Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register



Kabara sukaji aka yake da ya firgitar dasu gabadaya su.. tsoho nan dai shiyasa Wana kabbara yace"Allahu Akbar"

Matarshi ta Mike ta rikeshi tace" mallam mallam lafiya ka kuwa?

Su Essha duk suka binshi da kallo.. tsoho ya saki murmushi yace" Qulu na Dade Ina addu'a Allah yanuna min Wana Ranar Naga bayi Allah na, yau gashi Allah ya amshi addu'a na nagansu, a kullum kwana duniya bani da wata addu'a sai dai na fata nagaku, da farko danayi Ido biyu da Wana likita na dauka ba'inta bace ko dai kamace, sai na tuna jiya ba yau, sanda ya shigo na sake aminta da cewa lallai sune nake neman, Alhamdullilah Alhamdullilah, har da dansu gaskiya yau Ina ciki fariciki da bataba ji irisaba"

Essha duk su ka tsaya suna saurarashi da mamaki a fuskokisu..

Mama tace"Wai mallam Mai kake nufi ne da waena kalamai naka?

Yayi dariya yace" Qulu nasan bazaki ki ganeba ama waena da kike gani sune sukayi silla arziki na , Wana likita dake zaune ne, kudita ne na riga jujuyashi Ina kasuwaci....

Aliyu yace" Baba dakata ai'na kasamu? Ku su waye?

Baba tsoho yayi murmushi iri tasu na manya Yace" tabbas nasan dole ku mantani, ama zaka iya tuna MALLAM DANGANA daga TATARA waliyi aureka lokaci da Yan kungiya Nan suka tsare mun, za kaiya tunawa?

Aliyu ya Mike baki bude Yana bin tsoho da kallo from head to toe....








Ur Comment is my strength β™₯️β™₯️😞😞😞


#More comment#πŸ₯΄πŸ₯΄
# More Typing#πŸ₯°πŸ₯°

Loff you guys Lodi lodiπŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°

#Share and comment#

πŸ™πŸ™πŸ™πŸƒβ€β™€οΈπŸƒβ€β™€οΈ


πŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈ
*DOCTOR ESSHA*
πŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈ


*WRITING BY*
*J Hajara*


🌍 *MANAZARTA* *WRITERS ASSOCIATION* πŸ“š πŸ–ŠοΈ

*M. W. A*

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoya ta.πŸ€™πŸ»
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________________


8️⃣5️⃣&8️⃣6️⃣


Aliyu yace" dama.. dama Baba kana raye?

Mallam ya murmusa yace"ina raye dana, sanadiyar ku ne Allah ya azurtani har nakawo mataki danake a yanzu, a kullum bani da wani addu'a dana ke rokon Allah face ya nuna min Ranar da zangaku na mayar muku da hakki, a gaskiya naji Dadi ganiku Alhamdullilah Alhamdullila Alhamdullilah"

Aliyu yace" Baba wani hakki Kuma? Baba nasha wuya guri neman ka, har kauyeku naje aka sanar min ka tatara ka bar gari Mai.....

Mallam yayi murmushi ya katseshi yace" Zauna yaro.. zauna tukum nabaku labari dalili na na Bari gari a Rana"

Aliyu ya kalli Essha itama shi take kallo idon ta cike da kwalla, Aliyu yayi murmushi ya Mata Alama ta share hawaye karta bari su zubo.. Essha ta share ciki sauri ta Mike ta bashi Chair dake gefeta ya zauna, Essha kallo juna suke ita da Aliyu ba ko kyafatawa.. Aliyu Mamaki canzawa ta yakeyi, Deep down murna yakeyi dun ga duk alamu Babyshi sonshi take, ko Bata fada ba kwaya idonta su shaida mishi haka..

Mallam na kallosu Murmushi yayi ya girgiza Kai sanan ya kakare murya.. Essha ta sukunyar da Kai Alama kunya ya kamata..

Aliyu ya susa Kai Yana murmushi yace" yhkr Baba am..am cigaba" ya fada Yana stammering..

