Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yarinyar mutane ta mutu a hannunsa, Kwantar da ita yayi ya mike da sauri yaje ya dauko wayarshi.....Kai tsaye numbar dector din sa ya kira yace maza yazo gidanshi akwai mara lafiya Emagency.....Ya dawo inda take yana kallon saman idonta dake motsawa, tsuganawa yayi ya sanya hannu ya dan ta'ba gurin! Yaji ta sauke wata iriyar ajiyar zuciya!! Da sauri ya cire hannunsa ya rike tafin hannunta sai yaji tana motsawa, ya damke hannun cikin nasa yana kiran sunanta a hankali........Hawaye sirara yaga suna zubowa daga idanunta gasu a rufe....Hamdala yayi ga Allah tabbas tunda yaga hawaye na fita daga idanunta ta dawo....Ya ciccibeta ya dora kan bed ya zauna kusa da ita hannunsa na rike da nata ya tsurawa fuskarta ido.......So yake kawai ta bude ido amma babu hali tsabar ciwon da kanta ke mata ya sanya idanunta sunyi nauyi sam ta kasa budewa jijiyon kanta sun tashi rad'a-rada hatta saman idanunta sai da jijiyo suka bayyana......Karaf! idanunsa suka sauke kan tsayayyun nonowanta da suke kallon rufin dakin....Yayi axamar dauke kansa yana sauke wata gawurtacciyar ajiyar zuciya, ji yayi gabanshi na wani irin zillo! yana so ya sake kallonsu yana jin tsoron abunda ka iya zuwa ya dawo, sai ya mike hannunsa ba tare da kalleta ba ya janyo bargo ya rufe mata jikinta still hannunsa na makale da nashi.

Jin saukar bargo a jikinta ya sanya tayi wata iriyar zabura!! Idanunta ta bude suka sauka a kanshi! tayi saurin mayar da idanunta ta rufe tana jin wata iriyar tsanarsa cikin ranta da tana da yanda zatayi a kansa da sai tayi ta kassara shi bashi da imani bashi da tausayi nema yake yaga bayanta a duniya bata da babban makiyi da ya wuce shi.......Jin d'umin hannunaa cikin nata ya sanya ta tattaro ragowar karfin da take dashi ta fizge hannunta.....Ya dan kalleta, ta mayar da idanunta ta rufe hawaye na sake zuba....Mikewa yayi ya fita daga dakin ba....Yana fita dector Nasir ya shigo, suka gaisa kana yace dashi yana zuwa,Dakin ya koma tana kwance amma ta sake takure jikinta....."Tashi ki dan sa riga Dr zai shigo ya dubaki." Cikin taushin murya yayi maganar. Tana jinsa tayi masa shiru ya sake maimaita maganarsa nan ma kamar da dutse yake magana, bai sake cewa Uffan ba ya nufi inda ledojin kayanta suke ya dauko wata dakarkariyar shadda wacce akayi wa dingin doguwar riga ya nufe ta da rigar a hannunshi.....Jin tayi ya yaye bargon jikinta, tayi saurin bude idonta, Zabura tayi da mugun sauri! ta fuzge bargon hannunsa tana kare jikinta dashi wata lafiyayyar harara take! watsa masa, bai damu ba ya mika mata rigar a sar'ke yace."Karbi kisa a jikinki."! Kin 'karba tayi tana ji tamkar taje ta shakeshi tabbas ita dai tasan akwai kayan a jikinta jallabiyarsa da ya bata to ya akayi kuma ko dai shine ya cire mata to waye kuwa in bashi ba, sai ta shiga motsa kafafunta taji wai ko yayi mata wani abun, ba taji wani sauyi ba a jikinta ta sauke ajiyar zuciya ta koma ta kwanta tabarshi da tsaye da riga a hannu.....Hawa bed din yayi ya janye bargon tayi azamar mikewa zaune kallon juna sukayi ita dashi Yace."Bana son taurin kai kar'bi suttura kisa baki da lafiya likita zai shigo ya duba ki." Fuzgar rigar tayi daga hannunsa ba da son ranta sai dai kawai dan bata son katsalandan din da yake mata sai wani bude mata jiki yake....A gabanshi ta zura rigar tana gyarawa yana taimaka mata, mikewa yayi yaje ya dauki ledar pant cikin kayan da ya siyo mata ya farke ya ciri guda ya mika mata! Karba tayi tana kauda kai, Yace."Yi azama kisa Yana tsaye yana jiranki." Kin sawa tayi saboda nauyi yayi tsaye a kanta saboda rashin kwarin jiki sai ta koma ta kwanta tana takure jikinta.

