Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cire hannuta a kan nipples dinsa ya bude idanunshi sosai yana fidda numfashi yana� kallonta yana jiran ta bar� jikinsa ,sai dai�� bata d'ago ta kalleshi ba� ganin idan ya barta� ta cigaba komai zai iya faruwa dashi daga karshe tayi galaba� akanshi tun ba'a je ko'ina ba� ya fixegeta� da karfi yana� ?o?arin� makata akan kujera ta janyosa� ya fado� jikinta� tare da rungumeta� .. "ashhhhh�� ta saki� yar qara saboda q'irjinsa daya sauka akan dukiyar� fulaninta ya kalleta da sexy eye's d'insa��, muryarta� cike da shagwa'ba wanda ke kara burge mutane kuma take rikita duk wanda ya saurara tace� "my world best� ka bani dama dan Allah�� tsaki� yaja ya mike tsaye� yana fidda numfashi mai zafi� sannan ya nuna ta da� yatsan� hannunsa alamun gargadi� " na yafe miki� ba lallai sai na soki ba� ki cigaba da tsayawa� a matsayin ki na uwar Aryan da areef� yana gama fadar haka ya� shiga bathroom tayi dariyar jin dadi "yafa ji dadi� haduwar� da jikinmu yayi � amman dan wulakaci� ya� wani maze Ina nan har ka fito� � ......."
tana zaune a inda ya barta� yayi wanka ya fito yana goge jikinsa da white towel� ta mike zata taimaka masa ya dakatar daita "thank you.."
"Please! please now !! Ka bari na taimaka maka gabad'aya ya ha?e rai fuskarsa babu walwala bare annuri� ,sosai � ta dinga rokonsa� ganin nacinta yayi yawa ya barta sai dai�� babu abinda ya furta mata" you're my life I love you� muradi� I can't live without you duk duniya yanzu kai ne kawai abinda nakewa tsananin so dan Allah ka bani wata biyar din nan� muddin ban shawo kanka ba na yarda ka sawwake min ko a boye� ne naje nayi rayuwata a wani guri� bazan sake dawowa� cikinku ba zan barku kuyi rayuwarku i promise ajiyar zuciya ya sauke a hankali yana jin wani sabon yanayi na qara shigarsa muryarsa can� qasa qasa yace "na baki� ya fada a takaice�� ....."
�� Wani irin sanyin� dadi ne ya ziyarceta� taji kamar tayi� tsalle ta rungumeshi ajikinta amman tasan halinsa yanzu zai iya dangantata da kalmar� hauka ko janye amincewarsa� a hankali ta ji wani sabuwar qaunarsa� na qara� shigarta muryata a sanyaye tace�� "thank you my world best� kuma inshallahu zan yi nasara" tsaki yaja� jikinsa na qara mutuwa saboda har cikin jinin jikinsa yaji sautin muryarta data sauka a cikin kunnenshi shiyasa gabad'aya ilahirin jikinsa ya� mutu murus� ..."
