Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Iklima da Jummalo sunzo wurinsa tun a ranar da ya umurci su Iklima, yayi musu bayani akan igiyar auran dake akan su Iklima da Jummalo kuma sunce sun ji sun gani suna sonsu a haka,shikenan *Faduwa zato daidai da zama* katse kiran yayi tare da shiga gidan ya sanarma su Iklima da Jummalo, murna iya murna sunyi jin wannan batu,lallai Allah mai iko ne,gashi suna nan Allah yayi musu sakayya tun a nan duniya ba tare da saninsu ba.

Sake Waga ranar auransu Iklima da Jummalo a kayi tare da haWawa dana Nusaiba daman akwai wani mutum mai mata biyu Allah ya haWata dashi,kuma sun fahimci junansu sosai,sai kawai aka haWa bikin nasu zuwa nan da watanni shida masu zuwa saboda su ara kimtsama bikin sosai saboda aruwar bikin Nusaiba a yanzu. Umman Sa'eeda ma da Abban Sa'eeda ya sanar mata ba karamin farin ciki tayi jin Allah yayi masu Iklima da Jummalo sakayya tun kan abar duniya ga kuma wani sabon farin ciki Nusaiba Allah ya kawo mata miji duk da yanada mata amma Alhamdulillah.Wannan Kenan



@@@@@@@@@@@@



A Sangaren *LOVE BIRDS* =J=J wato Sauban Maryam,babu abinda za'a ce sai dai godiyar Allah domin yanzu sun samu natsuwa haWi da fahimtar junansu sosai ga cikin Maryam yayi girma sosai haihuwa yau ko gobe don tana cikin watan haihuwarta,yanzu Maryam an iya girki da wasu abubuwan da suka shafi mace ta sani a zaman auranta duk Maryam ta sansu ta hanyar abokiyar zamanta mai aunarta tsakani da Allah.


Cikin hikima da udirar Ubangiji Khairat ta samu juna biyo itama,hmmmm zo kuga farin cikin mara misaltuwa a wannan family,sosai cikin Khairat ya saka Maryam farin ciki,daman bata jin daWi ganin ita Allah ya addara ta samu ciki amma Khairat lokacinta baizo ba,sosai take adduar Allah ya kawo ma Khairat ciki,haia Allah ya amshi adduarta don yanzu haka Khairat cikin yana a wata na uku amma bai kai na Maryam wahalarwa ba.


A ranar Monday Maryam ta haifo kyakkyarwa yarinyarta mai kama da ita bayan tasha wahalar nauda,sosai Sauban da sauran family suka shiga c farin cikin wannan haihuwar da Maryam tayi,yanzu Momin Sauban da su dangin Maryam sun koma sun Wunke kamar da bayan sun kammala yain duniya na uku<
<
<
a baya tare da neman yafiyar juna.awar Maryam Rahma tazo gidan Maryam tare da sanar mata itama taje har gidan Sa'eeda ta nemi yafiyar abubuwan da ta mata a baya kuma ta yake mata,yanzu ma haka bayan zuwa barka harda invitation card na auranta ta kawoma Maryam,bikin nata baifi saura sati uku yanzu ba,sosai Maryam taji dadin auran da Rahma zatayi sannan da neman yafiyar da tayi a wurin Sa'eeda. Haka ta wuni a gidan sai yamma ta wuce gida.A ranar data zagayo Monday aka raWama jaririya sunan Momin Sauban wanda Mom dinsa tayi murna sosai dayi mata takwara ,haka akayi taron sunan lafiya ba tare da wata hatsaniya a Sagagorin biyu ba har kowa ya koma gidansa,Sa'eeda kuWi mai yawa ta turo ma Maryam asiya ma baby pampers. (My Esteem Fans ba pampers irin na Nusaiba ba a'to===)


A Sangaren aikin Sauban a sabon kamfanin da Sadam ya bashi aiki babu laifi yana samun albashi mai tsoka kuma yanzu ya rie gaskiya da amana,yana aiki tsakaninsa da Allah.Wannan Kenan.



