Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wahala da damuwa bata are musu ba hasalima yanxu zasu fara girbar abinda suka shuka domin kuwa ba turbar Allah da manzansa suka bi ba wurin aurar da aansu hasalima taimako suka nema wurin Wan Adam kamarsu ba wurin Allah ba wanda su a nan imaninsu ya soma rauni sannan kuma zasu girba abinda suka shuka da hannunsu tare da aansu da basu samu tarbiyya mai kyau ba.


Allah kasa mufi arfin zuciyoyinmu,ka arama mana imani tare da tsarkake zukatanmu,ka bamu ikon bin dokokinka,ka kuma hanamu kallon haram koda da wayar zarra ne.********



@@@@@@@@@@@



"Assalamu Alaiki"


Wata ar matashiyar budurwa ce tama Sa'eeda sallama haWe da zama a seat Winta tana Wan murmushi har dimples Winta na lotsawa.


"Wa Alaikissalam"


Sa'eeda ita ma ta mayar mata da martanin murmushin data mata.


"Sunana Halima alhat amma anfi kirani da Iman"


"Ni kuma sunana Sa'eeda Sulaiman"


"Maa shaa Allah, duk da nasan ba wani sanina kikayi a class Win nan ba hasalima a 200 level na shigo saboda direct entry nayi"


"Allah sarki,ina ganinki a class Win nan amma bamu taSa magana ba,kinsan wallahi nayi mamakin ganinki a cikin class tare damu alhalin bamu fara karatu dake ba"


"Eh wallahi, nayi ND na a Nuhu Bamalli polytechnic Zaria a business administration sai nayi applying DE (Direct Entry) saboda banason HND,shi ne suka bani admission a 200 level"


"No wonder!!! I'm so surprise seeing you in our class"


Dariya sukayi lokaci guda,zakayi tunanin awaye ne tun tali-tali ba yanzu suka fara magana da juna ba,Iman ce ta katse dariyar tasu da cewa


"Please Sa'eeda will you be my friend? Ba zan Soye miki ba,tun da na fara karatu a class Win nan ban ga mai natsuwa,hankali tare da Wumbi karatu kamarki ba,bana yin awaye amma kece ta farkon da naji zan iya awance da ita ba tare da nayi tantama ba ko shakku akai,Sa'eeda ni ba irin awayen banza bane,a lokacin da na fara karatu daku na lura an class Win nan basa son tarayya dake,bayan haka suna gulmarki a Soye wai ke ar talakawa ce kaza da kaza"


Katse mata magana tayi Sa'eeda da cewa



"Koda za'ayi gulmana banda Maryam a ciki saboda aminiyata ce tun muna secondary school,so i know she will never be among them"


Galala Iman tayi da baki tana kallonta,kardai tana nufin Maryam Tukur,sai kuma ta ce


"Kina nufin Maryam Tukur"


"Sosai ma kuwa"


Iman mamaki ya cikata sosai jin Maryam wacca tafi kowa gulmarta tare da fallasa sirrinta ga friends Winta yanzu take cewa she trust her and she will never be among those that will hurt her,how is that possible,tab akwai lauje cikin naWi kenan.Sai kuma can ta ce


"Amma duk da haka be very careful,karki yarda da mutum Wari bisa Wari dan wani lokacin mutum kan canja daga yadda kika sansa"


"Hakane Iman amma zuciyata tana faWamin a kullum Maryam will never betray me"


"Naji hakan kuma ina fatan she will never betray you,amma dai kibi a hankali "


"In shaa Allah dear,nagode da shawararki sosai,sannan maganar friendship dani you are always welcome,Allah yasa awancanmu ta kaimu har zuwa Jannatul Firdausi"


"Ameen ya rabb,nagode sosai da yarda da kikayi akan na kasance Waya daga cikin friends Winki"


"Babu damuwa Iman nike da godiya"


Rungume juna sukayi suna jin aunar junansu na ratsasu.


