Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yaji saukar duka ta ko'ina ajikinta ....."
ajiyar zuciya Aliyu ya sauke tare da sake runtse idanunshi yana jin wani irin yanayi a sansar jikinsa har sai da yayi daya sanin fixgota jikinsa , gaba-daya tsigar jikinsa sun mike tsaye , ji yake kamar ya hau sarrafa albarkatun qirjinta da yake jin duminsu a qirjinshi amman jin kai da isa tattare da miskilanci ba zai barsa ya iya murza brest dinta ba ,dan a gurinsa ci baya ne gara ya danne ya hakura har zuwa sanda nawal zata zo gidansa "."
a hankali ta fuskanceshi
tana kallon kyakkyawar fuskarsa mai cike da annuri da tsantsar kyau taga idanunsa a runtse numafsshinsa na sauka a hankali alamun ya koma bacci ta lumshe idanunta sannan tayi control din jikinta tare da daidaita natsuwarta ta daure ta cije lip's dinta da karfi ta soma kokarin tashi daga jikinsa wanda zuwa lokacin tunin hawayen tausayin kanta ya fara gangaro mata hankalinta bai kwanta ba sai da taji ta d'auke hannunsa ajikinta ya cigaba da sauke numfashi sannan ta sauke wani wahalallen numfashi tana cigaba da kallonsa , wani iri ta dinga a gaba-daya ilahirin jikinta kamar ana jonata da wutar lantarki , yayinda kowani part na jikinta ke sake bud'ewa soyayyarsa na sake gudana a cikinta , gabad'aya wani irin son shi da fellings dinsa ke d'awainiyya da ruhinta da gangar jikinta ,wani irin sanyi ta dinga ji yana ratsata tun daga tsakiyar kanta har zuwa kasanta ,ta tasa bayan hannunta ta goge hawayenta tana jin digar sanyi ruwan sha'awa na diga a pent d'inta bayan kamar minti goma ya juya ya kwanta ruf da ciki yana cigaba da sauke numfashi , zara zaran yatsun hannunta ta d'aura a gadon bayansa tana shafawa a hankali tana lumshe idanuwanta tana jin wani irin sanyin dadi na sake ratsa sansar jikinta da zuciyarta, rayuwar hakuri ta rigada ta aureta tunda zuciyarta ta kamo da tsananin son mutumin da bai kaunarta bai sonta sannan baya kaunar ya bude idanunshi ya ganta a rayuwarsa, "amman ai kece kika jawowa kanki komai zuciyarta ta aiko mata da wannan tambayar "tabbas na tafkawa kaina kuskure da babban hasara dan gara ace duk abinda na mallaka zan rasa dana rasa Aliyu yanzu a rayuwarta , garzon namiji, jarumi wajen iya sarrafa mace damka daya idan yayiwa mutun dole sai mutun yaji sauyi ajikinsa bare aje mai gaba-daya tana nan zaune tana kallonsa har bacci mai nauyi ya daukeshi ......"
