Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

rungume Jummalo, itama Jummalo rungume tayi tana murna, ar uwar sharholiya ta dawo, ji kawai sukeji ance "Ai saiki saketa ta huta mana, kin wani rirrieta sai kace za'a wace maki ita"
Umma Kande ce tafito daga Waki jin Zaliha na ihu, Maman Jummalo ce ta nufi Wakinta wanda yake kusa da na Umman Sa'eeda,ta buWe ta shiga,Jummalo ma shiga tayi sai Zaliha tabisu da kayan da suka zo dashi tana murna.
Maman Jummalo awar Umma Kande ce kuma ta hannun damarta, duk wani makirci tare suke ullashi,mijin Maman Jummalo ya rasu kuma abokin Abbansu Sa'eeda ne, shiyasa bayan mutuwarsa yaga ya dace ta zauna gidansa tunda daman a gidan haya suke kuma an uwansu suna auye da zama, wannan shi ne dalilin fara zaman Maman Jummalo a gidan.
Sai kuma akayi rashin sa'a halinsu yazo Waya da Umma Kande nan da nan suka Winke suna gallazama ma Umman Sa'eeda, batajin daWinsu kwata kwata, sun haWe mata kai. Tafiyar Maman Jummalo da Jummalo auyen su ne Umman Sa'eeda ta Wanji sassauci kaWan.

@@@@@@@@@@@@@@

Kasancewar Umman Sa'eeda bata gida taje barka a maotansu wa'inda suke Wan abun arzii yasa bata san da dawowarsu ba, itama Sa'eeda taje makaranta.
Umma Kande ce ta shigo da kula mai kyau da abinci sai kuma jug Win ruwa mai sanyi tana ara musu sannu da zuwa, Maman Jummalo ta amsa da fara'arta tana faWin "Har da Wawainya awas"
Umma Kande tayi murmushi ta ce "Haba awas ai babu komai, bari kedai gama cin abinci mufara chapter"
dariya Maman Jummalo ta kwashe dashi tana cewa " Haba dai awas bara naci sai mufara sana'ar".
Haka dai Maman Jummalo da Jummalo suka kammala cin abinci, ita Jummalo ta wuce Wakin Umma Kande don yin hira da an uwanta Zaliha da Iklima Kasancewar manyan mata Nusaiba bata nan ta tafi nata harkokin(Ni kuma nace ta tafi tata sana'ar karuwanci ba koya kukaci my esteem fans=C=).
Maman Jummalo ce ta fara magana "awas naga sauyi sosai a gidan nan, ko Babansu Nusaiba ne ALLAH ya buWa masa ko ko Musa ne halan "
murmushi Umma Kande tayi sannan tace"Ai awas duk basu bane hasalima Musa na Calabar kasuwanci ,Nusaiba ce ALLAH ya haWata da wani attajirin mai kuWi Alhaji Sagir, yana matuar sonta,kuma yana sakar mata kuWi sosai, to shi ne ya gyara mana wannan gidan ai"
an jimmm Maman Jummalo tayi a zuciyarta tana faWin 'zama bai ganni ba, dole Jummalo tasamo saurayi mai kuWi wanda muma zamu fancama'
Umma Kande ce ta katse mata tunani da faWin"Ni na kawo wata shawara yanzu, mai zai hana mu komawa wurin boka Sankeru ya samoma Jummalo, Zaliha da iklima samari masu kuWi kamar yanda Nusaiba tasamu mai kuWi kinga shikenan munyi sallama da talauci ko ya kikace awas"
Shiru Maman Jummalo tayi tana nazari acikin ranta tana faWin 'Kamar kin shiga raina aminiyar warai, nima nayi wannan tunanin saboda gaskiya bazan koma auye ba'
Can ta fara magana "Gaskiya yau nasan kin cika aminiyar arzii mara bain ciki don da wata ce shikenan ta daina abota dani"
Murmushi mai sauti Umma Kande tayi tare da cewa "Ai a duniya banga abinda zaiza nabar abota dake ba, kin manta, kefa ce kika fara haskamin hanya har nazo wannan gaSar kuma sai nabarki, a'a ba haka nake ba"
an dariya Maman jummalo tayi da cewa " Shiyasa nake yinki Over kawas".
Tare suka saki dariya haWe da shewa harda tafawa, can Maman Jummalo tace" Wai ina waccan mayyar da Wiyarta su ke ne, naga banji motsinsu ba"
dariya tasaki da faWin"Ohon musu naga Wazu ta fita ita kuma Wiyarta ta tafi gantali wai acewarta makaranta, ni kinga yanxu wallahi basu a gaba na, don na gaba yayi gaba"
Dariya Maman Jummalo tayi sannan tace"Da kyau awas kina wuta Ina binki ta petrol " tare suka sake kwashewa da dariya.
Umma Kande ce tace" Ranar lahadi saiki shirya muje wurin boko Sankeru Win", Maman Jummalo tace "To ALLAH ya kaimu".

