Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sauri   ya zauna kanshi  na matukar sarawa tare da janyo jakar system dinsa  ya bu?e  ya fito da computer  dinsa ya  kunna  ya soma danne danne, ta karasa kitchen da sauri ta d'auko masa lemu da  ruwa mai sanyi  da glass cup ta tsiyaya  ruwan acikin glass cup  ta mika masa." kasha ruwa  dan Allah ya d'ago akaikace ya kalli  fuskarta hannu ya kai ya zai  amsa  ,murmushin farinciki  ne ya bayyana akan fuskarta  tana kallon kyawawan fuskarsa  har ya kai bakinsa yaga yadda take murna da farinciki  kawai sai ya fasa shan lemun  ya watsa mata ruwan lemun  a fuskarta  tayi saurin runtse idanunta tana sauke  numfashi da ajiyar zuciya  atare .
 
a hankali ta bu?e idanunta tana kallon  jikinta  dake jike da ruwan lemu  ,ya  ajiye cup din akan  table  ya cigaba da aikinsa  "kina da damuwa wallahi  nace bana son kusancimu  amman sai sake makale min  kike kamar dole  babu yadda ta iya haka kame tsaye cikin tsananin jin tsoronsa .wayarsa  ce ta soma kara  ya ?auka  ya duba ganin mataimakinsa ne agurin  aiki , ya ja tsaki yana  jefar da wayar akan kujera  dan  yasan bai wuce  akan sakon  daya dawo daga naija  ya iske bane , akan wani sabon kamfaninsu da zasu bude a kasar  hollond da Austaraliya , kasar  ta bukaci dole sai  ?aya  daga cikin masu kamfanin  sunzo sannan a basu damar fara aiwatar da abinda suke bukata , yana tunanin cikin  shi da samir wani zai je  domin ganawa da manyan kasar "
Jikinta  ta cigaba  da kallo  kamar mai shirin yin kuka  sannan ta sake kallonsa "na gode da abinda ka min  ban yi fushi  ba kuma ban  ji haushinka ba sai ma sake kusanta zuciyata da ......"dakata banason long talk " ya fada yana daga mata yatsan hannunsa tare da  maida hankalinsa sosai akan computer ," shekenan amman dan Allah ka dan  sha  lemun , idan ka gama  aiki  ga abincin daka fi so can na dafa maka ,idan zaka ci da kanka ne to , idan kuma ni zan  baka a baki a shirye nake ta karasa maganar tana murmushi kamar yana kallonta ganin yaki d'agowa ya Kalleta yasa   ta juya ta haye sama , dagowa yayi a natse  yabi bayanta da ido yana tabe baki "da alamun ciwon hauka ya soma kamaki."
  kai tsaye bayi ta shiga ta cire kayan jikinta ta saka cikin washing machine ta kunna sannan ta soma wanka bayan ta gama ta fito ta shiya kanta cikin wasu kananan kaya masu shegen kyau wanda suka kama jikinta sannan  suka tattaro dukiyar fulaninta  guri daya ,sosai dukiyar fulaninta  suka yo sama sai sheke suke , ta fesa turare a duk  sansan jikinta  sannan ta fito tunda ta soma taka step ya soma jiyo daddadan kamshin  turarenta   bai d'ago ba har ta karaso  gabansa ta tsaya  "oh my god ya Aliyu ba dai har yanzu baka sha lemun ba  ?" banza yayi mata a zuciyarsa yace da haihuwar kare da barinsa duk daya ne agurina ".
