Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ciki hada fuska Tace" My name is not Arundh am Ruky Saif Khan.. Ruky Ruky zakace"

Sadik yasa Kara yace" am so sorry Ruky banza Kara ba Ina mantawane yi hakuri"

Duk aka fashe da dariya..

Ruky ta sakar Mai kunne ya kalleta yace" ai Zaki bimu ko?

Ta gada Kai Tana murmushi tace" yes"

Essha ta musu Peck a kumatu dukasu ta fito ta rakasu har baki nasu Motar da zasu shiga ta Shiga dasu Ruky tayi kasa da murna tace" Aunt did you know what?

Essha ta gayda Kai tana murmushi tace" No tell me"

Ruky da Karfi tace" I like ur country banza koma namu Kuma ba I will stay here with you"

Essha ta yi dariya tace" okay thanks bye take care" ta mata kiss a goshi .. ta rufe musu kofa tana daga musu hannu.. Tana juyowa taji karo da Aliyu tayi kasa da Kai kawai ta bin ta gefeshi zata wuce.. taji Yana cewa"Da Allah na rakaki please" ya hada hannu Alama roko

Essha tace" No .. nama fasa wucewa har sai ku wuce dun Kar ku bimu a baya"

Aliyu ya narke murya ya langaba da Kai yace" Allah?

Essha ta kauda Kai tabashi amsa da" eh"

Yace" My princess duk yanda kikace haka za'ayi.." ya shige motar Yana kallota har ya zauna yasake fitowa Dade kunneta ya rada mata" I love yoouu" ya juya ya shigewashi Motar Yana hura mata kiss..

Essha murmushi kawai tayi ta share guntu kwalla da suka Soma taruwa a idonta dun Kar Namesake nata tagani..

Tana kallo Mototoci Young Tycoon su fice daga Airport din a jere kusan Rai takwas. Suna ficewa ita tayi hanya nata motar Tana zuwa ta samu Essha k na waya da Saif ta Video call suka Gaisa Sana ta tada motar suka Soma tafiya.. tana ji su Essha k da Saif nata sai zuba Soyaya suke.. murmushi kawai tarigayi tana tuki ta ciki kwanciya Hankali har Essha k tagama ta kashe waya suka cigaba da hira .. Essha na Bata labari rabuwa su har suka isa Gida.. kafi sukarasa gate dinsu Essha Mototoci tagani birjik su fito daga gate nasu. Essha ta Soma tambaya kanta waeana Kuma su waye? Ko dai abokanan Daddy ne? Uhm dunno" ta bama kanta amsa ta kalli Essha k tace" yakigan Kasa namu?

Essha Khan tayi murmushi tace" love it fresh and clean Nigeria"

Essha tayi dariya tace" yawwa tawa haka nakeson jin bani mu kashe" su ka tafa tab.. sai suka fashe da dariya.

Essha tace"ai sai ma mu fita yawo Zaki ganshi da kyau"

Essha Khan ta kalleta kawai batace komai ba..

Essha tace" kodai bakison yawone?

Essha Khan tayi dariya tace" karkidamu in mu Shiga ciki zan baki amsa let's go"

Essha Bata Kuma cewa komai ba taja motar suka Shiga ciki tayi parking ta kashe motar su ka fito..

Mummy Daddy duk Yan gida suka fito tarba Essha Khan.. Essha taji dadi sosai yanda dangita suka nuna ma Namesake nata kauna baya su shiga ciki. Mummy suka rasa inda zasu sata dun murna Hajiya har rakada guda..

Abinci kala kala na India Daddy ya ordering Mata kafi su iso taji Dadi Sosai..

Baya su huta ta kalli Essha tace" I really love your Family su nuna min kauna sosai, kisan Mai?

