Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

jiki ki zo min da mugun labari  ?
"Ki san yadda zaki yi dashi dan ni ban shirya  haihuwa da kowace mace ba ,ke ban da dabanci irin naki meye  abun yi ciki"?ni yanzu ma shirin tafiya ma nake zan bar garin nan  tayi saurin zaro ido tana takowa zuwa inda yake tsaye yana shirya kayansa " ina zaka tafi ka barni haroon  duk duniya ban taba son wani halitta kamar yadda nake sonka ba, ka shiga zuciyata haroon  dan Allah haroon  karka bar rayuwata ka barni na zamo abokiyar rayuwarka  shi dai haroon  jinta kawai yake yana cigaba da shirinsa har ya gama ya fuskanceta bai ce komai ba "ta kamo hannuwansa duka cikin nata "kamin magana kace na bar cikin jikina ko zan rage jin rad'ad'in dake cikin zuciyata i love you haroon kuma ina son jininka bazan iya zubarwa ba.
Ba karamin haushin  kalmar yaji ba take haushinta ya sake kamashi madadin ya kwantar mata da hankali sai  fixge hannunsa yayi  daga cikin nata yana zabga mata ?atuwar  harara "gaskiya ciwon hauka ya kamaki da har kika yarda soyayya ta maidake haka ya karashe maganar yana ?aukar jakar kayansa tare da goya school bag ya nufi kofar fita tayi   hanzarin biyosa hawaye Shabe Shabe akan  fuskarta "zan bika dan Allah ka tafi dani  duk inda zaka takarasa maganar cikin tsananin  kuka  "gaskiya kin haukace  wallahi ke yanzu a tunaninki zan iya daukarki  na tafi wani guri dake? " ko ina sonki dicter  bazan daukeki na tafi dake ba bare bana sonki , ke ko  iyayena basu san  yadda rayuwata take tafiya ba sannan bana yawo da kowa bare wata aba mace saboda kullum cikin samunsu nake dan haka ki cire cikin jikinki   ki cire haroon  a rayuwarki  zai fiyye miki alkhairi ".
"yanzu ko  darajan budurcina daka rabani dashi ba zan ci ba ?
Yayi murmushi yana  mata kallon kaskanci  "darajan spam dina ma daya zama ajikinki bazaki ci ba bare wani budurci  da kullum cikin samunsa nake , na sadu da mata sama da dari biyu  a rayuwata  wanda rabi daga cikinsu duk  viging ne dan haka ki adana maganarki ki san yadda zakiyi da cikin jikinki zai fiyye miki alkhairi  ya raba ta gefenta ya  fita daga  dakin......"
 
Mun sudais

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348060358004

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from www.novels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348060358004 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Please Login or Register in order to submit comment