@ @@@@@@@@@


A Sangarensu Gwaggo ladi kuwa dawowansu birni bazaiyu ba saboda rashin lafiyar da ar yaya take fama dashi na aiayi saidai Uncle Hassan ya gyara gidan nasu sosai ya koma ginin zamani har funitures aka canja masu kyau irin na birni,a duk wata ana sauke musu kayan abinci da kuma dubu hamsin na cefane,kullum cikin godiya suke tare dayi ma Maimuna kakar Sa'eeda addua akan Allah ya gafarta mata tare da dawwamar da haskensa a abarinta dana musulmai baki Waya.


Tsufa ya ara kama Baba sosai don yanzu ko fita ma baya iya yinsa,kullum yana gida abinsa yana cima mai kyau duk da WanWanon abinci ya fara janyewa daga bakinsa saboda tsufa,itama Gwaggo ladi tsufan ya taso mata amma bai kai na Baba ba don tana iya an aikace-aikace amma ba sosai ba,Allah yasa ma harda mai aiki aka kawo musu saboda tsufan da sukayi.


ar yaya dai ana nan ana girbar abinda aka shuka,susa take ko'ina a jikinta babu ji babu gani tanayi tana ihu saboda azabar da take ji a jikinta,Allah kenan taso Umman Sa'eeda ta dawwama a irin wannan halin ashe ita ta zabarma kanta huubar ta take so Ubangiji ya hukunta ta dashi tun kan aje lahira,arta ce ke taimakonta ta gyare-gyare domin Waki guda aka ware mata ita kaWai don ko arta ma sai idan zata bata abinci ko kuma gyaran gidan take zuwa Wakin.Gashi tsabar susan da take duk jikinta yayi *bororo*,ya kar-kar ce saboda susa.


Umman Sa'eeda ta aikoma Mairo da Na'ima jari mai tsoka wanda zasu dinga juyawa,sosai suka shiga yi mata godiya akan wannan alkhairin da ta musu.Wannan kenan.


@@@@@@@@@@@@


A Sangaren *REAL AND GENUIE LOVE BIRDS* =J=J=J wato *Sadam da Sa'eeda* rayuwa tana tafiyar musu yadda ya kamata,kullum suna manne da junansu,wani lokacin idan Sadam zaiyi tafiya zuwa asar waje harda Sa'eeda yake tafiya saboda yanzu jinta yake kamar jinin jikinsa,kullum wutar so da aunarta ara ruruwa take a cikin zuciyarsa.

an kwanakin nan Sa'eeda na fama da yawan bacci da zaSen abinci, ga shegen ci kamar *Gara* har cikin dare tashi take taci abinci,da safe ta karya amma da anjima tayi zata ce yunwa taje,abincin yarbawa ta koma ci musamman *Amala da Ewedu soup haWi da ganda* wanda abincin yana ma Sa'eeda daWi sosai,tun Sadam na Waukar abin da wasa har yanzu ya koma bashi mamaki,har ya gaji ya ce suje asibiti a dubu meke damunta,ada taso yi masa jayayya wai ita lafiyarta alau amma daya kafe akan sai anje asibiti,haka ta mie tana turo baki ta dauko hijab suka tafi zuwa asibiti.


Shi da kansa yayi driving zuwa wata asibitin kuWi,kasancewar babu wani layi haka suka shiga ganin likita,Sadam bai Soye ma likitan abubuwan da Sa'eeda take ba wanda hakan na bashi tsoro ko wani rashin lafiya ne zai sameta,tun sanda Sadam yake bama likita bayanin abubuwan da Sa'eeda takeyi Likitan ya fara murmushi domin ya *harbo jirgin* su dai ne basu gano ba,ce ma Sa'eeda yayi ta kwanta a saman patients bed,saida ta turo baki tana kallon Sadam kafin ta wuce ta hau saman bed Win,Wibar jininta yayi wanda kan ya Wiba saida Sadam ya taimaka masa wurin rieta saboda tsoran allura take sosai,ta wayar tafi da gidanka ya kira wata ar lab ta amsa jinin tare faWa mata test din da zatayi,su kuma suka dawo wurin kujerunsu tare da zama,rumgume Sa'eeda Sadam yayi babu kunya tare da mata raWa a kunne wanda lokaci guda tayi dariya tana kallonsa sannan ta ce

"Da gask...................



