Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

muradi zaka kashe min kanka ne kalli yadda ...ai ganin jini ya fara diga� yasa mumy yin shiru tare da rudewa cikin tsananin soyayya ta tsinka� masa marin da sai data ji saukansa a zuciyarta kana da sauri ta yaga gefen zaninta,� kisna ta matso kusa dashi tana� kokarin taba hannunsa ya dakatar daita da hannunsa � sannan� ya runtse� idanunshi gam dan baya son ganinta �� bai ji zafin marin� da momy tayi masa ba illa gyara tsayuwarsa da yayi� cike da jarumta,� ahankali� ya dinga motsa labbansa yana furta kalmar� "kiyi hakuri� momy kiyi hakuri� ...."�� "karka�� sake� cewa zakayi wani� abu kaji na fa?a� maka ka manta da� komai� � "no mommy� "no I� can't� ",wallahi� mommy abinda� Kika� fa?a min nayi� banyi wani abu dana san ba daidai ba ".muryarta a raunane tace� "mommy me yasa mesa� dan Allah kice masa� ya dinga sawa zuciyarsa salama� ya dinga bin komai a hankali idan wani abu ya sameshi ban san yadda su aryan zasu ji ba� ......."
"har� ke kanki zakiji babu dadi dan duk abinda ya samu uban ya'yanki ya sameki "a hakan da bai daukeni da daraja ba , bai san mahimmancina� ba ,sannan bai� damu� da damuwata ba tayi� zance a zuci "shima� kuma bazai so wani mummunar abu ya sameki ba amatsayinki na matarsa kuma uwar ya'yansa inji cewar mumy , aliyu ya sake runtse idaunshi yana ciza gefen lip's d'insa da karfi mumy ta kamo sa ta zaunar dashi akan kujera "karka sake min� irin wannan ganganci dan rayuwarka nada matukar muhimmancin gareni ta kalli inda kisna ke tsaye "kin wani� tsaya kina kallon mu ki� je dakina ki dauko � min akwatin first aid� ,juyawa� tayi a sanyaye ta bar d'akin ko cikakken second biyar bata yi ba ta dawo ta ajiye ta sake fita dan dauko tsinyaya ta gyara gurin� ta cigaba da tsayuwa tana kallonsu dan ko tace zata taimaka masa bazai yarda ba�
mumy� ta bude laulausan� tafin hannunsa gabanta na wani irin� faduwa� ,shiru tayi tana kallon raunin daya ji ,tausayinta ya kamata� taji kamar ta cire ciwon ta dawo dashi jikinta� wanke� masa hannu tayi da� hydroxy da� auduga, tana wanke� raunin tana duba ko kwalba ya shiga naman hannunsa� .
Bayan ta gama ta rufe akwatin ta janyo kisna� tare da zaunar daita gefenta� bayan kamar minti goma " kisna taga gara ta aiwatar da nufinta tunda gasu tare , ta� kira sunan mumy a hankali� "mumy�� ina neman� wani alfarma agurinki saboda� kece mutun ta farko a duniya da kike son zamana� da ya Aliyu tun ada can baya� har zuwa yanzu ,sai� gashi har yanzu babu wani cigaba a rayuwar aurenmu.
"da cigaba� mana me yasa zaki ce� haka "? Mumy� tayi mata tambayar a dan kufule dan yaji haushin maganarta�� "allah babu wani cigaba mommy saboda har yanzu ya� Aliyu bai daukeni a matsayin matarsa ba me zai hana mu saukakawa juna ya sawakemin idan zaki wuce na biki mu koma tare dan wallahi zuciyata� ta gaji� da wannan zaman idan� kuma hakan bai samu ba wata rana� labarin mutuwa zai riskeku a lokacin da kuke tsananin bukatata ta karasa maganar hawaye na gangaro mata� mumy ta damki tsintsiyar hannunta jikinta na rawa numfashinta na barazanar daukewa� "ki kwantar da hankali mumy Allah rabuwar mu zai fi kwantar miki da hankali zucoyoyinmu zasu fi samun natsuwa Allah ya raya mana su Aryan�� "abinda ta fa?a� � gaskiya ne mumy� nima� ina iyakacin kokarina naga cewar na manta baya na inganta relationship din dake tsakaninmu� amman na kasa idan dai har� zai yiwu mu sawakewa juna� ......."
"Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un " mumy ta shiga furtawa jikinta na tsananta rawa ..."
Inshallahu ku saurari 14� zuwa an jima�
Mmn sudais
????????????
CUTAR DA KAI
� �� ????????
????????????
Free page 14
~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan� littafin na kudi ne� ,mai bukata karanta shi� zai� tura 500 ta wannan�� account number� din� 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an� tura sai a turawa wannan number alert� +234 803 238 4602�� domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi� sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .� "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi� za'a iya tuntu'bar� Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos� lace da kamfala� ,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da� chiganvy, volyal lace� duk akan farashi mai sauki ,ga mai� bukatar� siyan ?aya ko sari� yayi magana ta wannan number 08059623096,yauwa har ma da agwalumar cotonou mai dan Karan zaki muna turawa kowani gari ...????
....Wani�� irin� kyarma�� jikin mumy�� yake�� batare�� da� sun� fahimci� haka ba�� saboda�� idanuwansu�� daya� rufe,� sai� faman� � ya'bawa�� juna� bak'ar� magana� suke�� cikin kunar rai� ,
A matukar� fusace� Aliyu� ya� katsewa kisna�� hanzarin� "na� fiki� son� rabuwa� dake� � mumy� nima� na amince da tsarinta�� mu� rabu� kawai� kowa ya huta� ,� dan Allah� mommy� ki� sanyawa� zuciyarki� salama� kiyi�� hakuri�� ki�� bari mu� bar� � rayuwar� juna� mu� cigaba� da zumuncinmu�� shima�� idan� zai� yiwu idan� kuma� bazai�� yiwu ba kowa ya kama�� kansa� ya fada yana� furzar da iska� mai� zafi� daga� bakinsa , wannan maganar� data� sake dokan kunnuwan mumy� yasa� taji wani� mummunar faduwar� gaba� ya sake ziyartar jikinta , qirjin� mumy� ya� dinga� baguwa� da� tsananin karfi , duk wani tashin� hankalin� da take kokarin dannewa� acikin zuciyarta sai daya fito� fili� saboda� babu abinda ta tsana a rayuwarta� kamar taji� maganar�� rabuwa� a� bakin�� Aliyu� dan na� kisna mai� sauki� ne� tunda sakin� ba a hannunta�� yake� ba ...."
Aliyu� ne� ya fara� lura� da� yadda� jikin mumy�� ke�� karkarwa� kamar� mazari�� yayi�� saurin�� rikota cikin tsansnin� tashin� hankali� yana kiran sunanta�� "mumy !mumy!!! dan� girman� Allah� mumy� ki kwantar� da hankalinki� ".a� hankali�� ta kai� hannu� ta dafe daidai� qirjinta� da taji yana mata� wani� irin� zafi� da� bugawa� " Please Karki�� min� haka� wallahi bana son na rasaki� bana� son� wani abu ya sameki a dalilin� rabuwata�� da kisna� idanunta�� suka�� fara� rufewa� sakamakon kalmar rabuwar daya sake maimaitawa� "mumy� Please� ki tamaineni ki� bude� idanuki me kike so� ayi� yanzu ? " duk abinda kike so a shirye� nake� zan� miki matukar zai sakaki� farinciki� cikin tsananin tashin� hankali� kisna� take furta mata haka kafin� daga� baya� Aliyu ya kwantar daita� akan katifa� ya� mike cikin sauri� gaba-daya ya� rud'e ya� gigice hawaye sun cika masa kwarnin idanunshi� � tamkar� ba wannan� Aliyu�� mai karkarfar zuciya ba��ya fita daga d'akin� , itama kisna hankalinta� yayi� matukar tashi dan� kusan� tafi� shi shiga� tashin� hankali,�� take� ta fara data sani maganarta da bata furta kalmar su rabu da mumy bata shiga damuwa ba� ,wani� sabon� hawayen�� ne� yazo�� idanunta ya� fara zuba� akan� kuncinta tamkar an bude fanfo , a� hankali ta� fara rera kuka mai ban tausayi� ,ta sake ri?e hannun mumy� dake� cikin nata gam yayinda hawayenta� yaki tsayawa sai faman kuka� take da� kiran� kalmar� "na shiga uku� �� cikin� tsananin tashin hankali "mumy� na tuba� bazan sake ba, bazan sake furta kalmar rabuwa da ya Aliyu ba� tunda� bakya� son rabuwarmu , " ki� taimakeni� dan Allah� karki� mutu� ki� barni a gurinki� kawai nake samun farinciki da kwanciyar hankali�� idan kika� mutu � kika barni rayuwa� zata min� muni,� sosai take kuka tana rike da hannun mumy itama mumy ta rike hannunta gam hawaye na gangaro mata ... ....."