Mallam ya gada Kai yana murmushi yace"a lokaci da suka kebe ku a wanan bukka, baya su wuce jin iri ihu dake fita daga ciki bukka ne ya firgita jikana gata" ya nuna Wana Mara lafiya.. Aliyu ya susa Kai ya sanda Kai kasa in zai'iya tunawa Essha ce ke sharara Wana ihu sakamako πŸ˜‰(😁😁basai na fadaba yanuwa😁) ya dago ya kalleta Yana dariya kasa kasa ta baka Mai harara tana murguda baki...ya shagwabe fuska Ya hada hannu Alama tamishi afuwa.. yanda yayi bakaramin dariya yaso ya Bata ba.. ta dake ta kauda fuskar.. zaiyi magana kenan yaji Mallam nacewa"naso na dauke mu gudu a lokaci ama sai tsoro ya kamani, kila Basu wuce ba suna Baki titi, ina kallo yanda Wana Hajiya ke sharba kuka abun tausayi, narasa yanda zanyi, can wani tunani yazomin aka nashiga kurmi daji ko Allah zai sa na samo ruwa da za zuba Mata ta farka, ciki sannda na taka na dauko Wana gora na lacasera da suka baka dole kasha, na dauka na fasa daji na tsoro fal Raina, sanda nayi tafiya Mai nisa ciki ikon Allah nacikaro da wata korama ciki sauri na ciko gorana na dawo guri Nan dai da suka tsaremu,ina zuwa sai baga kowa ba, su Hajiya na duk su watse,bakaji motsi komai gabana ya tsanata faduwa na Rashi ganisu, Ciki sauri na nufi inda na bar jikata kafi na karasa na samo ji Motsi daga ciki Wana bukka, ciki sauri na labe a baya bishiyar darbejiya dake wajan, Ina labe ba'abunda jikina keyi sai Bari Ina addu'a Allah yasa Basu taba min jikaba, dun driver da passengers da suka taremu duk su kashesu a gaba idona, daga inda nake labe na leka sai naga daya daga ciki Yan kungiyar ne ya fito daga Kai rataye a kafadashi, riga jiki daka kake sanye dashi gefe daya duk jini ya batashi gani haka ba karami firgita nayiba, ina kallo yasaka ciki Motar ka na ya ja motar yabar daji.. Dagani haka nafi awa daya a labe agun Ina sallati tsoro ma yahani motsawa..can dai Naga ba sarki sai Allah nafito na karasa wuri Hasiya(jikashi) da mamaki na tarda inda na barta na zuba Mata ruwa dake hannu na, ciki sa'a kuwa ta farka a lokaci.. ciki sauri na azata abaya na dun lokaci batafi Yar shekara goma ba, ina mikewa idona ya sauka aka Wana kudi da su ka sani na Ciro daga baya boat Dinka, pounds ne har badir biyu, kudi Sadaki matarka, har zan wuce nabar kudi wani zuciya yaraya min kawai na dauka daga baya na nemanku na baku hakkiku, dun basan ko nawa bane, ina fita Baki hanya Dakar nasamu motar da zai kaini kauyena, wurare karfe 6 ne na yamma mu Ka isa. Muna zuwa baya mun nasu na ba Mai daki na labari abunda ya faru damu yau.. ganta zaune Qulu, labari ya firgitata, jin nafada musu suna gari na yasa ta bani shawara da mubar gari dun zasuiya bin bayana. Haka ciki dare muka hada inamu inamu mukabar Wana gari zuwa Lugbe, wani gari ne dake Nan Abuja.. muna rayuwa mu ciki kwanciya Hankali.. baya shekara daya da faruwa haka watarana na bude Ghana must go dina Ina neman wani tsoho littafina na adini na cikaro da Wana kudi dai.. na nuna ma Mai dakina taban shawara da na Kai 🏦 banki a canxo zuwa na Nigeria na riga sana'a dashi Ina ju juyawa har Allah yasa nagaku sai na mayar muku da hakkiku, haka kuwa akayi Muna zuwa banki, nasamu wani daga cikisu Mai kirki dun bamai tayani dun Banda Dan, Dana koya daya kenan Allah yamishi rasuwa shi da maidakishi a Sanadi gobara.. suka barni da marainiya gata" Mallam na fadi haka haweye na zuba daga idonshi ya sanya baki Babban rigashi ya share.. Aliyu Dan shima hawaye yake yataso yadafashi Yana tabbing nashi a hankali alama rarashi.. Mallam sai shesheka yakeyi yanayi ajiya zuciya.. Essha ta share nata kwalla ta Mike ta bude fridge ta dauko bottle water Mai Dan sanyi ta siyaya mishi a cup ta Mika ma Aliyu yabashi.. dafarko yaso ya deny.. Sadik ya sauko a hankali dun shima duk jikishi a mace yake.. bagane labari yakeyiba ama ganisu suna kuka shi ya kashe mishi jiki.. ya karbi kofi ruwa daga hannu Daddy shi ya share ma Mallam hawaye yace" Stop crying Papa All is well kajiko" yadan ya prounancing kajiko din ne yaba Mallam dariya ya dara, duk hakorashi su baci da goro.Ya share hawaye..