Essha ta kada Kai Alama a'a

Tace" Family dinku ya burgeni. Yanda kukeyi da junaku yasa naji how wish I have a siblings"

Essha ta dafata tace" Kar kidamu ki dauki kannena a matsayi kannaki ai aringa da a zama daya ai kinji,Kuma na tabatar Miki su Amir bakaramin murna zasuyi ba nasamu ki a matsayi Sister"

Essha Khan ta rugume ta tana kuka, Essha ta dagota ta share Mata haweye Tace" Baby Saif kuka fa, ko so kike na Kira mikishi iyee" ta fada Tana ja Mata kumatu

Essha Khan tayi dariya tace" This girl you are not serious, Thanks so much Essha"

Essha tace"No don't thanks me kinji, amafa zakiyi hakuri dasu akwai su da tsokana"

Essha Khan tayi dariya tace" love them"

Baya Sallah Isha..

Essha sai kallo Essha Khan take cike da mamaki ta yanda taiya komai na addini.. yanzu ma Sallah take Essha ta kura Mata na mujiya.. tana idarwa ta yarfa Mata daddurma a fuska tace" Kai haba Essha Wana kallo fa ai sai kinciyeni da ido"

Essha tayi murmushi zatai magana sukaji an turo kofar anshigo da Sallama baya Sallama Kuma aka bin da waka🎢🎢 _Ranar muke jira yau gashi tazo mu ma da tambaramu gashi muzo ango muke ma waki.._

Essha ta katsesu da " Wai ku samun tabin Kai ne Wai? eye Amir kana biye ma Walid bakuwa fa kukaga nayi ama shine kawai zaku turo kofar kunshigo ba ku jira ma mu amsa muku Salama ba kuka fara waka,are you guys insane?

Ta juya ta kalli Essha da ba hausa take ganewaba dun sai ma murmushi da tacigaba da zubawa ta juya Mata da yaren Hindi tace" kiga abunda na ke fada Miki ko Sam fitinasu yayi yawa"

Essha Khan ciki turanci tace" kyalesu what are family for"

Amir ya kada Kai yace" yawwa Yar uwa gayamata"

Essha ta wurga mishi harara.. yay sauri boye Envelopes din da yazo dashi.. Walid ma ya boye nashi..

Ta Mike daga zaune da take tana binsu da kallo tuhuma San da tagama observing nasu tsab sanan Tace" ku fito min da abubuwa da kuke boye a bayaku yanzu na"

Amir da Walid suka kalli juna sanan suka hada baki guri cewa" Surprised"

Suka zuba Mata Envelopes din aka bed suka fice da saurisu Kamar marasa gaskiya.. Essha ta jijiga Kai kawai ta kwashe Envelopes din.. Essha Khan har ta rigata budewa tana Gama karatawa ta dauki hula tasa tace" uhm Doctor ni zan ce wurisu Mummy muyi Hira sai ki fito" Bata jira amsa Essha ba ta dauki wayata ta fice itama da sauri..

Essha ta binta da kallo Tace" Something is Fishy nifa ba yarda da waena mutani ba, Bari dai na duba maike ciki envelope din"

Ta nemi guri ta zauna a bedside ta dauki daya daga envelope din ta bude Nan taci karo da Invitation Card Mai kyau pink color yasha design na Heart da tsusaye biyu na ciki heart din suyi Kiss wow designs din abun kallone.. Kasa kuwa Rubutu ne akayi da Gold color" _A happy marriage has in it all the pleasures of friendships, all the enjoyment of sense and reason and indeed all the sweets of life._

Essha ta shiga shafa rubutu a hankali tace" Ina tayasu murna Bara naga, su waye" ta bude invitation card din a hankali Nan taji gabata ya fadi.. Suna ta dana Aliyu ta tsinta baro baro Harda date da time ai Essha batasan lokaci da ta saka wani ihu ba da ya riketa Yan gida gabadaya .. kowa na rige rige zuwa ganita..

Daddy karami Da Daddy da gudu su suka shigo su Yaya Salis na biye dasu a baya.. Daddy suna shigowa suka samaita akasa sai birgima takeyi tana tsuduma ihu kamar ana dukata.. Daddy suka tsaya kallo ikon Allah basai ta gayamusu ba gani Invitation card din ta shaida musu komai..