sake juyowa yayi ya kwanta akan hannuta saurin zaro ido tayi waje tana furta kalmar "wayyo Allah take jikinta ya sake ?aukar rawa kamar mazari ,a hankali ta ciza lip's dinta na kasa da karfi sannan ta zaro hannunta ta zuba masa idanunta masu matukar kyau da haske ,wani irin kallo take masa mai ?auke da tarin soyayyarsa da shaukinsa ,a cikin ranta take aiyana abubuwa da dama da suka gabata a tsakaninsu , murmushi ne ya subuce mata ,"zan cigaba da hakuri da kai mijina nasan haka yanayinka yake a tun ranar farko dana soma d'aura idanuna akanka miskilanci da kamewa, rashin damuwa da abun hannun mutane dama rayuwarsu wannan duk yana cikin halaiyanka kuma hakan na kara maka kyau da kwarjini da mazantaka a idanun mutane bila'adadin " yanzu idan ma na rabu da kai wa zan samu madadinka "Allah sarki aunty ummi kin sha fama akanmu da muyi hakuri da juna , samir aunty zee kowa ya nuna mana mahimmancin juna amman idanunmu suka rufe wasu zafafan hawaye ne masu zafi da ciwo suka silalo mata akan kuncinta bata san sanda ta kwanta ta daura kanta akan damtsen hannunsa tare da daura hannunta kan chest d'insa ta soma shafawa tana rera kuka mai ban tausayi ga wani irin qaunarsa na sake fixgarta wanda take jin zata iya komai akansa ciki kuwa har da zama da sabuwar matarsa da zai auro mata, ita kanta tattare take da tsantsar tausayin kanta idan nawal ta shigo gidansa a matsayin mata, dan ta fahimci yadda yake ji da yarinya,itama nawal tana mugun son shi dan duk mutumin da tasan yana muamula da aliyu sai tasan yadda tayi ta shige masa gashi shi kansa nunawa yake yafi sonta akan kowa ,kuma gashi kowa ya amince da aurensa da nawal a dangin su gabad'aya bata da wanda zai tsaya mata ta samu ko yanci kanta ne a gurinsa , kowa gani yake auren da zai kara shine daidai , ya ta iya da rayuwarta ? " gara itama ta danne kishinta akansa ta rungumi abinda yake so da hannu bibbiyu wata rana sai labari kila ma sanadin haka ta samu sausauci daga garesa ."
wasu hawaye ne suka sake samun nasarar biyo kuncinta jikinta a matukar sanyaye ta matso da fuskarta daf da nashi sosai har suna sha?ar numfashin junansu da jin sautin bugun zuciyarsu, daura bakinta tayi akan lip's d'insa ta soma lasa a hankali hawayen idanunta na sake zubowa tana jin ina ma ya sake rungumota a jikinsa , muryarta cike da rauni da shaukin qaunarsa tace "dan Allah muradi ka daina guduna ,ka daina kina , ka tausaya min ka tausayawa rayuwata da halin da nake ciki, zuciyata bazata iya jurar rayuwa babu kai ba, ina maka mugun son da ni kaina bansan adadinsa ba, ya Allah yadda ka saka min soyayyar bawanka Aliyu batare dana shiryawa hakan ba Allah ka jarebeshi da matsanancin soyayyata ka hana zuciyarsa sukuni da kwanciyar hankali akaina yaji duk duniya babu halittar da yake muradin kasancewa tare daita sai ni, ta jima cikin wannan yanayin tana kuka tana sambatu ita kadai rungume ajikinsa .
zuciyarta ce ta hankaltal daita data tashi ajikinsa dan tasan me zai faru muddin ya bude idanunshi ya ganta kwance ajikinsa ,tana tsananin jin tsoron fushinsa bazata iya daukar fashin shi ba tana azabtuwa matuka a duk sanda zuciyarsa ta motsa
Cike da sanyin jiki ta mike ta canza wutar d'akin zuwa na bacci , ta kwanta a gefensa tana fuskantar shi har bacci yayi awon gaba daita ."
