Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

, tuni hawayen suka wanke mata fuska tausayin kanta ya kamata "daman tasan dole sai ta fuskanci irin wannan matsalar atare dashi , gashi ita yanzu babu abinda tafi bukata kamar kulawarsa da samun zaman lafiya a tsakaninsu "
"wallahi bazan ta?a yarda ba sai nayi galaba akanka , sai na mallaki zuciyarka kamar yadda ka mallaki tawa cikin sauki batare dana shiryawa hakan ba tayi maganar a kasan ranta tana cigaba kallon fuskarsa bata san sanda gigin soyayya ya sauko daita daga saman gadon ba , ta ra'ba ta kwanta a gabansa ta zare pillow dake manne a qirjinshi ta maye gurbin pillow dake qirjinshi ,cikin rashin sani ya rungumeta tsam ajikinsa yana sauke numfashi , cikin sanyayyiyar muryarta tace "dan Allah ya Aliyu kayi hakuri ka barni na rayu a karkashin ka "ta k'arasa maganar gabanta na tsananin fad'uwa , tasan bancin kuskurenta na baya da babu abinda zai hana aliyu sonta ..."
Sake shige masa tayi ta zuba masa kyawawan idanunta tun daga kan kwantaccen sumar kanshi take bi da wani mayataccen kallo ,
Sosai ta fuskartashi tare da kai fuskarta daidai nashi tana zuko numfashinsa ,wani irin sanyi taji yana ratsa sansar jikinta , laulausan tafin hannunta ta kai cikin rigar baccinsa ta kife hannunta akan qirjinsa dake kwance da gashi tamkar na jarirai ,a hankali ta soma murza kan nipple's d'insa wani irin yanayi ya tsinci kansa cikin bacci ,ya shige jikinta batare daya san yayi hakan ba, lumshe ido tayi dan dadi" ina ma idonsa biyu yake rungumeta daita cikin kulawa da farinciki ?"Ina ma zai bata dama daya sha mamakinta , dan kuwa sai tayi nasarar dasa soyayyarta a cikin zuciyarsa batare daya shiryawa hakan ba "
lip's dinta ta d'aura akan lip's d'insa ta kamo tana tsotsa a hankali tamkar ta samu sweet tana murza kan nipple's d'insa , wani irin zirrrrrrrrr yaji a gabad'aya ilahirin jikinsa mai kama da shocking , wani irin zabura yayi saboda sakonta yaje masa har cikin 'kwa'kwaluwarsa ,a hankali ya bude idanunshi ya zuba mata fuskarsa dauke da damuwa mai tattare da miskilanci, sake shige masa tayi tana sauke numfashi dan gabad'aya yanayinta ya fara sauyawa "ba tsaya 'batawa kanshi lokaci ba ya fizgeta a jikinsa yayi jifa daita kamar wata ?aramar yarinya."

qara ta saki mai sauti tare da rike daidai kugunta da hannuta ?aya tana ciza lip's dinta "kina hauka ne ? "ko ance miki nima ?an iska ne irinki da zaki wani kawo min wasan iskanci"?runtse idanunta tayi sai ga hawaye sharrrrrrr daga idanunta sun zubo "wallahi idan baki kiyayeni ba zan 'bata miki rayuwa , zan karyaki kuma na karya banza dan ko gurin mai d'auri bazan kaki ba wawa wawiyar bazan kawai da bata san ciwon kanta ba "
Yana gama fadar haka ya koma ya kwanta tare da juya mata baya.
a hankali sautin kukanta ya dinga tashi a d'akin kusan minti goma ta ?auka tana zaune tana kuka rike da gefen kugunta "wayyo kuguna wayyo dady , wayyo mummy , wayyo aryan ,wayyo arif zan mutu ......"
