Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

I love you I love you with all my heart,dama can Rashi bin Maganar Daddy ne ya jefa ni cikin halin Rashi nasa Dana bi Umarni su Dana....."

"SHHHHSSSSSSHHH" ta tareshi, yatsanta ta dora Mai a sama lips din shi" Shhhhsssssshhh kasan ace Bawa bai tsalake kaddarasa, Komai rubutatace ne, shiyasa akeso a kullum muriga Addu'a Allah yabamu iko cin jarabawa mu"


Ameen ya Amsa ya shagwabe murya yace" Mai yasa kika boye min? Baya nasa kisan da cewa Da ni Yan tada'anda suka daura Miki Aure please ki fadamin?

Essha haweye ne wani na bin wani a fuskarta rugumeshi tayi, ta kife kanta kan kirjishi tana shesheka kuka tallafo ta yayi Yana tapping bayanta a hankali...

"I was scaredddd" tafada murya ta na rawar

"Jaan Mai yasa??"

"Tun baya faruwa haka, kullum Sai na searching suna ka a Social media, Nakaranta tahiri ka, family din da ka fito, nasan ko Kai waye ne, anciki biography Kama sawa akayi Mata Basu a agenda ka, gwiwa na tayi sanyi, nasoma ji haushi kaina, dun zuciyana Bata min Adalci ba da Fada soyaya da mutumi da baisan ma ina rayeba" daga kanta tayi daga kirji tana kallonshi idonshi cike yake daf da kwalla tausayi nadama da zalla So ta ne ke kunshe aciki, a hankali ya furta" Da Allah ki yafe min"

Ba ta saurereshiba tacigaba" bayan na Haifi Sadik, Kara tsorata nayi dun komai naku iri daya ne, shiyasa na ki zuwadashi Nigeria, dun ko su Mummy ma Basu sanshi ba, cus Ina tsoro rasashi ma dun nasa kafi karfi na nesa ba kusa ba..shiyasa nakeji haushi ka bawai basonka bane aa saboda Ina tsoro rasakane shiyasa, Ina mamaki kaina yadda na soma sonka shiyasa kullum nakeji haushi kaina dun nasa kamin nesa, bayan Aureka da Suhaima na cire Rai samuka"

Aliyu kara rugumota yayi ajikishi

"Kaga Aliyu sonka ta Dade da tsira a zuciyata..I love youuu Aliyu.....Na jima da sonka,so ni dai ka cinka min Alkawari da ka dauka, and you better keep me happy for the rest of my life" ta gargadeshi a hankali, Murmushi yayi yace

"Your wish is my Command gimbiyata"

"Dama Umarni ne ba shawara ba, and please don't break my heart" tafada tana dariya a hankali ta kissing nashi a lips, ya dauki seconi kafi ya respond da Alama dai yashiga shock ta shama ceshi.. sufi mintina suna a haka, Essha a hankali ta zare lips dinta

"O...okay that's enough for me" tafada tana mishi gwalo, Sai ajiya zuciya suke ta saukewa, Aliyu Murmushi yayi Yana Susa Kai yace" Zan kamakine"

Hannu tasa ta toshe kunne wata Tana dariya Tace"Thank God banaji da Dare, har yau ba manta abunda ya faru a Bukka nan ba"

Dariya ya fashe dashi ya rugumota ta baya" I'm sorry kin San lokaci fa ba a hayaci na nake ba please forgive me"

"Uhm uhm" ta Furta tana Murmushi

"Please forgive and forget,Kuma Jaaan kefa kikace nasha.."

Essha ta juyo Tana kallon tasa Hannu a kumatu kamar tana tunani tace" Lalala ai Kai ne ka musu tauri Kai ni ba ruwana Kar ka lakka mi sharri"

Aliyu ya dafa goshisa yayi,ya rage murya yace" yanzu ba ki yafe min ba kenan??"

"Ohhh yessss" ta Fada harda hada fuska ta nemi guri ta zauna

Aliyu πŸ’ bouquets din flowers ya dauko sukudum ya zauna Yana facing dinta ya shagwabe fuska yace ya zare flower daya ya wurga Mata cabkewa tayi ta karkaya abunma dariya yabashi yace

"Please na kifa sani ba laifina bane" ya Fada Yana Kara jefa Mata flower, Essha murguda mishi Baki tayi ta juya mishi keya . Murmushi yayi ya dinga jefata da flowers ita Kuma tana karyasu har yarage daya yace

" Ohh My Drama Queen toh fadamin Mai kikeso namiki in har Zaki yafemin toh Zan miki shi.."