Tun daga wannan lokaci Iman ta kasance ta hannun damar Sa'eeda sannan idan an aji suna gulmar Sa'eeda da sunga Iman zasu kama bakinsu saboda sunsan halinta,bata musu da wasa har Maryam ma shakkar Iman take saboda akwai ranar da Iman tazo wucewa ta gefansu taji Maryam na gulmar Sa'eeda tare da fallasa sirrin Sa'eeda ga an group Winsu,su kuma sai dariya suke suna tafawa,taso ta wuce ba tare da ta kulasu ba amma jin Maryam tayi wani lafazi akan Sa'eeda yasata tsayawa cak tare da juyowa ta duba Maryam sannan ta ce


"Me kika ce? "


Maryam ta zaci Iman itama ta tsani Sa'eeda ne yasata ara maimaitawa tana dariya


"Kina nufin Sa'eeda bata da asali? "


"Sosai ma kuwa Iman"


"To ke waya faWa miki bata da asali? "


"Da kanta ta fadamin ai"


Iman girgiza kai tayi tuno da yabon da Sa'eeda take yi game da Maryam akan ta yarda da ita,lallai Wan Adam ba abun yarda bane a wannan rayuwa,can kuma ta ce


"Yanzu ke Maryam da ta faWamiki sai ta ce kizo cikin friends Winki ki fada musu,kina faWa musu kuna dariya lokaci kuda ko,shin bakisan yarda da amintuwa da tayi dake ne yasa har ta iya faWa miki wannan sirrin nata wanda ba kowa zata iya fadama mawa ba,amma sai gashi kinci amanar yarda da amintuwar da tayi dake kinzo cikin awayenki kina fallasa sirrinta garesu"


TaSe baki Maryam tayi sannan ta ce


"To ni ina ruwana,ni na ce ta faWamin "


"Tabbas bake kika ce ta faWamiki ba amma she trust you that's why she is revealing her precious secret to you but you betray her,shame on you Maryam,kin ban kunya,na zaci idan kika ji wani yana fallasa sirrinta sai idan arfinki ya are amma sai gashi ke da kanta,wannan kuskure ne Maryam sannan idan baki tuba ba kin daina fallasa sirrin mutane sai Allah ya kamaki"


"To miye a ciki don na fallasa sirrinta,sannan ni ai bance ta faWamin ba,hasalima in zaune na har seat Wina tazo ta sanar min,sai kuma ini faWa don ina jin tsoranta Allah ya bani baki,a'a wallahi ke idan ta ara fadamin wani sirrin nata bazan fasa zuwa fallasashi ba,ke yanzu ma na fara wallahi"


"Eh lallai Maryam kin cika munafuka amma baki da hankali,ke a tunaninki don kin fallasa sirrinta shi zai hana Allah ya Waukakata,wallahi kinyi kuskure,kuskure ma babba,wanda zakiyi nadamar da bata da amfani a arshe,sannan kiji tsoran Allah kisan cewa Allah baya barci yana kallon kowa,yasan abinda ke a cikin zuciyar kowa,ita da kuke ganin she is nothing wata rana sai kuga she becomes something,sai Allah ya Waukakata sama daku,sannan rashin asalin da kike cewa bata dashi wataran sai kiga Allah ya haWata da asalinta,who knows she comes from a rich family addara ce yasata zamowa haka,ki kula Maryam, ki kula,daga yau idan ina wuri karki sake aibanta Sa'eeda inba haka ba,ubanki zanci lakada a waje wallahi,ni ba kamar Sa'eeda bace shiru-shiru ayita cutarta tana hauri,bana Waukar iskanci ko raini,idan baki kiyaye ba to wallahi zansa a koreki daga makarantar nan sai inga uban da zai tsaya miki munafuka,da alama baki san koni wacece ba ,ina ara faWa miki ki kula,idan na sake ji kin aibanta Sa'eeda,hmmmm Wa Rabbul Ka'abah you will regret staying in this school"


Nuna Maryam Iman tayi da yatsa Waya tare da cilla mara harara har saida Maryam ta tsorata kasancewar Iman akwai manyan idanu sannan ta wuce abinta ba tare da tabi ta kansu ba.Kowa a wurin shuru yayi har da Maryam saboda sun san mahaifin Iman ani ne ga VC wato Vice Chancellor Win makarantar ,sannan Uncle Winta HOD ne a department of computer science banci yayyinta da suke lecturing a makarantar don haka babu yadda zasuyi da ita dole su shiga taitayinsu.Haka kuwa akayi tun daga ranar idan suna gulmar Sa'eeda da zarar sunga Iman tazo wucewa zasu kamar bakinsu.


awancan Sa'eeda da Iman ara arfi yake,babu laifi Iman akwai oari da maida hankali a karatu shiyasa Sa'eeda take aunarta sosai,wanda a yanzu komai tare sukeyi,ko masallaci tare suke zuwa.



