Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta juya tana rausaya tare da cewa "baza'a shiga d'akin ba taku daya yayi ya cafkota ya matseta gam a qirjinshi da kyar take fidda numfashi "ashhhhh ta saki kara mai sauti tare furta "wayyo Allah na shiga uku qirjina zan mutu ,bakinsa ya zira cikin kunneta"ke kinsa baki isa ki murkusheni idan kuma nayi niyyar dukanki babu uban da
Ya isa ya hana bare ke kanki ,take ta natsu ajikinsa tana assessing maganarsa shi kuma yana magana yana hura iskan bakinsa a cikin kunneta ta sake lafewa ajikinsa dan har lokacin bashi da niyyar sakar mata jiki a hankali ya fara tafiya daita ajikinsa "bari muje na miki dukan bankwana har yanzu baki isa ki rusunar da zuciyar Aliyu ba ,turtujewa ta fara yi dan kwatar kanta amman ta kasa dan bakarsmin riko yayi mata ba yasa kafarsa daya ya tura kofar ya shiga ya wugata saman gado daita ya soma sunce belt din jikinsa .. ...."
Mmn sudais
????????????
CUTAR DA KAI
     ????????
????????????
Last free page 16
~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan  littafin na kudi ne  ,mai bukata karanta shi  zai  tura 500 ta wannan   account number  din  1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an  tura sai a turawa wannan number alert  +234 803 238 4602   domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi  sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .  "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi  za'a iya tuntu'bar  Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos  lace da kamfala  ,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da  chiganvy, volyal lace  duk akan farashi mai sauki ,ga mai  bukatar  siyan ?aya ko sari  yayi magana ta wannan number 08059623096, agwaluma ta kare sai kuma wata shekarar idan Allah yasa muna da rai da lafiya ."
 
.....Gabanta   ne  yayi mummunar  fad'uwa   ganin  yana  ?o?arin sunce  belt  , hankalinta  yayi  matukar  tashi   taji   kamar   ta   bashi hakuri   sai   dai tayi  tunanin   ta tsaya taga iya  gudun  ruwansa  dukan  zai yi  haka  daga  ita sai  pent ?   har  ya gama sunce  belt  ya  nade a yatsun  hannunsa idanunta  na  kanshi  ta maseefar  kura masa idanuwanta  cikin tsananin tsoro da  tashin   hankali  mai tattare  da faduwar  gaba , zuciyarta  ban da rawa  da  tsinkewa babu abinda  take , cikin  wani  irin matsefaffen  tsanarta  ya  d'aga  hannunsa zai labta  mata  belt   tayi  saurin  rike  belt din da hannunta   tana kallon cikin  kwayar  idanunsa  shima  kallonta  yayi  yana ciza lip's dinsa  ,Kafin  daga bisani ya soma   kokarin   fixgewa   ta sake  rikewa   gam da hannuwanta  duka hawayen   dake  makale a kwarnin  idanunta  na kokarin  zubowa  "ki saki  belt  din  nan tun raina bai  kara  ?aci  ba  "to  wai me  nayi  maka ne  saboda  Allah ? "Okay tambayata ma    kike yi   dan kin rainawa kanki hankali  ? " Kai   dai a rayuwarka  baka  son ganina cikin kwanciyar hankali   idan baka gannin  cikin halin  damuwa ba   baka jin dadi ?"