Sadik ya mutsa fuskar yace"ohhsh Your _teeth looks dirty, you don't brush ur teeth...Grandpa dina hakorishi ba dirty"

Mallam ya murmusa ya share kwalla ya karbi ruwa cup din ya Sha ya mikamishi cup yace" nagode Dan yaro"

Sadik ya kada Kai Yana murmushi yace"Don't mentioned,Papa it's my pleasure"

Aliyu yace"Baba Allah yajiqasu da rahma"

Duk suka amsa da ameen... Nan kowa yay tsit na waesu mintina, Aliyu ne ya katse shiru da cewa" Wato kenan su suka dawo dani gida?

Baba ya amsa da" aa mutum daya ne, wanan Dan saurayi dake ta kareka daga hukuci Shugaba.. shi ne dai ya dauko ka, inaga babu shakka Wanna ya Dade da sanika...

"Toh wayeshi? Baba ya kaminishi suke? Aliyu ya katseshi da tambaya..

Mallam yace" gaskiya basaniba, dun a lokaci a tsorance nake hankali na baya jikina,ama tabbas ya bude fuska, ama tare ya kwashe ku ko?

Aliyu yana kallo Essha yace" aa, ni bansan yadda akayi ba, Essha ko...

Essha tana hawaye ta katseshi da"please don't ask me,anything I don't want to talk about it.. yariga da ya wuce please" ta koma ta zauna ta kife Kai a table ta fashe da kuka Mai cin rai..

Aliyu a rikece yakara sa gabata,duk jikishi yay sanyi zai ta bata yayi sauri komar da hannu yatuna da alkawari dake tsakanisu.. ya tsuguna gefeta ya marairace murya Kamar zai Mata kuka saiti kunneta yace"Please Essha kibar kukana, it hurts me alot, kefa kikace komai ya wuce.. but why r you still crying? nasa ba a Kyauta Miki ba, but ki tuna duk abunda ya samu bawa haka Allah ya kadara mishi Mai kyau ko Mara kyau.. please you should be strong and grateful huh baby please kibar kukana please"

Essha ta tsaida kuka na take itama kanta batasan dalili kukaba.. ta Soma shesheka ta dago Kai Tana kalloshi zatayi magana ya daura yatsa aka labbeshi yace" shushhs yaisa Kar kice komai I know how you feel right now"

Hasiya dake kwance ta Mike tana dariya ta kalli Aliyu tace"Uncle Kuna burgeni,in Yan kungiyar suka ganku zasuyi Alfahari da ku"

Ai dukasu suka bushe da dariya, Qulu dake gefeta tace"kiji jahila ana nema Kai dasu kina kiramanasu, Allah ya shiga tsakanimu dasu"

Mallam ya amsa da" ameen, waena badun suna kisa ba..toh sai ince aiki Allah sukeyi na bakisu"

Suka sake fashewa da dariya.. Aliyu ya Ciro handkerchief daga aljihu ya Mika Mata ta karba a sanyaye ta Soma share hawaye Nan sukaji Qulu na tambaya mallam dacewa" Mallam ya kamata ka gayamusu yadda kayi da kudi ko?a warware"

