Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ba dare ba rana tunda yanzu ba islamiya ta ke zuwa ba sai dai tilawan Al Qur'ani mai girma da litattafai,karatu yayi nisa sun fara shirin exams na kammala SS1 zuwa SS2.........................





Comments and share =O=O=Ofisabilillah.
[4/25, 1:38 PM] +234 814 129 2044:
< NACINA YAJAWOMIN<


Narrnarhh Bukar
'

<9Perfect Essential Writer's
Association<9
(' P. E. W. A('


Wattpad:@AISHAABUBAKAR812
Arewabook:Narrnarhh002


5 ----6

Karatu yayi nisa sun fara shirin exams na kammala SS1 zuwa SS2. Sa'eeda ta shiryawa exams Win tsaf kuma takan koyawa Maryam inda bata fahimta ba kasancewar Maryam slow learner ce, duk da mahaifin Maryam ya kawo ma Maryam lesson teacher wanda zai dinga koyar da ita, hakan baisa ta cimma Sa'eeda Koda da taku Waya a karatu ba, a gaskiya hakan nama Maryam ciwo a zuci, gata ar masu kuWi,ar gata gurin iyayenta amma ace ar talakawa tafita komai, ga kyau, ga ilimi, ga natsuwa, ga, ga, haba abin yayi yawa.
Duk wannan zancen a zuci ta ke yinsa,bayan Sa'eeda ta kammala koya mata wasu calculations a Economics kasancewar su an Art students ne,itama tanada burin zamowa ar kasuwa daga jin Sa'eeda sanda suka kammala exams din arshe tana faWin ita Art class zata shiga saboda tanason harkar kasuwanci carab ta ce itama shi zata karanta saboda yanda taji Sa'eeda na kururuta course Win Business Administration, don haka tana zuwa gida ta sanar ma Mom Winta, da farko taso yin jayayya don ita tafi son arta ta karanci bangaran likitanci(saikace tanada kwakwalwar ne===),don ace arta ta tanada ilimi amma jin ta ce ita Business Administration zata karanta kuma Dad Winta ya goya mata baya yasa ta haura.
Mafi ololuwan Sacin ranta shi ne ashe saboda Sa'eeda zata karanci Business Administration yasa itama tace zatayi, amma babu yadda ta iya tunda mijinta ya bada go ahead. Cikin ikon Ubangiji su Sa'eeda sun kammala exams Winsu,makaranta ta basu hutun wata Waya da kwana huWu saboda gab da azumi suka kammala exams kuma a a'idan makarantar basa karatu cikin azumi shiyasa su ka yi hutu.

@@@@@@@@@@@@@

"Ummina anga wata, anga wata, yiriri!!! ", Sa'eeda da murnarta ta ke sanar ma Ummanta, dayake kusa dasu akwai masallaci wanda ladanin masallacin ne yayi shelar ganin watan, Umma dake zaune kusa da ofar Wakinta tana shan iska tace " ALLAH ya sadar damu albarkarsa, ya kuma amsa mana addu'oin mun gaba daya," da "Ameen ", Sa'eeda ta faWa wacca ke cike da zumuWin ganin wata, don tun tana ar shekara 12 ta dena shan azumi, complete ta ke yi wanda har mamaki Ummanta ta ke yi ganin ko Nusaiba da ta ke budurwa da yar ta ke yin azumi 15 Duk da tana shan na haila wanda wajibine ga duk wacca ta balaga saidai mai ciki, ko mai jinin bii, ko mara lafiya,wacca ta ke bi mata ma Zaliha itama duk kwanwar ja ce, balle Ilkima wacca ta ke sa'ar arta sa'eeda.
"Yawwa Idi shigo da kayan ciki" Nusaiba ce ke bama wani almajiri wanda yake karatu a wata makarantar Allo dake kusa da gidansu, kwalin indomie ne da kret Win Kwai, carton Win madarar peak, Bournvita, da dai sauransu. Sai wani WadWaga kai ta ke ita ga saurayi mai kud'i ya kawo mata Ramadan basket.
Umma Kande da futowarta kenan daga bayi ta cillara uban guda haWe da faWin"Arziki kashi, yau gashi ata ta tako mana ", harda wani rungume da murna.
Nusaiba dai sai murmushi ta ke kawai, don ita kadai tasan yadda ta samu ramadan basket Win, abinda Umma Kande bata sani ba shi ne, Nusaiba ta daWe da zubar da mutincinta awaje, hasalima tun tana ar kimanin shekara 17 ta fara zubar da mutincinta,a lokacin Umma Kande na saida gyaWa da aya soyayya, haka zata Wora mata tallar tare da mata gargaWin ta tabbatar ta saida sannan ta dawo gida, Umma Kande irin matan nan ne masu son abin duniya, da wannan gardaWi da Umma Kande ta ke ma Nusaiba a kullum yasa ta fara bin maza, har daga arshe ta zama gwana bata wannan hotel Win bata wancan, tanayi ne duk don faranta ran mahaifiyarta.
Yanxu ma wani sugar daddy ne ALLAH ya haWata dashi, yana kashe mata kuWi sosai kuma a lokaci guda yana amfanuwa da albarkatun jikinta.

