Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register



"Aliyu please what's happening?" Ta Fada Kamar Mai rada

Aliyu yazo ta baya ta ya rike kyalle yaso ma kuncewa yace" Rufe idonki after the count of three Zaki iya budewa"

Essha tayi yanda yace duk tagama tsorota, Numfashi ta ja ahankali ta sauke

"3....2....1 Zaki iya budewa"

Essha a hankali ta soma bude ido mutani gun tasoma bi da kallo duk Family a Hade, daga kanta tayi ta kalli Babba gini na Asibiti Dake gabata dayagaji da tsaruwa Baki ta bude da Mamaki gani sunata ne baro baro a ciki
" *ESSHA'S SPECIALIST HOSPITAL"*

Aliyu Matsowa yayi daf da ita cikin kunne ta yace" Jaaaan Naki ne, Malaki ki halak malak" ya Fada Yana Dora Mata documents din Asibiti a Hannu.. Nan aka soma tafawa, Essha kasa magana tayi ta na bin jama'a gun da kallon idonta ya sauka kan Daddy ta, da fara'a a fuskarsa" Congratulations Doctor Essha Daddy" Ya Fada Yana Murmushi hade da ma ta thumbs up (👍) Essha kuka ta fashe da shi tana Murmushi ta rasa Dalili kuka dun Wana shi ake Kira da kuka Farinciki.. juyowa tayi tana fuskarta Aliyu, Rugume shi ta cigaba da kuka Bata damu damu da ko su Daddy na kallonsu ba.. kasa magana ma tayi.. Dakar ya lallashe ta tayi shiru" Jaaan you deserved this Zan iya Miki fiye da hakan ma please stop crying imbakinaso Raina yabaci bane"
Kai kawai ta kada ta juya tana kallon Asibiti da kyau, ji take kamar a mafarki take..

Da Addu'a aka soma bayan na Scissors aka ba Essha zata launching Asibiti, duk jama'a an halaro suna tsaye baki Entrance din ana jira Essha ta Yanka, takawa tayi a hankali Nan taji Cikin ya karta, dafa ciki tayi a hankali dun tun jiya yasoma Mata Ciwo.. Hada Ido sukayi da Mummy ta kada ma ta Kai Alama ta karasa, Sai gani akayi ta je gaba Daddy ta ta riko Hannu shi "Daddy it won't be possible with out you Thank you for making me who I am today Thank you"

Daddy Murmushi yayi yace" Gode ma Allah Essha, Allah ya Miki Albarka ya sauke ki lafiya"

Ameen ta Amsa tana Murmushi tana haweye
tare Suka Kara sa Baki Igiya da Bismillah a bakita ta Yanka.. taf taf taf aka shiga tafawa Rugume Aliyu tayi zatayi magana yace"Shhhhsssssshhh Babyna banason ji komai in akwai fiye da hakan ma zamiki"

Babbar Entrance din Asibiti aka bude kowa yashiga, Cikin Asibiti Subhanallah yagama haduwa kamar a turai, gefe da gefe Asibiti sun zagaya ko wani part da kayan Aiki shi, Gefen Yara kuwa ba'a magana dun harda toys a zuba da kayan Wasa yara.. Asibiti Hawa uku ne receptionist duk suna kasa, harda Elevator (lift) da Escalator duk Yana cikin, Machines kala kala na duba marasa lafiya Babu Wanda Babu, gaskiya Asibiti yacin kudin, Office dinta ma abun kallon ne, sun Gama zagaya Asibiti suna ta ma Essha Congratulations. Nan Fawaz yasoma Introducing din ta ga manya Ma'aikatan dasu Riga Aiki tare Doctors Pharmacists and Nurses dasuka kwarai gun Aikisu.. Nan suka shiga gaisawa.. itakam jinsu take kawai ama Bata ma San abunda suke cewa ba dun Cikinta ba karamin juya Mata yake ba dauriya kawai tarigayi..

Ashe Mummy, Mami da Ammi su lura da haka ..