*Mu haWu a pages na gaba kuma last pages na wannan yatattacan littafin nawa
'
'
'
'=ؘ=ؘ=ؘ=ؘ=ؘ*


*hmmmmm ko mai suke ma dariya oho=,sannan wani irin result ar lab Win zata kawo ma likitan???*........



*Wai ya arshan mijin Zaliha ne,koya nashi arshan zai kasance???*......




*Kai! Kai! Kai! Abubuwa da yawa=C=C=C,amsoshinku na nan tafe a pages masu zuwa,kudai ku cigaba da zubo ruwa comments da reactions<9<9=ؖ=ؖ<<<<=ؘ=ؘ,ni kuma bazan gaji ba wurin suburbuWo muku new updates zafafa* <9<9=C=C=ؖ=ؖ<<<<=ؘ=ؘ==%=%=%=%=%




*Ina aunarku My Esteem Fans Lodi Lodi* <<<<=ؖ=ؖ<9<9=C=C=ؘ=ؘ



*Daga alalamin*

=؍= *Narrnarhh Bukar* ==؍



*Comments and share =O=O=OFisabilillah*.


[6/8, 7:56 PM] Narnarhh Bukar:

< *NACINA YA JAWO MIN* <




*Narrnarhh Bukar*
( *The Amazing Pen*
')



*TASKIRA WRITER'S FORUM*
*T.W.F*



*WATTPAD*
https://www.wattpad.com/user/AISHAABUBAKAR812?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends



*AREWABOOK*
https://arewabooks.com/book?=6615ba31404e6e2687888ab9



*TELEGRAM*
https://t.me/+439Pdx2UbLZlOTNk



*WHATSAPP CHANNEL*
https://whatsapp.com/channel/0029VaRTjCw8vd1HiLjaNK2y



*SADAUKARWA*

*Wa'innan last pages Win sadaukarwa ne gareku my Esteem fans,ina sonku,ina kaunarku domin da bazarku nake taka rawa,jinjinar ban girma agareku masu zubomin ruwan comments wa'inda basa gashi balle raki irinsu=I=I=IFatima Haruna Shariff,Aisha Habib,Mrs Alyaqub,Shafa'atu bawa,Hasiya Sa'eed,Asma'u Salis,Anty Rumaisa'u,Safiya,Maryam Hamza,Unique,Subai'a Hussaini,Mom Aryaan,Amrys spices and more,Maman Apreen,Jiddatul khair,Bintu Abdurrahaman,Hajara Muhammad,Firdausi Hassan,Jamila Abdullahi,Maman Shaheeda,Maman Muh'd,Ummu Abbullah,Shafa'atu Adam,Hadiza Isa,Ummu Islam,Mummyn Pharooq,Maman Faty,Fatima Bamalli,Zaam's collection,Fatima Abdulfatah,Fatima Wan hausa,Hafsat Wan hausa,Zainab Muhammad,Zainab Mustapha,Zikayya HND,Boss ladi,Asma'u HND,Fatima Muhammad,Bashariyya Ibrahim,Maman khabil,Zara Umar,Hy636552,Fatima Abdullahi,Ummu Haneef,Aminatu Sani,Be simple in life,Farima Usman,Oum Abdull,Anty Hauwa'u kainuwa,Naxxkhad,Ummu yasmeen,Teemarh Arlee,Zubby luv,Mrs Alphazazee,Mrs Sadeeq,Zara,Rukayya yunusa,Aisha Umar,buyying and selling,Rahsm Sa'id,Nurse Zainab,Maryam umar,Khadija babahi,Mrs Rajoo,Maryam shehu,Jamila Yakub,Amatullah,da dai sauransu,har da masu min liking duk ina godiya sosai a gareku Allah yabar zumunci>>>>>=ؘ=ؘ=ؘ=ؘ=ؘ=ؘ=ؘ=C=C=C=C=C=C*