"bari naje na kawo maka abincin  ta nufi dining da sauri  ta zubo masa abinci , plate din  tuwo daban na miya dabam ta karaso  ta ajiye akan table din dake gabansa ta shiga Kitchen ta d'auko  ruwa  ta fito ta zauna kusa dashi duk yana jinta kuma yana ganinta ta kasan idanunsa  sai dai  yaki d'agowa ,  tunda ta ajiye abinci ya soma had'iye miyo dan tabbas best food dinsa tayi ,  ta  ?auki plate din miya da spoon "Mr A ......." ta furta  a hankali cikin zazzakar muryarta mai kashe jiki , tana zaune a gefensa kamar bazai waigo inda take ba, sai kuma ya waigo ya zuba mata kyawawan idanunshi masu kama da luhu luhu   take gabanta ya soma fad'uwa , jikinta ya dinga rawa kamar mazari  tayi saurin sanyawa  jikinta jarumta ta kai spoon din abinci  daidai  saitin  bakinsa "bude na baka a baki nasan baka ci wani abinci mai nauyi ba  "shiru yayi yaki bu?e bakinsa sannan yaki ?auke idanunsa akanta numfashinta ya nemi ?aukewa tsananin tsoronsa ya sake mamaye zuciyarta ,hankalinta ya sake tashi  a lokacin  da taga ya sauke  numfashin yana ?o?arin ?auke idanunshi  tace  "dan Allah karka min haka abinci daka fi so ne na dafa maka  dan daranja fiyyayen halitta ka daure  kaci  ko kadan ne saboda Allah ba dan ni ba ,  ya sake kallonta bata tsaya 'bata lokaci ba ta kai spoon din abinci  bakinsa on-expecting taga ya bu?e bakinsa ta lumshe idanunta   tare da tura spoon bakinsa."
    a hankali ta dinga bashi abinci yana amsa har sai daya  kawar da kanshi  kamar wani karamin yaro  ta tsiyaya ruwan fury   a glass cup "uhmm tayi  gyaran murya ya sake waigowa inda take  ta kai cup  bakinsa wannan karon amsa yayi yatsun hannunsa ya ta?a nata wani irin shock suka ji a tare  ,a lokaci daya zuciyarsu ta buga da matsanancin karfin gaske  ,tayi saurin mika masa kar ta janyo wa kanta wata maseefar ,  ya kai  bakinsa ya shanye tasss ya ajiye cup "ruwa fa ? ya d'aga mata hannu alamun baya bukata , hamdala tayi acikin zuciyarta sannan ta tattare plate  ta shiga Kitchen ta wanke ta dawo parlou'n ta kwanta akan kujerar dake kusa dashi ta d'aura kafafunta akan cinyarsa idanunta na kan tv " Allah ka karkato min da hankalin mijina ba dan halina ba  ta lumshe ido tana addu'a ."
Wayarsa ta sake ringing ture kafafunta yayi daga jikinsa ya ?auki wayar ganin number Samir ya sashi murmushi ka?an sannan ya manna wayar a kunneshi yana sarrafa yatsunsa akan system "ya'akayi  samir ? "akan zuwa hollond din nan d'azu mu fara magana dady ya bukaci ganina ga ayyuka sun sakani gaba yanzu waye zai je acikinmu ?aliyu yayi murmushi yace "kai mana ya karasa maganar cikin tsokana bushewa Samir yayi da dariya yace "dole kace ni mana tunda yanzu ka samu mai dibe maka kewa, murmushi ya sake yi  yace "of course saboda shine mana , kaga Samir ma yi waya gobe wallahi kaina ke wani irin azababben ciwo yanzu  ma kwanciya zanyi , bai jira abinda Samir zai ce ba ya kashe wayar yana shafa qirjinshi .
kallonsa tayi cikin shagwa'ba tace "dan Allah ka kira min mummy naji muryarta a fusace ya kalleta yana watsa mata harara ,ta sake magana yayi mata  banza  dan ba son  dogon magana ,  ya mike ya  kulle ko'ina ya haye sama,  mikewa tayi ta canza wutan  parlou'n zuwa mara haske ta kullo kofar Kitchen ta hau sama yana kwance akan gado ta shigo zata kwanta kusa dashi ya dakatar daita "koma kasa yayi maganar atakaice yana cilla mata bargo da pillow daya "mu kwanta tare mana ka kalli wancan bangare ni kuma na kalli wannan bangare "bana bukatar  haka ya fada atakaice batare daya kalleta ba ."