"Anya Essha ba naguda take Jin ba duk sanyi Ac na fa zufa take ta hadawa" Mami ta Fada Idonta na kan Essha

"Nima na lura da hakan dama ai karshe wata da ya wuce ne EDD dinta Gashi har mu shiga sabon wata" Ammi ta Fada

Mummy ta bude Baki zatayi magana kenan sukaji Kara murya Essha tana Sallati, dafe take da Cikin zatayi kasa cikin saurin Aliyu ya rikota, Essha Sai Sallati take da duk wani Addu'a da yazo bakinta ita kadai tasan azaba da take Jin Nan cikin saurin aka turo Sabon gadon marasa lafiya aka daura ta cikin Sai cikin labour Room, dama an tanadi komai Sai dai delivery items, anje gida an dauko kamar Bata lokaci ne sabon lists Fawaz ya rubuta ya Mika ma Aliyu Ya bada a tsayo, shi da sauran Ma'aikatan suka shiga Suka soma aikinsu.. Aliyu ya fito rike da lists ya samin Su Daddy kowa yakasa zaune Sai Safa da Marwa suke bakin Kofa labour Room bakuna su dauke da Addu'a.. haka ya mishi Daddy sosai, Lists din ya Kara kallon aranshi yace" bazai je kawai ya tsiyo da kanshi" dun Yana gani Kamar in yabada Bata lokaci ne, su Ammi na gani shi ya fito Suka taso cikin saurin suna tambaya shi " Ammi kar kudamu Zata haihu in Sha Allah cikin koshin lafiya Addu'ar ku kawai ake bukata" Yana Gama Fadi haka ya rabe ta gefe su ya fice cikin saurin zuwa haraba Asibiti basan ma wancan key din Motar ya dauka ba, Key din kawai ya Dana Motar da ta kunna wutar da Kara shi ya nufa, Bodyguards na gani shi ya shiga Motar Nan Suma suka tada na su.. Aliyu Kai kawai ya girgiza Bai da lokaci da zai dakatar da su, Moreover ma Umarni Daddy suke bin .. da karfishi ya ja Motar Yana Horn cikin Saurin securities Dake bakin Kofa gate suka bude Mai kofa, bai nasan ta ina zai fara ba dun gabadaya hankali shi a tashe yake Nearby Pharmacy yasoma nema yafin minti talatin Yana yawo a hanya Corner yasha cikin wani Street, Yana shiga wani Babba Pharmacy na mishi isowa" *HASMAT PHARMACY* " naunaya ajiya zuciya ya sauke Yana hamdala ko Gama Baki Bai yi ba ya sauko da sauri shi, Harda gudushi, Guard's dinshi nagani ya tsaya Suma cikin saurin suka sauko Daya ya na gyara Baki Daya Kuma na binshi zuwa ciki..

Kurmo zaune yake bakin gate din Pharmacy dayake gadi Nan Sanye da Uniform dinsa Yana rike da sanda Gorasa, Jin Kara motoci yajin kusa dashi Basu karasoba yasa Bai ma mike ya duba ba.. Dake gate dinma madaici ne Kuma Mai raga raga na ciki na iya gani na waje na waje ma na iya gani na ciki..Aliyu da saurinshi yazo yasoma jijiga Gate din "Common on common on Ina security yazo ya bude gate" Aliyu ya Fada da karfi murya

Kurmo Bai kalli Mai magana sanda ya bude gate din ya dago caraf indonshi yasauka kan Aliyu yanda yaga Aliyu ya shigo Rai a bace yasa cikinshi yasoma kadawa saboda tsaban tsorota har Yana fitsari a wando.. Jikinshi na karma Sai zufa ke kaitowa Daya na bin wani, tsaban tsorota ma baisan ma ya tare ma Aliyu hanya ba

"Yallabai Da Allah Da Annabi na rokenka Kar kasa a kamani walahi talahi tun ranar da na Kai ka gida na bar Kungiya Yallabai Amin sausauci Ina da iyali yarana Hudu Yallabai" ya Fada Yana durkusawa Yana sake kuka harda majina

Aliyu sanda yaji ya Kira Yan Kungiya sanan ya gane Mai yake nufi."wato shine ma yakaini gida kenan" yafada cikin ranshi
Kara hade Rai yayi dun ba Wana bane Damuwarshi cikin tsawa yace
" Muje ciki "

"Yallabai nasan kanada Imani da Allah kamin Rai walahi ko a Kungiya ma Bata ba kisa ba Sai dai nayi waliyi mutani sunfi Ashiri da Allah Yallabai ka min Rai "

Aliyu Bai kulashiba ya kalli guard din da ke biya dashi yace" Isaac Zo min da dashi" ya Fada ya wuce cikin Pharmacy

"Angama Rankishidade" Cak Isaac ya dagashi a collar yarike shi da Hannu Daya, Kurmo dama Gashi kamar A hura shi ya Fadi Sai magiya yake Yana rokon a sakeshi" Dagana ma ko kofar gida baza Kara fitowaba, wlh ba na kisa Oga ne ke kisa wlh Ni waliyi ne kumin Rai"