Zuciyar� Aliyu�� na matukar zafi ya dawo�� d'akin� � hannunsa� rike da goran� ruwa�� bai� tsaya tsiyaya� ruwan a cikin cup ba ,ya ?alle murfin goran da karfi wani zafi yaji ya�� ratsa tafin hannunsa inda yaji ciwo� sai dai bai tsaya� kallon tafin hannunsa ba ,ya soma�� shafa�� ruwa� a fuska mumy� yana kiran sunanta , naunayen� ajiyar zuciya�� ta� sauke� sannan ta� dinga sauke� numfashi� a hankali a hankali� "sannu� mumy�� suka hada baki gurin furta mata haka da kyar ta gyada musu kai� idanunta� na� runtse�� ,Aliyu ya� kamo� kanta� ya� kai goran ruwa bakinta�� "ki� sha ruwa mumy� " .
Ta girgiza� masa kai� alamun� bazata sha ba� "dan� Allah mumy� ki rufa� min asiri� ki kwantar da hankalinki� ya kalli� kisna da idanunsa da suka rikice suka canza kala tamkar garwashin wuta� ya soma magana cikin zafin rai� "wallahi�� Idan� wani� abu ya same mumy� a� dalilin furucinki bazan taba� yafe miki ba , kuma wallahi� bazan cigaba da zama� dake ba� dole� na yakiceki�� ta� karfin tsiya daga jikina� domin nafi bukatar� rayuwa mahaifiyata� akanki� ya karashe maganar yana wurgi da rabon ruwa� ......."
kuka� kisna take sosai tamkar ranta zai� bar gangar jikinta� tana rike da� hannun mumy� Sun yi�� matukar� tausayawa�� halin da mumy� take ciki� , bazasu iya daukar halin� da zata shiga� � a dalilin cikar burinsu� ba .......
Aliyu� ya� mike� da� hanzarin� zai� fita daga� dakin� domin kiran Samir dan sukai mumy asibiti� ta rike� hannunsa ya� dawo da sauri�� ya�� daura hannunsa� akan nata tare da zubawa mata� idanunshi kamar zai yi kuka� "mumy zanje na kira Samir ne mu kai ki asibiti"� sake� girgiza masa kai tayi� � ta� zuba masa ido� cikin sarewa tace "karku� wani� kai ni asibiti alhalin�� magani na gida , kune� damuwata muradi , idan zanganku cikin farimciki� da kwamciyar hankali wallahi� nima zan kasance haka"bazan� ta?a�� yarda da�� tsarinaku� ba� ,rabuwarku� wani babban� tashin� hankali ne� gareni bansan� me yasa nake son kasancewarku�� tare da� juna� ba amma kafin na cigaba da magana ku amsa� min wannan tambayar� "?
ta soma yunkurin� mikewa zaune daga�� kwance� da take jikinta na daukar zafi� Aliyu da kisna suka kai hannuwansu� da sauri� domin taimaka mata hannun Aliyu� ne� ya riga na Kisna� sauka a gadon bayan mumy sannan� hannunta� ya sauka akan nashi�� saurin kallon kwayar� idanun� juna suka� tare da jin� � faduwar gaba� mai tsanani zuciyarsu ta dinga bugawa a tare , zuwa wannan lokacin ko'ina ajikin Aliyu rawa� yake� yayinda zuciyarsa ke dokawa� da sauri� sauri fiyye dana Kisna , gabad'aya gabobin jikinsa sun yi sanyi, a hankali Aliyu yayi� saurin janye� kwayar idanunsa� a kanta� itama tayi kokarin dauke hannunta dake� kan nashi� � suka� yi shiru� a tare suna� satar� kallon kwayar idanun�� juna ,karamin bakinta ta turo masa�� tana� kashe� masa idonta� d'aya� ..
abinda tayi ya bala'i� bashi� haushi sosai� and he don't want any dilemma with� her� ko sake kallon inda take bai yi� ba dan gani yake bata damu da halin da mumy take ciki� ba kukan munafurcinta data saba ne� ...