duk yan gidansu babu wanda bata kira ba , yana jinta yayi mata banza a ransa yace" baki ga komai ba tukunna, ba dai takamarki naci ba ? "sai na maida rayuwarki abun kwantaccen ,sai canza miki kamani , sai miki illa a rayuwarki ta yadda mutane idan sun ganki zasu kasa ganeki , sai data ci kuka mai isarta sannan ta rarrafo ta dawo inda yake kwance ta zauna tana sake girka sabon kuka da kiran zan mutu ,mutuwa zanyi ka kira min babana da mamana mutuwa zanyi ya Aliyu "ya tashi zaune a matukar fusace "ooooooooo wai meye haka ne da zaki hanani bacci ? "Kuguna ke ciwo mutuwa ma zanyi ka daina min ihu idan na mutu ai ka huta "
"sosai kuwa wallahi na huta da jaraba da naci " ta tsurawa kwayar idanunshi ido tana kallonsa cike da mamaki, "laila a illalla muhammadur rasulullah Sallallahu alaihi wasallam ta shiga furtawa tana runtse idanunta numfashinta na sama da kasa " "ke ........" yayi magana tare da girgiza kanta cikin tashin hankali, fuskarta ta sake narkewa tana ?o?arin zu'bewa a kasa "ke ki bude idonki mana, kin budewa tayi ta tsaya batare da ta kai kasa ba , ta ?an kanne idonta ?aya daman bawani ciwon kirki taji ba so take ya bata kulawa, numfashi ya sauke yana furzar da iska ,yayinda idanunshi ke kanta yana karanta yanayinta gabad'aya ya gama fahimtarta dan haka ya mike tsaye da hanzari .
" Maza ki tashi tsaye"
"ai bazan iya tashi ba "what ? ya furta a fusace. "bazan iya tashi ba ta sake furtawa a shagwa'be idonta na tsiyayan ruwan hawaye"
" ki tashi tsaye nace, wallahi idan baki tashi ba zanyi kwallo dake sai kanki ya bugu da bangon d'akin nan shegiyar kwalmashashiya kawai mai fuskar alade ,zaki tashi ko kuwa sai na fara kwallo dake ?
zumbur ta mike jikinta na kyarma tana mamakin jin furuncisa sam batayi zaton haka halinsa yake ba asanin data masa shi mutun shiru shiru , bata ta?a jin furucin zagi daga bakinsa bare kalmar kwalmashashshiya .
"yar iska yarinya kawai kin ?auka nima ?an iska ne irinki? " maza ki kama gabanki mara zuciya "
Tafiya ta soma yi a hankali tana waigensa har ta karaso bakin kago ta hau kan katifa ta kwanta lamo tana mamakinsa yaja tsaki tare da komawa ya kwanta ruf da ciki .."
Da misalin ?arfe biyar na asuba ya tashi domin gabatar da sallar , bai tasheta ba yaje yayi alwala ya fito, motsinsa ya tayar daita ta tashi ta shiga bayi ta d'auro alwala ta fito ta gabatar da sallah "bayan ya idar yayi addu'oinsa wanda ya zame masa jiki ,ita kan duk adduarta akan shi ne , ya koma ya kwanta akan doguwar kujera itama gado ta haye ta koma bacci , gari na wayewa ta rigashi tashi ta shiga bayi tayi wanka ta shirya sannan ta ha?a masa ruwan wanka ta fito ta tsuguna a gabansa ta kai bakinta daidai saitin kunneshi tana hura masa iskar bakinta, a hankali ya bu?e idanunshi tana durkushe kusa da jikinsa , wannan abu ya 'bata masa rai "jaraba......" ya furta a fili sam taki zuciya ,ya mike tsaye batare da yayi mata magana ba, itama mikewa tayi ta tsaya a gefensa tana wasa da zara zaran yatsun hannunta "uhmm na ha?a maka ruwan wanka ka shiga kayi wanka "na saki ? yayi mata tambayar yana jefanta da wani mugun kallo , ta girgiza masa kai tace "uhmm naga hakina ne ba sai ka sani ba "to karki sake bana so okay"
ya wuce ya barta tsaye ya shiga bayin , yana shiga ya zubar da ruwan data ha?a masa ya ha?a wani yayi wanka ya fito kugunsa d'aure da farin towel tana ganin fitowarsa ta juya masa baya sakamakon ganin qirjinshi a bu?e dan hakan nasata jin wani iri ajikinta , tsaki ja a ranshi yace "munafuka kawai kalleta kamar ta Allah nan kuwa kasurgumar yar ta'adda ce "
Lotion ya mulka a tafukan hannunsa ya soma bin jikinsa yana shafawa , ya fesa turare, cumb ya ?auka ya gyara sumar kansh ya karasa jikin wordrobe gefen daya ga ta jera kayansa ya bu?e ya dauki suit ash colour da vest fari da boxcer fari ya karaso gaban mirrow ya tsaya ya ajiye kayan akan ?aramin stood yana sanya boxcer da vest , ta ?an juyo ta gani ko ya gama shirin , ganin ya saka vest da boxcer yasa ta juyo gabadaya ta tsura masa ido kawai batare da tace komai ba .