*Last pages*

*BOOK 2*


6 9 ----7 0


Shi da kansa yayi driving zuwa wata asibitin kuWi,kasancewar babu wani layi haka suka shiga ganin likita,Sadam bai Soye ma likitan abubuwan da Sa'eeda take ba wanda hakan na bashi tsoro ko wani rashin lafiya ne zai sameta,tun sanda Sadam yake bama likita bayanin abubuwan da Sa'eeda takeyi Likitan ya fara murmushi domin ya *harbo jirgin* su dai ne basu gano ba,ce ma Sa'eeda yayi ta kwanta a saman patients bed,saida ta turo baki tana kallon Sadam kafin ta wuce ta hau saman bed Win,Wibar jininta yayi wanda kan ya Wiba saida Sadam ya taimaka masa wurin rieta saboda tsoran allura take sosai,ta wayar tafi da gidanka ya kira wata ar lab ta amsa jinin tare faWa mata test din da zatayi,su kuma suka dawo wurin kujerunsu tare da zama,rumgume Sa'eeda Sadam yayi babu kunya tare da mata raWa a kunne wanda lokaci guda tayi dariya tana kallonsa sannan ta ce

"Da gaske zaka siyamin"

"Sosai ma kuwa my darling star,daga asitinin nan direct zamu tafi best resturant Winki in siya miki amala da ganda,wai tsaya! anya bakiyi jiSi da yarbawa ba? "

Dariya sosai Sa'eeda tayi tana cewa

"Who knows"

Shidai likita yana kallon ikon Allah,soyayyarsu sukayi mararan babu ko sakayawa,a zuciyarsa yana cewa 'Amma wannan couples Win sun birgeni,ji yadda suke nuna so da aunar junansu,maa shaa Allah' wanwasa ofa akayi,likita ne ya bada umarnin a shigo.ar lab Win da aka ba jinin Sa'eeda tayi test ne ta shigo tare da result a hannunta,mia masa tayi sai ta juya ta fita,duba result likitan yayi tare da Wago idanunsa yana kallonsu,suma shi suke kallon suna jiran suji mai zaice,sayayyan murmushi ya sakar musu sannan ya gyara murya tare da cewa

"Congratulations Mr Sadam,matarka na Wauke da ciki har na tsawan wata biyu da an wasu kwanaki"

Dummmmmm! haka irjin Sa'eeda ya bada,shi kuma Sadam maganar tazo masa kamar a mafarki,ara tabbatar musu likitan yayi,da sauri Sadam ya mie tare da kallon gabas yayi *Sujudus-shukur* don nuna farin cikinsa hadi da godiya ga Allah mai girma da buwaya.Sosai yayi farin ciki yana ara godema likita da wannan daddaWan albishir da yayi masa,kuWi ya ciro masu yawa wanda shi kansa baisan nawa bane ya miama likita yana ara godiya a garesa,sosai likitan yaji daWin wannan kyautar tare da yi musu godiya hadi da adduar Allah ya raba lafiya,cema Sa'eeda yayi suzo su wuce bayan ya amsa paper wanda zai siya magani daga hannun likita,babu musu ta mie a hankali kamar wacca wai ya fashe mata,ita fa tun lokacin da likita ya ce tanada ciki wakwalwarta ta tafi wucin gadi na Wan wasu sakanni daga baya da wawalwar ta dawo daga shock din da tayi sai kuma ta sake lulawa duniyar tunani,a ranta tana cewa 'Ya Raham ni yau nake da ciki a jikina har na wata biyu da an wasu kwanaki amma na gaza ganewa,wait! Yaushe rabon da nayi period ma,tab! amma anyi hotiho wallahi' takaicin kanta take da rashin gane tanada ciki,ko yawan cin abincin da take wanda ya wuce a'ida ai ya kamata ta gane amma kamar an doWe mata wawalwar fahimta da nazari.Haka suka fito daga office Win zuwa pharmacy don siyan magungunan da likita ya ce su siya saboda zai taimaka mata tare da lafiyar yaron dake cikin,bayan sun siya magani tare da biyan kuWin,tun a wurin Sadam ya kira Mominsa tare da sanar mata cikin Sa'eeda, wayyo daWi zo kuga yadda Momin Sadam take farin ciki tare da murnar autanta yana gab da zama *Daddy* mia ma Sa'eeda wayar yayi,gaisheta tayi Sa'eeda tana asa da kanta alamun maganar da tayi mata taji kunya,sun daWe suna waya sannan suka kashe kiran,sai a sannan ne suka nufi motarsu,fita sukayi daga asibitin zuwa wani resturant da Sa'eeda take son abincinsu musamman Amala da ganda,takeaway sukayi sannan ya nufo gida,suna isa gidan bayan sunyi parking har sun shiga falo,Sadam baiyi wata-wata ba ya sunkuceta tare da juyi da ita yana cewa

