Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sanar masa,haka shima ya ce ya fasa,nan kuma maganar Maryam mahaifiyarsa ta bijiro masa akan ya aureta tafi Sa'eeda komai,a da yaso jajjaya ganin awar Sa'eeda ce amma da mahaiyarsa da dage sai kawai ya amince,nan kuwa soyayya tsakanin Maryam da Sauban ta ullu,sai kuma Sauban ta fara canjawa Sa'eeda, ya daina zuwa gidansu,kira ma ya daina,idan ta kirashi wani lokacin ya Wauka wani lokacin yai dauka.


Haka dai suka cigaba da tafiya har yanzu da ake maganar auran Maryam da Sauban saura 2 weeks.


Cikin Labari



Maryam ce ta ara da cewa

"Sannan ba dagani bane,rashin asalinki ya sashi fasa auranki"

Ajin ne ya kaure da surutu jin abinda Maryam take faWa,kowa sai kallon Sa'eeda yake a asan ce jin ashe marar asali ce.Sa'eeda ce taji maganar kamar a mafarki Maryam na fallasa sirrinta a gaban an aji,bayan ta sanar mata amana ne karta sanarwa kowa kuma tayi alawari bazata sanarwa kowa ba amma shi ne yanzu take sanarwa an aji duk dan ta wulaanta ta a gabansu,cikin kuka Sa'eeda ta ce

"Maryam yanzu sirrina da kika Wau alawarin Soyewa kike sanar wa an aji,ban cancanci haka daga gareki ba Maryam,ko a mafarki wani ya ce min zaki fallasa sirrina bazan taSa yarda balle a zahiri,Why Maryam! Why! Why! "

TaSe baki Maryam tayi,sai kuma wata a aji ta fara ai banta Sa'eeda, can wasu a ajin suka fara aibanta ta daman haushinta sukeji akan tafisu ilimi.

Ana cikin haka saiga lecturer ya shigo ajin kasancewar yau bada wuri ya shigo ba sai wurin 9:26am ya shigo,kowa ya nufi gun zamansa,ita kuma Sa'eeda jakarta ta Wauka ta fita daga ajin tana sharar walla,ko takan malamin batabi ba ta wuce.

Kuka take har ta fito daga gate Win school Win ta tari mai keke napep ta hau duk a lokacin tana kuka,bayanin inda zai kaita tayi yaja keke napep Winsa suka tafi.

Isarsu ofar gida,ta ciro #500 ta bashi ba tare da ta amsa canji ba ta shiga gidan ko sallama babu,sa'arta Waya Ummanta bata daWe da dawowa ba daga aikinta na shara ba,banko ofar Wakin tayi babu sallama tare da cewa

"Ummina,Ummina na shiga Uku,sun yaudare ne Ummina"

Kawai ta ara arfin kukan nata,Umman Sa'eeda dake zaune akan an tabarmarta tana hutuwa ta mie a rikice tare da duban arta ta da kuma maganar da take cewa,cikin ruWewa Ummanta ta ce

"Suwa suka yaudarki Sa'eeda ?"

"Ummina Sauban da Maryam aure zasuyi saura sati biyu Ummina,na shiga Uku!!!"

"Baki shiga uku ba Sa'eeda kwantar da hankalinki"


Jiri ne ya fara Wiban Sa'eeda ji take duniyar na juya mata,haba kan kace me Sa'eeda tayi asa tana dafe da kai da sauri Ummanta ta riota a rikice tare da cewa


"Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un!!!Sa'eeda!!! Sa'eeda!!!...............