Cikin sanyin� jiki� ya kamo hannu� mommy cikin laulausan tafin hannunsa� � tare da matsowa� gefenta sosai� itama� kisna ta� sake matsota� suka sakata a tsakiya� ya d'ago kanshi a hankali ya watsa mata harara itama batayi� sanya a gwiwa ba ta mayar masa� tana murgud'a masa baki yaji� tamkar ya� buge mata� baki ko janyo ta ya� yaryarfa mata maruka masu rai da lafiya�� sai dai� ya kasa aiwatar da ko daya� saboda shi a� yanzu babu abinda yafi bukata kamar samun natsuwar mumy muryarsa a ?ausashe yace "malama ki dan matsa can mumy ta� samu wadataccen�� iskaa� kin� wani manne� mata kina kokarin ....."�
� � � "kai ma ka matsa mana cikin ni da kai wa ya hanata sha?ar wadataccen numfashi�?� ta kasheshi tana zabga masa harara� " nifa bana son damuwa dan Allah� kowa yayi lamarin gabansa kawai� � zai yi magana mumuy� tayi saurin d'aga masa� hannu alamun yayi shiru umarninta yabi bai sake cewa komai ba ,mommy ta numfasa sannan ta cigaba da magana a tsanake"� banason jin wata magana bayan amsar tambayar da zan muku�yanzu� "tsakanin� kai� da� kisna idan� kun rabu� zaku iya� manta�� junanku� har duniya� ta nad'e"?shiru� ne ya sake� biyowa� baya , hatra d'akin ya sake� daukar shiru tamkar babu wasu halitta acikinsa� kisna ta d'ago idanunta� a hankali ta kalleshi� dan ganin yanayinsa� wani kallo ya watsa� mata wanda yasa� take hantar cikinta kadawa , ta tabe masa baki� qirjinta� ya� bugawa� da karfin gaske .
"ina� tambayarku kun min� shiru� zaku iya manta� junanku� har abada� ?� Still shiru suka yi suna kallon mommy "Ni nasan bazaku iya manta� junanku� ba� har duniya ta nade da tunanin juna zaku mutu� amman idan amsarku�� ta� kasance "eh� zaku iya manta� juna� sai� nasan� abun� yi� ........"
Jin yadda suka yi shiru yasa ta waigo� gefen da Aliyu� yake da gefen da kisna take makale daita tamkar zata mata numfashi� taga� suna kallon juna� tayi murmushi irin nasu na manya�� "mai yasa� kuke kallon� juna ku bani amsar� tambayata mana kun� min� shiru� suka sake� yin shiru kowanensu na jiran yaji abinda� d'an'uwansa zai furta� "nasan baza ku iya amsa� min� wannan tambayar� ba bari na fa?a� muku abinda zai sa ku shiga� hankalinku wallahi� muddin kukayi kuskuren barin juna karshenku wahala mai tsanani ,kuma sai ta shafi rayuwar ya'yanku� saboda zaku raba musu hankula , saboda kai� Aliyu wata matar zaka aura kema Kisna� wani mijin zaki aura kuma duk wanda zaki aura bazai kai uban ya'yanki ba ,hakazalika kai ma nawal bazata zama tamkar Kisna agurin su Aryan ba ,da zaran ta samu nata� zata manta dasu� ba kowace matar uba ke rike masa yaya tsakani da Allah ba ta karashe maganar tana sauke numfashi da kyar Aliyu ya sake tashi ya dauki goran ruwan da yayi wurgi dashi yaga da sauran ruwa aciki ya mika� kai bakinta ta kurba tana lumshe ido "na gode muradi Allah yayiwa rayuwa albarka Allah ya yaye maka zafin zuciya ".
