Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kallon nashi takan ji tamkar wani mayen son shi a cikin zuciyarta.

Mairairaice fuska yay ya mai da kanshi karamin yaro ya wani kankance murya yace." Ina so ki zama mutum mai cika alkawari kan abinda kika al'kawaranta, kada kice min komai kece kikayi min al'kawarin zaki bani du abinda na nema idan naci abinci yanzu kuma kice min alkawari ya rushe."
Yanayin yanda yake kallonta da kuma yanda yake magana kasa-kasa yasa ta fahimci inda ya dosa, sam dazu bata gane abinda yake nufi ba sai yanzu da ya nuna mata zahiri......Jikinta a sanyaye tace"To ai baka da lafiya.

" Ya dan kalleta cike da bege gami da tsantsar sha'awa yace."Duk cutar dake damuna dana kusance ki za tayi nata guri ke dai kawai ki bada kai bori ya hau."

Gabanta na fad'uwa tana d'an kallon gefansu Hajja tace"Tom na amince amma dan Allah kada kayi min da karfi kuma sau daya za kayi." Da sauri yace."Haba!! ai nasan duk abinda ke faruwa ba zan mayi da kaina ba kece zakiyi abinki yanda kike so."

Cike da rashin wayo tace"Yawwa dama ni bana so ka dunga buguna da karfi bana so wani abu ya same ni da abinda ke cikina." cikin rauni gami da tsoro take maganar

Yaji wani irin tausayinsa na ratsashi, hannunta ya rintse a cikin nashi yace."Ki kwantar da hankalinki bbu abinda zai sameki keda yarona lafiya zaki haihu, kuma nace miki yanda kike so zakiyi sai dai idan kingaji na taimaka miki."
Ajiyar zuciya ta sauke tana kallonshi.


Da kyar ta iya cin abincin dare saboda tsabar fargaba motsi kadan gabanta sai ya fad'i! bayan sun gama cin abincin suna kallo a palo shi lokacin ma baya gidan ya dan fita, Ta mike a hankali tana kallonsu Hajja da rashida tace"Hajja zan shiga na kwanta yau bacci nakeji." Hajja tace.''Nima yanzu zan tashi dan har na fara gyangyad'i. Allah y bamu alkairi." Rashida tace"Lallai wallahi ku tsaya ku 'karasa kallon film din nan yayi kyau sosai." Hajja da Wasila babu wanda ya kulata kowanne da abinda ya dameshi.

Ta jima zaune a gefan gado tana tunani ko kawai ta rufe kofarta ko ta gudu dakinsu Hajja tunda ta lura yana jin kunyar biyota dakin....Wani bangare na zuciyarta yace."Ki daure kiyiwa mijinki biyyaya ki samu aljanna kika sani ma ko zaki haihu ko bazaki haihu ba ko ki mutu da cikin a jikinki." Xuciyarta ta karye hawaye ya shiga zubo mata

Jikinta a sanyaye taje tayi wanka ta kimtsa jikinta tsaf sai kamshi turarrika take ta kwanta tana jiran shigowarshi....


Cikin baccin da ya soma daukarta taji alamun shigowarsa dakin....Idanunta ta bude tana kallonshi ya nufi toilet tasan wanka zaiyi.

Ya fito daure da babban towel ya tsaya gaban mudubi yana goge jikinshi......faffad'an bayanshi ta tsurawa ido tana kallo ta lumshe idanunta tana sauke zazzafar ajiyar zuciya.........Motsin zamansa taji a kusa da ita ta bude idanunta, cike da kulawa yace "Baki bacci ba." ? Dan d'aga masa kanta tayi tana kokarin mikewa zaune Yace."Ki koma ki kwanta mana." ta koma ta kwanta gabanta na dan faduwa tace"Kasha maganinka ko." Kallonta yay sai kuma yayi saurin cewa"Zan dai sha yanzu kafin na kwanta." Ya manta da wani magani dan bashi ne a gabansa ba, ashe ita hankalinta na kansa.

Ya mike ya fita daga dakin, mintina goma ya dawo...... Paracetamol kawai ya 'balla ya watsa a bakinsa ya kora da ruwa, ya aje gorar ruwan saman fridge ya nufi bed din......Tana kallon zuwanshi sai ta rintse idanunta tana takure jikinta.

