Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Kai! kai! kakai! Ni Sarere ta Sankeruuuuu!!!"

Wani uban daka tsalle tayi haWi da kama ugunta tana wata irin girgiza,can idanunta suka hango gwagwanin madara babba,ai da sauri ta Wauko sai ta fara dube-dube a Wakin su Maman Jummalo suna n an a tsayan suna ganin ikon Allah,cokali ta samu tana wata girgiza tare da cewa

"Yeeeeeh!!! Na gani! Honi! Honi! Honi! ta Sankeru"

KiWi ta fara tana taka rawa,can kuma da ajiye gwangwanin sai ta Wau cokalin tana susar gabanta dashi tana dariya, sai kuma kamar an tsikareta saita Wauki gwangwanin ta fara kiWi tana cewa

"Ni ce Sareree!!! Gan!!! Gan!!! Ta boka Sankeru Gan!!! Gan!!! Ni ce Sarere Gan!!! Gan!!! Ta boka Sankeru Gan!!! Gan!!!"

Tana cikin kiWin haWi da waka saiga Abban Sa'eeda ya faWo gidan kamar an koroshi,duk jikinshi yayi biji-biji da asa



*Waiwaye*

A lokacin da wannan kwalbar ta fashe,Abban Sa'eeda na zaune a shagonsa kasancewar yanzu hatsi ya koma saidawa,suna hira da maocinshi tare da wani abokinshi sai kawai suka ga ya faWi asa yata murgine-murgine ga wani bain hayai na fita daga ido,hanci,kunne da bakinsa sannan bain hayain ya dunule wuri Waya tare da Satacewa Sat! Da sauri sukayo kansu suna faWin

"Sule lafiya! Meya sameka! Innalillahi mu kaishi asibiti"

Ya daina murgine-murginan ga miyau sai dalala yake a bakinsa yayi lamo,duk jikinshi ya sake,suna kici-kicin Waukarsa sai can suka ji yana magana a hankali wanda ba'a jin me yake cewa,maocinshi ne yakai kunnansa kusa da saitin bakinsa sannan yaji me yake cewa

"Hussainata,ata Sa'eeda,Hussainata,ata Sa'eeda"

Maimaita sunayan yakeyi babu full stop,fasa kaishi asibitin sukayi tare da taimaka mishi ya zauna a saman bencinsa,sai faman sauke ajiyar zuciya yake akai-akai,yi yake kamar yanzu ya fara rayuwa,ada ba mutum bane sai yanzu,sachet water mai sanyi maocinshi ya taimaka mishi dashi,amsa yayi tare da huje ledar ya kafa a bakinsa,ji kake wal! wal! wal! Har ya shanye ruwa,wurgar da ledan yayi tare da miewa,maocinsa ya tambayi

"Sule ina zaka baka da lafiya"

"Gida zani wurin Hussainata da ata Sa'eeda yanzu"

"To kabari ka ara natsuwa mana,kaga yadda jikinka ya koma kuwa"

"Na gani,a haka zani gida wurin Hussainata da ata Sa'eeda"

Bai jira me makocin nasa zai faWa ba,ya ara gaba da sauri har ya iso gida.


*Cikin Labari*

Yana shigowa gidan direct ya nufa ofarsu Umman Sa'eeda amma yajita a rufe,sai kawai ya wuce Wakin Umma Kande,kallon Umma Kande yayi a lokacin da ya shigo Wakin tare da cewa

"Ina Hussainata da ata Sa'eeda suka je"

Cak! Ta tsaya da kiWin da take tare da kallonsa,cikin zauwa ya sake tambayarta

"Ina Hussainata da ata Sa'eeda suka je"

Tintsirewa da wata mahukaciyar dariya tayi tare da cigaba da susar gabanta tana cewa

"Kwalbar ruhinka ta fashe!!! Eh-eh eh-eh eh-eh-eh!!! Kwalbar ruhinka ta fashe!!! Lala lala laa lalala!!! Kwalbar ruhinka ta fashe!!! Um-um um-um um um-um-um!!! "

"Miye haka Saratu kina hauka ne,ina tambayarki kinamin waa,nace ina Hussainata da ata Sa'eeda"

"Suna wurin Sankerunaa!!! Nima zan je wurin Sankerunaaaa!!! Sankeru nawa kai kai!!! Sankeru namu ku-ku!!! Sankeru nasu susu!!!....."