@@@@@@@@@@@@

Haka suka cigaba da hirarsu, a nan ne sukaji sallamar Umman Sa'eeda amma babu wanda ya amsa, ita dama ta saba ko akwai mutane a tsakar gida babu mai amsa mata sallama ita da arta ( Hmmmm wannan rayuwa>).
akinta ta wuce babu jimawa sai ga Sa'eeda ta shigo itama da sallamarta haka akai banza da ita, ta shiga Waki da sallama sai ta gaida Ummanta tare a rataya jakarta, ta Wauki buta sannan ta nufi bayi da sauri saboda fitsari ya matseta tun a hanya.
Bayan ta fito daga bayi tayi kiciSis da Maman Jummalo ta fito daga Wakinta, sanin Maman Jummalo ta tsanesu yasata razana tare da Wan russunawa da gaisheta.
Wani mugun kallo Maman Jummalo ta ke ma Sa'eeda a zuciyarta tana faWin 'Haka wannan yarinyar ta dawo, ga kyau kamar mayya, ga diri saikace wata babbar mace,ko an matan gidan duk tafisu kyau, gata da gashi kamar mamanta, ai dole na tsaneki tunda kinfi an matan gidan nan kyau,gashi kyaunta yanxu yake ara bayyana'
Duk wannan zancan a zuci Maman Jummalo takeyinsa, ko amsata batayi ba ta wuce abinta, daman Sa'eeda tasan hakan zata kasance,tafiyarta tayi abinta tayo alwala ta wuce ciki.
A Waki kuwa Sa'eeda ke hira da Ummanta, tana cewa "Ummina mun kusa hutun babban sallar, mai zai hana muje auyen Damari sallah, don mun rabu da zuwa tunfa banida wayo"
Shiru Umman Sa'eeda tayi tana sauraranta, can tace " Hakane kuwa, sai muje tunda kinason zuwa,babbar sallarma ai saura kwanaki yanzu"
Duk da Umman Sa'eeda ba son zuwa ta ke ba, saboda ba daWin garin ta ke ji ba, haka suka cigaba da hirarsu.

