Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Makarata, muna ta aiki hada musu lunch boxes, duk su kasa natsuwa suna ta Baki ciwo Kai, wanan yace baiga School bag dinshi ba, wanan yace baisan inda ya'aje daya takalmishiba, karamisu kuka tasa batason taje School, Sai fada kikeyi kina scolding dinsu kina hadawa hardani akan ni na batasu, nikuma Sai Murmushi nake Ina admiring what amazing mother you are. Haka muka Nemo musu duk abunda suke bukata, muka lallashi karama, then we send them to school kissing them goodbye that's after saying their Azkar. Agajiye kike likis duk da safene ama trouble makers Dina duk sun gajiye min dake. A haka kikasake wanke hannuwa kikashare a apron, then you rush to me with my Office Bag, sending me off, saying that you love me, Nima na maimatami ciki so da kauna, I love youuu my Jaaan, nan kika murmusa, Murmushi yasa naki wucewa da lalalshi da lalalaba ki katurani na tafi, a haka muke rayuwa mu jiki so da kauna, Muna Kuma kula da juna, Har muka tsufa yaranmu suka haifamuna jikoki, jikoki suka haifamuna tataba kunnuwa duk da mu tsufa ahka bamudaina son juna mu ba, kiga kenan Essha This is the future I'm imagining with you Inshallah, inhar Baki a komai Dana lissafa, toh ba'abunda Zan iya gani, komai duhu zai zama a wajena. You're my everything Jaan... without you my life is nothing.."

Kalmomishi ya Sanya Farinciki Kuma ya sanyayaye Mata jiki da haryasa tasoma zubda kwalla ciki sanyayaye murya tace" Thank you for letting me know.."

"NO Essha Thank you for giving me this future.."

Murmushi tayi ta rolling ido Kamar Yana ganita.

"Where are you now?" Ya tambaya.

"Ina Lucknow"

A zabure ya mike" Mai kika je yi a Lucknow Kuma kedawa?"

Dariya tasake a hankali Tace" ni da Namecy na man, abunda yakawomu kuwa it's a secret I will never tell.."

Murmushi gefe Baki yayi yace" Oho na fahimta.... Yaushe zaku dawo?"

"After One year" ta fada tana kutse dariya

"Whatt!!!" Aliyu yafada da karfi Yana dafa saitin zuciyarsa ya shagwabe murya kamar yaro yace "Ammi ta hanani kiraki ko ganiki Wai kar na takura Miki a haka ji nake kamar Zan zauce Allah baza iya jurewa ba har shekara, Allah nasan Wasa ma kike"

Daya gefe Essha ta murmusa Tace" la tunda Ammi ta hanaka, baruwana byee"

Marairaicewa yayi yace" Please Kar ki katse please"

"A'a Umarni Ammi zamu bi, no talking to each other ba haduwa har Sai baya biki"

Murmushi yayi yace "hmmm uhmm okay Na Amince I love youuu"

Da "byee" ta Amsa Aliyu ya shagwabe fuska Kamar tana gabashi yace"Just byee?"
"Yes bye bye byeeeeee" ta katse Kira kit kit ta jingina da Bango tana zuba Murmushi.

Essha Khan ta fashe da dariya mugunta cikin harshe Hindi Tace" Munafaka dama ana so ana kaiwa kasuwa, yanzu ko kefa, Kuma ni dai duk zance da kukayi a hausa ki fasaramin please"

"Yenyenyenyen Kuma baza a fasara ba.." Essha Khan ta Mata gwalo Tace" Oho dai Thank God I have my translator, Siri(Na iPhone)Kuma na recording duka conversation you see" tamata gwalo tana dariya

"Yenyenyenyen naji" tafada itama dariya..

"Okay time for shopping Baby girl, we are running out of time" Essha Khan tafada tana kallo wristwatch dinta.

Essha tasoma buga kafa a kasa tana complain, dakyar da Essha Khan ta shawo kanta tasamu ta shirya, suna fitowa already Essha Khan ta booking musu bolts, Wani Babba Shopping dake gari Lucknow suka nufa, suna zuwa, Essha Sai bin Essha Khan ta ke dun nasani guri tayiba, taga dai su hau Escalator suna haurawa baya su sauka Instead of suwuce gefen kayan, Essha Khan tagani tayi wani gefe daban Mai zata gani gefe Nighties, bra pants da dai saurasu.