Yarinyar nan na so ta jaza masa matsala pant din dake hannunta ya karba ya runkufa kanta rigar jikinta ya soma tattarewa yana daga kafafunta da pant din a hannunsa yana kici kicin zura mata, Lokacin ta dinga jin wani irin hajijiya da rashin karfi a jikinta dalilin da ya sa ta kasa hanashi tana ji ya yaye rigar gabad'aya ya zura mata pant din sai gogar mata jiki yake mussaman duwawukanta ya matsa su da hannaye sa babu a dadi kafin ya sa mata pant din....Tabbas ba karya tayi ba Ahamdu sai da yayi ta maza ya iya sakin kafafunta dan a lokacin ji yake tamkar ya afka mata ji yake babu abinda yafi dadin ta'bawa a duniya kamar mazaunanta wani irin taushi da santsi ya dinga ji a fatar hannunsa yaji da hannuwansa zasu dawwama gurin mulmula gurun ba zai ta'ba gajiya ba, Ya jima zaune a gefanta yana saisaita kansa da tunaninsa gudun kar Dr ya ankara da wani abu, sannan ya mike ya fita.

Tare suka shiga dakin da Dr Nasir dake rike da jakarshi irin tasu ta likitoci.
Dr Ya tsaya a kanta da fad'in "Sannu Madam."! Daga masa kanta kurum tayi ba tare da ta bude idonta ba, Dr Yace."Madam ya kike jin yanayin jikin naki Yallabai yace zazzabi ne ke damunki."? Bude idonta tayi Kallon Farko da Dr din yayi mata ya gane cewar bata da ishashen ruwa a jiki kana kuma akwai alamun zazzabi mai zafi a tare dai ita.

Ya kalli Ahamdu dake tsaye yana kallonta " Yallabai Madam na bukatar ruwa leda uku yanzu kuma alamu sun nuna tana jin jiki kwarai da yunwa da kuma gajiya, Yanzu dai ko yaya ne tasa wani abu a cikinta sai na daura mata ruwa insha Allah zata samu relief. "

Ahamdu yace."Okey." Wayarshi ya kira Rabe (kuku) yace ya kawo abinci plate daya, Minti biyar Rabe Ya kwankwasa kofar dakin yayi azamar bude kofar ya karbi abincin....Dr Yace."Yallabai bari naje palo kafin ta gama cin abincin....."Okey." Abinda yace kenan Ya karasa bakin gadon hannunsa rike da plate din abincin.

"Tashi kici." Yafad'a babu alamun wasa a tare dashi.
Ta mike zaune hannunta na rawa ra karbi abincin ganinsa yasa jikinta har kyarma yake tsabar yunwa....Loma uku tayi amai ya dinga taso mata ta dai daure tana ci tana ya mutse fuska.....inaaa! da sauri ta jefar da plate din ta mike da sauri tana tangal tangal ta iske toilet ta dinga kakarin amai dan wanda taci sai da ta amayar dashi.

Bakin toilet din ya tsaya yana kallonta tana rike ciki saman goshinta duk ya tara zufa sai hawayen wahala take, Tausayi ta bashi ya shiga toilet din ya debi ruwa yana wanke mata baki da hannuwanta da kafafunta, ya kamo hannunta suka fito sai lauyewa take tana lanjarewa jiri na dibarta, zubewa tayi tsakiyar dakin....Ya dauketa cak ya kaita bed din ya ajiye....Gumi kawai take shar'bawa tana dafe kirjinta, sosai ta bashi tausayi da gani tana jin jiki kamar yanda Dr din ya fad'a....Plate din abincin ya dauka ya de'bo cikin cokali ya kai bakinta.