Yaya Salis ya murtuke fuska yace"Amir je room Dina akwai wani Dorina dana aje daukoshi dun Naga Essha kuka Dadi take bara na zuba Mata Dorina sai tayi Mai Dalali"

Hajiya tace" yawwa Zanen munafuka haka kawai ki rigamuna ihu a gida ba gaira ba dalili sai kace Mai hawa aljanu toh walahi gwara a zaneminke"

Essha ta mike tana share hawaye tace" walahi Hajiya ba a kyauta min ba, ba'a tambayi shawara ta ba kawai ace za'a min aure kumafa next Saturday ni walahi Daddy banji.....

Mummy tasa hannu ta buge baki tace" rufe min baki Mara kunya banza da wofi, tabbas aure ba fashi asabar Dina zamu kaiki daki mijiki ko ki ko kiso"

Hajiya tace" fada Mata dai, yooo yara yanzu ai gata kuke samu mijima har sai ku zabin son ranku, zamanimu ka na zaunaka kaji ance ai a daure ma aure .sai dai kawai ashiryaka akawoka dakika miji ma wani sain baka taba ganishiba, haka zakayi hakuri ka zauna.. Kakaki haka akamu ko sanishi ma banyiba toh shine ku dun fisaranci Dan samu guri har Kuna jayaya da iyayeku aka mijin da zaku aura.. toh nagayamiki Aure ki Da Aliyu Kamar an daura agama"


Essha ta sake fashewa da sabo kuka Tana bubuga kafa a kasa tana tura baki tace" Kuma fa Daddy baku jira nabaku amsaba inasonshi ko banason.. Daddy aikina fa yanzu na fara kuce aure da Allah Daddy ku janye wanan batun ba yanzu zanyi ba. Da Allah Daddy"

Daddy ya fice a daki can sai gashi ya dawo da hotuna a hannusa ya wurga Mata a gaba ya hada fuska na Kamar baitaba murmushi ba yace"Hotuna su waye waeana? eye answer me"

Essha ta Soma inda inda tana baza ido hotunasu ne ita da Aliyu kala kala duk a. Asibiti aka daukesu lokaci da ya matseta a kirjishi.. Essha na wani kunya ya kamata ta sukunyar da Kai kasa jitake Kamar kasa ya bude ta shige..

Daddy ya daka Mata tsawa yace" badai nake ba?

Tana shesheka tasoma cewa" Daddy Da Allah kayi hakuri ba laifi na bane, walahi shine .. Allah baza karaba Daddy please forgive me"

Daddy ya kalli saura yara yace su fita su Basu guri, ya rage dagashi sai Daddy karami, Anty zainab, Mummy da Hajiya sai Essha Khan dake gefe Hajiya a zaune..

Daddy zaiyi magana Daddy karami ya takatar dashi yasa Mummy ta fitar da shi dun yasa bacin ranshi ba kyau gani Daddy Yana munzurai yafita..

Daddy Karami ya zauna yayi gyara murya yace"Essha ki sai da kuka Nan naki ki saurareni"

Tsit kakeji sai shesheka kuka ta cigaba da ajewa..

Yace" Kiyi hakuri nasan bamu kyauta Miki ba, bayan muka iya ne, ni da Daddy ki muna matukar jin kunya mutani Nan, tun Ranar da muka bar gida Mai marataba a kullum sai mutanina su zo neman aureki, Essha bawai gani dukiyasu yasa muka bada aureki ba, Soyaya tsakani da Allah da suke nunamiki shiya bamu karfi gwiwa Basu aureki, abunda yakara tunzura Daddyki yasan biki na kusa gani waena hotuna Nima Naga laifiki ana.. kisan hali Daddy ki. da Allah kiyi hakuri ki yafemana, in har bakison aure yanzu nan sai insa amfasa ki bakiso ko?

Essha ta Kara share hawaye tace" uhm uhm Daddy basai amfasa na Amince"

Hajiya tace" Munafuka dama can kinaso munaficine"

Ba Wanda ya kulla da zance ta..

Daddy karami ya Mike yace" toh Essha mungode Allah yamiki Albarka yasa alkhari ne"

Ta amsa da ameen sanan tace" Daddy toh magana aikina fa"


"Gaskiya Essha bansaniba wanan Kuma tsakani kine da mijiki" Yana Gama fada ya fice Yana cewa" sai da safeku"

Hajiya da Mummy ne kadai suka amsa.