Bargon ya dan ja a hankali ya shiga ciki idanunta ta rufe dai-dai lokacin da taji hucin numfashinsa a kusa da ita.........Hannunshi ya sanya ya d'an juyo da ita suna fuskantar juna........Ya sanya dan yatsansa kan le'banta na 'kasa yana shafawa a hankali.
Shuru tayi duk kuzarinta yakare, cikin kunnanta ya kira sunanta, taji wani irin yarrrr a jikinta.

A hankali ya cire mata rigar jikinta ya kai kanshi kan cikinta ya sumbata tare da fad'in Allah yay maka albarka yarona." Wasila na jinsa nata magana da dan cikinsa kamar me magana da mutum, mamaki gami da tausayinsa ne ya kamata ta lura yana masifar son abinda ke cikinta tun bai iso duniya ba.

shafa sassan jikinta ya shigayi yana sa harshensa yana lasar sa'ko da luko na jikinta yana aika mata da wasu zafafan kesses masu hargitsa lissafi! wani irin rawa jikinta ya shigayi tsigar jikinta ta soma mikewa kamar dai koda yaushe jikinta ya mutu sosai ta saki jikinta ya dinga jagwalgwala iya son ranshi dan babu inda bai tsotsa ya lashe ba a jikintajagwalgwalata romantinc sukeyi irin wanda basu ta'bayin irinsa ba, cikin jikinta bai hanasu aikata komai ba, Amadu ya aikata komai cikin nutsuwa dan ita ya barwa fagen tayi iya yinta mai gudun kada ciki ya samu matsala sai gashi ta manta dashi, tana biyan bukatar ranta, sai da tayi iya yinta sannan ya shi ya soma nashi cikin nit

suwa tana taimaka masa tare da shashshafa sassan jikinsa, duk sun rikice sun had'a zufa fatar jikinsu sai mannewa takeyi guri guda, kusan tare suka samu gamsuwa suka rungume junansu suna sauke numfashi.






Littafin na kudi ne!
Kika futar min da book keda Allah! kika karanta baki biya ba kema keda Allah! Whasap numbar
*07084653262*
*BINTA UMAR ABBALE*alliya:
'Yr Bngr Sys
*71*

Can 'bangaran su Uwani kuwa, tun bayan tafiyarsu Wasila sai ta dan samu sassaucin cuzgunawa daga gurin Kuluwa, ta daina kyararta tunda ta gane tana da amfani, shi kansa Kawu Madu din lallabata yake yi wai su shirye suje ga gidan Wasilan tunda basu ta'ba zuwa ba, Uwani ta shiga tunani kan maganarshi tana jin tsoron daukarsu suje garin ganin gida suje su jawo mata abin kunya tasan ba komai ne yake d'awainiya dasu ba sai kwadayin abin duniya, kawu madu kullum cikin naci yake da dai ta gaji sai tace "Shikkenan zasuje amma sai karshen wata, kuluwa tamkar ta zuba ruwa a kasa tasha saboda murna da farin ciki.

***
Sosai *Anti Daba* suka sa'bawa Camas kammani saboda ta kasa kawo musu shaida gamshashshiya wacce zata nuna musu da cewar ita d'in me gaskiya ce, kwanta biyu a hannunsu suka saketa bayan sun mata kashedi mai tsauri kan kada ta kuskura ta kara zuwa filayen nan tace nata ne duk ranar data sake zuwa to sai sun mata dukan mutuwa......A jigace ta fito bakin titi inda tayi parking din motarta ta nufa, wayam! babu ita a gurin, ashe ranar saboda tsabar rud'ewa a jikin motar ta bar key din, kuma akan idanun wasu matasa, aikuwa tana bada baya suka dauke motar, sai yanzu ta tuna abinda ya faru tsugunawa tayi bakin titi rana na dukanta ta dinga kukan bakin ciki, sai da tayi ta gaji ta samu babur ta hau government house ta nufa.