Mallam ya numfasa yace" lokaci da aka canzo kudi na, na tsorota sosai da ganisu Dan tunda nake a rayuwa ba taba cikaro da makuda kudi iri haka ba.. tsaba tsorota danayi har nayi niyya guduwa na bar kudi .. dun acike yake dam jaka kunsan miliyoyi ne a ciki nikaina har yau bansan adadisuba, Ina fita Baki banki nasake komawa ciki na dauko jaka nayi hanya gida.. baya kwana biyu ciki kudi na cire dubu dari biyu na Soma sana'a sanyar da takalma da jaka ciki ikon Allah anyi sa'a hanyoyi su bu bude, yanzu haka Ina da manya manya shaguna na takalmi da jaka,a ciki gari Kano da Abuja, kullum Banda wani natsuwa ko sukuni.. fatana a kullum shine Allah ya hadamu da ku.. ko za samu sukuni a Raina Alhamdullila yau addu'a na ta karbu... Tun ran juma'a can muke sitiri zuwa guri Doctor Essha.. Bamu samu dama ganita sai yau Kai gaskiya naji dadi.. yanzu zanje na dauko jakana da saura kudade duk na hada na mayar muku da abinku yau zanyi bacci ciki kwanciya Hankali.. dukiya da ba naka ba wani babba bala'ine"

Aliyu ya murmusa yace" Baba insu zama nakafa?

Mallam ya bude baki can yace" baganeba yaro mai kake nufi da haka?

Aliyu yasakeyi murmushi yace"toh Baba daga yau su zama naka, mu baka halak malak"

Daga Mallam har Qulu su yi Suma zaune Baki a bude.. Aliyu ya Mike ya tabashi a zabure ya Mike.. Aliyu ya rikeshi Yana dariya yace" Baba natsu mana"

Mallam a rikece yace" Yaro kudi kudi fa. Ka gansu ne masu yawa kace kaba nisu kyauta"

Aika aika da tsoho keyi yaba Sadik dariya sai kyakatawa yakeyi.. Qulu kam Takasa ko motsi..

Aliyu gani duk su rikece yasa ya jawo kujerashi ya zauna da Mallam ya dafa kafadashi yace" Baba ka natsu mana"

Muryashi na rawa yace" yaro kudina kudade na kace kabanisu?

Aliyu ya amsa da" eh, yanzu zu zama malakika"

Aliyu bai gama rufe baki ba yaga tsoho na ya sulale a hankali ya fado jikishi.. Duk su tsorota yadagashi da sauri Essha ta kawo ruwa.. Aliyu ya yayafamai. Ya shafamai a fuska Nan ya farfado a zabure ya fashe da kuka.. Iyalishi gabadaya su kuka sukeyi.. Office din Doctor Essha ba abunda kakeji ke tashi sai kuka Mallam da matarshi da jikashi... Aliyu ya dago Mallam.. mallam sai godiya yake Mai kamar zai kwanta tsaba godiya... Aliyu sai tareshi yake Yana" gode ma Allah Baba"

After some few minutes..kowa ya natsu Essha ta rubuta musu maguguna aka su dawo Nan da sati biyu asake dubata.. Sai godiya suke tayi Kamar za su zube a kasa.. mallam ya tambayi address nasu.. Aliyu murmushi kawai ya Mika mishi Card na address nashi.. mallam sake rikecwa yayi gani suna..Aliyu Umar Tycoon.. yashiga zubo musu adduoin ba sausautawa suna amsawa da ameen..

Nan suka mike zasu tafi.. Essha duk suka mike zasu rakasu..suna ka rakasu har baki motarsu.. sanan suka jiyo.. mallam ciki motar Kamar zai zare Saba murna..

Essha da Aliyu su Kama hanya zasu koma office tafiya kawai sukeyi ba Mai magana cikisu.. har suka karasa ciki suna Shiga zata zauna Aliyu ya tareta yace" please Kar ki zauna please"

Ta rolling idon ta tambayeshi"why?

Bai amsaba ya hada mata kan table ya dauki handbag dinta ya rataya yana kallo time.. Essha ta zauna tana kallo ikon Allah..

Yace" rakani zakiyi please Kar ki cemin bazakijeba da Allah"

Essha tana wasa da zobe hannuta ta tura baki tace" uhm zuwa ina?