Mu haWu a pages na gaba don cigaba da jin wannan chakwakiyar duk daga alalamin Narrnarhh Bukar
'
'
'



****Wata Sabuwa inji an caca,tofa,me yasamu Sa'eeda ne haka da Ummanta ta rikice tare da kiran sunanta da arfi???



***Daman Sauban ba son Sa'eeda yake tsakani da Allah ko ko yaya???




***kuna ganin auran Sauban da Maryam bazai shafi karatun Sa'eeda ba ganin sun kusa fara Exams????





Ku cigaba da zubo ruwan comments>>>=C=C=C=؝=؝=؝,Ni kuma bazan gaji ba wurin suburbuWo muku da zafafan updates wa'inda zasu nishaWantar,ilmantar tare da faWakar daku>>=C=C=؝=؝<9<9<<<<<<





Ina matuar alfahari daku my Esteem fans,Allah yabar aunar>>=C=C=؝=؝<9<9<<<<<<=ؖ=ؖ=ؗ=ؗ=ؓ=ؓ








Daga alalamin
=؍=Narrnarhh Bukar ==؍

Comments and share =O=O=OFisabilillah.
[5/23, 8:09 AM] Narnarhh Bukar:

< NACINA YA JAWO MIN<







Narrnarhh Bukar
'





<9Perfect Essential Writer's
Association<9
(' P. E. W. A('







Wattpad:@AISHAABUBAKAR812
Arewabook:@Narrnarhh002








Masu telegram zaku iya following Wina ta wannan link Win>,=C<=G=G=G
https://t.me/+439Pdx2UbLZlOTNk










3 1 -----3 2







Isarta ofar gida,ta ciro #500 ta bama mai keke napep ba tare da ta amshi canji ba ta shiga gidan ko sallama babu,sa'arta Waya Ummanta bata daWe da dawowa ba daga aikinta na shara,banko ofar Wakin tayi babu sallama tare da cewa



"Ummina,Ummina na shiga Uku,sun yaudare ne Ummina"



Kawai ta ara arfin kukan nata,Umman Sa'eeda dake zaune akan an tabarmarta tana hutuwa ta mie a rikice tare da duban arta ta da kuma maganar da take cewa,cikin ruWewa Ummanta ta ce



"Suwa suka yaudarki Sa'eeda ?"



"Ummina Sauban da Maryam aure zasuyi saura sati biyu bikinsu Ummina,na shiga Uku!!!"



"Baki shiga uku ba Sa'eeda kwantar da hankalinki"

Jiri ne ya fara Wiban Sa'eeda ji take duniyar na juya mata,haba kan kace me Sa'eeda tayi asa tana dafe da kai da sauri Ummanta ta riota a rikice tare da cewa


"Innalillahi Wa'inna I'aihi Raji'un!!!Sa'eeda!!! Sa'eeda!!! "


Jijjigata takeyi amma ko motsi,da sauri ta Webo ruwa a babba roba jikinta na rawa ta watsa mata a jiki,haba nan da nan Sa'eeda ta sauke nauyayyen a ajiyar zuciya lokaci guda kuma tana dafe da irjinta wurin saitin zuciyarta,cikin sanyin murya mai rauni ta fara magana


"Ummina zuciyata zata fashe,irjina zai tsage Ummina,wayyo Allah Ummina zuciyata zuciyata Ummina zan mutu zan mutu!"


Haka Sa'eeda tayita nanatawa hannunta na a saman irjinta daidai zuciyarta,ara ruWewa Umman Sa'eeda tayi,da sauri da Wauko hijab Winta tare da jakarta sai ta riota suka fito waje,zaunar da ita tayi sannan ta kulle Wakinsu, taimaka mata tayi ta mie dayar sukayi hanyar fita waje,suna gab da fita saiga su Umma Kande da Maman jummulo sun shigo gidan,tsaya sukayi ganin Umman Sa'eeda ta rio Sa'eeda suna tafiya a hankali zasu fita,da sauri Maman Jummalo tace


"Babu lafiya ne Sa'eeda"


Fuskar Umman Sa'eeda a Waure ta amsa mata da bata da lafiya ne,don tasan halinsu da shegantaka,tayi tambayar ne don su samu abun aibantasu,Umma Kande ce ta taSe baki tare da huro guntayen hancinta da cewa


"Sai wani unbuya-unbuya kuke,an faWa muku bamu san mai kuke ciki bane,dan nasan kullum fitar da take da sunan makaranta sai anjawo abin kunya,ai gashi nan za'aje a zubar da cikin shege"