**an Uwana iyaye mata, a rage son abin duniya da dogon buri, bakida gashin wance ba lallai sai kinyi kitson wanca ba, haia iyaye mata wani lokacin mukan tafka kuskuran da a arshe zamuyi dana sani mara amfani,ba dole saikin tsawatarwa arki akan lallai saita saida ta kawo miki kuWi ba, duk abinda ALLAH ya addara takawo miki sai ki godewa masa,ki roeshi yasa Albarkha,amma tirsasa yara musamman aa mata akan sai an saida talla na Waya daga cikin abinda ke fara sasu bin maza wanda a arshe siyo abin kunya,Allah ya tsare mana imani**

Sa'eeda dai da Ummanta kallon ikon ALLAH su ke yi kawai, don duk habaicin da Umma Kande takeyi da Umma Sa'eeda ne, amma ko ihhmmm batace mata ba hasalima da taga abun nasu ba gaSa, ta ce ma Sa'eeda su wuce Waki, haka suka tattara tabarmarsu suka shige ciki abinsu.
Haka suka fara azumi abinsu, kuma ba laifi suna yinsa ciki kwanciyar hankali.

@@@@@@@@@@@@@

Azumi dai wasa wasa yasoma yin bankwana, don yanxu in sunkai sunkai na 25,har an soma shirye shiryen sallah, masu aa tuni an siyawa yara kayan sallah, wasu ma har kala shida shida, kamar yanda hakan ta faru a gidansu Sa'eeda.
Abban Sa'eeda yama Nusaiba,Zaliha da Iklima Winkin sallah har kala biyu biyu,sannan kowacce da takalmi bancin wanda suka samu daga samarinsu , haka Umma Kande tafito da kaya nii nii waje daman saida ta fakaici Umman Sa'eeda na waje sannan tafito da kayan, da gayya take fito da kayan Waya bayan Waya tana faWin "Kai! Kai!! kai!!!, daWi kasheni, wannan gata haka, aa masu ashin arziki bancin wanda babanku yayi kala biyu biyu har da wanda mazajenku sukayi(wai fa mazajenku===su Umma Kande badai ilimi da sanin ya kamata ba).
Tana wannan surutan ne duk don ta unsa ma Umman Sa'eeda bain ciki saboda tasan ba'ama Sa'eeda kayan sallah ba hasalima ita ta hanashi yayi mata, dan tsoranta yake sosai dalilin mugun asirin da take mishi akai akai tare da rufe bakin danginsa akan ar dukiyarsa wanda daga ita sai yaranta sukeci. Ko ala Umman Sa'eeda batace mata ba, saidai murmushi kawai tayi da girgiza kai,ita ba bauwar zafi bace hakan da Abbansu Sa'eeda yayi bai dameta don tasan watarana sai labari.Haka dai Umma Kande tagama iyayinta da kayan ta koma Waki.