Farkawa yayi ya jita rungume ajikinsa tana sauke numfashi , a hankali ya furzar da iska ya zareta ajikinsa yana jan dogon tsaki zuciyarsa gaba-daya ta cunkushe saboda bakinciki shige masa da take tana kunno masa wutar sha'awarta bayan ya nuna mata baya bukatar kusancinsu tare ,wani dogon tsaki ya sake ja saboda jikinsa da ya ji ya samun canji yanayi sosai ,dan wani irin kasala ya ji a sansar jikinsa yasan kuma hakan yana da nasaba ne da jaraban nacinta ,da zarar ta kasance ajikinsa zai ji yanayinsa na canzawa kamar yadda yake ji a yanzu, jijiyarsa yaji tana wani irin harbawa da sauri tare da mikewa , jiki a mace ya kai hannu kan joystic dinsa ya dinga shafata dan kwantar daita sai dai ji yake kamar sake tsokano kanshi yake , sake juyo tayi ta zube jikinsa ha?e da shige masa tana mutsu mutsun ajikinsa saboda dadin bacci data ji ajikinsa a hankali ya kai hannu ya lalubo wayarsa dake gefen dan duba lokaci, ya ga karfe hudu saura dan haka ya lalla'ba ya sake zareta a jikinsa ya kwantar daita ya sauko daga shi sai singlet da boxcer iya cinyarsa ya kunna wutar dakin , gani yayi ta baje gaba-daya akan katifa rabin dukiyar fulaninta duk sun bulluko waje kamar ya kai hannunsa ya zarosu ya soma sarrafasu ga santala santalar cinyoyinta masu matukar kyau da haske ya tsaya kyam kamar an dasashi yana Kallonta wani wahalallen numfashi ya dinga saukewa a hankali a hankali yana hadiye miyo kafin daga baya ya juya ya shiga bayi wanka yayi dan kawar da sauyin da jikinsa ya samu a dalilin haduwar da jikinsu yayi sannan ya d'auro alwala ya fito ya goge jikinsa ya zira jallabiya brown mai ratsin black ya shimfida sallaya ya tada sallah nafila bayan ya idar bai tashi ba yana zaune yana ta addu'oinsa har sanda ya jiyo kiran sallar asuba sannan ya tashi ya nufi masallaci ...."
Kiran sallah asuba ne ya tada kisna daga baccinta mai dadi ta mike zaune tana mika tare da waigawa gefenta wayam ta gani babu muradi , tayi tunanin ko yana bayi ne dan haka ta koma ta jingina bayanta tana jiran fitowarsa a haka wani baccin ya sake d'aukarta motsin bude kofar dakin ne yasa ta farka a gigice idanunta ya sauka akansa yana ?o?arin zare jallabiyar jikinsa ya karaso ya ?auki bargo da pillow ya nufi kan doguwar kujera ya kwanta ya lullu'be gabad'aya ilahirin jikinsa har kanshi ." Numfashi ta sauke sannan ta sauko ta shiga bayi ta d'auro alwala ta fito ta gabatar da sallah ,bayan ta idar da sallah komawa tayi kan gado ta kwanta tare da kamkame jikinta tana kallon inda yake kwance .."
*****
Bangaren mommy kuwa
Suna sauka a filin jirgin Murtala international airport wani irin farinciki ne ya mamaye zuciyar mommy duk da har lokacin zuciyarta na cike da kewar diyarta ,
najib direbanta ta hango tsaye gaban wata dalleliyar mota Highland yana zazzaro ido da alamun ita yake nema yaga ta inda zata bullo a hankali yaga tana tahowa rike da hannunsu aryan ,Aryan na ganinsa ya saki wata irin qara ya saki hannu mommy yana kiransa cikin hanzari shima najib ya karasa ya daukeshi ya daga shi sama yana juyi dashi "oyoyo abokaina nayi kewarku shi kuwa aryan sai bulbula dariya yake wajen da motarsu take pake ya k'arasa suka fa?a mota sai gida .."
farinciki mommy ya qaru musamman lokacin da suka isa tangamemen gidan mijinta mai kama da aljannar duniya shima dady tun shigowarsu ya kasa boye murnarsa da sauri ya isa ya bude murfin motar suka fito daya bayan daya ,ya rungume jikokinsa yana fadar ",You Are welcome my dear grandchild's I really miss you sannan ya rungume mommy suka nufi ciki katon falon .."