Ba Umman Sa'eeda ba hatta ita kanta Sa'eedar saida ta waiwaya jin wannan sabon sharri kawai daga mutum baida lafiya shikenan sai sharri,Umman Sa'eeda ta mayar mata da martani cike da Sacin rai


"In shaa Allahu bakinki saidai ya sari Wanyen kashi,sannan sharri da kike nufin mu dashi Allah bazai barki ba,Allah yana tare da masu gaskiya a kowani yanayi,abinda kikewa Sa'eeda fata saidai ki ganshi a Wakinki bi'izinillahi"


Rai a Sace take maganar dan yau Umma Kande takaita bagon,haurinta ya fara arewa,ita kuwa Umma Kande ara taSe baki tayi irin ko a jikintan nan,ara jefo mata wata mummunar maganar tayi da cewa



"A hayye chassssssss!!! Umman Sa'eeda kenan ai na gaba yayi gaba na baya kuma hhhhhhhh!!! Sai tsintar hula,nida na aurar ina zanga abin kunya ai seke mai karuwa a Waki wacca kullum saita fita da sunan karatu,zamu gani dai koya kikace awas"


"Kkkkwaraiiiiii da gaske aminiyar arzii,wannan haka yake,zamu gani,ayi mugani in tusa zata hura wuta"


Bata ara bi takan zantuttukansu ba ta wuce waje da Sa'eeda, sauinsu ma ana samun keke napep sosai a unguwar kasancewar akwai titi yasa basu wani Sata lokaci ba suka samu keke napep ya kaisu asibiti.


Isarsu asibitin keda wuta jikin Sa'eeda ya rikice da sauri nurses suka amsheta direct suka nufi emergency room da ita don taimakon gaggawa,Alhamdulillah likitoci da nurses Win sunyi nasarar maido da ita hayyacinta tare da mata allurar bacci don ta huta,sai aka basu gado wata nurse tasa mata drip don tasamu arfin jiki sosai.


Kwananta biyu a asibiti, a rana ta uku saiga Iman tazo kasancewar tazo school bata ga Sa'eeda kuma tasan bata fashin makaranta saida dalili,kiran wayanta tayi sai Umman Sa'eeda ta Wauka kasancewar ita Sa'eedar bacci take a lokacin,sanar mata tayi Sa'eeda bata da lafiya yau kwanansu uku kenan a asibiti amma Alhamdulillah ta samu saui.A ruWe Iman ta tambayi asibitin da aka kwanantar dasu da kuma numban Waki,sanar mata tayi da sunan asibitin da numban Wakin da suke,babu Sata lokaci Iman ta hau sabumar motarta da Daddyn ta ya siya mata kwanan nan ta nufi asibitin a ruWe.


Shigarta asibitin keda wuya tayi saurin parking motarta sannan ta nufi females ward direct zuwa numban Wakin da Umman Sa'eeda ta sanar mata,tana shiga Wakin ta tsaya cak ganin yadda awarta ta koma lokaci guda,ga hancinta ya ara fitowa saboda ramar da tayi,idanunta kuma sun shige ciki sosai,tabbas duk wanda yasan Sa'eeda dole ya zubar mata da walla idan ya ganta a yanzu,a hankali ta nufi gadon da Sa'eedar take a kai tare da rio hannunta wanda ba'a saka canula ba,hawaye ne suka fara ganganrowa bisa kuncinta wanda batasan da zubowansu ba,cikin sanyin murya mai cike da rauni Iman ta fara magana


"Allah ya baki lafiya Sa'eeda, yasa kaffara ne a gareki,in shaa Allah bazasu gama da duniya lafiya ba sai Ubangiji yabi miki hakinki,Allah ya baki lafiya Sa'eeda, Allah ya tashi kafaWunki Sa'eeda,sai Allah ya saaakkata mik.........."