an aji sun rage yima Sa'eeda wulaanci haWi da gulmarta saboda Iman, koda ma zasu mata shegan taka sai in sunga Iman bata nan sannan suke mata iya shege. Wannan kenan



@@@@@@@@@@@@



A Sangaren soyayyar Sauban da Sa'eeda yanzu dai sai a hankali saboda Sauban ya fara canjawa Sa'eeda daga yadda ta sansa a da zuwa wani Sauban na daban,ba kodayaushe yake kiranta ba sannan koda ya kirata basa tsayawa hira sosai kamar da,bayan haka ya daWe da dena zuwa gidansu hira,koda Sa'eeda ta mishi magana akan rashin zuwansa sai ya ce abubuwa sun mishi yawa sosai.Kalaman soyayyar da yake mata a da yanzu ya rage in fact ya daina .Haia Sa'eeda kwanakin nan bata cikin hankalinta saboda sauyawar da Sauban ya mata kuma idan ta tambayeshi ko ta mishi laifi ne sai ya ce a'a kawai dai yanzu aiki yana riesa sosai.



Haka dai rayuwa ta cigaba da tafiya da daWi da babu daWi,ta fannin Sa'eeda kuwa kwata-kwata hankalinta baya jikinta kullum cikin tunanin Sauban take gashi exams Winsu na second semester ya kusa,karatun ma da yar take yinsa ba kamar da ba.Ummanta ne ta kula kwana biyu Sa'eeda da sauya kullum shiru sannan karatun da take yawanyi ta rage .


Wata rana a Waki suna zaune kasancewar asabar ne dukkansu suna gida,Sa'eeda na zaune akan tabarma ga littafi a gabanta tayi shiru kamar wata mara lafiya da ita.Umman Sa'eeda ta dubeta da kyau sannan ta ce



"Sa'eeda, wai meke damunki ne kwana biyu duk kin susu ce kamar wata mara lafiya,saidai ki zauna kina tunani,gashi kin daina karatu kamar da kuma kinsan exams Winku ya kusa,karki Soyemin komai,meke damunki Sa'eeda? "


Shiru Sa'eeda tayi tana tunanin kota faWama Ummanta ne sauyawan Sauban gareta ko kuwa,wata zuciyar ta ce mata kawai ta faWa mata tunda bata Soye mata komai da ya shafi rayuwarta,katse mata tunani Umman Sa'eeda tayi da cewa


"Dake fa nake Sa'eeda"


"Ummm,umm Ummina daman Sauban ne"


"Sauban kuma! Yayi me? "


"Sauban ne.......................













Mu haWu a pages na gaba my Esyeem Fans,ina yinku over>>>=C=C=C<9<9<9<<<<<<<<<





****Hausawa suka ce idan wani ya ika wani a lokacin zai soka,Sa'eeda dai ta samu aminiya mai sha re kukanta=C=C=C





****Shin me Sauban yake nufi da Sa'eeda ne??? Mai yake ullawa a ransa game da Sa'eeda??? Miye dalilin sauyawarsa a gareta???



Ku cigaba da zubo ruwan comments >>=C=C<9<9<<<<<< Ni kuma aradun Allah bazan gaji ba wurin suburbuWo muku new updates wanda zasu ilmantar,nishaWantar tare da faWakar daku In shaa Allah>>=C=C<9<9<<<<<<=ؗ=ؗ







Daga alalamin
=؍=Narrnarhh Bukar ==؍

Comments and share =O=O=OFisabilillah.
[5/23, 8:09 AM] Narnarhh Bukar:
< NACINA YAJAWOMIN<





Narrnarhh Bukar
'





<9Perfect Essential Writer's
Association<9
(' P. E. W. A('





Wattpad:@AISHAABUBAKAR812
Arewabook:@Narrnarhh002




Masu telegram zaku iya following Wina ta wannan link Win>,=C<=G=G=G
https://t.me/+439Pdx2UbLZlOTNk




Wanna 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~n pages Win sadaukarwa ne gareku my Esteem Fans,ina sonku,ina aunarku,ina jin daWin comments Winku Allah yabar auna>>=C=C<9<9<<<<<<







2 9 ----3 0





Shiru Sa'eeda tayi tana tunanin kota faWama Ummanta ne sauyawan da Sauban yayi gareta ko kuwa,wata zuciyar ta ce ta faWa mata tunda bata Soye mata komai da ya shafi rayuwarta,katse mata tunani Umman Sa'eeda tayi da cewa