"Haba awas ki daina wa'innan abubuwan mana sai kace wata motsattsa,tambayarki yake amma kina masa waa,haba don Allah ki dawo hankalinki mana"cewar Maman Jummalo

"Hankali!!! Hankali!!! Hankali!!! Ai sai wurin Sankeru!!! "

Kuka yaran suka fara ganin tabbass! mamansu hauka take ,gashi idan ta kalli wannan saita tintsire da dariya tare da susar gabanta.Abban Sa'eeda ne ya tambayi Maman Jummalo ganin ita wannan yanzu babu *Man kai* inasu Hussainata, ce masa tayi

"A gaskiya anyi watanni rabonmu dasu Umman Sa'eeda da Sa'eeda, tun ranar da Sa'eeda da wani mai kama da Ummanta Sak! suka zo a wata babbar mota,Waukar wani Wan karamin akwati tayi tare dayi mana sallama nida Umma Kande akan sun bar gidan nan kenan har abada,har da ce mana a yayyafe su sun wuce"

"Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un! Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un!! Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un!!! Kuma bata sanar miki ina suka koma ba"

"Wallahi bata sanar mana ba"

"Ta sanarmin!!! Ta sanarmin!!! Lala la lalala!!! " cewar Umma Kande tana rawa

Can kuma ta wani daka tsalle haWi da zaman an bori a asa ta kururuwa tana cewa

"Yiiii!!! Huhuuu!!! Ni Sarere jikar sarkin ruwa ta Sankeru, ni nama Hussaina asiriii! Na rabata na Sulaimannu!!! Na saka ruhinsa a kwalba!!! Kuma kwalbar ta fashe a gaban Wan koli tangararasss!!! Hhhhhh!!!! Hohohohooo!!! Yihihihiii!!!"

Sai kuma ta tintsire da dariya tare da susar gabanta, can kuma ta ce

"Yaakuu Bil Adamomiiii!!! Ni ce Sarere ta Sankeruuuuu!!! Ni ce ta Sankeruuuuu !!! Ni na saka ruhin Sulaiman a kwalbaaaa! Kuma ta fashe kai kai kakai!!!! Ta fashe la la lalaa!!!"

Salati Abban Sa'eeda ya fara,cikin mamaki yake kallon Umma Kande wacca duk ta rikice lokaci guda,kasa magana ma yayi a zuciyarsa yana cewa 'Asiri Asiri Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un' can kuma ya fara magana cike da takaici

"Amma kinyi babbar asara Saratu,asiri kikamin saboda kar na kula Hussaina da ata Sa'eeda, Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un yanzu miye ribarki,wace riba kika samu na yin haka,gashi yanzu alhakinmu yasa kin koma mahaukaciya tuburan,Ya Salam! kuma daga yau na sakeki saki uku!!!,sai dai ki zauna don aanki,muguwa!!! Sai Allah ya saka mana"

Fuuuuu! Ya wuce waje,yama rasa meke mai daWi,shi babban tashin hankalinshi a yanzu baisan ina zai fara neman matarsa ba,wa zai tambaya ya Rahman! hawaye ne masu Wumi suka kwararo a bisa kuncinsa ba tare da ya gogesu ba,zama bai ganshi ba dole ya nemi inda sahibarsa take ko'ina ne a cikin fadin duniyar nan,miewa yayi tare da barin unguwar ma baki Waya.

A cikin gida kuwa rirrie Umma Kande sukayi saboda sanda Abban Sa'eeda yabar Wakin ita ma tashi tayi zata bishi,dole aka rirrieta saboda ba'a san ina zata tafi ba tunda yanzu ba cikin hankalinta take ba.Su Iklima suna rirrie da ita sai kuka suke sosai.

*Bari Mu lea Dajin Boka Sankeru*

A can dajin da boka Sankeru yake, mata ne suke layi a wurin Bukkarsa,wata Hajiya ce ta shiga bayan layi yazo kanta,kamar yadda idan aka shiga ciki ake masa kirari kafin ya bayyana haka itama tayi,bata karasa kirarin ba sai gashi ya bayyana kamar waliya,bayyana masa abinda ya kawota tayi sannan suka lula masha'arsu,suna a wannan yanayi sai kuma yayi daidai da fashewar wannan kwalbar,lokaci guda jikin boka Sankeru ya faraci da wuta tare da ita wannan Hajiyar still suna a wannan yanayin,ga wata guguwa da ta taso gadan-gadan ta turnue ilahirin wurin da ura,bishiyoyin wurin nan take suka faraci da wuta,lokaci guda sai kuma guguwar ta tsaya Cak! Bukkar kanta ta kama da wuta,matan da suke wurin kowacce *susar gabanta ta fara* tana faWin

