Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ma bayi suke ba harda iyayen nasu.

Sai wurin 10:39am ya farka haWe da mi�a babu salati babu adduar tashi daga bacci ya wuce toilet direct, wanka yayi sannan ya fito yasa kaya,a lokacin da yake saka kaya ne Jummalo ta shigo cikin bedroom Win tare da sallama,amsawa yayi babu yabo babu fallasa.Wuri ta samu a gefan gado ta zauna,saida ya kammala shirinsa tsaf sannan ta dubeshi hade da yi mishi maganar abinda ya faru jiya da daddare,har complain din rashin kawo mata kazar amarci da yayi duk saida ta fadama masa.

Tunda ta fara magana yake kallonta she�e�e,a ransa yana faWin 'Wai mai wannan yarinyar take dashi a jiki ne da ya sakani nace dole saina aureta,ko fasali bata dashi,mtwsss' saida ta kammala �ofarinta sannan ya fara magana cike da izgilanci.

"Ke! Ni sa'arki ne da zaki dinga min magana irin haka,to indai shan giya ne kike ma wannan �orafin to yanzu na fara ke banda ma shan giya har �an mata inna gadama zan kawosu gidan nan muyi yadda mukeso babu abinda zaki iya saboda gidana ne inada iko dashi,don haka karki sake min magana akan shan giya na,is my choice so you can't change me,ok"

Shiru tayi a zuciya tana faWin 'Ni Jummalo na Webo ruwan dafa kaina da kaina.

Haka dai rayuwar Jummalo ta cigaba da tafiya a gidan mijinta duk da bata taSa faWawa mamanta ba don kar hankalinta ya tashi,gashi ko nan da can ya hanata fita,kullum cikin Wibo �an matansa yake kala kala,kuma buba abinda ta isa tayi.Duk da bai hana ci da sha amma fa wani lokacin har duka yake mata idan �an i����������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������skan nasa suka motsa.Wanan kenan.

@@@@@@@@@@@@

�angaren Zaliha kuwa sai dai in ce gwara Jummalo so dubu akan nata zaman auran.A sanda aka kaita gidan mijinta bayan kowa ya wuce,angon ya shigo Wakin nata babu sallama lokacin ita ma kamar Jummalo an lulluSeta da mayafi,zama yayi kusa da ita baice mata komai ba,can sai taji abu na mata waiwayi a jiki,da sauri ta yaye mayafin nata takai duba gun inda abun yake.

Wani irin ihu ta saki tare da �an�ame mijin nata tana tura fuskarta cikin �irjinsa duk ilahirin jiki yana rawa,shi kuma mijin nata kunnanta ya lalubo ya fara magana.

"�ayan mijin naki kike gudu ummmm Zaliha,shima yazo angonci ne haWe da kazarsa"

A razane ta Wago kanta tare da fashewa da matsanancin kuka, tana kukan ta fara magana

"Na shiga uku ni Zaliha!!! Wayyo ni!!! Wayyo ni!!! Don Allah ka fitarmin dashi,wallahi ina matu�ar tsoransa,na ro�eka da Allah"

"Mijin naki kike tsoro kuma"

"Don Allah ka cireminshi daga kan gadon nan"

�ara �an�ameshi take tare da runtse idanunta da �arfi

"Wallahi babu inda zaije Zaliha,kamar yanda kowani ango yake angoncewa a daren farkonsa tare da amaryarsa to haka shima zai angon ce dake"

"Niii!!! Kana nufin da...................






Mu haWu a pages na gaba My Esteem Fans,domin tafiyar ta fara Waukar=�%�=�%�=�%�>��>��>��=�C�=�C�=�C�<����<����<����<�9�<�9�<�9�=؝�=؝�=؝�=ؖ�=ؖ�=ؖ�





****Hmmmmm>��>��>��,ita kuwa Zaliha da wani abu ne zata angon ce haka gashi tana tsoransa??? Dama maza biyu ne ta aure ba Waya ba??? kai kai kai gaskiya da alama ita ma ta Webo ruwan dafa kanta da kanta=��=��=�C�=�C�<����.