"Eh   bana   jin  dadi  nafi son  ganinki  cikin  ukuba tamkar   baiwa  saboda babu  wata  halitta dana tsana  a rayuwata  kamarki  ya fada mata haka  cikin   tsananin  fushi   duk  yadda  ta kai  da  daurewa dan   kar hawayenta  su  zubo  sai da  suka  samu  nasarar zubowa  bisa kuncinta  "very  good  haka  nake so ganin   ya   furta  murmushin   farinciki  na bayyana  akan  fuskarshi  "ina  son  ganinsu kuma   bana  gajiya  da  ganinsu burina  na cigaba da ganinsu  har karshen  rayuwata ,"ke   da  zaki dinga  zubar   dasu  a  kullum  wallahi da Kinga  yadda  farincikina zai karu a gidan nan  "saboda  kai mugu ne  mai  muguwar  zuciya  ba ? ta   fa?a  acikin zuciyarta ,  yayinda  zufa ke  tsatsafo  mata  ta ko'ina  a sansar  a jikinta  tana  addu'ar Allah ya kwaceta a hannunsa , tasan  babu wanda zai kawo  mata  dauki  sai  ubanginta   "ki saki   belt   dina  kafin nasa  kafa  na taka  miki  wuya  yayi maganar a zuciya   ko  gama rufe bakinsa  bai  yi ba  wayarsa  dake  yashe  a kasa  ta  soma   ?ara   ya waiga  bayansa a hankali   yana  kallon screen din wayar   ganin   haka  yasa  kisna  sakin  belt  din  tayi  wata  irin   durowa  daga  saman  gado  zata fita daga d'akin   babu  kaya  a daidai  lokacin  da  yake  kokarin  maida fuskarshi gareta   aiko taku daya  yayi ya  fixgota  da  karfi  sai gata a  jikinsa  ya  matseta    soaai    tare  da  belt , numfashinta   ne   ya soma  barazanar daukewa  saboda muguwar matsar da yayi mata     da kyar  take  iya  fitarwa   ta  saki  kara  mai sauti  tana kokarin  kwatar   kanta  daga  garesa  ya sake matseta   gam dan   yaga  iyakacin   karfinta  "ke  har kin isa na rikeki ki kwace  ?" Har yanzu da saurinki , ke bama za ki taba kaiwa  ba ," guda nawa  kike  maza ma sun  kasa dani bare   ke ?   idan kuma kina da karfin zuciyar  kwacewa  ki gwada kunjinki mugani   yana  magana yana  sake  matseta   "wayyo  bazan iya ba ta furta  muryarta  can kasa ko shi dake manne  daita  bazai ce yaji abinda tace  ba  ,  ganin  jikinta ya mutu    murus babu wani sauran karfi ajikinta   duk  ta  gama mutsu mutsunta   bata  samu nasara  ba ta hakura ,   ya  dan sausauta  rikon da  yayi   mata  yana lumshe  idanunshi  ya sa  kafarsa  ?aya  ya d'aga wayar  yayi  sama  daita tamkar  kwallo  ya cafke  da  hannunsa  daya  ya duba  mai   kiransa   sannan ya  zauna  a  bakin  gado  tare  daita  manne ajikinsa   batare daya bin kiran ba   .."

    hannunsa  ?aya  yasa ya  juyo da fuskarta   garesa  suna   fuskantar juna   ya   balain  kura mata  kyawawan   idanunshi  masu  matukar  fitgita  duk  wanda  ya  kalli cikinsu   sannan  ya kamo lip's dinsa  na   kasa  yana cizawa  da  karfi yana cigaba   da   kallo  tamkar  ranar  ya fara  ganinta  kuma  har  lokacin iskancin    data  masa yana  dawo  masa   cikin kwakwaluwarsa  " wallahi   wallahi  baka  isa ka  mareni  ba  ya Aliyu ," ka   daina  marina  anan duniya   sai  dai  a wata, yana  kallo  hawaye   na zubowa  daga  idanunta kamar   an bude   fanfo "kalleta  kamar   jarumar  gaske  amman  da zarar  tazo   hannu  sai ta dawo abar tausayi   .." ya  furta a kasan ranshi "
  a  hankali   ya  shiga matso   da  fuskarshi  daidai   nata da zumar yi mata   kissing  din  wasa  dan  babu niyyar  yin   na gaske   a cikin zuciyarsa    kawai  so yake  ya  tsokanota  ya barta  cikin  tashin  hankali   tunda  yasan  halinta  jarababbiya   ce,  sai  dai  abun  mamaki   gani  yayi tayi saurin   kawar    da   fuskarta  gefe  tana sauke wahalallalen  numfashi  ,cikin tsananin   tashin   hankali  ya  sake  tsura   mata   idanunshi  kamar  ranar ya   soma  ganinta  , kusan  minti  shabiyar  ya ?auka   yana  kallonta   fuskantarshi   ?auke   da matsanancin mamakinta sam  bai  yi  expecting  haka  daga  gareta ba , ya ?auka  zata   nuna  maitarta  a  fili  ne  kamar sauran  lokuta ,   ransa ne  yayi  bala'in   baci , kisna ta kunno  muradi sosai    domin  kuwa  take  zuciyarsa   tazo   wuya  ta soma tuttukin  bakinciki   tare da   tunanin   azabar da  zai   gana  mata ".