Bata arasa maganar ba ta fashe da matsanancin kuka mai ratsa zuciyar duk wani mai sauraronta,kuka take sosai tare da tausayawa aminiyarta ganin irin halin da take ciki duk saboda yaudara tabbas Ubangiji baya yafe hakin wani akan wani,sai Allah yabi mata hakinta.Tana cikin wannan kukan ne sai Umman Sa'eeda ta dafata tare da girgiza mata kai alamu tayi hauri tabar kukan amma ina kamar ara arfin kukan nata akeyi tuno da labarin da wata ar ajinsu Emmanuella ta bata akan abinda ya faru ranar Friday.




Waiwaye



*******Kasancewar ranar Friday Iman batazo school ba saboda suna da gagarumin biki a familinsu sai Monday ta shigo,Iman ta shigo class amma babu Sa'eeda har wurin arfe 9:12am na safe kuma tasan bata latti balle fashin makaranta,gajiya tayi Iman da zama sai ta tambayi wata course mate Winsu Emmanuella da suke mutunci da ita akan akwai wani abu ne daya faru ranar Friday,Emmanuella ta cire mata biri har wutsiyar abinda ya faru harda shiiyancin da an aji sukaita ma Sa'eeda akan rashin asalinta sannan kuma tace mata saurayin Sa'eeda ne Maryam zata aura in 2 weeks coming kafin exams.tashin hankali wanda ba'a saka mai rana,dole Sa'eeda tai zuwa makaranta, lallai ma Maryam wato kashedi haWe da gargaWin da ta mata bai shiga wawalwarta kenan.Ita tama rasa da wanne zata fara,shin kiran Sa'eeda zatayi taji halin da take ciki ko ta fara cin Uban an aji lakada a waje,wata zuciyarta ne ta bata kyakkyawar shawara akan ta fara saita Maryam da muarrabanta sai daga baya ta kira Sa'eeda, hakan kuwa a kayi godiya tama Emmanuella sannan ta tashi daga seat Winta ta nufi seat Winsu Maryam wanda a lokacin suna hira abinsu cikin annashuwa,babu wanda yasan da zuwanta saidai sukaji saukan mara Tasss!!!! Tassss!!!! Babu wanda a cikin bai rie kuncinsa ba a tunanin kowa koshi aka mara amma jin babu abinda ya samu kumatunsu sukayi saurin kallon Maryam wacca a lokacin tayi sumar wucin gadi tsabar shigar marin,Rahma ta Wan taSa ta kamar an tsikareta ta dawo hayyacinta hade da sakin wata razananniyar ara wanda ya karaWe ilahirin ajin ,babu shiri an aji suka waiwayo jin wannan ara kamar drum,sai a sannan ne ta fashe da matsanancin kuka saboda ba arya marukan sun shige ta matuar ainun.


Ita kuma Iman tana tsaye yam a wurin sai wani jijjiga take rie da ugu,ga manya-manyan idanun nan nata sun kaWa sunyi jajur kamar garwashi,duk wanda ya ganta a lokacin dole ya firgita ga wani huci da takeyi kamar wani kumurcin maciji mai jiran casss! yakai sar,cikin muryar da babu wanda santa dashi ba ta fara magana


"Wato kashedin da naki akan Sa'eeda bai shiga cikin wawalwarta ba ko ehhhhh!!!!! Ba nace ki fita a harkarta ba ko bance miki ba ehh!!! Ba dake nake ba kosai na ara saukar miki da wasu lafiyayyun marukan da sukafi na dazun zaki bani amsa !!! "


Diffff kamar an Wauke ruwan sama haka Maryam ta tsagaita kukanta jin za'a ara mata wasu sabbin marukan da sukafi na Wazun,cikin rawar murya haWi da inda-inda ta fara magana


"Ehhh ddddda ddammman kin min kkashedi wallahi tallahi bani na fara mata magana ba ki yarda da........."