"Dake fa nake Sa'eeda"

"Ummm umm Ummina daman Sauban ne"

"Sauban kuma! Yayi me? "

"Sauban yanzu baya sona Ummina,bansan me nayi masa ba,yanzu ko kirana ya dena yi "

Fuskarta da matsanancin damuwa take sanarwa Ummanta rashin kulawar Sauban a gareta kwana biyun nan ba kamar da ba,Ummanta dake saurararta ta ce

"Yanzu akan Sauban ne duk hankalinki ya tashi kika kasa karatu Sa'eeda, saboda kwana biyu ya sauya miki shi kenan kuma saiki canja daga yadda nasanki Sa'eeda, akan soyayya kike tada hankalinki"

Shiru Sa'eeda tayi tana sauraran Ummanta, jin faWan da take mata,baza ta gane soyayya ba,batasan yadda take mutuwar so da aunar Sauban bane wanda take ji bazata iya rayuwa babu shi ba,kaunarshi ta riga da gama zama jinin jikinta,zata iya komai saboda aunar da take mishi.

Sa'eeda tasha faWa sosai wurin Ummanta wanda daga arshe sai ta bita da nasiha ta cewa

"Sa'eeda idan zaki so mutum,ki soshi ba dayawa ba sannan idan zaki i mutum ki ishi ba dayawa ba saboda yanayin rayuwa,mutum yakan canja a kowani lokaci,na daWe da sanin kina ma Sauban so wanda ya zarce a'ida Sa'eeda shi yasa daga sauyawarsa gareki har hankalinki ya tashi,ki dawo cikin hayyacinki Sa'eeda,ina alawarin da kikamin akan maida hankalinki kacokar a karatunki Sa'eeda, ina yake ko soyayya ta rufe miki idanu yanzu ko "

Tabbas ko ba'a faWa ba nasihar Umman Sa'eeda ta ratsa Sa'eeda sosai ganin yadda jikinta yayi sanyi.

"In shaa Allah zan cika miki alawarin da na Wauka akan maida hankalina akan karatuna sosai sannan kuma zan rage tunanin Sauban a zuciyata duk da bani na Waurawa kaina ba"

"Hakan yanada kyau,Allah ya miki albarka ya kuma shige miki gaba a al'amuranki gaba Waya"

"Ameen Ameen Ummina"

Haka suka cigaba da hirarsu,Umman Sa'eeda na ara nusar da Sa'eeda akan abubuwa da dama.

Sa'eeda ta rage tunanin Sauban sannan ta maida hankalinta a karatunta sosai kasancewar exams Winsa na second semester 200 level baifi 1week ba,haka tayita karatu babu ji babu gani har sukayi exams Winsu cikin nasara da aminci sannan aka sabu hutu.

Duk da alawarin da Sa'eeda tama Ummanta akan rage tunanin Sauban amma ina zuciya bata da ashi,haka zaka ganta a class tayi shiru a lokacin kafin suyi exams,wani lokacin ma koda akwai littafi a gabanta haka take kasancewa,awarta Iman tasha tambayarta meke damunta kwana biyu kodai bata da lafiya ne amma amsar ita ce a'a,daga arshe Iman ta fara fushi da ita wai tana aminiyarta amma ta kasa sanar mata da damuwarta alhalin fuskarta ta nuna arara damuwa fal a cikinta,ganin ran Iman ya Saci ne yasa Sa'eeda sanar ma Iman a kan halin da take ciki game da Sauban don yanzu kota kirashi baya picking wani lokacin ma number busy yake danna mata.(Maza maza hmmm abarsu kawai da halinsu>>>).


A gaskiya ran Iman ya Saci sosai jin wannan wulaancin da Sauban yake ma Sa'eedarta duk da bata taSa ganinsa ba amma lokaci guda tsanarsa ta shiga ranta.Haia Iman aminiyar kirki ce mai hankali da hangen nesa,sosai tayi ta ba Sa'eeda hauri tare da shawara akan kawai da rabu dashi don yaga tana mutuwar so da aunarsa ne yasa yake mata wulaanci amma idan zata iya kawai ta fita daga harkarshi ko don karatunta kar ya samu matsala,haka Iman tayi ta ba Sa'eeda hauri tare da nusar da ita abubuwa da yawa a rayuwa kasancewar Iman tasan kan rayuwa sosai.Wannan kenan


@@@@@@@@@@@@@


BACK TO SCHOOL



Maa shaa Allah yanzu su Sa'eeda suna a shekarar ta kusa da arshe wato 300 Level,farin ciki fal a ran an aji saboda sun kusa zama graduate nan da shekara Waya,kamar yadda aka saba,satin farko ba'a wani lectures sosai sai sati na biyu,a sannan ne lectures ya fara zafi sosai kasancewar suna a advance class ne sannan level Win da yafi kowani level wahala musamman a University.