"Wayyo yaiayi!!! Wayyo yaiayi!!! Wayyo!!! Wayyo!!! DaWiiii!!! yaiayi da daWi!!! "

Haka kowacce ta samu wuri da fara susar gabanta babu ji babu gani,ga bukkar ta one urmus!!! Tare da boka Sankeru da wannan Hajiyar a ciki,su kuma matan suna ta faman susar gabansu suna surutai.


*arin bayani*

Ashe duk macen da boka Sankeru ya sadu da ita ko'ina take a faWin duniyar nan sai tayi susan gabanta saboda wasu wayoyi ne yake zuba musu a lokacin da suke saduwa,kuma wayoyin cuta ne,wanda a arshe zasu haWu da cutar *Cancer* a ta gabansu,domin boka Sankeru azami ne,yana Wauke da najasa iri-iri gashi kuma yana saduwa dasu.Yanzu Haka duk macen da boka Sankeru ya taSa saduwa da ita tana nan tana susar gabanta a ko'ina take a faWin duniyar nan.

Allah ne ya taimaki Maman Jummalo,domin ta tsarkake zuciyarta sannan ta koma ibada babu ji babu gani tare da neman gafarar Ubangijinta akan laifuffunkan da ta aikita na fili dana Soye,da badan wannan tuban da tayi ba da tuni tana nan tana susar gabanta haWi da sambatu iri-iri kamar yadda matanta boka Sankeru ya sadu dasu sukeyi.Itama kanta Umma Kande susar gabanta take yi tare da hauka wanda daman hakan zata faru idan wannan kwalbar ta fashe.

*Mu dawo Gidansu Sarere ta Sankeru====C=C=C*

Umma Kande dai hauka tuburan take,a duk minti Waya kamar ara mata arfin haukan ake don yanzu yage kayan jikinta tayi tana dariya haWi da surutai iri-iri,sai rirrieta ake saboda fita daga gidan take so tayi,da yar suka kaita wani Waki wanda a lokacin bikinsu Iklima aka ginashi saboda bai,su duka suka rirrieta zuwa Wakin saboda ciccijewan da take tare da kururuwa tana iface-iface har maota suna ji,kulle Wakin sukayi da key saboda karka fito,a cikin Wakin kuwa sai faman dukan ofar take tana cewa

"Kubarni naje naga Sankeruna! Kubar ni nace muku!!! Yeeeeeh!!! Ni ce Sarere ta Sankeruuuuu!!! Nice ta Sankeru!!!"

Sosai take bubbuga ofar tanaso a buWe mata amma suni,saima zama da kowannansu yayi,wasu suna kuka wasu tunani jimami,ko girkin dare basu Waura ba saboda tashin hankali gashi tai yin shiru.

A Sangaren Abban Sa'eeda tunda yabar layin ya fara gararamba a garin,yanabi lungu-lungu layi-layi yana neman inda suka koma,harda Islamiyarsu Sa'eeda saida yaje ko akwai wanda yasan idan suka koma,amma kamar haWin baki duk inda yaje sai suce basun inda suka koma ba.Haka ya gaji ya dawo gidam,ko takan an gidan baibi ba ya wuce turakarsa,daman ya siyo tsiransa da maltinarsa da gora,tas! Ya cin namansa tare da kora maltinarsa mai sanyi ya kwanta,tsaa da warwara ya fara gami da tunanin ina zai fara neman Sahibarshi da arshi wacca tafi soyuwa a garesa a duk yaransa,haka ya cigaba da tunani har Sarawo bacci ya sureshi ba tare da ya sani ba.