Kafin ta arasa maganar taji Iman ta ara jefa mata wata tambayar


"Uban waye ya fara mata maganar a cikinku!!! "


Da sauri kowa ya nuna Rahma wacca tayi tsuru-tsuru da idanu kamar na mujiya,kafin ta lalubo amsar da zata ba Iman taji saukan maruka hagu da dama wanda lokaci guda duniyar ta fara mata juyi,wasu taurari tagani suna zagaye mata kai,haba itama razananniyar ara ta taki tare da fashewa da kuka tana taSa kumatunta don ta tabbata suna nan ko ko sun cire.Hauri sukaita bata tare da cewa bazasu ara shiga sabgar Sa'eeda musamman ma Maryam tafi kowa a cikinsu bada hauri,buga desk Winsu Iman tayi da arfi wanda saida suka aname juna saboda arar daya bada sannan ta ce


"Wallahi tallahi duk randa na sake ji daidai da rana Waya wata a cikin ko kuma an aji tama Sa'eeda kallon hadarin kaji saina ci Ubansa lakada a waje sai kuma naga uban da zai tsaya mata,an iska,musamman ma ke Maryam"


Nunata tayi yatsa sannan ta cigaba da cewa


"Ke gaki butulu mayaudariya,shegiya,munafuka,ke a tunanin Allah zai barki ne,kije ga auran kiyi wallahi ko ba daWe ko bajima sai Allah ya sakama Sa'eeda tata-izan da gaggawa,sai Allah ya Waukakata sama daku,sannan kuma rashin asalin da kike cewa bata dashi in shaa Allah sai Allah ya sadata da asalinta,kuma inaji a jikina Sa'eeda ar babban gida ce, kaddara ce ta samesu ita da Ummanta,badai saboda Wa namiji bane kika yiwa Sa'eeda muguwar sakayya to ki jira arshanki keda munafin saurayin nata, wallahi da afafunku zakuzo kuna roonta akan ta yafe muku la'anannu kawai,aje asha biki but put that at the back of your mind arshanku yana nan zuwa bi'izinillahi!! "


Tabbas bama su Maryam da muarrabanta ba kowa a ajin saida jikinsa yayi sanyi don sun tsorata sosai da Iman,haka ta koma seat Winta ta zauna saboda natsuwarta ta dawo mata,sai can daga baya ta kira Sa'eeda wanda a lokacin bacci take sai Ummanta ne ta Wauka,a nan ne ta sanar mata da Sa'eeda bata da lafiya an kwantar dasu a asibiti amma Alhamdulillah ta samu saui, cikin ruWewa Iman ta tambayi asibitin da aka kwantar dasu,babu Sata lokaci Umman Sa'eeda ta sanar mata da sunan asibitin da numban Wakin da aka kwantar dasu.*******





Cikin Labari




A hankali Sa'eeda ta farka daga bacci tare da motsa hannunta wanda babu canula jin kamar an rie mata hannun,da sauri Iman ta Wago kanta jin Sa'eeda ta farka daga bacci,kallon junansu sukayi sai Sa'eeda ta sakarma Iman murmushi,ita ma mayar mata tayi da martanin murmushin sai ta ce


"Sa'eeda ya jikin naki,wallahi bansan baki da lafiya sai yau, dazu da naje school aka sanar min abinda Maryam ta miki sai na kira wayarki Umma ta Wauka sai a lokacin ta sanar min da baki da lafiya kuma an kwantar daku a asibiti"


Cikin muryar marasa lafiya Sa'eeda ta fara magana


"Eh wallahi amma Alhamdulillah naji saui sosai yanzu"


"Maa shaa Allah, Allah yasa kaffarane agareki "


"Ameen ya Rabbi"


Likita ne ya shigo tare da wata nurse tana biye dashi,dubata yayi tare da mata wasu tambayoyi,ita kuma amsa mata cikin sanyin murya, sai ya dubi Umman Sa'eeda ya ce


"Alhamdulillah jikinta ya samu saui sosai don haka yau za'a sallame ku in shaa Allah tare da baku magungunan da zata dinga sha, ki kula da ita sosai sannan a daina barinta ita kaWai tana tunani,saboda shiyake haifar da damuwa wanda a arshe mutum yakan samu matsala ko ciwon hawan jini ya sameshi ko kuma ciwon zuciya,dan Allah a kula sosai"