***Shin a tunaninku Umma Kande tayi kyakkyawan ajiya ga kwalbar da boka Sankeru yabata kuwa???


Ku biyoni don jin amsoshinku a pages masu zuwa=�%�=�%�=�%�


Ina matu�ar alfahari daku My Esteem Fans,taku har kullum Narrnarhh Bukar
'�
'�
'� >��>��>��


Ku cigaba da zubo ruwan comments>��>��>��>��>��<�9�<�9�<�9�<�9�<����<����ni kuma bazan gaji ba wurin sambaWo muku new updates wanda zai nishaWantar daku tare da fadakar daku haWi da wa'azantar daku>��>��>��>��=�C�=�C�=�C�<����<����<����<�9�<�9�<�9�=�%�=�%�=�%�




I love y'll My Esteem special fans,ina alfarahi daku sosai,Allah yabar �auna >��>��=�C�=�C�=�C�<����<����<�9�<�9�<�9�





Daga al�alamin
=؍��=���Narrnarhh Bukar =���=؍��

Comments and share =�O�=�O�=�O�Fisabilillah.
[4/25, 1:38 PM] +234 814 129 2044:
<���� NACINA YAJAWOMIN<����




Narrnarhh Bukar
'�



<�9�Perfect Essential Writer's
Association<�9�
(' P. E. W. A('



Wattpad:@AISHAABUBAKAR812
Arewabook:@Narrnarhh002





Masu telegram zaku iya following Wina ta wannan link Win>��,=�C�<����=�G�=�G�=�G�
https://t.me/+439Pdx2UbLZlOTNk





2� 5� ----2� 6�





"Wallahi babu inda zaije,kamar yanda kowani ango yake angoncewa a daren farkonsa to haka shima zaiyi dake"

"Kana nufin da wannan �asurgumin macijin zan angon ce dashi yau ba dakai ba? "

"Sosai ma kuwa,ai daman shi naje nema ma auran bani ba,ko kin zaci ni ne angon?"

"Innalillahi Wa'inna ilaihi Raji'un,na shiga uku na lalace ni Zaliha,Don Allah kace wasa kakeyi ba da gaske ba,kace mafarki nake ba'a zahiri ba,na ro�eka da Allah Ubangijin halittu kace wasa kakeyi,Shikenan ni Zaliha na kawo kaina ga halaka,wayyo Allah ni Zaliha!!! Wayyo Allah na!!! Na shiga uku na lalace!!! "


Kuka takeyi harda majina,ji take kamar a mafarki hakan take faruwa da ita,ina zata kai wannan �asurgumin macijin mai girman gaske,ita fa tunda take bata taSa ganin maciji kamarsa ba.


"Wasa! Wasa!! Wasa!!! hhhhhhh!!!! Lallai ma yarinya,kinga na miki kama da mai tatsuniya ne,ko ko mai wasan kwaikwayo ne ehhh!!! "


"Na shiga uku ni Zaliha na lalace,wayyo mamana Don Allah ka rufamin asiri kace wasa ne"

"Ke!!! Baki shiga uku ba yanzu zaki shiga uku yarinya kuma dole sai ya lashi gabanki kullum,sannan kisani babu ke babu fita a gidan nan,kin riga da kin shigo,don irin ku nake nema ruwa ijallo,sai gashi na haWu dake,sannan an tabbatarmin kece sauran cikon Waukaka tare da arzi�in da ya rage nayi,na aure mata WaiWai har 29,saura Waya su cika 30 kamar yadda dodona ya bayyanamin saura Waya,shiyasa farkon ganinki da nayi dodona ya tabbatarmin da kece cikon na 30 Win,sannan kisa a ranki mutuwarki tazo kuma a �as�an ce domin bazaki taSa kuSuta daga hannuna ba,son kuWi da dogon burinki zai zamo ajalinki Zaliha!!! Hhhhhhhhhhhhhhhhh!!!"