    runtse    idanunta   tayi  gam  ta   nuna    bata  son  kallon   fuskarshi bare  ya samu damar wulakantata  , hawaye   ya  sake  zubowa kan  kuncinta  ,  hakan   ya   sake  tunzura zuciyarsa  , hannunsa  ya  Kai  bayan  keyarta   ya   damka  da  karfin gaske  jikinsa  na  wani  irin  rawa   ya saita fuskarta   daidai  nashi  a zahiri  ake  iya  hango ?acin  ransa , jijiyon kanshi  sun   yi  rudu rudu  ya fuskanceta  yana  busa mata  hucin  numfashinsa  sannan   ya   bude bakinsa  ya  kira  sunanta  cikin tsananin  tashin  hankali  "kisna Ni............ " Sai kuma yayi   shiru  ya kasa magana ya   cafki  bakinta   yana  furzar da iska  mai  zafi   ,idan  yace abinda  tayi masa bai ji  haushi  ba   yayiwa  kanshi karya  har  shi  zata kawar  fuska  ? "Wacece ita shi da mata ke rububunshi yana sharesu  "ina bazai  taba daukar  wulakaci daga gareta  ba dole ne ya hukuntata  daidai da abinda ta aikata masa,   ya   lumshe  idanunshi zuciyarsa   na  tafarfasa kamar an daura  garwashin  wuta a samanta  .."
  Duk da  abinda Kisna tafi bukata kenan  daga garesa suyi musayar yawu baki da baki  amman sai  taki nuna  tana   bukata    ta ha?e hakoranta    guri  daya  taki bashi dama , yayi  saurin  toshe  mata hanci   da   hancinsa  , take  numfashi ya soma  kokarin tsayawa  babu shiri  ta  bude    bakinta  a gigice   tana sha?ar nnumfashinsa  gabadaya ta  sadaukar  da   kanta  garesa   dan  babu wani   karfi  daya saura   ajikinta , haka   ya  dinga   sarrafa  harshensa  cikin  bakinta   batare   da  yayi  niyyar  aiwatar   da  hakan ba, shi daya  so  hukuntata  sai  gashi  ya  buge   da  fitar   da  sanyayyen   numfashi tare  da  jin wani mugun feeling's  dinta  na  taso  masa  a gaba-daya ilahirin  jikinsa , sai  daya  gaji dan  kanshi sannan ya  zare  bakinsa  ya  matseta   sosai   a gefen jikinsa   yana  sauke  ajiyar   zuciya  da karfi  yana   jin  wani iri a sansar   jikinsa .
   gabadaya yanayinsa  ya sauya , duk wani   gashi  dake  kwance ajikinsa  babu   Wanda  bai Mike   ba , ji  yake   muddin  bai hada  da  murza   nipples  dinta  ba   wani mummunar   abu  zai  samu    zuciyarsa  ,a hankali   ya soma murzawa    sai   dai  take zuciyarsa   tayi  saurin  hankalta   dashi  idan yayi   mata  yadda zataji dadi   zai  fadi  warwarsssss  a gabanta  gara  ko  zai  yi  yayi mata   da  zafi  kuma ta  tsigar   horo..."
  "  da  karfi  ya damki   kan   nipples  dinta  yana murzawa   da karfi  yana  sauke    ajiyar  zuciya , ya Kai  bakinsa  cikin  kunnenta   ya zira harshensa   wani   iri yrrrrrrrrrr  taji   ilahirin  jikinta   kamar anjona  jikinta   da shocking   , ya sake  matseta gam  yana  hura  mata  iskan  bakinsa  "duk  kin gama   iskancinki  kizo  hannu , ko   zaki   iya maimaita  kalmar   iskancin  da kika  fada min  d'azu ?  ya karasa maganar  yana sake  zira  harshenta cikin  kunneta  take tsigar jikinta suka mike  ta  sake dawowa abar tausayi ,
Tayi   shiru   ta  kasa cewa   masa komai   dan  ji  take dama kasheta  yayi   akan  yadda  yake murza  kan   nipples   dinta   da  karfi  dan har gara tafiyar  harshensa  cikin kunneta tana jin wani abu akan  akan  murza nipples dinta da yake ."