"In shaa Allah likita zamu kula sosai"


Fita yayi shida nurse Win,sai Iman ta bisu waje don tanason ta biya kuWin sallama da na magani,nurse Win ce tayi directing Winta kun chasheir don ta biya kuWin.Bayan ta biya ne sai ta komai Wakin wanda a lokacin Umman Sa'eeda na haWa kayansu sai a sannan ne ta faWa ma Umman Sa'eeda akan ta biya kuWin sallama dana magani su wuce kawai gidan yanzu.kasa magana Umman Sa'eeda tayi don batasan wani irin godiya zatama Iman ba saboda ta taimake su sosai da badan zuwanta ba da shikenan kuWin da take saving na registration Win Sa'eeda zata cire ta biya.Iman tasha godiya sosai wurin Umman Sa'eeda harda ita kanta Sa'eedar,haka suka Wunguma suka nufo gida a motar Iman.


Bayan sun sauka ne sai Umman Sa'eeda da Sa'eeda suka nufo cikin gidan ita kuma Iman ta tsaya kashe motarta,a lokacin su Umma Kande da Maman Jummalo kowa da Waurin irji sun baje kan tabarma suna hira abinsu,da sallama suka shigo gidan amma babu wanda a cikin ya amsa masu saima Umma Kande da ta mie kamar an tsikareta tare da cewa


"Yiririiiii! Wata sabon gani,an zubar da cikin ne sai yau Allah yayi dawowarku gida,ai bamu san asibitin ba da kun ganmu"


Iman ce da shigowarta gidan kenan taji kamalan Umma Kande,kasa daurewa tayi saida ta mayarwa Umma Kande da martani


"To tsohuwar kilaki,mai kama da gwaggwan biriya,mai baki saikace na jaSa,yaranki ne zasu zubar da ciki ba Sa'eeda,shaiWaniyar tsohuwa kawai"


"Aww iyyeeee,ke kuma waya sako bakinki a ciki maganar gida ehhh"


Kafin Iman ta mayar mata da martani Umman Sa'eeda taja hannunta suka shiga ciki,saboda batason tashin hankali,haka ta zaunar da ita tare dace mata karta biyema haukansu don ita mahaukata ta Waukesu.


Haka Iman ta wuni a gidan sai da yamma ta wuce gida tare da tabbatar ma Sa'eeda zatazo gobe dubata in shaa Allah.


Kusan sati biyu Sa'eeda tayi tana shan magungunanta,Alhamdulillah babu laifi saui yazo domin yanzu har ar ramar da tayi ta ciko ga haske da fresh da jikinta ya ara kasancewar bata zuwa makaranta taimakonta Waya sun gama lectures Winsu gaba Waya,revision kawai da tutorial sukeyi a aji.


Kasancewar yau asabar Umman Sa'eeda bata fita shara ba,suna zaune dukkansu a Waki suna ar hirarsu ta uwa da Wiya,sai a sannan Sa'eeda tayi tunanin ta sanar ma Ummanta shawarar da ta yanke game da karatunta,ara gyara zama tayi sannan ta fara magana da cewa


"Ammm Ummina daman inaso da sanar miki da cewa kawai zan ajiye karatuna saboda an ajin mu basa sona ga iya shegen Maryam takemin ita da awayanta"


Shiru Umman Sa'eeda tayi tana kallon arta ta cike da dunbin mamaki,a ce duk wahala da suka sha a baya sai yanzu da baifi saura shekara Waya ba amma ta ce ta fasa,haia ran Umman Sa'eeda yayi ololuwan Saci jin kalaman Wiyarta ta,cikin takaici da bain ciki Umman Sa'eeda ta fara magana