Kauda kanta tayi tana ya mutsa fuskarta kokari ma takeyi ta kwanta Yace."Yi kokari kici loma uku ko hud'u sai ki kwanta ko kin dai san yunwa ce ta janyo miki wannan aman." Shareshi tayi Ya sake magana tayi masa banxa, duk sai yaji rashin dadin hakan ya ajiye plate din ya fita.....Minti biyu suka shigo da Dr din yana fadin "Dama dole abinci ya'ki zama a cikinta saboda dad'ewar da tayi ba taci ba ta tara yunwa tayi mata yawa Yanzu bari nasa mata ruwa insha Allahu za taji kwarin jikinta idan tayi bacci ta tashi da kanta zata nemi abinci." Yace."Okey babu matsala." Dr Nasir ya soma hada ruwan shi kuma ya zauna kusa da ita yana me zura hannunsa cikin bargon yana kokarin fito da hannunta guda tana no'kewa had'e da fuzgewa ga idonta a rufe duk wasu maganganu da sukeyi tana jinsu......Rike hannun yayi da kyau duk kokarinta ta kasa kwacewa ya shiga matsa hannu yana nemo jijiya....Dr yayi saurin kama hannun inda ya gano jijiyar ya daura ruwan akai.....Ta danji zafi kadan ta dai daure har aka gama, ya mike hade da gyara mata bargon suka fita dashi da Dr din.....Lumshe idonta tayi bacci na fuzgarta tana tunanin Mahaifiyar ta da Kanwarta yanzu ko cikin wane hali suke tasan dai duk inda suke suna cikin damuwa da tashin hankali.





_*Akwai Wani sirri da zan fad'a muku wanda ba kowa ne yasan wannan sirrin ba, Idan kinyi kin gwada to karki manta da Binta๐Ÿ˜€๐Ÿค๐Ÿป Aha!! Kina fama da 'karanci ni'ima da bushewar gaba! Ko kuma idan mijin ki na saduwa dake kina jin zafi gurin na tsagewa yana miki zafi da rad'dadi a maimakon kiji dadi sai kuma a samu akasi shi oga na kwasar dadi ke kina cije baki na wahala, ni'ima itace tu'kahon duk wata 'ya mace komai kyanki da dirin ki idan baki da ni'ima kin zama hoto a gurin mai gida zakiyi ta fuskantar Matsaltsalo iri iri....Wannan dama ce ta samu a garemu a sau'ka'ke!!!!๐Ÿ™‹๐Ÿปโ€โ™€๏ธ*_



_*Matsala ta budewar Gaba na da ala'ko'ki dabab daban budewar gaba babban kalubale ne a gare ki 'yar uwa akwai matakan da zaki bi gurin ganin kin gyara matantakar ki duk domin kiyi martaba da mutunci a idon mijinki๐Ÿ™‹๐Ÿปโ€โ™€๏ธ*_




Littafin na kudi ne.....!
Kika futar min da book ke da Allah kika karanta baki biya ba kema ke da Allah! Whasap numbar
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
[07/08, 11:50 pm] +234 803 238 4602: 'Yr Bngr Sys
*27*
Uwani da Rashida ne zaune a palon gidan Wasila abin duniya ya taru yayi musu yawa, ga dai abubuwan more rayuwa da jin dadin amma kuma rashin Wasila a tare dasu ba karamin gi'bi yayiwa rayuwarsu ba, suna mutukar kaunarta mussaman mahaifiyarta Uwani, tabbas sai yanzu tayi tunanin irin had'arirrikan data jefa kanta duk dan suji dadi su samu walwala, Wannan al'amari da ya faru da Wasilar ba ko wane ya silar shi ba sai mai allo Saboda haka taci alwashin zuwa har can inda yake tayi masa wankin babban bargo, ta tabbatar da cewar Ahamdu kudi yaje yasa ya siyi Wasila a hannunsu su kuma sunga kudi suka yanke wannan hukuncin ba tare da saninta ba a matsayinta na mahaifiyar ta dan haka dole taje ta nemi hakkinta kuma ta ci musu mutunci iya son ranta.

