Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tafiya cikin daWin rai da annashuwa duk da ba kamar sanda yaran nasu suke gida ba,don yanzu basa samun ko sisi a hannun yaran nasu wa'inda suka aurar hasalima tunda a kayi auran nasu babu wacca ta leo gidan da sunnan gaishesu,kuma idan suka tuntuSi mai yasa sai dai suce mazajensu sun hanasu zuwa,abu fa kamar haWin baki.

Kamar kullum Sa'eeda da Ummanta sun fito daga Waki zasu wuce sai ga Abbansu Sa'eeda ya shigo gidan da sallama, amsawa su ka yi,sai ya dubi Sa'eeda fuskarsa Wauke da murmushi ya ce

"Sai ina Kuma Sa'eeda "

Banbarawai Sa'eeda taji maganar tazo mata sai ta ce

"Abba makaranta zani"

"To ina unifoam Winki,a haka zaki makarantar ne,ko kinaso a miki duka ne"

"A'a Abba,yanxu ba nasa unifoam ai"

"Bangane ba,makarantar kuma yanzu bakya mata unifoam idan zaki,kodai unifoam Winki ya lalace ne,sai ki siya wani? "

" A'a Abba,ai yanzu ba'a secondary school nake ba"

"To kina ina ne yanzu"

"Abba ai na shiga university ina karantar Business Administration a Kasu"

"Au haba!,yaushe kika fara zuwa makarantar,ai bansani ba"

"200 level nake ma yanzu ai saura shekara biyu na gama"

"To to,maa shaa Allah,ki maida hankali sosai a karatunki kinji Sa'eeda"

"To Abba in shaa Allah"

"Yawwa ar albarka"

Hannu yakai aljihunsa ya ciro kuWi an dubu dubu da yawa wanda ni kaina mai Waukar rahoton bansan nawa bane ya mia mata sannan ya ce

"Ki ara kuWin mota,tunda makarantar da nisa"

Har asa ta Wurusa hannu bibbiyu ta amsa kuWi haWe da yi masa godiya da adduar buWi agaresa,Sosai ya amsa mata cike da kulawa.

Haka suka fito ita da Ummanta cike da Wunbin mamakin sauyawansa lokaci guda.

Tun daga fara maganar Abbansu Sa'eeda da Sa'eeda Umma Kande dake da niyyar fitowa don tayi alwalar sallar subh duk taji kuma a gaban idonta Abbansu Sa'eeda ya fito da maudan kuWi ya mia ma Sa'eeda.

Tashin hankali wanda ba'a sa mai rana ai a rikice ta shiga Wakin Maman Jummalo ko sallama babu ta banko ofar Wakin ta shiga,Maman Jummalo dake bacci cikin kwanciyar hankali tayi saurin buWe ido jin an banko mata Waki babu sallama balle izinin shiga.

"Lafiya awas? "

"Ina fa lafiya Maman Jummalo, shi ke nan,tawa ta are! "

"Bangane ba awas,fahimtar dani,kin barni a duhu"

"Aikin gama ya gama awas,yau da idona naga Babansu Nusaiba na mia ma Sa'eeda kuWi masu uban yawa harda sa mata albarka wai ta maida hankalinta akan karatunta"

"KuWi!!! KuWi!!! KuWi fa kika ce,anya kin gani da kyau kuwa? "

" Wallahi tallahi,billahillazi Kinga har da salati nayi ko, to nagansu da idona Maman Jummalo! Nace miki nagansu! Ke kwarankwatsa tannatsa! Na gansu da idona kuma ni ganau ce ba jiyau ba,har da tambayarta makarantarta haWe da samata albarka,yihuhuuuuu ni Serere jikar sarkin ruwa na mutu! Na mutu ho ho hooooo! "

"Kwantar da hankalinki duk wannan kururuwan da kike bashi bane bafita awas"

"To ne kike so inyi bayan hankalin Babandu Nusaiba ys fara karka garesu,ai wallahi kashina ya bushe"

"Haba don Allah nace ki kwantar da hankalinki,zamu samu mafita akan wannan lamarin,ke bari kiji akwai mafita amma mafita Waya ce garemu yanzu "

"Akwai mafita kika ce MamanMaryam
lo,to mecece mafitar? "

"Ba wata mafita bace illa...................