"Lallai Sa'eeda ashe ina miki kallon mai hankali da tunina ashe ba haka kika ba,yanzu saboda an ajinku da Maryam zaisa ki fasa karatunki Sa'eeda, mai ya shiga wawalwarki ne Sa'eeda, ina jarumtar da nasanki da ita,ina NACIN da nasanki dashi akan karatu,ina kika kai so da aunar da kike ma karatunki,ina yake Sa'eeda,yanzu duk wahala da nasha babu ko sisin mahaifinki akan karatunki zai tashi a banza kenan Sa'eeda,sakayyar da zakimin kenan a matsayina na mahaifiyarki wacca bata da wani buri illa ganin rayuwarki ta ginu,ban damu da ci ko sutura mai kyau ba duk ganin rayuwarki ta ginu amma aaaam.........."


Fashewa tayi da matsanancin kuka harda shesshea,da sauri Sa'eeda da dawo hayyacinta daga tunanin da da nasanin faWawa mahaifiyar wannan magana,cikin rawar murya Sa'eeda ta fara magana cike da dana sani


"Ummina kiyi hauri don Allah ki daina kuka,wallahi na haura zan cigaba da karatuna Ummina, ki yarda dani Ummina"


Girgiza mana kai Umman Sa'eeda tayi tare da cewa


"A'a Sa'eeda shikenan ai sai ki haura da karatun naki,saboda wasu wa'inda basu suke baki ci da sha ba kikeso ki rushe tsarin ginin rayuwarki Sa'eeda, saboda wani can banza wanda baisan kina sonsa ba kikeso ki lalata rayuwarki Sa'eeda, ina juriya da jarumtar dana sanki da ita,ina kika kaisu Sa'eeda!!! "


Tabbas maganganun Umman Sa'eeda ya ratsa ashi har zuwa Sargon Sa'eeda sannan ya shiga kusufa-kusufa na jini dana jijiyar Sa'eeda tabbas yanzu zata dawo da NACINTA a karatu,sannan tana saka ran NACINTA ZAI JAWO MATA NASARA,dole ne ta farka daga nauyayyen bacci da take,dole ne ta iya fuskantar kowani irin alubale a rayuwarta,cikin dakiya tare da tabbatarwa Sa'eeda ta fara magana


"Na Wau miki alawari Ummina, zan dawo da juriya da jarumtar da kika sanni da ita,zan kasance jaruma mai fuskantar kowani irin alubale da zaizo min a rayuwa,zan dawo da NACINA domin zai JAWO MIN NASARA babba a rayuwata,ki yarda dani Ummina,daga ranar irin ta yau na cire so da aunar da nikewa Sauban a zuciyata,bazaki sake jina da maganar Sauban ba koda shi ne autan maza,in shaa Allah zan cigaba da addu'ar Allah ya zaSamin wanda ya fisa zama alkhairi a rayuwata"


Jinjina kai Umman Sa'eeda tayi saboda ganin gaskiya tare da tabbatuwa a cikin zantuttunkan arta,murmushi ta saki sannan ta ce


"Dakyau sanyin idaniyata,haia naji daWin cire Sauban da kikayi a zuciyata sannan da maida hankalinki da zakiyi a karatunki,Allah ya miki zanbin miji na gari mai sonki da aunar,ya baki nasara a karatunki,ya tsare gabanki da bayanki,ya miki katangar arfe tsakaninki da maiyanki,ya albarkaci rayuwarki baki Waya"


"Allahu Aaaamen Ummina, in shaa Allah daga yau kin daina kukan bain ciki a kaina saidai na farin ciki"


"Allah ya yarda sanyin idaniyata"


Haka suka cigaba da hirarsu cike da annashuwa kamar ba wani Sacin rai mai samesu ba,tun daga ranar Sa'eeda tayi deleting contact Win Sauban,messages Winsa,hotunansa,da komai nasa a wayarta sannan ta ara bada himma a kan karatunta saboda exams Winsu baifi saura kwana biyar ba.Wannan kenan.