@@@@@@@@@@@@@

KEBBI

"Oyoyo oyoyo mutan India, ashe dai da gaske kuke zakuzo sallah", Mum ce mai faWin haka tana rungumar wata ar kyakkyawar yarinya mai kimanin shekara 3 a duniya da murmushi ita kuma yarinyar sai ciccijewa ta ke ita ala dole mai yuya duk da sukanyi video call da ita hakan bai hanata nuna halin nata ba (yuya) .
Wata kyakkyawar mata nagani ar wanka, fara tas kamar balarabiya ta arasowa cikin falon tana samun guri kusa da Mum da faWin "Washhhhh wallahi duk nagaji", cire veil Winta tayi wanda yayi daidai da kalan jallabiyarta marun,mai adon stones haWe da veil Win, sannan ta russuna ta gaida Mum.
"Mum mun sameku lafiya? ", Mum da ta ke fama da Fanan ta amsa mata cike da kulawa tana faWin "lafiya lau , ya mijin naki, ya aiki ", da "Duk lafiya lau" ta amsa mata
kai da Mum taga Fanan tai zama wurinta ta saketa da faWin "Ja'irar yarinya zakizo hannu na ne" da gudu da haye saman cinyar mamata tana dariya sai duk suka fashe da dariya.
Mum tace " Sameera zoki Wauki kayan Sadiya da tazo dasu kiwuce mata dashi Wakinta", haka wata mai kimanin shekara 46 ta fito zuwa wurin Sadiya ta gaishe ta,Mum ce ta bada umarnin a dafa ma Fanan noodles taci.

@@@@@@@@@@@@@

Bayan sunyi wanka itada arta a lokacin ankusa kiran sallar magrib dayake saukan yamma su ka yi, masallacin gidansu sukaji an kira sallah, sai suka fara haraman shan ruwa, sannan suka gabatar da sallah.
Bayan isha'i Sadiya ta wuce Wakin Mum don yin hirar yaushe gamo,da sallama ta shiga, ganin Mum na lazimi yasata zaunawa a sofa tare da Waukar Fanan bisa cinya.
Sanda Mum ta kammala lazuminta har sarauniyar an yuya tayi bacci,Mum ce ta dawo itama kan sofar bayan ta cire mayafin sallarta,ara gaisawa sukayi sannan aka shiga hirar a da uwa anan ne take sannar ma Sadiya dramar da tasha kafin Sadam ya yarda zuwa UK karatu.
Dariya Sadiya ta saki tana cewa "Mum ai duk ke kika sangartashi, in yana tare dake ji kike kamar ki komar dashi ciki, ba dole yai yarda ba duk da most friends Winshi a nan KEBBI University suka samu admissions hakan bazai mai daWi ba"
"Amma yasan qa'idar gidan ai, ke da Sakinah acan UK kukayi Karatunku", dariya Sadiya ta sukeyi tana fad'in "Auta ne fa", tsaki da ja Mum sannan tace " wallahi ranar Auta ya Satamin rai, da yar na shawo kansa ya yarda da tafiyan" hamma Sadiya tayi tana faWin "yanxu dai su Auta ana can ana boko, duk da nasan Auta da oari Saidai sangarta in yana gabanki", Mum tace " Naji ina ruwanki imma yayi sangartar", wannan karon dariya Sadiya takeyi har da rie ciki "Ni!!! na'isa shiga tsakaninku", Mum tace "kyadai ji dashi", sallama sukayi don har 10:25pm yayi ta Wauki Fanan suka nufi Wakinta wanda tun tana budurwa ta ke ciki, ta shimfiWar da Fanan sannan tabi lafiyar gado.
Washi gari kuwa har gidan ar uwarta Sakinah saida taje, nanma sukayi hira sannan ta dawo gida.