Essha ta zaro ido tana kallo ta cikin Hindi Tace" Namecy Mai zamuyi Ana?"

Essha Khan ta kada ido Tace"Mai akeyi ana?" Tafada nan ta wuce gurin wasu hot hot Nighties da ko Cinyar Mannequins din ma basu Gama rufewa ba, kalla masu kyau da tsada. Essha dai nata kallo ikon Allah, da tabi price tag ๐Ÿท๏ธdin Night gowns din rudewa tayi domin sukusa kamo salary dinta. Essha Khan ba ruwata Sai zabewa take tana zubasu a Basket. Essha ta girgiza kai cikin harshe Hindi Tace" Wait wait Namecy Mai zakiyi da waena kayayaki dake neman talautar damu and don't tell me ni zan saka Kaya na cus no way.."

Essha Khan ta sake fashewa da dariya mugunta"Wa zai saka toh imbake ba, yanzu zuwa zakiyi zuwa dressing room dincan ki gwada... Don't worry about the money you are are going to be Tycooon soon to be in-law kiga kuwa Baki da Matsala da wanan"

Essha ta hade Rai Tace" toh ni Ina ruwana da kudinsu, just keep all this.." ta fada tana tataba kaya Tana yamutse fuska" baya gutun dasukayi they are all transparent, suna gani gari sosai, ga santsi da kyawu inhar kyau ne krrrr" ta ja kwafa" Allah Namecy banason ki maida bazan sakaba"

Essha Khan ta yi dariya Tace" Ohh nasan zakisa and you'll come to thank me later so Nevermind you are always welcome" tafada tana washe Mata hakora Tana Mata gwalo. Na tasake komawa wani layin, Essha ji take kamar ta shaketa, daga ido dazatayi taga Essha Khan rike da wani hadade lingerie Baki(๐Ÿ‘™) Mai lace dashi da babu dai ba bambaci(omo la sexyyy๐Ÿ˜ฉ๐Ÿ˜…).

Essha Dan karami Kara tasaki Tace" Mrs Imran are you okay?.. Mai zakiyi da wanan?"

Essha Khan Bata amsataba shima ta jefashi cikin basket, Hartagama tsayayata Bata kula Essha ba, Essha Sai bin ta take da kallozamu hadu ne, ita ko a gelenta. Cikisu babu Wanda yace ma wani uffan har su kazo wajen biyan kudi, Essha Khan ta debo kayana dam Kamar masu shiri bude Karami Boutique, kayane dun daga kan Nighties, Pants, Bras, lingeries, bunshorts, da English weaers kala kala babu Wanda ba Debo masu shegen kyau da tsada, harsu kan takalma, turereka kayan make-up duk ta kwaso.. Essha Sai bin ta take kawai da kallo Mamaki tana gani ikon Allah.

Essha Khan da karfi halin ta zaro pulse din Essha ta Ciro Card din ta Mika ma Cashier.. Murmushi yake Essha tama Cashier sanan tasa pin number Tana harara Essha Khan a gefe, Pudding takeci hankali kwance tana dariya kasakasa Tace" You are The most welcome Doctor.." Essha tazo wuya ta cika tayi fam.
Nan aka hado musu kayasu cikin Bags, har guri taxi dinsu aka kaimusu, Baya su zuba a boat Essha Khan ta karkade Hannu ciki yaren Hindi tana Tace" Ga kayana dai na Amarya Angota ima bataso ta zuba a dustbin" ta karshe magana Tana Mata dariya..

Essha Rai a bace Tace"Essha Khan Mai rabani dake Sai Allah" tafada tana huci

"Kina tabani Zan Kira Daddy na fada Mai.." Essha Khan ta fada tana mata gwalo

Essha ta marairaice fuska Kamar zatayi kuka Tace" Mrs Imran yanzu nasan inadaga cikin poorest people in the world and nasan nine ma na daya, ki talauta ni, nasan yanzu haka ko church rats sufi ni Arziki" Essha ta fada tana bin Roll din receipt da aka Bata dun tsayi har Yana taba kasa.

Essha Khan ta fashe da dariya ta rugumeta, tana dariya ciki ciki" haba mana Doctor Essha you are one of the best Gynecologist we have in the whole world.. just don't worry yourself, very soon zasu dawo, but da Allah kar ki kasheni da complain, na tabata da kaki Zaki dawo na Kai....."