@@@@@@@@@@@@@

Yau ta ke lahadi, su Umma Kande tun daren jiya suka kintsa tsaf saboda inda boko Sankeru yake akwai nisa don a machine ake zuwa wurin dajin sai a arasa da afa still shima Win akwai tafiya sosai, haka su ka ula sammako sai tasha,sai suka hau motar auyen da dajin inda boko Sankeru yake,bayan sun sauka sai suka hau machine guda saboda k'arancin an machine a auyen , haka sukai ta tafiya har aka sauke su a wani gefen daji,Umma Kande ta biya mai machine sannan suka dosa dajin da tafiya a afa.
Sunsha lafiya sosai kana suna isa wurin wata an bukka wacca ta ke zagaye da manya manyan bishiyoyin kuka sunkai bakwai kana suka tsaya, dukkansu cire takalma sukayi sai suka fara tafiya da baya da baya har suka shiga bukkar(Fans kunsanni da ganin wawaf haka nabisu ciki don Wauko muku rahoto=C==). Shigarsu keda wuya naga sun zube asa suna mai kirayi kamar haka "Sankeru namu Sankeru na duk mai son ya dace,Shugaban matsubban duniya, Ka cire tuta,Kowa na bayanka, gamu yau munzo da oon bararmu agareka mai share kukanmu", (Wa'iyazubillah, ALLAH kasa mufi arfin zuciyoyinmu, wannan kafirci haka duk don son abin duniya>).
Bukkar naga tafara girgiza kamar samanta zai buWe, ga bishiyoyin kukan nan sai jijjiga suke,ga wani irin wari mai saka mutum kamar yayi amai ya fara tasowa (my esteem fans dole na saka nose mask Wina saboda warin da yake tasowa don idan bansaba sumewa zanyi shikenan ba Wauko muku rahoto =7=7=7), wani jibgegyan mutum ya bullo cikin bukkar kamar waliya, mummuna dashi, ga aton timbi kamar randa, gashi a tsirara ya bayyana garesu, Umma Kande da Maman Jummalo sai duar da kai suke, duk da ba zuwansu na farko bane.
Bayyanarshi keda wuya ya fara tintsirar dariya, timbinsa na wata girgiza kamar ana bubbugata warya ,can bayan yaWau wasu an mintuna yana shea dariyarsa can kuma ya tsaya a sannan ne ya fara magana cikin sautin da yake sa bukkar girgiza haWe da bishiyoyin yana faWin"Basai kun Sata makunanku wurin sanarmin ba nasan meke tafe daku, kuma wannan kamar yankar wua ne, amma kunason aan naku susamu kowani irin masu kuWine"
Cikin ladabi suka amsa da"Eh mai sha re kukanmu"(Ni kuma nace zai saku ku cikin wahala da bala'i ba===).
Dariya ya kuma sakeyi wannan karon harda miewa yana taka rawa da juyi duk ilahirin jikinsa yana raws saikace wani alade in yana gudu,su Umma Kande kansu dai har yanxu a due yake, can kuma ya dakata da rawar, sannan ya nufa wata ar warya ya Wauko kullin magani ya cilla musu da cewa "Ku basu acikin abinci suci dukkansu alokaci guda"
Godiya sukai ta faman yimishi tare da kirari, daga baya Umma Kande taciro kuWi zata mia mishi sai ya dakatar da ita da cewa"Yau jikinku shi ne fansarku don haka kowacce saina kwanta da ita"
Basu kaWai ba har ni mai Waukar rahoto saida na zaro ido, sake cewa yayi " In kuma kukayi jayayya to tun anan zaku fusanci hukunci don dole sai kun haukace"
Da sauri suka amsa da"Mun aminci "
Dariya ya kece dashi ya faWin" Shegu mayun kuWi", can ya sake miewa yana taka rawa kamar alade(Fans anya wannan bokan bai fara hauka ba, wannan irin rawa haka===).

@@@@@@@@@@@@@@

Da Maman Jummalo aka fara masha'ar, saida ya shafe tsawan awa 2 cur kana tafito dayake Umma Kande tafito waje saboda umarnin boka Sankeru, sai Umma Kande ta shiga yayi bidirinsa da ita har tsawan awa biyu da rabi sannan itama ta fito.
zai goge zufa sukeyi, haka suka lallaba har zuwa bakin dajin duk jikinsu sai wari yake kamar mushe, can Umma Kande tace"Wai ba naga kamar kin Wauko turare ba sanda zamuzo har kika sake fesawa a mota"
Maman Jummalo tashe"Wannan haka yake bara na Wauko mufesa don kar a i Waukar mu''
Da yar suka samu mai machine suka hau su biyu, basu suka dawo gida ba sai wurin yamma lilis.
A daren kamar yanda boka Sankeru ya Umurcesu, suka sa musu maganin cikin abinci suci a tare, kamar yanda yace.

***Gareku an uwana mata, haia wani lokacin idonmu yakan rufe saboda abun duniya kamar yanda su Umma Kande da Maman Jummalo nasu ya rufe ruf, saboda son abin duniya mai arewa suka lalata rayuwarsu da na aansu baki Waya, haia sun tafka babban kuskure domin ko sallarsu bazata amsu ba har na tsawan kwana arba'in kuma sun kafirta kamar yanda yazo acikin hadisin manzon ALLAH (S. A. W) yana cewa "Duk wanda yaje wurin boka ko mai duba haia ya kafirta kuma sallarsa baza ta amsu ba har na tsawan kwana arba'in",.ALLAH kasa mufi arfin zuciyoyinmu gaba Waya.***

