Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

har buata ta zata biya,awata taso min gargaWi akan na fara shawara tukun tunda ance hatsabibin boka ne ba kowani irin boka bane,share maganarta nayi tare da sakawa a kwandon shara saboda ni a lokacin idanuna sun ruga da sun rufe bana ji bana gani, bana iya bambance mai kyau da marar kyau, bana iya gane mai illa da marar illa,nidai idan za'a biyamun buata ta to naji na gani babu gudu babu ja da baya a shirye nake.


Haka wannan bokan ya bani abubuwan da zai sadani da boka BurumbuWu tare da cemin sai sali-salin dare zan kirasa kuma na tabbatar Wakin da duhu,duk yadda zanyi amfani wurin kiransa saida wannan bokan ya sanarmin,haka muka taho gida,kamar yadda wannan bokan ya umurce ni nayi a sali-salin dare haka na tashi nayi,kamar waliya saiga boka BurumbuWu ya bayyana a gareni cikin suffarsa mara kyawun gani,haia nayi matuar razana da ganin mummunan halittarsa sai kuma daga baya hankalina ya dawo jikina tare da mika mishi buatuna akan inaso ya raba Alhaji Sani da Maimuna rabuwa ta har abada harda yaran 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ suma ya haWa dasu sannan cikin jikinta shima ya haWa dashi,komai na sanar masa shi kuma ya amsa da in har zanbi sharudWansa to aikina kamar anyi an gama,ni kuma ba tare da naji sharudWansa ba na amince,cikin muryarsa mai araji ya fara karantomin sharudWansa, banda sallah,banda zuwa hajji,banda amsa sallama sannan duk shekara zan dinga sadakar karnuka guda hamsin,ban damu ba tunda bukata ta zata biya nace naji na gani,ya kara da cewa zai dawo bayan shekara 43 a gareni,nan ma ban musa mishi ba,sannan na ara neman wata buata akan banaso na tsufa kwata-kwata,nan ma ya cemin anyi an gama su dai a cika sharudWa na ce mishi na aminta sai ya Sace.Ashe Alhaji Sani yaji wasu daga cikin tattaunawar da boka BurumbuWu, hankalina ya tashi sosai ,neman yadda zan hallaka Alhaji Sani na koma ina tunani a daren,ban runtsa ba saida na samo ma kaina mafita akan saka mara guba wacca take cin mutum a hankali ba tare da ansan da gubar ba,da safe na nemota tare da saka masa a abincinsa,kamar wasa Alhaji Sani ya fara ciwo ita kuma Maimuna da yaranta aka nemesu asa da sama aka rasa,haka Alhaji Sani shima bai daWe ba yace ga garinku nan,haka na fara cin dukiyar Alhaji Sani duk da kaso mafi rinjaye na dukiyarsa na rasa inda suke amma kuma ban damu ba tunda akwai sauran dukiyarsa a hannuna,an uwansa ma duk nayi musu farrau ta hanyar boka BurumbuWu, suma ban sake ganinsu.





*Cikin Labari*




Kamar jira ake ta gama bada tarihi ta koma kukan karnuka ji kake



"Wuhhh!!! Wuhhh!!! Wuhhh!! Uuuuuuwuuuhhhhh!!! Wuhhh!!! Wuhhh!!! Wuhhh!!! "



ai-Wai kune a cikin Wakin wa'inda basu zubda walla ba daman yaran nata tun kan ta bada tarihi kukan suke,gashi kuma yanzu sunji komai idan nace komai ko koman nake nufi,duk abinda ta Soye gashi yanzu ta tonashi da kanta,kuka suke sosai yaran nata.Su Uncle Hassan da Umman Sa'eeda ba'a magana domin tarihin ya shigesu sosai ashe wannan azzalumar mata tayi sanadin mutuwar mahaifinsu bama mahaifiyarsu kaWai ba,wannan wace irin mata ce mara imani duk dan saboda taci dukiya ta hallakar da ahali masu yawa.Malam Bala mai Carbi ne ya ce



"Alhamdulillah ala kulli halin,yanzu dai komai yazo arshe don haka a Wauketa daga nan wurin saboda zamuyi magana mai muhimmanci kar ta cika mana kunne da kukan karnuka babu daWin ji"



Wa'innan amintattun almajiran Malam Bala mai Carbi ne da Mai Babban Gida suka Wauketa tana kukan karnuka iri-iri tare da karkaWa Wuwawunta kamar kare na karkaWa bindinsa haka suka Wauketa, mai aikin kuma ta nuna musu wani Waki inda za'a sakata,har cikin Wakin suka sakata zasu fito sai itama ta fara rarrafe kamar kare zata fito sukayi saurin kulleta da key suka taho cikin falon.(Mai Esteem fans a tayani dubawa Haj. Zulfa'u ta koma karya,kai kai kai daWi kasheni,wanga abu yamin suga wallah====C=C=C)



Bayan sun dawo ne Malam Bala mai Carbi ya fara wa'azi mai ratsa zuciya da gabSai yana cewa



"To an uwana musulmai,kunga dai arshan zalunci da makirci ko,ita duniyar nan ba matabbata bace,duk yadda kakai ga kuWi,Waukaka,izzah,mulki,dukiya watarana ba kai bane,yanzu al'amarin Zulfa'u bai ishe mutum ishara ba,tayi zalunci iri-iri a tunaninta arshanta bazai zo ba,to amma yanzu fa akwai abinda yakai asanci tare da tozarci ace mutum *an Adam* ya koma kukan wata halitta halittarma wacca mala'ikun rahma basa shiga gidan da akwaita,yanzu duk saboda son abin duniya da Waukaka ta aikata wannan aika-aikar to wa gari ya waya yanzu, gashi su wa'inda taso a hallakar dasu Allah yayi nasa nufin akansu gashi sun dawo cikin gidan mahaifinsu sannan da izinin mai sama sun kawo arshanta,a gaskiya wannan babbar ishara ce a garemu,Allah ka tsare mana imaninmu,kasa mufi arfin zuciyoyinmu baki Waya"



Haka yayi ta musu wa'azi yawancinsu sai kuka suke musamman yaran Haj. Zulfa'u, ita kuwa tana can cikin Wakin tana kukan karnuka babu ji babu gani,sai a sannan ne tsoho mai ran arfe Baba Garba ya fara magana da cewa



"To Alhamdulillah dukkan abinda yayi farko zaiyi arshe yanzu dai ga ishara Allah maWaukakin sarki ya saukar mana akan Zulfa'u,bayan haka tunda Allah yasa komai yazo arshe to maganar gado zamuyi saboda aminina Alhaji Sani yayi dubarar kai kaso mafi rinjaye na dukiyarsa kotu,kuma Ni,Hassan daai Babban gida mukaje kotun domin tuntuSar dukiyar kafin muzo nan to Alhamdulillahi munyi nasarar amso kaddarorin gaba Waya,zuwa gobe kowa idan ya natsu za'a raba dukiyar ga duk wanda ya hallarta kasancewar ba wasu ar uwa Alhaji Sani yake dasu ba tun a zamanin da balle yanzu da basu san ina zamu samesu ba tunda Zulfa'u ta riga da tayi musu farrau a tsakaninsu"



Hajiya Amina ce ta fara magana tana kuka



"Don Allah ku yafe ma Hajiyarmu,tabbas tayi kuskure kuma gashi tun kan taje lahira ta fara girban abinda da shuka,na roeku da Allah ku yafe mata"



Hannu bibbiyu take roonsu Uncle Hassan da Umman Sa'eeda suma sauran yaran roonsu sukeyi,duk da sunji zafin abubuwan da tama iyayensu haka suka daure suka yafe mata.Godiya kwando-kwando sunsha wurinsu Haj. Amina,haka taro ya tashi.


Girki su Haj. Amina suka Wora saboda bai harda su Momin Sadam da Umman Sa'eeda suka tayasu girkin sukayi nan da nan suka gama babu Sata lokaci,kasancewar gidan babba ne sosai akwai wadatattun Wakuna,a empty Wakunan su Uncle Hassan da sauran mazan suka yada zango,abinci ma can aka kai musu,haka sukaci suka sha hankali kwance duk da yaran Haj. Zulfa'u har yanzu akwai damuwa a ransu amma haka suka baje anata hira dasu,ita kuma *Uwar Gayya Haj. Zulfa'u* tana can tana fama da kukan karnuka babu ji babu gani,sai bubbuga ofar take tana haushin,kuma koda mai aikinta takai mata abinci tare da autarta Momin Fadila ai da gudu suka dawo cikin falon suna ihu,kasancewar basu kulle ofar ba saboda tsoran da ya cikasu,itama ta biyosu tana rarrafe kamar kare tana musu haushi,ai nan da nan aka cicciSeta zuwa cikin Wakin tare da saka key.



Washe gari kamar yadda Baba Garba yace za'ayi rabon gadon,haka kuwa akayi,Malam Bala mai Carbi ne yayi rabon gadon tare da bin a'idojin rabon gadon wanda yazo a cikin Al Qur'ani mai girma.Babu arya Alhaji Sani mai kuWi ne sosai domin kowanan ya tashi ta dukiya mai tarin yawa,Umman Sa'eeda sai washe baki ake,yaran Haj. Zulfa'u ma sunyi murna da wannan gabon gadon,sannan su Uncle Hassan sukayi shirin komawa gida a ranar saboda masu uzururruka a cikinsu,haka suka amshi lambar juna tare da alkawarin ziyartar junansu,shiga motoci sukayi tare da ara yin sallama suka dugunzuma zuwa Kebbi State cike da nasara.



Koda suka iso Kebbi anata kiran sallar Isha'i,su Momin Sadam da Umman Sa'eeda suka wuce gidansu Momin Sadam sai sauran suka nufi family house sai zuwa gobe su Uncle Hassan da Malam Bala mai Carbi zasu wuto Kaduna,tun a ranar Uncle Hassan ya fitar da kuWi don gidan masallatai da rijiyoyi domin ladar takai ga iyayensu.Wannan kenan




@ @@@@@@@@@@@




*KADUNA*



A Sangarensu Sa'eeda sun koma makaranta semester na arshe kuma shekara ta arshe wato 400 level,yanzu Sa'eeda da motarta take zuwa makaranta wanda Uncle Hassan ya siya mata bayan sun dawo daga Kebbi saboda ba kullum Dr. Nabila take zuwa school ba sai idan tanada lectures,fara ce motar mai shegen kyau ar zamani ta manyan mata ga tsada,a ranar da tazo da motar school kowa saida ya Wasa saboda haWuwa motar,Sqaud Winsu Maryam da Maryam ita kanta saida suka ruWe saboda sabuwar fitowa ce motan,bain ciki kamar ya kashesu musamman Maryam da kawarta Rahma cewa sukayi su ya dace su hau irin wannan motar ba Sa'eeda ba.



Bayan dawowarsu daga Kebbi da wata Waya da sati Waya Sadam ya shigo Kaduna domin ya agara ya fallasa sirrin zuciyarsa ga Sa'eeda ya huta,duk da suna waya lokaci zuwa lokaci amma yaki bayyana mata soyayyarsa,ya bari sai yazo Kaduna ido da ido sai ya sanar mata,Sadam yanama Sa'eeda wata irin soyayya mai tsayawa a zuciya,he loves her with the whole of his heart ji yake anya zai iya auran wata in ba Sa'eeda ba,anya kuwa,bai furta mata soyayyarsa ba yana mata irin wannan mutuwar son to inaga ya furta mata,woooow! Abin zai bada kala.(Hmmm miskili ya faWa tarkon soyayya,koya zata Sarke Chasss====C=C=C)



Shigowan yamma Sadam yayi Kaduna,har wurin parking motocin suka tsaya,sai aka buWe mishi ya fito,tare da amsawa mai gadin wanda yake ta fama washe bakinsa kamar gonar audiga saboda duk sanda Sadam yazo gidan sai ya mishi kyautar kuWi,ilai yauma ya mishi kyautar kuWi tare da shigewa cikin gidan su suma bodygaurds da Mukhtar suka wuce boys quaters don hutawa.



Sa'eeda na zaune a falon daga ita sai doguwar riga wacca ta Wan kamata kaWan taji sallamarsa ciki-ciki kamar bazaiyi sallama ba,ji kake Rasss!!! Zuciyarta ta bada saboda jin muryar wanda yayi sallama,ai da sauri da tashi don ta sako hijab saboda rigar jikinta,kafin ta wucd ya shigo cikin falon,kallonta ya fara yi sama da asa kamar ya samu television tare da arasa shigowa cikin falon,bata bari ya karasa zama ba ta ruga sama da gudu shi kuma idanunsa kyar a bayanta tana gudu,murmushi yayi sannan ya samu two seater ya zauna tare da Wora afarsa Waya akan kujeran,yana a haka saiga Dr. Nabila da sauko asa zuwa falon,murmushi tayi tare da cewa



"A'ahh Autan Mom ne a gidan namu,yau ga wata sabon gani,hmmm koda yake nasan ba wurina wallahi kazo ba Sadam"



"Kai Aunty to wurin wa zanzo ni Sadam"


"Hmmm Wan bariki wato yawo da hankalina kakeso kayi ko,to ai na daWe da ganoka,wurin Sa'eeda kazo ba wurina ba na fito maka fiti "



Murmushi Sadam yayi tabbas wurinan Sa'eedarshi yazo,wurin Sahibar zuciyarshi yazo,can yace mata



"Bakiyi karya ba Aunty wurin my Darling Star nazo"



"Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'una ni Nabila yau na haWu da yaron zamani!!! Sadam!!! Sadam!!! Sadam!!! Bakaji kunyar idanun ba kake kiran Sa'eeda da Darling Star!!! Ohh ni Nabila!!? Yaushe Sadam kayi baki haka!!! Ina ka ajiye miskilancin Sadam!!! "



Hannuwanta bisa irjinta take maganar,shi kuma mai zaiyi inba dariya ba harda bubbuga afa,yana cewa



"Miskilanci Huhh!!! Ina miskilanci a ko'ina amma banda wuri biyu,daga Momina sai Sa'eeda sukaWai ne bazan iya nuna musu miskilancina ba"



"Ehhh lallai Sadam wato mu ka raina ko,ai yayi maka kyau,fatan dai ba soyayyar karya zaka nunawa Sa'eedata ka gudu don nasan ku maza akwai yaudara"


"Inaaa Aunty bana haWa taura biyu a baka,ki kwantar da hankalinki domin Sa'eeda ita kadai ce a cikin zuciyar Sadam Autan Momy"



"Maa shaa Allah,kai naji dadin haka to tsaya ma,wai ka sanar mata da soyayyarka ko kai kaike kiWinka kake rawarka "



"Ai shi ne ma maasudin zuwana Kaduna don in sanar mata abinda ke cikin zuciya,don Allah ki tayani addu'a Allah ya Worani akanta ta amince da soyayyarta,saboda ina mata mutuwar so Aunty ni har mamaki abin yake bani yau ni nake ma wata a mace so irin na ko a mutu ko ayi rai,it's really suprising me Aunt''



" Haka Allah yake yinsa,karka damu in shaa Allah Sa'eeda zata soka sai dai ba irin yadda kake mutuwar sonta"



"Allah yasa,no need ta soni exactly yadda nake sonta but atleast ta amince da soyayyarta,gradually zan koya mata sona"



Haka sukayi ta hira har wurin magrib amma Sa'eeda tai fitowa zuwa asa sai faman yalla ido Sadam yake sama ko zaiga fitowarta amma ina, mutunir kunya take ji,haka ya haura ya wuce masallaci wanda bashi ya dawo cikin gidan ba sai bayan Isha'i,koda ya shigo falon daman shi suke jira suci abinci daman haka al'adar gidan take, a tare a dining table ake cin abinci baki Waya,koda ya zauna a dining room sai rarraba ido yake ko zaiga Sa'eeda amma bata fito ba,bai daWe da zama ba saigata ta fito daga kitchen tare da jug a hannunta,ajiyewa tayi a kan table Win sannan ta samu kujera ta zauna,a nutse suke cin abinci,baka jin motsin komai sai cokulla,idanun Sadam kyar akan Sa'eeda, duk yabi ya cikata da ido,ita ko sai faman juya cokalinta take tana yakutar abincin saboda she feels uncomfortable idan ana kallonta,gashi ya kafeta da mayun idanunshi,kai wannan mutum idan maye ne wallahi ya kamaka ka shiga uku,Dr. Nabila ne ta fara tashi,sai twins,Kauthar ma tashi tayi,ganin ita adai ta rage sai tayi saurin miewa tare da tattara kayan zata kai kitchen,shima tashin yayi yana cewa




"Let me help you"


"A'a karka damu zan kwashe kayan"



"Taya bazan damu ba ina ganin lifeline Wina na aiki"


Saurin juyo idanunta tayi tana kallonsa shi kuma sai ya kashe mata ido Waya,Ras! Kirjinta ya bada,a zuciyarta tana cewa 'Wayyo ni Sa'eeda wannan wani irin mutum ne haka' can ta wallama Jamila mai aikinsu kira,da sauri tazo,ce mata tayi ta kwashe kayan ta wanke su,tattaro kayan Jamila tayi tare da kaisu kitchen ita kuma Sa'eeda ta wuto falon,shima Sadam Win bayan ya biyo zuwa falon kamar *raumi da akala* koda suka zo falon basu samu kowa ba,ashe Dr. Nabila ta tattara yaran zuwa sama saboda suji daWin tattaunawa,a one seater ta zauna shima sai ya zauna kusa da kujerarta,shiru sukayi na Wan wani lokaci sai can Sadam ya fara magana


"Sa'eeda"



Kallonsa tayi sannan ta duar da kanta,cigaba da maganarsa yayi


"Sa'eeda nazo ne da oon barata a gareki,ina neman alfarma a gareki Sa'eeda, zuciyata ke take so da muradi,da sonki nake kwana kuma dashi nake tashi Sa'eeda, Shin Sa'eeda za ki iya aurena? "



Darammm!!! Dammm!!! Dadammmm!!! Haka irjin Sa'eeda ya bada sauri kallonsa tayi don tabbatar da maganar daga bakinsa take fitowa,sassanyar murmushi ya sakar mata ta da cewa



"Ki soni Sa'eeda koda bai kai kwatan-kwatan son da nake miki ba,I love you with every beat of my heart,ina miki son da ban taSa yima wata Wiya mace a duniya,please Sa'eeda kice kina sona kuma za ki aureni don Allah Sa'eeda"


Saukowa yayi daga saman kujerar haWi da saka gwiwan biyu a kasar yana kallonta,tare da hade hannunsa waje guda yana cewa



"Ni Sadam Dauda Ghali Mai Nasara,na Wau alkawari bazan taSa yaudararki ba,ko kuma na daina sonki har arshan rayuwata,please Sa'eeda ki amince da soyayyarta, don Allah kice za ki aureni"



Mamaki ne ya cika Sa'eeda yau Sadam ne ke rokonta akan ta amince ta soyayyarsa kuma tace zata aureshi,what the hell is going on! Sadam da kansa,shiru tayi still taki Wago kanta saboda jin abun tayi banbarawai,babba dashi haba,katse mata tunani yayi ta cewa




"Sa'eeda amsarki nake jira"



Shiru ta sake yi,to ita mai zata ce mishi *Eh ko A'a* idan tace a'a tabbas tayi karya domin itama tana jin wani abu akansa tun ranar da ta fara ganinsa,idan kuma ta ce Eh nan ma ta zubar da class Winta,amma bari ta gani,can kuma sai ta fara magana cikin sassanyar muryarta da cewa



"Kabari inyi tunani akai"



Shit Men!!! Ba haka yaso ji ba yaso tace *Eh ina sonka kuma zan aureka* gaskiya bazai yarda da wai sai tayi tunani ba,ce mata yayi



"A gaskiya bazan iya jira sai kinyi tunani ba,in kuma ba so kike ki jini a gadon asibiti ba"


Zaro idanu tayi waje jin abinda ya faWa,gyada mata kai yayi sannan ya cigaba da cewa



"Eh I mean it Sa'eeda, please just say it"



Shiru tayi sai can ta ce


"Zan faWa maka ta waya amma a gaskiya I can't tell you face to face"



"Fine,Allah yasa naji alkhairi, yanzu tashi ki shiga ciki dare yayi"


Babu musu ta mike zuwa sama ba tare da ta juyo ba,shi kuma sai binta da kallo yake harta haura saman,sai daga baya ya wuce masaukinsa.A daran ta sanar mishi da ta aminci da soyayyarsa sannan kuma zata aure shi, *DaWi kasheni!!!* farin ciki iya farin ciki Sadam ya shiga,sallar dare yayi tare da mika godiyarsa ga Allah daya addara Sa'eeda ta aminta da soyayyarsa.



Tun daga ranar Sadam da Sa'eeda suka buWe shafin soyayya mai kyau da tsari,a haka har kwanakin da ya Wiba suka are,yau yayi shirin komawa Kebbi amma bada wuri ba,saida sukayi sallama sannan Sa'eeda taja motarta zuwa school kasancewar ba da wuri Dr. Nabila zata shigo school ba.




A makaranta kuwa Walibai ne suka fito daga classes saboda lokacin sallar Zuhr yayi,Squad Winsu Maryam ne suke tafiya suna hira harda ita Maryam Win,suna cikin hirar ne sai ga wasu baiyan motoci manya-manya har uku sun jero cikin makarantar har wurin department Winsu,Cak! Suka tsaya suna jiran suga suyawa suka shigo makarantar,can sai idon Rahma yake kan numban mota daya sai taga an rubuta *SADAM 001* da manyan haruffa ara kallon sauran motocin tayi sai taga iri Waya ne,taSo sauran tayi tana nuna musu abinda ta gani cike da mamaki suka tsaya ganin mai motocin, bodygaurds da Mukhtar ne suka fito daga motan,sai wani daga cikin bodygaurd Win ya buWe kofar da Sadam yake ciki,afarsa Waya ya fara fiddowa saida yake tsawan wasu mintuna sannan ya fito complete



"Wooooow!!! Ingarman namiji!! "


cewar Rahma wacca taji duk duniya babu wanda takeso sai shi,sauran ma haka suka bishi da kallo kai bama su kaWai har wasu matan da majan haka suka tsaya iam!! Sunyi cirko-cirko suna kallonsa, shi kuma ko ajikinsa domin ya saba,wayarsa ya ciro tare da kiran Sa'eeda bugu Waya-biyu ta Waga kiran da mamaki,magana ya fara da cewa



"Ki fito outside class Winku ina jiranki"



"Ehhh kazo school Winmu ne"



"Eh mana to ban gaji da kallonki ba shiyasa kawai nace bara na kara kallon kyakkyawan fuskarki kafin na wuce Kebbi"



"Wayyo ka kasheni Sadam,haka ka shigo da motocinka cikin school Win ko"


"Eh mana, kinga kefa nake jira kar muyi dare a hanya"



A jiye wayar tayi sannan ta fito, dayake Iman batazo school ba shiyasa duk taji school Win babu daWi,kamar wacca kwai ya fashe mata a ciki haka ta nufi inda yake, shi kuma tun daya ganta ya fara sakin murmushi,inda yake kallo yana murmushi kowa yakai idonsa,Dummm!!! Haka irjin Maryam da Rahma ya bada kar dai ace wurin Sa'eeda yazo,kai!! TabWijan ai wani malolon bain ciki ne ya tsaya a wuyan sqaud Winsu Maryam musamman Rahma da Maryam,daga ganinsa kasan mai kuWi ne na gaske cewar Maryam a zuciyarta.(Ni kuma nace sai ma kinji ance shi ne *CEO* na kamfanin da mijinki Sauban yake aiki a lokacin zaki saduda====C=C=C)



Haka suka kwashe kusan mintuna 20 kafin sukayi sallama ta wuce class ko a jikinta,saboda yanzu ba kamar da bane,bata daukar raini ko kaWan,su kuma Maryam suka ja afafunsu zuwa mallaci.Wannan kenan



@@@@@@@@@@



A Sangarensu su Umma Kande da Maman Jummalo kuwa komai yana musu normal-normal kaWan kasancewar yanzu cacan kuWin pampers sukey babu ji babu gani,Abban Sa'eeda kuma yana oari wurin cefane babu laifi,su Iklima da Jummalo kuma sun dage da zuwa Islamiya sun baida hankali sosai,sannan idan suka dawo suna koyama Maman Jummalo da Nusaiba saboda itama tayi nadama sosai kullum cikin kuka da neman gafarar Ubangijinta take,saboda laifuffukan da ta aikata.Duk wannan nadama da kowa yakeyi banda Umma Kande ita har yanzu cewa take asiri aka mata da yaranta,su Maman Jummalo dasu Iklima sunyi wa'azin sun gashi sun zuba mata idanu.A Sangaren cikin Maman Jummalo ya isa haihuwa,don tun watan jiya suke saka ran haihuwarta amma shiru.



Yau Maman Jummalo ta tashi da nauda zanga-zanga,a rude su Umma Kande da su Iklima da Jummalo suka tafi da ita asibiti aka bar Nusaiba a gida,koda suka isa asibitin da sauri nurses suka amsheta zuwa *Labour room* saboda haihuwar ta taso mata.



A cikin labour room Win nurses uku ne suke taimaka mata wurin amsar haihuwan wanda Maman Jummalo tasha bakar wahala kafin ta haihu,nurse Win da take a wurin da yaro ya fito hankalinta tayi matuar tashi jin *kukan jaki* to a ina haka? Mamaki ne ya cika sosai, to a ina aka samu jaki ne haka,saiwsta Wayar nurse ce wacca take kusa da ita ta walla abun ara tana nuna wurin da yaro ya faWo...........





Mu haWu a pages na gaba my Esteem fans,=C=C=C
'
'
'<<<<<<



*tofa a ina aka samo jaki kuma har cikin asibiti??? Mai ya assasa ihun nurse Win nan sannan mai take nunama sauran nurses Win???*......





*Da alama Sadam ya ajiye miskilancinsa agefe,ko ya irin soyayyar tasu zata kasance???*....




*Haj. Zulfa'u an koma karya===,wai ya yaranta zasu are ta haj. Zulfa'u???*.........




*Kai! Kai! Kai! Abubuwa da yawa=C=C=C,amsoshinku na nan tafe a pages masu zuwa,kudai ku cigaba da zubo ruwa comments da reactions<9<9=ؖ=ؖ<<<<=ؘ=ؘ,ni kuma bazan gaji ba wurin suburbuWo muku new updates zafafa* <9<9=C=C=ؖ=ؖ<<<<=ؘ=ؘ==%=%=%=%=%





*Ina aunarku My Esteem Fans Lodi Lodi* <<<<=ؖ=ؖ<9<9=C=C=ؘ=ؘ






*Daga alalamin*
=؍=*Narrnarhh Bukar* ==؍



*Comments and share =O=O=OFisabilillah*.


[5/18, 10:15 PM] Narnarhh Bukar:


< *NACINA YA JAWO MIN* <





*Narrnarhh Bukar*
( *The Amazing Pen*
')



*TASKIRA WRITER'S FORUM*
*T.W.F*



*WATTPAD*
https://www.wattpad.com/user/AISHAABUBAKAR812?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends



*AREWABOOK*
https://arewabooks.com/book?id=6615ba31404e6e2687888ab9



*TELEGRAM*
https://t.me/+439Pdx2UbLZlOTNk


*WHATSAPP CHANNEL*
https://whatsapp.com/channel/0029VaRTjCw8vd1HiLjaNK2y


*BOOK 2*


5 3 ----5 4



A cikin labour room Win nurses uku ne suke taimaka mata wurin amsar haihuwan wanda Maman Jummalo tasha baar wahala kafin ta haihu,nurse Win da take a wurin da yaro ya fito hankalinta yayi matuar tashi jin *kukan jaki* to a ina haka? Mamaki ne ya cika sosai, to a ina aka samu jaki ne haka,sai kuma wata daga cikin nurses Win wacca take kusa da ita ta walla abun ara tana nuna wurin da yaro ya faWo,ai da sauri wacca taji kukan jakin takai dubanta ga wurin,ita ma walla arar tayi ganin jariri da *kan jaki* amma sassan jikinsa na mutum,ikon Allah haka nurses Win suka tsaya suna kallon yadda yake kukan jaki amma an kasa samun wacca zata Waukeshi don a goge mishi jiki,ji kake yana

"Hiiiihiiiiih!!! Hiiiiihiiiiih!!! Hiiiihiiiiih!!! "

Ita kuma Maman Jummalo an koma baccin gajiya,a nan wata daga cikin nurses Win tayi shahadar Waukansa don a goge masa jiki,jikinsa irin na mutane amma kansa exactly na jaki,ga wayar idanunsa idan ya Wan buWesu kalar na maguna ne,haka nurses Win suna tsoro-tsoro haka suka goge mishi jiki da Olive oil,sannan aka saka mishi kayan da suka amsa wurinsu Umma Kande daman da kayan haihuwa suka zo asibitin,wata a cikin nurses Win ta ciro wayarta tare da Waukar hotunan jaririn ta Wora a social media,ai kan kace me hotunan jaririn Maman Jummalo sun karaWe social media.Bayan an shirya jaririn sai wata nurse ta fito dashi a lokacin yayi bacci tare da mia ma Umma Kande kasancewar tafi kusa da ofar labour room,da sauri da amsa yaran tana farin cikin amma me tana tozali da kan yaron irjinta ya bada Ras! Cikin rawar murya Umma Kande ta ce

"Innalillahi wa'inna ilaihi Raji'ana!!! Ni Sarere jikar Sarkin ruwa mi zangani haka yaro da kan jaki!!! Kai kuzo su Auta kuga abinda na gani"

Still jikinta na Waukar Wan mazari haka take maganar,su Jummalo da Iklima da sauri suka matso inda take tare da kai dubansu ga yaron,ai kamar haWin baki haka suka furta

"Inna'illahi Wa'inna Ilaihi Raji'un!!! "

Jummalo ce ta cigaba da magana cike da tashin hankali

"Mun shifa uku mun lalace Wa mai kan jaki mama ta haifa!!! Ya Salam!!! Tamu ta samemu!!! Wayyo Allah ni Jummalo!!!....."

Kuka take riris tana ara duba yaron da kyau kodai idanunta ne basu gani da kyau ba,tabbas mai kan jakin mamanta ta haifa,zuwa wurin boka ya musu riba,kuka take sosai ita kuma Iklima tana lallashinta akan tayi shiru kar mutane su san meke faruwa su taru a wurinsu,ita kuma Umma Kande ara kallon yaron take sosai shi kuma bai san ma mai ake ba,baccinsa yake hankali kwance tunda sanda ya fito daga mahaifar uwarsa tare da tsandara kuka irin na jaki bai kuma kuka ba har goge mishi jikin da ake duk yana ta baccinsa.

Nurses Win da suka amshi haihuwar ne wata a cikinsu ta cema sauran nurses din

Please Login or Register in order to submit comment