Kamar a marfarki Zaliha take jin wannan zancen,maganar zuci ta fara 'yau ita ce da wannan �addarar aurar Wan mafiya kai bama Wan mafiya ba mai aiki da dodo ,mamana da maman Jummalo sun ja min wahala,kaicona ni Zaliha,kaicona da biyewa ruWin duniya mai �arewa,garin kwaWayina da son abin duniya na jefa kaina ga halaka,na rasu ni Zaliha,na mutu na lalace,daman ance kwaWayi mabuWin wahala yau gashi ya tabbata a kaina,wayyo wayoo' tana cikin wannan zancen zucin ya katseta da cewa


"Kashe dinki Zaliha! Idan naji daidai da rana Waya kin sanar ma wani ko iyayanki ne akan wannan mijin naki to ki tabbata a ranar mutuwa ki tazo kenan,kuma dole ya lashi gabanki ko kin�i ko kinso,tunda auran kuWi kikayi,kuma gashi kin masu kuWin ,iyayenki ma sun samu musamman mamarki mai kama da dumSaru,shegiya mayyar kuWi,kunci kuWina kuma dole in samu abinda nakeso wurinki Zaliha! Hhhhhhhh!!!"


"Na ha�ura da auran,ka sakeni don Allah,wallahi na ha�ura da auran kuma zamu maido maka da kuWinka Allah,ka yarda dani zamu maido maka komai kuma koda tsinke ne wallahi"

Hannu bibbiyu take haWawa tana ro�onsa haWe da magiyar ya saketa ta ha�ura da auran,ga hawaye sun kasa tsayawa a idonta,idanunta har sun fara kumbura kasancewar tanada manyan idanu,gashi fuskarta tayi ja sosai saboda kukan da tayi,bleaching ne iya bleaching dole fuska tayi kamar jan �osai.(Da sauranki Zaliha badai kuWi kikeso ba ai gashi nan ki Wiba iya Wibarki amma zakici ubanki lakada awaje wallahi=��=��=��).


Dariya ya tintsire dashi harda bubbuga �afa,shi kuma kumurcin macijin ya nannaWe kamar kwando sai kuma ya mi�ar da kansa yana fitar da harshensa waje tare da huci,ba�i ne macijin sosai gashi yana da tsawo da kauri kai in ta�aice muku zan iya cewa Anaconda ne saboda girmansa da tsayinsa,kansa babba ne sosai.Sai da yayi dariya mai isarsa kana ya tsagaita tare da dubanta,ita ko jikinta sai rawa yake ga gumi sai �ara tsuttsubo mata yake a duk ilahirin jikinta.


"Kin makaro yarinya wallahi,kefa da kanki kikace zaki aure ni,kina sona har na biya kuWin sadakinki dubu Wari lakadan ba ajalan ba,nayi lefe,sannan a daran farkonki dan na kawo miki angonki tare da kazar amarcinki gasassa sai kice kin fasa auran ai wannan zancen �anzon kurege ne �an mata,kidai sake tunani Zaliha"


Macijin ya wani fasa kai tare da kai fuskarsa wurin fuskar Zaliha yana kallonta ita kuwa mai zatayi inba sumews ba,a haka mijin nata ya tuSe ta sannan wannan macijin yayi yanda ya keso da ita.



*TUNATARWA*


****Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un,yake �ar uwata mai dajara tare da �ima shin bakya tunani akwai mata dayawa masu shiga irin wannan bala'i kamar yanda Zaliha ta shiga duk saboda son abin duniya,idan a inda kike babu amma kisani a wasu wuraran akwai su da dama.Akwai maza masu kuWi wanda ba na halal bane,sun sameshi ne ta hanyar haram,kodai ta hanyar sata,ko kidnapping,ko safaran miyagun �wayoyi,ko ta hanyar tsafi da shan jini da dai sauransu,sannan irin wa'innan mazajen suna sakarwa mata kuWi sosai ta yadda zasu ja hankalinsu dana iyayensu wadda a �arshe wahala ce zasu shiga.