"Godforbid bad thing" Essha ta katseta" common let's go kafi na birneki ana" duk suka fashe da dariya. Suka shige taxi dinsu, nan yay zooming Sai masaukisu.
After 3hours, sugama shirya kayasu tsaf nan suka sallami Ma'aikatan Faulrahman Spa beauty and Saloon, Mrs Abdulrahman da kanta ta kaisu Airport ta kissing dukasu a goshi harda gift tabasu. Suna sallama aka soma Kira matafiya, sallamarta sukayi sanan suka shige cikin jirgi, ba'a fi mintina na, jirgisu ya lulula zuwa sarari samaniya..

After some hours, jirgisu ya sauka zuwa kasartamu ta gado, nan suka sauko da hamdalasu, Amir da Walid suka tarar su so daukasu, duk su uku Sai zolayarta sukeyi, itakam Sai yanzu ma jikinta yay sanyi.
Suna isa gida taga gida yacika makil da dangi na nesa Dana kusa, harda abokai Arziki.

Bestyta(Sumaiya) tagani, rugume juna sukayi, Jim kadan dukasu suka fashe da kuka, suna rugume da juna suna zabga kuka..
Hajiya Uke ce ta fito tace" Dalla kumuna shiru da kuka munafurci na naku, Aure zatayi ba mutuwa ba, yakamata kumata abun da yafaru a baya komai yawuce ai Yanzu Addua mu a kullum Allah yashige Mana gaba.."

Daker da suka lallashi juna suka shige zuwa dakin Essha, nan ta tarar dasu hunaisat da Ainau,dukasu suna cike da Murna da Farinciki gani dan'uwa yaushe rabon a hade? Baya su sami natsuwa ta introducing Essha Khan nan suka karbeta Hannu bibiyu dama Essha Khan akwai Son mutani, nan aka shiga hiraraki duniya Essha Khan dabaji Hausa take ba, da ayi dariya haka zata zage ta saki dariya hartama fisu masu dariya..haka kuwa bakarami dariya yabasuba, dole saboda ita aka canza harshe zuwa turanci.

Bayan suyi wanka suka Rama sallolisu, suka ci abinci . Nan suka zauna sabon Hira sunata zolayar Essha tana biye musu, wayata nata ringing ko Bata duba tasa Mai kiran, Aliyu ne dun ringtone Daba ma tasa mishi, taki Amsa Kiran, Sai dai ma inya Kira ta katse sunatayi haka har yagaji dankashi ya hakura ya bari. Tasa ma ranta kamar yanda Ammi tafada dai Sai bayan daura Aure zata kulashi. Tana ji shigowar text message taki dubawa dun tasan shine, taki dubawa. Nan Amir ya shigo da sallamarshi Yana shaida musu sakon Daddy" Wai Daddy yace nafadamuku ima kinason ku hada wani taro ne ko harka bidia toh ba'agidasaba"


Sallati su Ainau sukasa, suna mita "tayaya Daddy zai musu haka, baya su shirya za'ayi Henna's party za'ayi Bridal shower" za'ayi wanan ayi wancan dai Ainau ta Riga lissafowa..

Hajiya Uke ta shigo caraf ta cabke zance kamar dama daita ake" Iyee Aishatu ne ake lissafi za'ayi wanan ayi wancan Kamar bikin Budurwa? Toh wlh ba wata tsiyar da za'ayi gobe jibi andaura ku tatarata akaita dakin mijinta Fakat"

Hunaisat Tace"Allah Hajiya inaaa da sake ai Essha tafi wasu Yanmata ma sau dubu, Daddy zamu samu mu bashi hakuri muna Henna's party gobe" ta marairaice murya"Hajiya Kiga Esshan indiyawa(Dake haka Hajiya ke kiranta) bazataji Dadi ba ace tayi tattaki zuwa biki, Kuma tahada ace bazaayi ba kiga Hajiya ai ba Dadi, Bikin Essha gudan ace ba mu cashe ba eyee ahhh Hajiya kigane ai" ta Karashe magana Tana daga ma Hajiya gira.. "

"Ungona"Hajiya tamata dakuwa da hannuta sanan tacigaba" naji saboda wanan kawartawa ta Indiya Zan ma Abbanku Magana ko Enna(Henna takeso cewa๐Ÿ˜…)ko hennes ku kakace zakuyi toh Nima na Amince"

Amir yace"Hajiya Henna's party akace ba Ennan ko hennes ba komai Sai ki Bata Mai suna"

"Amiru ka kiyayeni wlh Sai na fasa fadawa Daddy naku" Hajiya nakai karshe aikuwa aka soma Bata hakuri..Amir kuwa ficewa yayi Kar ta hadashi da Daddy nashi dun yasan hali.