a natse ta soma takowa zuwa inda yake tsaye yana ?o?arin saka dogon wandon suit ta ?auki farar rigar suit zata saka masa, a hankali taji sautin muryarsa ta doki kunneta wanda ya haddasa mata jin mummunar faduwar gaba "ajiye min riga wai ke wata irin jarababbiyar yarinya ce mara zuciya ? Ta numfasa kana tace "ta ya zanyi zuciya da lamarin mijina ? "aljannata nake so kaga kuwa samunta da wuya da wahala ,wata uwar harara ya watsa mata ya fixge rigar daga hannunta ya saka ya tura cikin wandonsa ya soke belt ,ya da'ura yar saman suit d'insa ya sakawa kafafunsa safa tare da takalmi ash , ganin ya gama shirinsa tsaf jaka aikinsa kawai ya rage ya ?auka ta karasa da sauri inda taga ya ajiye
ta dauko, wani kallon raini yayi mata yana kallonta a wulakance , sai lokaci yayi mata kallon tsaf tun daga samanta har kasa sanye take cikin jar riga doguwa wacce bata kai kasa ba mai kama jiki sosai dan sunyi bushing brest d'inta kasancewarta mai wadatattun dukiyar fulanin ,kanta sanye da hula mai kalar riga, kafarta sanye da jan takalmi silifas, fuskatar kwance da murmushi wanda bai san ko na meye ba amman yafi kama dana iskanci ."
"ka barni na rike jakar dan Allah iya kasan gida nan kawai zan rakaka fa "ki fita hanyata ance miki barinki zanyi a d'akin nan ai wucewa zakiyi ki komai parlour'n kasa na kulle d'akina " ya fixge jakarsa da karfi tare da juyawa , hannusa rike da jaka ya bu?e kofa ya tsaya a bakin kofa yana jiran fitowarta .."
Da sauri ta shege bayi ta danna key "wallahi bazan zauna a parlou'n kasa irin na jiya ba , tayi maganar muryarta cike da shagwa'ba , cike da sanyi jiki ya dawo cikin d'akin ya k'arasa bakin kofar bayi "a she zaki sha wahalar data fi na jiya dan kulleki zanyi a bayi kuma na kulle d'akin sannan na kulle ko'ina a gidan nan , tunda kika zabi rayuwa dani kin zabarwar kanki tashin hankali da matsalar rayuwa iri iri, bazan ta?a saurara miki ba , dan kece mace ta farko dana tsana a rayuwata yana gama fadar haka ya juya zai bar d'akin da niyyar kulleta ciki ta bude kofar bayin ta fito da gudu ta matso kusa dashi fuskarta a shagwa'be ta tsaya tana kallonsa cike da matsanancin sonshi "ina sonka ya Aliyu me yasa bazaka soni ko dan darajan su ar.......?
" Shot up bazaki ta?a cin wannan darajan ba har abada yayi saurin katseta ta hanyar fadar haka ,sake matsoshi tayi kamar zata shige jikinsa tana busa masa iskar bakinta, yayi saurin matsawa baya yana watsa mata wani banza kallo "kina son shige min ,okay nasan dalili saboda yanzu idanunki sun bu?e kin gane wanene aliyu , Kinga aliyu ya dawo had'ad'd'en gaye fiyye da yadda kika sanshi ga kyau ga kudi ga ilimi ko " ?