"My Darling Star,my darling star,ina matuar farin ciki sosai da wannan cikin,Allah ya raba lafiya"

Murmushi tayi sannan ta ce

"To sauke ni malam tukunna,yunwa nake ji"

Dariya yayi sannan ya sauketa yana cewa

"Wannan ai dole ne my darling star,kici sosai baby na yayi ato"

KwaSe fuska tayi tana cewa

"Baby ta zaka ce ba baby na ba,nafison mace"

"A'ah wallahi namiji dai My darling star"

BuWe mata ledar yayi tare da ciro takeaway ya mia mata yana cewa

"A gaskiya ki rage cin wannan baar amalar kar yarona ya fita Wan bai"

Turo baki tayi cikin shagwaSa ta ce

"To to to ni laifina ne,ai yaron yake son amala ba ni ba,tunda nake ban taba cin wannan abincin ba saida nazo gidanka,kaga is not from me just blame your son idan ya fito Wan bai"

"Shikenan ai,let me start calling family and friend su tayamu murna har da momina ta an majali....."

Katse mishi maganar tayi da cewa

"Don Allah ya Sadam karka sanarma Ummina wallahi kunya nake ji,koda ka kira Mom ka sanar mata Wazu banso hakan ba,naso kawai saidai suji na haihu"

Galala yayi yana kallonta sai can yace

"You're kidding beb wallahi babu wanda bazan kira ba,har da Aunty Sadiya da sauran an uwanmu na asar waje duk yau saina sanar musu,abin farin ciki ya samemu saiki hana in faWa,hmmm yarinya kina ruwa wallahi"

Ajiye amalar tayi a gefe tana turo baki haWi da diddire afafunta tana cewa cikin shagwaSa

"Please karka faWa musu,uhmm uhmm uhmm,don Allah yayana kaji"

"Nai wayon,dama kin cigaba da cin abincinki da yafi miki don bazan canja maganata ba"

Haka ta hau      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ra tana kallon yadda yake kiran an uwa da abokan arzii yana sanar musu har harda abokansa.(Auta Sadam manja wanga terere hadi da rawar kai haka===).Har Umman Sa'eeda da su Dr. Nabila ya kira ya sanar musu,sosai suka shiga farin ciki da wannan samun cikin Sa'eeda har da Ummanta duk da tana kawaici.

Tun daga wannan ranar wata sabuwar kulawa haWi da tattali Sadam ya cigaba da yima Sa'eeda,Mominsa kusan kullun cikin kiransu take taji ya suke da babyn sosai hakan yanama Sa'eeda dadi arai domin tayi sa'ar surika mai so da kaunarta,kullum cikin ci take,ta ce wannan ta ce wancan,Sadam baya gajiya wurin aikawa a siyo mata,ko kuma yaje da kansa,yanzu haka ya rage tafiye-tafiya zuwa asashan waje saboda ita,saida P.A Winsa ya wakilcesa inba taro mai muhimmanci ba na an kasuwa.