Sai mun haWu a pages na gaba in shaa Allah=C=C=C

****ya kuke ganin soyayyar Sauban da Sa'eeda, shin zai kaisu har aure ko ko wata addara zata gitta???


****Shin wace mafita ce Maman Jummalo ta ce akwai??


***Mai yasa aransu Umma Kande da Maman Jummalo kamar haWin baki babu wacca tazo ganin gida???,Mai hakan yake nufe??? Mai yasa mazajansu suka hanasu zuwa ganin gida?? sannan yaya zamansu da mazajansu yake???

Duk ku biyoni zuwa next pages domin samun amsoshinku
'
'
'=C=C=C=C=C=C=؝=؝=؝=؝=؝<9<9<9<9

Ku cigaba da zubo ruwan coments da reactions My Esteem Fans ni kuma zan cigaba da suburbuWo muku updates wanda zaku nishaWantu tare da ilmantuwa<9<9<9=؝=؝=؝<<<<====C=C=C


Ina matuar alfahari daku my Esteem Fans>>><<<<=C=C=C



Daga alalamin
=؍=Narrnarhh Bukar ==؍

Comments and share =O=O=OFisabilillah.
[4/25, 1:38 PM] +234 814 129 2044:

< NACINA YAJAWOMIN<


Narrnarhh Bukar
'

<9Perfect Essential Writer's
Association<9
(' P. E. W. A('


Masu telegram zaku iya following Wina acan><9=G=G=G
https://t.me/+439Pdx2UbLZlOTNk



Wattpad:@AISHAABUBAKAR812
Arewabook:@Narrnarhh002




<9<9<9I'm not born to be a writer but born to be a great professional writer
'
'
'=C=C=C<9<9<9


>>>Special greetings to y'll my Esteem fans,i love y'll=؝=؝=؝=؝>>>




2 1 ----2 2



"Kwantar da hankalinki duk wannan kururuwan da kike bashi bane bafita awas"

"To mai kike so inyi bayan hankalin Babansu Nusaiba ya fara karka garesu, wallahi nasan kashina ya bushe idan na bari hankalinsa ya koma kansu"

"Haba don Allah nace ki kwantar da hankalinki ko,zamu samu mafita akan wannan lamarin,ke bari ma kiji akwai mafita amma mafitar Waya ce garemu yanzu "

"Akwai mafita kika ce Maman Jummalo,to mecece mafitar? "

"Ba wata mafita bace illa mu shiya ranar lahadi muje wurin boka Sankeru,ita kadai ce mafitar tamu kinga sai ya duba yaga ko asirin ne ya warware"

"Haka ne kuma,kin kawo shawara mai kyau amma anya zan iya bari har lahadi awas,lahadi tayimin nisa ji nake kamar yanzu na ganni gaban boka Sankeru,ko hankalina zai kwanta"

"Haba Saratu,kin cika gaggawa a al'amuranki wallahi ina nan ina ranar lahadi,kin manta yau alhamis baifi saura kwana biyu ba amma duk kin bi kin tada hankalinki a banza,haba don Allah"

"Allah ya kaimu Win"

A haka Maman Jummalo ta cigaba da kwantar ma Umma Kande hankali har ta natsu,sai daga baya ta wuce Wakinta ,sallar subh ma da ta ce zatayi tafasa sai bayan ta dawo daga wurin boka Sankeru zata cigaba da sallah.(Ohhhh niii!!! Duniya ina zaki damu>>>,wannan wani irin jahilci ne haka,kai! Kai!! Kai!!!,to Allah ya kyauta>>>).