******
Yau dai basu samu damar zaman karatu ba dan basu tashi da wuri ba, Rashida ma gajiya tayi da zaman jiransu ta bar gurin, basu fito palo ba sai takwas saura, lokacin Hajja da Rashida har sun karya suna zaune suna hira...... Kai tsaye inda Hajja ke zaune suka nufa a nutse suka gaisa Wasila sai sinne kai takeyi kunyar hajja takeji sosai, barin gurin tayi ta nufi daning shi kuma ya zauna suna magana da Hajjan.........Suna break fast ta d'an kalleshi sai akaci sa'a shima ita yake kallo, kasa tayi da kanta, ya gane duk sanda take son yi masa magana kunya na hanata, yace."Akwai abinda kike bukata ne."? Ta dago kanta a hankali tace"Ina so ka dan bani waya ta ina so mu gaisa da Kawu duk da dai bani da numbar wayar Kawu Habibu wacce zata sadani dashi nasan baza'a rasa a gurinka ba.'

Murmushi yayi yana goge bakinsa yace."da akwai numbar Kawu Habibu a wayata sai da kwanaki nayi ta kiran wayar baya dagawa nasan fushi yake dani kan abinda ya faru.'' A hankali tace"Kawu Habibu fushi ne dashi nima bama shiri sosai munfi yi da mai allo." Wayarsa ya mika mata yace."Ki duba sunanshi nayi serving da Habibu garko."

Wayar ta amsa tana budawa taga hotonsu ita dashi a fuskar wayar hoton da hafsa ta daukesu lokacin da suka zo hoton yay masifar kyau......... 'Dan kallonshi tayi hankalinsa na kan karamar wayarsa yana dubawa, ta dauke kanta tana sauke ajiyar zuciya bata ta'ba tsammanin haka yake da saukin 'kai ya mai da kansa karamin yaro duk dan saboda farin cikinta.

Tayi ta kiran layin Kawu Habibu gashi dai tana shiga amma bai dauka ba, Ta dan kalleshi sai taga yayi murmushi, a nutse yace."Mutukar fa zai ga numbarta ce ba zai dauka ba har yanzu nima kunyar hada ido nake dashi nasan abinda nayi ban kyauta ba amma ai na bada hakuri kuma ya cancanta a yafe miki ko." Cikin wani irin yanayi yake maganar.......Sai taji tana jin zafin Kawu Habibun meye abin ri'ko da daukar gaba, ai itace mai laifi tunda duk abinda ya faru itace ta jawowa kanta itama yanzu ta daina ganin laifinsa bisa ga sakin da yay mata ta wani gefan ma farin ciki take da hakan ta faru tunda gashi tayi hankali tasan inda yake mata ciwo.

Rau-rau tayi kamar zatayi kuka tace"Kawu Habibu haka halinshi yake kayi hakuri." Yace."Nine zan bashi hakuri ai kada ki damu duk sanda Allah ya saukeki lafiya zan daukeki muje har gidanshi na bashi hakuri ai tunda ina sonki babu abinda ba zanyi ba." Hawaye suka zubo mata ta tsira masa ido tana kallonshi ta rasa wane irin so yake mata! Yace"Ke kam bakya gajiya da koke koke goge hawayenki." Ya mika mata tissue kin kar'ba tayi tana shashsheka, hannunta ya rike ya mikar da ita suka nufi dakinshi.
Rungumeta yay ya rarrasheta tayi shuru kana ya bud'e wata drowar dake gefan gadonshi ya dauko mata wayoyinta da

jakarta, cinyarta ya aje mata yace."Ki duba kiga abinda baki gani ba sai ki fada min."

A hankali ta bude jakar tana dubawa komai nata data sani na ciki ga sabbin kudinta nan na sadakin auranta da sauran tarkacenta a ciki ta aje jakar tana kokarin kunna wayar, ya kar'ba ya kunna mata.
Numbar Kawu Habibu ta dauka a wayar tata ta soma kiranshi, aikuwa ya dauka duk suka cika da mamaki.

Muryarta na rawa tace"Kawu Ina kwana" Ya amsa yana tambayar wacece.''?

Tace."Kawu nice Wasila." Tana ji ya sauke ajiyar zuciya yace."Wasila ya kuke ina fatan kunanan lafiya ko? ina mijin naki."?