Tun daga ranar Umma Kande ta koma zama cikin wannan Wakin ba tare da an Sudeta ba,abinci ma ta dubara ake bata saboda karka fito,a ciki take kashi take fitsari,sai idan anyi kwana biyu suke taron dangi, wasu su riketa wasu kuma su wanke Wakin,shi kuma Abban Sa'eeda yana nan ya nemansu Umman Sa'eeda ko Allah zaisa ya gansu.Wannan kenan

*TUNATARWA*


*arshan tika-tiki-tik!!! Daman hausawa sunce idan zaka gina ramin mugunta,to ka ginashi adan saboda wataran kai zata faWa. Yau dai ga Umma Kande ta faWa ramin da ta gina,ba tare da ta ankara ba,haka kuma hausawa suna cewa Shi sharri Wan aike ne,duk inda yaje wata rana sai ya dawowa mai shi,yau ga sharrin da Umma Kande ta aika ya dawo mata ba tare da tasan da dawowarsa ba.an Uwana mata gadai misali nan agareku akan Umma Kande mai zuwa wurin boka,kunga irin nata arshan,kai bama ita ba har da wa'inda suke zuwa wurin boka Sankeru nasu arshan yazo domin kuwa kowaccansu sai ciwon daji ya sameta saboda saduwar da boka Sankeru yakeyi dasu.Shin bakwa tunanin akwai ire-iren mata masu hali irin na Umma Kande, sannan kuma suna zuwa wurin bokaye da malam tsubbu suna saduwa dasu duk don buatarsu ta biya* ( *Wa'iyazubillah===* )*

*Allah ka tsaremu daga hali irin nasu Umma Kande, kasa mufi arfin zuciyoyinmu,ka tsare mana imaninmu,kasa muyi kyakkyawan arshe*


@@@@@@@@@@@@


*KEBBI*

A Sangaren Umman Sa'eeda kuwa rayuwa tana tafiyar mata cikin kwanciyar hankali da annashuwa,babu hayaniya balle haya-gaga,saidai ta ci,ta sha,tayi kallo ko kuma suyi hira da Momin Sadam kasancewar tai barinta ta koma family house,sannan gidan da Uncle Hassan ya siyan mata shima ta hanata komawa wai sai bayan bikimsu Sadam,dukiyar da ta samu na gadon mahaifinta tuni Uncle Hassan ya amsa tare da cigaba tafiyar mata da dukiyar ta hanyar kasuwanci dasu wanda ribar direct take shigo mata cikin account Winta.

Bayan Sa'eeda ta kammala final exams dinta tare da celebration sannan sukayi project defence sai ta tattaro an komatsanta zuwa Kebbi wurin Ummanta.Zuwanta Kebbi da kwana biyu Sadam ya dawo daga tafiyar da yayi zuwa Ghana shida Mukhtar P.A Winsa don harkar wani kasuwanci da suka fara a can.

Farkon zuwan Sa'eeda gidan,kunyar Momin Sadam ta fara sai Momin Sadam ta ce mata ta daina wannan kunyar domin ita a matsayin arta ta Wauke ba wai suruka ba,sai a sannan ne ta rage kunyarta,shi kuma Sadam babu ruwanshi,ko'ina nuna soyayyar Sa'eeda yake koda suna gaban iyayen ma,saidai ita taji kunya amma shi ko a kwalar rigansa.

Umman Sa'eeda da Sa'eeda suna Wakinsu wanda aka ba Umman Sa'eeda ta zauna suna hira sai can Sa'eeda ta ce

"Ummina Baba da Gwaggo Ladi ta auyan Damari suna nan har yanzu kuwa"

"ar albarkha abinda ke raina kenan wallahi,inaso nayi ma Kawunki maganar ya kamata muje auyan Damari har dashi yaga wa'inda suka taimake mu"

"Hakane Ummina,a gaskiya ya kamata,har dani za'ayi tafiyar domin na kashe ma idanuna warwata"

"Ki kashema idanunki warwata kuma,nami kenan" cewar Umman Sa'eeda

"Na yadda zaku kaya da Gwaggo Ladi,ba ta ce baki da asali ba,har tana cewa tsintsacciyar mage bata taSa zamowa mage,to yanzu kuma fa ai nasan sai bain ciki ya kusa kaita barzagu"

"Ooohni Hussaina yaushe Sa'eeda kika koma haka,a ina kika koya surutu ne haka kamar zuban ruwan fanfo,Uwar tawa kike cema ta kusa tafiya barzagu"

"Allah ya tsareki da zamowa Wiyarta,nifa tunda na shiga gidan haka nan naji tsohuwar batamin ba,ashe batason Ummina ne shiyasa zuciyata bata sonta"

"Sa'eeda! Sa'eeda! Sa'eeda! "

"Na'aam my Everlasting mom"

