hawaye sai turereniyar zubowa suke daga cikin kwarnin idanunta "mai�� kike son nayi aunty� zee�� shine fa� da kanshi yace na bar masa gida� "? Tayi maganar cikin tsananin� kuka wanda da kyar muryarta� ta fito� "nasani� amman� dan� girman Allah� kiyi� hakuri ko zaki tafi ba yanzu� ba� saboda tashin hankalin da mommy� zata� shiga� Sam Sam mommy� ba zataji dadi� faruwar haka ba.� tayi maganar tare da juyowa� ta kalli� inda� Aliyu� ke tsaye har lokacin tamkar� babu wani halitta dake motsi agurin, ya aliyu� ka bata� hakuri dan Allah� sannan� ka dakatar� daita dan gaskiya�� kayi� kuskure abinda kayi sam�� bai dace ". Bazan yayi� daita� qirjinshi na wani irin dokawa da� karfin gaske� "saboda me zai� bata hakuri bayan bai ga abinda yayi� mata� ba� ,idan� zata zauna ta zauna� idan� zata� tafi ta dade�� shi� dai bazai� wani� dakatar daita� ba� yayi maganar� aransa yana furzar da iska mai zafi ....
�� kisna ta sake� rushewa� da wani sabon� kuka� mai matukar cin rai ganin� ko� kallonsu Aliyu� bai yi ba bare� ya� kula aunty zee dake masa magana�� ,ta� d'aura� kanta� a kafad'arta�� aunty zee numfashinta na barazanar� daukewa saboda kukan da yaci� karfinta�� "kisna� !kisna!!� Aunty zee� ta ta kira sunanta� a rude� tare� da rungumeta� a� jikinta� suka zauna a bakin gado� tana cigaba da kiran sunanta , da kyar kisna ta janyo numfashi ta sauke zuciyar na mata wani� irin� azababben� zafi� da� ciwo ,�� aunty zee ta mike ta tsiyaya mata ruwa� a� glass� cup� ta mika mata "ki sha ruwa kisna ko� zaki� ji� sanyi� babu mutsu kisna� ta amsa cup din ta kai bakinta ta� kurbi� kadan� ta mikawa aunty zee� sauran ,aunty zee ta amsa ta ajiye ta� cigaba da bata� baki� .
cikin� haka� aryan� ya shigo dakin yana� kuka aliyu� ya juyo� a hankali yayi taku daya� yana� ?o?arin kamoshi� zuwa garesa , amman� tuni�� yaron ya� karasa gurin uwarsa dake kuka tamkar ranta zai bar gangar jikinta , ya haura saman� gadon ya rungumeta� ta baya yana� furta mata� kalmar� "sori� mommy , papa ne ya saki kuka kou� ?" Ki yi shiru Ki daina kuka zan rama miki� kinji� ".
kukanta ne� ya� qara� akan wanda take tabbas ya'ya� rahma� ta� juyo� ta rungumeshi� ajikinsa tana sheshekan kuka� tamkar ranta zai fita,hawaye� tausayinsu ne� ya shiga gangarowa� aunty zee� Aryan ya soma ?o?arin raba jikinsa dana kisna ",mumy bari naje na rama miki "a hankali ta shiga girgiza masa kai� tana kuka gumi na tsatsafo mata ta ko'ina ajikinka� matse aryan tayi gam saboda kokarin fixgewa da yake kokarin yi� ajikinta yadda take kuka haka arayan da aunty zee ke kuka gaba-daya an rasa wanda zai rarashi wani � ."

Sautin kukansu ne ya soma damun Aliyu� a�� natse� ya� fita daga d'akin� yana jan dogon tsaki ya� shiga� d'akin da areef� yake� kwance� ya� zauna� a� gefensa tare da tsura masa� idanunshi� yana kallonsa, ganin yadda� numafashinsa ke sauka a hankali yasa shi� sauke numfashi da ajiyar zuciya a tare ya� d'aura� hannunsa akan sumar� yaron yana shafawa a hankali� yana� jin wani irin sanyi� mara misaltuwa a zuciyarsa , dan da wani abu ya samu d'ansa da sai yayi distroye rayuwarta� ,sai� yayi mata abinda har ta� koma ga Allah bazata� mantawa� dashi ba taimakonta daya d'ansa� yana numfashi kuma ko yanzu bazai barta ba har sai yaga mikewar d'ansa tukunan zai saurara mata �� ..."