� Ya kalleta ta cikin mirrow yaga yadda take murna a fili� ya girgiza kanshi yana tsuke karamin bakinsa "bazaki ta?a samun wannan damar ba��shiyasa na baki� dan bazaki taba zama acikin rayuwata ba bare� zuciyarta� "yayi maganar a kasan zuciyarsa itama zance zuci take tana kallonsa tana� murmushi tare da watsa� yatsun hannunta� cikin tsananin farinciki� "zan canza ka ya� Aliyu na yiwa kaina alkwarin zaka soni da dukkanin� rayuwarka� "muje� kaci abinci shiru yayi yaki cewa komai har� tsawon� minti goma ta sake yin magana ciki� raunanniyar� muryarta� kamar�� zatayi kuka "dan Allah muje kaci abinci da alamun kana jin yunwa kalli yadda cikinka ya lefe ban san mai yasa kake kin cin abinci ba ko nayi maka tuwon shikafa da miyar wake� ? ta� karashe maganar a hankali ,�� da kwantar da kai da rarrashi ta samu ya fito� tana biye dashi abaya suka sauko parlou'n kasa lokacin babu kowa sai aunty� zee da Samir� zaune akan kujera� suna kallo tayi� saurin karasowa taja masa kujera "na zuba maka abincin da� mommy ta girka� ko na shirya maka wani?"no .... Ya fada tare da ?aukar jug dake cike da ruwa ya kai bakinsa ta dauki plet ta zuba masa farar�� shinkafa da miya ta� ajiye a gabansa tana jin kamar ta bashi a baki kusan minti biyar yana kallon abincin sannan ya fara ci� hankalinsa a� kwance saboda jin abincin� mommy ne ,ta tsaya tana kallon shi fuskarta kwance da murmushi ta lumshe idanunta saboda tsananin dadi shi kuwa tunda ya soma cin abinci ko kallon inda take bai yi ba ,aunty zee ta zuba mata ido tana Kallon Kisna�� sai murmushi take tana kallon Aliyu � ko kifta idanunta bata yi� akan shi "ya Aliyu� ya sauko daga dokin fushinsa� ne yasa�� Kisna take murna� murmushi haka� "?�� abinda ya baka tsoro wata shi zai baka tausayi shiyasa Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama yace "idan zaka so mutun ka so shi kadan haka zalika idan zaka ki mutun kaki shi kadan yau dai ga Aliyu ya tafi� da rabin rayuwar kisna ya bar saura� ,waigowa Kisna� tayi aiko idanunsu ya ha?e dana� aunty zee take ta sakar mata harara bata damu da� hararar da� aunty zee tayi mata� ba , ta kai hannu ta tsiyaya masa� ruwa garin rawan� jiki ruwan ya� zube a ?afarsa daya� tsaki yaja tayi saurin cewa "sorry� ta warware tissu ta tsuguna ta goge masa� ta bar gurin tun kafin� tayi wani sabon laifi ta dawo inda aunty zee take ta kwanta� ta daura kanta akan cinyar aunty zee tana jin dadi "ina miki fatan� samu soyayyar� wanda kike so dan� ki damgwama cikin farinciki tayi maganar�� tana shafa sumar kanta kallon fuskar aunty zee tayi tana sake fadada fuskarta� "Ameen auntyna� Allah ya barki da ya samir� "na gode sister ina miki fatan samun nasara ki samu soyayyarsa nan kusa sannan ku so juna har abada d'agowa tayi ta zauna idanunta cike da� ruwan hawaye "mumy ta Bamu wata biyar� mu daidaita kanmu ko kuma ta dauki mummunar mataki akanmu,� ni kuma na nemi alfarma wata biyar agurinsa� aunty zee zan yi� ko'k'arin naga na� shawo kansa duk da nasan da wuya hakan ta kasance ,wallahi� ina tunanin halin da zan shiga idan na kasa shawo kanshi aunty "da Ikon Allah Zaki yi nasara akanshi mutun ne fa shi kuma mai jini ajiki, kuma bai fi karfin Allah�ba ki tsaida zuciyarki kisa a ranki zaki shawo kansa� hawaye ya soma gangaro mata a lokacin daya mike� rike da wayarsa dake� qara ya nufi� haraban gidan ......."