"a  she   iskancinaki   da cika   bakinki  na  karya ne  babu  abinda  zaki  iya  yi , Aliyu  yafi   karfinki  ya  karasa  maganar  yana  matsa  kan  nipples  da  karfi , ta  saki  wata razananniyar   kara  hawaye  na zubo mata so   yake   tayi  magana a lokacin   ko  yaya ne domin  tabbatar   da zata sake   kallon kwayar  idanunsa  ta fada masa son  ranta  ko kuwa ta shiga hankalinta ?
"Ya  zamo karo na karshe da zakiyi sa'insa  dani  ,ya zamo karo na karshe da  zan  fada ki fada domin baki isa  ba , dama   rayuwarki  ta  dameni zan iya  daukar nauyin haka sai akayi sa'ar  rayuwarki  bata gabana dan haka  baki  isa kiyi  abinda kike so ba kuma  ni  ba sakaran namiji bane," kinfi  kowa kin  san da  haka ,dole ki cigaba da bin tsarin da nake so, tun da na fahimci baki canza  halinki  ba , ki sanyawa ranki  halin Aliyu na nan  fiyye da saninki  a fusace yake magana   cikin    haka  wayarsa  ta sake   ?auka  ?ara   ya  furzar  da iska mai  zafi  sannan   ya dauki   wayar  yana  cigaba da murza kan  nipples  dinta   yana  magana a hankali  cikin sanyayiyyar muryarsa  data dawo kamar  ta dan maye   " naji  dan Allah malam banason  takura  yanzu zan  fito  ba sai  ka  hawo  ba kalmarsa ta karshe kenan da  yayi yana jan dogon tsaki  addu'ar  take  a lokacin ya  saketa  kuma  ya bar dakin  koma  ya bar gidan  gaba-daya zuciyarta  ta huta  da muguntarsa   dan muradi   yasan   ta   kan mugunta bai  bar  dakin  ba a lokacin  Sai   da ya  gama   jagwalgwalata son ransa  sannan  ya   barta ya mike   zuciyarsa na matukar   zafi   "karki  ?auka   kin   sha  banza , baki  sha  banza ba   dan  sai   na  horaki  kafin na bar  kasar nan  gobe  idan aka  ce  ki  sake  furta min  kalmar  zakiyi yawo tsirara  bazaki  yi  ba  ".  Allah  Allah ta dinga  yi  ya fita tana ganin fitarsa ta  mike da sauri  ta janyo  rigarta  ta saka tana  yiwa Allah Godiya daya  kuftar daita daga hannunsa da bai fita     sai  yadda hali yayi dan har  ta  fara hango yadda fatan  jikinta zai yi, bata tsaya  bata lokaci ba ta fice  daga dakin ta shige dakin  mumy ta kulle kanta  ciki dan baza  zauna  ya dawo ya jibgeta  a karon  banza ba .."
Yana  saukowa kasa Samir  da sauran abokansa  suka kalleshi ganin  yadda  ya sauko a hargitse  idanunshi gaba-daya  sun canza kala  daga fari zuwa kore kuma sai faman ciccin magani yake yasa samir yace  "me ka tsaya yi ne  bayan  kasan akwai inda zamu  ana can ana jiranmu  " muradi ya tsare shi  da idanunshi yana fitar da  numfashi yace   "wannan   wace  irin tambaya  ce  ? ya tambayesa  a zafafe " maida  wukar  abun  bai kai na  fada ba   muje ya nuna masa kofar fita dan  yasan  halinsa  sai  yayi zuciya  akan dan  wannan  tambayar ,  cikin abonkansa akwai  mutun daya  wanda  bai cika jin  tsoron muradi  ba  yace "ta ya zaka ma  magidanci kamarsa   wannan  tambayar ai  ya tsaya   ragewa kansa  zafi ne  ,"kaga duk yadda tafiyar  ta kasance daidai ne  ko abokina ?  yayi maganar yana dariya  yana  duban muradi  suma  sauran abokan  biyu dariya suka yi banda  rohon  da yaji ranshi ya ?aci  dan  tsab  ya fahimci abinda  jocub yake  nufi   kallonsu  muradi yayi daya bayan  daya har rohon daya lura da yadda  yayi  akan maganar , fuskarsa  dake  daure  tamau yasa  dariyarsu  ta soma tsayawa  ,gashi  dai sa'ansu ne a shekaru amman  suna mugun jin  tsorosa  saboda yana da wani  irin  kwarjini kuma duk inda ya ratsa cikin mutane  sai kaga ana shakkarsa  kuma hakan baya  hana mutane sonshi  da rububin mu'amala dashi  ga shi  da  farinjin  mata,  babu kasar  da zasu shiga mata  basu nuna suna tsananin  son  shi ba a tarihi  ma babu macen daya  furta wa   kalmar so sai dai a furta masa ,mace daya ce tayi galaba akanshi  itace nawal itama itace ta soma  furta masa tana son shi    ..."...