Kaicon wasu mata masu kwaWayi da son abin duniya,wallahi musulinci yayi a rayuwa, ki duba �ar uwata mai dajara hadisin manzon Allah (S.A.W) daya ce''Ana auran mace don abubuwa guda hudu ne,don addininta,arzi�inta,nasabarta,kyawunta amma duk a cikin abubuwan babu abinda ya bada shawara abi illa addini,ya cigaba da cewa "ina baku shawara da ku aure mace mai addini''. Kisani �ar uwata mai daraja hadisin nan ba ga mata kawai ya tsaya ba a'a harda maza suma hadisin ya shafesu,don auran namiji mai addini amma mara dukiya yafi kwanciyar hankali akan auran namiji mai dukiya amma babu kwanciyar hankali.Allah ya tsare mana imaninmu,ya bamu wadatar zuci ya kuma bamu ikon yin daidai a rayuwarmu****




Cikin Labari



Zaliha ba ita ta farka ba sai wurin 10:02am,a hankali ta buWe kumburarrun idanunta,da �yar ta tashi ta zauna sai ta duba jikinta taga babu kaya,tuno da abinda ya faru jiya da daddare yasa ta fara russan kuka babu ji babu gani,tana da nasanin auran kuWi,gashi ya mata kashe din karta kuskura da faWawa wani koda iyayenta ne, tayi da nasanin biyewa mamanta da maman Jummalo akan auran mai kuWi gashi yanzu tana cikin masifa tare da tashin hankali wanda tasan yanzu zamanta a gidan ya fara.


A sanyaye ta tashi duk jikinta na mata ciwo musamman gabanta,ji take kamar tayi tsarki da barkono saboda zafin da yake mata.Wanka ta shiga tare da gasa jikinka,tana yi tana kuka wannan wace irin musiba ce ta sameta, wace irin �addara ce haka,Allah sarki Sa'eeda ha�i�a tayi dacen uwa ta gari ba mai son abin duniya irin na mamanta ,gashi yanzu ta biyewa mamata ta aura Wan mafiya mai aiki da dodo,haka dai tana wanka tana tunanin zuci har ta kammala wankan ta fito,tana cikin shiri ne sai ga mijinta ya shigo babu sallama,sai ya samu wuri ya zauna tare da cewa.


"Amarya bakya laifi ko kin kace Wan masu gida,to ya ba�unta ya kuma daran farkon naki ya kasance da jarumin angonki duk da ma sume masa kikayi,hhhhhhhhh!!! "


Bata ce dashi ko kanzil ba ta cigaba da abinda takeyi a zuciyarta tana tsine masa tare da adduar Allah ya fitar fa ita daga gidan ko ta naimi yafiyar Ummansu Sa'eeda tare da Sa'eeda domin tasan hak�insu ne ya fara bibiyarsu,surutansa ya gama ba tare da tace dashi komai ba ya fita abinsa.


Haka dai rayuwar Zaliha da cigaba da gudana a gidan mazajan nata guda biyu,wanda kullum sai wannan kumurcin macijin ya lashi gabanta tun tana sumewa har ta daina wanda yanzu idonta biyu yake lasar gaban nata babu yadda ta iya sai kuka,gashi yanzu gaban nata wani irin ruwa yake fitarwa mai Woyin gaske duk da gashin gabanta da take tare da fesa turare amma haka ruwan yake fita daga gabanta.


A duk sanda su ka yi waya da mamanta,idan ta ce mata akwai matsala saita ce da ita a'a,tuno da kashe din da ya mata akan karta kuskura ta sanarwa mutane,haka dai Zaliha ta cigaba da rayuwa a wannan gida cikin �unci da ba�in ciki duk da akwai kayan mo re rayuwa a gidan amma na banza a wurinta,ji take gwara ta aura talakan talaka wanda baida ko sisi akan wannan �addararran auran da takeyi(Allah sarkin daWi inji Sarawon takanWa,haba Zaliha yanzu kuma talakan kikeso,tab ai kin makaro=��=��=��=��=� �=�C�).