� Da� sauri� aunty zee ta rungumeta itama ta rungumeta aunty zee� gabad'aya jikinta yayi sanyi a hankali� suka cigaba da tautaunawa zuciyar kowannensu cike da tunani har kusan 11� sannan� suka yi sallama da juna� ta nufi dakin mommy wacce tuni tayi bacci da jikokinta ta zauna a bakin gadon ta janyo man zafin dake gefen kanta wanda duk daren duniya dashi take kwana ta lakato ta mulka a kafarta tana mammatsa mata kafa zuwa kaurin gwiwarta mommy ta motsa� a hankali tare da� ?an bude idanunta kadan "bakiyi bacci� kisna .."?� "Yanzu nake shirin yi nace nazo muyi sallama sai gashi kinyi bacci numfashi ta sauke tana lumshe ido ta ?an dade tana mammatsawa mommy jiki kafin daga baya mommy tace "mamana tashi kije ki kwanta kin bar mijinki shi kadai "to mommy� har ta mike� ta dawo daidai fuskar mumy ta tsugunna "mumy ki yafe min� " me kuma kika yi"� bakiyi min� komai ba mamana "Ni dai kice kin yafe� min "
"Na yafe miki� mamana Allah yayi albarka� " ameen� sai da safe� ta� karasa inda yaranta ke kwance ta shafa sumar kansu tare da� shafa musu addu'a , ta manna musu kiss a goshi� sannan ta nufi dakin baccin su� har ta karasa shiga d'akin tunanin Aliyu take da irin badaudaden� halinsa mai wuyar sha'ani tana tsaka da tunani idanunta ya sauka akan calander� a manne a bango dakin jiki a sanyaye� ta karasa jikin calander ta tsaya tana kallo� a� karshen shekarar ake ta � dubu biyu da sha� takwas "kenan a may yarjejeniyarsu da Aliyu zai cika "ya Allah ka taimakeni na shawo kansa kafin lokacin ta dauki bironsa dake ajiye akan table tayi mark din aikinta� na farko data yi � na� nasarar janyo hankalinsa ya yarda da tsarin da mommy ta gindaya musu sannan tayi nasarar da yaci abinci cikin sauki batare da tashin hankali ba�� taja numfashi ta sauke sannan� ta shiga wanka tayi ta fito ta goge jikinta ta dauko daya daga cikin kayan da aunty zeey ta kawo mata ta saka rigar bacci iya cinyarta mai bud'ad'd'en gaba sai wata yar igiya da'aka saka� domin daurewa ta tufke sumar kanta a tsakiyar kanta dan taji dadin bacci ta fesa turare ta saki murmushin jin dadi ta haye saman lafiyayyen gadon mijinta ta kwanta ta rungume pillow a qirjinsa� tana jin kamar shi ta rungume tana kwance taji shigowarsa tayi saurin� runtse idanunta kamar mai bacci ,wayarsa� yasa� a handsfree� muryar nawal� taji ta karade� d'akin take gabanta ya shiga dukan uku uku ta� ?an bude idanunta� kadan� taga� ya dauko� computer dinsa� ya ajiye akan table ya jonata a caji still tana jin sautin muryarta har ya zauna "do you miss me� nur? � murumushi kisns taga yayi sannan yace "Yes dear I really miss you ya fada fuskarsa na wanzuwa da wani sabon� murmushi data kasa fahimtar na menene a hankali yake� operating din system dinsa yana saurarenta can ya ciza lip's d'insa muryarsa a kasalance yace"okay tell me� how much you love me ? ya fadi haka ne� saboda lura da yayi idanun kisna biyu akanshi "I can't discribe the way I love you amman kasa a ranka zan soka� har karshen rayuwata kai ne kadai zaka mallaki zuciyata sannan ka zauna a cikinta har sanda za'a zare numfashina ......" ya rasa me mata suke gani ajikinsa suke� leke� masa har� su maida shi duniyarsu da numfashinsu shiru dukkaninsu sukai na tsawon lokaci can muryarta ta sake bayyana "yasu aryan da areef sunyi bacci� ko "? Yace "uhmmm yana cigaba da danne danne "ya tafiyar mommy tana nan� jibi� din "? ya sake cewa� uhmmm ",okay zanzo airport� inshallahu muyi sallama kuma gobe zan turo direbana� "okay ya fada a takaice dan ya soma gajiya�.
a hankali kisna ta sauko daga sama gado ta bude wardrobe ta dauko bargo guda biyu ja da fari ta� masa ja akan gado daga gefe guda� tare da� pillow ,� zata koma dayan bangaren�� katifa� taji yayi gyaran murya ta tsaya ha?e da juyowa ta zuba masa kyawawan idanunta� "ki dawo ki kwanta a kasa� "inna lillahi ta furta a kasan zuciyarta yayinda� a zahiri kuma tace "to�� tare da bin umarninsa daman yaso ya barta akan katifa dan yasan�� abinda ta tsana� kenan� kwanciyar kasa� amman tunda ta tashi dan son jin gulma bazata koma saman gadon ba ,ta kasan idanunshi yake Kallonta kwance ranta a 'bace tana mutsumutsu� da jikinta� ya cigaba da aikinsa yana waya da nawal .."