@@@@@@@@@@@@@
Tun daga ranar su Umma Kande sukaga sauyi wurin aansu don yanzu kowacce cikinsu nada saurayi mai kuWin gaske gashi suna sakar musu da kuWi sosai. Tabbas kamar yanda Umma Kande tace sunyi hannun riga da talauci lallai kuwa sunyi don suna fantamawa da kuWi sosai.
Bangaren su Sa'eeda sun fara shirin 1st term exams na SS2 har time table ya fito, ita da uwarta basa shiga sabgar an gidan haka Abban Sa'eeda yanxu ko Wakin Umman Sa'eeda ya daina shiga kwata kwata. Sa'eeda karatu ta ke baji babu gani, yanda ta ke karatu zakayi tunanin a University ta ke, haka sukayi exams Winsu cikin hukuncin Ubangiji.
A lokacin saura kwana biyu sallah, haka suka fara shirye shiryen tafiya auyen Damari, ana gobe sallah kuwa suka kama hanya.

@@@@@@@@@@@@@

AUYEN DAMARI

Dayake da safe sukayi tafiyar, sai wurin 11:00am na safe suka iso tashar garin, haka suka Wau mai machine da an kayansu kala bibbiyyu saboda ba daWewa zasuyi ba. Wani gida mai ginin asa naga mai machine Win ya faka, suka sauka Umma Sa'eeda ta biya mai machine Win kana suka shiga cikin gidan da sallamarsu.
Wata tsohuwa nagani mai kumanin shekara 69 zana zaune kan tabarma tare da ita kuma Wan aramin radio ne tanajin labarai, ganinsu yasa wannan tsohuwa miewa zunbur kamar an tsikareka tana faWin "Miya kawoki gidan nan, ba nace miki karki kuskura na sake ganin baar afarki agidan nan ba"
Russunawa Umman Sa'eeda tayi cike da girmamawa ba tare tabi takan zantuttukan tsohuwar ba ta gaishe ta, in amsawa tayi tare da cewa"Rie gaisuwarki, in kinje birni tamiki amfani marar asali kawai"
Hawaye suka fara kwaranya a idanun Umman Sa'eeda, a zuciyarta tana faWin 'ALLAH ka kawomin mafita nida ata, kabamu ikon cin wannan jabawar'.
Jin sallamar wani dattijo mai kimanin shekara 76 amma inka ganshi zakace baikai haka saboda jikin mutan da dana yanzu ba Waya bane,shigowarsa ya katse mata tunani da faWin"Lale marhabin da mutan birni, Hussaina ce nake gani ba'a mafarki ba"
Umman Sa'eeda ne juyo tare da russunawa wurin gaisheshi da cewa"Baba mun sameku lafiya"
Cike da murna Baba ya amsa da "lafiya lau Hussaina, ya kuke, ya bayan rabuwa"
Umman Sa'eeda tace"Alhamdulillah Baba duk sunce a gaisheku"
suna cikin gaisawa wannan tsohuwar da katse musu hirar da faWin "Tsintacciyar mage bata taSa zamowa mage"
Daka mata tsawa tsohon nan yayi tare da cewa "Ladi ya isheka haka, wannan gidana ne, kuma ni nakeda iko akansa bake ba, kar na sakejin maganarki anan, ko kuma ranki in yayi dubu wallahi sai ya Saci", (Fans dama tsoho kamarsa yana fad'a haka, tabbb, ni nayi nan karya had'a dani wallahi=C=C=C).
Shiru kuwa wacca aka kira da Ladi tayi , can kuma ta wuce Waki, juyowa yayi gun Umman Sa'eeda tare da cewa"Kiyi hauri nasanki da hauri kamar mahaifiyarki, ga Waki can kukai kayanku ciki,zansa Mairi da girko muku abinci yanxu"
da "Toh" Umman Sa'eeda ta bishi dashi, Sa'eeda mutuwar tsaye tayi tunda suka shigo gidan da farajin masifar Ladi ta tafi nisan zango a ranta tana cewa'Wai yaushe zamuyi masoya a duniya, kowa bai son mu,toh meyasa ta ce Ummina batada asali, daman ba ita bace kakata toh wacece kakata................




Daga alk'alamin
=؍=Narnarhh Bukar ==؍

Comments and share =O=O=OFisabilillah.