Can ?asar Cairo kuwa kisna ji tayi kamar an zare mata laka sam ta kasa jin dadin rayuwata saboda zuciyarta na cike da kewar mahaifiyarta da yaranta duk da tun bayan tafiyarsu kullum sai sun yi waya amman hakan bai hana zuciyarta kewarsu ba , runtse idanuwanta tayi gam sai ga hawaye sharrrrrrr sun zubo mata aiko ta dinga kukanta kamar wacce aka aikowa da sakon mutuwa har sai da tayi mai isarta sannan ta kwanta bata jima ba bacci ya ?auketa kwance akan doguwar kujerar da Aliyu ke kwana bata san lokacin da Aliyu ya shigo dakin ba sai farkawa tayi tagan shi kwance akan gado rungume da pillow rabin jikinsa lullu'be da bargo mai taushi ta yunkura ta mike tana mika sannan ta soma takawa zuwa inda yake kwance ta haura saman gadon ta tsura masa idanuwanta tana kallonshi da kodaddun idanunta da suka gama canza kala tsabar kuka ,cikin wani irin yanayi ta maida idanunta ta lumshesu ruf tana mai zare pillow a qirjinsa ta maye gurbin pillow ji tayi ya rungumeta a faffad'an qirjinshi tamkar za'a kwace masa ita ... ."
Bayan wata daya
Duk abinda ya kamata kisna na yiwa muradi kuma tana kokarin taga yaci abincinta , duk sanda tasan tayi kokari gurin girki da wasu abubuwa sai tayi mark a calendar , shi kuma duk sanda ya ga mark sai yayi Cancel ha?e da jan tsaki da zaginta hakan baya damunta bare ta fasa tana iyakar kokarinta akanshi sannan tana kawar da zuciyarta akanshi shi da nawal dan wata rana kwana yake yana aiki yana waya daita ,idan zuciya ta turnukota sai taji kamar ta rufe shi da duka ayita ta kare amman sai ta rarrashita kanta ta danne zuciyarta ta hanyar ambaton sunan Allah da laila a illa anta subhanaka inni kuntu minal zalumi sai taji zuciyarta tayi sanyi ,ita kanta tasan ba fin karfinta Aliyu yayi gurin rashin mutunci da miskilanci ba kawai dai tana daga masa kafa ne saboda yanzu tasan ciwon kanta a cikin kwanaki kisna ta kasa rike kanta saboda kusancin da suke yawon samu da Aliyu babu abinda take bu?ata kamar kasancewarta da mijinta, tana tsananin bukatarshi sosai duk inda ta zauna kuwa sai ya jike , haka ta dinga tsarki da ruwan dumi dan ragewa kanta jin sha'awarsa dan ko tace zata kai kanta garesa wulakaci zata sha da mari da hantara ,tsarkin ruwan dumin da take bai rageta da komai ba dan ji take kamar tayi hauka gashi yanzu kwana yake babu kaya ajikinsa ko dan single din da yake kwana dashi yanzu ya daina sakawa daga shi sai tamammen wondo gashi shi ba kamar sauran maza yake ba , komai Allah yayi masa, wata irin kira garesa mai matukar daukar hankali, ko koda kuwa yana sanye da kaya ajikinsa ne sai ya shiga ranka bare babu kaya a jikinsa ,gashin q'irjin nan nasa suna kwance luf luf gwanin ban sha'awa kamar na jarirai tun daga qirjinsa har zuwa kasan mararsa , ko mace mara isasshiciyar lafiya ta kalli halittar qirjinshi dole taji sha'awarsa ta tsarga mata bare ita mai cikakkiyar lafiya ,tana zaune ya fito daga bathroom d'aure da farin towel yayinda hannunsa ke rike da wani karamin towel yana goge sansar jikinsa ya tsaya gaban mirrow har ya gama shirinsa idanunta na kanshi tana jin kamar ta fixgoshi jikinta ta hau aika masa da zafafan wasanin amman tasan ko kusa dashi taje sai ranta ya ?aci .."