Essha ta kife Kai ajiki Mummy ta fashe da wani maraya kuka.. Mummy ta shiga shafa manta Kai Tana lalashi ta, Mummy Tace" yau ki shirya kayaki"

"Ina zanje Mummy? Essha ta dago tana tambaya ta

Mummy tace"India Zaki koma, Essha zata kaiki guri gyara jiki yanzu ma aso a makara dun tun last week naso na turaki Daddyki ya Hana"

"Mummy Essha fa yau yau tazo kice ta koma gobe gaskiya Mummy anfasa gyra jiki ni bazanyi"



πŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆπŸ™ˆ
A🌹F🌹U🌹W🌹A
Lovely fans



Ur comment is my strength ❀️❀️❀️

Have a lovely day

Comment and shareπŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™



*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATIONπŸ“šπŸ–Š*
*M. W. A*

```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________________________


πŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈ
*DOCTOR ESSHA*
πŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈ


Written by J Hajara


πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒBack again πŸ™ˆπŸ™ˆ thanks for the care Doctor Essha lovely fans πŸ™πŸ™πŸ™love you guys dozen dozenπŸ₯°πŸ₯°

*Dedicate this page to my lovely Baby Salmah &Dota AishaπŸ₯° love you guys πŸ₯°

*Bismillahi Rahman* *Rahim* πŸ™

*8️⃣9️⃣&9️⃣0️⃣*

Essha tace" Mummy Essha (Pooja) fa yau tazo, Kuma kice ta koma gobe? gaskiya Mummy Ni anfasa gyara jiki bazanyiba indai hakane" ta fada Tana tura baki.

Mummy ta dawo ta gyara zama ta, ta daura kan Essha a cinyarta tana shafawa a hankali murya lalashi ta Soma cewa"haba Essha Daddy, haba likitana ai hakuri zakiyi tunda komai ya wuce. So kike Daddy ki yayi asara kudi da ya biya na gyara jikine? Babyna ai ma ba wani jimawa zakuyi ba three days zakuyi kigan sai kudawo tare tunda asabar ne daurin Aure"

Essha ta Kara narke Mummy kamar zatayi kuka, Essha Khan na gefesu tana Mata dariya Essha bata kulataba tace"Mummy ni fa baki fahimce ni ba, Mum Essha daga zuwanta a sake cewa ta koma gobe haba mummy, abar magana tafiya Ni zanyi gyaran a Nan gida Nigeria we have so many Spa a Nan please Mummy a bar magana tafiya please mum"

Mummy tayi murmushi tace" See let me tell you abunda baki saniba, Ni na kirata tazo ta daukeki cus nasan haliki tsab Zaki iya cewa baza kijeba "

Essha ta dago ta na kallo Essha k da mamaki a fuskata tace" Eyeee dama dalili zuwaki kenan? Ashe dama kisan da maganar aure shine ki kaki gayamun dukaku kuka pretend kamar bakisan komai ba"

Essha k ta kunsa dariya ta, ta matso tariko hannayeta tace" Calm down Dr bahaka bane, Daddy ne yace Kar na fada Miki dun yasa haliki na magiya Zaki iya sa a fasa biki inbakeso"

Essha ta dafa goshita tace" Wtf so ke kika turama Daddy hotuna ko?

Essha k ciki sauri ta girgiza Kai Tace" No wallahi bani bane kema kinsan bazanmiki Haka ba"

Mummy ta Mike ta kallesu tace" please Kar ku damu kanku Allah yasa haka shine mafi alkhari"
Duk suka amsa da ameen suna kallota

Sanda takaii baki kofa ta juyo tace" so let me remind you guys flight dinku dai 12noon ne karku manta ku shirya da wuri, and please Essha kafi ki kwanta kizo kiba Daddy ki hakuri kinji?


Essha ta gyada Kai a hankali tana share guntu kwalla da suka zubo mata tace" toh Mummy"

