Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

din yana mi'ka! hakan da yayi sai ya sake tabbatar mata da cewar sa'konta na ratsa masa jiki
A hankali ta soma lasar kirjinsa tana dan jan gashin kirjin da bakinta tare da tsotsar kan nononsa!
A gigice ya dafe mazaunanta! ya rike sosai ya shiga matsawa yana sakin wani irin nishi, kafin kice kwabo jijiyaraa ta kumbura tayi fam! tana jinta a jikinta na harbinta.
A gaggauce ta dam'ko wuyanta ya rankafo da ita jikinsa sosai ya kama bakinta cikin gigita da wani irin salo suka shiga tsotsar bakin junansu........Yanda suke sucking din junansu shi zai nuna maka da cewar lallai dukaninsu a bukace suke da junansu, duk sun wani gigice sai makale jikin jununsu suke suna sakin wani irin nufarfashi.....Sun jima cikin wannan yanayi kafin tayi dubarar zare bakinta ta dan gyara kafafunshi ta kwance igiyar dogon wandon dake jikinsa, ta zare wandon lokaci guda jijiyarsa tayi tsalle ta fito, ta sauke wata irin ajiyar zuciya tana lumshe idanunta tare da tand'ar baki, ji tayi wani irin ruwa na zuba a jikinta ganin joystick dinshi kawai ya sanya duk wata sha'awarta ta tashi, hannu biyu tasa kan joystick din ta shiga murzara a hankali a hankali tana shafa samanta ruwan dake fita a jiki na taimaka mata gurin wasa da ita.
Allah Sarki Amadu wargajewa yay ya saki jikinsa sosai yana ta cije le'bansa, sosai yake jin dadin abinda take masa.
Sanda ta soma shan joystick din kasa nutsuwa yay sai da ya bude idonsa ya kamo ta kamar mahaukaci ya yage rigar jikinta jikinsa sai kyarma yake yi ya soma mutsika nonowanta yana wani irin gurnani!
Wasila tayi masa wasa sosai har sai da ta tabbatar da ya samu gamsuwa sannan ta saurara masa aikam tasha addua gami da sa mata albarka yanzu duk wani lefinta da yake gani ya gushe tunda ta dauke masa damuwar dake damunsa tsayin kwanaki masu tsayi.
Tare sukayi wanka suka fito sai dai me? wani irin zazzabi ne me zafin gaske ya rufeshi wanda s

ai da ta taimaka masa gurin saka kaya ta lallabashi yasha magani kana ta rungumeshi a jikinsa tana ji tamkar ta dawo da zazzabin jikinta

Sai da bacci ya daukeshi sannan ta samu ta rintsa, aikuwa asuba nayi baby zahra ta tashesu, duk suka tashi a firgice shine yay gaggawar sakkowa daga bed din ya nufi gadon yarinyar yana dubata.
ta saka hannunta a bakinta tana ta tsotsa da alamun abincinta take nema.
Yace."Kizo ki dauketa ki bata nono tasha da alamu yunwa takeji." Ta cire bargon dake jikinta a hankali ta sakko daga bed din tazo ta dauki babyn shi kuma ya shiga toilet domin daura alwala.