Aliyu da saurinshi yashiga Cikin shagon Lists da Atm card dinshi ya dropping musu "da Allah ku hada min Saurin Ni ake jira " yafada har Yana hada haduwashi Alama roko

Cikin sauri sukafara attending dinshi Mamaki ma yasa sukasa Magana Aliyu Tycoon da suke gani a TV ne yau Gashi a gabasu har Yana rokon su... Har barin jikin suke gun hada Kaya

Aliyu Kam Sai Safa da Marwa yake idonshi a kulle yanaji idon mutani akasa inda sabo ya Saba..

Isaac shigowa yayi da kurmo ya direshi Tim a kasa "Yallabai ganshi na kawosa"
Aliyu ya bude Ido, yana kallon Kurmo yaga duk a tsorace yake Kai ya girgiza yace
"Me Sunanka?"

"Ni?" Kurmo ya tambaya a tsorace Yana waigawa yaga ko da wani akeyi

Wani Tsawa Isaac ya daka mishi Mai firgitarwa
Nan duka hankali Yan wanjan ya koma kansu Kurmo ba shiri jikin na Bari yace" Yallabai Su...na...na Mallam Usmanu kurmo"

Yada yafadi suna yabashi dariya fuskewa yayi yace" Mai Kurmo keyi cikin Sunanka?"

"Wlh Yallabai sunan kauyamune, na tashi ba uba ne, ba'a San Mahaifina ba yasa ake Kira na da suna kauyamu, Kuma wlh Yallabai tun ranar da na Kai ka gida na fita daga Kungiya wlh Na dade da tuba"

Aliyu Sai yaji tausayi Kurmo ya kamashi tabbas inzaiya tunawa yanaji Oga jikinsu na ta Kira Kurmo .. ya rufe fuskarshi ne shiyasa Bai gane shiba.

"Yallabai tsoron Kar aka ma Ni ne yasa na barka cikin Motar a kofar gidanku na gudu da Allah Kar kasa a kamani"

"Toh me yasa ka taimakeni?" Aliyu ya tambaya Yana kallon sa..

Nan Kurmo yabashi labari yanda ya tamaikeshi a Asibiti Sanadiyar haka yasa ba a yake masa Kafa ba" Yallabai Dalilika ne ma yasa na bar Kungiya na tuba"

Aliyu Kai kawai ya gyada"sauran Yan Kungiya Ina suke ?"

Kurmo jikin a Sanyaye yace" a hanya Jos a cikin mutani dasuka Kama harda Soja, ba'a San yada akayi ba ama suga Sojoji ne kawai su far musu Wanda yayi sanadiya mutuwa Oga tullu (Suna Shugaban Yan Kungiya) da yawasu an kashesu sauran ankwashe zuwa gida yari abokina dake guri yayi sa'a ya tsere ba'a kamashi ba, yazo Yana ban labari gudu Kar anbiyo mu shiyasa muka bar Kaduna zuwa Abuja da zama yanzu haka tare muke Aiki gadi dashi Ni Ina na safe Yana na dare Yallabai....." Share Hawaye yayi yace" Yallabai da Allah Kayafe Mana munsa bamu kyauta ma ba wlh na dade da tuba Kungiya Aure ko Rai ya Dade da runshewa wlh mu ma ba asan Rai mukayi ba bayanda zamuyi ne, Yariya da aka Aura ma Yallabai inkanasonta da kauna Zan tayaka nemanta Da Allah ka cecen" Hannuwashi ya hada Yana rokon Aliyu

Aliyu zaiyi magana Wayashi tasoma Kara Ciro wayar yayi yaga Siyama ce ke Kira ko sallamarshi Bata amsaba "Yaya ta haihu Yan Biyu ta haifaaa" ta Fada cike da zumudi da Murna

Aliyu hamdala yasoma yi harda Sujjada Shukran ya Dade sosai Yana ma Allah Godiya sanan ya mike ..still waya Bai mutu ba yace

"Siyama na Baki duka Gidajeje na dake Netherlands halak malak"

Wohoho Siyama ihun murna tasa ta kashe waya..

Isaac kayan dasuka Zo tsaya ya karfa..