******
Washegari
da safe tun karfe� biyar ta tashi a barci duk da cewar bata samu isasshen barcin� kirki ba saboda tunanin Aliyu da kwanciyar kasa da tayi , ta shiga Kitchen ta ha?a musu break fast,� wata irin doguwar mika Aliyu yayi hade da salati yana gyara zaman jijiyarsa data mikewa sambal a hankali ya mike zaune yana yaye bargon daya lullu'ba dashi yayi hamma tare da runtse idanunsa yasa hannunsa a baki yana bu?e idanunshi aiko� suka� sauka akan calander ganin mark ajiki yayi mamaki, ya sauko� yana taku a hankali ya tsaya gaban calander rike da kugunsa "waye yayi mark ajiki ya tambayi kanshi "waye zai yi banda wannan wawiyar yarinya wai ita nan tayi abin kirki shine har da rubutawa bayan totaly zero ce, abincin da mommy ce� ta dafa kuma� tasan dole� zanci amman da yake� dakikiyace tun ba'a aje ko'ina ta zuba min ruwa ajiki� garin rawan kai�� yaja tsaki tare da ?aukar biro yayi Cancel din mark din datayi� ya shiga wanka .
� Bayan ta gama hada breakfast ta dawo dakin domin gyarawa taci Sa'a yana bayi cikin sauri ta soma gyarawa ko'ina ya dawo tsab ta feshe dakin da turaren roomfreshiner da turarenta na jiki tazo bude wordrobe d'inta taga anyi cancel� mark din ?aya tayi jiya�� ta tsurawa calander ido ita dai tasan mark tayi ba Cancel ba tayi shiru tana daga kwayar idanunta sama alamun tunani� "babu wanda zai yi wannan aiki sai ya� Aliyu� ta fada a ranta, tana cikin tunani ya fito jikinsa� daure� white towel yana goge jikinsa da karami� ya kalleta tsaye a gaban calander ya dauke kanshi yana tabe baki , ta numfasa ta karaso gabansa ta tsaya� muryarta a shagwa'be "me� yasa ka goge min� Please ?
"me kikayi da kwakwaluwarki ta fada shirme� bakiyi abun arziki ba dan haka no need of mark ki dai yi wani abu� amman na jiya� da kikayi zero ne ya karasa maganar yana bude roban man shafawarsa ya soma shafawa "amman ni a ganina nayi kokari "
"agurin kenan� ba , dan ki yaba da kanki yasa kikace� a baki dama� ?� ta girgiza kai ya wuceta ya bude bangaren kayansa ya dauko deep blue t shirt da wonda baki ya shiga� bayi tabi shi da ido kawai ,ya saka ya fito ya dauki cumb ya gyara suman� kansa duk� tana tsaye tana�� kallonsa komai a natse yaje� cike da tsafta� ,Yana gama shirinsa ya fita ya bar mata dakin babu yadda ta iya ta shiga bayi dan yin wanka ..."
aunty zee ta janyo daya daga cikin akwatinan mommy dake cike da tsaraba ta dubi kisna data tafka uban tagumi tayi murmushi "to ranki shi dade ki tashi ki dauki wancan akwati mukai parloun Kinga gobe ba sai mun tsaya bata lokaci ba� ,kisna da idanunwanta suka yi jawur tana duba agogon dake daure da hannuta "ina jin kamar mommy ta cigaba da kasancewa damu "kin jiki da wata magana ta cigaba da zama mijinta fa?� Kinga my friend idan zaki koyi rayuwa gidan miji ke kadai ki koya basu dade da saukowa ba� direban nawal ya karaso mai gadi ya kwankwasa kofa aunty zee ta bashi umarnin shigowa ya fada mata anyi bako ta mike ta fita ko cikakken minti biyu bata yi ba ta dawo hannunta rike da wata ?atuwar jaka Kisna ta bita da kallo� "sakon nawal ne ba tace komai ba ta runtse idanunta ita kuma tayi sama domin sanarwa mumy .."