'Karfe shida da rabi suna zaune a gurin karatu ita dashi suna dan hira sama sama koda rashida ta fito ta gansu haka sai ta shiga mamaki sosai! babu shakka duk wanda zai shiga tsakanin ma'aurata to kuwa watarana shine zaiji kunya......Hajja ma bayan sun gama karatun data fito ta gansu suna hira Wasila sai dariya takeyi sai ta shiga mamaki sosai, taji dadin hakan cikin ranta kuma dama tasan fadan nasu ba zaiyi tsayi ba tunda dukaninsu tasirin so na d'awainiya dasu.
Wasila wata iriyar kunya ce ta lullu'beta ganin Hajjan yasa ta tuno rashin kirkin data yi mata dazu.
Kai a kasa ta shiga gaishe daita, Hajja ta amsa fuskarta dauke da fara'a ta nuna kamar ma wani abu bai faru ba tace"Ina 'Kawata take."? Tace"Bacci take har yanzu bata tashi ba." Hajja tace"Ashe kuwa zan tafi bamu gaisa ba."
Amadu yace."Haba Hajja da wuri haka." Tace."Ka manta da maganar da mukayi d'azu daka shigo gaisheni."
Yace."Me zai hana anan ayi abun sadakar ko dole ne sai kin koma gida." Tace"Nafi so dai na koma gida nayi can kaga nan ko anyi babu makarantu da kuma 'yan 'kananun yaran da za'a bawa."
Yace."Shikkenan Hajja Allah ya saka da alkairi. " Ta amsa da "ameen ya rabbi."
Ta cigaba da cewa"Naji dadi sosai dana fito na ganku haka dan Allah ku dinga hakuri da junanku dama kwanaki naso na fahimci wani abu a tsakaninsu to sai banyi magana ba saboda nasan zaku iya shirya tsakaninku kamar dai yanzu dana dauka kamar abin zaiyi tsayi sai gashi har kun sasanta alhamdullhi dama haka akeso ku d'inke duk wata 'baraka da shaid'an zai samu gurbin zama a tsakaninku....Ke Wasila kece 'kasa dashi ke kanki kin tabbatar akwai tazara me tsayi a tsakaninku, a zamantakewar ku na lura dake kina da taurin kai wani lokacin dan Allah ki daina wannan d'abi'a domin ba hali ne mai kyau ba, duk abinda mijinki ya umarce ki dashi to kiyi kokari gurin ganin kinyi masa biyayya Ubangiji Allah ya cigaba da baku zaman lafiya gami da zuria mai albarka."
Suka amsa da "ameen" Hajja ta kalleshi a nutse tace"Dan Allah tun da dai yarinyar nan tayi ar'bain to ka kaita taga 'yan uwanta 'bangaran uwa da uba wallahi mutanan suna da kawaici kuma suna da kirki sosai, ka dinga kokarin sadata da 'yan uwanta."
Yace."Insha Allahu Hajja."

To Hajja na karyawa Garba ya shigo ya dauki jakar kayanta, Wasila da rashida kamar suyi kuka saboda alhini ita kanta Hajjan jikinta duk yayi sanyi daurewa kawai takeyi tana fad'in "Ai zan dinga zuwa akai-akai ina dubaku."
Amadu da kanshi ya kar'bi key d'in motar hannun Garba yaja domin kai Hajjan gida, su Wasila suka koma ciki da sa'bulallan jiki.

Rashida kwanciya tayi kan kujera jikinta duk a sanyaye ita kuma Wasila cikin dakinta ta shiga tana goge hawaye, wanka ta shiga tayi ta fito ta shirya jikinta sosai tayi kwalliya cikin wani irin boyal me ruwan zuma d'inki irin buba akayi masa da wani uban sirfani a wuyan rigar da yaji stons sai sheki takeyi tayi amfani da gold dinta na fitar sunan Zahra ado taci tamkar wata amarya ta baza turarruka masu kamshi a jikinta, ta shirya Zahra suka fito palo, Rashida ta dinga kwarzanta kyawun da tayi tana fad'in kamata yay kafin kowa ya fara ganin kwalliyar nan Abban Zahra ne zai fara gani.
Wasila ta wani d'ora ka'fa daya kan d'aya Rashida na daukarta a hoto da wayarta.
Sai da sukayi pictures sama da ashirin wasu ita kadai wasu ita da Rashidan da baby zahra wani kuma ita da babynta sunyi kyau har sun gaji.

Har wajen karfe hud'u da rabi na yamma bai dawo ba, tun bayan da ya tafi kai Hajja gida, kwalliyar da tayi duk ta tsufa! bayan ta idar da sal

lah ta yanke shawarar kiransa a waya.
Suna tare da Khalifa a guest house dinsa kiran wayarta ya shigo ba kasafai yake son amsa mata waya a ko'ina saboda tsaro dan ba Khalifan ne kawai a gurun ba su kusan hudu ne, sai kawai ya kashe wayar,
Ranta taji ya 'baci jikinta yay sanyi tace"Kodai bai hakura bane? Whsap ta shiga dama numbarshi ce kadai da ita, tana dubashi sai ganshi a online! abinda bata sani ba shine Amadu datar sa sai tayi kwana da kwanaki a bude saboda ba sosai yake shiga whasap din ba ko ya shiga baya dadewa yake sauka, sai kawai ta shiga tuttura masa pictures dinsu ita da baby zahra tana gama turawa ta kashe datar ta mike ta fita daga dakin.
Kicin ta nufa ta dauko had'inta na ni'ima cikin fridge ta zauna tana sha sai da tasha sosai ta mayar ta tsiyayi ruwan kaninfarin ta daya tsumu! har wani ja yayi tasha tana rinste ido saboda yaji da gafinsa da ya game mata baki, cup din ta ajiye ta fita daga kicin din.