Gashi a gidan babu halin guduwa saboda matakan tsaron da suke a gidan masu tsauri ne,akwai sanda ta taSa yun�urin guduwa amma ha�arta ta kasa cimma ruwa saboda mai gadin gidan uban gidan nashi ya mishi kashe din kar ya bari ko nan da can ta fito,kuma haka a kayi,tun daga ranar bata sake yun�urin guduwa ba saita ha�ura tare da jiran ranar mutuwarta,Wannan kenan .


@@@@@@@@@@@@@@


�angaren Iklima ita ma dai gidan auran nata sai a hankali,duk da mijinta ba mai shan giya bane, kuma sannan ba Wan mafiya bane mai aiki da dodo amma fa mijin nata duk kanwar ja ce da na sauran �an uwan nata,saboda mijin nata cikakkyan Wan luwaWi ne wanda har �ungiya suke dashi kuma yana Waya daga cikin �an �ungiyar wa'inda suke faWa aji.


Itama dai Iklima daren farkonta baizo mata da sau�i ba,kasancewar angon nata ba ta hanyar daya dace ya nemi biyan bu�atarsa da ita ba,wanda hakan ya kawo musu saSani sosai,kasancewar iklima akwai tsiwa yasata turo baki da cewa


"Mai kake nufi,a ta bayana zaka biya bu�atarka,babu kyau biyan bu�ata a ta baya fa "

"To ni ina ruwana da rashin kyayunsa,kinga malama in kin gama wa'azin naki kizo don ni a matse nake"

" Tab,wallahi haramun ne,bazanyi ba"

"Haramun Win ubanki! Nace haramun Win uwarki! Shegiya mai suffar masu ciwon �anjamau,ke kike ganinsa haramun amma a wurina halas ne,don haka karki Satamin rai idan kuma ba haka ba kici na jaki don naga alama bakida kunya,to ni sanda ake rabon kunyar bana kusa,shegen kaina ne wallahi,kina Satamin lokaci" ranshi a Sace yake maganar haWe da za�uwa kasancewar yasha maganin �arin �arfi sosai.


"Yanzu mai iyayena suka maka da zaka sasu ciki ehh..."

Bata �arasa da maganar ba ta fara kuka har da shasshe�a,duk da iyayenta su suka ja mata wannan fitinar da bala'i,amma a ce saboda kafirci haWe da yahudanci ya rasa inda zai nemeta sai a ta duburarta kuma a daren farkonta wannan wani irin musiba ne haka,bata �arasa zancen zucin da take yi ba taji an fijgota da �arfi.


"Wayyo Allah na,yau na mutu shikenan mamana zai kashe miki ni!!!"


"Duk wannan kururuwan da iface ifacen da kikeyi na banza ne domin babu mai cetonki a gidan nan,dama kin natsu na biki a hankali da yafi miki,amma tunda irin wannan salon kika zaSa muje zuwa Wan halak ka fasa "

Dambe suka fara yi,tana fizge fizge haWe da tsugunli da cizonsa amma �yam kamar ba da mutum take ba,tayi iya �o�arinta don ta �waci kanta amma jikin mace da na namiji ba Waya bane haka yaci galaba akanta,kuma ya biya bu�atarsa da ita a ta duburarta,wanda tana kuka tana magiyar yayi ha�uri ya �yaleta babu kyau Allah ya haramta amma ina gogan naku yayi nisan kiwo.(Subhanallah,Allah ka tsare mana imaninmu baki Waya>��>��>��)

Biji-biji yayima Iklima wanda ko motsin kirki ya gagareta saidai hawaye,shi kuma tunda ya biya bu�atarsa ya tashi daga kanta ya ma fita daga Wakin ko kallon inda take baiyi balle tunanin taimaka mata, ya �ara gaba abinsa.


Wuya tayi wuya,kuka kam Iklima tashashi kamar ba gobe, ( Fans karku manta fa Iklima auta ce ga Umma Kande kunga ko dole tayi taSara,gashi anji maza=��=��=��).