Mummy ta kalli Essha Khan da fara'a a fuskata tace"Good night Essha sleep tight"

Essha k tayi murmushi tace" thanks mum bye"

Mummy ta fice Tana Kara shaida ma Essha lallai tazo taba daddyta hakuri this night.

Essha ta amsa da" I will mum yanzu na zan zo"

Mummy na fita Essha ta rarumo pillow ta harbi Essha Khan dashi tace" Munafuka kisan komai Ashe, shiyasa in nakira wayaki bake dagawa Wai da Suna kina fushi dani Ashe kisan abunda ku ka kula"

Essha k ta cabke pillow tana dariya mugunta tace" Eh din, ai kece kuwa Babba munafuka tunda kinaso kina kaiwa kasuwa"

Essha ta marairace fuska tace" wayaagayamuku Wai Ni inasonshi, bana sonshi kema kisani"

Essha Khan ta binta da harara tace" who is deceiving you? Your heart?

Essha Bata amsaba Nan daki ya dauki wani shiru nawasu mintina. Chan Essha Khan ta breaking silence din dacewa"nasan baki da tacewa, dun soyaya Aliyu ko Baki fada ba gashi karara a fuskarki so stop deceiving yourself and.....

"Ya'isa ya'isa" Essha ta kaisata " please yaisa bananso"

Gani Haka yasa Essha k ta Mike tana murmushi ta shafo fuskar Essha tana Jan kumatu ta, ta fara teasing nata da "Lover girl, lover gal"

Essha ta buge hannu ta Mike ta haye baki gado ta kalmasa kafa tace" inhaka Zaki cigaba da tsokana ba inda zan biki I will rather stay back, sai dai ke kije kiyi gyaran on my behalf " ta fada Tana galla Mata harara.

Esssha k ta karaso gefenta ta zauna tace" yihakuri Aliyu princess am so sorry banzan sakeba, Allah. I will not tease you again"

Essha ta kalleta yada ta kwabe fuska da waena manya manya soft kumatu ta ne yabata dariya, sanda tayi Mai isarta sanan ta Mike tace" naji,kikara kigan abunda zanyi, waima na tambeyeki ya akayi Mummy suka samu Yi register din wanan shege gyara jiki har Delhi . Nasan kisani oya fadamin"

Essha k tayi murmushi ta Mike taje ta bude Jakarta ta fito da wani compliment card ta Mika ma Essha, Essha ta karba ta karanta, sunan wuri da adresshi ne ya razanata , tasa hannu akai Tana buga kafa tace" oh no this wrong nau, ba mafa a Delhi guri take ba, har *Lucknow* gari Mai shege sanyi na haba Essha ni wlh Baki kyauta min ba, Mummy ma how did she come across them gosh" ta fada Tana dafa Kai cike da takaici.

Ta balla ma Essha k harara tace" kina jina Ina ta magana ki share ni "

Essha k Bata amsaba ta ta dau wayata da yayi Kara Alama message ne ya shigo, ta haye gado taja pillow ta rugume. Essha gani Haka yasata ta fusata ta wurga mata compliment card din tana ja tsaki.

Essha k tayi murmushi tace" yihakuri message din Habibi ne yashigo nakeson na duba"

Essha ta ja dogo tsaki tace" Allah yasa karki fada "

Essha k ta Bata hakuri tana teasing nata da wasa har ta sauko suka koma wasa ta Bata labari yada akayi Mummy ta samu gurin, advertising din guri ake a wani channel Mummy guri ya burgeta yasa Tay booking ta sanar ma Essha k aka shirya komai dama Matar Nephew nata ne Mai guri. *Bahija* *Abdulrahma Isa Khan* tsaban Soyaya dake tsakanisu ma Suna miji tane da nata a Spa din. *Baulrahma* *Spa and salon*

Essha k ta Bata labari guri tsaf da yanayi aiki.

Essha ta gyada Kai Tace" Wayyo Mummy ta kaini da nisa"