Washegari gari
mommy� na taku a hankali� Aliyu na bayanta rungume da aryan Samir na� rungume da areef suka fice gabad'ayansu tunda daman a shirye suke ,suka dunguma zuwa filin jirgi a lokacin sauran minti talatin jirgin ya daga kisna� ta dukar da kanta wai bata son ganin tafiyar mommy dan ba karamin so takewa mahaifiyarta ba, gashi� bata san sanda zasu sake ganin juna ba,lokaci daya� nawal da nasir da safy suka� karaso�nawal� cikin fararen kaya komai fari ta saka hatta agogo da takalmi farare ne� ta durkusa har kasa ta gaisheta da mommy "Ina kwana mommy� ,mommy tayi saurin� Kai hannu ta kamo kafad'unta "maza tashi karki bata kayanki ta mike ta koma kusa da Aliyu dake rike da waya ta gaisheshi� tare da nasir da Samir ..
Mommy ta Mike a lokacin da zasu shiga jirgi aunty zeey ma ta mike ta rungume mommy" Allah ya tsare ya kai ku lafiya "ameen diyata Allah yayi muku albarka kuyita hakuri da juna kunji , ganin kisna taki d'agowa yasa mommy ta karaso inda take ta d'agota ta rungumeta "haba mamana meye haka kamar bazamu sake had'uwa ba hawayen idanunta da take� kokarin� maidawa� suka silalo saman kuncinta tace" zanyi missing dinki mommy Ina Jin kamar karki tafi ki barni itama mommy hawaye take "na fiki shiga damuwa mamana Amman duka sauran wata nawa ne zaki zo bikin muradi� tayi saurin runtse idaunshi tana jin zafi acikin ranta "nasan yadda kike ji mamana amman ki kara hakuri kiyi kokarin shawo kanshi kafin wata biyar din dana baku .."
A hankali mommy ta zareta saboda har mutane sun fara shiga jirgin� aliyu na sauke aryan ya kwaso da gudu ya� rungume Kisna� shima areef dake rike hannu nawal mutsu mutsun sauka yake ta sauke shi ya karaso ya rungume kisna,� ta rungumesu gaba-daya tana kissing dinsu� tana zubar da hawaye nawal ta karaso inda suke "mai yasa kike� kuka haka kamar bazaku� sake haduwa ba ?� zaki sa yara�nan� kuka fa .....shiru Kisna� tayi batare da tace mata komai ba dan duk abinda zata fa?a� baganewa zatai ba tunda bata san ya ake daukar cikin ba bare tasan mahimmanci ya'ya ga rayuwar iyaye ...."
Aliyu ya kalleta ya kawar da kanshi yana jan tsaki yace "kukan munafurci kawai "ya kukan munafurci tana kukan zata yi kewar ya'yanta kace� munafurci "?� Nasir ya fada yana jan tsaki� "Ai nasan yanzu ka zama ?an yankinta dole komai tayi bazaka ga laifinta� ba "kai wallahi wani irin mutun ne to nayi yakinta sai kayi abinda zakayi� ..da kyar mommy ta bambare yaran daga jikin kisna dan cewa sukayi bazasu bi mommy ba shi kansa Aliyu babu yadda zai yi ne amman da bazai bari a tafi dasu ba ,mommy ta sake kallon nawal "to nawal sai� mun hadu a naija ko"?