"Allah ya shiryeki da surutai"

"Ameeen Ummina ta kainaa"

"Yawwa na tuna,kafin bikinku zamuje Hajji nida ke da Aunty Ruayya in shaa Allah"

"Alhamdulillahi! kai! kai! kai! maa shaa Allah! Wa yaga Sa'eedar Ummi a Wakin Allah, wayyo daWi! Allah ya kaimu rai da lafiya"

"Ameen ya Rahman"

Shiru Wakin yayi sai can Sa'eeda ta ce

"Ummina kina jin Wuriyar Abbana kuwa"

Ras! irjin Umman Sa'eeda ya bada saboda tuno mata da mijinta wanda har yanzu bata manta dashi ba a cikin zuciyarta kusan kullum zai tayi tunaninsa,batasan wani hali yake ciki ba duk da tasan an riga da an mallake zuciyarsa amma har yanzu bata cire rai da dawowar hankalinsa garesu ba,arin daWi bayan Sauke faralinsu harda adduar Allah ya maido da hankalinsa garesu zatayi don har yanzu tana son mijinta,katse mata tunani Sa'eeda tayi da cewa

"I'm sorry Ummina tunda bakya so bazan sake ba"

Ashe hawaye ne suka gangaro bisa kuncin Umman Sa'eeda ba tare da ita kanta Umman Sa'eedar ta sani ba,girgiza mata kai tayi da cewa

"A'ahhh Sanyin idaniyata kawai ina tunanin halin da Abbanki yake ciki ne duk da nasan hankalinsa ba'a jikinsa yake ba har yanzu"

"Kenan ba Abbana yayi jagoran aurena ba"

"Eh Sa'eeda, kawunki ya sanarmin da cin kashin da yayi muku a bainar jama'a,shiyasa kawai yace shi zaiyi walicci tunda koda anje wurinsa maganar auranki ba kulasu zaiyi ba,shiyasa basu je wurinsa ba"

"Hmmmm a gaskiya Abba yana cikin matsala,tausayinsa nake saboda ba laifinsa bane,laifin wa'innan shayWanun ne"

"A'a Sa'eeda daina kiransu da shayWanu,kiyi musu fatan shiriya,domin shi suke buata a yanzu"

"Allah ya shiryesu yasa su dawo kan hanyar Allah da manzonsa"

"Ameen ya Rahman"

Haka suka cigaba da hirar cikin farin ciki da annashuwa,babu wata matsala a tattare dasu.

Washe gari da safe bayan kowa ya gama break fast har da Sadam,suna zaune a main falo harda Daddyn Sadam suna hira,Sa'eeda kuma tana kusa da Momin Sadam, sai Sadam ya yazo kusa da Mom ya cewa cikin shagwaSa

"A gaskiya Mom kin daina sona"

"Ni!!! Na isa na daina son Autana"

ara kumbure fuska yayi tare da
cewa

"Ba gashi ba,tunda Sa'eeda tazo gidan nan kika daina sona "

Ba Momin Sadam kaWai ba harta da sauran an Wakin dariya suka tintsire dashi,oganiyya Sa'eeda har da ita a masu yi mishi dariya har da gwalo tayi masa,shi kuma ara Waure fuska yayi yana cilla mata harara irin zamu haWu Win nan,saida sukayi dariya son ransu,sannan Umman Sa'eeda ta ce

"Barta kawai Sadam Wina,dawo wurina,nima na yaye Sa'eedar suje can su arata,zon nan Wana na kaina"

Murmushi yayi tare dayi ma Sa'eeda gwalo irin yadda tayi masa sannan ya koma wurin da Umman Sa'eeda take,Dad ne yace

"Auta da kishi,yanzu miye a ciki don daughter da gajema mazauninka wurin Mominka,Allah ya kyauta"

"Barshi kawai,naji daWin wannan musayar da akayi,ni daman can manage nike dashi,tunda yanzu na samu ar maceta kyakkyawa,kuje ku arata"

"Mom!!! Daman managi kike dani,wayyo ni Sadam autan Aunty Hussaina"

Wata sabuwar dariya a kwalinta suka buWe,ji kake ya! ya! ya! Babu ji babu gani,Sadam da shirme wani lokacin,idan kuma a waje ne ya Rahman! zaka sameshi very serious and quiet.