< NACINA YAJAWOMIN<


Narrnarhh Bukar
'

<9Perfect Essential Writer's
Association<9
(' P. E. W. A('


Wattpad:@AISHAABUBAKAR812
Arewabook:Narrnarhh002

< NACINA YAJAWOMIN<


Narrnarhh Bukar
'

<9Perfect Essential Writer's
Association<9
(' P. E. W. A('


Wattpad:@AISHAABUBAKAR812
Arewabook:@Narrnarhh002

9 ----=

Sa'eeda mutuwar tsaye tayi tun daga shigowa gidan da kuma farajin masifar Gwaggo Ladi ta tafi nisan zango a ranta tana cewa 'Wai yaushe zamuyi masoya a duniya, kowa bai son mu,Toh meyasa ta ce Ummina batada asali, daman ba ita bace kakata, toh wacece kakata, kenan Gwaggo Ladi ba ita bace ta haifi Ummina ba'.
Haka taita karatun zuci daga arshe ta dauki kayansu zuwa inda Baba ya umurcesu, Waki ne Wan arami da ar katifa itama arama wacca batafi ta kwanciyar mutane biyu ba, sai labulen ofa da na window, Wakin ba laifi a gyare yake kamar ansan da zuwansu.
Ciki ta iske Ummanta a zaune akan katifar tayi tagumi, da sauri Sa'eeda ta ajiye kayan hannunta ta nufi gun Ummanta don arayuwarta bata aunar ganin damuwa a fuskar Umman nata, haka da sassarfa ta isa gunta tare da cewa " Ummina don ALLAH kidena tagumi, Banaso please kidaina "
Sai kuma ta fashe da kuka,har da shashsheka, don ita ta rasa wannan bain jinin da suke dashi, kowa baya sonsu, ko a makaranta haka ta ke fuskantar tsana da tsangwama daga an ajinsu, wurin Maryam kaWai ne ta ke samun sassauci.
Ummanta ne rio haSarta tare da girgiza maka kai alamun tayi shiru duk da itama kanta hawayan ne suke kwaranya a bisa kuncinta tare da cewa " Duk wani unci da tsanani maganinsa yana ga UBANGIJI ne, hauri da juriya suna kai mutum mataki babba arayuwa, kasancewarmu a wannan yanayi baya nuni akan dawwamarmu cikinsa, don haka mu cigaba da hauri tare da juriya wataran sai labarin kinji sanyin idanuwa na"
Sa'eeda da tunda Ummanta ta fara magana ta ke shashshekar kuka Wan Waga mata kai tayi tare da tambayarta alokaci guda " Ummina meyasa Gwaggo Ladi ta kiraki da mara asali?
Tirashi lokaci guda yanayin Umman Sa'eeda ya sauya ita a tunaninta Sa'eeda bataji surutan Gwaggo Ladi ba, saida ta Wan sauke nauyayyan ajiyar zuciya kafin ta fara magana "Banso kika ji zantuttukan Gwaggo Ladi ba, hasalima shiyasa tun kina arama rabona da zuwa garin nan saboda banason hankalinki ya tashi,nabar hakan ya zamo sirri agareni ba tare dana sanar miki ba, amma tunda allura ta tono garma, kibari anjuma da daddare bayan munyi sallar Isha'i sai na baki tarihina kamar yanda nima mamata ta sanar min, kinji"
Sa'eeda da ke kallon Ummanta ta amsa da "Toh, ashe nima inada kaka"
Murmushi Umman Sa'eeda tayi ganin wauta da shirme irin na Sa'eeda tare da cewa "Daman ance miki babu wanda baida kakane, kema taki ALLAH Yayi mata rasuwa ne"
an lunshe sexy eyes Winta Sa'eeda tayi sannan ta ce " Allah ya kai haske a abarinki kakata da na al'ummar musulmai baki Waya"
da "Ameeeeeen", Umman Sa'eeda ta bita dashi, kana suka cigaba har hirarsu.