Babu yadda ta iya ta taja jikinta   ta bar gurin direct kasan tayis ta karasa inda bargo yake yashshe a kasa ta   shimfida tasa pillow ,bata kwanta ba ta shiga bayi ta d'auro alwala ta fito ta shimfida abun sallah ta sanya hijab ta kalli gabas ta tayar da sallah, bayan ta idar ta dade zaune tana kuka tana  addu'a neman sausauci daga mijinta , duk abinda take son Aliyu ya zamanto gareta sai data roki Allah cikin kuka da kaskantar da kai , sannan ta shafa ta mike ta nad'e abun sallah ta maidashi inda yake  ta  nufi gurin shimfidanta ta kwanta tare da lullu'be rabin  jikinta , lumshe ido tayi "zan iya bacci a kasa kuwa ? tunda take  a rayuwarta bata ta?a  bacci a kasa ba dan ko tayi kokarin tayi bata iyawa , ta rigada tayiwa katifa mugun sabo juyi kawai take yayinda shi tuni bacci ya d'aukeshi sakamakon maganin ciwon kan daya sha ..."
A hankali ta mike tsaye ganin bacci ya dauke shi  ta dauki pillow da bargon ,ta  lullu'ba ta soma tafiya sad'af sad'af ta ajiye pillow akan katifa ta kwanta a kusa dashi ,
Kallon fuskarsa tayi tare da lumshe ido  zuciyarta na wani irin dokawa ,ta Kai hannunta daidai  saitin zuciyarta  "wayo zuciyata na bugawa fiyye da kaida duk saboda shi  ,ta sake waigowa inda yake kwance  shi kuwa yayi balance yana  sharar baccinsa hankali kwance.
   a hanali ta Kai hannu zata  Jan yo bargo  ta lullu'be jikinta  lokaci daya tana kokarin gyara  kwanciyarta batare da  tayi  kwakwaran motsi ba tana KoKarin  fuskantarsa ya juyo bangaren da take da niyyar gyara kwanciyarsa tayi saurin kame  jiknta guri daya tare da juyar da fuskarta  tana  kallon wani bangare  ,ganin bai farka ba  bacci yake yasa ta juyo ta zuba masa ido tana kallonsa fuskarta kunshe da murmushi , ta rungume hannuwanta a qirji tana cigaba da kallonsa tana murmshi , ta cire hannuta a qirji tana gyara kwanciyarta "wannan shine kaidan baccin ma'aurata su kwanta suna fuskantar juna sannan wani shashi na jikinsu na ha?e  tana wannan  yanayin na shaukinsa  onexpectig taji saukan hannunsa daya a kan ruwan cikita da sauri ta  zaro idanuwa  a firgce numfashinta na kokarin daukewa daga gangar jikinta , sake zaro ido waje tayi sosai jikinta na daukar rawa, dayan hannuta ta d'aura saman hannunsa ta daga  tana kallo bagaren da yake har lokacin bacci yake sosai, tana kokarin maida hannunsa  jikinsa hannun ya subuce ta kalli hannuta tare da dafe kanta tana jin  kamar tayi kuka ,hanunta ta dunkule guri daya saboda rawar da jikinta yake, bata gama fita cikin wannan tashin hankalin ba ya d'aura kafarsa daya ajikjinta yai crosing leg's d'insa  still hannunsa na kan ruwan cikinta gabadaya ya rungumeta ajikinsa "wayyo no no  this is to much for me dan Allah karka min haka me ma ya kawoni gashi Zan saka kaina cikin tashin hankali ?" Ban shiryawa kaina  wannan tashin hankalin ba , yanzu yana farkawa shikenan  na shiga uku ba zai d'aga min kafa ba cewa zai yi  Ina sane ya Allah ka taimakeni, da nayi kwanciyata a kasa hannuta ta sake kaiwa kan na shi taji gabadaya ya zubo jikinta fuskokinsu na kallon juna  yana fidda numfashi a hankali ."Inna lillahi  ta furta a kasan ranta jikinta na sake daukar rawa batayi  auni ba ya matso da fuskarsa sosai  lips d'insa  akan nata tana zuko numfashin yadda ya kamata ,shima yana zukan nata numfashin ....."