Rashida tace"Gaskiya Uwani da zaki bi shawara ta da sai nace kiyi hakuri ki bar wannan maganar, mutumin fa da aunty Wasila ta aura babban mutum ne mai kudi wanda duniya tasan shi, kema in baki manta ba nasan ba zaki mance alkairinsa ba shine fa mutumin nan da ya taimake mu ranar da mukaje siyayya da daddare 'barayi suka biyo mu, ni a ganina ma kamar gata Kawu Malam yayiwa aunty Wasila da daura mata aure da mutumin wallahi ba tsaran auranta bane." Uwani tace"Koma dai menene ni ba zan yarda ba sai naje naji ba'asin abinda ya faru, a kan me zasu daurawa 'Yata aure ba tare da sanina ba.'' Rashida tace"To sai dai ki tafi ke d'aya ni bazan biki ba dan gaskiya ina jin kunyar hada ido da Kawu Malam." Tace"To ai dama kin fi kaunarsa a kaina sam! bakya kishina Rashida to sai me! kije kiyi tayi shiyasa nake alfahari da Wasila saboda tana kishina da kaunar abinda nake so." Uwani ta dinga zazzagawa Rashida masifa kamar za tayi mata baki kan kawai tace ba zata raka ta Garko ba gurin malam mai allo.


'Bangaran Gidan Governor kuwa duk wanda ya san muhimancin Wasila a tafiyarsa ta siyasa sai da ya jajanta al'amarin mussaman governor da babu irin zagin da baiyiwa Ahamdu ba, shawarwari suke 'kullawa kan yaya za'ayi su fito da Wasila daga cikin gidan.....Camas! da yanzu ta zama a madadin Wasila tana zaune kusa da mutumin nata Alh Ma'aruf tace"Ga shawara nasan za tayi mutukar tasiri da amfani." Duk suka maida hankalinsu kanta....Tace." Mai zai hana kawai a dauki matakin she'kashi barzahu ta hanyar 'Yar gasken Tayi kwance kwance ta saki jiki dashi tanan ne zamu samu dama mai sauki a kanshi a take sai kaga anyi masa kwaf daya ba tare da mutane sun ankara ba, kaga mun ci riba biyu a kansa.

Governor yayi murmushi yana fadin"Hakika wannan yarinya 'kwalkwarki naja sosai wannan shawara taki itace dai-dai a halin yanzu duk abunda mukayi jama'a zasu gane mu da sauri shi kansa ma zai gane mu abinda zamuyi shine mu dauke hankalinmu daga kanshi ta bangaran auranshi da Wasila, mu cigaba da harkokin siyasarmu kamar yanda mukeyi......As yace."To yanzu meye abinyi."? Camas! tace"Ku bar komai a hannuna da sannu zan aiwatar mana da 'Kudirinmu insha Allahu duk yanda zanyi zanyi in samu nasarar shiga gidan duk dai ya zuba matakan tsaro amma hakan bai zai hana na samu hanyar shiga ba, zan samu Wasila zamu tattauna kan maganar da muka yanke daku."
As yace."Ban ta'ba ganin d'an akuya ba kamar *Ba Iya ka!* ashe kwance kwance yayi mana, yasan wannan yarinya nada amfani a tafiyarmu sai da ya san hanyar da yabi dare da rana ya rabamu da ita, Zai gane shayi ruwa ne."!!!!