Ahhhh nagaji ๐Ÿ™‡๐Ÿ˜ฉ๐Ÿ˜ฉ Wana shine Paging mafi tsayi Dana taba rubutawa.. ๐Ÿ™ˆ๐Ÿ™ˆWlh har kunya ku nakeji Doctor Essha Fans kuyi kokari๐Ÿ™๐Ÿ™Nagode sosai da kulawar ku.da hakuri da juriyarku, Da naso na dakatar da rubutawa ama dayawa acikiku suka tabani karfi gwiwa, inshallah I will not keep you guys waiting ๐Ÿค—๐Ÿค— Naji ma anacewa Marubuciyar Wai ta mutu๐Ÿ˜…๐Ÿ˜… Lalala ba mutu Ina na da Rai na. Sacemin waya daakayi ne yasa na loosing waesu contacts Dina๐Ÿ™‡ Alhamdullilah I recovered All..Addua Mu a kullum Allah yasa mucika da kyau da Imani yamana Kyakyawa karshe,waenda Kuma suka Riga mu gidan gaskiya Allah ubagiji yajikasu da Rahama ๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿฅบ๐Ÿฅบ

Sai mu hadu a next page please Share, share shareeee and comments domin shine Ke Kara min karfi Typing ๐Ÿ˜ฉ๐Ÿ˜ฉ Love you guys Lodi Lodi Lodi please Sharee๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™
๐Ÿ˜ป๐Ÿ’•๐Ÿ’•๐Ÿ’•๐Ÿ’•๐Ÿ’•๐Ÿ’•



๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ
ย  ย  ย  ย  *DOCTOR ESSHA*
๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ

*Written by J Hajara*

๐ŸŒ *MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION* ๐Ÿ“š๐Ÿ–Š๏ธโœ๏ธ

ย  ย  ย  ย  ย  *M. W. A*

ย ย  '''Kungiyar d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilmi Burin kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta Kuma Nishad'antar da masoyan ta.
https://www. Facebook. Com/107980080946102? referrer=whatsa
___________________________

*Bismillahi Rahman* *Rahim ๐Ÿ™*

๐Ÿ™๐Ÿ™‡๐Ÿ™๐Ÿฅบ๐Ÿ™๐Ÿฅบ๐Ÿ™๐Ÿ™‡

9โƒฃ6๏ธโƒฃ&9๏ธโƒฃ7๏ธโƒฃ


Washegari,Henna's Party.

Gabadaya dangi an halaro, gida ya Sha decoration. Essha Khan dakanta ta gayato Event planner tundaga India, dun yin decoration.
lungun da sakon gidan yasha su flowers da Fairy lights๐Ÿ”ฎ, koi'na sai kyalli yake, Kai kace a birni Hydrebad ake bikin( ko gidasu Abhi da Pragya ba)(Twist of fate fans can relate๐Ÿ˜ฉ๐Ÿ˜…)

Shaharariya Mai lalle nan suka gayato, wace tayi fice gun Zane lalle, ko a
India ne ma nasan Sai su Tsara ma ta(๐Ÿ––) ba wata bace ila Tauraruwa nan dai tamu *AISHA ABDULLAHI * wace aka fi sani da *ESHER HENNA* Yar jahar Minna na dai tamu.(Ta kware guri Zane lalle, tun da ga kan na gargajiya har izuwa dayis na flower, babu wance bataiyaba, zaku iya tutubarta ta Wana layin 07048871550 ku dalaro ma ta Kira domin samu tsarare lalle Mai dauke hankali Mai gida๐Ÿ˜‹ ko Kuma ku ziyarci Shafunka Ta Na IG da Tiktok *Esher Henna* dun samun cikake bayani๐Ÿค—. Tana mayar da tsohuwa Yarinya, Kar na isheku da dogo zance hausawa nacewa gani ya kwari ji Sai mu ji ku.๐Ÿค—)

Kawaye Amarya da Sisters gabadaya su shirya cikin kayana ta alada Indiyawa wato Sari Mai Ruwa Ja Dan siriri gold aciki (๐Ÿฅป) Duk shiri Essha Khan ne, Su Besty duk su cin gayu da lafiyaye Sari, Gashi kansuna yasha gyara ama sun rufe Kai da Gele Sari, duk suka sa Sarka Mai kyau an sama Gashi Yana lilo an goshisu Kamar dai yanda Indiyawa keyi(a lallai yau ake Henna's party) .