Essha cikin saurin ta juyo da fara'a sosai a fuskarta " dagaske zakayi??"

Aliyu gani fara'a sosai a fuskarta yasa ya sauke ajiya zuciya a shirya yake komai zai iya dun kawai Farinciki ta.. gyada Kai yayi Alamar "eh" Yana Murmushi

Essha kanta ta sukunyar a hankali har Murya ta na rawa dun a tsorace take Kar yazo yaki amincewa" za..zak...aa...zakaaa Amince na cigaba da Zuwa Aiki??" Tafada tana kallon kwayar idonshi..
Na gurin ya dauki shiru na Dan wasu mintina dun inka kasa kunne da kyau kana iya jiyo bugun zuciya Essha.. Aliyu kam dama yasa Wana ranar zatazo a shirya yake ya ma ta shiru yaga yadda zata react, Yaga duk ta rikice Kai ya jijiga a hankali da Murmushi a fuskarshi ya kashe shiru da cewa

"Why not? Komai Zan iya ma Baby na inhar zai sa ta Farinciki"

Essha cike da murna ta dire a jikinshi ta rugumeshi tana sauke ajiya zuciya Tace" Thank you Thank you thank youuuuuu" ta mishi peck Mai tsayi a kumatu

"Essha bakison yadda nake jinki a raina ba ne, inhar zuwa Aiki ki shi zai saki Farinciki toh na Amince dari bisa dari domin Farinciki shine Farinciki na Kuma kwanciya hankali na"

Essha ta dago tana Shafa sajenji tana Murmushi tana haweye

Kanshi ya shigede a Hannu ta ya shagwabe fuska yace" Kar kimin kuka, Kuma ba a kumatu nakeso kiss dinba ana" ya nuna lips dinshi..

Essha Murmushi ta rike lips dinta na kasa da hakori, hanneyata ta dora a kafadashi both sides, fuskokisu na daf Dana juna har suna juyo sauka Numfashi junasu a fuska , Aliyu yagama narkewa dun Essha tafiyar tsusa take Mai a hankali tundaga kasa keya har izuwa Gashi kansa..dun har wani lumshe ido yakeyi Yana budesu a hankali.. Hannu tasa a sama lips dinshi tafara Tracing dinsu..Dan yatsata ta tura Mai a Baki yasoma tsosa, daf kuneshi ta matso ta hura Mai iska aciki "I love youuu" ta Furta a hankali, Aliyu kam yagama susucewa dun har yashi ga cloud 9 (sarari samaniya)da dadewa. Dan yatsata ta cire daga bakinshi tana Murmushi kallon shi take gabadaya idanuwa shi har kala suka canza gyara zama tayi a Cinyar shi tanaji Effect datayi akasa, matso da fuskarshi yayi Dade zai sumbaceta, Essha kiss tamishi sanan ta cinza lips dinshi da dan karfi tana dariya

"Ahhhhhh" yasa kara

Essha ta sauka daga cinyarshi tana ta dariya har da rike ciki tana mishi gwalo Tace" Nima na Rama"

Dariya yayi shima ya mike Yana Shafa waje da ta cinza yace" babu kyau fa ama zaka maki ne Zaki shigo Hannu"

Essha tayi rau rau da ido cike da shagwaba tace" Allah kana tabani Kara ka zakai gurin Ammi da Mami"

Aliyu dariya yayi yace
"Oh da sauki tun da zasu yi tafiya, kigani zanci bulus kenan" yafada Yana kashe Mata ido daya

Essha ta buga kafa a kasa tace" kasa fa babu kyau mugunta ko? " Ta Fada tana matsowa kusa dashi

"Says by someone data Gama min mugunta yanzu"

Kara matsowa tayi daf dashi tayi Tace" Allah baza Kara ba ka yi hakuri" ta Fada a hankali

Aliyu dariya ya ma tabashi yace" Matsoraciya"

"Ni ba Matsoraciya bace mugunta dai ne ba bu kyau" ta dago Kai Tace" wait gobe su Ammi zasu tafiya Ina zasuje?"