Iklima da taga kuka ba shi ne mafita a gareta ba yanzu,mi�ewa tayi da �yar tana dafe da bango har ta isa toilet Win sai ta haWa ruwan zafi don gasa jikinta,a toilet Win ma kuka ta dinga yi tana masa Allah ya isa bazata yafewa ba har kabarinsa naci da wuta(Wayyo Allah na=��=��=��,gaskiya an taSo autoci,wannan sangarta haka,kai kai kai=��=��=��=�C�=�C�=�C�).


Kuka ta cigaba dayi har ta kammala gasa jikin nata sannan ta �ara dafe bango ta fito zuwa stool Win da yake a gaban mirror,haka ta shirya cikin kaya marasa nauyi kasancewar kamar zata faWi haka take ji,tayi wani fayau da ita.Saida akayi kwana uku batasa mijinta a ido ba,Allah yasa ma akwai kayan abinci a store Win shi ne sau�in ta.


A washa garin ranar sai gashi ya shigo gidan har Wakinta kamar abun arzi�i ya kirata tazo ga abokansa sunzo su gaisa har da sakar mata murmushi wanda baikai zuci ba,ita a tunaninta �ila bazai �ara yi mata abinda ya mata a kwanaki hudun da suka wuce ba.Hijab ta Wauko zatasa yayi saurin ri�ewa tare da cewa.


"Don Allah wani irin �auyanci ne haka zaki fita da �aton hijab sai ka ce matar liman"


Galala Iklima ta tsaya tana kallonshi,ko ya manta ne abokansa fa zataje gaisarwa kuma sai tafita daga ita sai �ar yaloluwan riga wacca batakai gwiwaba,maido da ita yayi cikin hankalinta da cewa

"Look banason wannan halin naki,duk sanda abokaina zasu to banaso ki dinga saka hijab,kawai kizo a wadda kike,ok"

"To"

Shi ne amsar da ta iya bashi ta ta mike zata fita kitchen Wauko musu ruwa shima wannan karon da sauri ya hanata abinda tayi niyyar Waukowa ya ce su tafi suna jiransu,haka suka isa falon a tare.

"Assalamu Alaikum"


Cikin murya mai sanyi tayi maganar tare da russunawa saidai kafin ta �arasa da maganarta taji wani yace

"Wow,gaskiya babe Winka ta haWu wallahi"

Cikin abokansa wani ya faWa,kuma babu wanda ya amsa mata sallama a cikinsu,idanunsu kyar akanta har ta soma jin wani iri da kallon da suke mata,data gaji da tsayuwa kuma babu mai magana a cikinsu saidai kallonta da sukeyi kamar sun samu television yasata shirin komawa bedroom sai kuma taji mijinta ya ce.


"Ina zaki kuma"

"Bedroom mana"

"Aka ce miki angama dake ne"

"Naga mun gaisa to me yayi saura "

"Wurinki suka zo ai"

Kallonshi tayi da mamaki,wai wurinta suka zo kuma shi ne suke mata irin wannan kallo haka kamar mayu,can kuma ta ce.

"To ai mun gaisa ko,shikenan ai,ko kuma in musu girki ne yanzu ba yanzu zasu tafi ba? "

"No karki takura kanki akan wani girki can,abinda ke a gareki ma ya wadatar dasu ". Shafa gemunsa yayi yana kallonta haWe da yin wani munafikin murmushi, suma abokan nasu murmushi suke tayi suna kallonta.

Waro idanu tayi waje jin abinda ya furta wai abinda ke agareta ya wadatar dasu,me ke nan kuma,�ara tambayarsa tayi

" Ni kuwa wani abu nake dashi da zai iya wadatar dasu banda abinci? "

"Sosai ma kuwa babe"


Wani daga cikin abokansa ne yayi maganar yana shafo sumar kansa haWe da kashe mata ido Waya,ita fa a gaskiya bata gane wannan abun da yake agareta wanda zai wadatar dasu ba sannan kuma kallon da suke mata shima bata gane masa ba,�ara tambayarsa tayi wanda amsar da ya bata yasata saurin dafe �irji haWe da waro ido waje tana dubansa

"Ka ce me? "


"Na ce abinda yake a wurinki wanda zai wadatar dasu ba komai bane illa....................