Uwa uba Dr Essha Shigarta ta dabance, tayi kyau tagaji da haduwa yadan kasan kamar Aishwarya Rai ranar Aurenta da Abhishek bhacca(๐Ÿ˜…๐Ÿ˜ฉ I too love dis fiful) gaskiya su Tsara gurin da kyau da yagaji da haduwa.

Nan Esher Henna ta shiga Tsara ma Amarya tsarare lafiyaye lalle Wanda ko Makaho ne in ya Shafa Sai yasa ya hadu. Ana kan na tafi Hannu Essha Khan tanace Sai an rubuta suna Aliyu a tsakiya, yanda bazai iya gani da wuriba, tana aiyanawa inhar yafadi Kuma Sai ya biya.

Essha ta rage murya cikin turacin tace"Heyy Namecy ba fa a India Mukeba, Allah ba suna da za a rubuta, Kuma ai ba zuwa ma zasuyi ba"

Essha Khan da Besty suka fashe da wani Dariya Mugunta .

Besty Tace" Allah Sai an rubuta, Ina ruwanmu da India ko ba India ba. Maganar Zuwa Aliyu Kuma... Ufff ufff uffff" Bata Kara Saba ta zarce da Tari karya. Essha Khan a hankali da sone sone ta Mike ta bar wajan tana dariya, Essha ta Kalli Hunaisat ta kalli Besty duk Sai kallosu take ta na za zare musu ido alama tuhuma

"Ba d..da..dai ku gayaceshiba?" Essha ta fada harta na ida ida..

Hunaisat tana rike da dariya ciki ciki Tace" Toh Mai ye aciki, duk ki rude Zaki kwace Mana Kamar muyi wani Babba laifi"

"Wlh bakusan halin Daddy bane, kusan dama baiso a hadaba, ga Kuma irin kayan dake jikimu, shine zaku tashi ku gayyotoshi wlh Daddy yakani zaiyi.." Essha tafada kamar zatayi kuka.

"Wlh ba yakaki kadai ba, yayi guduwa guduwa dake, nasan Daddy baruwanshi ke nan kawai da tsoroki, Mai ye aibu Sarinan, mayafi fa Babba ne dubafa duk ya rufe Mana jiki takoina.." tafada tana taba sari Dake cikinta.." Kumafa harda Mazamu muka gayata banaki kadai ba" Besty ta Fada tana Kara gyara Hand bangles da mayafita.

Hunaisat Tace"Fada ma ta dai"

Essha ta bude Baki zatayi Matsifa Kara jiniyoyi mototoci ya dakatar da ita, kurr taji cikita ya kada ita duk a tsorace take batasan daliliba, nan ta mayar da hankali ta kan inda Mai lalle take Zane sunasa, yagama Ashe a suka hannuwa aka zana.

"Mummy Mummy" Murya Sadik taji nan dago tana Murmushi, da gudushi yazo yafada jikinta Rukky(Arundhati) tana biye dashi itama ta rugumeta.. Essha Khan cikin saurin ta zo ta dagasu tana musu Fada karsu dagula ma Amarya lalle ta"

"Ni I have missed my Mummy I want to hug her" Sadik ya Fada a shagwabe

Khairat da zuwata kenan itama Tasha kyau Tace" Boy Zaka rugume Mummy ka har ka gaji ama bayau ba, zo muje ku gaisa da Grannies kafi Lalle Mummy ka ya bushe ko Good Boy"

Essha uffan batace ba, Sai kallonshi take, taga cikin kwana biyu nan da Bata gashiba yakara ma ta Girma da tsayi, Sanye yake da Salwa(Riga da wando wance Maza India ke sawa yawacin dun occasion haka, Salwa ko Kurta Kamar duk dayane) Navy Blue ba karami kyau Kaya suka mishi ba, Peck ya Mana ma ta a kumatu Yana Murmushi Sana ya rike Hannu Antysa Khairat suka wuce guri su Mummy. Nan suka sake jin Guda na tashi ayirrrrrrrrrrrrrr,yrrrrrrr Angowaye su Iso, Su Siyama,Sofia Rahma Bebbhat(Matar Idress) tagani duk Sai Murmushi suke zuba Mata, dukanisu Sanye suke su ma da Sari kalan nasu Mai lafaya Babba da yarufe musu jikin ba karami kyau sukayi ba, Family dinsu Aliyu anhado abun Mamaki hardasu Ammi da Mami (Lallai Aliyu Dan Gatane) tana ganisu Ammi kunya ya kamata ta sukuyar da kai" Lallai Mrs Imran tayi kokari harda gayyata iyaye" ta Fada aranta.