Haka duk wunin ranar jikinta a sanyaye yake,abinci ma sai da Maman Jummalo ta lallabata sannan ta samu taci shima kaWan,duk tayi sukuku da ita kamar mai ciwo ko kuma ance wani shaiinta ya rasu haka take ji a jikinta.


@@@@@@


Bayan su Sa'eeda sun fito waje sai ta dubi Ummanta tace

"Ummina kinga ikon Allah ko"

"Haka ne sanyin idaniyata,tabbas wannan ikon Allah ne ba na mutum ba,amma a gaskiya nayi mamakin sauyawan Abbanki lokaci guda haka"


"Nima haka Ummina,Allah shi ne abin godiya"

"Haka ne kuwa Allah shi ne abin godiya, don ba yin mu bane,nufin Allah ne"

"Hakane Ummina,kinga kuWin nan da ya bani saina ara kuWin mota sannan zanyi sadakar naira dubu Waya wa almajirai ko ya kika ce Ummina"

"Wannan haka yake,Allah dai ya cigaba da maido da hankalinsa gare mu"

"Aameen Aameen Ummina"

Haka suka cigaba da hira har kowa ya nufi hanyarsa.


@@@@@@@@


Cigarta aji keda wuya saiga Maryam itama ta shigo,murmushi Sa'eeda ta sakarma Maryam sai itama ta maido mata da Wan murmushi wanda bai kai zuciya ba, babu yabo babu fallasa a fuskar Maryam ta gaida Sa'eeda don yanzu Maryam ta fara jan baya baya da Sa'eeda dalilin samun awaye an gayu masu ji da kuWi tare da class da tayi.

Yanzu ko karatun da Sa'eeda ta ke koyama Maryam ta daina saboda yanxu Maryam bata ce mata ta koya mata karatu,kusan yanzu Maryam hankalinta yafi karkata ga awaye da gayu,sun haWe kai su biyar wanda har suka sama group Winsu suna da (high classic babes squad).Duk yaran masu kuWi ne sosai,asha wanka iya wanka sannan a ratayo fashion bags ana yanga amma brain Win empty===.

Akwai lokacin da Sa'eeda ta taSa samun Maryam da magana akan ko ta mata laifi ne yanzu take jan baya baya da ita,sannan yanzu kuma bata son suna tafiya gida tare,babu komai Maryam ta iya ce ma Sa'eeda kawai yanzu bata da ra'ayin tafiya gida tare da ita ne,shi kenan Sa'eeda ta ce da Maryam ta wuce abinta,tun daga ranar bata sake yiwa Maryam magana ko kuma ta ce su tafi gida tare ba, saidai idan ta ganta tayi mata murmushi sai ita ma Maryam Win ta maida mata.

Karatunsu ya fara zafi yanzu kuma suna gab da fara first semester exams Win na 200L,gashi Vice Chancellor ya ce continous semeter zasuyi babu hutu,shi yasa lecturers suke zafafa musu da karatu babu ji babu gani saboda lecterers Win suna so su kammala lectures Winsu complete kafin a fara exams.Wannan kenan.

A haka a haka har lokacin exams Winsu yayi suka rubuta exams dinsu cikin nasara da aminci musamman Sa'eeda da take karatu babu kama hannu yaro.

Suna kammala exams ranar Friday suka fara karatun second semester 200 level ranar Monday duk da ba duka Waliban suka zo ba kasancewar basu daWe da kammala exams ba amma lecterers suka Waura sabon babi a karatun nasu.


@@@@@@@@@@@@


angaren Sa'eeda da Sauban baza muce komai ba don suna soyayya sosai,Sa'eeda har ji take anya zata iya auran wani inba Sauban ba,zata iya zama ta rayu da wani wanda ba Sauban, a kullun wutar soyayyar Sauban a cikin zuciyar Sa'eeda are ruruwa take.Sauban yana nuna mata tafi kowacce mace daraja a idonsa kuma ita kaWai ce a cikin zuciyarsa.