Mmn Sudais
????????????
CUTAR DAKAI
????????
????????????
Free Page 5
~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan littafin na kudi ne ,mai bukatar karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 ,Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne . "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi za'a iya tuntu'bar Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos lace da kamfala ,Lagos rapa , jaka da takalmi, getzner na cotonou da chiganvy, volyal lace duk akan farashi mai sauki ,ga mai bukatar siyan ?aya ko sari yayi magana ta wannan number 08059623096,yauwa har ma da agwalumar cotonou mai dan Karan zaki muna turawa kowani gari ...????

....Numfashin juna suka cigaba da zuka da kamshin jikinsu , ta lumshe idanunta tana jin wani irin yanayi da bata ta?a jin irinsa ba sai akanshi , a hankali taji ya soma ta?a wani bangaren na jikinta cikin wani irin salo da shi ka?ai ya iya , ta narke sosai tana kallon idanunshi dake rufe tare da amsar sakoninsa masu tsuma zuciya da tsantsar jiki , hannun rigarta yake ?o?arin zamewa har yayi nasarar zamewa batare daya sani ba brest d'inta ?aya ya bayyana, numfashinta dake sama da kasa ne ya nemi tsayawa , gabad'aya ta tsorata ,ta zaro idanu jikinta na ?aukar rawa cikin tsananin tsoronsa ta kai hannuta zata maida hannun rigarta ya sake yin wani yuyi sai ga hannusa akan dukiyar fulaninta ya kife, wata irin razananniyar ?ara ta saki da karfi aiko ya farka a firgice daga baccinsa suka ha?a ido ta saki ihu , shima tsorata yayi da ganinsa kwance a jikinta ya zabura ya tashi ya zauna dafe da qirjinsa , ita kuma ta duro daga kan gadon da sauri ta tsaya tana haki jikinta na wani irin kad'awa tamkar mazari ta dinga sauke numafashin sama sama ".
Ransa a matukar 'bace yace " Ki fa?a min abida kike anan kafin na sauko na fasa miki kai yanzu ? " muryarta cike da in ina tace "ni ni na kwanta ne saboda na kasa bacci dan ban saba kwamciya a kasa ba ,kuma ina kwantawa kusa da kai , kawai naji ka rungumeni ajikinka ka soma wa .. .....
Mugun kallon da yayi mata ne yasa ta kasa k'arasa maganarta , ta qame guri daya ta buge da wasa da yatsun hannunta ,sai dai idnnunta na kanshi tana kallon sansar jikinsa, dan gabad'aya yanayinsa ya sauya a cikin lokaci kankani, ya zuba mata idanunsa kamar zai cinyeta dan bakinciki "me kika ce yanzu ? tayi shiru tana ci-gaba da wasa da yatsun hannunta qirjinta na dokawa da matsanancin karfi " what do yau say ? ya sake aiko mata da tambaya jikinsa na tsuma "have you lost your mind ?" ya fad'a a fusace cikin tsananin ?acin rai tayi shiru tana dubansa cikin tsoro sai dai kamar tayi dariya amman ta danne dan tasan abinda dariyar nata zai jawo mata " .
"kawai ki fito ki fa?a min ba zaki iya kwanciya a kasa ba saboda kina son ki ra'bi sansar jikina ,"shikenna bari ni na bar miki gadon na koma kasa na kwanta dan bazan iya da jarabanki ba "ya yaye bargon daya lullube rabin jikinsa dashi yana kokarin saukowa tace "no no kayi kwanciyarka kawai ni zan kwanta a kasa ta ?auki pillow da bargonta ta wuce ta ajiye pillow da karfi akan shimfid'arta ranta a jagule ta zauna "you can be comfortable there ta fa?a tana kwanciya tare da d'aura kanta akan pillow ta lullube jikinta banda kanta ta rungume hannuwanta a qriji tare da juya masa baya ,tayi shiru tana kallon bangaren kofa ."