Mu haWu a pages na gaba my Esteem fans
'�
'�
'�





*** Tofa �a�a �ara �a�a,wannan wani abu ne haka wurin Iklima da zai wadatar da abokan mijinta???>��>��>��



****hmmm da alama dai su Umma kande da Maman Jummalo garin nemo ma yaransu mazaje masu kuWi sun Weboma �a�ansu bala'i haWe da wahala wanda �ilama har ta shafesu baki Waya,kaiconsu da bin ruWin duniya,Allah ka kare mu daga faWawa halaka.




Ina sonku,ina �aunarku,ina ji daku my Esteem Fans,Allah yabar �auna=�C�=�C�=�C�>��>��>��>��=ؖ�=ؖ�=ؖ�=ؖ�=؝�=؝�=؝�<�9�<�9�<�9�<����<����<����



Ina jin daWin sharhin da kukeyi akan littafina Allah yabar �auna yasa mu amfana da abinda ya �unsa a ciki=�C�=�C�=�C�=؝�=؝�=؝�=ؖ�=ؖ�=ؖ�<����<����<����<�9�<�9�




Ku cigaba da zubo ruwan comments<�9�<�9�<�9�>��>��>��=�C�=�C�=�C� ni kuma bazan gaji ba wurin sambaWo muku new updates wanda zaku nishaWantu tare da ilmantuwa gami da wa'azantuwa<�9�<�9�<�9�>��>��>��=�C�=�C�=�C�







Daga al�alamin
=؍��=���Narrnarhh Bukar =���=؍��

Comments and share =�O�=�O�=�O�Fisabilillah.[5/23, 8:09 AM] Narnarhh Bukar:
<���� NACINA YAJAWOMIN<����





Narrnarhh Bukar
'�




<�9�Perfect Essential Writer's
Association<�9�
(' P. E. W. A('


Wattpad:@AISHAABUBAKAR812
Arewabook:@Narrnarhh002







Masu telegram zaku iya following Wina ta wannan link Win>��,=�C�<����=�G�=�G�=�G�
https://t.me/+439Pdx2UbLZlOTNk





<�9�<�9�<�9�Da rarrafe yaro kan tashi,wata rana jiriri ango ne<�9�<�9�<�9�





<�<�<�<�<����<����<�9�<�9�=�C�=�C�>��>��Special greetings to y'll my Esteem Fans,Allah yabar �auna,I love y'll Lodi Lodi>��>��=�C�=�C�<�9�<�9�<����<����<�<�<�<�








2� 7� ----2� 8�




"Ka ce me? "


"Na ce abinda yake a wurinki wanda zai wadatar dasu ba komai bane illa duburarki"


" Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un,mene! Kasan me kake cewa kuwa,da alama baka cikin hayyacinka"


"Da hankalina kuma ina cikin hayyacina,and so what idan kin basu duburarki ai abokaina ne ba wasu can ba sannan da izinina ai"


Wannan karon maganar tasa a zafafe yayi ta tare da cilla mata wata uwar harara.


"Wannan wani irin jahilci ne,a ce ina matarka ta sunnah kake faWamin irin wannan maganar tare da umurta ta,lallai duniya tazo �arshe kuwa,idan ma mafarki kake to ka farka don wallahi bazan biye maka ba na saSawa Ubangijina yasa sakani wuta"


"Daman ba biyemin nakeso kiyi ba ,hasalima idan kina ihun yafi kawo light"


Iklima da taga ba jinta zaiyi ba sannan ga abokansa har su uku yake mata zancen yahudancinsa tare da jahilci,ai wannan yahudanci ne mararan wallahi,bin shawarar zuciyarta tayi akan ta gudu toilet tasaka key kota tsira,hakan kuwa tayi amma ta makaro dan batafi taku biyar ba mijinta da abokansa suka bita tare da ri�ota ta ihu tana cewa


"Ku sakeni la'anannuuuu!!! Jahilai marasa imani da tsoran Allahhhh!! Wa'inda bazasu gama da duniya lafiya baaaaa!!! Allah sai ya sakamin,ku sakeni wayyo Allah naaaaa!!"