Sauban yanzu ya gama gane Sa'eeda ta mutu a so da aunarsa sosai,don wani lokaci idan bai kirata a waya ba ita take kiransa taji lafiya kuwa,hakan na mugun yima Sauban daWi a rai don yanzu haarshi ta cimma ruwa.


Wanene Sauban?


****Sauban Muhammad Ja'afar araye shi ne asalin cikakkyan sunansa,wanda shi ne Wa na uku a familinsu,su biyar ne mahaifiyarsu ta haiha,yana da anne biyu mata tare da yayyi biyu duk maza,mahaifinsu asalin Wan auyen araye ne a jihar Kano,ita kuma mahaifiyarsu ar Zaria ce a jihar Kaduna.

Muhammad Ja'afar araye cikakkyan Wan kasuwa ne amma baiyi karatun boko ba kasancewar a auye ya taso,a lokacin da yake Wan 20 ya fara zuwa ci rani a kaduna,yana saro kaya a Kano ya kawosu Kaduna ya saida har Allah ya mai jagora a kasuwancin nasa ya zamo mai kuWi sosai,a Kaduna ne yaga mahaifiyarsu Sauban lokacin tazo ita da yayarta mace kasuwar bacci siyayya wanda a lokacin sunzo biki tufun wada ne, a nan ya ganta har Allah ya addara ya aureta.

Allah ya azurtasu da aa har biyar,da yake mahaifinsu Sauban yanada sha'awar karatun boko kasancewar shi baiyi karatun boko ba sai dai karatun Allo yasa ya bada himma da wazon ganin yaransa sun tashi cikin karatun boko da na islamiya.

Babu laifa daga mazan har matan sun samu karatu daidai gwargwado duk da matan su biyu da yayyinsa maza ma duk sunyi aure shi kaWai ne ya rage baiyi ba.Mahaifiyar Sauban ita kaWai ce a wurin mahaifinsu Sauban.Allah yama mahaifinsu Sauban rasuwa a shekarar da ta gabata wato shekara Waya ke nan.Wannan shi ne taaitaccan tarihin Sauban Muhammad Ja'afar araye.****


@ @@@@@@

angarensu Umma Kande kamar yadda Maman Jummalo ta bada shawarar suje ranar lahadi haka ko akayi,da sassafe suka buga sammako zuwa wurin boka Sankeru.

Isarsu keda wuya suka ga mata dayawa na layi a wurin bukkar boka Sankeru,mamaki da al'ajab ya cikasu har da rie baki,lallai boka Sankeru ya fara shahar sduba da yadda suka bugo sammako har sun tarar da layi ba kamar da ba da zaku shige direct.

Haka suka jira har layi yazo kansu,Umma Kande ce ta shiga kasancewar ita Mamam Jummalo rakiya tayo,tana shiga kamar yadda suka saba ta mishi kirayi tare da asantar da kanta garesa(Wa'iyazubillah,Allah kasa mufi arfin zukatanmu baki Waya===).

Bayyanarsa keda wuya ya tintsire da wata mahaukaciyar dariya yana bubbuga afa tare da nunata da yatsa yana ara tintsirar dariyarsa.Ita dai Umma Kande kanta a asa.(ummm su Umma Kande masu ladabin Wan tsako====C).

Saida yayi mai isarsa kana ya tsagaita yana dubanta tare da cewa

"Yanzu tafi arfinki Umma Kande!!! Tafi arfinki!!! Saidai kiyi hauri"

A razane Umma Kande ta Wago kanta tare datakai dubanta ga boka Sankeru sai kuma ta fashewa da kuka tana roo da magiya akan ya taimaketa kar asirinta ya tonu saboda tasan mijinta yafi son Umman Sa'eeda akanta bayan haka danginsa da batason su raSesa yanzu zasu dinga zuminci sosai daga arshe zasu maidata saniyar ware ita da aanta,haka taita roonsa tana kuka sao kace wata yarinya.