Pillow ya janyo ya makale ajikinsa gam yana fidda numfashi sama sama yana kallonta ,a hankali ya matsa baya ya jingina bayansa da abun gado yana furzar da numfashi mai zafi "wawiyar yarinya kawai mara kamun kai , duk yadda nake gudunta taki tayi hankali bare ta fahimci bana bukatarta a rayuwata , i have to take care of my self before she rape me " ya fada yana sake kamkame pillow ajikinsa tare da runtse idanunshi saboda kanshi bai daina masa ciwo ba har lokacin gashi damuwarta tasa ciwon ya karu ."

a natse ta ?an d'ago kanta ta gani ko ya koma bacci idanunshi biyu ta gani tayi saurin maida kanta ta runtse idanunta , dukkaninsu kankame pillow suka yi ajikinsu suna jin wani irin sauyi na dabam a sansar jikinsu sakamakon had'uwar da jikinsu yayi "my goodness why am feeling about him koda yake ai ni ba itace bace kuma ba ruwa ne ajikina ba ya kamata zuwa yanzu naji fiyye da haka ajikina, dumin jikinsa mai laushi ka?ai ya isa ya haddasawa mutun jin tsananin sha'awarsa " duk yadda kake guduna aliyu dole kayi rayuwa dani dan zan zame maka karfen kafa duk inda kake zan kasance tare da kai , zan hana zuciyarka sukuni , zan ruguza duk wani shirinka akaina ya zamo zuciyarka bata da hutu da yancin kanta har sai kasance tare dani , kusan karfe ukun dare tana kwance tana tunani abinda zata yi domin mallakashi da komai nashi , a hankali ta tashi tana sauke ajiyar zuciya ta koma saman gado ta kai hannu kan hannunsa taji jikinsa yayi sanyi wannan karon bacci mai nauyi fiyye dana d'azu ne ya daukeshi ta yaye bargon jikinsa ta soma balbale botiran gaban rigarsa ta kwanta a saman fad'ad'd'en qirjinshi dake kwance da kwantaccen gashi sai kamshi yake ta zame rigarsa gabadaya fuskarta na fuskantarshi bakinta ta kai daidai gefen wuyansa tana shinshinawa kafin daga bisa ta kai cikin kunneshi tare da ha?e hannunwansu guri daya tana cigaba da tsotsar kunnenshi ,wani irin numfashi yake fitarwa yana ware kafafunsa, ta cire bakinta cikin kunnenshi ta kai bakinsa sai data tsotsi bakinsa sosai kafin ta cire bakinta ta kamkameshi tana maida numfashi ,ta lullubesu da bargo a hankali bacci ya ?auketa kwance a saman jikinsa .