Ta dan kalleshi yana zaune yana jinsu, tace"Kawu gashinan kusa dani yana jinka." yace."Masha Allah." Tace"Kawu dan Allah kayi hakuri ka daina fushi nice fa mai laifi dan Allah ka yafe masa kamar yanda mai allo ya yafe masa."
Kawu Habibu yace."Wasila ni tuntuni na yafe masa abinda ya faru kawai duk sanda na tuna sanda yazo gabanmu yace ya sakeki raina yake 'baci sosai, amma ni bana rikon mijinki." Tace"To Kawu me yasa idan ya kira wayarka baka dauka."
Shuru yayi tace"Kawu kayi hakuri magana ta wuce nima nayi alkawari insha Allahu bazan sake baku kunya ba." Yace."Masha Allahu dama haka nake so naji."

Amadu ya kar'bi wayar daga hannunta, a nutse yay sallama Kawu Habibu ya amsa cikin mutumci suka gaisa da juna, Kawu Habibu kunyar abinda yayi masa taso ta hanashi magana, inda shi kuma Amadu ya nuna masa komai ba komai bane ya kuma tabbatar masa da cewar abinda ya faru a baya insha Allahu ba zai sake faruwa ba a gaba..........Kawu Habibu yaji dadin maganarshi sosai da sosai dan yanzu babban burunsu shi da dan uwansa shine yarinyar ta zauna a dakin mijinta.

Mika mata wayar yay bayan sun gama ta karba tana fad'in "Kawu dan Allah idan ka koma gida ka bawa mai allo wayar ina so mu gaisa dashi." Kawu Habibu yace."Insha Allahu idan na koma gida zan bashi yanzu haka nayi tafiya wani gari zan kuma kwana biyu acan sai dai na koma din." Tace."To Kawu Allah ya dawo da kai lafiya." Ya amsa da "ameeen." Sukayi sallama cike da kaunar junansu..........Ajiyar zuciya ta dan sauke kanta a kasa, yanzu tana masifar kaunar kawunanta saboda ta gane yanxu sune gatanka........Hannunsa taji cikin nata yana saka mata wani abu, ta dago kanta tana kallonshi, tana kuma kallon hannunta, wasu takardune guda biyu ya saka mata cikin hannunta........Kallonshi tayi tana neman karin bayani.

Yace." Kada kice komai ni nayi niyya kuma idan nayi kyauta ba'a cewa dani dan me? na jima da mallaka miki wasu kadarori nawa tun ranar da na amshi budurcinki na mallaka miki rumfunana biyu dake cikin kasuwar sabon gari, naki ne a halin yanzu halak malak, tun daga ranar dana mallaka miki kawowa yau din nan duk wani abun da aka samu na cinikayya suna cikin asusuna, insha Allah zamuje a bude miki account zan sa miki kudinki a ciki, bayan wannan kuma akwai sabuwar motar dana siya miki tana can gareji a ajiye, yanzu ki rike key d'in a hannuki." Ya mi'ka mata key din motar yana murmushi.
Hannunta ne ya shiga rawa, ta rasa ma abinda zatace masa sai kawai hawaye ya 'balle mata, rungumeta yay tsam a jikinsa yana shafa bayanta, cikin shashshekar kuka tace"Nagode mijina Ubangiji Allah ya kara maka lafiya da nisan kwana Allah ya rabaka da sharrin masu sharri Allah ya bamu zaman lafiya da zuria masu albarka." Ya dinga amsawa yana dan bubbuga bayanta a hankali.

****

Cikin ikon Allah da hukuncinsa komai na tafiya dai-dai a zamantakewar auransu, ta samu nutsuwa dashi ya samu nutsuwa da ita, yayin da karatunsu na al'kur'ani yayi nisa sosai yanzu sun wuce izifi ashirin tunda kullum sau biyu yake musu kari, bangaran littafan addini kuwa sun wuce matakin su ahlari da fikhu yanzu manyan littafai yake musu irin su Minhajil musulum zaduzjaujen Ismawi balaga......bangaran ilimin addini Wasila da Rashida ba'a cewa komai sai godiyar Allah.

Cikinta ya shiga wata na tara, lokacin kuma ciwuka suka tsananta yau ciwo gobe ciwo haka dai take daurewa duk sanda bala'in ya isheta sai ta shiga daki taci kukana ta koshi.............Gashi baya xama a gida sosai kusan kullum sai sun fita da jama'arshi yawon campain, wani sa'in ma

kwana sukeyi ko kuma su dawo cikin dare lokacin ta dade da yin bacci, ga Rashida ta soma zuwa makaranta abun dai duk babu sauki ta kowanne bangare wani lokacin hajja itake zama tana debe mata kewa idan kafafunta sunyi tsami ta matsa mata a gaskiya babu abinda zata ce da matar sai dai addua.
Akwai ranar da Anti Kubura ita da yaranta suka zo gidan suka tarar da Hajja na matsawa Wasila kafafunta duk sai suka shiga mamaki mai tsanani yanzu kamar hajja ke aikin matsar kafa.....Anti Kubura ta kufula ranta yayi masifar 'baci ta kalli Wasilan shekeke tace"Wato asiri da surkullen naku na fulani ya dawo kan baiwar Allah wacce bataji ba bata gani ba, kawai saboda tsabar rashin arziki ki mike kafafu ki sanyata matsar kafafu shin itace tayi miki cikin da zaki dinga sata aikin wahala? ke ko kunya bakiji ba." ! Hajja tace"A'a kubura nice nasa kaina ba itace ta sani ba, to idan ma itace ta sani laifine dan na matsa mata kafafunta ai lalura ce! bana son irin abinda kikeyi kubura." Hajja ta karashe maganarta cikin jin rashin dadin abinda tayi.....Suhairat da takeji kamar taje ta turmushe Wasilan ita da cikin jikinta tace"A'a Hajja wallahi da sake! baxai yiwu ba idan suna cin 'kasa to su kiyayi ta shuri! asirinsu da surkullansu ba zaiyi tasiri a kanki ba, shi da Yaya Amadu da yaga zai iya sai yaje yayi, amma kamar wannan mara gata da galihu ta saki a gaba kina mata matsar kafa! ai bata isa ba idan ita bata san darajarki ba to mu mun sani."
Wasila ta soma kokarin mi'kewa ta bar musu gurin......Hajja ta dan rike hannunta tana mata sannu, hawayen dake kokarin zubo mata ta mayar ba tace komai ba tabar gurin, tana jin Suhairat na zaginta da kiranta 'Yar iska jahila mai bin maza." Wannan kalmomi sunyi mata ciwo sosai, kawai ta kwanta kan gado ta shiga kukan bakin ciki da takaici! Illar ka aikata mummunan abu kenan bata ta'ba zina ba amma gashi anzo har cikin gidanta ana kiranta da karuwa me bin maza...






Littafin na kudi ne.....!
Kika futar min da book keda Allah! Kika karanta baki biya ba kema keda Allah Whasap numbar
*07084653262*alliya:
'Yr Bngr Sys
*72*
Bayan shigar Wasila d'aki Hajja ta shiga yiwa anti kubura da Suhairat fad'a kan abinda sukayi bai dace ba suzo har gida s suna zagin matar gida......... aikin matsar kafafu itace tasa kanta ba wai Wasilan ce ta sanyata ba, tace mutukar idan kun san tashin hankaline zai kawo ku to ku daina zuwa dan kun san idan Amadu yaji ba zaiji dadi ba bana kaunar abinda zai 'bata masa rai kamar yanda baya kaunar abinda zai 'bata min rai! Ke suhairat ki iya bakinki wallahi naji kina kiranta karuwa a gidan ubanki tayi karuwancin? to wallahi kika sake Amadu yaji wannan maganar zai iya daureki kuma wallahi ba zance masa dan me ba tunda bakinki ne ya jawo miki." Da jin abinda Hajja take fada sai kawai anti kubura ta fashe da kuka tana fyace majina tace"Haba Hajja ashe kudi yafi zumunci kada fa ki manta ni dake uwarmu daya ubanmu daya, Amadu kuwa bake ce kika haifeshi ba dan mijinki ne amma kike kokarin za'barsa akaina shikkenan nagode."Anti kubura ta karasa maganar tana mikewa, tsaye suma Suka mike ransu a 'bace! Hajja tace"Yanda kika dauki al'amarin ni ba haka na daukeshi ba Kubura nagode kwarai yau ni kikewa gurin haihuwa ko babu komai." Anti kubura ta kad'a kan 'yayanta suka fita daga gidan ransu a tsananin 'bace! Hajja kuwa sai da ta matse hawaye kafin ta mike ta shiga cikin daki.