"Naji! Naji!! Najiiiii !!! "

Sai kuma yayi shiru na tsawan wasu mintuna,Umma Kande har ta zaci bazai sake magana ba,sai kuma taji ya fara magana cikin amon muryar nan nasa mai sauti tare da firgitarwa.

"Akwai sharaWi mai girma Umma Kande!!! SharaWi babba Umma Kande!!! SharaWin shi ne,zamu baki kwalba wanda ruhinsa ke aciki,sannan karki sake!!! Karki kibari!!! Karki yarda !!! A hir Winki !!! Kibari kwalbar nan ta fashe!!! Idan kuma ba haka ba....................




Pages Win yau babu yawa kasancewar banda caji a wayana,in shaa Allah pages na gaba zai kasance=%=%=%



Ku cigaba da kasance da alkalamin Narrnarhh Bukar
'
'
' zaku nishaWantu tare da ilmantuwa harda ma wa'azantuwa In shaa Allah>>>=C=C=C=؝=؝=؝=؝


***Anya babu wani dalilin da yasa Maryam ta sauya Sa'eeda kuwa bancin awaye???


****Shin bakwa tunanin soyayyar da Sa'eeda takewa Sauban baiyi yawa ba,karfa a samu matsala fa???


****Mai kuke tunani akan kwalbar da boka Sankeru yake da niyyar bawa Umma Kande??? Sannan mai yasa yace karta bari kwalbar ta fashe??? Shin wai idan ta fashe mai kuke tunani????



Ku cigaba da kasance dani taku har kullum Narrnarhh Bukar>=C<9=؝ domin tafiyar tamu ta dabance=C=C=C na tabbata zaku ilmantu sosai tare da nishaWantuwa in shaa Allah>>> kudai ku cigaba da zubomin ruwan comments>>=C=C=C ni kuma bazan gaji da suburbuWo muku da sababbin updates a kullum ba wanda zaku wa'azantu sosai da sosai>>>>=؝=؝=؝=؝=؝=ؖ=ؖ=ؖ=ؖ<<<<<<9<9<9<9<9



Ina Kaunarku da yawa da yawa my Esteem Fans Allah ya barmu tare har a jannatul firdausi=ؖ=ؖ=ؖ=ؖ<<<<<9<9<9>>>>=C=C=C



Ina yinku over my Esteem Fans>>>><9<9<9<9<<<<=ؗ=ؗ=ؗ<<<<<<



Daga alalamin
=؍=Narrnarhh Bukar ==؍

Comments and share =O=O=OFisabilillah.
[4/25, 1:38 PM] +234 814 129 2044:
< NACINA YAJAWOMIN<


Narrnarhh Bukar
'



<9Perfect Essential Writer's
Association<9
(' P. E. W. A('




Wattpad:@AISHAABUBAKAR812
Arewabook:@Narrnarhh002
Masu telegram zaku iya following Wina ta wannan link Win>,=C<=G=G=G
https://t.me/+439Pdx2UbLZlOTNk

<9Special greetings to y'll my Esteem Fans, ina kaunarku over,ina alfahari daku domin da bazarku nake taka rawata=C=C=C=ؖ=ؖ=ؖ=ؖ=؝











2 3 ----2 4


Sai kuma yayi shiru na tsawan wasu mintuna,Umma Kande har ta zaci bazai sake magana ba,sai kuma taji ya fara magana cikin amon murya mai sauti tare da firgitarwa.

"Akwai sharaWi mai girma Umma Kande!!! SharaWi babba Umma Kande!!! SharaWin shi ne,zamu baki kwalba wanda ruhinsa ke aciki,sannan karki sake!!! Karki kibari!!! Karki yarda !!! A hir Winki !!! Kibari kwalbar nan ta fashe!!! Idan kuma ba haka ba asirin zai karye kuma zaki kuka da kanki Umma Kande!!! Tabbas zaki kuka da kanki!!! Sannan muma zai shafe mu, don haka dole ki kula !!! Dole ne ki kula !!! Ki kula da kwalbar kamar ruhinki Umma Kande!!! Idan ba haka ba komai naki zai rushe!!! Komai zai taSarSare miki Umma Kande!!! "

Bayan ya gama faWin sharaWinsa sai kuma ya Waga hannunsa na hagu sama yana a tsayan tare da yin wasu surkulle,yana cikin yin surkullen ne sai wata guguwa mai arfin gaske da taso,duka bishiyoyin nan da suke zagaye da bukkar sai karkaWawa suke,gayyayakin suna kakkaSa,kamar za'ayi ruwan sama,tabbas wannan asirin mai girma ne ba irin kowani asiri da boka Sankeru yake basu bane,Maman Jummalo da take a zaune a wajen wata bishiya saida da tsorata matua ainun,ganin yadda lokaci guda guguwa ta taso gashi yanzu ba lokacin damuna bane balle ace ruwan sama ne zai sauka,haia da tsorata harda ma sauran matan da suke kan layi saida suka tsorata wasunsu ma harda ankame juna saboda firgici da ya shigesu lokaci guda.

A cikin bukkar kuma bayan ya gama surkullensa sai kuma guguwar ta tsaya cak kamar daukewar ruwan sama,bishiyun suma suka daina rangaji,haba kamar waliya sai ga wata kwalba matsakaiciya ta bayyana a hannunsa sannan ya mia ma Umma Kande tare da cilla mata hararar gargaWi,a natse kamar wai ya fashe ma Umma Kande ta mia hannayanta bibbiyu tare da russunawa cike da girmamawa ta amsa kwalbar jin gargaWi haWe da kashe din da aka mata akan kwalbar,a zuciyarta take ayyana dole ta kiyaye wannan kwalbar kamar ranta.

Bayan ta amsa kwalbar sai ta cire Wankwalinta tare da nannaWe kwalbar sosai kasancewar Wankwalin nata mai girma ne sosai sannan ta lallaSa a hankalin kamar wai tasa kwalbar a cikin jakarta cike da kulawa kana ta kulle jakarta ta.

Boka Sankeru ne ya ara da cewa bayan ta saka kwalbar a jakarta.

"Wannan sihirin na daban ne Umma Kande!!! Ba kowa muke bamawa ba sai wanda yayi tsawan lokaci yana mana biyayya tare da bin dokokin mu haWe da sharudWanmu,haia kinyi tsawan lokaci kina bin dokokinmu tare da sharudWan mu,shiyasa muka baki,don haka ki kula!!! Ki kula Umma Kande!!! Sihirin nan ba irin wanda kika saba sani bane,dole ki kula kar asamu matsala!!! Don muma zai shafemu idan aka samu matsala Umma Kande!!! "

Cikin rawar murya Umma Kande ta fara magana saboda tsoro da firgicin da ya shigeta tun lokacin da guguwan nan ta taso har zuwa yanzu da ta ara jin kashedi tare da gargaWi akan kwalbar.

"Zzzan kula shugabanmu,mai sha re kukanmu,ba.. ba.. bbaza a masu matsala da yardarka "(wa'iyazubillah,shirka!!! Shirka,ke duniya ina zaki damu>>>,Allah shi kyauta)

"Da yafi miki!!! Ko kuma kiyi da nasani mara adadi Umma Kande!!! "

Kamar yanda boka Sankeru ya saba kasancewa da Umma Kande yau ma hakan ta kasance,sai daga baya Umma Kande ta fito waje tana tafiya a hankali kamar wai ya fashe mata a ciki sannan ta nufa inda Maman Jummalo take.Zaune ta sameta wurin wata bishiya tana shan iska,miewa tayi da sauri tare da tambayarta ya ta are da boka Sankeru sannan mai ya haddasa guguwa.

Shiru tayi tana dubanta idanunta duk sun shige ciki kamar wata mars lafiya, har wata ar rama tayi,cikin murya mai sanyi ta fara magana.