"Idan�� kika ji� ancewa� mutun yayi� hakuri�� bisa wani abu daya faru to an cucesa� ne ,ki qara hakuri kisna� idan kika� bar gidan Aliyu da sunan yaji ko rabuwa� dashi� ina zaki "?"kin san dai baki� da inda zaki sannan baki da masauki� a gidan dady� idan� kin� manta� abinda� dady� yace bari� na tuna� miki "cewa yayi matukar ba ziyarar arziki ce� zata kowaki� gidansa ba� baya son� ganinki da suna matsala dan�� baki a masauki a gidansa, kuma duk� ranar da kika kashe aurenki da Aliyu� sai� dai� ki� nemi wani uban amman� ba shi ba, zan rokeki� da ki kara� hakuri kisna� ki zauna a d'akinki� kada ki ?auki maganar Aliyu� da� mahimmcin� da zai sa ki� bar gidan nan ". wani sabon kuka ta rushe mata� dashi� tare da zubewa kasa bisa gwiwowinta ta� kamkame Aryan dake rungume ajikinta� "shikenan� haka� zan kare rayuwata cikin� kunci da maseefa da tashin hankali "? "mai yasa� dady da mommy suka� kasa fahimtata akan� ya Aliyu "?
"Mai yasa suka fi son shi akan ni da suka yi silar zuwana� duniya "?
� aunty zee ta mike tsaye cikin tsananin tashin hankali� ta amshi aryan a hannunta sannan� kamota ta zaunar daita�� tace � "� wannan soyayya daga Allah ce kisna� da kuma� kyautatawar� da yayi musu, kin sani na sani kowa ma ya sani a cikin yan'uwa� Aliyu mutumin kirki ne�� ,ni yanzu babu abinda zan ce miki daya� wuce� kiyi� hakuri sannan kiyi� ?o?arin ki� adana damuwarki� kafin mommy� ta dawo gidan nan� ta fahimci� wani abu , sannan wa?an nan kayan suma ki karasa� maidasu cikin� wardrobe� zanje muyi magana da� ya Aliyu� ta k'arasa maganar tana fita daga."
�� kai� tsaye parlou'n kasa ta� zarce� domin yin magana da Aliyu sai dai bata� samesa anan� ba� sai nasir da Samir� da Safiyya ta� samu�� zaune shiru� tamkar� wa?an da aka turo musu� da sakon�� mutuwa , ta Kallesu daya bayan daya sannan tace "ina ya� Aliyu ko ya fita ne "?Safiyya da nasir ne� suka hada baki gurin�� ta bata amsa da� bai sauko ba yana sama ,
yayinda�� har lokacin samir� ya kasa furta komai� sannan� ya kasa aiwatar da komai dan jin zuciyarsa yake kamar zata kama da wuta yau da wani ne ba Aliyu ba yayiwa kisna irin wannan wulakanci� Allah ne kadai zai rabusu� amman akan Aliyu babu abinda zai� iya yi ko dady yaji yayi magana akan � lamarin sai ya bata masa rai bare matsayin Aliyu ya zarta komai a zuciyarsa ..."
Har aunty zee ta juya zata�� koma sama� ta� tsaya batare data juyo ba tace� "dan Allah� abban� Junior� ka dawo� daidai� kar mommy ta dawo ta fahimci� wani abu� ,wannan matsalar tsakaninsu� ne kuma� inshallahu komai� zai� dawo normal yanzu batare da bata lokaci ba , tsakanin miji da mata� sai� Allah ko mutun ya shiga fa?ansu� kunya zai ji tayi masa hannunka� mai� sanda saboda lura da tayi gaba-daya yanayinsa ya sauya� tana gama fadar haka� ta hau sama da sauri� ta�� shiga dakin mommy ,nan ta samesa zaune ya tasa areef gaba yana kallonsa hawaye na tsiyayo wa daga idanunshi� jin� motsin shigowar mutun� yasa yayi saurin ?auke hawayensa da hannunsa , sai dai� ya makaro dan� ta� rigada ta gani� .