Aliyu zunguri ta yayi a hankali Yana Murmushi yace" Anki a Fada ?

Tura Baki tayi Tace" Da Allah fa, Allah nafasa Kai kara, Kuma ai yanzu kazama Babyna" tafa da tana kwantar da kanshi sama kirjita..

Aliyu Murmushi yayi ya kwanta luf Yana sheka Kamshi jikinta Dake shiri rudarshi "Ahh Essha na nema kureni" yafada a ranshi"Anya Zan iya jira ?" Yasake tambaya kansa

Jiyayi da Susa Mai Gashi kai a hankali Hakan daya farfardo dashi daga duniya tunani da yake

"Ina ta magana ka shareni?"

Mikewa yayi yace" Sorry Jaann baza sakeba, Gobe Birthday din Daddy duka Family za'a je tayashi celebrating a Maldives, so they are kind of going for vacation kenan"

"Allah sarki Happy birthday to him in Advance, kaima zaka binsu ko? " Ta Fada tana kallon kasa da alamu batason tambaya ba

Rugumeta yayi ya Mata peck a sama Kai yace" No Jaaan, inna Nan tare da Kai kece Vacation Dina" duka Wasa ta Kai mishi a kirji

Aliyu har da ya mutsa fuska irin yaji zafi nan

wristwatch din Hannushi ya kala yaga shadaya dare hardawasu mintina yace" it's late nasan ki gaji muje kiyi wanka and you must be hungry kici Abinci, nasa kayana ma su Miki nauyi a jiki muje ki ragesu " yafada Yana nuna Les da take Sanye dashi. Kai kawai ta daga takama hanya zata fita ya rikota.

" Babe Nan fa zamuyi " ya nuna Mata hanyar stair case

Da ido ta tambayeshi maiyasa?

Murmushi yayi yace" Cause duka gida naki ne da yayyan mu" Dauka ta yayi cak suka haura yace" Yan kungiya na Da Zan gansu yau dana musu kyauta" Dariya duk suka fashe dashi sanan ta kife kanta a kirji.....







Yan kungiya na dai ko Nima Zan shiga cikisu ne Amin kyauta πŸ˜©πŸ€­πŸ˜… πŸ˜… Thanks for reading Sai mu hadu a next page Kuma last page din Doctor Essha In Sha Allah πŸ€—πŸ€— Love you guys Lodi Lodi 😍😍😍

πŸ™ Please comment and share 😩😩😩😩Thank youuuuuuuuu



πŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈ
Β  Β  Β  Β  *DOCTOR ESSHA*
πŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈπŸ‘©β€βš•οΈ

*Written by J Hajara*

🌍 *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION* πŸ“šπŸ–ŠοΈβœοΈ

Β  Β  Β  Β  Β  *M. W. A*

Β Β  '''Kungiyar d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.
https://www. Facebook. Com/107980080946102? referrer=whatsa
___________________________

*Bismillahi Rahman* *Rahim πŸ™*

*ALHAMDULLILAH*
πŸ˜ŒπŸ˜πŸ˜ŒπŸ€—πŸ˜€πŸ˜ŒπŸ˜πŸ˜Œ
*ALHAMDULLILAH*
πŸ€­πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ€­

1️⃣0️⃣0️⃣

*Lusa'il Stadium Qa__tar*

Cike Stadium din yake makil da Mutuni daga kasashe Duniya Baki daya, jinsi Al'adu kala kala, Sai dai shigarsu ce dai ya so yayi kala daya, dake garin Larabawa ne Kuma kasar musuluci, Dayawa Mata na Sanye ne da Abaya,Maza Kuma Jalabiya ne Farare kal kal a jikisu,kansu Sanye da Ghutra ko keffiya, irin shiga da maza Arab keyi (shiga irin na Larabawa) Wasu su kuma na Sanye ne da Jersey Na kasashe biyu da za abuga Wasa Karshe dasu wato kasar France da Argentina.