"gara kan kina yi kina masa addu'a, wannan� zuciya kamar ta mutanen farko ,zuciya a wuya kamar kuturu ba'a� jin rarrashi� bare hakuri� kallonta kawai yayi ya furzar da iska�� tare da jan tsaki ,ta watsa masa harara tana hura masa hanci dan ta sake tunzura shi ,a ranshi yace kiyi duk iskanci da kika ga dama ganin idon mumy ne� zamu hadu ne� .."
"Kana magana ne ? tayi maganar cikin jan hankali ."
"ke kisna ban son iskanci sa'anki� ne"? tayi shiru� "ki shiga hankalinki�� dan kice� kika fara kawo zance rabuwa a tsakaninku� da muradi� � bayan kuma� kece za�� kiyi�� hakuri�� dashi domin�� kin zo gyara kuskurenki ne a gurin mutumin da� yake tsananin fushi dake dan iskanci sai kina fada masa magana "kiyi hakuri mumy� , "bani zaki bawa hakuri ga wanda zaki sake bawa hakuri nan kuma� yanzu a gabana saboda ko babu aure a tsakanin ki dashi d'anuwanki ne bai cancanci wasu abubuwa daga gareki ba , muryarta a raunana tace "to ..to kayi� hakuri� ".
"haka�� ake� bada� hakuri� ki hada kalamanki� guri daya ki bashi hakuri ta� shagwabe fuska kamar zatayi kuka tace� "kayi hakuri ".. shiru yayi yaki magana dan zafin da zuciyarsa keyi� ba zai bar shi ya amsa mata ba .."Kisna na kiraki da babban murya karki sake zance rabuwa tsakaninki da muradi� saboda ina matukar sonku tare bana son ku rabu, rabuwarku daidai yake da shigata damuwa "Ni kuma zafin da zuciyata take akan shi fa� mumy ni kadai fa nasan abinda nake ji kar a waye gari a iske bana numfa........" Da ikon Allah babu abinda zai sameki� idan kika zauna dashi� tsakani da Allah zaki samu lada mai dimbin yawa � sannan� zaki jiyar da� mahaifiyarki� dadin da bata bata� jin irinsa ba ,zata sake magana mumy ta dakatar daita kana� ta maida hankalinta kan Aliyu .....
� � "aliyu� wacece ni agurinka "? da kyar ya iya bude bakinsa muryarsa can kasa yace� "Mother " yana riko hannunta cikin nashi "tabbas ni uwarka ce shiyasa ma nafika jin haushi�� akan� abinda kisna ta maka ,abinda tayi� ya balain� tsaya min a rai ya dameni ya daga min hankali saboda na fahimci halin daka shiga a lokacin� amman duk da haka yana da kyau� ka yafe mata� a karo na biyu� dan Allah ku fahimci mahaifiyarku ina son� ganinku cikin farinciki dan Allah ku zauna lafiya dan kwanciyar hankalina shiru suka yi zuciyarsu na dokawa da sauri� iska ya furzar yana Kallon Kisna� itama� shi� take kallo "mai yasa mommy zata masa haka akan kisna "? "Mai yasa zata sa igiya ta� daureshi akanta ? "Aliyu ta sake kiran sunansa� muryarta a sanyaye� kamar zata zubar da kwalla ," ka saki ranka� nasan� halinka� kana da tsananin� fushi da riko a cikin zuciyarka� wanda ba'a son muslimi� yana yin haka� ta� kamo hannu kisna� ta saka cikin na Aliyu� ta dunkule guri daya " ka yafe mata�� wannan alfarmata ce na nema agurinka nasan� ko numfashinka nace ka bani zaka mallaka min bare kalmar baki� ,Shiru yayi har kusan second biyar "kayi shiru� muradi kace ka yafe mata ? Da kyar ya� sake bu?e baki yace "na yafe� amman darajanki ne� mumy� wani sanyayiyyen� numfashi Kisna ta sauke tana mai godiya� ga Allah da ya furta ya yafe mata mumy tace "nasani� darajana� taci kuma� na gode� ko alahira wani nacin arzikin wani Allah yasa muci arzikin Annabi Muhammad� Sallallahu alaihi Wasallama "ameen suka hada baki..."Sai� abu na gaba Kisna� zan� baki�� wata� biyar� ki dawo� da Aliyu� daidai� ,kaima� Aliyu zan baka wata biyar ka dawo daidai da matarka idan� ba haka ba zan ?auki mummunar� mataki akanku� wanda a karshe� bazai muku dadi ba, tana gama fadar haka ta mike da kyar� ta soma kokarin� barin dakin Aliyu� ya mike zai taimaka mata tace "yi zamanka muradi �na gode zan iya takawa da kaina ya koma ya zauna yana furzar da numfashi� .."