Yayi murmushi yace"kawai kizo muje Zaki gani"

Tace" no imbaka fadamin bazan jeba"

Sadik yace"please Mummy let's go please"

Ta harareshi tace"nasa yanzu bakiku daya toh nace banzajeba"

Sadik yayi nar nar da Ido kamar zaiyi kuka yace"Mummy please da Allah" ya hada hannu Yana rokoto..ta kalleshi ta numfasa tace" toh naji Ina zuwa ten minutes yayi yawa zan wuce deal?

Sadik ya amsa da"deal" ya Mika Mata hannu ..

Ta Mike ta dauki school bag nashi ta rataya Aliyu yay murmushi gefe baki yace"let's go"

Zata fita yayi sauri tarewa ya zuba Mata lumsasu Ido na nasa yazo daf da'ita har suna iya jiyo numfashi murya kamar Mai rada yace"did you miss me? Did you you?

Essha takasa amsawa sai kalloshi kawai take ba ko kyafatawa.. Aliyu yayi murmushi gefe baki ya hura Mata iska a Ido tayi fir fir da idon tana kaucewa kunya ya kamata ta masa gefeshi tasa Kai ta wuce da Dan guduta.. Aliyu yabita da murmushi ya bi bayata..suna zuwa wajen parking lot yaganta ciki Tata motar tana jirasu..da mamaki ya knocking glass ta bude ya shagwabe fuska yace" Baby can fa Zaki shiga ba wanaba..

Ta kalleshi ta katseshi ta daura yatsa a sama lips dinta tace" shushhs.. basan ji komai, kawai ku shiga mun wuce inku ci min musu Kuma nafasa tafiya"

Yanda tayi ya burgeshi ya shagala da kallota ya tura baki zai Mata kiss ta murda glass din ta kulle.ya Mana ma Glass din kiss Yana dariya..

Ya koma motarsu ya sanar da securities da su binsu a baya kawai wajan zai Shiga suka amsa da okay sir..

Ya zagaya ya bude gefeta..Sadik na baya dun har ta daura Mai sitbelt.. yana zama yace" lemme drive"

Tace"no ina zamu je?

Yayi murmushi ya kada Kai yabata amsa da"Airport zamu je"

Ta jiyo da sauri ta kalleshi tace"Airports Mai zamuje muyi acan"

Ya hada hannu yana rokota yace"please baby drive kawai muje in muje can Zaki gani da Allah please"

Batace komai ba ta hada fuska ta tada motar zuwa Airports..

Ten minutes later...

Suna sukayi parking. Duk suka fito Essha ta jigina da jiki motar fuska na a hade..Ta kalli wrist watch nata daga har 3:30pm taja karami tsaki.. Tana kallo Sadik ya bude baya boat din daya daga ciki motor ya fito da wani signboard karami amishi design Mai dauke da Suna Essha Saif Khan&Ruky Saif Khan baro baro aciki.

da mamaki take binshi da kallo tana tambaya kanta su waye Kuma waena? Tana kallo yanufi Inda passengers na jirgi keta sauka.. Daddy shi ya Mara mishi baya..

Ta daga Kai kenan idota ya Mata tozali da mutani biyu da bazata ta taba mantasu a rayuwata ba..Pooja da Arundh Baki bude take kallosu suna sauka daga matakala jirgi.. Essha gani Pooja ciki lulubi da Abaya har kasane ya sake Bata mamaki..Pooja da batason Zafi English wears da take sanyawa ma yawaci su half naked ne waesu ma Basu da nauyi..shine yau harda Sanya arabiya gown har kasa.. Essha ta saki murmushi tace"wow am surprised" Bata gama rufe baki ba taji an rugume ta..gefeta kuwa Sadik ne ya kwala Kara da cewa"Surprised"

Essha ta dago Baki bude gani Arundh rugume da ita ta kalli gefeta taga Pooja ne da Aliyu suna gaisawa. Essha ta saki murmushi hartana haweye ta tsuguna ta rugume Arudh tace"Babyna am really surprised" ta dagata sama Arundh na murmushi itama da Bata peck a Kumatu tace" I really miss you Aunt Essha"

Essha ta manna peck itama tace" Same here baby"

Ta juyo ta kalli Pooja, Pooja ta gala Mata harara.. Essha dariya kawai tayi ta rugume ta.. duk sai suka fashe da dariya..