Essha k tace" No beb Kar ki damu zakiji Dadi aiki su, harki nemi komawa"

Essha ta girgiza Kai Tace" Ajeyi no sallary,Wai inta ana tana musu talla, mtchewew kawai Zaki kaimu sanyi yagara mu" ta fada Tana ficewa .

Essha k tayi murmushi tace" Silly girl" ta gyara kwanciya ta, ta ja bargo tayi adduoin bacci tana shafawa tace"lemme sleep kafi Silly girl Dina ta dawo ta hanani bacci" ta fada haka ta lumshe ido cikin seconi da bai wuce goma ba, bacci yay awu gaba da ita.

Essha ba'a fi mintina goma ba ta dawo ta cire hijab Tana ajiya zuciya ta fuskar da iska baki a hankali " Wash Daddy ya huce naji sanyi" ta fada ta nufi bangaren wardrobe dinta ta sauke wani pink madaici trolley bag Tace"Essha Allah mugunta kikeso shiryamib baya kisan yanda sanyi Lucknow yake, Allah Ni dai ba'a kyauta min ba" ta fada ta bude wardrobe tana fitar da kayayaki ta zuwa Wana jaka, tana jerawatanayi tana ja kananu tsaki . Sai surutu ta keta zubawa can taji dai shiru ba'a amsaba yasa ta juyo. Taga Essha na sharba baccita harda guntu munshari.. Essha tayi murmushi kawai ta cigaba da jerawa ta hada komai da take bukatar tana gamawa ta fada toilet tayo alwala ta fito t kashe musu bub tayi addu'a ta kwanta. Tana ji wayata na ruri Taki mikewa ta duba dun haushi komai takeji yanzu haka, ta cuno Baki ta Kara gyara kwanciya ta.

TYCOON RESIDENTS
08:30pm
Kowa na gida in ka kalli fuskokisu cike da annushuwa da walwala suke, Inka dubi tsari gida kuwa wani kyau ta Kara dun anka canza tsari gida, da decorations Mai kyau na gani na fada.

Babba dining table din gida kowa ya halara bakaji motsi komai sai cokali da ke kara, can na hangi Ruky tsakiyar su, Rahma da Sofia sai nai nai suke da ita, dun yariya akwai Shiga Rai da sauri sabon da mutani. Kara spoon din yaciga guri Baki kowa na motsi ama Banda mutum daya, uban tagumi ma ya zuba Kamar amishi mutuwa, abinci ma da aka zuba Mai , ko spoon daya bai Kai Baki Baki ba, kallo daya zaka Mai kasan yay zurfi a tunani . Mami ta dago ta kalleshi shiru sanan ta juyo ta kalli Tycoon da shima Aliyu yake kallo, Ta bude baki zatayi magana Ammi ta rike Mata hannu Alama tayi shiru, Mami ta rage murya tace" Ammi da Allah ku tausayi minshi hakana, ya horu kuyi hakuri anfada minshi abunda akeciki ko zaisa ya sake"

Ammi ta dropping spoon ta tura plate nata gaba kadan tace" Uhmm kaleshi kawai Mami intai tsamin yaji, Kar kowa yay gayamin shi gata da yake samu yayi yawa, Essha samunta yakeyi a bagas tayaya zai..........

"Aa Mami karkice haka" Mami ta katseta tacigaba" karfa gari nema kiba asamo ramafa"

Isa ya chapke charaf yace" a'a Mami Allah ma zai Kare ai tazamanashi inshallah ni badun Daddy yace Kar na fada Mai ba ai da ya Dade daji, ya huta da Wana tunani tunani Kar ya jamishi wani ciwo" ya Gama fada haka. Mami ta jawo kunneshi da Karfi sanda yasa Kara, Yan dining din kowa Hankalisu ya dawo kansu tayi kasa da murya ta Kara Jan kunne tace" hukuci Mara kunya kenan manya na magana kana sa Baki, toh becareful" ta fada Tana Kara murda kunne.

Ya rike kunne yace" please yihakuri Mami bazan karaba" su Rahma suka fashe Mai da dariya . Ya Mike rike da kunne yana binsu Rahman da harara ya bar dining.