har gari ya waye tana kwance a saman qirjinsa tana sharar bacci a hankali ta fara motsa hannunta da fuskarta har ta bu?e idanunta taganta kwance ajikinsa , sama tayi da idanunta tana kallon fuskarshi kana ta mike zaune hannunta ?aya a saman qirjinsa shiru tayi tana cigaba da kallon kyawawar fuskarshi dake zagake da kasumba ka?an baki mai sheki da ?aukar hankali, shi kuwa bacci yake hankalinsa kwance "duk bala'inka sai da muka kwana a guri daya ta fada a kasan ranta murmushi ne ya bayyana akan fuskarta ta matso ta kai bakinta goshinsa ta sumbata tana murmushin jin dadi sannan ta juya bayanta ta fito daga cikin bargo ta zuro da kafafunta da niyyar saukowa daga kan gadon taji kamar an riketa ,dan dakata tayi ta juyo a hankali ashe kasan rigarta ne ya malake a karkashin hannunsa, ta kai hannu ta ?an daga hannunsa a hankali ta zare rigarta ta lalla'ba ta ajiye hannunsa dan kar ya farka ya ganta ta gyara masa bargon fuskarta ?auke da murmushi sannan ta sauko ta tsaya bisa kafafunta idanunta na kanshi ,a natse ta k'arasa jikin window ta zuge labulen window ta rufe sosai saboda sanyin da d'akin ya ?auka ta juyo ta tsaya tana kare masa kallo daga inda take tsaye ,a hankali ta soma takowa qirjinta na bugawa da matsanancin karfi ,ta ?auke Idanunta akanshi ta nufi kofar bayi ta bu?e ta shiga tana sauke numfashi da kyar, ta d'auro alwala ta fito ta dauki hijab d'inta ta zira ta shimfida sallaya ta tada sallah koda ta idar ma bata tashi ba zama tayi tana addu'a akan Allah ka karkato mata da hankalinsa ...."
A hankali ya bude idanunshi tare da yin mika da salati ,ya yaye bargon jikinsa ya mike ya shiga bathroom yayi wanka da ruwan dumi ya fito,tsaye yake a tsakiyar dakin bayan ya fito daga wanka ya shirya cikin riga dark blue mai gutun hannu da bakin wondo jeans yayinda hannunsa ke rike da Kayan daya cire yana ?o?arin tattarasu dan kaisu laundry ta shigo d'akin bakinta ?auke da sallama jikinta sanye cikin riga da siket na tamfa super holland dinki yayi matukar tsayawa ajikinta haka ma siket din ya zauna mata sosai duk da bai wani matseta ba amman dai ya zauna sosai ajikinta sai kamshi turaren humura da wasu turarukan take , da kyar ya iya amsa sallamar da tayi a ciki ,shima dan yasan mahimmancin sallamar ne bancin haka babu abinda zai sa ya amsa mata ."ta karaso ta tsaya gabansa "good morning Mr A yana jinta yayi mata banza ,zata amshi kayan hannunsa ya fixge yana d'ago kanshi "wai mahaukaciyar ina ce ke ? " zan lalata miki fuska fa matukar baki kiyayeni ba" ya fad'a cikin zufin zuciya . "
"Saboda baka sona ba ".
"exactly kamar kin sani, kuma tun da kin san da haka sai ki daina shiga rayuwata ko kusantar duk inda nake dan bana bukatarki kusa dani .
"Wannan zancen naka ina da ja, ka dai san dalilin da yasa kake guduna ,ba komai bane sai dan na zama wani bangare na rayuwarka shiyasa kake gudun duk wani abu da zai had'amu guri daya saboda yanayinka na sauya wa ? tayi maganar tana murmushin mugunta
Shiru yayi mata yaki cewa komai dan wani iri tuttukin bakincikin sosai yake ji akan furucinta ,shiru itama tayi tana sakar masa murmushinta mai matukar kyau wanda ke sake bayyanar da ainihi kyawunta " wai ma me nayi maka da har kake min irin wannan tsanar ? " Kana treat dina Kamar baka san daga inda na fito ba ? Kana kokarin kasheni dan ka yiwa iyayena hasara , dan nasan kai baka da hasara ko mutuwa nayi".
Tayi kasa da muryarta sosai " nasan nayi maka kuskure a baya na kuma roki ka yafe min abinda nayi maka "ai abinda bazan taba miki ba kenan yafe miki ba ? " ya fada yana mata kallon sama da kasa, "babu abinda baki min ba na shanye na had'iye na danne zuciyata nayi hakuri " you treat me the way you like I can't forgive what you did to my life , I cant forgive you kisna Kuma bazan taba mika miki ragamar rayuwata ba ,kin kashe min gudan jinina kisna ......."