Tafiya tayi tafiya,tun ana kwanaki har ankoma satuttuka,yanzu ana kiran watanni,cikin Sa'eeda yanzu haka yana cikin watan haihuwa wanda ana saka ran haihuwa yau ko gobe,cikin ya girma sosai ga kyau da ya ara mata,ana cewa ciki na arama mace muni amma ita kyau ya ara mata da haske,,domin ta koma kamar wata balarabiyar asali,a scanning Win da tayi ance an biyu zata haifa mace da namiji sosai suka ara farin ciki tare da siyan kayan haihuwa bibbiyu na mace da namiji,Momin Sadam tayi-tayi akan Sa'eeda ta dawo Kebbi state ko wurin Ummanta ta haihu amma Sadam yai,shi wallahi ba za'a rabashi da matarsa ba,a bari idan ta haihu sai ta koma wanka,haka ta haura ta kyalesa don tasan tunda ya cije to da wuya ya bari.

A ranar laraba Sa'eeda ta tashi da nauda,sosai hankalin Sadam ya tashi,kiran driver yayi a waya don bazai iya tui a yadda yake ba,sunkutarta yayi zuwa mota wanda a lokacin har driver ya iso,ajiyeta yayi a bayan mota sannan ya ara komawa ciki don Waukar kayan haihuwa wanda komai sun saka a babban basket in case haihuwa ta taso,da sauri ya Wauko lokacin har driver ya tada motar shi kaWai yake jirs,asibitin da Sa'eeda take awo suka nufa,a cikin motar sai faman jujjuya kai take tana cije lips dinta da arfi,hannunta Waya na ugunta ta rie,idanunta sai juyi kawai suke,shi kuma Sadam sai faman sannun yake mata,ita ko babu bakin magana sai cije lips,a haka har suka isa asibitin, da sauri nurses suka amsheta zuwa labour room,Sadam yaso binsu amma suka hanashi haka ya haura,sai can tunanin kiran Mominsa da Ummanta Sa'eeda ya fado masa a rai,wayarsa ya dauko tare da kiran kowa yana sanar musu akan su sakasu a cikin addua akan Allah yasa Sa'eeda ta haihu lafiya,lokacin da ya kira Dr. Nabila yana sanar mata ai tuni ta rikice tana tambayarsa wani asibiti suke,sanar mata yayi asibitin sai tace gata nan zuwa,kasa zama yayi sai faman kaikawo yake a wurin labour room Win yana addua kala-kala wanda ni kaina wasu addu'o'in a wurinsa na fara jinsu,ba ayi rabin awa ba saiga Dr. Nabila ta iso asibitin har zuwa inda yake,ko gaisawa basuyi ba ta tambayesa har yanzu bata sauka ba,girgiza mata kai kawai yayi don a yadda yake bai tunanin zai iya furta mata koda harafi Waya ne balle bata amsar tambayar da tayi masa.