Ya d'an dauki wayar yana duba lokaci kawai yaga sa'kkoni na shigo masa ta whasap kuma da numbar ta, da sauri ya shiga yana dubawa, Pictures din yake kallon yana sakin murmushi gabakid'aya hankalinsa nakan hotonan wanda sukayi masifar kyau da dauke masa hankali.......Khalifa yace."Wai me kake dubawa cikin waya ne sai murmushi kake."? Alhaji Nura yace."Da'alama dai bazawararsa ce tayi masa text mai daukar hankali."
Kashe wayar yay yana kallonsu da murmushi a fuskarsa yace."Ni zan koma gida dama kai Khalifa nace maka bana jin dadi dan jiya da zazzabi na yini na kwana, komai za'ayi ayi idan da yuwuwar A bawa Alhaji Munzali rance kud'in nan a bashi amma dai a tabbatar da cewar akwai shaidu sannan kuma kowa ya sanya hannu." Khalifa yace."Kafin ka tafi sai kasa hannu tunda kaina zaka bada kudin in yaso sai musa namu daga baya."
A gaggauce ya 'karbi takardar ya saka hannu ya mika masa yana gyara babbar rigarsa ya mikawa Alhaji Nura Hannu yana fad'in "Alhaji Saduwar alkairi." Alhaji Nura yace."Mutumina da alama dai madam ce tayi kira irin wannan sauri haka."
Khalifa na sane yace."Kasan yarinya 'karama ya aura shiyasa yake wannan rawar jikin." Alhaji Nura yasa dariya yana fad'in "Nima daf nake da na auri 'yar 'kankanuwar yarinya domun in more yanda ya kamata."
Gabad'aya dariya suka saka, suna mi'kewa tare da yin musabaha ga junansu, suka sauka da bene kowanne yana baza babbar riga Garba yay gaggawar bude masa mota ya shiga ya zauna yana dagawa Khalifa hannu wanda shima ya shiga motarshi tare da direbansa,
Kusan tare motocin suka fita daga gurin kafin ko wace mota ta dauki hanyarta.

Cikin 'kananun kaya ta shirya jikinta ta matse sosai ta saki dogon gashinta ya kwanta a bayanta le'bunanta sun sha jan janbaki tayi kyau sosai
Cike da wasa Rashida tace"Lallai yau anti Wasila amarci ake ci bari na koma daki kafin Abban Zahra ya shigo naji kunya." Wasila ta harareta tana kai mata duka, rashida ta kauce tana 'yar dariya tace"Ni wallahi wannan soyyayar taku mamaki take bani ayi fad'a a shirya humm! Murmushi tayi tace"Baby zahra a gurinki zata kwana yau tunda kin daure min gindi na mi'ka kaina gurin dadynta yau zamu kwana muna abu daya."
Rashida tasa hannunta ta rufe bakinta tana dariya cike da kunyar yayar tata tace"A'a anti Wasila ni ban daure miki gindi ba dan Allah ki sassautawa Abban baby kada ya zauce! baby zahra kuma na amince zan rike miki ita har gari ya waye amma dan Allah ki sasaautawa abbanta." Wasila tasa dariya tace"Shi zaki fad'awa kice ya sassauta min amma bani ba." Rashida ta dinga dariya tana fad'in "Anti Wasila shifa salihi ne ke kam ai babu sauki! Allah ma yasa Zahra ta samu k'ani."
Wasila ta kai mata duka tana 'bata rai tace"Ciki yanzu Allah ya kiyaye min rashida har yanzu ban manta wuyar dana shaba."
Tana rufe bakinta ya shigo palon, idanunsu suka sarke guri guda wani irin kallo suke jifan junansu dashi.
Rashida tayi masa barka da zuwa ya amsa yana me kauda idonsa daga kan Wasila, baby zahra ya kar'ba daga hannunta yana mata wasa.
Cikin wata irin murya tace"Sannu da zuwa." Ya amsa da "Yawwa."! yana kokarin shiga dakinshi da baby zahra a hannunsa......Mi'kewa tay tabi bayanshi tana wata irin t

afiya sasaan jikinta na wani irin rawa.