Can sama wajen zama Yan Vip na hango su Essha Mashallah ta hadu, baza ka ma gane ita bace dun ta canza ta murje sosai takara wani kyau Kamar wata balarabiya(ah lalai Aliyu ya iya kiwo cikin sati daya har ya canza Mana Doc.Essha muπŸ˜…πŸ€­) Sanye take da Abaya baka Mai balain kyau Sai walkiya yake, Aliyu na gefenta Ya subhanallah Shima kasa ganeshi nayi( sanda na Kara gyara πŸ₯½ goggles Dina na matso da kyau) Uwa uba su Haidar dukanisu ba karami kyau sukayi ba, Kuma duk Tare da Matasu suke..

Bodyguards kuwa na kowani gefen ana tsaro lafiyarsu(kaji Manyaba)

"Allah banaso Argentina suci kofi Nan ko dun Saboda Messi" Suleiman ya Fada Yana Kara gyara zama domin kallon Wasa da ake bugawa a tsakiyar filin dakyau

"Allah Nima, banason Yasamun WorldCup, yanda aka fitar dasu Ronaldo na tabata haka za'a musu dun Mbappe a shirye yake yau dina, Messi yaje gida ya kwanta suci zamanisu su bar ma Yara kuma" Hafiz ya Fada Yana sipping coke Dake Hannu shi

Kamiii(Matar Suleiman) tace"Baby nifa Argentina nake rooting dun Messi nakeso yaci kofin na"

Salma(Matar Haidar) tace" Ni ma su nake supporting, and I want to snap picture with him" tafada cikin shauki tana rike da kumatu

Haidar zare idonshi yayi yace" Da wa?"

Rage murya tayi Tace" Da Messi ma"

"Wlh kuwa Dana sa ma Stadium Dina wuta, kallonshi ma dakikeyi yanzu na kona min Rai, Allah yasa ma acisu 10-0"

Duk suka fashe da dariya

Besty tace" zaku Sha Mamaki dun fa Kamar Messi yaci kofin na yagama"

Suleiman zaiyi magana Fawaz ya tareshi" Buddy yi shiru ka kallesu, ka sa ai su Dangi Messi ne(πŸ˜…) Kana gardama dasu yanzu Sai cibi yazama kari"

Hafiz yayi dariya yace" ashe ka gane ai 0_0 ake zasu gani"

"Bari dai kaji...Ba garin gardama bane aka jefo ni nan, Kallon kwallo da banyi niyya ba da Ina na can a office Ina treating Patient" Fawaz ya Fada a hankali

Dariya suka soma mishi, Besty Kam harara ta jefamishi tace" Patient sufini kenan??"

"Da Allah kiyi hakuri ba ceba"
Bai Gama rufe bakiba yaji Commentator yace
" It's a Goall for Argentina" na kowa yatashi da Murna hardasu Besty

Haneefa (Matar Hafiz) ta Mike tace" anfara anfara ntoor torrrr" tana ma Hafiz gwalo

Fawaz yace" bana Fada muku ba"

Mata sai murna suke suna ma Mazaje su gwalo.. su Kuma Sai hura Hanci sukeyi

" ai ba'a tashi a wasan ba da saura" Cewa Suleiman

"Wai tsaya Ko dai Buddy da Essha Basu biyo mu bane? Duk Hira na ace banji muryasu ba?"

Suleiman ya tambaya
Aikuwa nan hankali su ya koma kan nema Essha Da Aliyu, Duk suka bude Baki cike da Mamaki, Aliyu da Essha Sam hankali su ba'a shi a Kallo kwallo ko su Fawaz soyayarsu suke ta zubawa har tayi bacci, Aliyu rugume yake da ita, Yana kissing Sama kanta a hankali Yana Game a wayarshi itako ma bacci takeyi hankali kwance.. ko bindiga za'a sa mu su Basu ma San Mai akecikiba..


Su Besty Ciro wayoyisu sukayi Nan suka soma Snapping Aliyu da Essha duk Basu sani ba.

" Kutmelesy Buddy" suka Fada har suna hada Baki.

Aliyu ya dago murya a hankali yace" Shhhhsssssshhh,Babyna na bacci Kar ku ta da min ita"

Hafiz yace" Sannu Majnun, to antashi a Wasa"

Aliyu ya zaro ido Yana kallon yadda kowa ke murna Kuma ana celebrating ya dauka dagaske ne antashi yace" haba!! Toh su waye sukayi ci Kofi?"