Sai kayayaki kawai aketa shigowar dashi Jeri Jeri, bayan angama gai gaisawa kowa ya zauna, nan su Angowaye su ka soma cillo Kai, Dr Fawaz ne a gaba, Sai Haydar, Suleiman da Hafiz shigowa suke gwani sha'awa ko wannesu ko da Matarsa a Hannu in kacire Fawaz da tunda yashigo hankalishi nan kan Babyshi Sumaiya(Besty) Yanata zuba Mata Murmushi, Dukanisu Sanye suke su ma da Salwa Navy blue su sha kyau Sai kyalli suke, suna shigowa bakaji komai Sai Guda dake fama tashi nabinsu ana binsu da Fure duk ciki Shirin Essha Khan ne. Bayasu Aliyu ne ciki tafiyar shina ta kasaita da shigar Alfarma, yanaji kanshi a yau one of the happiest man on Earth, Shima Salwa ne ke cikinshi ama Baki Mai digo Gold gold a ciki, Gashi kai nan yasha Gyara har Yana walkiya wal Wal, Zaka rantse Kamar da Wasa zeeworld din nane Karan Luthra(Na film din This is Fate) Sai Murmushi yake zubawa dimples din nakara lotsewa luff luff. Gabadaya wanja ya tafi da hankali kowa, Sai Kara camera kakeji kat kit kas da flashlight dinsu, hata Essha shagala tayi da kallosa, hankali ta gabadaya nakasa, ji kawai tayi a Tura ma ta abun Mai Zaki a Baki, nan ta dawo hayyacita Imran Khan tagani Mijin Namecy dinta, Dan karami Kara tasa cike take da murna ganishi, Hannushi rike yake da Boxes din Laddu(alewa Mai shege Dadi na dangimu Indiyawa๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜ค)

Essha Khan na rugume da shi side hug, itama tana rike dawasu boxes din Laddu.

Imran yayi dariya ciki harshe indiyaci yace" Henna's Party dinki ai bazai cikeba inba Laddu, ungona tunda ki kasa rufe Baki" yakara Tura ma ta wani suna Dariya..

"Imran what a Surprise!!!" Essha ta Fada tana dariya tana murza Laddu daya tura ma ta na karfi, zata Mike nan Essha Khan ta zauna da ita. cikin harshe Hindi tace" Common zauna ki manta Amarya ce ke, ga Aliyu ki can na ta gaisawa da Yanmata je kisamaishi ki bar min nawa" tafa da cike da zolaya tana nuna gefen Aliyu dake ta gaisawa da cousin sisters dinsa.

Imran Khan ya dafa kirji yace" Ahhhh Dr. Essha duk da ni ba indiyane ama Aliyu yafini kyau I'm really jealous" yafada kamar zaiyi kuka..

Duk suka fashe da dariya.

"Haba dai Imran you're one of the handsome Guy I have ever seen" Essha Ta Fada tana Murmushi

Essha Khan da guduta taje ta jawo Aliyu, ta zaunar dashi gefen Essha tace" Warn your wife to stop flirting with my husband kafin na yanyakata"

Duk suka fashe da dariya.

Aliyu yace" Kar kidamu, Inhar inana kallon Mata take wa maza..ko ba haka ba Jaaan ?? " ya Fada Yana kallon Essha, Essha Khan kuwa dukan Wasa takai mishi a kafada suna Dariya.

Nan sukaji Mc na gyaran murya a mic , Mc dinma Mace ce, nan kowa ya nemi guri ya zauna akasoma bude taro da addua.