Rashida da ta dawo gidan duk sai ta gansu wani iri babu cikakkiyar walwala alhalin ba haka ta tafi ta barsu ba, sai da suka ke'be da 'yar uwarta take tambayarta abinda yake faruwa, Wasila na hawaye take fada mata irin zagi da cin mutuncin dasu Suhairat da mahaifiyarta suka zo sukayi mata.

Rashida ta fusata sosai tace"Wallahi anti Wasila da ina gidan sai na rama mi ki wannan ai rashin mutuncine da iskanci su shigo har cikin gidanki suna zaginki na rantse da girman Allah duk ranar da Suhairat ta sake zuwa gidanan ta zage ki sai na nuna mata wacece ni sai ta futa da fashashshan baki." Wasila tace"Ki kyaleta rashida tayi na farko tayi na karshe nima na dauki al'kawarin kan duk ranar da ta sake zuwa taci min fuska cikin gidana sai ta gane bata da wayo...........


To Yau ma bai shigo gidan da wuri ba sai kusan sha biyu da rabi na dare lokacin tayi bacci har ta gaji dan wajejan takwas ta kwanta yanzu kwanciyar ma wuya take mata sai tayi ta juye juye da zarar bacci ya dauketa bata minti talatin sai ta farka, jin shigowarsa dakin ya sanya ta mike zaune......Yace."Baki bacci ko jikin ne.'? Girgiza masa kai tayi, yace."Okey bari nayi wanka ko." ba tace masa komai ba ya nufi toilet, tana zaune ya fito ya kimtsa jikinsa ya fita daga dakin
Minti biyar ya dawo hannunsa rike da ledoji guda biyu ya aje kasan kafet ya bude fridge ya dauki lemo da ruwa........Lokacin da yake kokarin zama kasan kafet ne ya fahimci damuwa a fuskarta, ya kalleta cike da kulawa yace." Menene? Hawayen da take 'boyewa suka su'bce ta soma kuka da shashsheka
Yaji duk wani annushuwa da farin cikin da ya shigo dashi ya dauke, jikinsa na kyarma ya zauna kusa da ita yana me rungume kafadunta da hannunsa....."Kiyi shuru ki fada min abinda ke damunki bana son wannan kukan naki." Abinda yake fada kenan yana goge mata fuska da hannunshi.
Kwanciya tayi a jikinsa tana cigaba da kukanta. Hankalinsa yay masifar tashi ya dinga rarrashinta da kalamai masu sanyi,da kyar tayi shuru yace."Kukan da kikeyi bai da amfani saboda yana sa hankalina tashi ki fada min abinda ke damunki."
A hankali tace"Meye tsakaninku da Suhairat."? Sai ya shiga tunanin wacece ma Suhairat? can ya tuna yarinyar anti kubura ce kanwar Hajja. Yace."Kanwata ce me ya faru.''?
Ajiyar zuciya ta sauke tace"Ai kai baka da wa ko 'kanwa." Yace."Eh hakane ita suhairat din yarinyar kanwar Hajja ce anti kubura."
Tace."Kace mata kada ta sake zuwar min gida tunda ba alkairi ne yake kawota ba."
Ya danyi shuru yana mamakin maganarta, cikin nutsuwa yace "Kince ba alkairi ke kawota ba sai ki fada min abinda ya faru dan na fahimci dama keda ita tuntuni kunsan juna."