yau ma dai kamar sauran kwanakin da suka gabata ne planpent ya dauko ya feshe da turare sannan ya saka yabi ilahirin jikinsa da turare , ha?iye wani wahalallen miyo tayi a lokacin da take kallonsa ya karaso ya wuceta zuwa kan gado "malama ki tashi ki koma can ya nuna mata kasa da yatsan hannunsa, babu mutsu ta sauko da kyar ya hau gadon tare da janyo bargo ya rufe rabin jikinsa ya kashe wutar dakin ya kunna mara haske ,bayan kamar minti ashirin ta lallabo ta raba jikinsa ta kwanta kamar kullum data saba idan yayi bacci , tana gama kwanciya yana mikewa zaune itama mikewa tayi da sauri tana had'iye wani abu daya tsaya mata a makoshi dan bata ?auka idanunshi biyu ba tunaninta yayi bacci "meye haka"? ya fada a zafafe yana furzar da iska ta kai hannuta qirjinshi tana shafawa ha?e da murza kan nipples dinsa tace "duk cikin duty fiver months ne ta karasa maganar muryarta a raunane kamar marauniya , yayi saurin buge mata hannu yana gargadinta da hannunsa "wallahi idan kika sake gaya min wannan banzar maganar sai na kasheki yanxu kowa ya huta ,wani irin bugawa qirjinta yayi da sauri ta tsaya sororo tana kallonsa cikin hasken da bai gama haskake dakin ba , shima din ita yake kallo "kina kallona ki tashi ki bar nan kafin na soma kwallo dake yar iska kawai kina tunani har akwai ranar da wani abu zai sake shiga tsakanina dake '? "Har abada kin rasa wannan damar wancan damar ma da kika samu tsautsayi ne da rabonsu aryan banci haka da haka zaki kare rayuwarki dani batare da wani abu ya shiga tsakaninmu ba ya karasa maganar yana nuna mata kasa da hannunsa......"
a ranta tace" ai kuwa ganin idonka yau zaka ga aikin iskanci da kake kirana dashi komawa tayi ta kwannta akan gadon tana fidda numfashi taki tashi kamar yadda bukata sai shine ya sauko ya bar mata gurin itama ta sauko ta iske shi kan doguwar kujera ya sake tashi ya koma gado yana mazurai da gargadinta , ta sake mikewa ta biyosa ta kanenayeshi gaba-daya ya rasa yadda zai yi daita ya tashi ya fixgeta ya tsinka mata mari "idan Kika sake matsoni na rantse da girman Allah a dakin Karena zaki kwana idan kuma kin ?aryata Bismillah nafiki iya iskanci ya juya ya kwanta ya bar ta dafe da kunci tana hawaye ,haka ta dinga fama da matsanancin sha'awarsa daga karshe ta soma yin azumin Annabi salihu yau tayi gobe ta huta tare da cigaba da tsarki da ruwan zafi a hankali taji sha'awarsa na raguwar a zuciyarta sai dai ta rame sosai kallo daya zaka mata kasan tana cikin tsananin tashin hankali .."
Cikin kwanaki ta lura miskilancinsa ya karu fiyye da sauran lokuta komai tayi fada da abun fada da wanda bana fada ba , kuskure kadan tayi zai hau balain da maseefa da duka ,tayi mean dinsa domin tasha alwashin bazata sake daukar hukunci duka ko mari daga garesa ba ,tana kwance a daki taji gidan ya cika da hayaniya ta mike dauki karamin mayafi ta lulluba ajikinta ta fito taga ko su waye , abokansa ne kusan su hudu har da rohan dukkanninsu sanye cikin hadadden suit baki suna ganinta suka kura mata kyau saboda tsananin kyawun halittan da Allah yayi mata ta gaishesu suka amsa tare da kawo musu ruwa da lemu duk suka dauke idanunsu akanta banda rohan ,daya balain kura mata ido kamar zai cinye ta shi dai Allah ya jarabeshi da tsananin kaunarta ji yake kamar ya ?auketa ya gudu daita yawancin lokuta saboda ita yake zuwa gida duk muradi ya lura dashi aiko bai san sanda bakinciki yasa ya take masa ?afarsa ba ,duk da cikin shoe suke sai daya ji zafi ya ratsashi har tsakiyar kanshi , ya waigo da sauri ya kalli inda muradi yake zaune a gefensa sai dai gani yayi idanunshi na kan screen din wayarsa idanuwa ya shiga zarowa take gumi ya shiga tsatsafo masa sauran abokan ne ka?ai suka lura da hakan ban da kisna i ta juya ta koma kitchen domin kawo musu cake har ta kawo ta ajiye ta nufi bangaren aunty zeey muradi Bai dauke ?afarsa ba sai da rohon ya kai bakinsa daidai saitin kunne muradi "am really sorry muradi .."Ya Dan dago ya kalleshi yace "me kayi kake nadama ?"Ni nasan abinda nayi Ni dai kayi hakuri dan Allah ka yafe min ba da son zuciyata bane kyawun matarka ne yayi , kamata yayi ka sake kellaceta sosai , tsaki yaja ya mike ya nufi sama sai lokacin rohan ya saki wani wahalallen numfashi tare da ciro hancky daga aljihunsa yana goge gumi "..