tayi tsam da ranta tana cigaba da kallonsa qirjinta na dokawa da karfin gaske a hankali ta shiga girgiza masa kai alamun ba haka bane "karki 'bata min lokaci da iskanciki na banza da wofi fitar min a d'aki na kulle "zuciyarta na cigaba da bugawa da karfi ta ra'ba ta gefensa ta fita daga d'akin tafiya take kamar wacce bata da isasshen lafiya tana zance zuci har ta karaso parlou'n kasa taja ta tsaya tana jiran fitowarsa, ta gabanta ya wuce ya hau wani ?aramin table zai kashe wutar gidan "dan girman Allah karka kashe wutan ka barshi karka barni cikin duhu "wannan ne kuma baki isa ba yarinya da yunwa da rayuwar duhu zan miki izaya har sai kin mutu ta turo masa ?aramin bakinta a ranta tace "ya cika taurin kai da shegen jaraba kamar mutanen farko ai sai ka kashe tunda kayi niyya "
"me kika ce? ya juyo yana kallonta , tayi saurin daidaita natsuwarta tana girgiza masa kai alamun babu komai" na ?auka wata maganar banza kika yi na sauko na ci ubanki na kara miki da dukan mutuwa , tasan tunda ya furta , zai aika dan haka ta shiga hankalinta ya sauko ya juya yana taku daya bayan daya ,sautin takun takalminsa ne kawai ke tashi a parlou'n ta zubawa bayansa ido har bata son kiftawa ya fice daga parlou'n ya kulle kamar jiya ....
Naunayen ajiyar zuciya ta sauke ta zauna a hannu kujera tana mamakinsa a hankali ta mike ta nufi gurin changeover ta hau kan kujera daya hau dan canza abun wuta amman tsawonta bai kai ba "wato dan yasan tsawonta bazai kai ba ne yake kashe wutar gidan saukowa tayi tana tunanin yadda zatayi idanunta ya sauka abakin kofar kitchen wani irin tsalle tayi sakamakon ganinsa a bu?e da tayi ,sauri lekawa tayi ko'ina duhu bata iya hango komai saboda kofafin window a rufe suke parlou'n ta sake dawo ta tsaya can ta matso gurin center table ta durkusa ta soma turawa , wani irin karfi taji har sai da tafin hannunta yayi zafi ta kalli hannunta tana yarfewa sannan ta kara kai wa jikin table ta dinga turawa har ta kawo gurin abun canza wuta ta d'aura kujerar daya hau akan Center table ta hau da kyar kamar zata fadi tana girgidi har ta samu nasarar canzawa take gidan yayi haske ta sauko tana sauke numfashi ta shiga kitchen ta kunna wutar kitchen ta kunne ac sannan ta soma bubbude kitchen cabinet, babu komai acikin ta bude frizer shima babu komai dan akashe ma yake , kawai ta daura hannuwanta duka aka ta rushe da kuka "shike nan ya aliyu zai kasheni da yunwa " jikin window kitchen din ta koma ta bude hawaye shabe Shabe a kwance a fuskarta mai gadi ta hango zaune ta sauke numfashi tana kallonsa ta rasa abinda zata fa?a, masa ita ba yaren garin take ji ba bare ta kirashi, hakan jikin mai gadi ya bashi ana kallonsa , ya waigo idanunsa ya sauka akanta yayi shiru yana kallonta har sanda tayi masa alamar yazo da hannuta da sauri ya karaso ta lumshe idanunta na second daya sannan tayi masa alamar tana bukatar abinci .