Sa'eeda ta rage son Sauban a ranta tare da fawwala ma Ubangijin talikai lammuranta sannan ta maida hankali sosai a karatunta kasancewar yanzu lectures ya Wau zafi sosai,tare da Iman suke karatu abinsu.


A haka result Winsu na second semester na 200 level ya fito,Alhamdulillah Sa'eeda kamar yadda ta saba ita ce overall Winsu duk da current Gp Winta ya sauka saboda tunani da tasa a ranta amma duk da haka ta kasance jagaba a ajin nasu,Itama Iman result Winta yayi kyau sosai,amma squad Winsu Maryam sai a hankali wasunsu ma harda carryovers,Maryam dai Allah ya tsallakar da ita bata da carryover.
Haka suka cigaba da karatu a first semester na 300 level wanda yanzu suna gab da fara exams kuma daga shi zasu tafi IT na tsawan wata shida sai kuma sannan su shiga final year wato 400 level.Wannan kenan



@@@@@@@@@@@@

Bayan sati Waya da fitowar results


Sa'eeda ce ke zaune a seat Winta ita kaWai kasancewar yau Iman batazo school ba suna da biki a faliminsu,hakan yasata duba wasu handout Winta kafin lecturer ya shigo aji,tana a zaunan kawai taga an Waura mata wani envelope me Wauke da flowers akan handout Win da take karatu a saman desk,Wago kanta tayi tana duban wacca ta Waura mata envelope Win ba tare da yi mata magana ba.


"Lafiya babu magana sai ajiye envelope ba tare da magana ba"

awar Maryam ce da suke zama tare tunda daga 100 level har zuwa yanzu da suke a 300 level suna zama tare,aminiyarta ce yanzu ta ut da ut.

"Lafiya lau Sa'eeda kasancewar bakisan da auran Maryam bane yasa mukaga ya dace kema ayi inviting Winki don bikin baifi saura sati biyu ba,kinga kenan kafin muyi exams ne,shi yasa na baki katin gayyata "

Shiru Sa'eeda tayi tana mamakin Maryam a ce suna awaye amma ta kasa sanar mata da bikinta sai a wajen wasu wa'inda a nan ta haWu dasu,sune zasu gayya ce ta ,haba hakan ba daidai bane hasalima ita ya dace a ce take rabawa an aji invitation card ba wasu ba, Rahma ce ta katse mata tunani da cewa

"Baki duba card Win ba"

"No karki damu zan duba ai"

Maryam ce ta shigo class Win tana wani taku da takalminta mai tsini,ji kake Was! Was! Was! kowa na ajin ya juyo kasancewar Maryam latti tayo lecturer sun san yana hanya.

"Amaryar 2 weeks"

cewar wata daga cikin an ajin,Maryam ko sai murmushi take zubawa tana wani WadWaga kai.

"Mrs Sauban in 2 weeks coming "

Cewar Rahma da a lokacin take wurin seat Win Sa'eeda. kamar mashi Sa'eeda taji an caka mata a ahon zuciyarta zaro ido tayi tana cewa

"Mai naji kinje Rahma,Mrs Sauban? Wani Sauban kenan"

"Keda ga invitation card a gabanki ai ba sai kinya tambaya ba,sai ki duba ki gani wani Sauban ne malama Sa'eeda"

Maryam da tazo wucewa ta side Winsu ta tsaya jin abinda Sa'eeda take cewa,a zuciyarta ta ce 'Yau akwai aramin hauka a ajin nan kuwa'. Sai kuma ta fasa zuwa wurin seat Winsu taja gefe da tsaya tana kallon yadda Sa'eeda ta wani daburce tana kici-kicin buWe invitation card.Miewa Sa'eeda tayi da sauri tana zaro ido tare da cewa

"What! Me zan gani yau anya ba mafarki nake ba ni Sa'eeda"

Duk ta ru We,jikinta sai rawa yake kana ganinta kasan a rikice take,an aji kowa yakai dubansa gun Sa'eeda.