@@@@@@@@@@@@@

Yaudai ake sa ran ganin wata, Alhamdulillah da arfe 11:45pm na dare Sarkin musulmi ya sanar da ganin wata,kowa sai murna yake, da addu'ar ALLAH ya karSa ibadun da a kayi a watan.
Bayan an fito Idi Aunty Sakinarh da familinta suka iso gidan Mum, kasancewar mijinta tafiyar gaggawa ta samesa zuwa Germany. Maa shaa Allah>p Tabarakallah kawai na iya furtawa ganin wata hamshaiyar mata wacca baza tawuce shekara 28 a duniya ba, tasha peach colour lace da ratsin gold wanda ko makaho ya taba yasan lace Win na Waruruwan kuWine, ga gwala gwalai ya cika mata wuya kasancewar ta ar duma duma, bayan awarwaraye da zobba a hannunta, ta yafa yalwataccan gyale mai adon stones da takalmi tu match, ga twins Winta Maa shaa Allah>p Tabarakallah, suma sun sha kyau.
Haka dai wannan family suka sha shagulgulan sallah, sai bayan sallah da sati Waya Sadiya ta koma India cike da kewar ar uwarta da mum Winta.
Bayan tafiyarta da kwana biyu Daddyn Sadam ya dawo Nigeria da yake yayi tafiya zuwa China akan wani harkar kasuwancinsa bayan ya gama ne ya wuce Saudia aikin Umra.

@@@@@@@@@@@@@

KADUNA

Bagaren su Sa'eeda sunyi shagalin sallah dai dai malisa, kaza Waya Umma Sa'eeda ta siyo musu suka yanka, suka soya suka ci, ita kuma Hajiya Umma Kande kaji Wai Wai har goma suka yanka haWe da ginsamin naman shanu da Abbansu Sa'eeda yakawo tai rabawa taba Umman Sa'eeda, haka su Zaliha da iklima sukai ta suya tsabaragyan rashin mutinci a ofar Wakin su Sa'eeda suka sa kaskon tuyar(Kai jama'a in kana duniyar nan kasha kallo==), so suke Umman Sa'eeda ta tanka amma tai hasalima jawo ofarta tayi kasancewar akwai wutar nepa sai suka kunna fanka abinsu, duk wannan soye soyan da ake Nusaiba bata gida, tadai cema mamanta zataje tasha amsar sao wanda bata sanar da ita wani kala ne saon ba tun safe ta fita.
Ashe ashe Nusaiba tama sugar daddynta Alhaji Sagir alawarin goron sallah ne, yace su haWu a hotel, saida tafito daga layinsu ta tari Wan keke napep a lokacin tasa niaf da yake duk sanda zata hotel yin harka da niaf ta ke zuwa, tana isa hotel Win ta kira number sa, sai ya sanar da ita number Wakin, sai da ta cire niaf Win sannan ta wuce direct Wakin, isarta keda wuya ta wanwasa, kamar jira Alhaji Sagir yake ya buWe mata ta shige,ce mata yayi ta zauna yana son suyi wata muhimmiyar magana, ba musu ta zauna tana wani lanwasa da lashen lebe irin na tsoffin karuwan nan, (sai Kace mayya=, Fans ai ita ta cancanta da zamowa mayyar ba Sa'eeda ba=C).