Haka su Sa'eeda da Sadam suka cigaba da gudanar da soyayyarsu mai tsafta,idan Sadam yana gidan baya cin abinci kowa sai wanda Sa'eeda ta girka da hannunta ko abinci Mom ya daWe da Sallama dashi.(Oh ni Indo,tun kan ayi auran har ka fara kwasa romon girkin Sa'eeda, kai mai yawo koh,to mun ganoka wallah====C=C=C)


Umman Sa'eeda tayi ma Uncle Hassan maganar zuwansu auyan Damari kuma ya amince tare dashi za'a je domin mika godiya ga wannan ahalin da suka taimake Mamansa da ar uwarsa.Fixing ranar zuwa auyan sukayi harda Momin Sadam a tawagar an tafiya.(Baba kaWai za'a yima godiya banda su O'ooo wato Gwaggo Ladi===)


Mota uku suka yi tafiyar dasu ,su Momin Sadam sunzo da biyu daga Kebbi wanda Waya suna ciki Wayan motan bodyguards Win sune ciki,direct gidan Uncle Hassan suka yada zango,sai washe garin ranar suka kama hanyar zuwa *auyan Damari* Wannan kenan



@@@@@@@@@@@


*AUYAN DAMARI*


Kasancewar da sassafe suka doshi auyan,da wuri suka isa garin,direct motocin suka nufi unguwansu Baba,gidan har yanzu yana nan a yadda yake kamar shekarun baya,fitowa sukayi dukkaninsu daga motar,Sa'eeda sai kalle-kalle take tana ara duba unguwar da kyau ganin babu wani canji,suna a tsaye ne saiga wani tsoho yana tafiya da sanda zai shiga gidan ba tare daya lura dasu ba Umman Sa'eeda tayi saurin cewa


"Baba"

Da sauri ya juyo jin muryar da baiza taSa mantawa da ita ba,muryar wacca yake tunaninta kusan kullum,kasancewar yasan da wuya ta dawo garin saboda matarsa,cikin muryar tsufa ya fara magana


"Hussainata ashe zaki zo gareni,ashe zaki dawo gareni"

Kowa a wurin saida yaji tausayin Baba,gashi ya tsufa amma har yanzu yana fita,Umman Sa'eeda ta ce


"Eh Baba na dawo gareka tare da ahalina"


"Da gaske Hussaina, kin sadu da ahalinki,da gaske Hussaina"


"Eh Baba"


"Ku shigo ciki,bara na aika a kira Mairo yanzu nan"


Haka su Umman Sa'eeda, Momin Sadam da Sa'eeda suka shiga ciki,sai Uncle Hassan ya jira,idan an mishi iso sai ya shiga ciki.Da Sallama suka shiga cikin gidan bayan Baba shima yayi tashi sallamar,wata tsohuwa ce tana zaune a bisa tabarmarta,radio na kusa da ita tana jin kanun labarai taji Sallama har sau biyu,dana mijinta da kuma muryoyin wasu,to suwaye haka da yawa gashi bata san wa'innan muryoyin ba,tana cikin wannan tunani wata Sallamar ta sake shiga cikin dodon kunnanta,da sauri ta ce cikin muryar tsufa


"Umm umm Wa'alaikumussalamu,sannunku da zuwa"

Miewa tayi tare dayi musu sannu da zuwa,ai karab! Gwaggo Ladi tayi ido biyu da Umman Sa'eeda tuni annurin fuskarta da Wauke,cikin masifa Gwaggo Ladi ta ce


"Meya kawoki gidan nan tsintacciyar mage,marar asali,ar kwararo,mai kalan dangi........"


Bata asara maganar da tayi niyya ba Baba ya daka mata wata uwar tsawa wanda har jikinsa saida ya girgiza saboda tsufan da yayi,cike da Sacin rai ya fara magana


"Wai ke yaushe zakiyi hankali da tunani ne,mutane ko zama basuyi ba,kin fara zazzaga musu masifarki haba don Allah,to buWe kunnuwanki dakyau ciki,Hussaina Allah ya haWata da asalinta,tare dasu take,gorin rashin asalin da kike yi mata sai ki jia ki sha"

Dammm!!! Darammmm!!! Dadammmm!!! Haka irjin Gwaggo Ladi ya bada,lokaci guda ta dafe irjinta tare da waro ananun idanunta waje tana cewa...............