"Ba mafarki kike ba Sa'eeda tabbas abinda kika gani haka yake"

Cewar Rahma da take kusa da ita tana cilla mata harara,ita daman tun a 100 level ta tsani Sa'eeda kasancewar duk tafi an ajinsu kyau da ilimi ga uwa uba natsuwa,shi yasa tayi duk yadda tayi ta raba Sa'eeda da Maryam hasalima ita ce ta cigaba da bawa Maryam shawarar ta auri Sauban tunda tana sonshi sosai duk dan ta untata ma Sa'eeda saboda ta gano tana mutuwar sonsa ganin yadda Maryam take yawan basu labari idan Sa'eeda ta bata labarin Sauban,duk da itama Maryam akwai shirin da suke akan Sauban Win ita da Mom Winta, bayan haka Rahma ce tabawa Maryam shawarar ta dena tafiya gida tare da Sa'eeda kar ta shafa mata bain jini gun samari ai sonta tunda ita kadai samari suke ma magana banda Maryam,haka kuwa akayi don ta aminta da Rahma sosai kuma tana jinta a ranta.


"Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un!!!,Allahumma La Sahla Illama Ja'altahu Sahla Wa'anta zaja'alul Hujni iza shi'ita Sahla!!!"


Abinda Sa'eeda take ta furtawa hawaye na gangarowa bisa kuncinta ba tare da gogesu ba,zuciyarta wani zafi yake mata wanda tunda uwarta ta haifeta bata taSa jin irinsa ba,ga gumi na tsuttsubo mata a koshinta sai kace mai zazzabi.Duban Maryam tayi idonta cike da hawaye ta fara magana cikin murya mai rauni

"Maryam yanzu abinda zakimin kenan,cin amanata zakiyi ki auri saurayi na bayan kinsan ina sonsa,sannan kinfi kowa sanin alaata dashi mai arfi ce kuma akwai maganar aure a tsakanin mu,mai nayi miki Maryam dana cancanci irin wannan muguwar sakayya,mai nayi miki Maryam, Why Maryam! why!! why!!!..."


Haba sai ta fashe da matsanancin kuka mai tsuma rai ba tare da ta gama maganar.Maryam da Rahma kallon junansu sukayi tare da taSe baki irin ko a jikinsu kukan da take yi.an aji kowa ya bar abinda yakeyi sun natsu tare da sauraron abinda ke faruwa,wasu ma har da miewa duk don suji gulmar dakyau.(an aji akwai gulma===)


"Maryam mai yasa kika yaudare ni keda Sauban, me yasa kinsan kina sonsa tun farko baki sanar min ba,ni mai iya bar miki shi ne,amma sai yanzu da na shau dashi,ina sonsa shi ne kuka munafurceni Maryam"

Kukan nata sai ara arfi yake saboda tanada raunin zuciya abu kaWan ke sakata kuka,tana kukan sai kuma ta cigaba ta maganarta duk da ba sosai ake gane maganar ba saboda kukan da takeyi.

"Maryam mai nayi miki haka,mai na shige miki a rayuwa, babu abinda nake Soye miki na game da rayuwata duk saboda yarda da amintar da nayi dake ashe aaaashe........"


Nan ma kukan ta sake fashewa dashi tuno sirrika da dama da ta sanarwa Maryam wanda ya shafi rayuwarta ita da Ummanta ,haia tayi kuskure babba a rayuwarta kuma yanzu ta tuno da maganar Iman da ta ce ' Ba'a yarda da mutum Wari bisa Wari,saboda yakan iya canjawa a kowani lokaci'.

Sai a yanzu Maryam ta samu damar yin magana cike da izza da taama take maganar.

"Naji duk abinda kika ce Sa'eeda, amma na taSa cewa ki faWamin sirrinki ne ko ko na taSa tambayarki akan dole sai kin faWamin sirrinki,ni ba yaudararki nayi ba saboda shi ya ce yana sona bani nakai kaina ba da zakizo kina min wani gani-gani ba ehehh! "

Tana maganar tana wani juye idanunta haWe da murguWa baki.