Ganin  sun rage sautin dariyarsu  yasa Samir  dafa  kafadansa "am sorry  dan'uwa   na katse maka  hanzari  ko yayi maganar yana dage masa  gira sa  daya alamun zolaya , muryarsa can kasa  yace"kar muyi haka da  Samir  yayi  gaba , Samir  ya biyosa  yana cigaba  da cewa "wai kana  nufin har yanzu baka  shiga daga ciki?  tsayawa  muradi  yayi a lokacin  daya fito haraban   gidan ya watsa wa Samir  wani  rikitaccen  kallo cikin yanayin  maganarsa dake fita a hankali yace "zuciyaka dake wannan  tunani ta daina ni babu ruwana  da mata "babu ruwanka   da mata kake kokarin  kara wani   aure na biyu  kai  dai wallahi anyi  mugu  mai cutar da kansa  amman  ...."   katse  maganar  yayi alokacin daya  abokan tafiyarsu sun   fito , suka shiga mota  gabadaya suka bar  gidan  , a  motar ma  zama yayi  gidan  baya  yana  kallon  gefen  titi tunani  abinda  ya faru yanzu a tsakaninsa  da kisna  ke   dawo masa  wani  murmushin  gefen baki  ya bayyana  akan fuskarshi "kalmar zata fita  tsirara ta dame shi sai dai tafi kowace kalma  bashi dariya Samir dake  gefensa  ya  kalleshi ya girgiza  kai   ya rasa meke damun dan'uwansa   wani lokaci kaganshi  cikin farinciki wani  lokaci kuma   tamkar  wanda azarailu  ya  kawowa   sakon mutuwa  har  suka  karasa  inda zasu  fuskarshi babu  yabo babu fallasa  ,har yaje  ya dawo  abun na yawo a brain dinsa kalmar ta kasa bace masa   ....."
bai  isketa a parloun   ba ya ajiye laidar daya shigo daita   ya haura  sama      ya  shiga  dakin  baccinsu nan  ma   bai  ganta  ba ,ita kuwa tun da   taji   motsin shigowarsa   ta rasa natsuwarta    gabanta  ya dinga   faduwa   yana tsinkewa  kar yace zai balla   dakin mumy  ya shigo ta sauke numfashi  ta shige bayi ta kulle."
   ya  cire kayan jikinsa ya shiga  wanka  bai wani dade  ba ya fito sanye da  boxer  da farar singlet ya sauko  kasa  ya zauna akan  dining table ya bude  kulolin dake kai yaga  wayam babu komai hasali  ma babu alamun anyi  girki yaja tsaki yana furta  "aikin banza  dama wani  damuwa nayi da abinciki  bare kiyiwa mutane salo  , ladar  daya shigo  daita ya janyo ya bude  ya soma cin  gasashiyar   kaza wacce  taji  kayan  hadi   bayan ya  gama   ya  koma sama , a  daren  ya hada  kayansa da   kanshi   cikin qaramar  jaka   dake dauke   da  zanen kwallo  da   tambarin  sunan club dinsu   ,  bawasu  kaya ya diba  ba  saboda  kowani  kasa  da yake buga wasa  yana wadatattun   kaya   wanda  ba  tsiya yake ba  kamfani  ke bashi ."