Fawaz yace" Baby ka Mana ita taci dun tayi nasara dauke Mana hankali ka"

Aliyu dariya yayi yace" bara kugani ma Masaukimu zanmu koma ,Baby na Naji bacci Hayaniya na bazai barta tayi bacci Mai Dadi ba" ya Fada Yana Mikewa

Dauka Essha yayi cak... Bridal style, Essha najinta a kirjishi Murmushi tayi ta Kara gyara kwanciya tana lumshe ido..
Dariya ma suka Basu har ciki zuciyarsu suna taya Buddy su Murna da Farinciki ya dawo hayaci shi, kuma Yana cikin Farinciki da annashuwa ba'a bunda zasuce ma Essha "Sai dai Allah ya biyata da gidan Aljanar, yabarsu tare"

"Ah Lallai wanan shi ake Kira Dakwali yaja hula" Hafiz ya Fada Yana Murmushi

Haneefa Tace" Oho dai you guys are jealous yafiku iya soyaya"

Suna kallonsu suka fice daga stadium din , bodyguards Kusan biyar na biye dasu suna musu rakiya Paparazzi kuwa Sai bin su suke kanaji Kara Camera na tashi kat kat..
Kamiii tana kallonsu ta rugume Suleiman tace"Awwn I swear to God I love love"

Duk suka kada Kai suna Dariya

Besty tana kallonsu kwalla yazubo Mata, Fawaz hanky ya cire ya share Mata kwala itama ta rugume shi a hankali ta Whispering mishi" I'm so Happy for her"
Peck ya Mata a kumatu yace" Me too"

Kara wani Goal sukaji Wanda yasa Besty sakinshi da sauri tana murna girgiza Kai kawai yayi ya zauna "yau Kam Muna cikin banni"
duk Mata su Hana su Jin kunne..

*The Ritz Carlton Hotel Doha Qat_ar*

Room card dinsu ya scan a Baki kofar Sana ya bude ya tura da kafa ya shiga Yana rike da ita, kwantar da ita yayi a hankali kan Lafiyaye royal Bed dake daki, rage Mata Kaya jikinta yayi sanan ya Kara gyara Mata kwanciya, yana kissing sama kirjita,gefe wuyata, kan sama lips dinta. Essha Mika tayi tasa hannuta a cikin gashi shi tana Shafa wa ido bacci " Haidaar" ta Kira sunashi a hankali kamar Mai yi rada "Na'am Baby" ya Amsa kanshi na kife kan kirjita
" inaji bacci "ta Fada a shagwabe..

Murmushi yayi ya mike yace" toh rankishidade bara na barki kiyi bacci ki" ya mike Yana Kara lulubeta da bargo ..

" I want to sleep with you" tafada tana Murmushi

Kashe Mata ido daya yana Murmushi gefen Baki yace" Angama Rankishidade"

Kaya jikishi ya cire ya rage dagashi Sai 3quarter ya haye gado gefen ta, Essha Matsowa tayi ta kife kanta sama kirjisa idanuwa ta na Kara lumshewa bacci takeji sosai, Kara rugumota yayi, ya sumbaci sama gashita, kumatu ta da lips dinta"I love you Baby Sleep tight" ya Fada a hankali Yana Kara sumbata gefen wuyata

Murmusawa tayi ta Kara shigewa jikishi tace" I love you too" Kamshi Turare jikishi da ta ke sheka Kara nunsar da ita yayi, idanuwa ta Sai open and close da alamu bacci ya kusa saceta. bacci barawo kuwa ba'a fi two minutes ba duk suka buge da bacci

Bayan Awa Biyu da rabi

Aliyu bude idanuwa sa yayi a hankali Yana murzawa Sai Kara knocking kawai yakeji atsame time waya shi na ringing dama su sukayi sanadiya tashi shi a bacci.. Ka ra murza ido yayi ya duba gefeshi Yaga wayam Bai ga Baby shi ba, sanda yaji Kara gudana Ruwa a toilet sanan hankali shi ya kwanta, Bai bi ta kan Wayarshi dake Kara ba mikewa yayi zuwa Baki kofa yaji wa ke musu knocking haka kamar za'a Balla kofar yasa dai ba Yan room Service bane. Handle din kofa ya rike Yana sosa Kai Yana ya mutsa fuska a hankali alama dai bacci ba isheshiba, haryazu dai ba'a daina knocking ba.