@@@@@@@@@@@@@@

Alhaji Sagir zama yayi kusa da ita haWe da rumgumota sannan ya ce"My sweet honey kinsan wani irin goron sallah nakeso kibani kuwa?
Nusaiba tace " Wanda nasaba baka mana ko akwai wani goron na daban ne?
an murmushi yayi sannan yace" Sosai ma kuwa my sweet honey"
cikin zauwa Nusaiba tace "To sanar min naji sugar na"
Gyara kwanciyar Nusaiba yayi a irjinsa sannan yace " Nusaiba inaso in Waga darajarki a duniya,zaki samu kuWi kamar ba gobe,in har kika bani haWin kai"
agon kanta Nusaiba tayi daga ji yace zai Waga darajarta a duniya sannan zatayi kuWi, har ta fara harsaso yanda zata fantama da kuWi ita da familinta wayyo daWi
"Na yarda sugar na kuma zan baka haWin kai"
murmushi yayi a zuci yake faWin 'ai nasan zaki yarda mayyar kuWi '
an lunfasawa yayi sannan ya cigaba da cewa "Inason in biya buatata dake ta baya ma'ana ba yanda na saba kasancewa dake ba kamar yanda kika sani, ta duburarki nakeson biyan buatana dake,sannan zan turamiki dubu Wari biyar #500,000 in kin yarda kuma zan haWaki da abokaina suma masu irin wannan harkar, wallahi Nusaiba kin gama kuWancewa in kin yarda amma"
Shiru Nusaiba tayi tana tunani ta yarda ko ko A'a, can da ta tuna mamanta zataji daWi kuma sun kuWance, kawai saita amince(Ya Salam, Allah ka tsaremu daga faWawa halaka da kuma zugar shayWan).
Jin ta amince yasashi sakin wani munafikin murmushi, don haarshi ta cimma ruwa.
Haka suka fada halaka ita dashi duk da tasha baar wuya saboda farkon yinta kenan, bayan sun kammala masha'arsu sukayi wanka, ita Nusaiba har da gashi tayi don taji maza(kwaWayi ma muWin wahala=C=C=C), sai huWu na yamma ta iso gida duk da yanayin tafiyarta ya sauya amma Umma Kande bata gane wani abu game da Nusaiba ba, hasalima murna ta ke tayi saboda Nusaiba ta siyo kayan abinci haWe da wasu kajin duk acikin kuWin da Alhaji Sagir ya saka mata a account, murna iya murna Umma Kande tayi harda yima Umman Sa'eeda gori arta batada mashinshini. (Umma Kande anyi bagidajiyar Uwa>).

@@@@@@@@@@@

Tunda daga wannan ranar Nusaiba ta zama ar hannu don Alhaji Sagir ya haWata da abokanansa suna sharholiyarsu da ita.
Duk fantamawar da Nusaiba ta ke da kuWi ko ajikin Umma Kande hasalima gadara ta ke arta nada farin jinin samari, haka suma an uwan nata duk da basa sharholiya irin nata amma suna Wan matse matse da taSe taSe a zauran gidansu su da samarinsu.
Sa'eeda dai hutunsu ya are sun koma makaranta,yanxu tashiga SS2, samari sun fara kai mata hari kasancewar ta kyakkyawa ga sexy eyes farare tas, gashi tanada Wan girman jiki, don duk halittar a mace ta gama bayyana a jikinta duk da arancin shekarunta don yanxu take cikin shekara na 16,amma Maa shaa Allah.
Sa'eeda ta Waukar ma kanta alawarin sai ta kammala secondary kafin ta fara soyayya saboda soyyaya bata cikin tsarinta kwata kwata.

@@@@@@@@@@@@@

ABUJA

aki ne mai duhu sai Wan wani haske kaWan da nake Wan iya hangowa wanda bai wadaci Wakin ba, ga tururin hayai daya turnie Wakin, ni kaina da kyar na iya shiga Wakin haWe da addu'a dan Wauko muku rahoto, wasu surutai kamar suddabaru naji muryar wata tana faWi wanda nakasa gane mai ta ke cewa, kwatsam naga wani haske kamar waliyar ya Sullo ta cikin bangon Wakin ya haska ko'ina, wani halitta nagani kamar mutum amma wada, kansa a asa yake, shi baiyi asa ba kuma bayi sama ba, yana a tsakatsaki, tsawansa bai wuce tsawan hannu ba, sai rangwajejan kai kamar warya,yanada idanuwa kamar na mage, da sharSa sharSan kafakuwa kamar na babban mutum, kai in taaice muku, halittar nan batada kyawun gani hasalima mai ciki zaka iyayin Sari ganin wannan muguwar hallitta.
Matar da naji na surutai sanda babu haske a Wakin na sake kai dubana gareta tsohuwace amma ba can can ba, zata kai kimanin shekara 78 a duniya saidai a idanuwa kaWaine zaka iya ganewa amma jikinta mai kyaune kamar ar shekara 40 a duniya. Sujjada naga tama wannan halittar, (wa'iyazubillah)..............................