Mommy� na� tashi� daga mazauninta� Kisna ta mike cikin sanyi jiki ta biyo bayanta � ,mumy dake kokarin zama ta dubeta a tsanake tace� "me kuma kika zo yi ? " Maza ki� koma gurin mijinki� ki soma aiwatar da aikinki Allah ya baki nasara akanshi� muryata a shagwabe tace� "mumy wannan dan naki fa akwai� wuyar sha'ani kanshi kamar kwakwa yake wallahi� "ungo nan haka zaki daure , tun farko da bakiyi abinda kikayi� masa ba� kema kinsan� yadda kike so� zakiyi� a gidansa� ,hakuri zaki kara akan wanda kike yi , ki sanyawa ranki ibada kike yi� kin san kuma duk abinda akace ibada ne dole sai an d'aure tare da sanyawa zuciya hakuri inshallahu ina ji ajikina� zakiyi nasara akansa bazai sake wining zuciyarki ba "shikenan mumy adduarki ta Kara min karfin gwiwa daga sarewar dana yi da lamarinsa dan wallahi har na cire tsammani a kanshi� "ba'a cire tsammani da rahmar Allah mamana ,kuma� inshallahu sai kinyi alfahari da mijinki wata rana mumy ta dan dauki lokaci tana bata shawarwari daga karshe sukayi sallama ta koma dakin yana nan zaune a inda ta barshi yayi tagumi
ta matsoshi� sosai� kamar zata shige� jikinsa sauran ka?an� ta kwanto jikinsa tace�� " maganar mumy�� gaskiya�� ne� bazamu iya rabuwa da juna ba sai dai� wallahi� na gaji da irin rayuwar da muke ka saki ranka mu zauna lafiya� , ni dai nasan� a halin yanzu babu abinda nake son kasancewa dashi kamarka�� bazan iya rayuwa babu kai ba , ina sonka aliyu� kaima nasan� kana sona "? tayi� maganar tana murza tafin� hannunsa dake cikin nata ..."No� i can't ya fada atakaice yana� furzar da iska� mai zafi tare da jan dogon�� tsaki , shiru tayi jikinta na ?aukar� rawa "you mean you don't love me "? "yes I do�� ya� sake� bata� amsa a takaice ,ta sake matsoshi� tare da sanya kwayar idanunta cikin nashi,� d'ayan� hannunsa ta� kamo ta mikar dashi tsaye�� "come with me ta nufi jikin� bango� dakin� � dashi bai mata musu ba yayi� shiru� yana biye daita kamar wani karamin yaro� suna karasawa� ta tsaida shi tana fuskartashi tare da� kai hannuwanta duka kan wuyansa ta zagaye� tana jifansa da wani irin kallo mai kashe gabobin jiki� "meye� haka� kuma "?yayi magana yana kai hannunsa zai cire hannuwanta� dake zagaye da wuyansa "tsaya mana� ranka shi dade� ka ga� wani abu , ta cire hannuwanta dake zagaye da wuyansa� ta zuge zip din gaban rigarta�� take dukiyar fulaninta� dake� cike� bammm sunyi wani luhu luhu dasu ga kyau ga haske ga taushi� suka bayyana a gabansa� "wowwww is beautiful� yaushe rabon na gansu ya� fa?a� acikin ranshi�� amman� a zahiri tsaki yaja� yana kawar da fuskarshi� gefe kamar yaga mugun abu � ,ta kai hannunta� ta dawo da fuskarsa gareta ya sake dauke� idanunshi akansu "duk fa wannan� kayan marmari is� for you � Aliyu muradi�� ".... "for me"? ya furta yana watsa mata� harara� "Yes of course� is for you don't you like it ta sake turo masa� su daidai bakinsa kasancewarta� doguwa sosai ka?an ya rage� bata kamoshi ba yayi� saurin runtse idaunshi� � qirjinshi na wani irin bugawa da karfin gaske� "stop all� this nonsense Kisna� it� not look beautiful ",kinsan wani abu "?ta girgiza masa kai tana� tura hannunta cikin vest d'insa har tayi nasarar� kife� yatsunta� a qirjinsa ya bude baki da niyyar� zai yi magana� ta muzra kan nipple's d'insa� duka tana wani� irin narke masa ajiki ...�� ...tsarkewa yayi� ya soma tari� kamar wanda yaci wani� abu� mai yaji� take ta rude tana masa sannu� "na kawo maka ruwa "?Kai kawai ya girgiza� mata alamun� a'a ya zare hannunta daga jikinsa ya nufi gaban mirrow� yana magana� yana kwance agogonsa sai lokacin ya samu damar fadar abinda yake son fad'a mata� " duk wannan abinda� kike yi�� basa burgeni saboda bana jin komai ajikina� ji nake kamar namiji ne a kusa dani ,wallahi na gaji dake bazan dai� iya fitowa na fad'awa� mommy� bane dan� ita kadai�� zan iya gama� rayuwata dake ba dan ina sonki ba,idan son samuna ne ma�� wallahi nayi� nisa da rayuwarki zai fiyye min kwanciyar hankali.."