" Wai wayene?" Ya Fada Yana kokari bude kofar

Can daya bangare murya aka Canza irin na gardawa sukace" Mune Yan Kungiya Aure ko Rai, Aliyu Umar Tycooon mukeso gani" suka Fada suna Dariya

Aliyu shima a ciki dariya yasoma Bai shirya ba yasa su Buddyshi ne da Wana shairri..Kai ya girgiza yace" Allah ya shiryeku, just give me a minute baza shirya na fito"

"Yi maza da Allah,Tun da Messi yaci WorldCup Dina ai Matana bara su barmu muji kunne ba, Allah Allah nake na bar kasa kafi Messi ya sace min Mata" Haidar ya Fada Yana Jan karami tsaki

Dariya suka fashe dashi duka, Nan suka shiga zolayar juna har Aliyu da Essha suka shirya suka fito..Besty suka shiga kula Mata Itakam tana ta biyemusu .. cikin dare Nan suka shiga yawo bude ido a gari Doha Qatar babu Ida Basu je ba, a gajiye suka dawo masaukisu, dun su samu nishadi sosai a wurare dasuka ziyara.

Washegari, Dubai suka wuce satin su Daya cib cib a Dubai, sanan suka wuce Zuwa Paris( The city of Love) cikin Garin Paris kuwa babu Ida Basu zaga ba, har Eiffel tower suje Suka sha hotunasu har dinner sanda suka hada a wajen Families din abu burgewa, su Fawaz kwana biyu kawai sukayi suka wuce Zuwa kasar namu Nigeria, Essha da Aliyu kawai sukabari a can.

Essha sama gado take Rai a bace ta fito wanka ta rasa kayan da za ta sa simple wear duk Besty ta tatarasu, batasaniba,Wanda suka rage Kuma Wai na Honeymoon ne.

Tsaki take ta ja akai akai, boxes din kayanta ta zazage su tas, babu wasu Kaya Sha iska na azo a gani, Sai wasu Nighty da basu da bambaci da Mosquito Net, da wasu lingerie (πŸ‘™) dasu da babu ma ba bambaci, Kai ta dafa aranta tace" duk laifin Essha Khan ne da tsayo Mata Wana tsigalalu Kaya" Waya ta dauko, ta kira number Besty ringing Daya yayi tasa ma ta Line busy. Da ta sake kira ma layin Switch off, kwafa tayi ta dialing Number Essha Khan ita ma same thing, Essha K message ta tura ma ta" Hey Mrs Aliyu Enjoy your Honeymoon ko kirani bazan Amsaba Bye love you" harda Love emoji Mai kiss a karshe Sakon.

Tashi tayi ta soma Safa d a Marwa tana citzo yatsa" Allah Besty Bata kyauta min ba, Manya kayane zan sa na Zauna a Gida? " Ta tambaya kanta

Towel dake kirjinta ta Kara gyara daurashi da kyau, takawa tayi a hankali ta bude kofar dakin kadan, Peeping Aliyu take dake zaune a sitting room Yana ta aiki a Laptop dinshi,Hot Coffee ne agefeshi da alamu ma bai soma Sha ba hankali shi gabadaya yatafi kan Aiki da yake. Yanda yazauna yana aikinan wani kyau ya Kara ma ta,Kai ta daga kana tana nazari can ta kada Hannu " okay let me surprise him, ai yanzu yazama mijina, I can do anything for him koma" tafada tana rolling ido tana Murmushi.