Daga alk'alamin
=؍=Narnarhh Bukar==؍

Comments and share =O=O=OFisabilillah.
[4/25, 1:38 PM] +234 814 129 2044:

< NACINA YAJAWOMIN<


Narrnarhh Bukar
'

<9Perfect Essential Writer's
Association<9
(' P. E. W. A('


Wattpad:@AISHAABUBAKAR812
Arewabook:Narrnarhh002

7 ----8

Sujjada naga tayiwa wannan halittar tana cewa "yakai Sarkin Tsageru! yakai gagara badau!! , yakai buhun ara kafi arfin danna!!!, ya kai Shugaban matsafan duniya!!!! , haia ka cika alawarinka gareni akan bullowarka bayan shekara 43 da suka wuce, kuma ina nan ina bin dokokinka da ka sharWantamin". (toh shikuma wannan nashi salon tsafin kenan sai bayan shekaru aru aru yake bayyana, babbar magana >>>).
Wata dariya naji har asa na girgiza ashe wannan halittar ne ke busar dariya, can ya tsagaita kamar ruwa ya Wauke ya fara magana jikake kamar asa zata tsage
"Haia kinbi sharudWanmu na in sallatar Asr da Subh tare da in azumin watan Ramadan haWe da sadakar baaen karnuka 50 duk shekara, lallai ke tamu ce! Ke tamu ce!!!
Sai kuma ya fara kuka kamar ana ruwan sama can kuma ya tsaya,(fans nifa hallittar nan ta kusa sani fitsari tsabaragen tsoro, da yar na iya tsayawa dan Wauko muku rahoto ===-).
Sai can ya cigaba da cewa"Irinta basu gushe a doran asa ba suna nan har yanzu, wasu na a cikin asanci wasu na a cikin farin ciki ,tabbas sai sun dawo bada jimawa ba, wannan haka yake, he! he!! he!!!
A razane ta Wago kanta zuciyarta na dukan tara tara cikin rawar murna da inda inda ta fara magana " Su..... Suss.... Sussa nan a ra.... raye da... daman basu mutu ba?
Daka mata tsawa yayi yana magana cike da amon muryar"Karya zamuyi miki,dole ne su dawo, munyi iyayinmu sun gagaremu, suna sallah biyar kullum arana, suna nafila, suna azkhar na safe da na rana, suna azumi, suna Tasbihi da Hailala"
Cak ya tsaya ya kuma sake fashewa da kuka wanda yafi na farko ko ita kanta ta razane matua ainun, sai kuma ya dakata da kukan sai ya Wora daga inda ya tsaya a magana " kullun sai sun karanta baqara mu kuma bamaso,ruhunsu baya zama wuri Waya,lokacin dawowarsu yayi dole su dawo!!!
Ita dai har fitsari ya soma zubo mata, can kuma ya ce"Mun muki alawarin halittar jikinki zata tsaya ahaka in har kika cigaba da bin sharudWanmu, zan koma, zan koma sai bayan shekara 5!!!
Lokaci kuda hasken ya Wauke kamar Waukewar ruwan sama, haka dai ta tashi jiki duk a sanyaye ta boye kayan tsubbunta a wani akwati mai shegen kyau sannan ta kuma sashi cikin wani akwati babba tasa a arashin tamfatsetsan kadonta na alfarma wanda ko queen Elizabeth sai haka(=C=C=C).
Duk wannan gyaran da ta ke yi bayan ta kunna bulb din Waki ne, dayake can cikin salisalin dare ne wanda alokacin bayin ALLAH suke ganawa da mahaliccinsu amma ita da shaydani ta ke ganawa dashi (ALLAH kasa mufi k'arfin zuciyoyinmu).