Agogon hannunsa yake kokarin cirewa ta 'karasa da sauri tana karba tana cire masa, ya tsira mata ido bako kiftawa, murmushi tayi tace" Dazu nayi ta kiran wayarka baka dauka ba." Anutse yace."Ina tare da jama'a ne duk sanda kika kira waya kikaga ban daga ba ina wani uziri ne.
Ta ajiye agogon kan drowar ta fara kokarin cire masa babbar rigar jikinsa, ta ajiye kan bed tana 'balle masa botiran rigar cikin, ya zauna da dogon wando da singlet a jikinsa,
Tace."Ko na had'a maka ruwan wanka."?
Yace."Bari naci abinci tukkuna."
Tace."Tom bari na kawo maka." Juyawa tayi da niyyar futa daga dakin ya bita da kallo har ta fice ya sauke wawar ajiyar zuciya yana me lumshe idanuwansa.
Da kanta ta bashi abincin yaci ya koshi tana masa hira sosai yake mamakinta, yana adduar Allah yasa zamansu ya dore a haka.
Tun da ya gama cin abincin jikinsa ya mutu murus! bacci bacci wani irin feeling mara dadi ne yake taso masa,
sai kawai yay kwance kan chanis carfet din dake gefan bed din, Ta shigo dakin taga yana kokarin yin bacci, zama tayi kusa dashi kamshin jikinta ya bugeshi, da sauri ya bude idonsa yana kallonta, hannunta ta dora a kirjinsa tace"Ko jikin ne ya dawo kada kayi bacci da yamma Annabi ya hana." Yaji kamar ya daure sai dai ya kasa! janyota yay ta fad'a saman 'kirjinsa ya rungumeta 'kam! yana sauke wata zazzafar ajiyar zuciya.