Tana isa bangaren aunty zee taganta karasa shiryawa ya Samir kayansa acikin jakar yan kwallo "a she Wai tafiya zasuyi buga wasa kasar Spain gobe Amman shine ya aliyi ya kasa sanar mata sai wani ciccin magani yake mata , taji wani iri a zuciyata tana bakinciki rashin daukarta da mahimmanci da bai yi aunty zee ta lura daita tace "halan baki san gobe zasu tafi Spain ba "? Ta gyada mata kai tare da cewa "nasani mana har ma na shirya masa kayansa bari naje nayi masa cel din dambu nama dana yi masa saboda tafiyar ta fadi haka dan kar hankali aunty ya tashi dan kusan idan taganta cikin damuwa sai itama tashiga har ma ta ninkata ajiyar zuciya aunty zee ta sauke tace "lallai Kisna wato shi kadai kenan kika wa dambu nama shi yayanki fa ?
"Shima matarsa tayi masa tayi maganar tana murmushin karfin hali tare da mikewa ta dawo part dinta har lokacin su rohan suna zaune kuma idanunshi kyam akanta ko kiftawa baya son yi har sai da daya daga cikin abonkan yayi gyaran murya sannan ya dauke idanunshi ,cikin sauri ta shiga kitchen ta dauko wata farar roba mai kama takeway ta zuba masa dambu nama ta nufi daki a tsakiyar dakin suka kusan yin karo dashi har wayarsa ta sabuce ta fadi kasa itama roban hannunta ya fadi ya cire hannu cikin zafin nama zai tsinka mata mari ta ja baya da sauri cikin tsananin tsoro tana sauke numfashi tsaki yaja yana cewa "wannan wani irin hauka ne ?" ayi mutun sam babu hankali .
ranta yayi mugun ?aci tace "meye kuma na rashin hankali a nan sauri nake na kawo maka dambu nama dan ban san yadda tafiyarku zata kasance ba a daren zaku bar gida amman da yake kai ..Saurin shiru tayi tare da matsawa da sauri sakamako hannunsa daya daga zai sauke mata mari ,ta soma magana kasa kasa " haka kawai daga abun arziki zai ya zama na tsiya ranta yayi balain ?aci ta bar dakin a fusace , take zuciya ta rufe shi ya biyota kamar zai tashi sama a zuciye ya kai hannu yana ?o?arin kamota a daidai corridor dan tsintsinka mata maruka har ya daga hannunsa zaraf ta rike masa hannu tana huci "wallahi wallahi baka isa ka mareni ba , ya Aliyu ka daina marina kisna anan duniya sai dai a wata duniyar idan mun hadu ,saurin zaro idanunshi yayi cikin tsananin tashin hankali da mamaki yana kallonta jikinsa na wani irin kyarma kafin kace me tuni gumi ya shiga tsatsafo masa hankalinsa a matukar tashe yace "Ni....Ni kike fadawa haka ?