hannu ya kai bakinsa shima tayi saurin gyada masa kai, da hannu yayi mata alamar yana zuwa ta juya da sauri ko cikakken minti goma bai ?auka ba ya dawo hannusa rike da takeway ya mika mata ta amsa tana godiya ta zauna akan kujera data gani a kitchen din ta bude soyayyiyar shikafa ce da soyayyiyar kaza da ruwa ta soma cin abinci kafin kace me ta tashi da abinci tas har wani gumi ne ya rufeta , ta rufe takeway ta maida cikin ladar ta sake dawowa bakin window bata ganshi ba dan haka ta tura tasan idan ya dawo zai gani ya ?auke , ta nufi sama da niyyar gyaranwa sai tunawa datai ya rufe dakin , ta dawo kasa ta soma gyarawa sai data gyara ko'ina tsaf sannan ta mike a saman doguwar kujera ta kwanta tana tunanin rayuwa "wai ita ta Aliyu yake wulakanta ? wannan abu ya tsaya mata a rai lallai duniya juyi juyi ne abinda kafi karfi wata rana shi zai fi karfinka "
Misalin karfe uku na rana ya shigo parlou'n gidan bayan ya bude cike da matsanancin mamaki yake bin parlou'n da kallo kafin idanunsa ya sauka akanta kwance akan doguwar kujera tana sauke numfashi a hankali iskar parlou'n sai faman kada gashin kanta yake a saman kafad'unta yana neman rufe mata fuska take wata irin tsanarta ta kuma sakko masa cike da takaici yake dubanta .a hankali ya dinga takowa har ya karaso inda take kwance bai tsaya wata wata ba ya sauke mata mari har biyu a fuska.....
Mmn Sudais

????????????
CUTAR DA KAI
     ????????
????????????
Page 3
~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan  littafin na kudi ne  ,mai bukata karanta shi  zai  tura 500 ta wannan   account number  din  1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number   +234 803 238 4602  alert  domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi  sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .  "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi  za'a iya tuntu'bar  Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos  lace da kamfala  ,Lagos rapa , jaka da takalmi, getzner na cotonou da  chiganvy, volyal lace  duk akan farashi mai sauki ,ga mai bukatar  siyan ?aya ko sari  yayi magana ta wannan number 08059623096,yauwa har ma da agwalumar cotonou mai dan Karan zaki muna turawa kowani gari ...????
...A  matukar  firgice  ta farka  daga  nannauyen baccinta  tana  zaro idanuwa  dafe  da gefen fuskarta  inda  taji  saukar  mari "are  you mad  what are you doing  ? "  yayi  maganar a  fusace  yana  zaro mata kyawawan idanunshi   , take  jikinta ya  ?auki  rawa  "uban wa yace  kiyi  changeover ?"
   "inna  lillahi  wa  inna ilaihi  rajiun  ta shiga furtawa  a zuciyarta  tana  maimaitawa  kafin a hankali  ta yunkura ta  mike tsaye  tana duban inda  yake  tsaye  kikam hannunsa  rike da yar saman  suit  d'insa,  Kana kallonta  zaka   gane  irin tashin  hankalin  da take ciki  a lokacin, dan gabadaya  fuskarta cike take  da  matsanancin tsoronsa , babu  abinda take  ganewa  a tun sanda  ta bu?e  idanunta akanshi    baya ga fuskarsa  da  kayan dake sanye  ajikinsa .."
Take  Jikinta  ya  sake  ?aukar  rawa  sakamakon  irin  kallon iskan  da  yake  jifanta dashi  , yayinda  zuciyarta  ke dokawa da matsanancin karfin gaske ,  da  sauri  ta durkushe  a gabansa tare da ha?e hannuwanta duka  "dan   girman Allah kayi  hakuri  nasan nayi kuskure ,  karka dakeni nayi  maka  alkawarin  bazan sake ba  "..
  ya   zuba  mata kyawawan  idanunshi kawai  yana  kallonta "kayi  hakuri  nasan cutar da  kai  na sakaka cikin damuwa  nasan wannan kadai  zai ......."