har  11 :00  ta buga   bai runtsa ba sannan   bai  ga shigowar kisna ba bai damu   ba  yayi kwanciyarsa bayan yayi  waya da  mumy  da dady  kafin bacci  ya daukeshi    wayar    nawal ce   ta  shigo  ya ?auka ya  duba da kamar bazai  amsa  ba sai kuma ya ?auka saboda ba lallai ne ta sameshi a waya ba idan ya tafi , har bacci ya daukesa  nawal  na zuba masa surutu akan yadda  take son  shi  jin  shiru baya magana   ta katsen kiran  itama ta kwanta dan ta fahimci yayi bacci  ,    karfe  hudu  daidai  ya farka  yana mika  ha?e da salati ya  fada  bayi domin  yin  wanka  tare da dauro alwala   ya fito  ya shiya  cikin  hadadden  sult   ya  daura agogon dioman  a tsintsiyar hannunsa  tare da  fesa turare  a jikinsa da bayan kunnensa  ya    rataya   jakarsa   ya  fito  daga dakin  har  ya wuce dakin  mumy   ya dawo da baya da baya  ya  tsaya  a bakin kofar  saboda  zuciyarsa ta  tabbatar  masa da kisna na ciki   , yasa  kafarsa ?aya   ya buga  kofar da karfi kamar zai balla  ....."ya  Allah ta furta    tana farkawa daga baccinta  tare da  kamkame jikinta guri daya  a hankali  ta fara karanto   addu'ar  neman tsari daga bala'in sa , a zafafe  yace "ki bude kofa ".
"nayi  maka me ? ta fada  cikin  karfin hali ,nifa  banason tashin hankali da sanyi safiyar nan , tafiya zakayi  ka tafi Allah  ya tsare ya bada Sa'a "ko baki  min addu'a ba  zan yi nasara  tunda uwata   tayi min kuma wallahi  kin  taimaki  kanki da kika boye kanki da  jikinki ya gaya miki "tun  da kana jin  karfi ai sai  ka balla kofar ka shigo ka kasheni  ta fada masa a tsorace "da kyau   ai ina son haka ki jira  dawowata   sai  dai idan  ban iske ki a gidan  ba  amman wallahi sai na .... ?arar   sautin wayarsa  ce ta katse shi ya  ciro  yana  duba screen  din wayar tare  da manna wayar  a kunneshi ya  barin  kofar dakin  ..."
Ba ita ta fito daga d'akin  ba sai da taji sautin  muryar  aunty zee ta dawo da natsuwarta  jikinta  "ya naganki  a firgice  ? Numfashi ta sauke tace "nida ya  Aliyu ne tun jiya dana shiga dakin nan na kulle kaina  sai  yanzu  na fito ke  ina ganin kwaso  kayana ma  zanyi na  dawo  nan wallahi bazan iya da balainsa b "me kuma ya faru da zaki raba  daki da mijinki ke da kike cikin sharadi  ? A hankali ta fara zayyanowa  aunty zee  duk abinda ya faro  ,aiko  ta dinga  dariya har da rike ciki  "wallahi  kisna baki da kirki amman kuma kin  yi daidai gara da kika  masa haka  "ai ina ganin zan fara nuna masa ajina na nan bai je ko'ina  ba  dan sakar masa da nake yasa  gabadaya ya rainani wai har da cewa  sai dai bai dawo ya sameni a gidan nan ba kamar wata yarsa  ke  wallahi na ma fasa dawowa dakin nan a can zan cigaba da zama  ya dawo ayi  burouban da za'a yi ..."
"ke ban son cika baki kiyi kokari dai  komai  ya daidai tunda dan rainin hankalin  ya fara shan baki ina ganin  ya Kusan zuwa hannu "tab wannan mai  shegen taurin kan  abinda ma shan  bakin yana sha yana cika yana batsewa  kamar nace dole ya sha "kai ya  Aliyu  sai a hankali zuciya kamar da  karfe aka ginata yana magana cike da  izza da nuna mutun ba kowa bane mutun kamar dan gidan saurata koda yake  a duk  jirgi ?aya ya kwaso ku ke dashi  "a'a wallahi muna da bambanci kisna ta fada da sauri  nan  dai cigaba da   magana akan muradi ..."