*Mu haWu a pages na gaba domin cigaba da jin wannan chakwakiyar=C=C=C
'
'
'=ؘ=ؘ=ؘ=ؘ<<<<<<*




*A'ahhh Gwaggo Ladi yada dafe irji=,ko mai za'a ce???*....




*Su Umma Kande an fara girbar abinda aka shuka,ko zata cigaba da kasancewa a haukan???*....



*Wayyo Abban Sa'eeda kana shan wuya,shin kuna tunanin zaiga su Umman Sa'eeda nan kusa ko kuwa???*........



*Kai! Kai! Kai! Abubuwa da yawa=C=C=C,amsoshinku na nan tafe a pages masu zuwa,kudai ku cigaba da zubo ruwa comments da reactions<9<9=ؖ=ؖ<<<<=ؘ=ؘ,ni kuma bazan gaji ba wurin suburbuWo muku new updates zafafa* <9<9=C=C=ؖ=ؖ<<<<=ؘ=ؘ==%=%=%=%=%



*Ina aunarku My Esteem Fans Lodi Lodi* <<<<=ؖ=ؖ<9<9=C=C=ؘ=ؘ





*Daga alalamin*
=؍= *Narrnarhh Bukar* ==؍

*Comments and share =O=O=OFisabilillah*.


[5/26, 9:20 PM] Narnarhh Bukar:

< *NACINA YA JAWO MIN* <





*Narrnarhh Bukar*
( *The Amazing Pen*
')




*TASKIRA WRITER'S FORUM*
*T.W.F*




*WATTPAD*
https://www.wattpad.com/user/AISHAABUBAKAR812?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends




*AREWABOOK*
https://arewabooks.com/book?id=6615ba31404e6e2687888ab9




*TELEGRAM*
https://t.me/+439Pdx2UbLZlOTNk




*WHATSAPP CHANNEL*
https://whatsapp.com/channel/0029VaRTjCw8vd1HiLjaNK2y





*BOOK 2*



5 9 ----6 0



Bata asara maganar da tayi niyya ba Baba ya daka mata wata uwar tsawa wanda har jikinsa saida ya girgiza saboda tsufan da yayi,cike da Sacin rai ya fara magana


"Wai ke yaushe zakiyi hankali da tunani ne,mutane ko zama basuyi ba, amma kin fara zazzaga musu masifarki haba don Allah,to buWe kunnuwanki dakyau kiji,Hussaina Allah ya haWata da ahalinta,tare dasu take,gorin rashin asalin da kike mata sai ki jia ki sha"


Dammm!!! Darammmm!!! Dadammmm!!! Haka irjin Gwaggo Ladi ya bada,lokaci guda ta dafe irjinta tare da waro ananun idanunta waje tana cewa


"Ta haWu da ahalintaaa!!! Da gaske ne? "


"Eh Gwaggo,Allah ya haWani da ahalina yanzu ma haka abokin haihuwata Hassan yana waje......"



Bata ara maganar ba Babs ya katseta da cewa


"Me kike jira Hussaina,shigo dashi mana,ai na zaci tare kuka shigo" cewar Baba


Komawa Sa'eeda tayi tare da kiran Uncle Hassan tana ce masa ance ya shigo ciki,babu musu ya biyota,a lokacin su Umman Sa'eeda da Momin Sadam suna zaune a saman tabarma suna ara gaisawa da Baba,ita kuma Gwaggo Ladi abin duniya ya isheta,'wai yau wacca take ma hassada da bain ciki gashi sai ara Waukaka take,jiba sitirun da suka saka shima abin kallo ne,gata tayi iba da haske ba kamar da ba,da alama tana cikin kwanciyar hankali,a gaskiya hassada batayi ba,gashi yanzu hassadan dana mata ya zamo mata taki,sai ara yabanya kawai take,ohnii! Ladi yanzu ne ya dace na sauke makaman yaina akan Hussaina saboda wahalar banza nake kawai....' Bata arasa tunanin da take ba,Baba ya katse mata da cewa


"Ladi ga abokin haihuwar Hussaina yazo,kinga suna kama Sak! Allah sarki Maimuna,Allah ya cigaba da haskaka miki abarinki"


"Ameen ya Hayyu ya Qayyum"


Tare suka haWa baki,Gwaggo Ladi cikin sanyin murya haWi da nadama ta ce


"Hussaina ki yafe kusakuran da nayi miki a baya,sharrin shaiWan ne,yau na tabbatar da hassada*Taki ce ga wanda kake ma hassadar* a duk sanda kayi ma wani hassada da bain ciki to kamar ka ara masa taki kake a gonarsa,shi yana ara Waukaka kai kuma kana durushe hasken tauraronka,don Allah ki yafe neee.."