"look�� I understand what's in your heart ,ba Sai ka fa?a min ba saboda idan da sabo na saba da wannan kiyayyar� ko zan iya baka� � tukuici akan wannan kiyayyar "?yayi shiru yana Kallonta ta cikin mirrow� zuciyarsa na tsalle� kallon wawiya yake mata ita kuma tana masa kallon mara wayo�� "bana bukata� kuma� karki� dameni� da shirmeki�na banza� on-expecting yaji ta sumbaci kumatunsa� ta juya� tana wata irin� shegiyar� tafiya� tana kad'a masa� jiki wanda ya zame mata jiki�� a tsorace ya juyo� yana kallon� bayanta "kina hauka ne kike irin� wannan tafiyar "? "Haukan sonka� ba� ta bashi amsa tare da juyowa suna fuskantar� juna "me kuma ya samu tafiya ta ? tayi magana tana � matsowa� a hankali ta karaso gabansa ta tsaya kirjinta na kadawa shiru yayi� tare da tsura mata� ido kamar zai cinyeta� ganin taki ?auke idanunta akanshi ya cire vest dinsa� yabi gefenta zai� wuce� Kawai yaji ta rungumeshi� a jikinta , hannuwanta ya sauka a� daidai kan nipple's d'insa wani irin shock yaji a ilahirin jikinsa� "dan Allah ka bani wata� biyar� kamar yadda mommy� ta fada ina tabbatar� maka kafin lokacin� soyayyata zatayi tasiri a cikin zuciyarka� am very sure� zaka soni� kafin lokacin "no ya furta a zuciye "ya� Aliyu� Ni dai ka bani� dama dan Allah�� nayi maka alkawarin muddin baka soni ba zuwa lokacin� zan daina sonka gaba-daya zan rufe babin wani Aliyu a rayuwata�� zaka rabu dani batare da sanin kowa ba, zanyi nesa da rayuwarka a� hankali take masa magana cikin rada� tana�� shafa� qirjinshi� tana manna masa� kiss a wuyansa,� juyo wa yayi daita a hankali aiko ta fada cikin faffad'an� qirjinsa mai kwance da kashi sai kamshi yake zubawa " wayyo my world best� wallahi bazan iya rayuwa� babu kai� ba sonka yayi mugun kamani� ta karasa� mgnr� tana mirza kan nipples d'insa yayi saurin runtse idanunshi� shi kadai yasan yadda yake ji a lokacin� ,a hankali ta cigaba da murza nipples dinsa tana sauke ajiyar zuciya sannan tana lumshe masa� idanu, ta zaro harshenta daga kwance da take ajikinsa� tana lasar tsakiyar qirjinsa yayinda hannunta ke kan nipples dinsa tana zagayewa tana fitar da numfashi tana jin wani mugun feeling na taso mata a gaba-daya� ilahirin jikinta kamar yadda shima� yake ji ,gaba-daya gobobin jikinsa sun soma macewa saboda� amsar sakonninta, jin� yanayinsa� yana neman sauyawa yayi sauri�

Please Login or Register in order to submit comment