Suka saki juna Pooja ta Bata hannu suyi musabaha Tace"Assalamualaikum"

Da mamaki karara a fuskarta yau Pooja ne da Sallama ta Mika Mata hannu tana" Wkslm" har muryata ta na rawa tace" Poo Pooja kece kuwa.. You sound different"

Pooja ta hada fuska Tace" Hey Suna na ba Pooja ba suna Ai'sha shot Essha so am Doctor Essha Saif Khan by name am now a Muslim"

Wayyo Essha sanderwa tayi a tsaye bakita a bude tana bin Pooja da kallo bakita na rawa tace" Poo Pooja dagaske ki..ki keyi?

Tasake hade fuska tace" nace Miki suna na ba Pooja ba Am ur namesake now wata na Daya da dawowa addini gaskiya.. Allah ya cire ni a duhu yanuna min haske nashiga kaina har abada. Inshallah. Essha are you not happy?

Essha bakita na rawa tana hawaye ta rugume tace"Wlh nafi kowa Murna Pooj or sorry Essha am so excited"

Suka Kara rugume juna Essha harda tsalata Aliyu yana gefe sai murmushi yake musu..






Anriga min uzuri πŸ₯ΊπŸ₯ΊπŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™

Ur comments is my strength πŸ™‡πŸ™‡πŸ₯ΊπŸ₯Ί


CommentsπŸ₯°πŸ₯°&share πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™


Chop 😘😘Baby Salmah nd Mmr hikma πŸ₯°πŸ₯°



πŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈ
*DOCTOR ESSHA*
πŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈ


*WRITING BY*
*J Hajara*


🌍 *MANAZARTA* *WRITERS ASSOCIATION* πŸ“š πŸ–ŠοΈ

*M. W. A*

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi, Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoya ta.πŸ€™πŸ»
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________________


8️⃣7️⃣& 8️⃣8️⃣

Essha ta saki Essha Khan ( POOJA) daga ruguma da tayi Mata, Essha Khan ta goge mata gutun kwalla dake gagara a sama kuncinta tana murmushi tace ciki yaren Hindi tace"Essha Wana kuka fa bakiyi murna da gani na bane?

Essha cike da fariciki tace" nafi kowa murna am so happy kiga yanzu ki zama Namesake Dina from Pooja Yar lukutana to Essha Namesake Dina wow MashaAllah" Essha ta fada Tana teasing nata.. duk suka fashe da dariya..

Aliyu ya jigina da motar yana kallosu shiru deep down Yana fariciki gani Pretty a good mood.. yayi murmushi Yana shafa kai.. Nan yasomaji ringing din waya Essha na tashi daga ciki motar, kafi ya bude kofar har Kira ta tsinke. Wani Kira na sake shigowa yay sauri ya bude ya Ciro waya daga ciki handbag dinta.. gani PAPA ne maikira yasa yakai Mata waya ciki sauri.. kafi yaisa gurisu har Kira yasake tsinkewa, Yana isa, Essha ganishi da wayata a hannushi yasa tasoma binshi da kallo tuhuma.. zatai magana ya tareta ciki kade Mata Ido daya Yana murmushi yace" Sorry Baby Papa ne ke Kira shiyasa na kawo Miki K...

Kafi ya karasa Essha ta ware zare zare idonta nan cike da tsorata tace" Wayyo Allah na Daddyna baka dai amsa bako? Wayyo na banu na lalace shikenan Daddy zaice Muna tare"

Tarike hannu Essha Khan Tace" Bae zo muje Yau nikan nashiga ukun Daddy zaice Tare muke tun da ya amsa" ta fada Tana dafa goshi Kamar zataiyi kuka daya hannu Kuma tana ja Hannu Essha khan har suka isa gaba Motarta Aliyu Kuma na biye da ita rike da waya a hannushi.. yanda ta birkece haka dariya ma tabashi ama yayi kokari danewa Kar ranta ya baci..

Ta bude motar zata Shiga ya tareta da Mika mata waya yace" Baby calm down Mana bafa amsa ba"

Essha ta sauke naunaya ajiya zuciya tace" Wayyo Allah nagodema"

Essha Khan tace" Wai make faruwa ne duk kibi ki rude haka?