To kamar yanda Dr Nasir ya fada hakane ya kasance da Wasila misalin karfe goma shabiyu na dare ta farka lokacin ruwan da aka daura mata ya kare, Ta farka da wata matsananciyar yunwa cikinta sai 'kugi yake, hannunta ta dan daga kadan tana rintse ido sosai hannun yayi mata tsami! ta sanya daya hannun ta cire abin da akayi mata karin ruwan tana dan matsa gurin.....Tana zuro kafafunta da niyyar sauka daga bed din ya turo kofar dakin ya shigo.....Yana sanye da Pyjamas kirjinsa a bayyane kasancewar bai daure igiyoyin rigar ba....Da sassarfa ya karasa kusa da ita yana tambayar ta jikin nata....kasa kallonsa tayi ta rasa wane irin iskanci ne wannan haka kawai sai ya dinga zuwa inda take da kirji a bude shi gashi 'kato, duk sanda idanunta suka sauka a kan faffadan kirjinsa takan ji wani iri a tare da ita, shiyasa ko da wasa bata son kallonsa cikin irin wannan shigar....Yana tsaye yaga ta mike tsaye jikinta da kwari bata tangadi da layi irin na dazu nan ya fahimci ta dan samu rangwame ya bita da kallo har ta shiga toilet......Minti biyar tayi a ciki ta fito,Bakinta ta wanke ta dan dauraye fuskarta babu abinda take muradi sai abinci ko wane iri ne....Ta zaune gefan bed, shi kuma ya fita, Bai jima ba ya shigo dakin hannunsa rike da plate mai murfi ya ajiye mata kasan kafet...A nutse yace."Ga abinci nan dauki kici kafin kisha magani." Ya dauka za tayi masa musu sai yaga ta sauko kasan kafet din da sauri ta bude plate din abincin, tana juyawa.....Pride rice wacce tayi kayan lambu da hanta a take taji yawun bakinta ya tsinke ta ciko cokali da sauri ta tura a bakinta....Fita yayi da niyar dauko mata magungunanta, Yana dawowa ya iske ta cinye abincin nan tas! ko 'kwallon shinkafa ba ta bari ba, sosai ya shiga mamaki! ya dinga kallonta yana kallon plate din....Kunya ce ta kamata sai ta dinga dauke kanta tana zumbura baki.....Gyaran murya yayi yace."Kar'bi magani kisha idan kuma abincin bai isheki ba akwai a kicin Okey."!

Kamar ta'ki karbar maganin sai dai ta karba sai taga kuma kanta zata cuta ta mika hannu ta karba....Ya kama hanya ya fice daga dakin abinsa......Ajiye maganin tayi tana tunani, Ita abincin nan bai isheta ba gashi tana jin kunyar zuwa ta 'karo....Mikewa tayi ta bude kofar dakin a hankali! Taga baya palon ta dauki plate din ta fita, da lalube ta iske kicin din, ta tsaya tana kare masa kallo, kicin sai kace d'aki anyi masa jere iri iri da na'urori har da Ac freezer irin na kwance guda uku shin kanshi Gas din dake kicin din bata ta'ba ganin irinshi ba, kicin din yayi masifar burgeta, ta dinga kalle kalle sai da ta gaji ta bude tukunyar dake kan gas din ta d'ebo abincin ta fito......Sun kusa buga karo dashi yayin da yake kokarin shigowa cikin palon ita kuma ta fito daga kicin din...Da sauri ta matsa gefe gabanta na faduwa! Ya kalli plate din hannunta yaga ta ciko da abinci , kamar yayi magana sai kuma yaja bakinsa ya kulle, ya nuna mata hanya da hannunsa, Simi-simi ta wuce kunyar duniya duk ta isheta karfa guy nan ya dauka ita mayunwaciya ce ko zulamammiya asali ma ita abinci bai dame ta ba takan iya yin ci biyu kacal a rana ko taci sau daya in dai za tayi ciye ciyen ta.


Koda ta sanya abincin a gabanta kasa ci tayi tunda tayi loma uku sai ta ajiye cokali ta zabga uban tagumi tunanin rayuwa ta shiga yi, tun da suka taso ita da 'yar uwarta da mahaifiyarta suke shan wahala a duniya babu irin wuyar da mahaifinta bai sha kan asirinsa ya rufu har wanki da goga yayi kana kuma yayi faskaran ice ya sai da kayan miya duk wata sana'a da Yahuza mai rasuwa yasan zaiyi yanayi duk dan asirinsu ya lullu'bu! Sai dai kash! Allahn da ya hallici Uwani ya hallice ta ne mara godiyar Allah duk irin dauki ba dadin da Babansu yake yi a kansu bata gani, tun suna yara kananu take so ta koya musu bin maza tallah babu irin wanda bata dorawa Rashida, saboda itace mai dauka ita kuwa duk ranar data dora mata tallah to sai ta zubar da kayan a kwata tana sane dan haka sai ta daina dora mata, lokatan baya samari yan banabakwai har sun soma latse Rashida tun bata kai shekarun hakaba, wannan dalilin ne ya sanya bacin rai ya kwantar da Yahuza ashe kwanciya yayi wacce ba zai tashi ba yazo yayi mutuwa fuju'an!! Sai suka sake shiga tsananin takura da damuwa da rashi da kuma kangi na talauci!