Waiwaye




Abinda Sa'eeda bata sani ba shi ne,tun ranar da suka haWu da Sauban, Maryam ta mutu akansa hasalima ita a tunaninta da farko ita yakeso sai kuma daga baya taga Sa'eeda ce yakeso,wannan abu ya Satama Maryam rai matua ainun.tunda taji ya ce yanason ta bashi aron Sa'eeda ta tsinke da lamarinsa kenan duk surutun da take mishi yana kulata duk ba ita yake so ba?.


Bayan Sauban ya wuce ita da Sa'eeda kowa yabi hanyar gidansu,da kuka ta shiga parlonsu inda ta samu mom Winta da wata yayar mom Winta suna hirarsu kice da annanshuwa,kawai sukaji an banko ofar Waki babu sallama, Maryam suka gani fuskarta jie da hawaye alamun kuka tayi,duk a tare suka ce


"Lafiya Maryam! "


Bata basu amsa ba ta faWa jikin Mom Winta haWe da sake fashewa a wani matsanancin kuka,duk ta ruWasu ,yayar Mom ta matso kusa dasu tana tambayar Maryam lafiya mai ya sameta ,shiru babu amsa sai kuka,saida ta gaji don kanta ta fara basu labari cikin shasshekar kuka da jan majina

"Mom inason sonsa,shi kuma Sa'eeda yake so Mom,ya zanyi da rayuwata wallahi ina sonsa,zan iya mutuwa idan ban auresa ba Mom help me plsss...."


Bata arasa maganar ba ta ara fashewa da kuka,kallon junansu sukayi ita da yayarta cike da mamaki.

"Daman saboda namiji ne kike wannan kukan kamar wani babban abu ya sameki duk kin tada mana da hankali eh Maryam"

Cewar yayar Mom Winta,ita dai Mom kallon Wiyarta take da mamaki ta kasa magana,yayarta ta ce ta ara da cewa

"Wanene shi? "

"Sauban Muhammad Ja'afar araye,ya ce shi manager ne a wani kamfanin sarrafa shinkafa"

"Sauban Muhammad araye,araye dai da na sani"

Kallonta dukkansu sukayi alamun arin bayani,murmushi tayi tare da cewa

"Indai Sauban ne to sha kuruminki kamar anyi angama kin zama matarsa"

Maryam ce ta kalleta tare da zaro ido alamu mamaki sannan ta ce

"Da gaske Aunty? "

"Sosai ma kuwa,ai mahaifiyar Sauban aminyita ce sosai muna zumunci da ita sosai,kuma tanada kirki,shi Sauban shi ne Wa na Uku a yaranta"

"Maa shaa Allah,faWuwa tazo daidai da zama"

Cewar Mom wanda sai yanzu ta fara magana,sai murna Maryam take can kuma ta ce

"Aunty shifa baya sona Sa'eeda yake so,to ya kike ganin zai aureni bayan yasan ni awar Sa'eeda ce"

Tana magana cike da damuwa,Wan murmusawa Auntyn ta tayi tare da cewa

"Wannan ai mai saui ne Maryam,kissa da makirci zamu haWa tare da aibanta yarinyar kun Mahaifiyarsa,kinga ai dole tasa ya haura da ita,sai kuma na bijiro dake a matsayin ko zai aureki tare da yabonki da kururuta kyaunki"

"Nice Aunty,wannan shawara ce mai kyau,dan tabbas Sa'eeda nada abun ai bantawa saboda a lokacin da muna secondary ta taSa sanarmin Mamanta batasan danginta ba hasalima a wani auye ne aka tsinci kakarta da mamanta suna garari a tiri wani ya taimaka ya daukosu zuwa gidansa "

"Kenan basuda asali"


"Eh Aunty"

"Kinga kuwa wannan ma hujja ce babba wanda zamu rie,shima kansa nasan bazaiso auran mara asali ba balle mamansa da take son surukai masu nasaba,kinga kuwa auransu bazaiyu ba kenan"


"Wannan haka yake,don wallahi na tsani yarinyar nan,gata ar talakawa sai shegen kyau da ilimi" ,Cewar Mom.


A ranar suka ulla komai akan yadda zasu rushe auran Sa'eeda da Sauban don ya dawo kan Maryam.


Haka kuwa akayi don a lokacin da Auntyn Maryam ta sanarwa maifiysr Sauban rashin asalin Sa'eeda ta ce dole Sauban sai ya fasa auran Sa'eeda, da ya tambayi dalili sai ta

Please Login or Register in order to submit comment