Essha ta kalleta ta yi murmushi tace" Nothing"

"Toh sauri maikikeyi har za ki shiga motar da niyya tafiya baya bamugama gaisawa ba? Essha k ta tambayeta.

Essha ta kada Kai kamar Mai shiri kuka tace" Pooja or Soo sorry Essha in ba naje gida yanzu ba Hankali na bazai kwanta ba, Daddy bai Saba kirana Haka ba dun yasaa ina office but Kira yau jikina yabani Kamar ba lafiya I don't know why am feeling somehow" ta Kai karashe magana wani Kira nasake shigowa Saba rudewa jikita har Yana rawa ta pick ciki rawa murya tace" Hiii Dadddd or sorry Assalamualaikum Dad ya office din ya a u? Ta fada Tana kallo Aliyu yanda ya zuba Mata Sexy eyes nashi na bako kyafatawa,gashi murya ta na crack iri na marasa gaskiya..

Shiru kakeji Daddy bai amsaba ta ba,Nan tasoma tambaya kanta ko dai Kira ya tsinke ne? Ciki sauri ta bude waya taga bai tsinke ba nan taji gabanta ya fadi kamar zatayi kuka tace" Hello Daddy kannn... aajina are you with me? Ta dafa goshi tace" kodai network ne?

Bata karasaba taji Daddy na tambayata" kina inane?

" Ashe yana jina wayyo yau Kuma Mai Daddy yagani ohh ni yarsu"

Nan taji wani dum dum dum dum tarike kirji ta marairace fuska tasoma binsu da kallo Nan taji Daddy yasake cewa"Dake fa nake? Dun ta layi guri aiki ki na fara Kira aka cemin ki fita.. am asking you where are you right now? Ya karashe magana a tsawace

"Wlh talahi Daddy na rantse da Girma Allah b..

" Common shut up da rantse rantse Nan ki gayamin where did you go"

Sadik zaiyi magana Aliyu yay sauri rufe Mai baki yazo saitin kunneshi yace" Don't say anything Boy.. let her speak u know ur Grandpa is angry now"

Sadik ya marairace fuska yace" toh Daddy maitayi?rakamu fa kawai tayi"

Aliyu ya shafa Mai yace" shsssh don't worry zata gayamai"

Aliyu ya dago Kai ya kalleta yaga yanda ta Tara zufa kamar Mara gaskiya ya kunsa dariyashi kasa kasa yace" Ashe ma matsoraciya ce"

Essha ta share zufa tace" Daddy Ina Airport Pooja nazo dauka yanzu ta sauko"

Daddy ya fashe da dariya yace" shirmemeya banza da wofi abunda Zaki fada kenan tun tuni ki tsaya ba ma kanki wahala.. Essha har yanzu Yarinta bai bar kanki ba.. Ina ma Pooja barka da zuwa kasamu Nigeria kafi ku karaso"

Essha ta tura karami bakita kamar yana gabata tace" uhm uhm Daddy ba wani Yarinta a kaina. Kai ne ka ruda dani, Pooja Kuma ba sunata Pooja ba Aisha za ka ce ko Essha cus She's now a Muslim"

Can ciki waya kana iya jin Kabara Daddy na tashi cike da murna yace" Alhamdullila Alhamdullilah Bata yau maza"

Essha ta Mika ma Essha Khan waya suka Gaisa da Daddy yanata sa mata Albarka da Addu'oin tana amsawa da ameen..

Baya su gama gaisawa ta Mika ma Essha waya Daddy yace" Kuyi sauri ku dawo. Daddy ki karami na jiraki ne"

Ta marairace murya tace" Daddy lafiya dai ko?

Yace" Basaniba tsakaniku ne" ya fada tare da katse Kira.

Essha ta bin waya da kallo can ta kade Kai ta dago taga Aliyu na zuba musu Kaya a boat..

Essha K ta kalleta ta na murmushi tace" he is kind and Handsome"

Essha uffan bataceba ta shiga motar wuri zama driver. Ta Soma kwala ma Ruky(Arundh) Kira tazo su tafi..

Ruky da Sadik suka karaso yace" No Mummy tare da Arundh zamuje"

bai karasa ba yaji a rike Mai kunne Ruky ne taja da Karfi

Please Login or Register in order to submit comment