"Shiiiii........" ya  d'aura  yatsansa   ?aya  akan lip's  d'insa " karki  sake na  sake  jin  sound d'inki anan  "kin  jawowa kanki dan babu ruwana da wani  banzar  hakurinki   dan  sai  jikinki  ya gaya miki  ya  ajiye  rigar hannunsa  a kan  kujera ya  soma  ?o?arin  sunce belt  din jikinsa " shegiya har  da  wani cewa kar  dakeki   gaki  yar gwal ko ?"  zaki yadda   zanyi  dake   gobe  idan  nace  ga  yadda nake  son tsarin  gidana  haka zaki bi  ,tana  ganin  ya kusan gama  sunce  belt din kugunsa  ta  kwasa aguje ta  haye  sama  tana ihu  dan tasan mai kwatarta a hannunsa  sai  Allah bayanta  ya  biyo  taku uku  yayi  ya samu nasarar  hard'e  kafarta ?aya  ta  fadi  akan step , yasa  kafarsa  ya take mata  kafafu  ya  shiga zuba  mata  belt tana ihun  Kiran sunan iyayenta  "wayyo Allah na shiga  uku  wallahi bazan sake  ba ! bazan sake ba!!  kayi  hakuri bazan sake  ba  karka kasheni dan  girman Allah ka maidani  gida  wallahi na hakura  da aurenka  jin haka  yasa ya sake daddagewa  ya lafta mata belt  a tsakiyar bayanta  wani  gigitaccen qara ta  saki  tana dafe gadon bayanta   tare da furta  wallahi  zan bi umarninka  bazan sake ba "....
     "kima  sake  an  fa?a miki  wannan  aliyu  irin wanda  kika sani  ,wanda  kika  raina  , wannan Aliyu  ya  wuce  da tunanin  dakikiya sakariya  irinki  , yana magana  yana  lafta mata  belt  tana  ihu tana  tarewa  da hannunta sai daya  lilis  sannan ya barta  yana haki  " Useless  girl Kawai , idan   kika  sake  min irin wannan   ganganci zaki  ga  aikin  ganganci dan  daidai   sisin   kwabo bazan  raga miki .."

yayi kwallo da kafafunta ya  nufi  d'akinsa  ya bu?e ya  shiga  ya soma balballe  botiran  gaban rigarsa  ya  cire  ya saura daga  shi  sai dogon wando  da  farin singlet ya  rike  kugunsa  yana fifita  da  hannunsa  kafin daga  baya  ya ?auki remut  ya  kunna ac  d'akin ,  karasa cire kayansa  yayi  ya  shiga bayi  yayi  wanka  ya fito ya  sauya  wasu  kayan ligth  blue  jeans   da riga dark  blue  ya  fito yana takowa  a  hankali kamshin daddad'an  turarensa  na  tashi,  rakube  ya  ganta a gefen kujera  ta  mike  kafafunta  tana  kallon jikinta  daya  shashin  belt  abinda tafi tsana kenan duka sam bata qaunar ganin shashin bulala ajikinta bare belt .
"ki  ?auke min  wa?an nan  banzayen kafafun naki masu kama dana aljanu ,da  sauri  ta janye kafafunta jikinta na rawa  "na  ?auke  " ta fada bakinta na rawa .
"karki  ?auke  kiga yadda zanyi  kwallo   dake , ya samu guri ya zauna akan kujera  ,yana  zama    ana murd'a  handle  din kofar parlou'n  tare da turo kofar   ,nasir  ne  ya  shigo  tare  da  matarsa , d'agowa yayi ya  kalli  kofar , gani  nasir   ya gyara   zama , yayinda matar  nasir  data shigo karshe  ta maida kofar ta rufe  ta k'arasa  shigowa bakinta dauke da sallama  .
Fuskar  nasir  ?auke  da murmushi  ya  mikawa Aliyu  hannu shima ya mika  masa   hannu  suka gaisa "har  kun karaso  ?" nima ban ?auka  zamu  karaso da wuri haka  ba nasir ya kai bakinsa  kunne Aliyu yayi masa  rad'a  yatsina fuska  Aliyu yayi tare da cewa" Madam   ki zauna mana  kin   tsaya  tayi murmushi   "ina  yini uncle aliyu  an dawo lafiya  ya ka baro mutanen gida ?"
"alhamdullahi  kowa  yana  lafiya  a tare suka zauna bayan kamar second  biyu   tace "ina  amarya  ayi  min kiranta na  ganta  dan wannan  zuwan nata  ne    sam hankalinta  bai  ga kisna dake  ruku'be  ba , shi kuwa  aliyu  wata uwar  harara  ya  sakar  mata yana  cewa  ",ke  baki iya gaisuwa  bane  kina wani kallon mutane da wasu idanunki can ?"