"?an da zan fara samu a duniya abinda nafi so nafi qauna abinda nake ji duk duniya shine gatana kuma yan'uwana ko zan iya yafe miki akwai abubuwa dayawa da kika min arayuwa wanda bazan iya yafe miki ba , na sha yafe miki a duk sanda kika min wani abu saboda nasan duk randa hakina ya tashi tambayarki bazaki ji dadi n rayuwarki ba, na yafe miki abubuwan da kika min amman ban da zubar min da cikina da kikayi ,a yanzu bana bukatar komai daga gareki illa ki fita rayuwata dan bana son ganinki a duk inda nake kiyi rayuwarki nayi tawa simple as that "
"Duk abinda kace nasan haka ne amman kuma ai na baka abinda kafi so da bukata a rayuwarka sannan duk yadda ka kai da kina bazaka ta?a kankareni daga rayuwarka ba dan ba'a canzawa tuwo suna.." banza yayi mata tamkar bai jita ba dan ya fahimci inda maganarta ta dosa yadda ta tsura masa ido ko kiftawa bata son yi yasa ya dinga jin wani abu acikin zuciyarsa yana shawagi " idanunta ta lumshe tare da matsoshi sosai kamar zata shige jikinsa " maganar had'uwa ko kusanci mr A tuni an wuce gurin dan samun su aryan da arif ma wani ...."
"Enough kisna banason jin komai Karki sake danganta min ya'yana dake" ..
Ajiyar zuciya ta sauke tana sake gyara tsayuwarta "shikenan bazan sake ba amman ka tausaya min dan Allah ka manta da abinda ya faru ina sonka aliyu ina son komai naka most especially kyawawan halaiyenka ,kana da kyakkyawan zuciya, zan baka mabudin zuciyata Aliyu ka bude ka shiga duk inda kake so ba dai bakincikinka kiyayyar dana nuna maka bane ? "Yau ga kisna agabanka tana rokonka tana furta maka kalmar so da bakinta ".
Ya d'ago idanunshi da suka wadatu da zara zaran gashin ido ya zuba mata kana ya maida kanshi kasa yana cewa "ba fahimtar abinda kike fa?a nake ba ,zai fi dacewa kiyi shiru da bakinki ko ki kama gabanki "
"dan Allah ka fahimceni zuciyata ta cika da dimbin soyayyarka tare da qaunarka gabad'aya so nake ka bude kofofin zuciyaka sannan ka amince na shiga, ka soni tamkar yadda nake sonka yanzu ...."
Da sauri ya sake d'agowa yana dubanta duba mai cike da matsanamcin mamaki ya kada kai yana tabe baki "ban yi mamaki ba ta yadda kike da careless din bude zuciyarki ga duk namijin
daya ga dama zai shiga batare da shamki ba,Koda yake ba abun mamaki bane sbd dama haka kike , idan ya kasance zuciyarki a bu?e take ,to ni tawa Zuciyar a datse take bana tunanin har wata mace zata samu shiga ,babu soyayya kowace mace a zuciyata bazan iya saka kaina a sawun mashirmanta ba yayi gaba abunsa yana dafe da kanshi dake sarawa ta biyosa tana ?o?arin kamo hannunsa ya fixge tare da juyowa ya sauke mata mari guda daya mai kyau a fuskarta irin marin da akewa lakabi da 'barin makauniya ya damki makoshinta yana huci , "zaki sake kuskuren kai hannunki jikina ?"
"Nace bana so i don't like it ,live me alone ya k'arasa Maganar a fusace ,take ganin kisna ya dauke sakamakon marin da yayi mata ga wuyanta daya shake da kyar numfashi yake fita gaba-daya bata wani ganin kirki duk ta dimauce ta gigice bata ganin komai bata jin komai har sanda ya saki wuyanta tare da tureta yasa kafa ya shureta "daga yau kika sake gangancin kai hannunki jikina zan lalata miki rayuwa zan 'bata wannan

Please Login or Register in order to submit comment