Uwani itama marainiya ce ita sam bata ma taso tare da iyayenta a hannun Kanin babanta ta rayu rayuwar da tayi a gidan Kawunta mara dadi ce tasha wuya sosai matansa suka mayar da ita yar aiki komai itake musu ga yayansu baza su sanya su aiki ba sai ita tanaji tana gani zasu tura yayansu makaranta amma ita tana zaune dan da Kawun nata yayi niyar sanya ta a makaranta sai su ka nuna rashin amincewarsu saboda suna ganin duk sanda ta fara zuwa makaranta to aikin gida zai dawo hannunsu, shi kuwa dama mutum ne da baya kaunar bacin ran matansa da yayansa, sai ya kyale Uwani ta dawwama cikin bauta babu a rabi babu boko...
Gurin yawon cefane suka hadu da Yahuza a lokacin yana siyar da kayan gwari! Aikuwa tsabar kyawunsa ya sanya Uwani makancewa a kansa, duk da a lokacin manya mutane masu hannu da shuni sun fito suna sonta, ciki harda Ubangidan Kawun nata, tace Ita Yahuza take so, Kawu yayi yayi da ita ta amince da Ubangidansa ta'ki fafur! Gefe guda Matansa na kara ingita kar ta auri Alhaji Bala, domin suna ganin idan ta aureshi to ta wuce takaici sai suke bakin cikin hutun da zata samu suka dinga zugata da fadin"Idan ta aureshi matarsa sai ta kasheta dan Hajiya Larai bata zama da kishiya tasha haukawa kishiyoyinta, da jin wannan magana tasu sai Uwani ta sake rikicewa ta tsorata ta tuburwa kawu dole ta sanya yace da ita maza maza ta sanya Shi Yahuzan ya turo magabantanshi......Yahuza ya dauko Malam mai allo da Kawunsa suka zo har gurin Kawun Uwani aka tsaida maganar daurin aure........... Ranar da aka daura auran Kawun ya bata sadakinta a hannunta yace."Uwani tunda ke baki dauke ni a matsayin uba ba kina bujerewa umarnina to shikkenan kije na yafe ki daga zuria ta tunda Yahuza kika zaba kije babu ni babu ke kar in sake in sake ganin kafafunki a gidana duk sanda kika zo min gida to sai nayi miki korar kare kije yan uwan Yahuza su zama yan uwanki." Uwani ta dinga kuka tana bashi hakuri, fatafata! yayi mata ya kore ta....... Wannan shine dalilin da ya sanya Uwani take rayuwarta ita kadai daga ita sai 'Yayanta, kuma tun sanda Kawunta ya koreta bata sake taka kofar gidansa ba kana kuma bata barin su Wasila suje gidan.
Abinda ya janyo musu rashin jituwa da Kawu mai allo lokacin da Yahuza ya mutu da yazo ya dauke mata 'yayanta tayi magana ya farfada mata magana mai zafi! ashe dama tun lokacin daurin auranta da Yahuza Kawunta ya dinga fadawa Malam din bata da hali bata jin magana gararrariya ce bata da biyayya dalili kenan da ya sanya yayi mata aure, to tun daga lokacin Kawu Malam yake mata kallon mara tarbiya gaba mai muni ta shiga tsakaninsu A cewarsa ai tunda ba tayi wa Kawunta biyayya ba to waye kuma za tayi wa....Da fadin wannan magana tasa ita kuma sai ta kudiri aniyar cewar in dai itace mahaifiyarsu Wasila to itama ta dauki alkwarin ba zasu ta'bayi masa biyayya ba zai ga rashin tarbiyarta a zahiri.