A cikin labour room likita mace da nurses biyu ne suke taimaka da Sa'eeda,ta daWe tana nauda har likitar tana niyyar fitowa ta faWama mijinta ko za'a ba CS ne tunda ta galabaita sosai,babies Win ma haka,da wani irin saurin likitar ta koma inda Sa'eeda take ganin har kan yaro ya fito,nurses Win suke cemata ta ara nishi,ai ko sai da ta matse idanunta gammm! HaWi da tunkule hannayanta sannan tayi wani irin nishi mai arfi sai gashi cikin hukuncin Allah yaro ya fito,da sauri likita ta yanke cibiyar yaron,wata nurse ta amsashi tare da goge masa jiki da olive oil,ba'ayi mintuna huWu da fitowar yaron ba sai wata sabuwar nauda ta sake rike Sa'eeda, nan ma Allah da ikonsa ar mace da fito,maa shaa Allah tabarakallah haka Waya nurse Win ta amshi yarinyar don ta goge mata jiki bayan likita ta yanke mahaWar cibiyar,kasancewar da kayan haihuwa suka shigo cikin Wakin haihuwar kayan sanyi suka saka musu tare da fitowa dasu har wurin mahaifinsu wanda tunda yaji kukan jariri na farko ya koma wurin ofar ya tsaya,haka itama Dr. Nabila ta koma idan yake ta tsaya,Momin Sadam da Umman Sa'eeda harda da an uwa da abokan arzii sai kiran waya suke don jin ko ta sauka amma shiru,buWe kofar nurse tayi tare da fitowa Waya nurse Win na biye da ita,bai ma amsa yaran ba ya jefo musu tambaya akan fatan matarsa tana cikin oshin lafiya babu wata matsala,ce masa sukayi Eh likita na can na ara dubata don tabbatar da tana cikin oshin lafiya sannan mu kaita Wakin hutu,sai a sannan ne ya sauke ajiyar zuciya tare da amsa yaron ita kuma Dr. Nabila ta amshi yarinyar,Woooooow! Haka Sadam ya furta ganin yaronsa mai kama dashi kamar yayi kaki ya tofar,komai na yaron kusan iri Waya da nasa,haka a Sangaren Dr. Nabila bayan ta amshi yarinyar cewa tayi *Fatabarakallahu ahsanal khaliqin* domin yarinyar kyakkyawa ce ga hanci kamar na mamanta,ganin an fito da Sa'eeda a keken marasa lafiya kowannansu ya dawo hankalinsa tare da bin bayan keken zuwa Wakin hutu,kwantar da ita nurses din sukayi sai suka fita,Sadam zama yayi akan wata kujera wacca take kusa da gadon,ita kuma Dr Nabila ta zauna a Wayar kujerar,kowannansu waya ya ciro tare da kiran an uwa da abokan arzii suna sanar musu da haihuwa Sa'eeda, sosai kowa yayita farin ciki musamman Momin Sadam da Umman Sa'eeda.Kusan awa Waya Sa'eeda ta kwashe tana baccin gajiya,sai daga baya ta farka,bin Wakin tayi da idanu sai can ta buWe idanunta tar! Akan Sadam wanda ya tsura mata idanun tun lokacin da ta farka,tashi tayi ta zauna a hankali,Dr. Nabila ce ta dawo kusa da ita tana tambayarta ya jiki,kai kawai ta Waga mata sai can yaro ya fara kuka,ai kamar jira ar uwarsa take,ita ma ta fara kuka

"Gashi ki bashi mama daman ke yake jira" cewar Sadam yana mio mata yaron

Turo baki tayi tare da kin amsar yaron tana cewa

"Nifa yunwa nake ji,haba daga fitowarsa duniya zai fara damuna da ci"

Dariya Dr. Nabila tayi tare da miewa da Wauko flask da sauran kayan abinci wanda mai aikinta ta kawo,tea ta haWa mata mai kauri tare da mia mata,amsa tayi tana mata godiya sai tasha kaWan sannan ta Wan ci peppe soup din naman rago wanda Dr. Nabila ta sake mio mata shima bada yawa ba.Sai a sannan ne ta amsa yaron sai ta buWe rigarta ta ciro nonunta tana saka ma yaron a baki,caraf! Ya amshe tare dayi ma nonon wata iriyar zuka,ai da saura Sa'eeda ta ciro nonon daga bakinsa tana cewa

"Wayyo Allah na!!! Wani irin zuka ne haka"

"Tunda ya barki kinci naki abinci ai saiki barsa ya sha nasa,kinsan ya miki hauri shida ar uwarsa ko"

"Kai yaronka kawai kasani ko,kasan irin zafin da naji ne sanda ya zuko nonon kuwa"

"Niko ina zan sani,malama yaro yunwa yake ji wai bikiga kuka yake bane"

Turo baki tayi waje tana gunguni sannan ta sake saka mishi nonon a baki.Dr. Nabila sai dariya take musu ganin wanga sabon drama haka, likita ce ta shiga tare da wata nurse tana biye da ita,tambayoyi ta mata akan yadda take jin jikin nata amma sai ta ce Alhamdulilliah cikinta ne yake Wan mata ciwo shima ba sosai ba,farin ciki likitar tayi tare da cewa yau za'a sallameta tunda lafiyarta alau.A ranar aka sallamesu suka nufo gida.Washe gari gidan Sadam ya fara cika da masu barka har da babbar yayar Sadam ta iso da wasu an uwansu na Kebbi,Aunty Sadiya sai ana gobe suna zata iso Nigeria,haka an uwa da anokan arzii suka yita zuwa barka har zuwa ranar suna.