"Sure� ta fada� tana gyada� mata kai� cike da girmamawa, mommy ta juya zuciyarta cike da kewar ya'yanta�� suna� tsaye jirgi ya lula sararin samaniya suna binshi da kallo kisna ta share hawayen fuskarta ta juya da sauri ta fa?a mota� zuciyarta na bugawa� sosai sai yanzu take kara jin soyayyar mahaifiyarta "lallai qaunarsu acikin jini juna take itama mommy hawaye take goge wa a zaunen da take acikin jirgi� ..."
Nawal ta matso kusa da Aliyu tana jujjuya masa jiki hannuta rike da jaka tana sakar masa murmushin "nur zan wuce gida muje ka rakani na shiga mota ko "ta fadi haka ne dan tasan halinsa zai� iya barinta agurin ya kama gabansa "okay muje ko suka jera a tare suna magana kasa kasa a natse kisna ta d'ago idanunta karaf ya sauka akansu sunawa juna murmushi� take qirjinta ya shiga luguden bugawa "yaushe ne zata samu irin wannan damar da nawal ta samu a zuciyar mijinta "?
� "Ka yafe min mijina nayi kewar komai daya danganceka tana kallonsa ya bude ma nawal� bayan motarta ta shiga ta zauna tana sake sakar masa murmushi "ko me yake ta fada mata haka yasa take ta faman murmushi "?ta tambayi kanta har sanda ya maida murfin kofar motar ya rufe direbanta yaja� idanunta na kansu .."
� Ko daya dawo gurin Samir bai gurin da gira ya tambayi nasir inda Samir yake shima da gira ya amsa masa alamar ya wuce ya kai hannu ya doki kadan nasir "kai fa nasir wani lokacin�� dan iska mutun� ne ," yan iska dai taya zaka min tambaya da gira "?"Kaga muje har ya juya nasir ya kira sunansa ya juyo ya tsaya tare da zuba hannunwansa ciki aljihun wandonsa "ya'akayi Sarkin matsala"?
"Ai kai ne sarkin matsala wallahi daman akan yarinyar nan ce "wace yarinya kenan "?ya tambaye shi ,kisna mana dan Allah ka rarrashita idan kunje gida� karka sa�� yarinyar mutane a gaba da bala'i bayan zuciyarta na cike da kewar mahaifiyarta da ya'yanta "kasan Allah bazan rarrasheta ba� Allah yasa tayi ta kuka har ranar da zasu sake haduwa babu ruwana .
Nasir yace� "dan iska� kana wani nunawa kamar baka sonta bayan nasan kana bala'in sonta� kamar ka mutu "na ta?a fa?a maka da bakina ina sonta "?Nasir yayi shiru yana mamakin hali irin na abokinsa "kayi shiru na ta?a fa?a maka ina sonta ko ka taba ganin wata alamar data nuna ina sonta "? "Baka sonta ya'akayi har ka mata ciki ? "Wannan tsautsayi da rabo ne � ya bashi amsa yana ?o?arin juyawa � nasir� ya dakatar dashi " zaka san tsautsayi ne sai randa ka tsinci� zuciyarka dumu dumu ta kamu da matsanacin soyyarta"babu wannan ranar nasir� ba kuma na fatan zuwan wannan ranar a rayuwata, nawal kawai ta isheni rayuwa kasan wani abun farinciki� "? Nasir ya girgiza masa kai "mommy ta bamu gud five month mu dawo daidai tamkar sauran ma'arata�� idan bamu dawo ba zata dauki mataki ka tayani addu'a� Allah yasa mu cigaba a haka nasan karshe hukunci rabuwa ne zai biyo baya� na huta da jaraba� .."