Tace."Idan na fada maka abinda ya faru ranka zai 'baci watakila ma ka dauki tsatstsauran mataki akansu har ita anti kuburan, fad'ar maganar bata da amfani tunda ba alkairi ba

ne, dalili kenan da ya sanya nace ka hanasu shigowa inda nake dan mutukar suka sake zuwa suka zagi iyayena sai na rama.".....Ranshi yaji ya 'baci jin abinda tace Yace."A gaban hajja kukayi wannan shashancin."? Mikewa tayi daga jikinsa tace"Nifa kar kaga laifina nasu ne dan bar musu gurin ma nayi saboda abinda ya dameni shi ya dameni."
Yace."Shikkenan tunda bakya so su shigo miki gida zasu daina shikkenan ko?" Babu kunya tace"Eh." Yace."Sauko kici abinci." Tabi ledojin dake gabansa da kallo, a hankali ta sauka ta dan mike kafafunta shi kuma ya shiga bude ledojin manya manyan kaji ne gassasu wanda sukaji hadi sosai sai kamshi sukeyi.
A nutse suke ci suna dan hira yana bata labarin irin nasarorin da yake samu ta 'bangaran siyasar shi, yanzu babu local goment din da basu kai ziyara ba kuma ko ina sukaje cike da nasara suke dawowa, al'amarin siyasar dai ya dauki zafi sosai da sosai ta inda ko ina ka zaga a fad'in jahar kano zance Amadu Musa ake da fatan Allah ya bashi mulkin jahar kano a hannunsa, pastes dinshi sai yawo suke a titi kasuwanni gami da jikin gidajen mutane, gabakidaya al'ummar jahar kano sun gaji da mulki Lawal rabo sauyi kawai suke bukata a jahar tasu.

Sosai taji dad'in irin nasarorin da yake samun ta 'bangaran siyasarsa dan har sai da fuskarta ta nuna alamun jin dadi ta dinga yi masa addua gami da fatan nasara akan dukanin abinda ya sanya a gaba.........Da kyar ta yunkura ta mike tsaye ya dan bita da kallo lokacin da ta nufi toilet sai ya mai da hankalinshi kan abincin dake gabanshi......brush tayi ta tsuguna tana fitsari dan yanzu haka takeyi bini bini fitsari kuma idan ta tsuguna ba wani na kirki takeyi ba.?
tana tsarki taji wani abu me yauki na biyo hannunta bata damu ba dan tun da cikinta ya tsufa take ganin abubuwa iri iri, da kyar ta mike tsaye tana cije baki ji Tayii kasan mararta yayi mata wata irin dam'ka! salati tayi ta dan rike kofar toilet din tana mai da numfashi.
A hankali ta lalla'bo ta fito lokacin baya dakin sai ta kwanta kan bed tana lumshe idonta......Bacci ya soma fizgarta taji motsin shigowarsa ya shiga toilet yay brush ya fito ya kashe fitila yaje ya kwanta kusa da ita......Kamar dai zai daure sai ya kasa hannunsa yasa ya dan janyota jikinsa yana shafa bayanta da gashinta

Gabanta ya shiga faduwa tana addua Allah yasa kada yace wani abu dan yanda take jin ciwo bata jin zata iya wani abun.....Aikuwa dai abinda yake nufi kenan dan sai kesses yake mata tare da kokarin sabule mata rigar jikinta.

Cikin sanyin murya tace"Dan Allah kayi hakuri yau cikina ciwo yake." A marairaice yace."Nayi kokarin yin hakan nakasa ki daure nayi koda sau daya ne hankalina zai kwanta." Shuru tayi masa, ya cigaba da wassaninsa da sassan jikinta yayin da take sake jin ciwo na tsantsanta a gareta ta dinga cije bakinta tana kokarin daurewa, lokacin da ya shigeta wani irin murd'a da dam'ka mararta tayi ta rirrike damtsansa tana salati! shi kuwa ai baya ma cikin nutsuwarsa dan duk sanda zai jishi cikin wannan gurin yakan manta da hankalinsa.....Jin kamar an 'kara mata ni'ima ya sanya ya kwarkwance ya dinga buga sambatu yana bugunta sam ya mance lalurar da take tare da ita.

Kuka ta dinga yi tana masa magiya ya rabu da ita, lokacin yake kara kuzari da karfi kukanta na kara ingixashi kan abinda yake yi............nishi ta dinga fitarwa sama-sama yaron dake cikinta yana dunkulewa guri guda yayinda mararta take mata wata irin dam'ka tana murd'a mata!! "Wayyo Allahna ka kawo min agaji

Please Login or Register in order to submit comment