@@@@@@@@@@@@

Haka ta kwanta cike da tashin hankali duk da tawani bangare ya mata alawarin barin mata halittar jikinta batare da tsufaba, sai kuma kareta da familinta gaba daya, shi ne kadai yake sassuata mata zuciya.
Ta jima bacci Sarawo bai saceta ba, sai gabanin sallar asuba bacci ya Wauke ta.
Washe gari sai wurin arfe 11:17am na safe ta tashi, ita daman ba sallar Subh ta ke yi ba. wankwasa kofar Wakinta naji anayi, ko kala batace ba, sai kusan minti 8 kafin tace "A shigo" , wata mata ta shigo ar kimanin shekara 50,babu sallama saboda tasan halin Uwar Wakinta, ta tsufa sosai hasalima tafi uwar Wakinta tsufa, za kayi tunanin ko ita ar aikin ce yayar.
Shigowa tayi har wurin makeken gadon uwar Wakinta kana durusa haWe da gaisheta "Barkha da safiya Hajiya"
wacca aka kira da Hajiya dake kwance ta tashi zaune da faWin "Barkha"
Mai aikin tace "An shirya abincin a dining room Hajiya ",
"To" kawai tace sannan ta wuce bayi don yin wanka.
Ita ko mai aikin karatun zuci ta fara'Toh wai lafiya naga yau batama son yin magana, meke faruwa ne', tunda babu mai bata ansa ta tashi ta fita daga Wakin.
Hajiya ta fito daga wanka ta shirya cikin haWadWan boyel lace milk color wanda ya Winku wurin masana Winki kuma ya zauna mata a Jiki Was,takalmi ta saka wanda ya dace da kayan, sannan ta sauko zuwa asa don yau batajin hawa lifter kasancewar akwai lifter a gidan.
Saukowa tayi zuwa dining room don karin safe, baya ta kammala ne ta fito falo, kallon falon nayi wanda ya tsaru iya tsaruwa, saikace falon shugaban asa saboda yanda naga annarka dukiya a Wakin kai in taaice muku gidan ma gaba daya ya haWu don idan kashigo gidan zakayi tunanin a Dubai kake, zama tayi sannan ta kanna TV.

@@@@@@@@@@@@@

ararrawar ofar aka danna, alamun ana son shigowa, bata tashi ba sai dai naji tana kiran"Saude zo ki buWe"
Mai aikinta naga tafito daga kitchen da sauri ta nufa ofar, budewa tayi sannan da Wan ja baya, wata budurwa nagani mai kimanin shekara 17 tashigo da gudu da faWa jikin Hajiya tare da fad'in"Granny I really miss you alot, da yar dad ya barni nazo Nigeria saboda rashin tsaro"
Magana ta ke ma Hajiya amma cike da shagwaba, murmushi Hajiya tayi don yau bata cikin good mood Win magana, shafa bayanta tayi tana faWin"yanxu ai gaki a Nigeria koh"
murmushi budurwar tayi sannan tace "Granny bara naje nayi wanka I'm very tired" da "ok" Hajiya ta bita dashi.
Gaskiya a rayuwarta tana tsanani son ahalinta don zata iya komai don farin cikinsu, yaranta uku ne duk mata, biyu suna aure a cikin garin Abuja ita kuma Wayar wacca ta ke aramarsu tana aure a UK da yarinyarta Waya Fadila wacca tazo Nigeria hutun 1 week.
Amina itace babbar 6arta wacca ta ke da yara biyu duk mata amma sunyi aure da kuma yaransu,sai Jamila mai yaro daya shima yayi aure da yaro Waya.
Duk babbar sallah duka familin suke haWuwa don yin shagulgulan sallah.Fadila bayan tafito ta wuce taci abinci sannan ta dawo wurin grannyn ta don yin hira, a nan ne ta ke sanar ma Hajiya zuwa next year zata shiga Oxford University don karantar bagaren jarida.
Haka suka cigaba da hirarsu sannan kowa ya nufi Wakinsa ita Fadila taje sallah duk da ba iya sallar tayi ba ita kuma Hajiya ta wuce Wakinta don yin bacci,Wannan kenan.

@@@@@@@@@@@@@@@

KADUNA

Zaliha ce tafito da kayan wanki tanayi, sai taji an kwaWa sallama, Wagowan da zatayi tayi arba da Maman jummalo da ita Jummalon, haba sai ta saki wankin ta ruga da gudu ta

Please Login or Register in order to submit comment