"Dole na kula awas,dole na kula da kwalbar nan ko kuma in shiga uku"

"Wace kwalba kuma"

"Kwalba boka Sankeru ya bani tare da min gargaWi mai tsauri akan karna kuskura na bari kwalbar ta fashe saboda ruhin baban Nusaiba na a cikin wannan kwalbar,idan kuma nabari ta fashe shikenan komai nawa zai taSarSare"

Tare da nuna mata jakar a hankali sannan ta cigaba da cewa

"Yanzu awas wani irin mugun Soyo kike tunanin zanyi ma kwalbar nan don wallahi na shiga ruWu haWe da tsoro Maman jummalo? "

Maman Jummalo shiru tayi tana nazari tare da tunanin yanda za'a Soye kwalbar ta yadda babu abinda zai sameta,bayan ta gama tunani sannan ta ce

" Mai zai hana tunda yanzu baki da yara duk sunyi aure,ki Wau kwalbar kisata cikin akwati arami saiki saka a arashin gadonki,koya kike ce awas? "

"Haka za'ayi kuwa awas,yanzu dai mu wuce gida ma kammala zancen a can kar a samu matsala don ni tsoro nakeji "

"Haba awas kin cika tsoro wallahi,kidai kula da kwalbar sosai"

Haka suka doshi hanyar garinsu wanda basu suka iso gida sai wajan magrib kasancewar layin da suka bi wurin ganin boka Sankeru wanda a da babu layi saidai kawai ka shiga yanzu saida tabi layin kafin ta samu shiga ciki.

Kamar yadda Maman Jummalo ta bawa Umma Kande shawara akan tasa kwalbar a cikin aramin akwati sannan tasa a asan gadonta haka tayi.Kuma tun daga wannan lokacin kuma a ranar Abban Sa'eeda ya ara rikicewa tare da juyawa su Umman Sa'eeda baya haWi da musguna musu sosai.

Tun a ranar da Umma Kande tazo da kwalbar gidan,abubuwa suka ara rincaSewa,don saida ya kusa dukan Sa'eeda ba tare da tamishi laifi ba,kuma abinda ma baita taba yi ba a baya,yana faWa tare da zage-zagen da babu dalili haka nan daga shigowarsa gidan kaar yaji a duniya ya tsani ya buWe ido yaga su Umman Sa'eeda tare da ita Sa'eeda,ji yake kamar ya koresu daga gidan ko zuciyarsa zatayi sanyi.

Ranar Umman Sa'eeda da Sa'eeda sunyi kuka iya kuka a Waki babu mai basu hauri ko tausaya musu,abinda bai taSa musu ba a baya duk da a lokacin hankalinsa ba a kansu yake amma bai taSa musu irin cin mutunci da wulaanci kamar na wannan ranar ba.

Umma Kande da Maman Jummalo daWi kamar ya kashesu saboda abin baita taSa yima su Umman Sa'eeda ba yau yayi musu wato wulaantasu,ita Umma Kande wallahi taso a ce ya kore su Umman Sa'eeda daga gidan,shikenan sun yada wallan mangoro su huta da uda.(Kai kai kai wannan bain kishi haka,Allah karka bamu irin wannan zuciyar mai bain kishi da hassada>>>)

@@@@@@@@@@

Wai ina amare?


Bangaren Jummalo tun sanda aka kaita gidan mijinta ta soma cin karo da unci haWe da bain ciki tun a daran farkonta.Kamar yadda a al'adar malam bahaushe take,a duk sanda aka kai budurwa ko bazawara Wakin mijinta,Ango yana zuwa da kaza tare da drinks don raya daren cikin farin ciki da annashuwa tare da amaryarsa.