Kuka sosai Gwaggo Ladi take tuno da abubuwan da tama Umman Sa'eeda barasa daWi,tunda Umman Sa'eeda take bata taSa samun wani farin ciki ko sakin fuska a wurinta ba,saidai kyara,tsangwana,cin mutunci,wahalarwa,mugunta da dai sauransu,gashi yanzu ya zamowa Umman Sa'eeda labari.Da sauri Umman Sa'eeda ta ce


"A'a Gwaggo bar kukan,na yafe miki,ni dama can ban rieki ba,saboda Wan Adam ajizi ne,wataran yakanyi kuskure,nima ban wuce yin kuskure irin naki ba,na yafe miki duniya da lahira,Allah ya yafe mana baki Waya"


"Ameen Ameen Hussaina a gaskiya kin cika ar halak mai maida sharri zuwa ga alkhairi, Allah yayi miki albarkha da arki" cewar Baba


Ita kuma Gwaggo har yanzu matsar walla take,saboda bata taSa tunanin Umman Sa'eeda zata yafe mata a nan kusa ba.Hira suka Sarke dashi,har da Gwaggo Ladi don har ta saki ranta tare da aikan yaran maotansu su kira duka yaranta su gaisa(Hmmm su Gwaggo Ladi kodai kodai don Hajiya Naira ne ake wannan ladabin Wan tsakon,kawai daga ce miki ta haWu da ahalinta shikenan kin ajiye makaman yainki,O'o'oooo>>>===)


Ruwan randa mai sanyi Gwaggo Ladi ta Webo musu a kwanon sha mai kyau dashi,daman tun a da can Gwaggo Ladi gwanar tsafta ce,baka taSa samunta da datti a gidanta,kuma koda ta tsufa jikokinta suna gyara mata gidan duk da suna cin faWa akan basu iya gyaran gida ba,amma haka suke gyarawa babu yadda suka iya.Suna cikin wannan hirar saiga Mairo ta shigo gidan da sallamarta,kana ganin fuskarta kasan tana cikin Wumbin farin ciki,amsa mata sukayi,da sauri Umman Sa'eeda ta mie tare da rungume ar uwarta wacca take jinta aranta,cikin farin ciki mara misaltuwa Umman Sa'eeda tace


"ar uwa rabin jiki,nayi kewarki sosai wallahi"


"Allah sarki ar uwa,ai fushi nake dake yanzu" cewar Mairo tana juya fuskarta gefe


"Ayi min afuwa,wani laifi na aikata in bada hauri yanzu-yanzun nan"


"DaWina dake akwaiki da saurin yafiya"


"Naji nidai yanzu sanar min da laifina,ko hankalina ya kwanta"


Dariya Mairo tayi sannan ta ce lokaci guda tana zama a bisa tabarma


"Ummm bisimillahi Allah,ai kya bari na huta tukunna ko,Hajiyar zumuWi"


Dariya kowa yayi a wurin harda Gwaggo Ladi, bata daWe da zama ba saiga sauran yaran Gwaggo Ladi su biyu sun shigo gidan da sallama,amsa musu su Umman Sa'eeda sukayi sannan suka samu wuri suka zauna sai faman wani cije-cijewa suke(Ai da kuma kun ajiye makaman yainku tun wuri kafin dare yayi muku domin ita uwar gayyar taku ta ajiye nata makaman to me kuke jira ananun wari===)


Ganin yadda yaran nata suke faman shan amshi,dole Gwaggo Ladi tayi musu magana da cewa


"Kunga duk wani cije-cije da Waure fuska ku ajiyeshi gefe domin babu ribar da zaku samu,nima nayi hakan a baya amma banga ribar dana samu ba hasalima hasken taurarona nayita durushewa ba tare da nasani ba,daman saboda dani kuke yi,to na janye makaman yaina,kuma ku janye naku"


Shiru yaran sukayi suna jinta,ta biyun jikinta yayi sanyi sosai amma babbar sai faman huro hancinta take, tana Sata fuska, ita daman ko ba don mamanta ba,tun fil-azal ba aunar Umman Sa'eeda

Please Login or Register in order to submit comment