TUNATARWA




******alubali ga mata masu makauniyar soyayya,kusani wasu mazan suna amfani da wannan damar ne don su cimma wata manufa tasu a gareku saboda suna ganin baza ku iya rayuwa babu su ba,tabbas wannan hanya ce dayawa daga cikin maza suke amfani dashi wurin lalata rayuwar mata wanda daga arshe zusa wulaantasu,su Sata tarbiyyar ta iyayensu suka daWe suna ginawa,mu kula an uwana mata,Allah ka tsaremu da samari shaho,ka haWamu da masoyanmu na gaskiya.


alubale ga mata masu bayyana sirrikansu da awayen,kamar caka ma kanka wua kake ba tare da kasani ba domin wasu awayen ba tsakani da Allah suke tare da suke,bayan haka ma Wan Adam yakan canja daga yadda kasansa,mu kula an uwana mata,Allah mana tsari da awayen banza masu nuna suna son a bayyane amma a Soye suna sukarmu******



@@ @@@@@@@



angaren Sauban sai shirya-shiryan bikinsa yake yama manta da wata Sa'eeda a rayuwarsa hasalima komai nata ya gogeshi a wayarsa,hankalinsa kacokar ya koma kan Maryam saboda a ganinsa tafi Sa'eeda wayewa gashi bata da asili.


Kasancewar yau asabar saura an kwanaki bikinsa,yana zaune shida da amininsa Captain Fu'ad suna tattaunawa game da bikin wanda Captain Fu'ad ya gaza hauri saida ya yayi masa magana saboda abin na ci masa tuwo a warya


"A gaskiya Sauban bazan Soye maka ba,kaci amanar Sa'eeda wallahi,mai tayi maka da zaka mata irin wannan muguwar sakkaya,in fact bama kai kaWai harda wacca zaka aura,guna ganin kun mata adalici ne musamman ma kai"


TaSe baki yayi irin ko a jikinsa Win nan, a da baiso tanka masa ba sai kuma yace


"Naci amanarta huhhhh!!!,mai zanyi da marar asali wacca bata waye ba,kai ko Wan taSa hannun Sa'eeda ban taSa yi ba,common outing Sa'eeda bataso wai sai munyi aure,haba i'm tired of her stupidity "


Girgiza kai Captain Fu'ad yayi tare da cewa


"Marar asali kuma,bata da mahaifi ne?"


"No tanada mahaifi saidai mamanta da kakarta tsintarsu akayi a titi suna gararamba"


"Innalillahi Wa'inna Ilahi Raji'un yanzu saboda wannan ne yasa ka fasa auranta Sauban,ina hankalinka da tunaninka ya shiga ne,who knows asiri akama kakarta ko kuma an gudun hijira ne,haba Sauban wallahi kaban mamaki,tukunna ma waya faWa maka bata da asali"



"awar Mum ce sannan kuma Aunty Maryam ta sanar mata hakan kuma kasan ba arya zata faWa ba"


"Mata! mata! Akwai makirci wallahi, yanzu in mum ta kasa gane makirci ne suka ulla don ka auri Maryam kai bazaka iya hankalta ba Sauban"


"Mtssss! Don Allah mubar zancen nan mukoma yadda zamu tsara bikin kaina ma harya fara ciwo"


"Dawa Allah ya sawwae ni Fu'ad na zauna don aci amanar wata,Allah ya kiyaye,ai tunda nasan dalilin rabuwarka da Sa'eeda wallahi kaji na rantse bazaka ga eyata a bikinka ba domin ni ba mayaudari bane"


Sauban kallon Captain Fu'ad yake da mamaki sai kuma yace


"Mai zai hana ka aureta mana sai ka tusa mana bain ciki"


Dariya Captain Fu'ad yayi sai ya ce


"Wallahi da badan ansa ranar aure na ba da kuwa babu abinda zai hana na aureta saboda she is complete"


"Can ta matse maka"


"Kasani Allah baya barin hakin wani akan wani,kaji tsoran Allah Sauban, kasan yanzu wani hali take ciki dul saboda

Please Login or Register in order to submit comment