Aliyu sabage murna har rugume Kurmo yayi, Kurmo Kam Murmushi dole ya dinga zubawa

"Usman ka ceci rayuwa ta Kuma Kungiya ku ne tayi sanadiya Hada Ni da Masoyiyata Bai San da Mai Zan saka maka ba, Kuma na yafe muku har abadan Allah yafe Mana Baki Daya"

Kurmo yadinga washe hakora Yana ta zuba mishi Godiya
Aliyu Murmushi yayi ya riko Hannu shi Suka fito tare har bakin inda yayi parking key din Prado Daya tuka yazo da ita yacire Ya damka ma Kurmo a Hannu, Paper da biro ya dauka Yarubata Ma Kurmo Cheque din Millions of naira da card number dinshi Yana Murmushi yace" Kurmo duk Wana naka ne ga Number na ka kirani ina da Aiki da Zan baka " Yana Fadi haka ya wuce gun saura Motar cikin sauri aka bude Mai kofar, Yana kallon Kurmo nata tsale murna Yana kuka ya zagaya Motar cike da Murna .. Murmushi yayi Yana girgiza Kai Nan aka tada Motar zuwa Asibiti ba'a Gama parking da saurinshi ya sauko Sai Congratulating ake tayi Yana amsawa Allah yake yagashi kusa da Babyshi Yana zuwa su Haidar ya tarar suna ta mishi barka sanan suka nuna mishi dakin da aka Kai ta Domin hutawa. .... Yana shiga ya tarar dasu Ammi a ciki Essha Kam har ta farfafo tana ban Daya daga cikin Baby Nono Daya Kuma na Hannu Mami..Sadik na gefenta Yana ta Wasa da kumatu yaron anyi dashi ya karbesu yaki Wai yanajin Tsoro Dake yaran Sufito Bul bul dasu Kamar yaran Larabawa duk angyarasu fes fes, gwani sha'awa Su Mami na ganishi ya shigo suka Mike ta Mika mishi Baby Boy din a hankali tana mishi Barka .. Murmushi kawai ya Mata Yana Susa Kai ..

Duk fita akayi aka barsu dagashi Sai Essha Sai Sadik...
" Jaaan Thank you so much, Basan da Mai Zan saka Miki ba" Essha Murmushi kawai tayi ta Mika mishi Baby girl din ya karba daga Hannu ta a hankali ya hada su yana musu Addu'a ... Farinciki na Aliyu ke ciki baya misaltuwa Sai Murmushi yake Yana kallon su Yaran murmusawa Suka Yi lokaci guda Sadik da Dariya shi yasa Hannu a dimples dinsu yace" Papa kalla duk suna da irn namu and they are cute "

"Yes Boy just like you " Aliyu yafada yana Murmushi
" Papa zanje gurin Grandma Ina Jin yunwa"
"Toh Khalifa don't trouble her too much fa? "
"Papa she's the trouble maker not me, ama I will not trouble her saboda twins" Peck ya ma Mummy shi a kumatu yafita Yana dariya

Hankali su gabadaya na kanshi Essha Murmushi tayi Tace" he's just like you"
Kai ya kada a hankali yace" I knowww" yafada yana kissing kumatu babies
" wani suna kikeso asa musu?" Ya tambaya

"Ammi Tace Kar acanza musu suna abar su da suna su, Nima hakan yamu, " ta Fada a hankali

Aliyu Kai ya kkada Yana Murmushi

kira sallah ya musu a both kunnewasu, sanan ya musu huduba ya dago yace" Allah ya raya Mana Hassan da Hussaina bisa Sunna Ma'aiki (S.A.W) "

Ameen ta Amsa tana Murmushi"inasonka Habibti"

Aliyu mikewa yayi ya kissing gashita kumatuta nan sanan ya hade bakisu cike da Zalla Madara so da Kauna yace" I love you more Jaaaan"




Alhamdullilah Alhamdullilah Alhamdullilah Tammat bi Hamdulilah komai yayi farko Yana da karshe anan na kowa karshe littafin Doctor Essha, Allah yanufa anfara lafiya angama lafiya kurakuran Dake ciki Allah ya yafe Mana, Ubagiji yabamu ladan Dake ciki gabadaya, nagode kwarai da hadin kan da ku ka bani, nagode da soyayyar da kuke min, Zanyi kewarku sosai, Allah yabarmu tare, Ubagiji yabar so, kauna da zumunci 🤗🤗😍😌 Ina fatan duk Wanda na Bata ma ta Dalili wana littafin ya yafe min 🙇🙇🙇🙏 Bisalam

*04/02/2023*

*Rx J. Hajara*


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment