Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shan isa tashi zaiyi yabarta ko yana so ko baya so,muyi nazari tare da tunani akan abinda ya kawomu duniya dominsa, kamar yadda a cikin Al Qur'ani mai girma Allah (S.W.T) yake faWa:"BAN HALICCI MUTUM KO ALJAN BA FACE DON SU BAUTAMIN" ita duniyar nan mun shigota ne domin bautama Ubangijinmu,amma wasunmu ba hakan yake acikin zukatansu ba saidai son abin duniya tare da yaleyalanta,a kullum mutane suna faWi tashi akan duniya wanda nace bishiya ce kuma kowa a cikin mu wataran zai barta*.

*an Uwana mata harda maza ma yau na haWa daku,ina zamu kai son abin duniya da dogon buri,shin bakwa ganin yadda arshan Haj. Zulfa'u ya kasance? Mata da kuma maza nawa ne masu irin halinta wa'inda akwaisu da dama a cikin duniyar nan,kamar yadda son abin duniya da dogon buri yakaita ga halata haka wasu mutanan a cikinmu suke da hali irin nata,in fact akwai wa'inda suka takata haWi da murjeta wurin son abin duniya da dogon buri.an uwana mu koma ga Allah musani idan mutuwa tana tsallakeka ta Wau waninka to ka tabbata wataran tsallake wani zatayi ta daukeka,Allah ka tsaremu daga yin mugun arshe,kasa mucika da kyau da Imani,ka kuma tsakake zukatanmu,ka hanamu aikata haram duk anantarta ka kuma bamu idan aikata halas a duk inda muke,ka albarkacemu da ahalinmu baki Waya*.


@@@@@@@@@@@@@



*KADUNA*


A Sangaren karatun Sa'eeda a final semseter Winta,komai yana tafiya a yadda ya kamata,yanzu haka baifi saura an kwanaki ya rage musu su fara final exams Winsu,babu laifi ta jajir ce sosai tana karatu babu ji babu gani,ko wayan da suke yawan yi da Sadam yanzu sun rage,shi yace mata ya kamata su rage wayan ta bari idan sun kammala exams Winsu sai su cigaba da gashi(Ni kuma nace tuya sai ranar Sallah====C=C=C),dadi taji sosai saboda daman kunyar fada masa take akan ya kamata ya rage kiranta,ashe shima haka yakeso yayi,kasancewar Dr. Nabila ce project supervisor dinta,sai komai ya ara tafiyar ma Sa'eeda normal.Sa'eeda a school ita da aminiyarta Iman zaka samu a kullum suna tare ko suna library karatu.

Rahma tunda tayi tozali da Sadam ta kasa komai kullum cikin tunani take tare da neman yadda zata kwace Sadam daga hannun Sa'eeda, abin kullum cin zuciyarta yake wanda a karshe ta nemi shawarar Maryam akan wannan al'amari,daman itama Maryam tun sanda taga Sadam sabon bakin ciki da hassada suka kara mamaye zuciyarta tare da neman yadda Sadam zai bar Sa'eeda don da alamu yafi mijinta kuWi, sai kuma yanzu faWuwa tazo daidai da zama,seat din baya Rahma da Maryam suka zauna suna tattaunawa,can Rahma tace

"Besty mai zai hana mu tambayi Emmanuella ta amsa wayar Sa'eeda tunda suna shiri,kinga sai mu nemi numban Sadam,hakan zaizo mana da saui"

an nazari Maryam tayi tana kallon ceilling,sai can ta ce

"Kuma fa hakane,tunda nasan ba bamu wayar zatayi ba yadda naga yanzu sai wani faman jijji da kai take tana wanbo ita ga masu kuWi"

"Mtws!!! Na banza wallahi,domin kuwa mun rigata jin daWin kuWi ita yanzu ta fara ,kinga gama Emmanuella can bari nayi mata magana yanzu nan"

"Ok,ina jiranki"

Tsamm! Rahma ta mike zuwa wurin Emmanuella,zama tayi a seat Winta sannan ta ce

"Emmanuella please can you help us lend Sa'eeda's phone"

"What did you want to do with her phone"

an tabe baki Rahma tayi sannan ta ce

"We just want to check something please Emma,if we ask her she will not give us,please, please"

Shiru Emmanuella tayi tana kallonta,sai can ta ce

"Ok"

Godiya Rahma tayi mata sannan ta koma bayan wurin Maryam, miewa Emmanuella tayi zuwa wurinsu Sa'eeda,Allah yasa yanzu Sa'eedar ta shigo cikin ajin,zama tayi tare dasu Sannan ta ce

"Sa'eeda please lend me your phone I want to make call,mine is switched off"

Babu musu ta mia ma Emmanuella wayar,sannan ta cigaba da abinda take ko a jikinta.Ita kuma Emmanuella wurinsu Maryam ta nufa tare da mia musu wayar,sosai suka shiga godema Emmanuella, ita kuma ta wuce wani seat kusa dasu duk don kar Sa'eeda ta gane tare da lallatsa waya.Kasancewar wayar Sa'eeda a buWe take babu key yasa sukayi saurin shiga contact Winta da murmushi a fuskokinsu,scrollimg suke yi a hankali suna duba sunayan numbobinta,Rahma ce ke rie da wayan ita kuma Maryam ta rie biro da jotter,Rahma na cikin scrolling taji an fizge wayan,da sauri suka Wago kansu,Ras! irjinsu ya bada ganin Sa'eeda,Iman da Emmanuella a gabansu,gashi an aji kowa ya dawo ciki kasancewar yawancinsu Sallah da cin abinci ne ya fitar dasu,Iman ce ta fara magana

"Mai hali dai baya fasa halinsa,a'ahhh hhhaaa! Su Rahma anyi ilimin snatching Win saurayi,ke duniya ina zaki damu"

TaSe baki Sa'eeda tayi still idanunta akansu,Iman ta cigaba da cewa

"Saboda rashin ta ido shi ne zaku cema Emmanuella ta amso wayan Sa'eeda ku Wauki numban saurayinta ko"

Emmanuella ce tayi magana da turanci kasancewar bata iya hausa sosai ba

"You guys are too envy of Saheeda,before Meryam you snatch her boyfriend she leaves you and now you Rahama want to snatch her boyfriend again,are not ashame of yourselves"

Tsuru-tsuru suka yi,an aji sai kallansu suke,ga wata iriyar zufa da ta mamaye goshinsu,hausawa daman sunce *mara gaskiya ko a ruwa gumi yake* Sa'eeda ce ta fara magana cike da izza haWi da gargadi

"Ada da yanzu ba Waya bane,idan ada kunyi yadda kukaso a kaina ban kula ku bato yanzu kusani ba Sa'eedar da kuka sani a baya bace,yanzu da wata Sa'eeda ta daban kuke tare,bani da mutunci kuma bana daukar raini wallahi,hmmmm wato ku ga ungiyar snatchers ko,kunyi snatching saurayi a baya kunji daWi shiyasa kuka yi tunanin ara snatching Win wannan ko,to kusani mijina yafi arfinku(O'ooh ni Indo babu kunya wai miji,to su miji anji jiki==C),ba irin mazan da kuka sani bane,sannan koda kun bincike wayata tsaf! Bazaku taSa samun wani information dangane dashi ba domin I always used my *Mendulla Oblangata* a duk lamurrana,sannan tattaunawar da kuka yi Wazu,komai ya shiga cikin kunnena"


*Waiwaye*

Abin su Maryam da Rahma basu sani ba shi ne,a lokacin da suka zauna a seat Win baya tare da ulla-ullar yadda zasu yi snatching Win Sadam daga wurin Sa'eeda, ita kuma lokacin mararta na mata ciwo ta fito waje tare da zama wurin windon baya don tasha iska,kasancewar kusa da windon take duk da yana a can sama amma kana jin abinda ake a cikin ajin,to a nan ne tajiyo muryar Maryam da Rahma suna zancen yadda zasuyi snatching Win Sadam daga wurinta,murmushi tayi sannan ta ciro wayarta tare da Soye duk wani informations na Sadam,contact dinsa ne,pictures Winsa ne, da dai sauransu kasancewar taji sunce zasu aiki Emmanuella ta karSo musu wayar su duba.

Kuma koda Emmanuella ta karSa,itama ta ma Iman text a wayarta akan su Maryam da Rahma na investigating wayar Sa'eeda,a sanda Iman taga text Win already Sa'eeda ta sanar mata abinda taji suke faWa,a sannan ne Iman tayi ma Emmanuella reply akan da taga sun mie zuwa wurinsu itama ta biyosu,haka kuwa akayi,a tare suka isa wurinsu Maryam,sai Sa'eeda ta fizge wayan su kuma da basu san da wannan plan Win ba hadi ta tsayiwarsu Sa'eeda akansu,shiya assasa firgici haWi da tsoro a lokaci guda.

*Cikin labari*

Cigaba da magana Sa'eeda tayi da cewa

"Wallahi! Wallahi!! Wallahi!!! Nawa na rantse!!! "

Da sauri suka amsa da

"Uuku!"

"Idan na kuskura na ara ganin kun shiga harkata wani duk abinda nayi muku to ku kuka da kanku,Sannan ke kuma Maryam har yanzu ina nan akan bakana,Wallahi duk ran daWewa sai kinzo keda wannan yalolon mijin naki a inda nake kun nemi yafiyata,ku rubuta ku ajiye don ban yafe yaudara hadi da cin amanar da kukamin ba,sai Allah ya sakamin tata-izan da gaggawa,ke kuma Rahma annamimiya"

Nuna Rahma tayi da hannu sannan ta cigaba da cewa

"Sadam yafi arfinki,ke dashi sai hangen nesa,domin kuwa Sadam nawa ne ni kaWai,banza,akuya,jaka,ke a tunaninki idan kika dauki contact Winsa sai ki kirashi,lallai ma kuwa a gaskiya sai yau na tabbatar da karyace ke ta bugawa a jarida,baki da aji ko kadan wallahi,don haka ni naimi wani bashi saboda ko drivansa yafi arfinki balle shi,Mtws! Garori kawai,Iman zo mu wuce banda lokacin shirmansu"

Jan hannun Iman tayi tare da barin wajen fuuuuu!,an aji kuwa sai binsu da kallo suke,kowa na mamakin canjawar Sa'eeda, yarinyar da ko hannu kasa a bakinta bazata ciza ba amma yau ita take faffaWama an gayun aji maganganu son ranta,Allah kenan mai canja abinda yazo a lokacin da yaso,ada ita take tsoransu Maryam amma kuma yanzu su suke tsoranta.

Tun daga ranan su Rahma basu kara shiga sabgar Sa'eeda ba,sannan Rahma ta cire Sadam a ranta ganin Sa'eedar yanzu ba kanwar lasa bace,dole da haura da mutuwar son da take mishi.

Bai wuce kwana uku su Sa'eeda su fara final exams Winsu ba,a lokacin suna falo harda Uncle Hassan da Dr. Nabila suna hira,can Uncle Hassan ya dubi Sa'eeda tare da cewa

"Ansa ranar auranki da Autan Momy nan da wata shida masu zuwa"

Dammm! Daram! Dam! Dadammm!!! Haka irjin Sa'eeda ya bata jin wannan maganar a bazata,waro idanunta tayi waje tana kallonsa,taSe baki yayi sannan ya ce

"Kin wani zubamin manyan idanunki salan na kasa bacci saboda firgici,ce nike harda ke a wurin assasa maganar auran,kin wani ruWa yaran mutane shi kuma yazo ya hauka ce mana,akan shifa a Waura muku aure"

Me Dr. Nabila zatayi inba dariya ba,sosai take tintsirar dariyarta son ranta,ita kuma Sa'eeda babu abinda irjinta yake inba Ras! Ras! Rarass! Ras! Ras! A zuciyarta tana cews 'Amma Sadam ka kasheni wallahi, wannan wani irin jaraba ne haka,ba nace ka bari bayan school Wina sai a saka rana bikin ba amma yanzu duk plans Wina sun ruguje,Shit men! ' can Dr Nabila ta ce

"A gaskiya arka ta haWu da Wan anaci Auntan Mom,haka halinsa yake tun yana arami,idan yana son abu hmmm ya dinga zumuWi akan abun haka kuma idan ya tsani abu,Wa'iyazubillah! "

"Ai gashi nan kuwa,yanata zumuWi, todafa aka saka ranar nan da shekara Waya kuka ya fashe dashi sanda aka sanar masa wai shi gaskiya a dawo da auran nan da wata Waya kenan immediately after exams Winsu Sa'eeda, lallashi da ban baki aka shiga basa akan yayi hauri zuwa nan da one year amma ina,haka Mai ran arfe yace to yayi hauri nan da wata shida sai ayi bikin,kinsan duk da haka saida ya koka,nifa abin nasa har dariya yake bani,irin wannan so haka,anya Sa'eeda bake kike zugashi ba kuwa" cewa Uncle Hassan

"Wallahi tallahi Uncle ba ruwana,babu abinda nace masa,shi da kansa yayi kiWinsa kuma yayi rawarsa,Allah ka yarda dani Uncle"

Idanunta har sun ciko da walla,mai zasuyi inba dariya ba,ita Dr. Nabila harda rie ciki,sai can Dr Nabila bayan ta tsagaita dariyar tace

"Is quiet ok my beloved daughter kinji,kaunarki ce tasa yake wannan zumuWin kuma naji daWin haka,domin alamu sun nuna zai kula mana dake sosai,karki damu kinji,sannan kuma karki nuna fushinki a garesa saboda wannan magana don nasan zaki aikata haka irin Waure fuskar nan da kike"

"To Aunty bazan masa maganar ba"

"Yawwa yanzu tashi kije ki cigaba da karatunki,Allah ya bada sa'a"

Tsam! Ta mie tare da barin wajan zuwa sama,kamar jira yake ta shiga Waki saiga kiransa,picking tayi tare da sallama,kasancewar yasan exams Winsu a nan kusa ne yasa kawai yace mata an saka ranar auransu amma bayan exams zasuyi maganar,sai sukayi sallama,haka Sa'eeda ta cigaba da karatunta na exams har Allah yasa suka fara final exams Winsu.Wannan kenan


@@@@@@@@@@@


A Sangaren *LOVE BIRDS* =J=J wato Sauban da Maryam kai harda Khairat abubuwa ara ta'azzara suke domin tun sanda Sauban ya fara zancen rashin haihuwarsu ya fara samun matsala daga kowannansu,kowacce sauke mishi kwandon rashin mutunci tayi harda Khairat wanda a dalilin haka saida mahaifiyarsa tazo part Winsu,a main falon part Winsa kowa ya samu wuri ya zauna sannan Momin Sauban ta ce

"Meke faruwa"

Sauban cikin Sacin rai ya fara magana bayan ya cillawa kowaccansu harara,Khairat tabe baki tayi,ita kuma Hajjaju Maryamu murguWa masa baki tayi

"Mom a gaskiya na gaji da zaman ciyarsu a gidan nan,saboda bazaiyu ina wahalar nemo abinci ba,su kuma suna zaune gida sa faman Wirka iba suke amma kowaccansu bata da alamar ciki balle haihuwa,dole ayita ta are yau Win nan,don na gaji da ciyar dasu,kawai saidai suci suyi kashi,haba!"


Shiru Mominsa tayi tana kallansa,ada taga canji sosai bayan auransa da Khairat amma yanzu fa,komai ya sake taSarSarewa,ara duhu yayi da ar rama,can bayan ta sauke Soyayyar ajiyar zuciya sannan ta fara magana


"Duk wannan faWan da kake ba shi ne ya dace kayi ba Sauban,kaga da,aure,haihuwa,mutuwa duk suna da lokaci,idan lokacinsu yayi ko kaso ko baka so ba sai ya faru,da wannan SaSatun da kake da matanka babu gaira babu dalili,mai zai hana ka Waukesu zuwa asibiti a gwada a ga ina ne matsalar take sannan wa yake da matsala a cikinku"


Tab! Ai shi sai yanzu tunanin asibiti ya hau kansa,yooo da tuntuni ya tuna da maganar zuwa asibiti ai da sunje,cikin girmamawa Sauban ya amsa ma Mominsa da cewa


"Wallahi sai yanzu na tuna da asibiti,in shaa Allahu zuwa gobe zamuje mu duka don a gwada waye keda matsalar a cikinmu"

"Yawwa hakan yafi ai,kudai cigaba da hakuri domin shi aure daman akwai alubale a cikinsa,sannan mafi rinjayan maganinsa shi ne *Hauri* sannan kai kuma Sauban ka rage wannan faWace-faWacan da kake da matanka,baka ganin sauran yayyinka yadda suke zaman lafiya da matansu amma kai kullum da akwai wata Saraka a gidanka,haba don Allah ka dinga hauri dasu domin kuwa kowani namiji hauri yake da matarsa saboda baka taSa samunsu daidai yadda kake so dole ta wani fannin su gaza"


Haka ta cigaba dayi musu nasiha mai ratsa zuciya,kuma dukkaninsu harda Maryam saida jikinsu yayi sanyi,bata banbantasu ba,kamar yadda take ma Khairat faWa haka ita ma Maryam Win take ma faWa,ta daWe tana yi musu faWa sai can tabar part Winsu. Haka kowa ya kwasa jikinsa zuwa Wakinsa,shi kuma Sauban ya fita.

Washe gari da safe suka shirya zuwa asibiti, Maryam a gaba tare da Sauban sai Khairat a baya,daman ita Khairat bamai son hayaniya bace,koda Maryam ta nufi front seat ko a jikinta ta wuce baya ta zauna,tada motar yayi sannan suka nufi asibitin, a lokacin da suka isa asibiti sun tarar da layi sai suka bi layin wanda mintuna basu kai ashirin ba layi yazo kansu sai suka shiga ciki su duka.Bayani Sauban yama likitan dan gane da abinda ya kawosu,kasancewar likitan abinda ya karanta kenan shiyasa ya ce babu matsala,bara ya gwada kowannansu a gano inda matsalar take,tests akama kowannansu sannan ya ce nan da awa huWu su dawo domin amsar results,babu musu suka fita daga office Win,gida ya komar dasu sai can bayan awa huWu ta cika da kusan an mintuna ya sake Waukarsu zuwa asibitin, nan da nan layi ya sake zuwa kansu suka shiga office Win a tare,bayan sun zauna likitan ya dubi kowanne daga cikinsu tare da yin nazari,su kuma dana mujiya suke binsa dashi irjin kowa yana bada Fat! Fat! Fat! Kowa na addu'ar Allah yasa baida wata matsala,gyaran muryar yayi wanda ya jayo hankalin kowannansu sannan ya fara magana


"To Alhamdulillah bayan dogon bincike da mukayi mun gano matanka basu da wata matsala ata kowani fanni....."



"To waya keda matsalar" cewar Sauban wanda irjinsa yake dukan uku-uku


"Calm down Alhaji,kwantar da hankalinka mana ,miye na gaggawa wanda bayani ne gashi a rubutu ce zan sanar mu"


"Ok toh muna sauraranka" cewar Sauban


"Yawwa kamar yadda na sanar maka matanka basu da matsala ata kowani fanni,kaine dai keda matsala amma bana rashin haihuwa ba, saidai sperm Winka is very weak to the extent baizai iya yanyasa wayayan matanka ba"


Dammmm! Damm! Dadammm! Haka irjin Sauban ya bada,zuciyarsa kamar zatayi zullo ta fito waje saboda tsabar ruWun daya shigesa lokaci guda *Sperm Winsa is very weak bazai iya yankyasa wayayansu ba* ,tab!! Katse tunanin Sauban likitan yayi da cewa


"Kwantar da hankalinka Alhaji domin akwai mafita kuma nasan za'a dace da yaddar Allah (S.W.T),zamu Woraka akan magunguna wa'inda idan kayi amfani dasu a yadda ya dace in shaa Allah komai zai daidaita"


Wata nauyayan ajiyar zuciya ya sauke wanda har saida matansa suka ji,likitan Wauko wata paper yayi tare da rubuta masa sunayan magungunan da zaisha sannan ya miasa paper da cewa


"Gashi kaje pharmacy ka siya,duk yadda zaka sha maganin za'a rubuta maka a can Allah yasa a dace"


"Ameen na gode sosai"

Miewa suka yi tare da barin office Win,su Maryam da Khairat mota suka nufa shi kuma ya wuce pharmacy don siyan magungunan,bayan ya siya sai suka Wunguma zuwa gida,kowaccansu tana farin cikin bata da matsala shi kuma,yana bain ciki tare da shiga damuwa akan shi keda matsala basu ba.


Tun daga wannan ranar ya daina faWan rashin haihuwarsu,sannan ya dage da shan magani babu kama hannun yaro saboda a gaskiya yana son haihuwa, Mominsa ma bata ji daWin cewa Wanta keda matsala ba,ara jadda mishi tayi akan ya maida hankalinsa ga shan magunguna kar yasa wasa,har misali take mishi akan duk taga yaran yayyinsa da anansa sauran sa kaWai ne bataga yaransa ba,da wannan magana Sauban kamar ta ara mara gwarin gwiwar shan maganin ne. Wannan kenan



@@@@@@@@@@@@@


A Sangarensu Umma Kande da Maman Jummalo komai nasu na tafiya daidai babu wata matsala sai matsalar siyan pampers Win Nusaiba,wanda a wata suke siyan jakar pampers Win amma da yar pampers Win yake kaiwa har arshan wata,kullum sau biyu ko sau uku take canja pampers idan kuma tace manage zata yi to ranar gidan nasu Wumewa da wari zaiyi haWi da udaje,Allah yasa ma suna Wan samun kuWin hayan shagunan da mariganyi Musa ya barmu da ba haka ba,sai dai ta koma amfani da unzugu saboda na abinci kaWai Abban Sa'eeda yake da halin badawa.Kamar baki har yanzu babu mai saurayi ko Waya a cikinsu ba'a ma maganar Nusaiba wacca ta riga da ta tashi aiki domim babu namijin da zai kwasar ma kansa wahalar siyan pampers.(My Esteem fans a taimaka a samoma Nusaiba mai pampers miji,ita ma auran take so====C=C=C)


Yau Jumma'ah,tun safe su Umma Kande suka bar gidan saboda bikin yarinyar wata awarsu a bayan layi,suna mutunci da ita sosai kuma lokacin bikinsu Iklima da sassafe tazo akayi aikin biki da ita tare da kawo musu gudunmuwar kuWi masu yawa,wannan shi ne dalilin dayasa suma suna son nuna tasu bajintar tare da shiga ayi aikin biki dasu.


Su Nusaiba da Jummalo suna a two seater,Jummalo na koyama Nusaiba *Khamsuna Hadith* ita kuma Iklima tana faman rubutu,Jummalo na cikin koyama Nusaiba karatu sai da wani aton kyankyaso ya hau saman hadisin,ai da sauri Jummalo ta kakkaSe liffatin haWi da mikewa tsaye ita da Nusaiba,Iklima ce ta ce


"Lafiya kuka mie lokaci guda"

"an iskan kyakyasan nan ne,shegu mara jin magani" cewar Nusaiba

"Ai nace ma Mama *kwalema* kadai ne zaiyi maganinsu amma ta ce ita bataso,sai dai a siya magani a saka musu,ai gashi nan suna dumunmu,harta baccin kirki gagarar mutum yake da daddare"


"Gaskiya kwalema Wakinku yake buata,yaushe rabon da ayi kwalema a gidan nan" cewar Jummalo


"Ai kuwa an daWe,ke! Bara kiga duk faWan da mama zatayi wallahi sai munyi kwalemar Wakin nan a yau,koma ji daWin bacci da daddare" cewar Iklima tana miewa da kayan rubutunta


Haka suka fara kwalema babu ji babu gani,da falo suka fara,sannan sai bedroom wanda a nan ne dandalin kyankyasan harda an matan Kaduna da kuWin cizo suke,suna kwalema suna saka magani, Nusaiba da Jummalo ne suka Waga katifar tare da ajiyeta gefe,sai suka cire flow bed din gadon,ita kuma Iklima ta fara WadWauke abubuwan da suke a arashin gadon,can tana cikin Waukewa sai tayi tozali da wani akwati mai kyau dashi,har ta dauke akwati ta ajiye zuwa wani gefe sai can zuciyarta ta kwaWaitu da ganin maike a cikin akwatin,tana a duen ta buWe akwatin turus! Tayi ganin ashe duk kyawun akwatin wata ar Saar kwalba ce kawai a ciki miewa tayi tare da kwalbar tana ara dubawa,tana a haka sai wani kyankyaso yayi fiffike zuwa wuyanta wanda nan take ta daka tsalle tare da *sakin kwalbar a asa* ji kake tTusssss!!! Kwalbar ta bada a asa(ta fashe) wanda ko second biyar da fashewar kwalbar ba'ayi ba saiga su Umma Kande da Maman Jummalo sun shigo cikin bedroom Win da saurinsu saboda a tun shigowarsu gidan suka ga Nusaiba da Jummalo na faman rarrafke kaya,ai tuni hankalinsu ya tashi musamman Umma Kande da sauri suka nufi bedrrom suna shiga ciki Turus! sukayi gani Iklima ga kumar kwalbar a asa ta fashe ai kan kace me Umma Kande ta........




*Mu haWu a pages na gaba,hmmmm next pages akwai ura =%=%=%====*



*Bara nayi waar yara suna cewa KWALBA TA FASHE A GABAN AN KOLI TANGARARARASSS!!! To fa yau dai ga kwalbar boka Sankeru a tarwatse a asa,ya makomar Umma Kande dashi kansa boka Sankeru???*....




*Shin Abban Sa'eeda zai dawo ciki hayyacinsa kuwa???*.....



*Shin Maganin da Sauban ya amsa a asibiti zai mishi aiki kuwa???*......



*gashi an saka ranar Sadam da Sa'eeda,anya kuna ganin Sadam zai yarda har zuwa wata shida kuwa???*....


*wai ina Gwaggo Ladi da Baba an auyan Damari nd,shin su Umman Sa'eeda zasu sake komawa garin ko kuwa???*......



*Kai! Kai! Kai! Abubuwa da yawa=C=C=C,amsoshinku na nan tafe a pages masu zuwa,kudai ku cigaba da zubo ruwa comments da reactions<9<9=ؖ=ؖ<<<<=ؘ=ؘ,ni kuma bazan gaji ba wurin suburbuWo muku new updates zafafa* <9<9=C=C=ؖ=ؖ<<<<=ؘ=ؘ==%=%=%=%=%






*Ina aunarku My Esteem Fans Lodi Lodi* <<<<=ؖ=ؖ<9<9=C=C=ؘ=ؘ





*Daga alalamin*
=؍= *Narrnarhh Bukar* ==؍


*Comments and share =O=O=OFisabilillah*.


[5/22, 10:17 PM] Narnarhh Bukar:

< *NACINA YA JAWO MIN* <




*Narrnarhh Bukar*
( *The Amazing Pen*
')


*TASKIRA WRITER'S FORUM*
*T.W.F*



*WATTPAD*
https://www.wattpad.com/user/AISHAABUBAKAR812?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends




*AREWABOOK*
https://arewabooks.com/book?id=6615ba31404e6e2687888ab9



*TELEGRAM*
https://t.me/+439Pdx2UbLZlOTNk



*WHATSAPP CHANNEL*
https://whatsapp.com/channel/0029VaRTjCw8vd1HiLjaNK2y



*BOOK 2*



5 7 ----5 8




har ta dauke akwatin ta ajiye zuwa wani gefen sai can zuciyarta ta kwaWaitu da ganin maike a cikin akwatin,tana a duen ta buWe akwatin turus! Tayi ganin ashe duk kyawun akwatin wata ar Saar kwalba ce kawai a ciki miewa tayi tare da kwalbar tana ara dubawa,tana a haka sai wani kyankyaso yayi fiffike zuwa wuyanta wanda nan take ta daka tsalle tare da *sakin kwalbar a asa* ji kake Tusssss!!! Kwalbar ta bada a asa(ta fashe) wanda ko second biyar da fashewar kwalbar ba'ayi ba saiga su Umma Kande da Maman Jummalo sun shigo cikin bedroom Win da saurinsu saboda tun shigowarsu gidan suka ga Nusaiba da Jummalo na faman rarrafke kaya,ai tuni hankalinsu ya tashi musamman Umma Kande da sauri suka nufi bedroom suna shiga ciki Turus! sukayi ganin Iklima ga kuma kwalbar a asa ta fashe ai kan kace me Umma Kande ta zaro idanu waje tana Kallon kwalbar, lokaci guda ta tuno da kashedin da boka Sankeru ya mata akan kwalbar kamar ana tariyo mata maganar


*"Akwai sharaWi mai girma Umma Kande!!! SharaWi babba Umma Kande!!! SharaWin shi ne,zamu baki kwalba wanda ruhinsa ke aciki,sannan karki sake!!! Karki kibari!!! Karki yarda !!! A hir Winki !!! Kibari kwalbar nan ta fashe!!! Idan kuma ba haka ba asirin zai karye kuma zaki kuka da kanki Umma Kande!!! Tabbas zaki kuka da kanki!!! Sannan muma zai shafe mu, don haka dole ki kula !!! Dole ne ki kula !!! Ki kula da kwalbar kamar ruhinki Umma Kande!!! Idan ba haka ba komai naki zai rushe!!! Komai zai taSarSare miki Umma Kande!!! "*


Hannu biyu ta Wora a kai tare da tsandara wani mahaukacin ihu tana cewa


" Na shiga uku ni Sarere jikar Sarkin ruwa,kwalbar ta fashe,tayi warwas a asa......."

Kan ta arasa maganar taga wani bain hayai a dunule ya fito daga fashasshiyar kwalbar ya Sace Sat! Lokaci guda kuma wata guguwa mai arfi ta taso cikin gidan nasu,sai Wibar kaya take tana tafiya dasu kasancewar har waje su Jummalo suka fito da kaya suna gogewa,Nusaiba da Jummalo da gudu suka shige Waki,kowa a cikinsu tsoro ya kamashi musamman Umma Kande,kusan mintuna ashirin guguwar nan nata Wibe-Wibe sai can ta tsaya kamar ba'a taSa guguwar ba,guguwar na tsayawa Umma Kande ta fara kallon an Wakin=3,idan ta kalli Iklima saita tintsire da dariya,can kuma sai ta koma kallon Maman Jummalo nan ma tintsirewa da dariya tayi,haka ta koma kallon Nusaiba da Jummalo,can ta tintsire da dariya,idanu kawai suka tsura mata suna ganin ikon Allah,ana haka sai kuma ta cire gyalen da Wankwalin nata duk a lokaci guda tana busar dariya hakan nan babu gaira dalili,falon ta fito suma suka biyota falon,sai faman dube-dube take kamar ta ajiye wani abu,can sai ta fara susar gabanta tana dariya,Iklima kasa hauri tayi tare da tambayi mamanta da cewa

"Mama lafiya kike dariya ke kaWai,yanzu kuma kin fara susar gabanki kina dariya"

Mai Umma Kande zata sake yi inba dariya ba still hannunta a gabanta tana susa,saida tayi dariya ma'isarta sannan tace

"Ahhayeeeehhhh Nanayeeeee!!! lafiya! Lafiya! Lafiya! ai tana wurin Sakeruna,Sankeru nawa a'ahhh! Sankeru namu a'ahhhhh!

Please Login or Register in order to submit comment