Littafin na kudi ne...!
Kika futar min da book keda Allah! kika karana baki biya ba kema keda Allah! Whasap numbar
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*
*BINTA UMAR ABBALE*
*BINTA UMAR ABBALE*alliya:
'Yr Bngr Sys
*83*
Kwanciya tayi saman kirjinsa tana jin yanda yake shashshafa sassan jikinta yana sakar mata wasu zafafan kesses wanda ya sanya a take ita jikinta ya mutu ta langwabe a jikinsa tana so ta biye masa, gashi magariba ta gabato, sun jima a haka har sai da yaji ya dan samu sassauci a tare dashi kana ya cireta daga jikinsa ya mike ya nufi toilet domun daura alwala,
Sai da yayi wanka sannan ya daura alwala ya fito har yanzu tana nan takure a kasan kafet, ya dan kalleta yana nazarinta
ganin ta d'ago kanta sun hada ido ya sanya ya fahimci halin da take ciki, Yace."Lokacin sallah yayi ko bakyajin kiran sallah ne."?
A sanyaye tace"Yanzu zan tashi nayi alwala." bai ce komai ba ya fita daga dakin.
Ta jima zaune tana so ta dawo dai-dai abin ya faskara muguwar sha'awa ce ke damunta. Da kyar taje ta dauro alwala ta fito, ta tada sallah, tana idarwa, ta fita parlo lokacin Rabe har ya shirya musu daining Rashida na daki ita kadai kunyar zama take a palon gudun kada masu gidan suyi abin kunya a gabanta.
Dakin ta shiga ta tarar da ita tana kallo da plate din abinci a gabanta tana ci.
Tace"Rashida yau babu kallo kenan."?
Rashida tace"Anti Wasila yau nan zan zauna nayi kallona ina kewar Hajja Wallahi da tuni muna tare.
Wasila tace."Bake kadai ba nima kewarta nake! wallahi matar nada kirki......juyawa tayi da niyyar futa daga dakin Rashida tace"Sai da safe Anti Wasila."
Tace"Allah ya tashemu lafiya."
Amadu be shigo gidan ba sai bayan sallahr isha'i, lokacin tayi wanka ta sauya kaya wannan karon ma kananu ne wanda suka matse mata jiki gashi tayi amfani da turarrika masu kamshin gaske duk inda ta gifta kamshi ne ke tashi, Da kyar ya daure ya iya zaman cin abincin, a daddafe suka nufi bedroom ita dashi, duk sun d'okanta da junansu. wata iriyar rayuwa sukayi a ranar wacce ba zasu ta'ba mantawa da ita ba, sun mori kansu da kansu kuma dukaninsu sun biya wa junansu bukata, sukayi wanka tare kamar yanda suka saba kana suka kwanta rungume da junansu.
Koda asuba tayi yaje masjid ya dawo sai da suka sake komawa ruwa basu saurarawa kansu ba sai da gari yay haske sosai san suka sarara sukayi wanka suka shirya tsaf! Wasila ta shirya babynta ya karbeta suka fito palo a tare sai wani kyallin goshi yakeyi....Rashida data gaji da zaman jiran fitowarsu gurin karatu sai kawai ta bar gurin ta koma kan kujera ta zauna tana duba wani littafin addini.
Sai da ya ganta da littafi a hannu sannan ya tuna da karatu, suka gaisa a nutse yace."Yau bamuyi karatu ba ko."? dan mirmushi tayi tace"Ai baka jin dad'i."
Yace."Lefin yayarki ne da bata tasheni a bacci ba." Wasila taji karshen maganarsa lokacin ta fito daga daki ta dan harareshi irin na soyyaya tace" Ni babu ruwana wane irin tashi ne ban maka ba mybe maganin daka sha ne ya sanya maka bacci." Da sauri yace."Nima nafi tunanin haka."
Dainnig ta nufa ya bita da kallo cikin sha'awa shi dai ba zai ta'ba gajiya da ita ba a rayuwarsa, Rashida ta kar'be baby zahra dake hannunshi Shi kuma ya wuce dainig domin karyawa
Ko a gurin break din ma sai da sukayi wassanin su iya son ransu sannan sukayi break din cike da farin ciki gami da annushuwa, da kwata kwata baiyi niyyar fita ba yaso ya zauna gida ya yini tare da iyalinsa to dole ne ya fita saboda akwai babban abinda zai sanya ya fita din, harda kuka da zai fita tana ta shagwaba da dire diren kafafu shi kuma sai biye mata yake yi, da kyar dai ta barshi ya fita daga gidan.


****
Tsaf malam Mai allo ya shirya cikin manya kaya yayi wa matarsa Bitan sallama dama duk abinda ke faruwa ya shaida mata saboda ya yarda da ita da nutsuwarta Bitan macace mai hankali da sanin ya kamata, fatan alkairi tayi masa gami da dawowa gida lafiya.

Mai allo bai sha wahala ba gurin zuwa gidan Kawu Madu dake Pataskum dan Wasila tayi masa kwance sosai kuma sai da ya tambayi Madu mai itace ya sake tabbatar da cewa shi d'in ba 'boyayye bane.

Allah ya taimaka Kawu Madu nan bai fita ba yaro ya shiga gidan ya shaida masa yayi ba'ko......Kawu Madu na fitowa yaga fuska irin ta Yahuza me rasuwa.
Yace."Hala dai kaine Yayan Yahuza mijin Uwani mahaifiyarsu Wasila ko."
Mai allo ya washe baki

nsa yana mi'ka masa sannu yace."E kwarai nine malam ashe ka shaida ni."
Kawu yace."Haba malam ai duk wanda yaga fuskarka yasan kai dan uwan Yahuza ne ai kuna kama sosai.
Mai allo yace." Masha Allah masha Allah! Kawu madu yace."Bisimillahi malam shigo ciki." Mai mai allo yace"Da mun zauna ma a zaure magana ce mai muhimanci nake tafe da ita.
Kawu yace."To babu damuwa bari na dauko abun zama." Yay saurin shiga cikin gidan yana washe bakinsa,
Mai allo ya shiga soron gidan ya tsaya yana jiran fitowarsa.