Wasila kuka take sosai tana 'kara kulatar malam mai allo a ganinta duk shine silar fadawarta cikin wannan halin da take ciki, haka kawai zai kama ya daura mata aure da wanda bata so alhalin bashi ke ciyar da ita ba kuma bashi ke shayar da ita ba asali ma kullum cikin aibatasu yake ita da mahaifiyarta ta tabbata kudi Ahamdu ya sakar masa shiyasa ya rude ya yanke mata wannan hukuncin tayi al'kawarin insha Allahu daga shi har Ahamadun sai ta basu kunya auran da suka daura dashi da babu duk daya domin tananan a kan bakanta, sai ta kufce daga gidan.




*_A jikin d'an yan zogale akwai Wani abu kamar fure zaku ganshi saman zogale to wannan abin ba karamin sirri bane a tattare da 'ya mace yana mutukar saukar da ni'ima nan take! duk bushewar ki da rashin ni'imar ki idan kina tauna wannan abun na jikin zogale kina matsi dashi sai kin zama 'korama! 'yar uwa ki gwada ki gani zaki bani labari! Ki cire ki sa a bakin ki ki tauna yayi laushi sai ki cusa a gabanki kina zaune a inda kike zakiji wandonki ya jik'e yini zakiyi kina tsarki, amma kuma 'yar uwa ki yawaita tsarki da ruwan d'umi domin in kina da ni'ima! kuma a bude kike kinga anyi biyu babu namiji naso yaji gam!gam! sannan yaji ruwa na gudana a jikinki inda yana sanya jijiyarsa a jikinki zai shi tamkar a cikin teku.....Wannan sirri na baku saboda kauna, ki gwada 'Yar Uwata๐Ÿ™‹๐Ÿปโ€โ™€๏ธ_*




Kika futar min da book! Na barki da Allah! Kika karanta baki biya ba kema ke da Allah! Whasap numbar
*07084653262*[07/08, 11:49 pm] +234 803 238 4602: 'Yr Bngr Sys
*28*
Da sassafe Uwani ta shirya tsaf lokacin ma Rashida bata tashi ba ta kama hanyar Garin garko....lokacin da ta isa garim Malam mai allo na tsangayarsa, ta iske matarsa bitan tana aikace aikace kamar yanda ta saba, Bitan ta shimfida mata tabarma tana mata barka da zuwa Uwani sai cika take tana batsewa tana fadin"Ni fa ba zama nazo ba nazo gurin mai gidanki." Bitan tace."Ayya aikuwa yana tsangaya tare da almajirai sai bayan sallahr azuhur zai shigo! Uwani tayi shiru tana dan tunani, Bitan ta kawo mata ruwa cikin kwanan silva ko kallon ruwan ba tayi ba ta mike tana fadin"Ni zanje tsangayar tashi domin inyi abinda zanyi in tafi." Bitan! tace"Haba Uwani idan hankali ya 'bata nutsuwa aka sawa ta dubu shi kiyi hakuri ki zauna mana har ya shigo gidan sai kuyi maganar ni nasan abinda yake tafe dake.
Da fadin wannan magana ta Bitan Sai Uwani ta hau masifa dama 'kiris take jira tace"Ashe kin san abinda ke tafe dani amma kike cewa na zauna wato tare dake aka hada baki aka daurawa 'yata aure ba tare da na sani ba ko? kunga kudi kun rud'e daka ke har Mijin naki gashinan lokacin kankani har naman wuya kinyi to wallahi da sake kamar yanda malam ya tozartani ya wulakantani ya nunawa duniya ni ban isa ba to nima sai na kunyata shi gaban almajiransa.

Bitan tace"Ki daina wannan maganar Uwani itafa rayuwa da kike ganinta 'yar sannu ce wannan balo'kokon da kikeyi duk a banza tunda dai aure an riga an daura ai magana ta kare kuma kina maganar munga kudi karya kikeyi mu ba makwadaita bane abin wani bai

Please Login or Register in order to submit comment