Duk abunda akeyi na Aliyu bai ma San sunayi ba, yayi nisa. Can wayashi ya Soma ringing bai dauka. Na hankali su Mami ya dawo kanshi. Waya say biyu Yana ringing Yana daukewa Aliyu baisan tanayiba. Ammi su sake baki suna kalloshi Mami tace" ikon Allah"

Ammi gani Haka sai taji tausayi shi ya mamayeta. Nan taji Tycoon ya Soma Kira sunashi *Aliyu Aliyu Aliyu* firgigit ya motsa a tsorance Yana binsu da kallo .

Ammi tace" What's wrong with you? Are you okay?

A sukune ya gyada Mata Kai a hankali ya furta" Yes ma'am" baiga ma rufe baki ba yaji Kara ringing din wayarshi ya duba yagan Suleiman ne ya received yasa a kunne, banji Mai Suleiman din ya fada Mai ba ama naji Aliyu ya amsa da" Gani zuwa , okay sai na iso" ya katse Kira ya Mike .

Mami ta hada fuska Tace" koma ka zauna baza ka tashi a Nan ba har sai ka cinye abinci dake gabaka "

Aliyu ya yayi rau rau da Ido a shagwabe yace" Mami kiyi hakuri in na dawo zan ci, su Fawaz ne Sukazo, Mami bar naje Kar suce na shayasu"

Tycoon yasa Baki yace" baza ka bar naba har sai ka cinye abin ci dake gabaka, don't waste your time koma kawai ka zauna ka cinyeshi"

Aliyu ba Haka yasoba zama yayi yana kallo abinci dake gabashi White rice, stew coslow da pepper soups a gefe ya tabe fuska ya dauki Spoon yayi Loma daya Yana taunawa Kamar magani yakeci, a Haka dai yayi har four spoon yabin da ruwa ya Mike duk su Mami na kalloshi.

Rahma Tace" Bro badai ka koshi ba?

Yayi murmushi yace" yes autar Daddy"

Ya kallesu Ammi yace"Dad, Mami zan iya tafiya yanzu?

Tycoon kalla baiceba yacigaba da ci abinci sa. Mami ne ta amsa da" uhmm ya Muka'iya you can go"

Yace" thanks Mami" Sadik let's go"

Sadik ya make kafada Alama bazashiba. Da mamaki a fuska Aliyu yace" Why?

Sadik yace" Grandpa and Grandma are not happy with you"

Aliyu cike da kunya ya sukuye dakai ya binsu da kallo. Sadik ya Mike ya zagoyo ta guri Daddyshi ya haye dining table din ya dauki Abinci Daddy nashi yace"Daddy Inka cinye Grandpa will happy, Haa Papa" Aliyu yay murmushi ya bude baki. Sadik yariga bashi abinci gwani sha'awa Kai abin burgewa . Sofia har da musu hoto, sanda yay Rabin abinci Nan sanan ya dakata ya Mika Mai ruwa yace" Papa are you full? Aliyu ya gada Kai Yana share bakishi da tissue.

Aliyu ciki barkwaci yakallisu Ammi yace" Grandpa, grannies can I go now?

Su Tycoon suka fashe da dariya. Ammi tace" kaci gidanku tashi kabamu wajen"

Ya saukar da Sadik da kan dinning table din Yana dariya.

Ammi tace" Ina zaka kaishi?

" Ammi fawaz suke so ganishi"

" Okay sai ku dawo"

Sadik yace" no granny yau tare da daddy na zan kwana"

Mami Tace" toh toh Khalifa good night yaro Daddy"

Da gudushi ya karaso gefe Tycoon ya bashi peck a forehead and cheeks nashi Yana Good night grandpa sanan yamasu Ammi." Good night Mami Ammi"

Duk suka amsa da Allah yatashemu" ya amsa da ameen.

Yace" Aunt Rahama Aunt Sofia good night"

Suka amsa da" okay Boy sleep tight"

Ya ja ma Ruky kumatu yace" Good night Ruk"

Ta amsa da Bye

Aliyu ya dagashi yace" Ammi sai da safeku"

Tycoon ya amsa da Good night boys take

Please Login or Register in order to submit comment