Karfe  daya  suka tashi suka shiga kitchen  kasancewar kayan abinci a bangaren kisna yake jollof  rice suka dafa  anan suka wuni suna hira wanda rabin hirar duk ta muradi ce  tsawon  kwanakin  uku suna zaune a bangaren  kisna  ranar   da  su  muradi  zasu buga wasa kuwa kisna manta komai tayi  ta tare   agaban tv , muradi   kawai take  kallo sanye da  wonda da  riga  dark  blue Wanda aka rubuta  muradi a bayansa     yayi maseefar   kyau  sai  ya saje da fararen  fata ,  sai  kwace    kwallo  yake a kafar abokan  karawarsu    yana  bugawa yadda  ransa ke  yaso   ,idan  aka dauke fuskarshi  kisna taji wani mugun   haushi , idan  aka haskoshi  ta  dinga murmushin  kenan tamkar wacce aka yiwa bushara da gidan aljanna   duk  aunty  zee  na lura daita  tayi  murmushin tana  dafata "muradi  fa  ya  tafi  da rabin rayuwarki  autar mumy " bata kalli inda aunty zee ke zaune  ba  ta maida mata amsa da  "ba  rabin rayuwata ya wuce dashi  ba gabadaya rayuwata ya tafi dashi shi yasa na  kasa ciresa araina  ,sai dai duk  da haka bazan sake daukar wulakaci  daga garesa ba wallahi  duk yayi  min sai na rama   saurin  mikewa   tayi    ha?e  yin tsalle  cikin jin  dadi   sakamakon  muradi ya wulla  kwallo   cikin raga  ba ita dake tsallen  murar ba hatta abokansa murna suke  gabadayansu  suka  rungumeshi , bayan wani lokaci aka cigaba  da  wasa sun dauki tsawon lokaci  suna fafatawa   babu wanda yayi  nasara  sosai   muradi yake kokarin   jefa  kwallo cikin raga wani abokin  buga wasansu messi  na tauyesa babu zato  yasa masa  kafa tare  da  dukan qirjinsa  take muradi  yayi  kasa  rike da qirjinsa  kisna ta dafe  kirjinta  da duka  hannuwanta taji  kamar  qirjinta aka taba gabadayan  zuciyarta  ta jagule kamar ta  dora  hannu aka ta sa kuka ganin an   rufesa   har  reaf  .
   ta fashe da kuka tana kamo hannu zeey cikin nata tare da   tsine wa wanda ya hardeshi  take aka sake hasko   yadda  abun ya kasance tabbas mugunta  abokin wasansa  yayi masa, reaf  dake  tsakiya  ya  janyo  mesi   gefe  yana  bashi  warning  tare da yi masa magana kasa  kasa "ka  daina buga wasa haka sai kayi  lossing   tun ba'a je ko'ina ba ko da yake  na lura ka sakawa  muradi  ido  da yawa,  cikin  tsananin   jin  haushin  maganarsa  messi  ya  soma magana yana  daga  murya  reaf  ya  juya ya  barshi  ya karasa  gurin   muradi dan  tuni  likitansu  ya karaso da wata   karamar  akwati ya  tsugunna   a gabansa  ya soma   duba  lafiyar  ,muradi  dake kwance  ya  damki  sumar kanshi dake  kwance   luf luf  gwanin ban sha'awa  da hannunsa daya, yayinda dayan  hannun ke dafe da qirjinsa  ya  runtse  idanuwansu kisna kamar ta fasa tv ta shiga dan dawowa tayi gaban tv ta zauna tana kuka , cikin kankanin   lokaci  aka  masa abinda ya  dace  ya dawo daidai aka ce ya fita a  canza wani a madadinsa  amman yaki  dan haka aka  sake  komawa  wasa dashi  , har  kusan sau uku ana  bawa  messi warning akan muradi dan  zuwa  yake yayi atttakig dinsa   har   sai  da  aka bashi  yellow  card,   hankalinsa  bai dawo jikinsa ba sai da aka   ciresa gabad'aya aka bashi read card , ranar   cikin  sa'a  team  dinsu  muradi  suka  lashe su  3-0 .
washegari   ma aka sake  hadasu  da wasu  team  din  still  suka cinye har  aka   je final still dai sune  suka cinye
Ranar   cike  da fara'a  kisna ta yini daga  karshe ta  shige   daki tayi kwamciyarta   zuciyarta na tunanin muskilin  mijinta ...
  Satinsu  biyu  suka soma shirin   dawo wa  kasar cairo  ,Samir  yayiwa  aunty zee  tsaraba  sosai  yayinda muradi  yayi  fuska  duk da yaga abubuwan  da zasu dace  da kisna  amman yaki  siya  ,ganin haka yasa Samir daukar mata yana zolayarsa  ,  misalin   takwas   saura na  dare tana kwance   a falo ta runtse  idanunta sai dai  ba bacci take ba ta  dukufa ne  gurin  nazari da tunani ,  sam  bata  ji motsin  shigowarsa  ba ,yayinda shi kuma  yayi  tsaye akanta   yana  kare mata  kallo da kallon falon komai tsaf tsaf  very neat  kamar yadda yake bukata ga kamshin airfreshner na tashi  gauyare 

Please Login or Register in order to submit comment