@@@@@@@@@@@@@@

Kamar yanda Baba ya faWa za'a girko musu abinci hakan ta kasance, don Wan saon da aka aika gidan Mairi yana sanar ma ta fara murna saboda duk acikin aan Gwaggo Ladi tafi kowa sonta tare da mahaifiyarta kafin ta rasu.
Habawa ai da Wan aiken ya sanar mata, daman tana kiyon zabbi , kaji da awakai, sai tasa a yanka mata zabbi guda biyu, bayan an yanka mata su, tayi zaman gyaransu ita da arta mai kimanin shekara 14 dayake bata haihu da wuri ba,sannan ta Wora sanwan girki, tayi musu tuwon dawa da miyar kuka wacca tasha manshanu haWe da naman zabbi duk da ba duka tayi miyar dasu ba, ta soya sauran tasa alanga haWe da na tuwon da miyar, nan fa ta aiki arta ta dashi a babban kwando.

@@@@@@@@@@@@@

Da sallama Wiyar Mairi ta shiga gidan, sai tayi sa'a Gwaggo Ladi na Waki kasancewar lokacin azahar ne, sai ta wuce Wakin bai dayake mamanta ta faWa mata inda bain suke.
Sallama tayi a lokacin Sa'eeda ta zagaya bayi ita kuma Umman Sa'eeda ta kammala sallah tana zaune,jin anyi sallama yasata amsawa tare da cewa"A shigo"
yarinyar ce ta shigo tare da russunawa ta gaisheta, Umman Sa'eeda cike da fara'a ta ke amsa mata ganin kamannin ar uwarta ta kuma masoyiyarta wacca bata da kamarta, cike da ladabi yarinyar ta ce"Mamata ta ce gashi in kawo muku kuma tana muku sannu da zuwa, gobe bayan sallar Idi tana nan zuwa "
faWaWa murmushinta tayi da faWin" ALLAH ya kaimu, kice mata ina godiya sosai, sannan tsarabarta na nan saita zo"
yarinyar tace "Toh".

Yarinyar na tafiya Sa'eeda ta shigo Wakin,tare da zama suka fara cin abinci, duk da yau ake hawan Arfa, Sa'eeda na period ita kuma Umman Sa'eeda na fama da chronic ulcer kuma yanxu an Worata akan magani shi ya hanata Waukar azumin Arfa. Haka suka kammala cin abincinsu tare da hamdala sannan kowa ya sami wuri don warware gajiyar tafiya.

@@@@@@@@@@@@@@@

Baba dai har lokacin bai dawo ba, dayake Umman Sa'eeda tasan Wabi'arsa na sai bayan Isha yake dawowa, yau ma sa'a tayi ganinsa a gidan.
Bayan sallar Isha ya dawo gida, ita dai Gwaggo Ladi alwala ce ta ke fito da ita sai kuma girkin abin shan ruwa da tayi su kaWai ne yasaka ta fitowa don ita ta tsani Umman Sa'eeda matua ainun gashi tana aure a birni ita kuma yaranta a auye dukkaninsu suke aure, a duk sanda ta tuna sai ranta ya baci(Fans da alama dai batasan baar wahalar da Umman Sa'eeda da arta suke sha a gun Umma kande da Maman Jummalo ba shiyasa ta ke wannan bacin ran>).
Gwaggo Ladi ce ta fito da tabarma don shimfiWama Baba kasancewar yafi son cin abinci a waje, bayan ta shimfiWa tabarmar sai ta kawo mai abinci sannan ta wuce Waki don batason haduwa da Umman Sa'eeda kuma tasan yana gama cin abinci sai kirata(Gwaggo Ladi duniya=C, wannan tsana sai kace kishiyarta ai ko kishiyarta sai haka===).
Kamar ta sani bayan ya kammala cin abin yako kira Umman Sa'eeda, tako fito ta samu wuri gefan tabarmar ta zauna.
ara gaisawa sukayi sannan suka fara hirar yaushe gamo, tun tana arama ta saba da Baba,saboda yana jawota a jiki sosai kamar aansa,sun shau da juna sosai. Sun daWe sun hira abinsu har kusan awa sannan sukayi saida safe, shi ya wuce Wakin Gwaggo Ladi ita kuma ta wuce masaukinsu.