zaro ido waje nasir yayi tare da cewa "ba ameen ba dan iskan� Allah yasa wani tsautsayin ya sake shiga tsakani mu sake samun yan shida dan da alamun spam din abokina baya bada kwai daya "ba ameen ba dan iska kawai mai mugun baki yana gama fadar haka ya juya� escort � d'insa suka zagaye motar da yake kokarin shiga� kowannensu na� rige rigen bu?e� masa kofar � gidan baya inda kisna� da safy suke� zaune tana rarrashinta , ko kallon inda take zaune bai yi ba,
Ya juyar da� idanunshi yana kallon wani� bangaren� , ganin tsayuwarsa yasa safy tayi ma Kisna� sallama ta fito ya shiga� direbansa yaja motar
*******
Har suka karaso haraban gidan bai waigo ya kalleta ba direba na gama parking escort dinsa suka fito daga cikin nasu motar suka bude masa ya fito yana ciccin magani sannan ya soma daga zara zaran yatsun kafafunsa cikin isa da takama ,a hankali ta yunkura ta fito jiki a sanyayye ta shiga� ciki , tun byn dawowar su Daga airport Aliyu ya shiga part dinsa ya kwanta� bai sake yunkurin fitowa ba sai� zuwa� sanda yaji kira sallah sannan ya motsa ya shiga wanka ya fito ya sauya kaya riga dark blue da wando ligth blue ya nufi masjid bayan ya dawo a parloun kasa ya zauna ya kunna tv.."
Da misalin karfe tara na dare�� ta sauko a natse cikin hadaddiyar rigar bacci wanda ta bayyana�� komai na jikinta� � ta sameshi� yana danne danne a system dinsa ta� zauna a gefensa gabanta na faduwa�� muryarta a raunane tace "ummmmm ammmmm Sai kuma tayi shiru ta kasa magana shima yana jinta yayi mata banza sake motsa lip's d'inta tayi cikin in ina "kunyi waya da mommy na nemi layinta ban samu ba "uhmmm kawai yace atakaice ya cigaba da aikinsa , can ta kirkiro murmushin dole ta sanyawa fuskarta
"yayana� ka bar aikin nan haka ka huta ya d'ago da niyyar yayi mata Banza� kallo�qirjinshi ya buga da matsanancin karfi sakamakon ganin Brest dint tsaye suna kallonsa yana kallonsu� dogon tsaki yaja , idan ban yi aiki ba� uban me zan miki� da zakice na bar aiki? Yayi magana a zafafe cike da jin haushi� "Allah ya baka hakuri ka mayar da wukar� na kawo maka abinci nan ne ",?
� "Bana ci� kar kuma ki dameni plz. "dan Allah kaci wani ........
"oh my goodness Kisna kin fiyye� damuwa wallahi�� idan zanci zanci bana jin yunwa ne ya mike yana� kashe� system dinsa ,ya bar�mata� parloun shiru tayi tana zance zuci har kusan minti talatin sannan ta mike ta nufi sama koda ta shiga dakin har yayi bacci dan kwance ta hangoshi daga shi sai� boxcer da singlet yana fidda numfashi ta kai hannunta gefen kyakkywar fuskarsa tana shafawa a hankali� tana lumshe idanunta a hankali taji saukar hannunsa kan hannunta ya fixgota� yana ?o?arin bude idanunshi� ......."
� Mmn sudais
????????????
CUTAR DA KAI
????????
????????????
Second to the last free page 15
~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne . "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi za'a iya tuntu'bar Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos lace da kamfala ,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da chiganvy, volyal lace duk akan farashi mai sauki ,ga mai bukatar siyan ?aya ko sari yayi magana ta wannan number 08059623096,yauwa har ma da agwalumar cotonou mai dan Karan zaki muna turawa kowani gari ...????
........ Saurin maida idanunshi yayi ya runtse gam saboda jin saukar tsayayyun dukiyar fulaninta dake cike bammmm , yayinda ita kuma tayi saurin ?auke numfashinta cikin tsananin firgita da tsinkewar zuciya mai tattare da tsananin tsoro, qirjinta sai faman bugawa yake da matsanancin karfi kamar zai fito daga qirjinta gabadaya ta kasa kwakkwaran motsi a kwance da take a faffad'an qirjinshi jikinta sai kyarma yake gaba-daya ta sadaukar jira kawai take

Please Login or Register in order to submit comment