"am sorry ,  sannuku da zuwa  Ina yinku ?"  ta fa?a  muryarta  na rawa a  hankali  Aliyu  yaja tsaki  daga  nasir har matarsa    safiyya    da ido  suka  bi  kisna   dashi  ,shi kuma Aliyu yayi  kwafa  yana girgiza kai  dan  bai so suka isketa  a  parlou'n  ba ,?acin ran abinda tayi masa yasa ya manta da batun zuwansu , mikewa Safiyya  tayi  ta k'arasa inda  take  zaune , ta durkusa a  gabanta  tana sake  binta  da kallo, gaba-daya sumar kanta ta  hargitse  fuskata kwance  da ruwan hawaye  sha'be Sha'be , ga  jikinta  duk  ya tashi da  alamun  duka taci .
ta kamo  hannuta ta mikar  daita tsaye  ta nufi gun  doguwar  kujerar daita  tana  cewa  "uncle aliyu ...    "
shiru  yayi  mata kamar ba  dashi  take  ba , ya shareta  "mai  ya samu kisna  haka  duk jikinta yayi  rudu  rudu  kar dai laifi  tayi  maka ka  mata duka irin  haka  ta fad'i haka  ne  saboda hirarsu  data  ji suna yi da mijinta "zan   taho  daita  amman  bazan d'aga mata  kafa  daidai dana second  ?aya  ba kurkusre ka?an  duka ne da izaya kala dabam dabam"
"   ita  kuwa  kisna shiru tayi  qirjinta  na  dukan uku uku  a hankali ta d'ago  kanta shima ya d'ago  kyawawan idanunsa   idanunsu ya tsarke cikin juna  ido cikin ido  suke kallon juna , itace  tayi saurin janye  idanunta cikin nashi  "haba uncle aliyu duk  abinda  kisna zata maka  bai  dace ka mata irin  wannan dukan ba kalli  jikinta  fa  tayi maganar  kamar zata yi kuka  tana nuna masa hannun kisna  ,"  ko karen gidanka banyi  expecting zaka iya yiwa irin wannan hukuncin ba bare kisna da take da matsayi biyu a gurinka matakar kuma  yar'uwarka  , gaskiya  banji dadi ba ".
sake waigowa Aliyu yayi ya  kalli  kisna a daidai lokacin  data  sake d'ago kanta , kura  masa  ido tayi  na  zuwa wani lokaci  sannan  ta  mike ta soma tafiya , da kyar take d'aga kafafunta   ta  shiga  bayi tayi  wanka  tayi alwala dan  la'asar  ta kusa gashi  ko azahar bata yi ba bayan  tayi  sallah kwanciya   tayi  akan gado  ta lullu'be jikinta saboda zazzabin da jikinta ya ?auka, gabad'aya  hankalin Safiyya ya tashi zaman parlou'n  ya gundireta kamar  ta  mike ta bi bayan kisna  daki take ji , amman  ta  kasa,  dan bata son  yiwa  rayuwarsa  shishigi "
"Uncle  aliyu  ....."
Safiya  ta sake kiran sunansa  ,a  natse ya d'ago  yana  kallonta batare  da  yace  komai ba  "dan girman Allah uncle aliyu zan nemi alfarma  agurinka , karka sake  dukan  kisna  zai fi kyau  kayi  mata wani punishment  dabam idan tayi maka laifi  ,amman tsarin  duka sam bai yi ba ga macen aurenka ".
"Dan baki  san  halin  wannan makirar yarinyar   bane  shiyasa  kike tausaya  mata  ,ki tambayi  mijinki shi ai yasan  komai  wannan  yarinyar da kike gani  matsala  ce  arayuwa ta ,ta  haifar min da matsaloli  bila'adadi ".
Safiyya ta  kalli mijinta domin  jin ?arin  bayani ganin  yaki  cewa komai  ta  sauke ajiyar zuciya "kina  kallona  dan kiji wani  abu  ,ba  sai kinji komai ba  , friend ka ?ara hakuri  idan  baka manta abinda  ya faru  a baya ba bazaka ta?a  samun kwanciyar  hankali ba, rayuwa  duk  yadda Allah ya  rubuta  babu wanda ya  isa  ya canza rayuwarku kaddara ce , 

Please Login or Register in order to submit comment