Amma Jummalo bata samu wannan farin ciki ba saidai ma Angon ya shigo mata Waki a bige,ya sha giya yayi tatil sai sumbatu yake tare da jayo duk abinda ya gani ya bugashi a asa yana surutai marasa ma'ana,ita kuma lokacin tana kan gado an lullubeta da mayafi babba,jin surutai da jefe jefen kaya ya sata tayi saurin fitowa daga bedroom Win a firgice haWi da tsoro,fitowarta falo taga abinda ya kusa zautar mata da wawalwa tare da birkita mata lissafi,wai yau da zai kasance ranar farin cikinta,ranar da take so da ganin Allah ya kaita lokacin amma sai yaza mata a matsayin ranar bain ciki mara misaltuwa,ace angonta yazo mata Waki a bige,wannan wani irin addara ne,wani irin tashin hankali ne haka.Jin motsi Ibrahim angon nata yayi saurin duban wajan,haba kamar an tsikareshi ya nufota gadan-gadan yana huci kamar wani kurcin maciji tare da Waukar abu a hannunsa saikace yaga abokin hamayyarsa.

"Bbbanna kiraki tun Wazo ba,amma sai yanzu kkkika ga ddammann zuwa ehe!!! Sssaboda ni ni Wanki ne ko!!! Kkkaruwa,shegiya mayyar mmmaza kawai"

Jummalo da take tsakanin falo da bedroom tayi saurin juyawa tare da rugawa toilet a guje haWe da saka key,ganin akwai abu a hannunsa kuma kanta yawo tare da surutai wanda bama fahimtar me yake cewa take ba.Kamar kuwa ta sani kanta yayo,tsayawa wurin ofar toilet Win yayi tare da bubbugawa haWi da faWin

"Ki buWe na ce!!!,madara da kaza zan baki,ki buWe! Ki buWe mmana Jummalota,tawan taaawan...."

Bai arasa da zancan ba ya fara kwararo amai babu akautawa,mai uban wari da Woyi sai kace mushe.Jummalo dake a toilet ta fashe da matsanancin kuka a ranta tana faWin 'Yanzu a daren farkona a Wakin mijina nake fuskantar wannan bain cikin,meyasa na biyewa mamata ne da Umma Kande akan saina aure mai kuWi kaicona ni Jummalo,gashi tun kan aje ko'ina,a daren farkona na fara fuskantar bacin rai da damuwa,kaicona da biyewa mamana akan dole saina aura mai kuWi,gashi yanxu na aura mai kuWin amma babu kwanciyar hankali tana zancen zuci a lokaci guda tana kuka.(Hausawa suka ce kwaWayi mabuWin wahala===,gashi tun a daren farkonki kin fara fuskantar bain ciki,Allah ka tsare mana imaninmu >>>)

Shiru taji Wakin yayi,a tunaninta ko yafita ne,a hankali da buWe toilet Win,ta fito da sanWa,taka afar da zatayi a asa sai taji afarta ta tako wani abu mai yaui yaui,da sauri ta Waga afarta haWi da duba wajen,ai ba arzii ta toshe hancinta da mayafinta jin wani wari ya taso kamar mushe tare da duban mijin nata a gefe yana ta sharSar baccinsa hankalinsa kwance,ko'ina na wurin ofar toilet Win duk ya Saci da amai,da sauri da yaye mayafin nata tare da cillashi kan gado sannan ta koma toilet Win,ruwa ta zubo a bucket saita saka dettol haWe da omo sannan ta Wauko mopper ta fito.

Tana kuka tana mopping Win aman,saida ta goge wurin tsaf sannan ta saka air freshner a Wakin lungu da sako sannan ta cire kayanta ta saka na bacci tayi kwanciyarta haWe ta tunani iri iri wanda ya sata kasa bacci da wuri,sai wajan 2:12am bacci Sarawo yayi awan gaba da ita.

Da safe kuma ita ta rigashi farkawa,still yana nan a wurin yana bacci abinsa,Wauro alwala tayi don yin sallar Subhi duk da gari yayi haske tar haka tayi sallarta kasancewar ko a gida sai wurin 9:00am suke yin sallar subhi wani lokacin

Please Login or Register in order to submit comment