� � girgiza� kai aunty zee� tayi sannan� ta� samu� guri� ta zauna akan� kujera tana kallonsa sai data numfasa sannan ta kira sunansa a natse� " ya� Aliyu� .... Bai amsa mata ba haka zalika bai waigo inda take ba ,sanin datayi yana sauraranta yasa ta cigaba da magana "dan Allah ya Aliyu� ka canza�,a zahirin� gaskiya� ban ji dadin� abinda� kayi wa kisna ba , kuma� nasan ko mommy tana nan kai zata bawa rashin gaskiya akan abinda ya faru "."ina� dalilina� nayi� haka , barinta gidan nan shine� abinda zuciyata ta yanke akanta� idan taga zata iya ta cigaba da zama a gidan�� idan bazata iya� ba ga hanya nan dan Allah Karki sake bata hakuri� akan lallai sai ta zauna� ki bari ta wuce duk inda zata� dan nima nafi bukatar haka� "."Uhmmm� Aliyu ka kuwa masan abinda kake fa?a kama ajiye� batun aurattayar� dake tsakaninku� �� kai da kisna yan'uwa ne na na jini kasawa ranka� kisna Aliyu suna tare muddin rai mutuwa ce kawai zata rabasu� "stop saying that zainab I don't like what you are doing� Ina nugun ganin girma da mutuncinki saboda ke din mai mutunci ce kowa ya sani ...... ".

� "bazan� daina� fadar� haka ba ya� aliyu� saboda bayan jinin na y'an'uwanta akwai wani jini na musamman� dake gauraye acikin jininku�� ko kaki ko kaso kisna da Aliyu� abu guda ne� "dan Allah ki daina� fa?ar haka kina maseefar� taba min� rai� wallahi "",Babu wani ?acin rai�� hakuri ma� ya kamata� kaje ka� bata�saboda kayi mata ba dade ba� .� "wannan maganar ma� ba mai yiwa ba ne dan Allah� ki daina fadar haka banaso ina ganin girmanki� zainab� saboda me zan bata hakuri "? "Laifin mai� nayi � da zan bada wani hakuri� "?� yayi mata tambayar ajere ransa na sake ?aci� sannan ya cigaba da magana cikin zafin zuciya "bana tunanin abinda nayi ya sa'bawa Shari'a�� to saboda me kike tunanin� zan bata hakuri "? yayi maganar yana rike hannun areef yana jin yadda hannunsa� yayi sanyi� "yanzu kana son fahimtar dani cewar ba kayi kuskure ba Kenan "?"Yes of course ban yi komai ba wallahi ,kin kasa dai� fahimtata ne kawai saboda kina ganin kamar nayi kuskure alhalin ni Kuma� nasan babu kuskure dana akan za'a kashe min da.... .....".....
yayi� shiru ya kasa karasa maganarsa� yana� kallon kofar d'akin ,itama aunty zee� kofar� tabi da kallo ganin kisna ta gani� tsaye� idanunta na tsiyayar da� ruwan hawaye muryarta cikin kuka tace� "ki yarda aunty zee� bai yi min� laifin komai ba ,ni kuma daman na ?auki laifina� ya dai kasa min uzuri ne amman nasan nice da laifi wallahi�tunda nasan halinsu aryan basa zama guri daya� ". ta runtse idanunta wasu hawaye masu zafi da ciwo suka sake� gangaro mata .
"ni� kaina a yanzu zanso rabuwa dashi
sai� dai bazan iya kallon idanunshi nace na tsaneshi�� ko nace� bana bukatar

Please Login or Register in order to submit comment