Zuwa tayi gaba mirror ta stretching laulasan dogo gashita, ta gyara shi tsab Sai walkiya yake da zuba Kamshi na turaruka Hair cream da perfum dinsa, baya ta gama gyarawa ta zubo su ta gefen fuskarta, tana Gama wa ta wuce Zuwa guri Kaya da tayi gudusu(πŸ˜…) takai kusan AWA tana neman na Dan Arziki ciki ba tasamu ba, karshe gown ta dauka Farin ga sulbi ga kyau, Bai da ko Hannu gaba gown dinma A bude take, Yana da tsagu a tsakiya, tsayi shi ko rabi cinya ma bai kai ba, Baki ta tura a ranta Tace "a haka shine fa na Arziki, I pray he likes it" Ta Fada tana sawa. tana gama shiryawa ta juyo ta kalli kanta a mirror kasa gane kanta tayi, gabanta faduwa yake saboda gabadaya Riga ba'a Buda ya boye na jikita, gaba daya sama Kirjita a wajen suke, ko rabin cinyata ma bai kai ba, Numfashi ta ja ta sauke takara ja ta sauke "Essha you can do it, you can do it ai ba haramu bane mijina ne" da kalamai na tasamu karfi gwiwa ta sake touching gashita kadan, tasake bin jikinta da Turaruka masu sanyi Kamshi Masu Dadi, fatan jikinta kuwa kamar milk har wani sheki yake. A hankali take tafiya tana zuwa Baki kofa ta rike handle kofar ta lumshe ido" Ya Allah ka taimakeni, Ya Allah na roke ka" tafada tana sauke Numfashi

"One two three let's go" tana Fada ta bude kofar ta fito a hankali take tafiya, Bai Jin motsi ta ama Kamshi jikinta ya Mata iso, Murmushi yayi Bai dago Kai yace
"Jaannnn"

Shiru tayi Bata amsaba shima Bai dago ba yacigaba da abunda yake..

"Sorry kina ji bacci ko? Bani five minute please wani Aiki Daddy ya turamin nama kusa gamawa" yafada yanata clicking laptop dinshi..

Essha tura Baki tayi cike da shagwaba tace" Uhm toh baza ka kalleni bane?"

"Ohh Sorry Jaann ina...son na.....ka.. WOW"

Laptop din dake Hannusafaduwa yayi, Aliyu baki da ido ya bude yana kallonta ba ko kiftawa, ya Kai kusan minti biyu zuwa uku Yana tsaye baki a bude yana kallonta, Essha har tsoro yabata, zuwa tayi gabashi ta waving mishi Hannu a fuska cike da tsoro.

"Heyy Aliyu kana Numfashi kuwa?"

Kai ya girgiza Kamar wani kadangare hakan ya Bata dariya

"No.... Essha ina tunanifa ki kasheni"

Idanuwa ta ta rolling, still kallonta yake, da Mamaki karara a fuskarshi,Aliyu Mai cikata da Baki "zai ma ta kaza ya yi kaza Bla blabBlala" shine yau Gashi ko motsi ma ya ka sa yi..

"Essha you look so breathtaking....basan ma ya Zanyi ba" ya rada Ma ta a kunne dayasa ta kada, Kara matsowa yayi daf da ita har tana iya Jin dumin jikinsa, jitake kamar ta shige ta narke a jiki jikisa.

Hannu damata yadaga a hankali Ya sumbaci yantsuta,tafin hannunta, a hankali yake moving lips dinshi harzuwa gefe wuyanta, Essha ido ta lumshe tana karba zazafa saukonishi..sanda yazo kan lips dinta yayi Murmushi gefen Baki yace" By the way I like it when you say my name please say it again"

Essha Murmushi tayi ta pecking lips dinshi, ta sakala hannuta a wuyanshi Daya Hannu ta na Wasa da button din rigarsa " Al...iy.. yuu"

"Essha baza ki kashe ni ba" yafada Yana Dariya

Sumbarta sama kirjisa tayi itama tana dariya
Gefen kunneta ya matso kalamai sirri ya shiga rada ma ta( da ko ni ma banjisuπŸ˜©πŸŒšπŸ˜…) Essha Sai Murmushi take tana lumshe ido

"Essha word's Alone can't explain how much I love you"

" Jaannnn?"

"uhm " ta Amsa idanuwa ta a lumshe ta kife kanta a kirjisa..

Gashita ya yake ta kissing yace" I really love this hair"

Essha ta dago Kai a shagwabe tace" Gashi kawai? "

"Harda Mai Gashi ma gabadaya, Kai ko ba Gashi ma soyaya ki a zuciyata Bata canzuwa.... Essha are you ready for me?"

Tambaya yasa Kaya cikinnta sun kada..

" Jaannnn nayi kokari wlh I

Please Login or Register in order to submit comment