"Na fada maka waye kai? " wallahi baka isa ka mareni ba ta karasa maganar tana wurgi da hannunsa ta sake juyawa ta soma tafiya zuciyarta na wani irin zafi ,ya sake biyota daman daga ita sai doguwar riga mai mara nauyi da pent dan ko bra babu ajikinta hatta mayafin jikinta ta baro shi a daki , ta juyo tana kallonsa cikin tsananin ?acin "ya Aliyu idan ka isa ka biyoni da niyyar dukana kaga abinda zai faru wallahi sai na fita tsirara haihuwar uwata daga gidan nan ta cire rigar jikinta tayi wurgi dashi a fuskarshi ta saura daga ita sai pent tace "bismillah biyoni idan ka isa zaro ido yayi sosai yana kallonta yana furta kalmar "laila a ilallahu Muhammad rasulillahi Sallallahu alaihi Wasallama "yanzu kisna sai ki iya fita haka ?
"Sosai kuwa ka biyoni kagani fita zanyi haka na karade unguwar bayan duk abokanka sun gama gani haka idan yaso sai ka sakeni da tushe , ka huta nima na huta da bakincikinka da nake kunsa kullum haba mutun sai jaraban tsiya ,wallahi na gaji da duka na gaji da mari kana son maidani mahsukaciyar karfi da yaji tunani ya aureni ,daga yau na kashe duka ko zagi kana cewa zaka mareni zan dauki mataki sai dai kayi duk abinda zakayi ....."
Naunauyen ajiyar ya sauke da karfin gaske gumi na sake karyo masa ta ko'ina ajikinsa wani dabara ne yazo masa dan yasan yadda ta nuna yasan kadan da aikinya yace "to shikenan ki dawo ni ba dukanki zanyi ba "Ni dai nafi son ka biyoni ka dakeni kagani ...."
"dan Allah ki dauki rigarki ki saka bazan biyoki ba "aikin banza har ni zaka dingawa shakara ta hanyar mari ko dan kaga ina kyaleka kaima kasan duk abinda kake min ina shanyewa na kyaleka saboda nasan nayi maka ba daidai bane bancin haka kai ma kasan abinda zan iyayi wallahi ".
" yanzu idan kana bukatar ka kai hannu ka taba lafiyar jikina to ka shirya biyoni waje a haka to zan tsaya a gaban mutane sannan ka iya sa hannu ka tabani in ba haka babu wannan a tsakaninmu na kashe ta karasa magana cikin ihu da hargagi ,kuma daga yau karka Kuma yin wannan trying din ni ba jaka bace ,ni ban sa hannu nayi maka wani abu ba to karka soma cewa zaka tabani "Ya numfasa yana furzar da iska mai zafi daga bakinsa a zafafe yace "to ke a ganinki kina da karfin da zaki min wani abu ne idan nace zan taba lafiyar jikinki ?
"Wallahi kasan inda ba dan darajan aure ba kai kasan yadda nake ,"kai kasan yadda nake ji kaina kuwa a halin yanzu ? gaba-daya ?acin rai yasa idanunta suka rufe duk wani tsoronsa ya kaucewa a zuciyarta rashin mutunci kawai take ji ..."
Ransa a matukar ?aci "Ya kike jin kanki yanzu ?ya tambayeta idanunshi na tsaye kyam akanta ya balain kura mata qirjinta ido komai nata cassss cassss duk da ta rame amman Brest dinta suna tsaye dangwargwan basu da alamun rusunawa gasu tantsam tantsam kan nipples dinta jajur dasu suna kallonsa "wallahi jin kaina nake idan aka bamu fili dai kai zan iya murkusheka dariya ce ta so kufce masa yayi saurin dannewa ya sake ha?e rai sosai yace "shikenan naji ki saka kayanki ki koma daki karki fita haka "na shiga ka samu jakar duka wallahi bazan shiga ba "ke da kika ce zaki iya murkushenni meye kuma abun jin tsoro "babu wani tsoro wallahi kai kasan kisna ba matsoraciya bace wallahi kawai dai .......
"Naji ki shiga daki bazan miki komai ba

Please Login or Register in order to submit comment