Ango da Amarya aka Kira, Sai kallon juna suke tunda suka zauna Babu Wanda yace ma juna qala, har Mc Raheena ta kirasu

"Rankashidade Ango Dr. Essha inshallah, Sunanka na nan rubuce a Hannu Amarya ka Both right and left, Za ka binciko Mana duka, inka Fadi kuwa, zaga bada 1M(One million) aba Mai lalle, in ka sake faduwa na Hannu dama daya daga ciki kawan Amarya zata fadi zata fadi punishment daza'abaka" nan ta juya ma Audience Tace" ku Amince ??"

"Yesssss" suka Fada in chorus..

"Abokan Ango ku Amince ??"

"Yes ai mu trusty Buddy bazai bamu kunyaba" suka Fada suna Dariya.

"Kawaye Amarya ku Amince?"

"Yesssss" suka Fada da Babba murya
Dake komai da turacin ake Fada haka bai ba su Essha Khan wahala Jin Mai ake fada ba..

"Ango ka Amince??"

Murmushi yayi Ya mayar da kallonshi kan Essha, yaga duk jikinta a sanyaye Kamar bada ita suka Gama waya jiya ba, Sai hakan ya kashe mishi jiki, da Kai ya iya amsawa..

MC Tace" Duk mu Amince in Ango yafadi Hannu Dama zai biya 1m ...then in yafadi daya Hannu, daya daga ciki kawayeta zata fadi Mai zaamishi, duk mu Amince. Yanzu bara muji second punishment dinshi daga Baki kawaye"

Essha Khan caraf ta karbi Mic " in har yakasa ganewa zai wanke ma Amarya lalle Hannu da kafa"

Essha zare ido tayi tana kallon ta a zuciyata taga ma aiyanawa zata shiga uku da Daddy.

MC Raheena ta sake tambaya su amince, duk suka Amsa da "Yesssss" ana dariya

" Rankashidade zamu baka 10 seconds, zaka iya fara dubuwa All the best"

Essha ta juya mishi tafi hannuta ya duba, Aliyu Kam hankalishi gabadaya yatafi kan zanne lalle yadda ya zaunu ya Tsaru, bakarami kyau ya ma ta a lallausa hannuta nanba, Jiyake Kamar yabi line by line Yana sumbata..

"5......4........3.......2........."

Essha kankare murya tayi, sanan yadawo Hayacishi, harshe ta fitar tamishi gwalo a hankali Tace" your time is off u have failed"

"Oneeeeeeeeee" Mc ta Karashe tana tafi

Fawaz ransu ba karami baci yayi ba, Aliyu ya bada su, Matayesu harda musu gwalo

" Bana Fada ma bazai ganiba.." Besty ta Fada tana ma Mijinta Dariya..

Fawaz yace" Ai rito akayi 10secs ai yayi kadan"

"Oho dai ku Fadi"

"This second round baza mu Fadi ba"

" Okay let's make a bet, in yafadi Zan tsaya ma Motar, in yaci za ka kaini Qata_ar kallon final world cup"

Fawaz ya tura Baki yace" ai wanan ma rito ne"

Hannuwata ta dora anashi Tace" Deal agama"

"Wana ai cutane, ama na yarda deal"

Duk Mazan dai Kai wajan Basu ji Dadi faduwa da Aliyu yayi ba Sai complain suke, ba dun saboda da kudi bane a'a, Wai saboda kawai baasan su da faduwa ba.

MC Tace" Ango dai yafadi na daya.zamujega ....." Bata karasaba gani Mami kawai tayi a gabanta tana dariya ta Mika ma ta Bandit din hundred dollars, su Haydar nagani haka kowa yataso duk suka Tara ma Mc Raheena miliyoyi kudi a Hannu, bakinta ma kasa motsi yayi, sanda taji ka kwato ta da Ruwa. Aliyu kuwa Hannu yasa a Aljihu ya Ciro Car key sabo dal yace" akara ma Mai lalle she deserved it"

Nan taro ya karwaye da tafi.

Mc Raheena tayi dariya Tace"hohoho yau ake bikin masu duniya yau inji wata kakana, Godiya muke Allah yasaka da Alkhari. Yanzu dai bara nasa azo da Ruwa dun alamu su nu na Ango na zai iya faduwa"

Za'a fara second round Abokaina su tilasta Sai Ankara ma Ango time, Mata ma su ka nace baza a canza time ba, haka dai aka barshi a 10secs.
Aliyu yayi ya maida hankalisa kan lalle yakasa, Kamshi jikinta is him crazyyyyyy, ji yake

Please Login or Register in order to submit comment