@@@@@@@@@@@@

Shigarsa Waki ya samu wuri kusa da Gwaggo Ladi ya zauna don yanada buatar magana da ita saboda ya gaji da wannan iyayyar da ta ke nunawa marainiyar ALLAH, ya isheshi haka, tun tana yarinya ta ke fuskantar alubale har auranta.
Gwaggo Ladi da tun shigowarshi Wakin tana kwance tana jinsa amma tayi burus sai tayi kamar tayi bacci, don yau ya bata haushi sosai akan marar asali yake daka mata tsawa wanda rabon da suyi hayaniya ko fada ta manta ranar.
Zama yayi tare da cewa " Ladi ina son magana dake yanxu"
tana jinsa amma tai amsawa, saida ya sake magana kana ta tashi daga kwancen ta zauna.
Shiru Wakin yayi , sai can Baba ya katse shurun da faWin"Yanxu Ladi abinda kikayi ya dace kenan, yarinya tazo k 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~o zama bata yi ba, kike mata masifa tare da faWa mata marar asali, wai shin kinada hankali kuwa,kina da tabbacin marar asalin ce da kike kiranta dashi tun kan tasan hankalinta har girmanta, wata hujja kike da ita Ladi "
Gwaggo Ladi dai ko Uhmmm bata ce ba, tana nan zaune, saida ya Wan lunfasa sannan ya Wora da cewa" Don ALLAH ki canja halinki, tsufa kike arayi amma kullum kina abu kamar wata yarinya haba, a kullum inaji a jikina Husaina na da asali saidai addarar da ta afka ma mamanta na ciwo "
Yanxu ne Ladi ta buWe baki tace" Ni tunda ka kawo su gidan nan na tsane su,bara kaji har na koma ma mahaliccina da tsanarsu zan koma musamman Husaina, don haka ba ruwana da har karta, tunda gidan kane, ta shekara a ciki wannan kai ta shafa bani ba,sannan idan wa'azin kake sonyi ka tafi masallaci kayi, baza kazo kana min wata nasiha ba, ehehhh!
haka Baba ya kyaleta ya kwanta tare da roon mata shiriya don da alama tayi nisa. (Ni kuma nace hassada ne da bain ciki ya mata katutu a zuciya ==C=).

@@@@@@@@@@@@@

A bangaren su Umman Sa'eeda kuwa, bayan ta shiga Waki ita duk a tunaninta Sa'eeda tayi bacci, ashe tana nan tana karatu,(Jikar Mongo Park ba ko kuma Al huda huda=C=C=C) .
shiga Wakin tayi tare da cewa"Ashe bakiyi bacci ba, duk azatona zanzo na nasamu kinyi bacci"
murmushi Sa'eeda tayi sannan tace "Ummina Ina zanyi bacci banji tarihin kakata ba, ai bacci bai ganni ba"
dariya Umman Sa'eeda tayi sannan tace " Toh karkaWa kunnuwanki yanxu zakiji tarihin kakarki"
Gyara zama Sa'eeda tayi tana fuskantar Ummanta, sannan Ummanta tafara bata tarihin kakarta.
Labari
***Na taso a gidan nan tare da mahaifiyata cikin asanci, a lokacin mamata tana da tsohon ciki ni kuma ban wuce skekara 6 ba,Baba na kula ta mamata tare da ni sosai kasancewar cikinta na a watan haihuwa,a lokacin mahaifiyar baba na araye,duk sanda Gwaggo Ladi kema mamata masifa mahaifiyar Baba wacca muke kira da Tasalla ta ke shigar mamata faWan tayiwa Gwaggo Ladi tatas, don Tasalla na son mu kamar yanda Baba ke son mu.
Sanda mamata zata haihu alokacin babu asibiti, Tasalla ta amsa haihuwar, mamata ta haifo an biyu duk maza kyawawa amma Waya yazo babu rai sai kuma Wan uwansa yabi bayansa, bayan haihuwa da kwana huWu, tun sanda mamata ta haihu ta kamu da ciwo kuma ankasa gane kan ciwon, wanda ko fita da yar ta ke yi.
Kuma duk sanda aka tambayeta ina ne ahalinta suke to ranar babu wanda zai rintsa, ta dinga firgita haWe da iface iface a gidan, dalilin haka yasa tunda su Baba suka tambayeta sau biyu hakan ta faru basu ara tuntuSarta da batun inane ahalinta suke ba.
A duk sanda Gwaggo Ladi tai min gori ko ta kirani da

Please Login or Register in order to submit comment