Babu wanda a cikinsu ya kula mai take cewa hasalima mijinta cushion ya samu tare da zama ya Wora �afa Waya kan Waya haWi da Wauko wayarsa don yin videon abinda sukeyi (Wa'iyazybillah,Ya Rahman kasa mufi �arfin zuciyoyimu=��=��=��).


Haka tana kuka tana magiyar suyi ha�uri babu kyau haramun ne,amma ina babu wanda ya kulata balle ya tausaya mata,ha�i�a tasha wuya matu�a ainun a hannun abonkansa kusan sumanta huWu,dat� sume wahala zata sake farfaWo da ita,shi kuma mijin nata mara imani yayita videon abinda sukeyi hasalima shi nishaWi abinda sukeyi yake sakashi sosai.(Subhanallah,kaico da irin rayuwar yahudawa>��>��>��)


Saida kowan ne a cikin yayi yadda yakeso da ita sannan suka �yaleta,tana nan a yashe a �asa babu kaya jikinta,don rashin imani a haka suka bar gidan batare da waiwanta ba.


Iklima ba ita ta dawo daga suma ba sai cikin tsakiyar dare,kasa tafiya tayi saidai rarrafe,a haka ta rarrafa zuwa toilet,da �yar ta iya zama a cikin ruwa zafin saboda both her front and back duk zugi suke mata kasancewar abokan nasa wuri biyu sukayi amfani da ita,tana kuka ta gasa jikinta tare da da nasanin biyewa mamanta akan sai ta auri mai kuWi gashi yanzu ta saka kanta cikin wahala da damuwa,a haka ta kammala gasa jikinta wanda ha�i�anin gaskiya tamayi namijin �o�ari duba da yadda shi mijin nata ya afkar mata wanda bata daWe ta warkewa ba hasalima wurin bai dena mata ciwo ba gashi yau har mutane uku sun afka mata.


Da �yar ta iya rarrafowa zuwa bed Winta ba tare da tasaka kaya ba taja bargo ta lulluSa kasancewar zazzaSin ya rufeta jikinta sai kakkarwa yake saboda mugun zazzaSin daya shigeta lokaci guda,haka ta kwanta sai daga baya bacci ya sureta haWe da mugayanmafarkai bila adadin mafi yaws duk akan mijinta ne da abokansa.


Haka Iklima ta cigaba da rayuwa a gidan mijinta cikin wahala da tashin hankali gashi kusan every week shi da abokansu sai sun biya bu�atarsu da ita wani lokacin da taji isowarsu zata ruga toilet ta saka key ta kuma �i cire key Win haka zasu wuce wani lokacin kuma su yagalgalata son ransu,babu halin ta faWama mamanta saboda kashe din da ya mata haWe da nuna mata videos Win da yayi mata a lokacin da suke biyan bu�ata da ita tare da cewa tana faWama wata ko iyayenta sai ya Waura a social media kowa ya gani,da wannan ya toshe bakin Iklima,koda sunyi waya da Umma Kande bata faWa mata komai hasalima lafiya take cewa idan Umma Kande ta tambayeta suna lafiya babu wata matsala. Wannen kenan





TUNATARWA



*****�an uwana mata mubi duniya a sannu,muyi taka tsantsan da duniya domin idan ba muyi taka tsatsan ba zamu kai kanmu ga halaka,baki da gashin wance ba lalle sai kinyi kitson wance ba,izina ga mata masu zuwa wurin boka ko malamin tsubbu don biyan wata bu�ata tasu,kisani yake �ar uwata mai daraja da a ce cikin salisalin dare kika tashi tare da Wauro alwala sannan kikayi sallah koda raka'ah biyar ne haWi dakai kuka gurin Ubangiji maji kukan bawansa to wallahi da kinga canji a rayuwanki basai kin bata aljihunki ba tare da imaninki ba.


Milasi ne mai �arfi a nan domin kasancewar Umma Kande da Maman Jummalo sun aurar da �a�ansu

Please Login or Register in order to submit comment