Sai da suka sake gaisawa suka nutsu tukkuna kafin Mai allo yay gyaran murya yana fuskantar Kawun yace."Magana ce nake tafe da ita Malam Adamu ina fatan kuma zaka dauki maganar tawa da mahimanci." Kawu Yace."Ina sauraranka Malam Mai allo yace."Nazo nan ne da niyyar auran Uwani ina fatan amincewarka.".

Kawu madu yace."Alhamdullhi! kai amma naji dad'i wannan magana da kake tafe da ita dama ko jiya sai da mukayi magana da ita dake nan d'in ma tana samun zawarawa sai nace to ta futar da miji tayi aure sai ta nuna min duk cikin zawarawan dake sonta babu wanda yay mata a cikinsu, amma jikina na bani kai ba zata watsa maka kasa a ido ba ko banza tasan "yayanta sun samu Uba nagartacce."

Mai allo yace."Nayi istahara dangane da al'marin kuma alhmdullhi Jikina na bani akwai alkairi shiyasa nayi gaggawar zuwa domin na sameta mu tattauna kuma ku sani insha Allah gobe zanje in samu Kawunta na can kano idan mun tsaida magana da ita."
Kawu Madu yace."Hakan yayi kyau malam babu shakka idan Al'amarin ya 'kullu ni zanfi kowa farin cikin hakan.
Mikewa yay ya nufi cikin gidan yana fadin'"Bari na kira maka ita ku tattauna.

Koda Kawu madu ya shaidawa Uwani zuwan Mai allo sai ta shiga mamaki sosai jikinta yay sanyi tun bataji abinda yake tafe dashi ba, hakika yanzu take nadama gami da dana sanin abinda ta dinga yi masa a baya.

Ta dauki mayafi kalar atamfar dake jikinta ta yafa a jikinta ta fita zauran.....Cikin nutsuwa take masa barka da zuwa tana sunkuyar da kanta kasa, sosai Mai allo yayi mamakin nutsuwarta, zauran yay shuru na minti biyar kafin mai allo yay gyaran murya a hankali yace."Ina fatan Kawu Madu ya fada miki abinda yake tafe dani.''
Uwani ta dago kanta tana kallonsa, haiba da kwarjininsa ya sanya ta sunkuyar da kanta kasa a hankali tace"Bai fada min ba."
Mai allo ya sakeyin gyaran murya a karo na biyu yace."Wata magana ce mai muhimanci nake tafe da ita ina fatan idan kikaji zaki aminci da ita.".
Tace."Malam ka fad'i ko wace irin magana ce ina sauraranka."
Mai allo yace."Nazo nan ne da bukatar auranki." Uwani gabanta ya yanke ya fadi sai ta kasa dago ido ta kalleshi.
Mai allo yace."Nasan zakiyi mamaki ko? to ki sani ba'a mamaki da ikon ubangiji tabbas wannan auran namu akwai albarka a cikinsa a yanzu babu abinda nake bukata daga gareki sai amincewarki."

Uwani ta jima kanta a kasa ta kasa cewa komai dan har Malam din ya cire tsammanin za tayi magana, sai kuma yaji tace"Babu komai malam na amince Ubangiji Allah ya tabbatar mana da alkairi a ciki, sannan don Allah ka gafarce ni kan abubuwan dana dunga yi maka a baya.
Mai allo yay murmushi farin ciki ya cika masa zuciya yace."Alhamdullhi Naji dadi sosai da kika aminci kai tsaye ba tare da mun kai ruwa rana ba, ni kuma nayi miki al'kawarin rike ki tsakani da Allah da manzon Allah dik wani abu da kikayi min a baya na yafe miki Allah ya yafe mana baki daya."
Uwani ta amsa da ameen Yace."Sati biyu kacal nake so a daura aure ko ya kika ce."?
Murmushi tayi cike da kunya gami da jin nauyinsa tace"To shikkenan Allah ya nuna mana."
To kafin malam ya tafi sai da suka tsayar da magana shi da Kawu Madu kan cewa kafin cikar kwanakin da suka d'iba zai kawo sadaki da duk abinda ya sawwa'ka." Kawu Madu yace."Kada ka takura kanta malam kawai ka kawo sadaki a daura aure."
Malam yace."A'a dole sai yayi mata suttura da sauran abubuwan amfani." Cike da girmama juna sukayi sallama Malam ya wuce ya tafi zuciyarsa wasai yana jin wani irin so da kaunar Uwanin na ratsa jikinsa.