A ranar suna yaro yaci sunan Daddyn Sadam wato Dauda amma ana kiransa da Ameer ita kuma yarinya taci sunan Momin Sadam amma ana kiranta da Ameera,maa shaa Allah anyi bushasha a sunan,anyi ciye-ciye sosai don raguna bibbiyu aka yanka ma yaran haWi da shanu babba wanda za'ayi hidimar sunan dashi,gidan ya cika da an uwa da abokan arzii,Iman ma tazo sunan wacca ita ma tana da ciki amma arami,Maryam da Rahma duk sunzo sunan,da sauran wa'inda Sa'eeda ke mutunci dasu,Maman jummalo da su Nusaiba sune gaba-gaba a sunan,an uwan Abban Sa'eeda na auye ma sunzo,kai kai in takai ce muku kusan kowa yazo sunan nan,har da su mairo da Na'ima ba'a barsu a baya ba,harda an Abuja,Uwar gayya Sa'eeda tasha kyau ita da yaranta,ta saka kaya sunfi kala shida a ranar kuma masu tsada,ga gold da ke shii a wuyanta wanda set guda ne Sadam ya siyo mata a Dubai.shima Angon arni ba'a barsa a baya ba yayi kyau sosai.Hakia yaran sunyi goshi don sun samu kyaututtuka da dama wurin an uwa da abokan arzii, Momin Sadam da Daddyn Sadam sunyi bajinta sosai don kyautar kamfani suka ma yaran kowanne,ita ma uwar yaran anyi mata kyautar kamfani Waya daga wurin Daddyn Sadam. Haka taron suna ya watse kowa ya koma gidansa cikin farin ciki tare da abin arzii.

Washe garin ranar Sa'eeda ta koma gidan Ummanta wanka,wanda kusan Sadam bacci ne kadai bayayi a gidan kullum yana nanike da yaransa sai in kuma zaiyi tafiya harkar kasuwancinsa shima ko acan sunayin video call da Sa'eeda tana nuna masa yaransa.Wannan kenan.



@@ @@@@@@@@@@@


Hausawa suka ce *rana bata arya saidai uwar Wiya taji kunya* bikinsu Nusaiba da sauran an uwanta yazo wanda baifi saura kwana uku ba,tuni gida ya cika da an uwa da abokan arzii,Umman Sa'eeda ma ta dawo gidan sai bayan biki zata koma gidanta,Sa'eeda kuma tana zuwa ta koma gidan idan yamma tayi ita da nannyn yaranta wanda yaran sun Wanyi wato ga kyawunsu sai ara fitowa yake maa shaa Allah. an uwan marigayya Umma Kande na Maiduguri sun iso da an uwan Maman jummalo da auye dana baban jummalo duk sun iso,tuni suma an uwan Abban Sa'eeda suka yada zangonsu a gidan tun ana saura kwana biyar biki suka iso,saboda yanzu suna mutunci sosai da matan an uwansu ba kamar Umma Kande ba.

Haka akayi biki ba tare da wata matsala ko husuma ba kowa ya koma gidan cike da farin ciki da annashuwa,sannan ko wacce amarya aka kaita gidan mijinta cikin nasara da aminci,babu laifi kowaccansu ta samu gida mai kyau daidai gwargwado.

A Sangaren zamantakewarsu Umman Sa'eeda da abokiyar zaman Maman jummalo kuwa suna mutunta junansu musamman ma Maman jummalo wani respect na musamman take ba Umman Sa'eeda sannan duk ranar asabar takan je gidan Umman Sa'eeda ziyara,sun haWe kansu.Abban Sa'eeda yana jin dadin zama dasu sosai,ga kasuwancinsa sai ara bunasa yake babu abinda za'a ce sai godiyar Allah.

Amare

Please Login or Register in order to submit comment