***
Masha Allah Addua bata bar komai ba kuma hausawa nacewa duk abinda hakuri bai baka ba to babu shakka rashinsa ba zai baka ba

, alhmdullhi gidan Amadu yayi kyau komai na tafiya dai-dai dukaninsu sun kwantar da hankalinsu suna kula da junansu kamar zasu cinye kansu, mutukar na gida suna daki a kulle suna soyyaya baby Zahra kam har ta saba da Rashida in ba nono zata sha ba baka ganinta gurin Wasila, al'amarin Zeey kuwa tun ranar data kira waya ta haddasa musu rigima bata sake kira ba saboda sosai taji zafin zagin da Wasila tayi mata, tayi ta tsammanin ko Amadun zai kirata taji shuru bai kirata ba, nan ta gane ashe itace take haukanta dole tilas ta sanyawa zuciyarta dangana ta rubuta masa text wanda lokacin da ya karanta test din sai da ya tausaya mata so masifa ne, shi kam yana ganin ko ya aureta wuya zata sha ko bakin ciki ya kasheta dan ba zai iya kwantata da Wasila ba, kwata kwata yanzu babu wacce take gabansa sai Wasila da babynta.


Yana tsaye tsakiyar daki yana fesa turare ta shigo dakin tana zum'bura bakinta, taki kallonsa ta wuce taje ta kwanta kan bed tana hawaye, tun jiya suke ta tafka rigima tana so taje su gaisa da Mai allo kana su wuce pataskum amma yayi biris da maganarta idan ta dameshi yace zasuje sai an kwana biyu har yanzu kwana biyun ba tayi ba.

Ganin tana kuka sai yaji babu dadi yazo ya tsaya kanta yana tambayarta menene? cikin kuka da shagwaba tace"Lokacin da Hajja take nan naji tace maka ka dinga bari muna zuwa gaishe da mahaifanmu amma yanzu nayi nayi da kai ka'ki barinmu, ni wallahi gurinta zan kai 'kararka."
Ya zauna gefan bed din yana dariya dan maganarta dariya ta bashi yace."Ke! ni zaki kai 'kara."? Tana goge fuska da turo baki tace"To ai kana jin maganarta watakila ita idan tayi maka magana ka amince." Ya sasauta fuskarsa yace."Ba hanaku zuwa nayi ba, kinga Rashida jarrabawa zasu fara ranar Monday kuma tare zakuyi keda ita shine dalilin da ya sanya na dakata tukkuna kuyi jarrabawar sai muje tare nima ai ina so mu gaisa da Malam d'in."
Ajiyar zuciya ta sauke ta rike hannunsa tana shafawa tace"Shikkenan Allah muna gama jarrabawar nan ko kwana daya baza mu kara ba zamu tafi."
Ya d'age mata gira yana dan kashe idonsa yace."Wai idan kin tafi ni ya zakiyi dani kin san dai kin saba min da abubuwa da yawa." dariya tayi mishi tace"Kayi zamanka ka huta dama ai wataran cewa kake na dameka."
Yace."Ba wannan ba, kwana nawa zakiyi." Da hannunwanta tayi masa alama wai kwana ashirin zatayi."
Yace."Bana jin zan bari ki kwana Madam muje mu dawo a rana daya......Rungumeshi tayi tana cikwikwiya masa shaddar jikinsa tana kuka tace."A'a wallahi ni kwana daya be isheni ba."
Cikin mutuwar jiki da kasala ya cireta daga jikinsa yana duba jikinsa yace."Duba saboda sangarta nayi adona kin 'bata min jiki, ni dai na gama magana ba zaki kwana ba."
Da gudu ta d'ane jikinsa tana kuka "Wallahi sai ka amince nayi sati daya." Abinda take fada kenan tana cusa fuskarta

Please Login or Register in order to submit comment